text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
Na ji daɗin shi. . Kowane fage daya ya kasance mai daɗin gani. Fulotin ya kasance mai ban mamaki, ban taba ganin zuwanshi ba cewa budurwar karuwar da zata iya yimai hakan. Kalli shi! | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Allah barmu tare 🥰 Muna parlor kina cikin screen, we’ve always been close😄 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Muma singles ya kamata mu gwada then 😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
samari kuna ina ga dama ta samu fah | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Marasa kishin al'ummah ne wllh😢 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yana bawa lawyers din da judge dollars shikenan zamuji shiru. Nigeria jagajaga 😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
sharon sunan wata mota yau kuma da aka rasa abin fade shine kuka shararota haka | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kutumar uwarsu shegu kawaii time in da ake ta kashe mutane a arewachin nigeria wani banza ne yayi uppan ️ harda kaima ahmad musa | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
nigeria ce ko | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zata tafi next week🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Ban bada shawarar shi ba. Irin wannan wawan shiri. Na tsani kowane ɗayan kaɗaicin ɗaƙiƙa ɗinshi. Shirme marar kyau!. . . . Bai taimaka da cewa kawai ɓangare mai ma'ana ya zo a ƙarshen & Sautin kiɗan ya haɗa da nod zuwa Great Fela Anikulapo Kuti 🇳🇬. . . . Wancan a gefe ... . . Daga qarshe, 2021's 'The Harder They Fall... | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
allah ya biya baukata | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya bata miji na gari, Allah ya aurar da dukka yan uwa mata na kannywood da basu da aure🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂😂 lallai ma kam | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ticket din yayi tsiya ko😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shin miyasa shehu abdullahi baya kula mutane a shafinsa na Instagram... Fatan alheri Dan kwallon kasarmu ina alfahari dakai🤗🤗🤗 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Shiri mai ban al'ajabi, babban rendention da kuma layin labari mai kyau. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
kuma ta iya kitso walahi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Daga baya kenan tunda dai zai sauka🤣🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user yaufa nasan ke kina psg kuma sai mun xubamuku 3 fa 😂😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wanda akace criminal ne, Kuma andauki wani mukami anbashi 🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user YDG yaro duk yaro ne amma wanda suke shawar namiji misali mata don son duniya da hangen rabon gado namiji yafi mace kaso dewa💖💖💖💖💖 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user nawa aka rabawa masu zaɓe? 😅😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
muma ba a barmu baya ba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Ina son a dawomin da lokacina na rayuwa | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user @user Malam Abdulbaki dai yau babu kasuwa sosai 😀 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To yahau Murhun wuta ya zauna😎😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya karemu da karewarsa ya yaye mana wannan bala'i dan alfarmar manzan Allah S.A.W.🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai su barmana tsohonmu karsuje garin rigakafi yazama matsala alluran .🚶🚶🚶 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Last episode 🙆 dorayi yaushe zaku fara nuna episode 2? Coz zamuyi missing alot, like #yayadankwanbo #Azeema #zully #taska! | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Rahamatullahi😍😍🌸🌺 Can't heart u less...Pinky Rahama | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A bude ma yan sumogal boda a gani😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ya tsula ta raga abin sa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ahe dama @user karya yayi mana🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allahu akkubar ai bazasu musaltuba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
nemanshiga wuta shiyasa becausewanan zafine i | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Wannan shiri yayi kyau sosai. Nollywood a tashi tsaye !! | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Wannan hka yake da mayar da lamarin siyasar Duniya kuma 🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amma ba farashin su daya dana mata dana maza ba😉😉😉😉 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ai an gama raina mana wayo kawai taya abu da ba yau aka sa rana ace ba za a shirya ma sa ba wannan ba hujja bace da inec ta bayar wata da watanni ake maganar zaben nan wannan abin kunya ne da gazawar inec | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
mune dai kajin d zaa bawa tan na masara kenan ohhh️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂🤣😂 su godema Allah ma da ba'a doramasu riba ba | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaifa kaji wai makomar su😂😂. Sai kace wasu wanda suka buda😂😂😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Jiya fa ka burge ni wlh duk da dae saboda bukatar kankana 🤣 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ikon ALLAH😐 To me zasu gyara kuma ! Ai bakin Alqalami bayan ya bushe har karyewa yayi | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user sannu da kokari🙏🏻naji dadi sosai da naji hirar ku da @user ta kasance da harshen hausa | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤔 bidar kudi kenan | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Baba Ganduje mun gode. Jamaa sun sami ciko saboda damina😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Amin Ya Allah. 😭 Allah Ka yaye mana bala'in nan. