text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
da kai kadai zai tashi
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Yayi rashin kyau da gaba ɗaya ya rasa sautin gurin farko na shirin, hakan baiyi kyau ba amman yanada ababai dayawa da zai bayar.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Sa Kai a uku🤔ikon Allah, ga aikin da ke gabanka ka je kana wani aikin da bai shafeka ba❗, UHmmmmm ‼️🙄 wahala dey for celebrities
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Duk wanda ya damemu Allah ka da me shi kho Waye🤲🤲
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ku kun fiye jan bala.i BBC 🙄😷
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Chab!!! Wannan aiyakoh shine🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai kua ba dole ba anrasa tayaya zaa shiga KANO #KadunaVsKano 😂😂🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😅😅😉😉😉 saikace dole just unfollow
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kutumar'uba 🤭 Yasin ina ciki
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user BBC news hausa wallahi muna fukai ne 🖕🏻🖕🏻🖕🏻🖕🏻🖕🏻🖕🏻🖕🏻bbc hausa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Karku tsorata ni mana😲
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dole a hada kumfa 🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Akwai wasu taɓin abin dariya da lokutan freewheeling ƙarfi, amma yayi faɗi dayawa, tare da wasan kwaikwayo da tsarin bada umarni da suksa ɗan yi kamar TV ɗin rana.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
Labari ba na kasafai ba gameda kimar iyali daga ra'ayi mabanbanta. Anyi fassarar shi a fayyace tareda zaɓin 'yan wasa cikakke.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user 🤣🤣🤣🤣 kayi Abinda kayi dai
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Hmm mm..dan Allh ina kyan nata yeke..kunsan Munana sunfi iya shege..lepa 😊😊
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user because arewa people are telling you the truth and the right path of good deed you call us as Yan kauye so we are still waiting for your second apology Tunda mun Yan kauye ne Allah ka yafewa kowa kurakuran sa na fili dana boye🙏 https://t.co/xC2IgkxeVv
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
nima haka nazata za ai auran nan fadan har nashirya zuwa daurin aure
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
kaman kinada wata albishir sai washewa kike fati
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
uhmmmanki cin biri anci dila magan jari cewallahi akwai manufarsu akan hakakifi na ganinka mai jar kuma wallahi a dau mumunan mataki akan domin rana shugabanci ne
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Muma bamu sani bah🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya kara kawo muna saukin wannan musiba 🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sedai a Kuwait 🇰🇼 din Amman badai a Nigeria 🇳🇬 bah Don ko ankawo bara muyi bah tau 😕
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Boko haram sun shiga garinmu garkida sun tarwatsa kowa kowa yanbar gari an kashe wasu mutanen mutanena sun shiga wani hali bazan taba manta wanan ranan nan ba 😭😭😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
n ko ƙasa da haka kullum rashin aikinyi karuwa yake su kuma suna can ba aikin suke ba amma ana biyansu sama da kusan kowanne maaikacin jihar
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Su Kaduna an fito a jerin guraren bude ido💃💃💃 Amma ni da je Kaduna banda masu soya kosai da doya Allah bai nuna min komai ba
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 👍👍👍 Kunyi dai dai komai saida shiri
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Amma banso ba cire Brazil 🇧🇷
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user tuwon girma miyan kuka 😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user gaskiya Dae Bai kamata ace Bawa mai Kada Yayi soyayya Da rayya ba Abin baiyi Tsari ba Haba Su raini yarinya Tun Tana karama Kuma Yanzu ace Ya fara sonta🥺🥺🥺
