text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user Ba kullum akan kwana a gado ba😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Babu fushin da munkayi dashi, illa dai kuskuren da ni, nake hange, shi ne, @user yayi kawaichi ne, da kuma fadin gaskia, saidai ya fadi gaskia lokachin da Muke mugun Jin takaichin @user. Duba da irin rashin tabuka kome Na chigaban Arewachin 🇳🇬 gefen Tsaro da taimakon, Mu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user 😂 😂 😂 😂 Allah @user ka raina mu, so kake mu karasa kenan. Shekaru 5 da dori amma shiru, saika nemi ka sake raina mana hankali. Anki ayi hakurin
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tab kace yau akwai Karya kenan 👌
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ku dai yi a hankali kar fir’auna ya kwace 🤕
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tana wajan sirara irina 😎😎😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tab ashe bamu iya girki ba😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
lallai najeria tayi babban rashi ubangiji allah ya gafarta masa yamasa rahma
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hhhh🤣😃su buba anyi mummunan karshe anata borin kunya👌
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bakuda aikin yi gaskiya 🤣😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Kin fi kyau a haka 💝
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah kawo sauqi wannan qasa tamu
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user BBCHausa kuna burgeni 😂 😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user zo ga masoyi 😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yau ga Lalacewa Ni Ameenatu🙆🏻🙆🏻🤣🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
jiya haka suka ringa mana adawa mu yan real madrid to ae gashi nan
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
kuma dai nigeria kasar mu ta gado
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Asaka mana kidan rariya kawai mukwashe rawa..Kya huwa 😅
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
gerraut abunda yakai sati sai yau kuke posting
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user uwarki a zazzau ne ba mati ba😢🤨
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂yayi daidai!!! daman nasu ne ba’asu akan lokaci ba Toh yanzu lokaci yayi 😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user @user @user @user To in a ruwan mu ya fito mana waya hana shi🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gyada mai sihiri,a bara a ga biyu, a murza a ga hudu,ga kirarin gyada,ba don ta yi yawa ba da sai 'ya'yan sarki...😁
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yagafartamasa mukuma yasa mucika da imani🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan dai dai ne 🙏💞 Allah ya daukaka muslunci
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
wannan shirin kyauta ce mai kyau a cikin nau'in.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
nidai ban gaji ba‍️‍️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ya hayyu ya qayyum ka jikanmu ka kuma tausaya mana
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wuka Bata fasa shi 🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Anyi Farming a kan rayuwar marubuci / Darakta Adewale Akinuoye-Agbauey-Ra'ya a matsayin shi na ƙaramin saurayi ɗan Najeriya wanda aka kai shi zuwa ajin ma'aikata farar fata a ahalin Britaniya a 1980's. Wannan wani abu ne wanda ya faru akai-akai daga 1960's - 1980's ya zama sananne da aikin gona. Babban abin da aka fifi...
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user 😂😂😂a cigaba da neman halal
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😁😁😁😁 yan rainin wayo bbc tace dari 200 ku kunce dari na wa zamu dauka gaskiya
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya shiga tsakanin mu da Mugaye 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya tsine masa albarka Allah ya wulakantashi tun daga Nan duniya 👊👊💥
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kina wuta muna binki da petro🔥🔥🔥 Allah ya kara daukaka
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Woow very nice pic Rahma yayi miki kyau sosai! May Allah bring soo much customers💄
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kayi irinna ibro ken dayace bazaidaina film ba sai andena fadin nepa garakaima dakafada haka
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😀 see this man!! wannan maganar bata da Amsa.
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
nikan ko inama suci bana adawa da chelsea ko man city burina ya cika tunda anyi waje road da real madrid
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya karemana imanin mu
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Awa Allah aciremuna wannan BAYARBA tacikin """"""""""""""""DADIN KOWA"""""""""""""""" banasonta wallahi gaba daya....zandaina kallon daramar saboda ita yasin 😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
dama chan musulmi neh or
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai kuwa baki san Annabin ba (SAW), domin cewa yayi a tsinewa mata masu shiga irin wacce kike yi domin su ɗin tsinannanu ne.😠
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dama a matsayin dabbobi suke ganin mu, especially wannan matar tafi kowa rainin hankali a cikin gwamnatin, dadin abun dai baza ku dauwama akan mulkin ba. Mudai sai dai Allah ya kwace mu, saboda muna cikin Jarabawa 😔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tohhh Ta dai Iya yaran tambayar kabari dai ko??? don su basu san wani EngHausa wallahi😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Aiba larabci bane hausar ajamice BBC ko ba aje islamiya mekyau bane ba a banbance hausar ajami dakuma Larabci 🤒🤒🤒🤒
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ala dole sai antashi hankalinmu a rewan nan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Angama baccin?? Aha bazan gaji da miki wa’azi ba😶 Sauka ma yakamata a miki😶
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
dan uwarku baku fadi knktkd and dutse ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user wai minana mutanen ga nuhi😂😂. @user , @user ku taho ku ga abinda niggani😥
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
yaro da goriba se lasa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🅱CC HAUSA DON ALLAH, KU RINGA SAKA ABINDA YAZAMA MAI AMFANI GA AL_UMMA BA MARA AMFANI BA🙏🙏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan mutimin Anya Baiyi shekara dari ba 😂in banda son zuciya da budurwar heart meye zakayi da mulki ? !! Yen yen yen yen sabida election yazo ko 😏Toh kan mage ya waye 🙄🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🤣🤣🤣 wato wanda beji bari ba zeji oho
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user GASKIYA ina kalubalantar wannan maganar da ke cikin wannan hoton saboda na sami wannan hoton a social media amma na bincika a shafinku na Internet ban samu labarin ba. Nayi searching 🔎 amma ba amsa. Da fatan zan samu sakamako daga gareku domin hana yada #FakeNews https://t.co/IfgvgsDNfM
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To sae me idan Trump din ya saka Shidin wani mutumen kirkine ko wani abun arziki Mstwww😏 https://t.co/2MTyfKFNtX
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kawai abewa Sunusi lamido Sunusi, shima yasamu yadan sarara. In kuma ba haka ba to abewa Mc Tagwaye🤷‍♂️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
love you rahama rahamar allah ️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Layin labari a kan manufa. . . . Da gaske ina son wasan kwaikwayo, zargi da kuma yadda aka nuna al'adun Najeriya. Ya tafi dakyau sosai. Genevieve Nnaji ta kasance kyakkyawa. Cigaban Kotun yayi kamar na gaske. Ba tabbatar da me yasa mai bita na farko ya bashi tauraro 6 ba. Ta yuwu ya sami mummunan rana ne. Da gaske na ...
