text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
duk wanda ya yarda da corona virus banza ne dan uwarsa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ku masu kudi ne ae sadau 😋😂💔🥺
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To waya sani abu a duhu🤪👌
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user mukam muna biyayya ga gwamnati duk abunda tace idan bawai yasaba mawa addinin islama bane muna masu biyayya yauwa 🙂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Come hajiya @user bamuga posting a cairo yau ba 🤣🤣🤣 wah happened
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user shin ko zamu kalli LABARINA Zango na Ukku (3) a wannan Litinin ❓@user https://t.co/mYA1wUAf9G
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan Gaskiya ne wallahi hisbah kun kyauta 🙏🏾
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ai tsoho aikin gama ya gama, a dauki kaddara idan an sanda Allah kuma anyi imani dashi...👍👍
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dama bayin kanawa ne 🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh fa wannan ma labari kenan? Anyway, ni naga Kamar ba ita yake kallo bama.🤷🏽‍♀️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kuje kuwa Al ummah aiki ba wann ba☝️🙏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Karshen ne kawai ya kasance ɓangaren jin daɗin wannan gareni. Yayi kyau gare ta.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Tashin farko, kare yafi mota gudu😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ga ta wajen naka...😀
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ba ance ya mutu ba 🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
a gida kawai mu karasa wurin
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ina jin dadin fina finan ki sosai👍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
hhhhhhhhhh aiba dayawa suka iba ba kawai kiyafe musu
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Aci gaba da bama yara tarbiya mallam Ali😃😃
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shi yace an kira shi? 😒
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user TAZOOMIJITTA KAJI WANI LBR 🤔🤔🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A haba dai Kano pillars..😥 Allah ya bashi team a Chan inda take🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Fatan nasara wa nasu bukatar shiga. Mukam muna gida🤝🙈🙊😜
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
wasu sai kwana asibiti
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kagani ko, Wlh yakamata muyima kammu tanatsu duni yarnan ba bakin ko mi bace...😔😔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Baram baram bana gani yau zan saka ma wasu ci😀😀
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ubangiji yaqara yimuna tsari ga dukkan miyagun mutane na boye Dana bayyane Allahumma Ameen 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ni kam ina nan a club din na up @user 💪💪
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Can ga su gada; wai zomo🐇 ya ji kiɗan 🎤🎷🎺🎸farauta😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Koh ni bazan bata shawara baaa🙈🙈
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
gsky dai mahmud ka bada mu aci mutuncin maza sosai fa a wannan fim din duk wani iskancin sai ka samu namiji ne
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
yan siyasa yan iska ne wlhi
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah Yatemaka yabada sa'a yakara sama bidar ku albarka amin 🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sai kace wani abun ban girma 😂💔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yanzu duk wannan a N9b kacal👌 Anya @user ba a aljihunka za ka cika ba?🤔 Ina addu'ar Allah Ya cigaba da ba ka ikon farantawa al'umma da kudinka, Allah kuma Ya qara baka ikon farantawa Gwaggon Kanawa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Waye yafi kowa sanin villa???? Amsa a tambayi buhari asha labari 🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Late comer shine wanda ya ke zuwa daga karshe. Bayan ka gama tsara rayuwar ka da yar budurwan ka kawai zai zo da abun duniya ya dauke ta... 😭😭
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ƙarya kike☹️ You miss abroad dai coz of coro🤣🙄 Zaman gida dole 🇳🇬😜😜
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya kawo muso agajin gaggawa Dan darajar annabi 🤲🤲🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kuyi mani yabani inajin Ku😪
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Mudai muna ruwa 😔 Ba damn kallo
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Auren zumunci Kuma ya jawo cuta 🤔 Lpyn ku kuwa @user Anya Mai rubutunnan bai Sha wani Abu ba ???
