text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user Ta Allah ba taku ba, kuma wasan gobe sai sarki Messi ya buga 👻
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Masha Allah muma muna godiya da labarai 🙏🙏💃💃
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🤣🤣🤣🤣🤣🤣 Wallahi qarya neh
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yabata marsandi 🚗
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Asararre ya sake asara😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sokoto don ina ganin nan gaba koh majina ka hyato ruwan kankara zasu fito 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
hajiya you no go do giveaway neh mungaji dajira fah yakamata konah airtime kiyi
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Babu abinda zai sauya; da zuwan sa da rashin zuwan sa dukka daya ne, abinda yakamata yayi yasani ba sai antuna mishi ba. Duk abibnda yake faruwa ai yasani!.😏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
k congrats allah yay ruko da hannu
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Nima Ina da korona 😩😩😩
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user BBC duk Ku kuke yada wannan shirmen Dan kujawo hankalin mutanenmu suna Cecekuce akai 🤒🤒🤒
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya Allah ka karemu da Kariyanka 🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sarki Ali nuhu Allah ya Kara lfy da rabo mai anfani🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Mudai muna ganin yadda ake sabon business a naija😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ya yabawa banza dai
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Karo na farko 😃😃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Jide Sanwolu ba na ji Hausa 😁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Harma kasan barayin gwamnan zamfara har kanada bakin gayamusu su saki yaranda akayi garkuwa dasu🤔 tabbas munyarda a gwamnoninmu arewa akwai masu hannu cikin tashin hankalinda kefaruwa yankin arewa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
wannan kyau haka kaman ba za a mutu ba beautiful is your name
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kaji gaskiyan magana alaji anan muna reta✌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh fah wata Sabowa Allah ya kyauta 🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Babbar manufa. . . . Layin labari na fasaha tare da jarumai masu baiwa. Ya ɗan wuce gona da iri da wasu tuno bayan amma duk da haka ya bada sha'awa har zuwa ƙarshe.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Gaskiya wannan karon su Baba anyi abin kai😊
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kwaikwayon yayi matuƙar rashin kyau, amman dukda haka shirin mai nishaɗantarwa ne.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user 😂😂😂😂🤣🤣haba oga yan daban lafiya
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya jikan sa da rahama allah yasa aljannah ce makomar sa allah ya jadaddah rahama allah gareshi muma idan tamu tazo allah yasa mu cika da kyau imani albarkacin annabi muhammad saw
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya kamata auren na gida,ko baki ci kin sha ba xaki ga uwar ki a kan kari😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gsky na tausaya masa wlh...Allah ya rabamu da auren Harija..wadda zata mayar da Sex Abinci three mill per day😎😎😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Amin y rabbi Dama Allah SWT y halicche mu sannan y ban ban tamu t bangaren yare , al'adu d Kuma kabilu Ba don komai bah Se Dan wannan dalilan Allah y karo mana lpy d Zaman lpy gami d yalwar arziki a kasar mu Najeriya 🤲🏻🤲🏻🤲🏻 https://t.co/csEf5l3crD
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Meyasa kakicire hafsushin tsaro domin abayyane yake sungaza kana wasa da raruwar en Nigeria ana cutar damufa 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nayi tambaya but shiru nayi miki uzuri 🙄🙄🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yajikanshi da Rahama Allah yakawo mana wanda zai maye abun dayayi niyan aikatawa Nigeria munyi babban rashi 😭😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Lol 😂 har yaban tausayi 😁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya qara basira Asnanicccccc 💯👍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Uhm Dan uwa kazamo Mai kwarin gwiwa aduk Al amuranka na yau da kullum kazamo Mai karfin zuciya kada kazamo rago kamaida hankali Akan abunda kake so Koda kau yafi karfinka domun shi rabo rabone duk a inda Allah yatsaga da rabonka Koda baka Nan saika samu ✔️✔️✔️✔️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
dai dai kenan dama batasubace that is good wlh mehsa yasha marasha ya bashi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
waike yaushe zaki gama tallanki ko kinaso ki ida samun kudin biyan bashin cameras ne
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya face dama suyi 👍👍
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dakamar wuya gaskiya, Kasarda yinwa da fatara ga matsalar tsaro shine zasu iya haramta amfani da leda 😂 kenan said gwangwani da kwalabe, Afara wadata al,umma tukun haryanzu ba,adena kukan abinciba.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai ko bazan ji dadi ba 🙈🙈
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
amma dae ya kamata a dawo mu dora daga inda muka tsaya
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 👍 yau daya dai 👍👌
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Shirin jin daɗi mai haɗin al'ada daidai. Abubuwa dayawa da za'a koya daga Super mata da tayi faɗa sosai dan riƙe matsayinta a cikin duniyar dake mamaye da maza. Shiri mai ɗumi da matuƙar kyau!
