text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user Wa ze dauki maganar dan giya seriously😒 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ikon Allah! A jigawar tamu🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Mafi wawan wasan TV har abada. . Ni kawai na gaji oh ... Yaushe za su soke wannan wasan? | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
Akwai kaɗan dake faruwa a cikin abun da aka samu na ƙarshe banda kyakkyawar niyya, kamar yadda Jeta Amata kamar koyaushe tana wuce maɓallin dama dayawa don turawa. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Qaryan banza knan ai😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Mafi kyawun shirin Najeriya, hannuwa ƙasa!. . Ya kasance babban shiri ne wanda ke nuna al'adunmu na Najeriya, Na so shi! | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Haba hauka ake """"""""""""""""Mage tayi kwai"""""""""""""""" 😲 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya kamata tun farko a rinka bin dokoki na bude makaranta,Amma saboda sakaci na gwamnati,da wayanda abun ya Shafa se a kyale mutum ya bude ya yada abunda ze Zama masifa ga Al imma😟 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dama ni tincan baya sarki daya nasani a kano CON✊ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wai tsakanin na da wannene na gsky | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Su @user an Koma Facebook Kuma 🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Baki tabayin kyau irinhaka ba... 😎😎👍💯 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Jawabin mai? Duk wanan uban jawabin da muke ciki😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ku kuka sani🤦, maga mai karya acikin ku👌 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya taya maka jigo a siyasar nijeriya babu fushi gareka baka gaba | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Gaskiya mah'mood yaci mutunchin maza a idan mata duba da yanda Sumayya ta fake masa kanta agurin yayan'masu kudi 🏣 Amma daga baya ga irin sakayyar da ya aikata mata ya kasa jure talauchin da yake gugar duwawun'sa yabi diyar manya Amma bakomai Laifin Sumayya ne | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user kaga wani shegen soja kamar an jika biri 😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Alhamdulillah 🤲🏼 Allah yakara murkusaman su albarkar annabi da alqur'ani | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Labari mai muhimmanci, tsayi dayawa, wasan kwaikwayo marar kyau | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user @user Aikin ka na kyau👍 Allah ya kara Basira da daukaka Allah ya kuma kara tsare ka da taimakonsa | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wlh first time daya burgeni kenan | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya taimakekuya dauraku akan su allah yayi mana maganinsu amin ya hayyu yaqayyum | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wanda hakan yayi sanadiyar tsayar da ɗaukar shirin kacokam. Masu shirin (Producers) sun nemi da su canza jarumar, shi kuma wanda ya ɗau nauyin shirin (Executive Producer) yace sam baiyarda ba, wanda shi yayiwa lamarin kallon wani tuggu aka shiryo ma. 👇 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user abun badama kenan 😁😂🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Wannan babban shiri ne! Ya siffanta kyawun Najeriya daidai. Haka kuma ya yi babban aiki a nuna al'adun Yarabawa da inyamurai a cikin wannan haske na ƙwarai. Na so layin labarin. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Sunan wani wai shi (Garawayis)😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
suma fa yanarewaneh kuyi musu hausa suji dan allah much love both of u | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Masha Allah, Allah yaqara daukaka yakuma kareki daga sharrin mahassada sis 😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai....! Yarinyan nan tayi jiki fah... 😂😂😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amma a mafarki😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Innalilah Allah ya baku mafita😥 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya karama Sarki lafia ✊🏾 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mallam Ali nuhu koh Kai neh chiroki ya hadu da Kai ka shige mota ga gudu 🏃😂😂@user | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kowa bayaso a kama shi a gidan a haaba shi abinchi shekara | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gyaran miyarshi de yasani walau ko shidai kam duk daya | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ko kuma su suka raina kansu ba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yauwa maxa sun fara ramawa😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kudakatar dakomai banda sallah gaskiya dan kokun hana bazamu hanu ba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Saboda su cigaba da yanka mutane da tsadar shinkafa ko🤔 anki akamasu to | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai ba za'a karasa ba din kun fara isar mufa🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bahaushe yana nufin mutum yana jin dade bana kinan indai yace haka🤏🏽 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Bakiyi bacciba rahi🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kamar Shugaban Kasa Buhari Hannun Jarirai Garishi 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiya duk da Ina tare da Mahmud tun farko Amma Mahmud ya bani kunya 🙄😅, Bai kamata yayi zumudin gayama Yana son Laila ba bayan yasan da Sumayya ta ke son sa amma Kuma 5million ba Wasa ba fa😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah sarki wannan mata ba abin matasa zasu ce sai godiya domin ta taimaki gayu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wlh anan inda nake nigeria zakaru mukedasu bama zakaraba ️️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
to allah ya karbi ibadun mu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya kai haske a kabarinshi.ameen🙏.kaga manyan gaske ba barayiba. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Na daina kallo lokacin da ma'aikacin Ma'aikatan Lafiya na Duniya ya bada soliloquy na "the beautiful man" ga likitan daya kamu, wanda ya rubuta irin wannan marar ma'ana? | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
