text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user Dama Nasara tamuce cikin yardan Allah 🤪🤪🤪🤪
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Za'a dawo da lukman ne saboda shine zaizama dede abokin takara ga presidor, sannan shi presidor bazai iya yiwa lukuman abinda yakewa yayan talakawa ba, ta dalilin haka inde yanason sumayya da gaske to zai nutsu wajen yaga ya mallaketa, kuma hakan zai iya sakashi shiryiwa. 🙏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A banza tunda baki da Miji 🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
sakkwatawan shehu maida qasari zuma na shehu dan gaskiya ankayimu sokoto birnin shehu sokoto inba don awo ba da kinfi kano sakkwatawan shehu allura da zare come read my comment
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
shi ke nan ai tunda an bude kofar yin hakan shariar ta zama bata da adadi yanzu a najeriya kowa ya raina kotun kolin kasar tayiuwa ma tayi hukuncin ta tashi bisa dukkan alamu a wasu shariun kasar in dai zata cigaba da amsar wata sabuwar shariar review
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kiji tsoron Allah, Wallahi wannan ba'abin burgewa bace. Na rantse da Allah Sai An tambayeki Game da duk abinda kikeyi posting. Manzo Allah SAW yace: Ita mace Dukkan jikinta Al'aurace: Kiyi hakuri kiyi deleting Pictures di nan entirely. Ni mace kuma ina Kishin yar uwata Mace.😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
amatsayina na cikkaken mai goyon bayan ƙungiyar kwallon ƙafa ta arsenal naji daɗin wannan labari sai dai baanan gizo ke saƙar ba matsalan itace shin mamallakin ƙungiyar zai iya cire zunzurutun kuti wajen sayan ɗan wasan da muke fatan kawowa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toooh, wata qullalliya ce akeson qullawa tsakaninmu da yan sanda koh🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🤣 Akwai lauje cikin nadi gaskiya.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dan uwarsu su tagiya suke kenn Dan uwar babanku ta abinci ake ba giya ba 👊
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 'Ba rabo da maza ba , maida kamar su ' Allah Ya jikan #MuhammadAli 😢
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Waya auna ya gani ??? 😂😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Albarkacin kaza qadangare ke shan ruwan kasko Plsss Rahma fassara min😂😂??
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user kugaya mishi buhari be ma San anyimishi mutuwa ba ai haryanzu😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
abin allah san barka
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Za mu ce ta yadda mu je mu... 😬
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ubanwa kuke tambaya to 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Hmmm 😂😅🤣aiki aiki
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Congratulations Rahama more win👏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Mazan nan duk yan wahala ne kun wani bi sai magana kuke kowa da taohon bakinsa chai chai chai😏😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bayan kungama mutane karyan cewa xa ai yajin aikin da sai BABA tagani... gaskiya BBC ku chanxa me wasu muku labarai..sabada kunxama makaryata,masu son tashin hankali,🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️BBC
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ashe kinada hankali💜
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah ubangiji ya tabbatar da alkhairi 🙏 ya nuna Muna rana
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bitil oh me duwawun kwado 🤣🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Uhmm Allah sarki kasata Nigeria Cikin mutum 10,000 da suka kamu ba Wanda aka sani.😎😎😎😎 Sai dai lissafin kawai muke gani Yana yawo😁😁😁😁😁😁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Next pic Kece Masa yayi murmushi Mana 🤣 🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Anya kuwa 😂 da wahala don na kan yi Kwana goma ko fiye ban hau Instagram Ba Amma bana Kwana daya ban hau tweeter Ba kuma na fi samun lavarai sahihai a tweeter