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Miss Markel bakuwar kirkice👍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Zantsaya inga yadda za taska ze tattara yan kayansa ya kama gabansa 😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user allha ya kareka daga makiya zango daga masoyinka abdousalam Niamey Niger 🙋🙋🙋 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kinfara crushing din messi ne kuma 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ni daman na dade da sanin cewa wannan lbrn kanzon kurege ne kawai😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ana iskanci a india wlh😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah keymu ranar auren ki zamu sha shagalin biki | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Muna hadaka da Allah Buhari ka duba Girman Allah ka sauka a kan kujerarka domin ka gaza ta kowani fanni. #secure_North 😭😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user SHIGA DAMUWA KO TUNAWA DA WANI ABU MAI MUHIMMANCE WANDA KARASHI👌 kuma gashi bazai kuma dawowa, misali mutuwa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Damn ❤always looking gorgeous 😘 😘 Didinmu 😍 😍 😍 Ammi's look alike,Allah yah cigaba da tsare mana ke,yah kuma kara ma Ammi lafiya da tsawon kwana, Ameen🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
️shikuma wannan bawa allah yarinyar ta aure shi a dage da tsayuwar dare | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yaja zamanin sarki Allah yaqara lapiya mai amfani 🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh a cike shi 200n mana, ko tayi kadan🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Good falcons all the best. Amma meyasa matan arewa basa bugawa😜😜😜 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Karancin sanin addine yakesa mutum yafadi haka. 🤔😏😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya tsare mu da dukkan tsarewan sa 🙏🏽 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ke ae munyi maki uzuri ba yar hausawa bace😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yajikan musulmi da rahama dan darajar annabi saw | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ko a mafarki kinki mu haddu sai jiya, Jiya ma zamu haddu akawasa ruwa natashi daga bacci am really unlucky gaskiya😄😅😭😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shima Ya karbi kebula knn 😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya jiƙan su amma su kansu jiragen ruwan a samu masu lafiya da kayayyakin ruwa wanda mutum bazai nitse ba. Allah ya jiƙan su AMEEN 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan fa shi ne ana wata ga wata🤔🤔🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aslm alykm yan tashar Arewa24 wlhi muna Alfahari muna kuma farin cikin kallon shiryé shiyen ku suna qayatar da mu sosai. Dftan zkuga skona Daga @user duhuwa🏡 Niger🇳🇪 Daga kasar Abidjan côte d'Ivoire 🇨🇮 https://t.co/Rp6YXZZs33 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dan dea da wasa kike kuma baki isa aure ba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yasa talaka ya amfana 😎 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Only Kwankwasiyya can relate kotu😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Fulotin ya kasance mai girma. Wasan kwaikwayon yayi kyau ... Reminisce, Anty Shola, Mrs Banky, ma tones etc. Sun rayu a cikin fulotin. Na kalli shirin sau biyu. Wow! | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
wasan kwaikwayo marar manufa. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
allah ya qara kareki rahama | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan shi ake kira da “Beautiful nonsense “ a turance....idan anfitan me zaa siya ba kudi 😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Nidai chocolate ido'na ya gani. 🚶 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yasa na karbi Takarduna nagama College kimiyi da fasaha akan lafiya na Tsafe a Zamfara State ... Ina kara godiya wa Allah da dukkan malamai na 🤝🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
zaa fara shanya patients a nigeria kenan | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kamar yadda @user da yan arewawacin Nigeria suke kenan 🏃🏃🏃 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ko Tsoro camera man📽 bayayi😲 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user No wonder😂 ashe shima yana shafa hoda 😂💔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Fatan mu dai Allah zaunar mana da kasa lafiya. Masu zanga zanga kuma Allah basu hakuri. Tashin hankali baya kawo mafita ko yaushe. 👌🏽 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user a banza😂😂😂 VPN dey | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kinyi fresh my fah 😘 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ubangiji allah ya qara basira | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Nima wani charges nake fuskanta na rasa wannan yasa da akemin abin tausaima da ba wasu kudi ke cikiba amma sai kaga anata ci au card maintenance fee Alhali kuma card dinma tunda sukaminshi nike ajiye abuna 😏😣🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Gaskiya za'ayi shari'ar nan a gaban ka in mun haɗu. 😭 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kinyi kyau kamar 🐴 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Masha Allah Allah ya kara basira da fahimta🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Karma ku tuba 🤨 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Akwai tuwon alkama miyar bushashshan kihi 🐠 🐠 😋😋 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Karshe ace bayi da hankali, ko yasamu matsala a kwakwalwar sa💀👈 sakamakon da zai bayyana kenan, saboda a wankeshi daga cikin 'yan ta'adda don kasan cewarsa #KAFIRI... | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Saboda zaman lapia yayi mana yawa ko❓ Gidanka babu lapia amman ........ Allah ya kyauta | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sai suzo su kashe mu ai😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gakiya ne my best director kasan manyan arewa idan jifa ya wuce kansu to yasami uban kowa baruwan su allah yakawo muna dauke | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂😂 Har Darajar Najeriya ta fadi Sbd Yawan cin bashi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.