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da fatan ba zai yi karewa irin na Sabon Salo ba...pls tallace tallace suna yawa yayin kallon. It's really boring.😵😖😠
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
angaida gandun aiki
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Fulotin yayi kayu, amma fannin aikin na'urori basu yi wani kyau ba kwata-kwata.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Allah ya jikanshi Allah ya mishi rahama🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
“@user: .@user da Jonathan sun gana kan zaben 2015 http://t.co/hQxpJf9zjY http://t.co/tcpVKehIuv” Photo speak Don't go yet 😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Haba hajiya Rahama Sadau kamar ki guda don an zaftare Miki 550 a account naki me zakiji kar ki bamu kunya Mana mu fans naki koh da dubu 5k aka cire Miki bai kamata mu muji ba, mu kuma muce me idon aka cire Mana 🤔🤔🤔🤔🤔😱😱😱💃💃❤️❤️❤️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hhhhh gsky neh kasani koh idan Kawai kayi sha'awar zuwa sama sai ka ganka kana yawo a sama😜😜
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user kuma kun dauka hanyar lalacewa. 🙄 https://t.co/Zab2sg9Uem
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya kiyaye gaba,magu😱
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Wlh dabadan kai tsohon wani bane da sai na zagi uwarka 😔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Arewacin Najeriya mu dai kam sai addu'a😥
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Baya ga jaje suna bukatar tallafi malam buhari, sbd bamu so a kara samun yawan bandit ko kidnappers ko kuma armrobbers, sbd haka ku aiko da naku tallafin🙏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bamu yarda ayiwa mamanmu Hafsat kihiya ba 🤔🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh Allah ya raba mu da mugun ji da mugun gani🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Mai ban mamaki. . Zan kamar koda yaushe flicked wuce wannan, amma gaskiya labarine mai ban mamaki. Zaka iya cewa yana da ƙarancin kasafin kuɗi, amma bada umarnin da nuna wasan na ban mamaki ne! Shirya guraren faɗa ya rasa kaɗan. Ya cancanci kallo tabbas
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Haba dole ya yi ta zage zage😉😀😋😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Please BBC ku nema min NUMBER din matarnan wlh nakamu da soyayyarta... 👏👏👏👏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
masha allah akwae gwarama pha
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yan kutumar uba., akwai guba a cikineh na yau din...😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kinci banza sadau 😂😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
hakika kano ci gari garin dangote dantata mai azman mrs bua aa rano irs da sauran su gari da ba kano dajin allah godiya nake matuka oga sai munyi magana
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
sai a hada da malaria
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
masha allah allah ya taya su riko muna murna
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Daji ba ai maka kyaure sai dai mahaukacin kafinta😁
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kwarai dagaake dumin mu sakkwatawa muna bayan alu wamakko Kuma saiiii Baba buhari Mai gaskiya ALLAH YA KARA bashi nasara 👍🇳🇬🇳🇬
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Marar daɗin gani amma mai ɗaukan hankali. . . . Wannan ya kasance ɗaya daga cikin shirye-shirye masu matukar rashin amfani na kalla kuma ya sa na ji ɗan tausayi. Banda masaniya akan 'Farming' har sai da wannan shirin kuma na gode wa marubucin da Darakta da suka samar da shi kyauta don kallo a cikin wannan lokacin gwag...