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ya allah kazunar da kasata nigeria lafiya ya allah dukaine wanda bayason zaman lafiya to allah gaka gashi a allah kabawa sojoji nigeria nasarr akan makiyan nigeria
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user @user @user @user @user @user 😭😭😭😭 Kirana anan shine akan dukkanin tashoshi masu sada labarai da kuma hukumomin Nijeriya akan abubuwan dake faruwa a kasata shin menene mafuta da inda muka dosa da kuma irin
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ehhh ya kamata ya nema, amma idan Gwamna ya fadi laifin da yayi masa, basai kayi laifi kake neman afuwa ba. Tome yayiwa Gwamna???😲😲😲
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tun kafin Buhari Yahau mulki babu wutar lantarki Illelar Jahar Sokoto Wai halan laifinmi illela tayyiwa gwamnatin jiha izuwa ta tarayya?🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dai bi ahankali dai.... Gani ga wane ya ishi wane tsoran alllah😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya kawo mana karshen tashe tashen hankula a kasarmu dama duniya baki day
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Alhdllh gobe sai azumi kenan 😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kun mantane shine zai jaa sallar fah... 🤣🤣🤣🤣. Amma jama a wannan yasamu kujeran hajjin kuwa? Kode shima yabi sauran. https://t.co/kbc6wq10vB
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ok hope xamu gnki 😎
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah gafartamasa yasa aljannah firdous ce makomarsa da sauran musulmi baki daya 🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A zane mana suna yensu?😄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nasan buhari sabida auran nan yabar garin nan sabida yana kishi be aure Sadiya farouq ba 😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dan majalisa, Da sakin baki 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
yana yi na ƙarancin mintuna sittin da shida kawai, ' The Delivery Boy' bayanin ma'ana mai inganci na "Inganci a saman Yawa". Wannan shirin shine ɗaya daga cikin shirye-shirye mafi kyau da muka gani da ya fito daga Nollywood na "Young". Masu haɗawan sunada hankali mai kyau don kwatanta ingancin fasaha tareda labari mai ...
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
allah swa yatsare gaba ina yimiki fatan alheri amin aamsaw
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😝😝 oho dai bazamu daina hawa abun hawaba Insha Allah
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user irin wanan rawa haka sarki😀😀 https://t.co/gfTrSns20w
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
saboda ya fi bada santi da daddare
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nafi tsoron chizon sauro fiye DA kowane Abu.😢
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wow u luck beautiful barakallah Masha Allah, Allah ya qara daukaka da nisan kwana. my best favorite actor...♥️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To ai ko kaji mutin ke dasu yawayi gari ankashe 40plus out of them wlh seya fita farautar wanda yayi masa wannan aikin....😎 Can u believe it they're all human ?? Dear @user pls resign..... you're nothing to us but a living dead body shame on you and your administration😭🙏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
duk kyau da izzar mace namiji yagama da ita
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user for what reason sister? Kin manta Croatia ne ta lallasamu😜😜
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
munagani munaji muna kuma sauraro
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Masha Allh munanan xuwa. 😋😋
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ranar talabijin ko ranar shirye-shiryen da akeyi a digajen talabijin?🤷
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user slm ykk nafika lpy 😐😐
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
wa yasan abu a duhu
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yabasu zaman lafiya, mukuma an barmu dasu Talatuwa dasu Lamunde. 💔💔 kwarya tabi kwarya.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
The Good' bashida kyau, sun bashi suna "Good".
