text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user Mahaifina da Allah ya yiwa rasuwa last year Allah yaji qanshi da rahama Ameen Yah Rabb🤲😥 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Da aikin da yayi 🙏😇 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Don't tell me this is happening in Algeria 😱 Hunger strike bayan Allah yace """""""""""""""" and don't kill yourselves""""""""""""""""? Allah ya shirye mu da kokoyo da kafirai | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
idan kika ce a daina dinki ya zakiyi da mu teloli mu rasa sanaa kenan | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da gaskiyarsa ai, tunda in yazo zakuyimar maganar dollar 💵 to me zai ce muku ehhhhhhhhhh 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dan allah director free presidor na rantse zamuyi bail ko nawa ne | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
aameenallah y kara fasaha mai gd | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
da kyau amma ayi masu wata dabara yanda zasu gudanar da harkan neman iliminsu tunda su ba masu gata bane ba dan allah | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya isanmu,, Dollars dinmu yakai aka wanke shi...🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To menene dalilin hakan🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da gsky ne muna yamaidamu marasa hankali sai turawa diyansa kudi.waishi ba barawoba 😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Eh gaskiya kada ku yarda. Domin kuwa hanam yasa ƙasashe da dama sunga laifin China 🇨🇳. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yayi dai dai kinyi maganin yan kaudi 😁😁 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wayyo 😢!!!! Allah ya sa Kano Kar Ahana mu saboda Yan #Zaria | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤣🤣🤣 ana hegiya a Najeriya | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah mana tsari dashi hajiya | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Banda rainin hankali 117 ne kusan 200 hba dea 🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
baba aiki yayi kyau allah ubangiji ya saka maka da kwatankwacin abinda kayiwa yan nigeria | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ko CP_wakili ya kusa finshi suna😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hasbunallahu wani imal wakelu😭😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
daga baya kenan tusane ya qarewa bodari kuma babu wata shiga da kunun zaqi zaiyi yabawa koko tsoro u cant undo what has happened girl cuz u created the chance emmm sorry bby | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😁😁😁 wallhi kuyi tsoran Allah wata mujallar tace dari daya ku kunce dari 2 bamusan nawaye gaskiya ba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Xasu iya raba shinkafar mutane tunda na jama ah ne anka anshe idan dagaske BAHARI yanason talakawan nigeria kuddi yakkamata yaraba domin hakan ne adalci bama bugatar haggin wasu🙌 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ai gashi nan an kyale yan bindiga suna nuna mana yanzu 🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Allah ubangiji ya yarda 🙏🏻 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Talauci bazai bari mugane haka ba😅 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Director wey follow us fight na him we go support! Allah ya kawo mana karshen halin da muke ciki a kasar nan. Jama'a keep watching saira movies✊ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Mummunan shiri marar hankali | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Hakorin dariya shike tauna kashi😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Daso samu ne da kin turomin ta Bluetooth 🤔🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Wannan abin alfahari ne gaskiya munyabawa dukkanin jama'ar da suka bada tasu gudummawa har akakai ga Samun nassarar karbo wadannan dalibban. Allah yakara tsaremu daga fadawa cikin hannun irin wadannan mutane 🤲🤲🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user As I said Earlier Kaya Zai Sauqa Kuma Ya Tabbatar Abun Badaga Neymar Bane 😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yanmata Mai Kyauuuuu 🙈 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yasa har da masallacin gidanmu🤲🤝 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Wayyoh!!! Garin dadi na nesa🙆 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sun warke sun barmu da bala’i😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user So, the aljanu refused to appear all these while sai da mijinta yayi mata kishiya? 🤔🙄🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wan nan amsar tamun sugar so sai ubangiji Allah ya biya ki. 😂 😂 😂. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ameen ameen aunty rahama banga ramadan basket ba fahh | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To abarshi ya babbake mana 🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wannan hka yake nima shaida ne | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To fa😱 komadai menene Allah shine masani Allah yajikan musulmi. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Me xasuyi dashi 😃😃😃😃 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
innanillahi wa inna ilaihi rajioon wai don allah iyayenki suna raye don allah zakiso kiga diyarki tayi irin wannan shiga dan allah kinaso ko bayan rayuwarki a nuna ma wanda baisanki ba wannan hoton allahu ya shiryemu baki dayayasa ki kuma gane cewa wannan ba wayewa ban | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wannan kammmm allah qaramae nauyin qasa | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Tab din Wata miyar sai a makwabta😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
