text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user To ya maganar Allah ya isa ko kin janye ?? 😅
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah sarkii arewarmu lokacin da akaita akashemu bakuji haushi ba knn ko hmmmm wai hardai kaima ahmad musa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Irin kina Jin abinda yake cewa din nan ko 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya karemu baki dayanmu al'umma Ameen 🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ba da cokali ba 😁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kasan halin mutanan namu😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shi dae wannan film munyita jira munji shiru. Ni harna fara mantawa dashi😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya Allah 🤲🤲 ka kawo karshen wannan kisa da akeyi a duk wani state Allah ameen
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
inconclusive wuta uban abba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Walahi BBC dai kunyi asara...wawaye...🤦‍♂️🤷‍♂️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
iya gaskiyar kenan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
up atmyau liverpool zasuji ajikinsu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Idan angaishi kuce bashi bane🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user Mutumin yagudu fa 🙈 @user
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user 🤔 Ayi dai mugani, Idan tusa tusa zata hura huta
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai bera ke fada da giwa 😂😂dan maula buhari Ya ganoka
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kutumar ubah ya jirani ganinan xuwa ku kauce masu xuwa Dubaï ko USA mu duniyar mass xamu .ga mai bukata zai iya kawo wayar sa na yomai slefee 🤳 amma fa Bana karpa sai iPhone 12
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaba gaba dai jajirtaccen Gwamna, ɗaya mafi goma!!! Fatan Alkhairi 🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Subhanallahi 😮 Allah sa ta gane ba dabi'an kirki bane @user @user
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🤔allah yai mana maganin wannan annobar
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Can't wait for the day😁😁,Allah dai ya kaimu
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yauma tubula-ssara'ir na nan zuwa Mama. Ki komai ba komai fah!😂🤜
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Nazari akan kyakkyawar alaƙa na ƙalubalen zama uwa.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Saboda a Nigeria 🇳🇬 akafi gane kosuwaye su
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Cin nama ma yana da illa. Haka ma cin kaza da ƙwai da yawan cin abinci mai starch da dai sauransu. Amma shin an daina ci? Ba'a daina ba kuma ba za'a daina ba. Hakanan auren zumunci🤓
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
yar sadau na shirin guduwa a rufe kofa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
oga ka dade kana disco fa naga har a aljihu ake sama kudi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
suna daga cikin matsalar kasarnan shegu maqaryatan banza da wofi
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dawisu uban ado 🦚
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Indai ba mermaid kike ba, gajiya kikai ki fito yasin. 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ka dawo twitter duk wanda ya takura maka sai naci... 🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A karya daga Gwamnatin Nigeria sai kuma BBC Hausa ta yaya ku ka san an yanke wutar kuma mene amfanin fadawa duniya wanan labarin shirmen🤷🏻‍♂️💁🏻‍♂️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gskyn😂😂 se anayi ana dan shan iska
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Toh amfanin GPS kenan, an hango location. Saura delivery kawai.😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
paparoma ma yaci kutumar durun uwar mamanshi dan mai cin uwaku
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
haha to idan buhari ya mutu fa ya zakai
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Har sunada kungiya ne a kasar namu 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user China kuma dai 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Tsabagen shirme. . Ba kasafai nake saduda akan shiri ba, Ban iya gama wannan ba, na saduda bayan minti 30. Kar ku ɓata lokacin ku.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
mutanen katsina ku sanya karatun sunnanul tirmizi a government house masari na da bukata iskanci kawai
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
fitilar sharri koh bah batir kina kai safiya
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan ai mage ce 🐈
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user dama taya mutum xeyi lafiyan kwakwalwa baya samu yana ci yana koshi😡😡😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya bar qauna💖👐 Ogà Sir!
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂 Indai caption ne asami bbchausa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah yayi muna tsari da wannan
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Zaria kowa kwarto 😅
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tsinannen mahadin shia ya fito kogo kenan😀
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Karshen su ne yazo 😆
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Tab lalle munga tarbiya anan😅😅😅
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ha🤣🤣 Dan giya baiyiba wllh.🤣🤣🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Muba hauwasa bane Kanuraine Amana ta yaranmu..😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user @user @user @user @user @user 😂😀😀 lallaikam shiyadace dasu
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user 🙏 bai kamaci antina ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user In kana raye zaka sha kallo😂. Ikon Allah, shi kuma wannan a haka nasa haukan yake!
