text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user Suma cin Dan uwarsu 🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Mu allah muke roko yakaremu al gomnati bah🙌
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Toh wai miyasa sai kudu ake jin tsakanin SARS da al'umma?, miyasa anan arewa ba'a jinmu dasu?, sbd chan tsageru sunyi yawa, tsagera kuma dole saida mummunan mataki, shiyasa sukeso a kashe SARS, hkn kuma babban kuskure ne, """"""""""""""""yan iskan kudu zasu kara yawa🙏🙏🙏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Shirin bashida inganci mai dawowa.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
kai wannan ko mashiririci daman akwai wani abu dazai faru ba bisa dalili ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya matana nasiha zan maku babba. Farkoni da bban ciki zan soma wnan kanwace gareki kirike girma, ke Kuma kirana gareki yake kara🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user 😂 Gaskiya aikinku yana kyau
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shikuma na shan ruwane ko?🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nikam wai yan gudun hijira ne kawai suke da rai mutanen gari kam Baku ganin ukuba da wahalar da suke ciki ne jama'a komi wai aka samu yan gudun hijira yan gudun hijira 😠😡😱😱😒😫😏😚
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user 😀😀har kasa ni yaban tausayi ma
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
yar shegiya you see what your stupidity cause yar tsinan niya akwai wanda sunfiki iskanci a duniya amma basuxo social media sunyi ba wlh yadda natsaneki yanxu ban tsani buhari ba wlh shegiya mai katon baki
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bala'iii wayake saka Dan me gari a lissafi🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
wannan fadan cikin gidane ba ruwan mu
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya kyauta, irin wannan abun shine yake sa ko da yaushe ake cewa kan musulmi a rabe yake, Allah ya kyauta 🤔
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah Akbar,Allah yadda wannan bawa naka yayi wa addini hidima Allah yasa sakamakon sa ya kasance a Aljanna🤲Mu ma Allah yasa mu yi kyakkyawan karshe
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hakika. Late comer badan azziki bane bazan mantaba antaba yimin kof daya wallahi yadda naji araina kamar namutu amma gashi ina rayuwa cikin kunci dalilin rashin masoyiyata Allah sarki mutuniyar kirki baban tane me son abin Duniya 😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ali nuhu barka da warhaka
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
sorry kishiya na dauka ai din last season ma ba za akai ba amma sai da aka yi double
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya sace ko ya boyewa Nigeria? Sata ta wuce wacce akeyi yanzu😏😏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah kai mana maganin wanan chutar
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya BBC hausa nayi Allah Wade da wannan Labarin nake.🤦🤦
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Yaji tsoron ALLAH akan halin da talakan nigeria 🇳🇬 yake ciki
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ohhh rahama sadau ita MA yar barça ce?🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shiyassa haryanxu bariki ke aurenkie😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ubangiji yakara mishi lafiya😢😔
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Shirin yayi kamar gaba ɗaya marar burgewa da ɗaukan lokaci har zuwa ƙarshe.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
nan kuma kunka dawo
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user To fah sai ka jira 🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh aii kowa yaga ya kawo karfi neh sai adan basu wuri su gwabza😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da alama dai 😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yeeeeeeeeyyyyy ku tafawa darecta 👏👏👏👏👏👏👏 @user
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Har yanzo bamu ganka ba ga tafia ta fara nisa 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
nifa a nigeria nadaina yadda da irin wannan lbrn kanxon kuregen wlh
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Koyan diban kudin Qasa akai qasashen waje, tareda tarawa magada dukiyar qasa don gudin idan anbar duniya iyali suyu talauci 🙏 I’m sorry for saying that, I can’t be control of my tongue 🙏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😕 Huh!! A matsayinka na shugaba da kanka ke wannan kalamin, allah yy wadaran naka ya lalace. Please northerners we have to rise diz motion. Wallahi idan kana tunanin wannan abun bai shafekaba wata rana zai iya shafarka sbd duk lkcn da suka gama dasu kaima kanka zasu dawo.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
shikenan kuwa faqat
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Munayiwa al'ummar Niger fatan kammala za6e lafiya!!!! #Dafatar zasu za6i wanda ya can-canta!!!🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
naji dadi shine gari bana saba ba
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
kallo ya dawo sama knn
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah yaji kan sarki
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Aikin banza wanda baya biyan albashi 💔💔💔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah sarki malam nasiru
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Saboda sun fito final shi yasa aka tuna da su ko😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yau ga ranar da qasa take qarya, malam ya hango ranar mutuwar sa 😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🤣🤣 wani Abu Sai turai Allah ya kyauta gaba
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Me nene sunan mahaifin @user kuma wace irin gudumawa ya baiwa 🇳🇬Nigeria?
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
duk wanda ya turawa rarara koh rariya neh ma sunan nashi kudi a kan a yiwa buhari waka kuma talaka na neman kudin abinci toh wlh ban yafe
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Zamuci ubanLiverpool Alhaji Insha Allahu 😃
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ayi dai mu gani in tusa zata hura wuta😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To gidansu Dan mijin Uwarsa👊👊
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yasa Baba Buhari ya Shiga Aljannah🥰
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user nayi mafarkin wai kinbani #2,000,000. yanzunnan..😓
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😁😁😁 a ina ya same shi?