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Maganar dayace kudi xakukai tinda baxaku iya kwatosu ba😎 https://t.co/b3ekg60LLA
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
kai kaga wani late comer da rainin wayo a idon jamaa snatching a filin allah
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan Aikin @user ne 🤔😢
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yasa ka fara tausayin talakawan ka sanadiyar hakan musamma mutanan maiduguri da suke rasa iyalan su sanadiyar boko haram 😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
wato idan na fahimta dai ganduje mugun dan bakin cikine wallahi baida wanda yake damunsa a zuciya kamar kwankwaso allah shi rabamu da shugabanni jahilai da mabiya wawaye
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Me: yan mata kenan, nawa nawa masaran toh? Rahama sadau: kaman ka dan saurayi zaka ci masara, toh hamsin ne uku dari nake siyar wa🤣🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah masani amma ai bkmai akwai allah
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shi hanta ya saya achan tukun, bari Mugama da corona anan.😀
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
jamaa pls harkar nan ta kallon mati da kudina aciki domin kun data tawa yadawo dan allah kuje kukalla ko naci riba
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Chab Kina Ruwa Tsundum 🤣 🤣 🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hhhh Yo tazargade ai.maganin ciwon ciki ne Shima se an.hada da lemon tsami Yan rainin hankali kawae 🚶
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai kan fanfon cen dame aka yishine??😲😲
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Me kama da kanwata. Nayi karya?🤷🏻‍♂️ https://t.co/p2y1pDjwCS
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ai sai dai ragargazan kam
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Mudai lokaci kawai muke jira mufara kashe kwarkwatar idon mu da shirin #labarina Allah yakaimu lokacin ameen 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sun farka daga bacci knn😏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Imagine fa, kamar ita da mijin ta sunyi muna adalci 🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ta hanyar da akabi akasacesu tanan zasubi,, hanya ma sai antanbaya, meyasa da zaa sace baa tanbaya ba 😧😧😧
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allahu Akbar. Allah ya jikan shi da rahama ya gafarta mishi amin 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Na so shi da kyau fiye da yadda nayi tunanin zan yi. Musamman ma (rather timid by Hollywood Standard) guraren jima'i. Dukda haka akwai, wasu ɓangare na littafin da nake fata da ayi fim - musamman ɓangare akan mai kai da kitso da ke cikin jirgin ƙasa daga Kano Bit. Oh, Kanene ya kasance daidai kamar yadda nake tunani Ch...
