text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user Kar buhari ya harda, suna son su rage masa kudin shiga da zai yi ma talaka aiki. Yakamata su kara🤐
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tofah! Mudai África sai addua Ko ina cin hanci da rashawa ya ratsa Babu tsoron Allah babu tausayi Allah ya kawo Mana dauki 😭😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To me za'ayiwa gawar shegen kenan😀😀😀
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Wato kasar nan yanzu babu Wanda zaka yadda dashi..Dga yan siyasar har malaman sun zama yan amshin shata..Su Niger tunda ba saudiyya suke yiwa ibadah gashi zasu sallah din su.dga gobe idan sunso suce mu kara wani ma😳
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🙄🙄 kae wannan fah da gaske yake yi Amma nima daga yau kin Kira ruwa Dan sae na fi NCDC kula da ke 😍😍😍
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
very unfortunate dama ai mafi yawan su suna amfani da wannan damar ne domin suci zarafin talaka saboda ni shaida ne akan irin wannan mummunar dabiar ta mafi yawan jamian tsaron kasar nan samun damar shigar su aikin tsaro tamkar lasisin cin zarafi ne
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Rabu dayan bakin ciki😔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah Miki albarkah 🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Duk Girmanka Ba Wando Kake Yawo🚶
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
alhaji aliko dangote nake son zama
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dan Allah my dear brothers and sisters musan meza muringa fadama junan mu musulmai please 😍😍😍😍😍🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Karyan banxa kawai Allah ya amshi rayuwarmu a tafarkin addinin musulunci, wlh kona haye siradi aka janyo buhari xaayi hisabi saindawo da baya na'amsi kasona na cin amaanar daya mana 😠😠
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
coronavirus kwararrun likitoci sun yi wa kano tsinke
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
kutumar uba ba girman ki bane ashar find another instead
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Saboda namasu laifi ne 😅 Fita da Allah ya isa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya ne Allah kabamu zama lfy Allah bazamuiyaba Allah munitoba 😭😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
garinmu garin dadi wasu ma suyi zaman lafiya ne yakawo
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Mun riga da mun San haka zata faru oho dai 😂 https://t.co/fiMQwiZIMM
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ƙarya ta ƙare,,,, Tusa ta ƙarewa Bodari 🤣🤣😂😂 daman ai duk karyar banza ce
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan ba sabgar ki bace tsohuwa dan haka keep ur m*ther f**king mouth🤫
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah yasa karshen wahalarta kenan amin
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yey! 🕺🕺🕺 in Rariya Mood 😀😁 ... TGIS
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya kaimu Kiyama Lafiya 🤲🏽
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kuna ruwa kd😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai fa sai dai koma dai minene ya faru, amma dai Chelsea sai ta casa mu 😥
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
meya riqe sauran kason
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
wanka da sarauta sun kare a kano izza da kwalliya shine kadai ya kasaita kuma ita ce sarauta allah ya taimaki sarki sunusi ii
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user meye anfanin xagi yan film din hausa bancin ga qaunarka tana karuwanci a waje kafara bata tarbiya kamin nan ka zagi wasu masu film din hausa suma ai kannen wasu ne ☹️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Limamin ya kamata su kama 😹😹
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Baya hawa sama hakan na nufin duk mai rai baya wuce abunda Allah (SWA) ya tsara masa shine nawa 🤛
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
kidai tsaya a iya plateau naga abun naki gaba gaba yake mu mutanen gabar bamu juri iya hege ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😛😛😛Ay fa Sanyi yazo mahaukatan cikin riga sun fara magana😛😛😛
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
masha allah inama ace ana irin wannan a nigeria wllh da komai yayi normall ganin yadda idan anyiwa talakka ire ire wadannan akanyi kunnen uwar shegu idandai har yin hakan zaisa ayiwa duk wanda yayyi to muna goyon bayan hakan dari allah sw ya jikanta da rahama
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Masha Allah Allah kara daidaitawa 🤲🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shikenn kawai basai an Fadi sauran ba... Allah ya kare wanda Basu kamu ba😅
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Suwaye kenan. Mu ko amurkawan ??? 🤔🤔🤔🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai dama chan yayi kama da.... 😀😀😀
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Wakar nan tai matuqar burgeni🥰
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user @user @user @user To miye abun zumudi a ciki irin su rahama sadau masu jamamu zagi a idon duniya sune zumu kalla muyi zumudi ❓
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wow so beautiful aunty Rahama ansha keyau masha Allah 👌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
wannnan ba hurumin mu bane sai su bari har sai an shafa fatiha amman ni ina shirin sai mata chocolate ️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
wannan ae ihoo baya da yaki ne
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nima akwai abinda na fita😀😀💪
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Follow back please Rahama 😩😩
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sai ammusu ruwan 🔥 tukunna
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hhhhhh Kina ruwa 😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da son samu ne. A sanni cikin matafian safe trip...💯✔
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To Aunty mai bleaching munjiya 😏😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Su Madam kenan 😊💐
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 9ce singer 🎼🎼🎼🎼🎶🎹Allah ya kara basira
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kaiiiii jamaaaa duk wanda suke fadamiki wannan maganganun ba kowa bane yake iya daily prayers amma kowa saiyazo da guntun adsininsa wai shi zaiyi wa azimtsewhar zuciyata zan fada miki wannan kiyi duk abunda kika ga dama bbu wanda ya hallice ki mre
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Komai yayi kamar rashin manufa, ƙarami, kamar labarin ( wanda wasu lokutan ba'a fahimta ba na rashin yafiya) ba'a tsara shi sosai ba kamar yanda aka fitar dashi kawai kuma akayi sauri sauri a cikin shi.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Munsaba jin labarinnan!😏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Lionheart ƙirƙirarriyar kyauta ce, haɗin ƙafafun jerin yan wasa masu farin ciki , layin labari mai babban tasiri da samarwa mai inganci. Daga kyawawan babban ɗan wasa, Genevieve Nnaji zuwa Nkem Owo, munji rayuwar mutanen da wataƙila sun bambanta da mu, raba alaƙa mai haɗewa.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user @user @user Mathematics akace fa ba dancing ba 😜😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ilimi Allah Ya sakawa Mallam 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
in ji su hajiya agwagwa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Impossible kowa ya soki, don ko ni bana son ki. Ehe✋
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user And so fucking what if you insulted @user and @user don’t you knows that it’s said “in baba baiji kunyar hawa jaki ba to jaki ma bazai ji kunyar kada shiba” We move✊🇳🇬
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Akwai Gaisuwar Korona a Vila amman inaga babu itah a jahar Edo 🏃🏃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
gindin uwarku bbhausa mai cin uwarku bbhausa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai, ita korona Nan Har Yanzu Ba Ta Wuce bah😭😭
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😭😭 duk sanda naga irin wannan labari ina murna da kokarin irin wanna mutane sannan ina tausayawa Shugabanninmu ! Domin yawancin su basa tsoron haduwa da ubangijinmu. Allah ya isar mana!
