text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
buhari ya bada umarni a bude boda bamu iya ciyar da kan namu ba mun sha wahalar banza allah ya isa wlh
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yanxu tana nan tana saka maka albarka ta dauka kai dan arziki ne😆😆 this one weak me very well wllhy @user https://t.co/z6dwryRbUN
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Karyane kuma wannan😡 yau dinnan yayi hira da yan jarida amma be fadi wata magana makamancin haka bh, hasalima kalaman kwarin gwiwa yayi akan dan wasan🤧 A rage ta gobe ko a sha koko🚶
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ai zaman lafia kenan mutai makawa yar uwarmu
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah, sarki ‘yan uwan mu kuyi hakuri Da Sannu zasu gani ko din suwayi a wajan Allah🙏🏾🙏🏾
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user _*Agogo 🕒yana🤘🏼zagayawa🔄ne a kan👇🏽kowace👌🏼sa'a.🕑Haka💁🏼‍♂ rayuwa🌳take🤘🏼zagayawa🔄 da mu👩‍👩‍👧‍👧 a kan 👇🏽yanayi✌🏽daban daban.😊😭🙁Yi haquri🙏🏽idan👌🏼yanayinka😱 a yau 🌄bai yi🙅🏼‍♂dadi ba,😰wataqila👌🏼 gobe🌅ne za ka🤘🏼yi dariya.😁*_
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kowa yayi da damisa ya duba jikinsa. 🤐🖖
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user Nice shots. Amma am really confused, na kasa gane wacce ce @user a cikin pictures din😎😎🤔🙄
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bbbc hausa da wulakanci kuke meye kuma wani waje road😆😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ashe an ga wata? 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai tace “Ya kwantar da ......”🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kyauta??? Zasu raba data ne? 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ka gafartama sarkin Zazzau don tsarkin zatinka 😭😭😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kowa yatuba dan wuya bbu lada😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh kai ta yaya zaka san cewa wani ya santa 'ya mace ba tare da ka aure ta ba?? 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Idan ana bisa sararin samaniya kaji atishwa sai ka bude window😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
zabo baya yawo baza a
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Masha Allah, Allah yakarba ziyara yabamu zaman lpy da qoshin lpy albarkar wannan ziyara Mai albarka 🙏📿
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
mu a zamfara da dama dama zamu ce allah ya karawa yan uwa musulmi saukin rayuwa a duk inda suke
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user BBC Yau Kam kun kure ni nayi nan 🏃🏃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hahah kansu akeji😕
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Lokaci na wannan fim dole ne a rubuta a cikin taurari. Yana da karkatarwa na ainihi a kan jigogin iyali / wariyar launin fata/ farkisanci. Gagarumin lokaci na sha'awar yara na iyali da kusanci, tare da gyaran cin zarafi. Yana bugun ka cikin ciki. Godiya ga marubuci / Darakta da suka yi aiki tukuru don samun aikin a kan...
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Allah yafe mana baki daya 🙏🙏 my super actress
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mudai sai ya zama cheap mu kalla a wayoyinmu😂🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user In ba a garin mashaya ba a ina tantabara take laifin duka😎🙄 kudai kawai kuce mana zaku yanka abin bauta kuci kwadayi ta tashi 🥰😢
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Alhamdulillahi Muna rokon Allah yasa yazama Alkairi ga kasarmu Nigeria 🇳🇬
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah muntuba,Allah kakawo Mana dauki.😭🙏🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user An shirya kenan😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan mutanen kasar suna burge ki,gashi kuma ke baki gajesu ba 😀 Ya kinga Neymar a Paris din kuwa!😁
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user thank you sister, Allah kara daukaka💖
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dama ina zaka warke tunda kana niman kudi 😃
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Masha ALLAHU Godiya ta tabbata ga ALLAH. ALLAH yasa muyi karshe me kyau.🙏🏽
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Akatambayi buzu ko ya Iya sallah Sai yace ah ah Sai akace to ko kokasan rasulullah Sai yace 😄😄😄😄😄😄😄😄😄m Kun Kara badda ni.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yace mai me😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kaji maganar Hankali✊
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user wannan hausar taku akwai gyra bakowa zai gane ba. kamata yayi kuce Ko Buhari bazai fara tinanin bani shugaban fadarsa ba. karku sanya space a """"""""""""""""ba ni"""""""""""""""" 😔😔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kana ruwa buba galadima😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
wai mai yasa bakujin tsoran allah ne ammah shikennh dai ku da allah
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Fasaha dake koyi da rayuwa... ko shine?