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ayyah ya rasu tun kafin na zo duniya amman shugabannin yanzu kada suriqa zuwa gari idan sunsan basu cika alqawari ba domin bayan ihu sai dutse daga nan kuma abin zai iya wuce haka
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kafadi alkaeri kakayi shiru 🤐
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
wannan gaskiya adalin jagora
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Saura yan twitter zaa fara kama masu tweet din da basu so😆😆😆 this kano people. Koda me kazo anfika
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
idan ba tsoroba yayi irin ta buhari ya kira zangazangar lumana
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yasin kin hadu 😍😍am in love
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
tuwo na mai na yanzu jiha ta minista uku gare mu
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gsky ne ina ruwan mu da end sars Secure arewa shine damuwar mu Allah yasa su hankalta🤦‍♂️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
zamu kara cin banza kenan hala madrid
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya bashi lfy tare alummar musulmi bki daya Allah ya karemu musulmi👏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah biya sarki Ubangiji Allah kara daukaka 🤲🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
karya yake sati muke yi babu kuma in an kawo ma bata wuce mn an dauke ta
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Jan kunne ga masu tada zaune tsaye😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
sunanan dayawa kam allah ya kawo musu nagari
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai menene yake damun wannan mutumin ne ? 😏😏😏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂RFI Hausa akwaiku da tsokana wallah
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hhh 😀 abun dariya kuce Mana mu Kara share waje a gida Jen iyayen mu ba lokacin komawa kenan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Wai Ina Abu Sarki Ne🤣 mazan gona @user
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
kaji mahaukaci sai ka kawo hujjar ta nuna cewa murdiyar zabe khadimul islam yaje ai ganduje aikin jamiyyarsa yaje kamar yanda jamiyya ce ta zabeshi matsayin mai saka ido akan wannan daga bangarenta banda mahaukaci kwankwaso da yaje can din wani yace murdiyar zabe yaje
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
yar yarinya kinsha kyau
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya manta kauye ce asalinsa 🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah sarki duniya 😂😂 da kun temaka kun ansa yaran mutane sun koma skull
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
gaskiya wannan hotan ya burgeni mai dauke da wannan labarin a najeriya an bajekolin wani aikin tagulla a cikin wani kanti a jihar benin
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A rage mana namu dai kafin muzo wajen😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
me yasa baku ce komai akan shugaban zarota da ba haka zamu cigaba da kallo ana zalunci a ƙasar ️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
anya kwa yan siyasar nigeria basa shan kwayaa masarautarma saikun lalatata
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Aah danwake aci😂🤣😅
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Babu abinda zasu koya musu daya wuce cin hanci da tashawa, wlh babu wata kwarewa a dansandan Nigeria 🇳🇬 da har zai horar da na wata kasa. Allah ya kyauta
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
yallabai kayi kokari amma mu dade muna siya gb a dari ko data sim a naira
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Wai arziki kaida arziki ai sai dai kaga anayi, bayan gashi anfara tsiyatar dakai zakayi maganar arziki 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wlh ni banyarda masu hankali ke mulkin najeriya ba 😢
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya kayi hakuri amma banji dadi ba naso ache next week za a fara haskawa amma Allah yakaimu lokacin da rai da lafiya 😥😥
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Meyasa Baka bata kaya masu kyau sai rariya takesawa😂sumayya tafiya sa kaya🤨
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya wannan presdor din Dama dai cireshi kayi zaibatama shirinka 👌🏻
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ina ganin bai dace BBC ku buga wannan labarin a haka ba, don wannan taba darajar shugaban kasa. 😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gsky ne Allah ya taimaki 👑💪
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
anya kina azumi kuwa naga ko almun rama baki d
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah sarki Dan Najeria, har yanzu bamusan mene dadin dumukradiyya ba. kaico! babu abinda ake sai mulkin kamakarya Anajeria, don har yanzu bamusan me ake kira da yanciba 😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user To Laila da Sumayya sai aci gaba da wanke hanu, a kuma zauna a gida .🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
indai nigeria ce babu abunda bazakayi ko kagani ba
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
sun buga kurman draw wlh dai sunji kunya kartin kawai sari leon din data haura na dari a duniya
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allahu akbar muma allah yasadamu da imamun anbiya muhammadurasulullah saw amiin
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wayyo dadi Ina tayata murna Allah sa alheri🙏🏽🙏🏽
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ai ko da kantan ma dai ya bata
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user ka ida musu 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train