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Ya Allah kashirya mana anty na🙏🏼
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Muna fatan Kar yadau shawarar Wannan Sokon Manjo 😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yawan jita_jita_kamar yadda aka janyo corona virus dabaki_ita ma mutuwar haka zakuci gaba da janyo ta dabaki🤷🏽‍♂️🤷🏽‍♂️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
uwar da ta haifi mutum ba kabarin su daya ba balle kurinqa damun ta ku fara damuwa da xunuban ku tukun
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ina kwanar wani gatawa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😭Allah yashirya shi Allah ya kyauta
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
wallahi tallahi ni ban raayinai amma saboda jamaa mafi yawa sun yardada cewa zai kimantawa talakkawa akan haka nizzabeshi har so amma yasani yashirya wa tambayoyi mutun miliyan agaban ubangiji wlh daya bayan daya
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
a ina kenan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
is good muna goyan bayanta dari bisa dari
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Toh AlLaH yasaka mata da alkhairi 🙏❤️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
sheguna mutanan banza idanku kunyi nakukaratun kunci amfaninshi kubarimuma muyinamu muci amfaninshi mana
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Wannan shiri daƙiƙi ne
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Allah ya ƙara basirah ya yi wa sana'a albarka amman ki daina zanen mutum ko abu mai rai kasancewar hakan haramun ne a musulunci Proud of you yobeans😊😊😊
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tambayarku da alamr akwai gaskiyar magana acikinta kunfadi gaskiya amatsayin tambata 😍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Akwai Allah ai🤨🤨
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
bauchi ta kaura ce
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Masu suna rahama are very special ❤️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ni haryanxu inazargin likotocin waje suntabamasa brain 🧠 dinshi shiyasa yake shirme amulikinsa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh me yasa yan uwa Igbo ke kokawa? 🤭
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tabbas nima shaida ne yanxu na dawo daga makabarta naga gawa takai goma daga safe xuwa yanxu 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Jaka wawuya kawai, nidai kawai abinda zance miki ki daina ikirarin ke musulmace dan gara kawai ki koma arnancin kawai dan yafi miki kyau...... allah ya shiryeki in daki shiryu in badaki shiryuba kuma Allah ya mana maganinki idiot 😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ya allah ka jefawa shuwagabanni kasar nan masifa da balai ka daga musu hankali ka janye musu duk wani jin dadi a rayuwar su
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
jirgin ruwa ko kwale kwale niger is landlocked
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wutar manbila fa😅😅😅😅😅😅 Kunemo rarara yabamu kudin mu dan uwatar tunda yakasayin wakar
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shifa elrufa'i kamar allurar zuwa Aljanna yake ganin Za'ayi masa.🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya ne mudai yan testing ne 🤪🤪🤪
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nan dai ba arewacin Nigeria bane.. Kudaina mana Hakka😒😒
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tunda zasu iya yiwa mutane ta dole ba 🤨
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Cab yau nasan ni zanyi trending a tweet IG Facebook WhatsApp telegram 😊😊😊😁😂😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A ganina, Mane yafi cancanta. 👍
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Inganci kaɗan ma irin wannan kasafi mai yawa
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
Ɓata lokaci. . . . Ɓata lokaci, taurari shine hanya ta na tallafawa sabbin taurari
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
buhari faaa yaci kai wollah
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kidan Janar a sama....💃💃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Abinda nake so mu gane anan shine , ita wannan yarinyar mara tarbiyyar tayi nisa iyaka, walhi wannan yarinyar @user babbar shedaniyya ce, kuma anobace, Allah ya shiryeta Idan zata shiryu Idan ko bazata shiryu ba Allah ya dauketa 🙏🏽 taje Chan ta girbi abinda ta shuka 🙏🏽🙏🏽
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ganduje zabin Allah 💪💪
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya tonawa duk wani mae sahannu a taaddanci a kasarmu nigeria ameen
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ne kadai Zai taimaka a wannan yanayi baiwar Allah. Astagfirlah Allah ya dawo maku dasu lafiya🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
a kaisu ina kuma
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah wadan ku jamus
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
inama a niger nake
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train