text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
allah ma bai ce haka ba | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Malamai kufito fili kuce kawai da buhari kuke 🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😅😅😅😅😅😅😅. To lallai Haduwai Ba zata yi kyau ba, Duk da #Bawa Tsoran Sambo Yake🤭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ubangiji yasa mai Albarka 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Inda ache nima na sata to da bazan mayarba idan kuwa zan mayar to saidai yan siyasar qasannan dasuka dade suna sata a qasa suma sudawo da abinda suka dade suna sata😁 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Me kafa daya😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mai kudi abokin matsiyata😂😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Kan Ubaaa! Muda Muke Basu Wutan Kuma Fhaa 😅😅 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user be like. Ni ku kyale nii 🔥😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaji wannan dan jagalliyat wai suyi voters card Aida sunada yawa da Elrufai da Buhari basu chi 2019 election ba😀@user | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user MashaAllah Allah ya Kara daukaka darajar wanan Film @user Allah ya nuna Mana kizo Jahar Katsina Domin haska Mana Shi a cinema Amin🤲🤲🤲🤲🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ahap a haka gayyar zata watse ! 🤦🏼♀️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😰😭. Allah yasa mu dace ya bamu ikon kyautata wa yan uwan mu musulmi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Inada short tsohon video ka oga dakayi rawa harda rausaya🤣🤣 kuma ka it's😍 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zamani! Mara aure su keba masu aure shawara😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Next level nada dadi, wasu suna tunanin masu kudi zaci ubansu ..... 🤣🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
shinkafa ke nan | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kakata, marikiyata Hajiya Zainab Gidado, Allah kai haske kabarinki 😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hakan yayi gaskia... So excited👏🏼 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Haka yakamata ayima shegen😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wannan da tuzuru yayi kama | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaji Dan wahala Bama Karin albashi ba Sai Dai Karin wahala kaiiiiiiii Ana mulkin......❓ a kano | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Tace """"""""""""""""ko dai likimo tayi ne?"""""""""""""""" 😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ashe ba tun yanzu mata ke activism ba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Duk da irin talauchin da take fama dashi Sumayya tana chan tana ta faman kariyan soyayyar'sa agurin masu kudi 🏣 da diyan masu kudi 🏣 Amma da wannan mah'mood zai saka mata akan 5million🤷🤷 wllh naji dadin hakan da ya aikata mata | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ohhhhh kowa da abin da yadameshi🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nawa zaku bashi wanda yafara din😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ki shekara 2500 aunty 💕 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ina masu barka da zuwa kasar mu ta gado 🇳🇬😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😁😁😁wlh dama shi sukai garkuwa dashi wlh | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
alkawarin da ya dauka ma bai cika ba️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah sarki rayuwa kenan kaji kwamtati da renin wayo fha 🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
tohhhh dinkin majalisar dinkin duniya ya yage kenan | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya basu lfy Allah yasa kuma kaffara ne🙏🙏 ya zuljalalu wal ikhram, ya wahidun kaahar😭😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh Amma Meyasa Suke Haka Ne, Dan Nima Zezo Kaina Kenn Tinda Inada Account Dasu. Amma Kigayamin Matakin Dazan Dauka Akkansu🤗🤗🤗 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Tafiya cikin jinkiri, wasan kwaikwayo mai kyau kuma ya ƙunshi jin daɗi kaɗan amma ƙarshen na rashin yafiya ne | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Shifa wannan mummunan mutumin bayq tina cewa wataran ba shi bane gwamnan.........se hauka kawai yake ido a rufe 🤔🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ita din banxa🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To kenan corona t wuce, saura Yan maganganu😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dan Allah menene ribarku idan anzagi malamai? Burinku yacika ana zaginsu sai kuzuba ruwa akasa kusha🤷♂️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Karya yake dan wahala Kano tafi karfinka🤲🏾🤲🏾🤲🏾🤲🏾 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Durun uwa bakanta 😰 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yasa wani sati ne | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Haba rahama me akayi akayi 550 keda ynx zaki iya mai da ninki ninkin ta ! Wuyar ta ki bada qofane pha wani ya shiga shikenan 😩 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
bbc hausa a ina kuka samo wadannan bayanai | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Subhanallah 😢 😢 😢 Allah ubangiji ya maida mafi alheri | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user akway labari kenan yayi sadakin zawara da kudin sadakin diyarchi 😀😀😀😀 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
saura jotun kolin naijeriya itama ta zarce makamancin wannan | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
akwai kunyar karshe milkin buhari kenan akwai ranar sauka | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wannan rashin kwarewar aiki ne wallahi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ai dole ya yaba musu😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤣🤣🤣Kaji kuma, Shi kan shi shugaban cin hancin zarginsa ake. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user mah fav kannywood actress....... So much love here Diva🙌🙌😍😍😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Rabu DA 'yan kutumar uba!!!🙄😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