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
allah kasa zuwan su shine sanadiyyar kawo karshen covid a najeriya idan ma sharri suka zo dashi yã allah ka mayar dashi alkhairi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Yauwa Mallam Aminu Saira Agaskiya nakosa danaga Preesdo ni Shafiu nimasoyi Pressdo ne Allah kuwa Munajiran ku ai fatan alheri 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sai ashiga 10 na cilas, sannan mu tsunduma 10 na murnar sallah🤣🤣 much love to #Ramadan
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mashaa Allah. Allah Ya sa muna cikin wadanda za su shaida hakan 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nifa duk abunda zai tashi sama indai ba jirgi bane toh lallai sai dai ince a safka lfy🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh qaramar Barauniya😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
chai omg kuma yayi ko bai yi ba a karasa mana labarin naje na bude naga bai kammala ba
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
basuda laifi ni yanzu na daina ganin laifin su masu laifin sunanan a tare damu su babu abinda ya damesu na daukar matakin gaggawa a kan wannan alamarin maganar gaskiua muna cikin damuwa a kan matsalar yan uwan mu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Zasu aikata irin wadannan malaman basa yi wa kansu da damu bakidaya adalci wlh ni dai ina fada kullim duk wanda yai sanadin tabarbarewar kasata a cikin dakika daya banyafeba wlh 😭😭😭😭 Allah kaceci kasar mu da mutanen masu cigabanta .💋😘😍
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Wlh Sosai ma kuwa, Allah yakara basira da daukaka duniya da lahira Mallam 🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan ma sai sunzo England ❤😍😀😀😂🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Abun ya zo inji Mai tsoron wanka🙆
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Gaskiya idan Mahmud bai biyu babu ba to abun beyi ba wallahi 😏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah Akbar ......Hannan she'akekira musulinchi...dakoma kiyaye dokokin Allah...Allah yasa hakin yadauree...Kar shedan ya shego chekin lamarin🤛🏼🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽💅🏽
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
chineekeee ooo hhhhwlh sae dae poverty talauci ya kasheka amma baxamu bayarba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shi kika yo ashe hanci kamar an naushi pura 🤫
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ajiye mana sukayi sai mun kara girma ?🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Daga baya kenan... Kyauta da bazawara😀
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ana cewa bera ne😂😂🏃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan abin fa 🤔 Naga alamun dagaske ne, anma su kamfanonin layin da Kuma bakuna zasu Sha wahala
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toni wai haka zan tazama ba wanda zeyi following dina....ko Dan irin makwotan nan🤔 Kodai kodai
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
an kori ƙarar da atiku ya ɗaukaka zuwa babbar kotu
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user makaryaci😂😂😂 """"""""""""""""lai muhammad"""""""""""""""" ko """"""""""""""""lying muhammad"""""""""""""""" 😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Malam yasha giyan tsamiya tana nunamai hauka,😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya danganta Da yanda ya San ta, ta saba yi ko kuma dai kadarori ne kawai, sannan ni a tunani na yanzu ai babu Virgin Rufe ido kawai zaka yi ka aura, ayi ta sha'ani wai 😁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya kyauta yasa mu fi karfin zuciyar mu🤲🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Sai dai takunkumin 😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wasu yan arewa kenan Jahilci ya mamaye zuqatanmu😭shiyasa nasara bata zuwa mana yakamata a rika girmama celebrities kodan daukakar da Allah yabasu amma mutane koda wasa basa girmamawa suna gani kamar gayan kowace kalan magana ga celerity wani burgewane #Arewaletsunite
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user 'Yan gida daya masu kama daya😂😂😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wllh karya kuke hiwa yan 🇳🇬
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
seme sun makara da suka dade basu yi allah wadai ba️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Which """"""""""""""""B""""""""""""""""? Bar or Bay?... 😂😂😂 Ko kina raba kafa ne 🤓
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Ɗaya daga cikin abubuwan farko da suka buge ku a cikin wannan The Lady Called Life sune bayyanannun launuka, sun ba ma shirin ɗin wannan babban inganci.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Congratulations Allah yasanya alheri Allah ya kawo kasuwa mai albarka Allah yasa abude asa'a💃💃💃
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wani abu ya wuce hadama. Idan ma tallafin corona dinne da gaske, nasu ne su kadai da suka kwashe duka?! Idan anyi magana ace mai kudi yana cutan talaka, shi kanshi talakan shi yake zaluntar dan uwansa talaka ai. Duk wanda ya dauki abunda ba nashi bane toh daman ya saba da hakan🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
kowa ya ce baya son ka kai ma ce ba ka son shi
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
zuwa daya mustapha nbaruska zai kara maka kana farfadowa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train