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Yaci uwarsa Karen__😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bazamu komaba har sai idan an Tabbatar mana da Corona Ta Tafi 😣😣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yasaka mai da alkairi 🤗
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
funny may be clue ya samu na shi ne safest way da zai samu damar shiga us tunda may be ya samu labari dashi a visa ban ta duk wanda suka taimaka a election violence and malpractices
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da fatan kina lfy. Dan Allah inna mai baki shawara ki gyara wasu dabi'un da suke jawo miki cece kucan nan a bainal jama'a pls🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Daman ya za ayi mutun ya tsoma wayarsa cikin ruwa 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yajikan musulmin dasu ka rasa rayukansu aciki😭🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ok dama agyare yake🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
abokina muhammad auwal allah yasanya alkairi allah yasa har ta dauniya kayi gwarzo
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya subhanallah 😭💔 Ya Allah ya kawo mana qarshen wannan anobar kafin azumin watan ramadan 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ni Yasin kowa sai an mai dinnan taban daria over😂 dagaji kasan dan iskane kawai ya rubuta😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
kuji tsoron allah ️ mutun ko mutum pls
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dan Allah akara matsamai, abude wutaa🔥🔥
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Alhamdulillah muna murna da wannan mataki da mai girma Gobna yadauka,Muna qara addu'ar Allah ya yayemana wannan annoba a fadin duniya bakidaya. Roqon mu ga gobnaty dan Allah abarmu my cigaba da sallar jumma'a A masallatai pls🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Waya kamata ya kaiwa wani ziyara😒
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hakan yayi daidai wlh👌👌👌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
terry ya ci gaba da murza leda a chelsea
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
nah you sabi ur grave or mine allah ya shiryemu gaba daya
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kowa da abunda ya dameshii shi tawaka ma yake
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user Tsintsiya madaurin ki daya !! 😜🔥🔥🌹🎉🔥🔥🔥🙏🏻
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wollah duk idan ka duba fans din mutuminnan wollah duk gidadawane irinshi,this guy too mumu abeg 😞
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user , mudaina shiga tsakanin bawa da ubangijin sa. Jiya nayi mafarkin rahama sadau ta shiga aljanna 👏🏻✌️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 💃🏻💃🏻💃🏻Alhamdulillah 🎊🎊🎊🤣😆💃🏻🤸🏻‍♀️🤸🏻‍♀️🤸🏻‍♀️🤸🏻‍♀️ Allah ya qara duhun da zurfin rami. Ameen Yaa Hayyu Yaa Qayyum.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To Allah yasa mai dorewa ce matsayar..🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Habawa Nidai nasan kwafan sunan'nan kukayi wallahi 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
yanzu wai bacci zakiyi da girman ki
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah yakara lafiya masudaraja sunusi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dan daura Mayen jirgi😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Inaaaaaa ae ba'a ma taba cin hanci da hujja ba sai a wannan mulkin @user ya ha'inci mutanen Nigeria 🇳🇬 musamman talakawan arewa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mtssss Wannan aii karyar Banza ce Dmn aii kasan ba zaa sacesu bane ko???🤔😏😔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah yasa tace tana sona niko na aureta dan dukiyarta
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
haba dai sister fa gaske wai kike
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Talauci Talauchi To shin Ku minene naku kun kwashe kudin talakka kunkai kasashen waje kun danne kuzo kuna maganar talauchi? Ai Ku kun kubuta kubari mu talakkawa Allah shi yimana mafita tunda bamuda amfani a wajan ku sai ranar zabe ta dawo muje muyi muku bauta, wllh Allah Ya'isa😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user In kaji kira samuwa ne banda kiran Dan sanda.😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😅😅😅 wai kana samun baki a interview na ne😅😅😅
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya kara albarka ya tsare daga sharrin masu sharrin 💯💯💯 #JUMAATMUBARAK#
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Avun yasamo asali sakamakon wasu mata dasuka saryar da mutumcinsu akanta suka vada kansu shine kawai se kuma malaman addini da sukayi suka me xapi akan irin waddan nan matan 🤗💯💯💯💯💯💯
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya kawo mana karshen wannan masifa data addabemu Amin.🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Kaɗe-kaɗen kai tsaye mai nishaɗantarwa da yake nuna shirye-shiryen rayuwa ingancin jazz da pop da ƙungiyar mawaƙa mafi kyau
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Zakin malami Asheikh Abduljabbar zaka sha kunya, ka karya ta kanka ka huta da jin kunya. 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Idai zaki daukeman kayan buda baki to Zanyi 😄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
saboda yan shiar nigeria so suke siyiwa gwamnati tawaye addini suke mai kama da kafa kungiyar kin zaman lafy mudai muslmai ne gaba daya babu abinda muka sani na daidai wanda wuce koyi da annabi muhammad saw shine mafita duk wanda yabi wata hanya da ba tashiba to yabce
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user May Allah accept our ibadat and forgive our sins Allah yakara daukaka Fatima Abdullahi🤴
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Lallai muna da dakikan shuwagabanni a arewa kowen ne governor baida wani solution sai dai a rufe makarantar kwana 😭😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train