nayi farin ciki sosai da naji labari babban sufeton yan sandan nigeria da ya ba da umarnin kama rahama sadau annabi saw bawasa bane allah yakarawa annabi daraja shi kuma ig allah yakara masa nisan kwana da daukaka a rayuwar sa da ta iyalinsa | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Ƙarfi na daidai da gaza gamsarwa, Farming tsurar tunatarwa ne na tsayi mai haɗari da ƙyamatar kai zai iya kaiwa ga. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
allah yakawo karshen rashin zaman lafiya a nigeria dama duniya gabaki daya | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Saboda Manyan azzaluman kasar nan suna bin hanyar kuma duk wani ta'addacin da ake a wannan hanyar yaransu ne 😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
abin babuh dadin jih allah yakawo dauwa manman zaman lpy | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskia ne baba munfa sheda opposite din abunda ka fada🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
sadau kike kowanipa kin birgeni enaso naga mutum inzayyi abu yayishi perfectly ️️️ kinyi buraaaubaaa kuma takai miki ena roqon ubangiji ya shiryaki lokaci daya yakuma yafe miki mutane sunsaki gaba | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
The 'Set Up' cigaba ne. Ainihin kaiwa, wannan shirin na wani James Bond Ish ne. Da kuma inganci; duk nisan da Nollywood ta tafi, 'Set Up' shine saman layin. Ma'aunin inganci. Zaka yi alfahari da nollywood lokacin da ka kalle shi. Babu shakka game da hakan.The 'Set up' ya tabbatar da cewa ba tareda matsalar ƙazantar dak... | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Yana Nufin Dan Iskan Yaya Kenan 😍😍😍 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user, 😂 abu tayi nisa, da alama, abun ya birgeta da,, 🏃♂️🏃♂️🏃♂️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Mau ban haushi sosai da saka ƙunci shine wannan shirin, wanda lokacin da daga bisani aka gama | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
aikinka nakyau director allah ya temaka ubangiji ya yadda da kudirummu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Akwai yara ah street dinnan fah, wai ni miye jima'i 😢😢? | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yakamana saukin rayuwa 😢😢 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Lol😃😃😃😃Meye hadin bandits din zamfara da boda, sannan tun kamin a rufe boda gwamna matawalle yayi bakin kokarin sa wajen kawo zaman lapia a jahar zamfara | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Devils. Su fuskanci hukunci mai tsanani. Yaro dan shekara 5 😭😭. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A hada mana Arewan nan gaba daya a bashi Gomna. 😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan ai kadangare me🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dafatan Allah ya tabbatar mana da zaman lafiya a jiharmu ta #Gombe dama fadin @user bakidaya🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Uban meh zamu ci in mun wanke hannuwan.......muna ta wanke hannu everyday our hands are getting shorter.... Why😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Karambani ne ya kaimu shiga harkar ganin wata tareda Saudiyya 😢 taya za a ce sai Saudi sunga wata sannan za ace muma mun gani | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ba yadda muke yi da ita😗 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Waima yaya akayi ne har Gwamna zai iya nada sarki kuma ya tsige sarki, Nasandai Sarki yafi Gwamna 🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya gafarta masa adalin shugaba Kasata Nigeria na bukatar irinku Amma Banda irinsu yawale 🚶🚶🚶 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Rabin katsina ashe cikin bodar yake😄😄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Haƙiƙa ina son shi!. . . . Yawanci ban damu da kallon shirye-shiryen nollywood ba amman lallai wannan ya zama na ɗaya daga cikin waɗanda kawai ba za ku iya samun damar wuce ku ba musamman idan kana son soyayya . Labarin an ƙirƙireshi sosai kuma jaruman sun nuna dukkan motsin zuciya ta wani kyakkyawar hanya. Tabbas ɗay... | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Toh! wata sabuwa kuma inji yan chacha 😀 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yarabamu da corona kah bamu Corola🙏🏽🚗 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Naji dadin wannan wasa wlh 🤣🤣🤣🤣 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zai bari ya huce 😂 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user wnn minti daya naku ya sauya Kuma bama da raayin cnja @user domin so muke mu markad'e su Shi da @user a wnn next level din😂😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ɗan wahalan gwamna kenan😓 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
tuwon girma yo miyar kuka manah | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya Allah governor Nasiru El-rufa'i ya kuntata mana Allah kana gani ya rabbi ka tsananta masa duniya da lahira🙏🙏🙏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
zasu aika maye kuma abun mamaki a ciki tunda dama haka akaso ayi | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ansamu me fuffuke yanzun kuma ga mai gashin maaiki saw😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gsky y raina gwamnati ma wann 🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Duk abinda za'a ce malam ya Riga yafadi😡😨 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Ayya Bruh, Allahu ya zaba maka mafi Alheri kaima, she dropped 5 laughing smiley for me😍😍 We done. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
tambayeshi dai sir | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Chale yau ranar ku ce🤣🤣 @user | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da Najeriyar da wanda yasaki labarin duk ubanku yaci uwatai😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Eh insha allah zamu iya💪🏼❤️🇳🇬 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🙌🏽 barka da Sallah blessing | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤣🤣🤣🤣🤣 akwai yan iska a duniya. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hmmmm sai ma sun kure kenan zaka far masu kai🤔😥 9ja my country 😦😀 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.