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user haba bincike ake fa, wannan mulkin baba ne sai sorry 😀
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Seriously jiki ya miki kyau👌👌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ni zaki turawa😅 cos ban taba baki gudun nawa ba ta zuwa kallan film din ki, so ki turo account dinki yanzu Na bada gudunmawar tawa😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya Allah ga bawanka nan zaija da addininka. Ya Allah Ka nuna masa iyakarsa. Ya Allah Ka kara daukaka Musulmai da Musulunci.Ya Allah Ka qarawa Annabi Muhammadu S.A.W Daraja, Wasila da Fadhila🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Saboda @user ya dauki mataki da aka jefe shi da fiyo water a Bauchi koh? 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Iya Shugabanci Da Sanin Yakamata Adalci Taimakawa Mutane A Cikin Kudin Aljihunka Bawae Sae Kudin Gwamnatiba Rashin Nuna Banbanci Kadan Kenan Ga Abubuwa Nan Da Yawa❗❗
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ai a yanke dan banza kawai‍️ idan an bude shi an dauka zinarin sae ai romon shi
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂 Alhaji yawale a sauka lafiya
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kae kaji maganar banxa mutum yabi a kamashi abiga shi da kasa ko to anki abi din 😡😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Iya gashin bakin kawai zata iya murzawa dama🤷🏾‍♂️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
yaji uwaur wuta kenan
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user May The Mighty King (Allah) Bless Ur Daily Hustle, Ubangiji Allah Ya Biya Buqatu Na Alkhairi, Blessed 🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah yasa mutuwa hutu ce a agareshi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Anji kunya dai kana thug din ka bari a saci akwatii😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
hhhhhh ya kusa yaci taliyar karshe
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Gaskiya sun bani tausayi, a she duk wnan gwaraman tafiyan taska akayima wah da sabira🤣🤣🤣🤣gaskiya akwai chakwakiya can't wait to see season 3💃💃💃💃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
a kamasu manan duk wanda kesan tada zaune tsaye akama hi hine mai kau
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😎Abunda ba ruwanka yafi dading kallo👌 @user sadau ayi tahukri da people 🤣
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nifa na kasa ganewa, ASSU ne basaso mu koma makaranta ko FG? 🤔 Yau wannan gobe Wancan 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ina da tambaya wai iyakar Kaduna da kano guda dataye 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
malamin yan shan kwaya
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yana nufin #mbuhari kenan da arewacin KASAR nan. Wannan hanyar Yola zuwa gombe ne tun hawan shi na 2015 aka Fara Amman har Yan ba a CI Kashi 0.03% na hanyar ba, sabanin yanda muke ta ganin hanyoyin da ke kudancin Nigeria, hanyar doguwa da hanyar motoci in an Fara musu ba a bari😭 https://t.co/Cdv8sgl0pZ
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
idan hakane kuwa allah yasawa baba da alkhairi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Insha Allah, Zama a agani 🙄
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dakyau gaskia ni atahirin nan ba Abin da yafi daukar min hanka li Irin sunan matarsa da na yaransa Kamar sunan Aljanu Wai Kiki fiyinfoluwa da kakisola😂😂😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
fatan rashin nasara allah yasa abasu kaya
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah sarki Allah ya biya kah damuna dah irnka ah Nigeria dah mun huta wasu sai su kashe billions of naira akan ya yan su ✊
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user In ALLAH ya yarda ba za ta munana ba, alfarmar Rasulullah. 🙏 Ya ALLAH ka karya ta.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Ɗan rashin sha'awa. Shiri mai kyau - Siyasar Britaniya....ha.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Kaga mai sittin 9 😅
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
zasu iya rushe masallaci suyiwa musulmai kisan gilla amma bazasu iya kashe addinin muslunchi ba dan kutumar ubansu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ai kuwa ya fada musu 😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wlhy kinfi kyau dakika rufe jikinki gaba daya. Allah yasa kidore da haka.💖💖
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wato kasamu Alheri ko 😆😆😆
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
inji wanne shege
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Anyi Farming don kallon ɗan karen ƙunci, amma Idris tauraro ne a cikin yin, kuma Beckinsale baiyi kyau ba a Tilbury mafi soyuwa a gurin mama.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user ALLAHU AKBAR MUMA ALLAH YASADAMU DA IMAMUN ANBIYA MUHAMMADURASULULLAH (S.A.W.) Amiin 🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
wata sabuwa inji yan caca ija my country
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ai kuwa ga baki abaje kamar kace bajoga 😁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mu abinda mukeso kuyi kawai kusa baki wnn karfar ya sauka daga mulki bazai iya ba wlh ya haqura kawai dan allah 🙏🏽
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ikon Allah, Hausa fayau kaman ‘Dan Bahaushe 😂.
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah yakara mishi lfy 😌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
toh mun godewa allah
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train