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yasa babu Dan kasarmu🇳🇬🇳🇬
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Abunda yafi wannan ma zamuyi zafafa 10 😁😁😁😁
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
muna goyon bayahakan zai rage matsalar
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah shikawo muna karshen wannan matsala
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user An Goya musu baya suci gaba da hulakanci kenan koh🤔 gaskiya banji dadin hakan bah
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai JAMAA 🤣🤣 wai Shin ah Ina @user kejin gulma neh. Koh dai son hada fada https://t.co/1WCFTZYRsm
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Samun keke ba'a gane gaban ka 🚴‍♂️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user ya mai da kan sa abin zolaya. 158 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user & CO 😭😭😭😭 Not only Rahma and Hadiza Gabon or Nafisa Abdullahi the rest of you girls all Allah ya shirye ku, ku tuba. Muma kuma Allah ya shirye mu duka. Amen... https://t.co/2G8ccCfmve
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Zakai wuff da wata tsohuwar kaima kenan @user a zango 😅😅😅😅😅😅
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yaji kansa ya kuma gafar tamasa 💔
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hmm Allah sarki talaka Allah ya kawo kanshin wannan musiba a duniya ya Allah🙏🙏🙏😭😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ha ha ha 🤣 yau she ai kohmi yalalache Allah yadae yabamu zama lapia
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yauwa bbchausa barka mu da Sha ruwa 🍉
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ita kuma karatun addinin fa? 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ni wlh na Daukama Sadakar Yalla ce 😁😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kayi daidai Gwamna @user 👏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kai jamaa wai ran dan najeria yazama banza yan taada su kashe yan sanda ma su kashe
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yafumo hinnumo feunanmo hokkamo sare Aljanna fiddausi 😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Ya haɗu!!!!. . . . Naji daɗinshi. abin yayi ƙwazo zuwanshi daga bargan shirye-shiryen Hollywood. Ba'a ɓata lokaci ba.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
Shiri wanda kowa zai iya danganta dashi. . . . Na samu daman kallon wannan shiri a bikin Oakland Film kuma na wuce tsammanina. Ya nishaɗar sosai kuma ya saka idanuna manne zuwa allon kallo. Yana da babban ban dariya. Alaƙar 'yan uwa Giwa ana iya dangantawa kuma kuka yi tafiya tare dasu yayin da suke dawowa akan ƙafafun...
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Nima shaida neh domin na bayar da 500k ba'a amsa bah🥴
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kullum ce kina kara kau kike ♥️♥️♥️♥️♥️♥️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user R.I.P Yar adua 😢😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ina kallon woni hausa film yanzu burina naga woni naushin da kayi sai ka ce indian hausa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bahaushe yache """"""""""""""""Tsuntsun daya ja ruwa shi ruwa kan doka"""""""""""""""" in banda asara irin taku a matsayinku na yayan musulmai hausawa ache wai mace baliga tazo gaban wani da namiji tayi tsirara Innalillahi 😭 wai a haka kuke claiming wai tarbiya kuke bayarwa ga irin tanan munga irin tarbiyar
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Idan anki kuma fa🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya allah abunda rahama tasa akayiwa wanda kafi qauna duniya da lahira kuma girman kai yahanata ta tuba ta goge abunda tayi ya allah kayi mata dai dai da abunda tayi allah yakara tsine miki albarka shegiya yar asara😭😭😭 #i_stand_with_prophet_muhd ❤
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Chinawa ma suna shan kunu ne? 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
shine sukayi wanan gangamin kamar zasu sambisa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user kunason lalata mu fah da wannan direct kalmomin nan naku🤥
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user muna jiran bayani akan wasar Barca don nasan akwai headline mai zafi😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kudin Masu gidan Rana 🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
corona ta sa komi ya canza hadda bbc news hausa sun koma inspirational speakers
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ya kwana biyu yana danbi a hankali ne yanzu
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ashe dai anga wata😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tashen akan sabon Allah? Toh meye abun burgewa a ciki??💔🤦🏾‍♂️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train