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user @user @user Bamusan komai ba, kuma bama so mu sani😌
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
yeah i watch it beforethe funniest part of it is where u said thatbaba gaskiya na gaji da wannan aurensai yace to baki isa ba sai kin koma ya zanyi da wannan bataliyar yayan naki
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mahaifiya ta itace wadda bazan taba mantawa da ita ba itace tabawa rayuwa ta gagarumar gudunmawa Allah ya saka mata da dunbin alkairi Allahumma amin 🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ina taya matan nan uni murna👏👏👏👏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂😂😂😂 Abun ya zama wasa kenan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Abun de ba'a cewa komi 😶
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wayooooo Ana ruwa yau kun shiga uku kunce komai sai kunsa ido ... Toh saidawa ga naku yau fire on💥💥💥💥💥 🔥
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Nayi tsammanin fin haka.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
yanzu su ganduje chiki ya fara di ban ruwa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Uwar me za'ayi da ita 8.2trillion din🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dama can bata kisa a Nigeria 😏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya kara tuna asirinsu
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
i want own mine gashi kuma ina kano
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
innalilahi wainna ilaihi rajun allah ya shiryemu shirin addinin musulinci
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah yasa kada haka tafaru
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah yataimaka sarki allah yakaraja da nisan kwana mai mai martaba sarkin karaye
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bugi nan bugi chan Munafikin mutum biyu dan kidanka najiyo😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Marassa kishin Islama😢😢
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Soppy da yawon shakatawa ..
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Hmm! Wannan shi ake kira gyaran idon biri. Kafin ka kare gidan wani yanada kyau ka fara kare gidan malam🤗
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yakai haske qabarinsa 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Jaki kuma🤔 Injina jakunan garesu daza'a kaiwa tawagar gwamna hari akansu❓ Wannan ma ai zancen banzane😣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Na dade inayinki @user... May Allah always protect guard nd guide yhu may He also bless ur hustle.... Ina yinki overrrrrrrr😘😘
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ina ganin rashin bugawar salah ne da forming😂😂😂😂😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Su Rahma yan Gayu 😍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Nidai fassarar kawae😩
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
hhhh daga tace tatu duk kun wani rikice
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bura ubah look ramatu the app is not a Facebook akwai shegu kikula😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Adam a zango ina gaisuwa 🙏kahuta
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shugaban kasa da Cabals🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
maganar banxa kake yaseen agwada gwabzawa mana
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yaqara maka lafiya Baba IBB,Ashe kune masoya Arewa bamusani.😭😭😭yanda muka rinqa zaginka a baya Wallahi rashin sanine Dan Allah kayi hakuri.Allah yasa kagama lafiya.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ina ga irinta😥🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sai dai kash duk cikinsu babu Malam Garba ko kuna Alh Audu 😒😔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
haaaa ashe akwai a gidanmu ma‍️‍️‍️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
kuma kunsan wanga batu karyane kukeso kukara yayatawa munafukai kawaemtsw
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Big one Aunty Rahama👏👏👏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Alhmdllh Za muga masu tsoron allura 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Abinda ya dace kenan MaiGirma Gwamna yayi. Allah yasa suma wadanda yayi ma'amalla dasu, suyi koyi da shi 😭😭😭 Ya-Allah mun tuba.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Anshiga Uku wannan wane irin mulkine wai 😪🤔??
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Ɗaya daga cikin mafi kyawun shiri daga Najeriya har zuwa yanzu. . . . A better family shiri ne da nake alfahari da lokacin da ya zo ga shirye-shiryen Najeriya na Nollywood. Wannan shiri ne da kuka samu don jin daɗin kowane gurin shi daga farkon zuwa ƙarshe. Ƙarfin darasin shi akan dangantakan duka masu aure da marasa a...
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
Ya bugi tunanina !. . . . Abubuwan ciki da layin labari masu ban mamaki. Ɗaya daga cikin waɗannan shirye-shiryen da zaku so ku kalla kuma ku sake kalla. Wani sabon samuwar Nollywood! Godiya ga kungiyar !!!
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user @user End of the film. 👇👇👇 By MD Ukasha saira Oga Alla yakara lafiya da basira. Nafara kallon hausa movie ne akan shirin labarina💖💖 https://t.co/uo63ohz5dJ
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya jaddda rahama a kabarinsa, Allah yasa ya huta___Ameeen 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya jikanshi da rahama amin
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah tsinema Mai Karya 🙏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya saka ma SANI ABACHA Da Alkairi Yafi dubban yan siyasar Qasata Nigeria ko ba komai Duk shekara sai Nigeria Ta samu tallafi daga gareshi bayan kuma Ya Rasu🤗
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
masha allah gaskiya bamabamai sundinatash mungudiwa allah amma baba kakara dubawa anachiki yanayi yunwa gaskiya
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sun zamo matsiyata kenan 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
kina wahalarda boyfriend dinki
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Huhhh wlh ashe Koh kana ruwa😂😂. Don Naga kazama Ali nuhun Yan daga. 😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
daga baya kenan bayan anyi sadaka da bazawara mai yasa kuke ajiye da poison din in the first place
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Daman a Argentina akwai duwa tsu 😜
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Idan an musu irin zafin Nigeria duka zasu mutu 😀
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
sheikh dahiru bauchi tsufa yazo dan allah ku daina zarginshi akan wasu kurakurai dayakeyi a addini kunsan shi fa tsufa kowa da irin nasa allah dai ya shigo mana dashi a sunnah kar ya mutu a aqidar gargajia
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
gwara masu cire shi wlh domin bbu wani abun arxikin da yake yi a nigeria wlh
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
wato ya zata tarun daqiqai aka tara a kasar ne‍️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mu gani a kasa an Che d kare Ana biki a gidanku 😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user all over my TL yarinya kina amsan wuta 😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Muna godiya malam @user yadda kake kajuya akalar wannan shiri ba tare da ya gunduri mai kallo ba 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
barka da sallah sir
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train