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
mu muna adamawa kuma munaso mukalla pls a inane zamu samu film din please
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ha ha ha kaji zancan banza
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
lol in bancin da mulki dan gidan su da ace talakkawa ne ai ko turancin bacewa zaiyi
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya gyara mana kasar mu🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah karaba nagari d mugu ama banda 🇳🇬 baza ayi haka ba sbd sunada yancin yin hakan
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sarki mai """"""""""""""""Zabari"""""""""""""""" da """"""""""""""""qugiya"""""""""""""""" Allah ya kyautata makwanci🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user BBC kun iya daukar hankalin mai karatu, yanzu wani da yaga rubutunnan jikin shi na rawa zai bude. 😂😍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
aa ka dawo ya kamata ka ce wani wani abu
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai d'an farka sai gumi ya ke a cikin alkyabba 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Subhanallahi, sukam dangin mutumin nan suyi haquri a biya diyya mana😭😭😭😭
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂 Na me na """"""""""""""""bayan ta sha maganin boka"""""""""""""""" kuma? Kai BBC de
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
its because itace ma nigeria gaba daya
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Eh kwarai kuwa yayi abin kirki,kuma Allah zai biyashi anan gidan Duniya na daga Alkhairin da yayi..... Dan kar kuzo ku hargitsa mana jama'@user ku BBC.😂 Duk wani kafirin da yayi abin Alkhairi to Allah yana biyansu ne anan gidan Duniya,dan kar azo a kawo rudu.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kunfi kowa iya hege ai a social media ai
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Slm Haj Ali Barka da Sallah 🕋👏. Allah maimaita mana. But pls here is an observation, Na ga Ka rubuta sunanka da kananan bakake Baki daya, At least the first alphabets have to be capitalized. Thanks for the time 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ÀLLAH ya taya shi riko. Ya sanya Alkhairi 🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan daga gani dan Kano ne?😀😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
youre so stupid saboda kasa camera shinekazama dan film kajiwani banzan hujja dakuka kawomara anfani
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sun taba Ki kenan mu kuwa sai godiya dan ba dan suba da ina har yanxu muna nan ba China phones 🤔🤣
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wallahii Ganduje bai taba burgeni ba irin yau😅😅😅
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😢sorry gunnersss muna nan muna yinku
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To ai babu Wanda baisan wannan ba. Mudai mun gaji da wannan saranar naku. Afadi yaushe ne zaa dauka din Simple 👌
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Aikin gama ya gama,yanxun dai dake da Yan uwanki mata masu dabi'ar sa kayan banza sai ku gane illolin da nuna tsiraici ke kawo wa😞. Yanxun ba wajen mutane zaki nemi gafara ba ,wajen ubangiji zaki nemi gafara 🤲🤲Dan shi kadai ne zai gafarta Miki . Sai kma ki kiyaye
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂 kash kaga tsiyar mutanenan ko, badamuwa inya kauce wa hukunckin kotu bai Isa ya kaucewa na ubangiji ba ai. Allah na Nan a madakata.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kanawa Allah ya kiyaye ku ya tsareku ya kareku🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
nigeria tariga ta mutu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Guna mukasha ba kankana ba 😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Toh fah! Inji Gwanja yace wai a Kafta😅😅
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Washasha ❤️ina yinki
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Awo walla sai munbugesu👊🏻
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user taci uwatar en cin uba kai😡😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
with a savage reply inada data da kuma full battery
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
antina ansha kyau
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ji wannan tsowon dallah🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
muna goyo baya
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Na ji kunya sosai.. . Wasu lokutan wasan kwaikwayo daga manyan jarumai (sarki da Amina), amma jarumi mai taimako (Maladi), zaiyi wahalan ganewa idan shi na bada dariya ne saboda ya kamata rawar da ya taka ya zama muhimmi.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
Ya bada labari mataki-mataki wani zai iya rantsewa an rubuta da sauri daga ɗalibin firamare don gabatarwan wasan kwaikwayon al'ada na waccan shekarar.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
wai ashe ina da budurwa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah sa hk shiyafi masa alkhairi we love uh abba 😍😘amma hk allah yaso karka damu
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
amma dai banda nawa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🤣🤣dukkammu ba musan abunda kemana ciwo bah
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user """"""""""""""""Atine pa aurena ya kusa, ka ga wani parii da take min"""""""""""""""".. Super director ka nishadantar a SANADI 😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Amfani da karin magana, habaici, da wasa a kalmomi, yana sama da abin tunawa masu yawa masu layi ɗaya da rawaitowa da zai zaina a kan harsuna ana lokaci mai tsayi. Zamu rawaito layukan da tuno daɗin kallon shiri mai dogon zangon.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
Masu zanen kaya sun fahimci aikin da suka kawo duka zuwa tebur. . . Ita ce irin daidaituwa da kyau da muke kirari ma a cikin Nollywood.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Allah ka ceto kasar mu daga rushewa🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sunkwato bindiga ukku 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Dan Jar Kaniya👋
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya isah Allah ya isah Allah ya isah 😠A koma islamiyya ganduje akwai jahilci a lamarinnan Allah ya baku mulki ne dan ku nemi lahira ba duniya ba. Kanada ikon da zakace mu fita muyi ibada muje kasuwa amma kana ji kana gani ake zalintar mu ALLAH YA ISAH WLH JAHILAI DABBOBI
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Shiri mai cike da taurari da ya saka taurarin suka yi kamar suna aikin wasan makarantar yara
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Allah kara wa Malam Basira. Allah kara daukaka BBC Hausa. Allah sa mu dace da daren Laylatul qadr, Allahumma amen 🙏🏾
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bbchausa kuna bamu muna sha😂 Kaji wai dawowan network 🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Touh mu ina Ruwanmu 💁🏽‍♀️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya kinyi kyau😘 ina ciki
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Lalle ganduje akwai bakin jini😁😁
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh sannun ku da aiki. Angaishe ku 🙌💪
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Ni mai zama ne kuma an burgeni da aikin da aka saka, an riƙeni da layin labarin kuma na yi matukar farin ciki aikin mai burgewa. Sannu da aikatawa gayu, da kyau sosai. 👏🏾👏🏾👏🏾
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
el rufai ya rufe kd ba sai ai sallah achan ba shiga kano
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user #Sora nakii Allah ya nuna muna naki musha shagali en bakin ciki su koka💜
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train