nifa hotonnan ya tunamun da marigayi gen abacha to alla dai ya kyauta makwanci | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Gashinan kamar mai matsala🤣🤣 daman ance duk masu kokarin nan akwai alamun tambaya. Allah ya kawo mai cigaba. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To Me kuka yi?😳 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A siyar da kasar nan kowa ya huta kawai whl😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Allah sarki. Muna godiya. 🤔Hmm | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Muda muke yan ARSENAL har a gaya mana muyi hakuri 😔😔😔. | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kash🙉 inama ace ibn salman ne Yeriman yahudawa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amma dai Ke yar iskace me kammanin karuwai kawai 😏😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wai harda abaya day kuma ko kunya basu ji ne wai | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Idan Baka Saketava Mexe Farune?😒 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Tafiya ya kama mu 🚤🚤 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
alhamdulillah allah tabbatar dan isar maulatii sayyada fadeemah alaihas salatu wassalam | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Madalla Wallahi, kyaunta idan yaqi dakatarwa yana isa Zamfaran a kamashi a zaaaanaaaa dan iska. 😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan ai sai mata masu magunguna magunan nan!🚶🚶🚶 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user hhhh wasa farin girki😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tirkashi idan mutum nada ulcer fa🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Insha Allahu Juma'a mai zuwa za a tashi qiyama kowa ma ya huta🙄😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ai ba buhari kadai bahduk yan siyasar arewa halayyar ku dayaallah ya saka mana | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yakawo mana mafita arayuwar mu 🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂 😂 😂 😂 😂 😂 Kotu zance banza | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂😂😂 wlh BBC Hausa baku da aikinyi, kishiyar kakan Obama mtseww😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wanna rayuwa Allah yasa mudace kawae😭Amma idan aka cigabah da irin wnn akawe matsala | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user PDP ke ehu domin ayukan hannyyoyin da suka kasa gyarawane za'a farfado da, data kudunchin Nigeria zuwa gabar..😀 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user congratulations, more wins to you dear. Allah ya sanya Albarka a neman da akeyi ya kuma sa a mori abun da aka samu. 🙏💪💪 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😄😂 wallayi mutane yan iska ne ko mi suka samu | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A gsky malan @user baka kyauta mana ba, ban tashi barci saina tabbatar da yau Monday sannan zan tashi!! Amma sai gashi ka dawo damu baya, tunda aka fara shirin labarina banta ba kashe TV ba sai yau ‘ sbd naji haushin abun sosai mun sakankance zamuga ya Mahmoud zai kare 😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
tohh fah gayya tan mu kekeyi muga wata version na shegantaka ki toh anki kallo | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ya ake cikine 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Hmmm....!!!dama ai matar wani bata auren mijin wani, haka xalika mijin wata baya auren matar wani Kawai Mahmud aci gaba da gashi banga laifinka ba. 😁😁😁 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
girma girma ne | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shegen Uba, Mai kashe ya'yansa ba😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Idan kayi haka kayi dai dai urban Abba.gwara su rage.ko kuma su bar maka garinka😜😜 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yasa mutanenmu su gane cewa duk yan siyasan kasanan irinsu dayane,bukatansu kawai sukema idan basu samu ananba sai kaga sun koma cen,ko idan bakatansu bata biyaba ko sun hango zata bare,to yanzu zakaga abokin gaba ya zama dan uwa fact👌👌👌 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Insukayi waec din Ina zasuje yadda mukeji haka sukaji Mana mu da muke exam dinfa 🤨🤨🤨 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Idan Malam Musa ya maido Hassatu bai ma Baraka adalci ba, shi ne zai wani fake da bata haihuwa. Namiji idan yaso kara aure ya dinga hawa sama kenan ya na neman mafaka.. Ni fa raina ma duk ya baci ya dagule😏😏😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya yafemata 😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah shi isarmuku ga Buhari😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
makale iskace tayi chan dasu hala | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dan sanda barawon kowa | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 1. Sakon shigar kudi😂😂 2. Kiran da aka rasa 3. Daukar kai hoto. #RanarHausa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yajiyar dake dadin Duniya da Lahira🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ga Barcelona Hajiya, me zakiyi da Manchester? 😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai ya kulle 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
sai kuma yaya sai dai kallo alaji sai baba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Muna tare da Abdullahi Umar Ganduje, Shi Zai samu Nasara da yardan Allah🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaga yan rainin hankali koh😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Cc: @user ya mutunin ga mutuniyar ka fa. Hope ka ga wannan 😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Sir zan kawo CV na 😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tambayi Bello Khan 😅👍 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user ke Abida baki mun wanke wanke ba kika fito😹😹😹. Yar Minster is soo lit 🔥 🔥 🔥. | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wllhy yayi daidai, Allah ubangiji ya gafartawa Malam abba kyari 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user amma dai ke almajira ce yar jagaliya😙 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zan sami iPhone 11 pro ta dubu takwas 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Oga, Wai Yaushe zaka fara posting Wakokin Breaker ? ..... Barka da Juma'a 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.