dama an shi jahar kano tayi asarar sa domin basu da amfani da jahar kano din ma baki daya | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Subhanallahi😳😳 kace na tsallake rijiya da baya🤾♂️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wallahi wagga akwai wuya gareta | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wayyo Kudina kenan🤣🤣😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lallai wannan kyankyansa dayawa take 😂🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tofa ran mutane ya baci amma iya ihun sukai🙄😒😞 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hmmm ae dolene su koka. Saboda kowa acikinsu abun ze iya samunsa, shi kuwa talakawa Allah sarki 😟 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
basu iyawa period ️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ni a ganina indae matured babe yayiwa to ya kamata a tsaya a duba a yanayin daya ganta har yayi mata fyaden. Babu macen da zaayi jima'I da ita batare da hadin kanta ba. Note: matan yanzu fah saboda balain shawa idan sukazo gittawa ta kusa da namiji wlh har dage dage suke 👌 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
subhanallah har kana ma da bakin magana allahu swt yaqara gyara zuciyoyin mu albarkar manzon shi sallallahu alaihi wasallam | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gwamna dan tsurut tsullutu me girman kai kai yachika fadin rai | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan Kasuwanci yana samun cigaba. 🤨 Tambaya. Wai mi za ayi da Kudin nan? Tunda an ce km ba maganin ta, sannan ta yaya za'a taimakawa masu ita, da km wadanda basu kamu? Sai dai wa ware Kudi amma baka jin inda akayi dasu | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ina yinki fati washa | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Wannan yana nuna bangaren addini masu wadata na Najeriya amma mutane da Legos sunyi kyau. Idk Me yasa na kalli duka wannan | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Rashin mutunchi ba akansa aka fara ba ai andade anayi wannan ba sabon abu bane wannan shine siyasa ai dama ta gaji hakka 🙏🙏🙏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user An gaida ku 👏👏👏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wata miyar saia makwapta | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya kaimu kuma allah ya nuna mana ranar da rai da lpy kuma allah ya bamu zaman lpy allah ya daukaka nigeria | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ikon Allah 🤔🤔 to kuma me sukace muku? Gaskiya an raina Gwamnati akasar nan. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user mallam AMINU Wai shin Yaushe zaku chigaba da haska mana Shirin Labarina ne?🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yakawo karshen kwalliyar da badan miji akayita ba🙏🙏🙏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
duk yangan mace duk isan mace duk girman mace a kasan na miji daya zata kasan ce kuma | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ai kogi yasha ma ba ruwa ba Nigeria ce fah😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ubangiji yajikan Malam 🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tab🙊 inda an sayo kayan noma dasu da muma munkai ga sayarwa waje | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
rauba abun ya girma hakane ashe | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Jawabin Wannan awajen mu Dai'dai yake da Haushin Kare 🐶 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai amaryar Dole 🤣🤣🤣hm karfa ta dauko kaifi | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya kyauta, Amma dukan yayi muni da yawa😄 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ana baka amanar yara kana barin su suna blue film🎥🎬👀 😎😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ameen thumma Ameen Dr. kuma king👈 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ameen ameen 🤲🏽 Amma fah wannan dimma yayi dadi ba lefi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Har a Zamfara??😡 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Lionheart wani irin shiri ne mai kyau👏. . . . Wannan shiri shine mafi kyawun shirin Nollywood da na taɓa gani zuwa yanzu. Ko wani guri ya kasance madaidaici, mai kyau kuma da taɓin ban dariya da darasi mai kyau. Ina son cewa an nuna Najeriya da kyau. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Hmmm A Ina zakasamu comments 1000 din 🤔🤔🤔🤔🤓 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Meyasa Amurka basu son duniya ta zauna lafiyane🤔🤔🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ina karya ne bazai yiwu ba😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
saboda shanun sa sunfi masa muhimmanci akan alumar nigeria | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
to sarakan muna furci bakwa taba fadar alkairin mutun sai sharrin sa idan xaice yace uwar ku ko kuwa | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ni full din maryam a birni nakeso ku haska😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
subhanalillahi wannan wane irin duniya muka tsinci kammu aciki allah ya kyauta yakuma tona asirinshi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ina roƙonka alfarman tsarkakan sunayenka kacigaba da kunyata shugabannin ƙasar faransa, da duk wani mai goyon bayan muzanci ga Janabin Habibinka ﷺ❤️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shiyasa these days ake zafi sosai a Abuja ashe ruwa za'a samu 👌 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
lahaula walakauwata illabillahil azim allah yakawo man karshe wannan masiba a duniya baki daya dan darajar annabi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ameen idan da gsky kake 😎😎😎 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ammafa saimai aure zaiyi | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hhh anayi munajin dadee😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user BBC kusa baki kawai a raba mana kudin kawai 😀😀 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wai daman shikam wani irin laifi ne yayi sannan mufa babban matsalar mu a kasan nan taaddancin da akeyi ba wai akama wannan akama wanchan bah sannan anata kashe talakawa anja baki anyi shiru bah ️️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
abashi dama ya goda koh allah zai saka ah dace | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya kawo karshen wannan annobar cutar Coronavirus a Najeriya da Duniya baki daya 😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.