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Saboda kawai Shugaban ƙasa yaje Kano ya gaisa da sarkin Kanon da ya sani Muhammadu Sanusi ll sun ɗan tattauna shine @user zai ce wai wasu ƙungiyoyi a Kano sun nemi ya tsige Sarkin Kano a irin sanarwar da ya saba ta tsakar dare to muna jira 😎😎😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Alaramma @user harda tweet dinka 😄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
yooo rahama akwae matsala katuwa kuwa aradu kinga anyi barce vs bayern pm akaci barce yau kuma kasa wasa pm akaci barce matsalar itace duk ranar da akace xasuyi match pm ‍️‍️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gulma da tsurkun yan Nigeria duk labaranku akanmu kukeyi SA'IDINAWA 😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hhhhhh😂😂 indiyawa mutanen mu wallahi basa wasa da siyasa, wanda mu anan ake chema rigar ƴanchi, sai kash shi anasa ɓangaren wannan ɗan majalissar matarsa bata da ikon shiga wannan tufafi ta ƴanci.
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
alhamdulillah plash back kaura ne governor a bauchi baba allah yamaka jagora
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wa iyazubillahi. Wato a qasar nan ka mutu ma baka tsira ba😑😭💔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wato ga dabbobi, wai meyasa ba'a daraja Dan Adam ah Nigeria 🇳🇬 ne ah danga jefa musu suna wawa suna fada koh? Allah ya tsinewa wanda ya kawo wannan shawarar da wanda mah ya fito yana fada ah kafan labarai. Useless people.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hhhhhh 😂 Karya dai ba kyau
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
innalillahi wa inna ilaihi rajiun subhaballah allah ya tsare mu ya karemu so suke su kashemu walh
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yana Nufin dai @user Ba mai gidanshi ba ne kenan, yake so yace mana🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Masha Allah Allahu akbar sunnah Kenan magani bidi'ah anan na karu da abubuwa masu yawa da ace malan Jafar malamin bidi'ah ne da tawannan hanyar maana Yaron sa ma abin bautane ga yan bidi’ah dalilinsu ai dane ga malan Allah kaji kan malan da rahama ya Allah 😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Rabon kwado baya hawa sama 👍👍💯
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😃😄 janar buhari mugun tsoho
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai tsaye haka ba innalillahi kawai abba kyari ya rasu😂🤣bbc kunci kai wlh
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Daga babban birnin wanke fikafikan JIRGIN SHEHU AIRLINES🛩🛩🚀 Tare da hadin gwaiwar man kamfanin AMASCO LUBRICANT wanda ake SHEHU AIRLINES🚀🛩🛩akewa fukafukanmu service Munaaa gadiyaa da wannnan manhajar Amma dan ALLAH ataemaka a yaumana manhajar da zamunajin kukan tsuntsaye
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ya kashe kansa ne dai
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tho waye kare acikin wannan maganar 🤔🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
daga brunei tazo ne
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ana ruwa yaci makadi suna ganga ta jike bokon ma da yakare akasar🤷‍♀️🤷‍♂️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Karya kake dan uwar.......😃😄😃😀😄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
lailai kuwa zaa ga kewa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yaci gaba da taimakonsu🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan ai cin fuskane akewa Baban wasu😁
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Shine mafi munin shiri da na taba kallo, an zuzuta wasan kwaikwayon dayawa, shirme kawai, mai muni kuma yayi ciwo dayawa don kallo. Kawai yayi rashin kyau, yayi rashin burgewa matuƙa, Bazan so na ƙara kallonshi ba
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Tabdi! Lallai akwai matsala. Kunga dai Indiancin matannan ya Kare yau 😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah Yana tare dakai bulama🙌🙌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wanna gayen ya raina mana hankali😕
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user See this guy a Najeriyar ma ba’a gama sanin ka ba kana maganar duniya! Kasan girman duniya kuwa? Pls karkasake mana irin maganar shirmen nan 😒
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ki dena irin wannan addu'ar at dis moment. Kince """"Allah gamu gare ka"""" idan kuma ya karbe mu fa? Ai da matsala😃😃
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user I think Nairobi ce tafi dacewa🤗🤗fa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ba hoton wani ne se nashi?😒
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Auu ynz ne zaka daina Kai da tun a islamiya baa fada maka bbu kyau ba sai ynz da yaranka suka girma🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
sauran jihohima su hana nunawa ai safarau ta nuna mana irin halinsu sannan suka goyi bayan hakan da bata kenan tayi daidai wato kenan a kwaikwaye ko don allah a dau kwakkwaran mataki akansu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
adadin nombobi sun qaru dae ba mutane ba tunda mu har yanxu bamu taba ganin wanda akema jinyan corona ba nigeria saidai muta ganin qaruwar adadin nombobi
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya jikanta da rahamarSa 🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wato dai wannan mashekiyar Itama sai an Sheke ta, to ai hike nan Allah ya jikan ta Ita da mijin ta😭💔
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user In sun ga dama a sa kare ko dan biri ma😡😠 abun da yake damun mutane daban abun da suke yi daban
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ni har yanzu ban ta6a rokon Allah Ya kare ni da ga Corona ba. Tsabagen ban gama daukarta siriyos ba😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya bakarimin yinki nake ba #️⃣R sadau
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user bakuda muntunci walahi 🙄🙄 As loyal customers N500 baza ku yafe ba🥳
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
daga kano ba
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shin ina maganin nan da suka qera na covid-19?😂😁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yarinyar nan baho che Wlhy😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kasan qauna ta da alkama kasan duk abinda annabi yake so ina SONSA!! Eh """"""""""""""""DUK ABINDA ANNABI YAKE SO INA SONSA"""""""""""""""" Allah sarki..InshaAllahu kana tare da qaunar Annabi SAW duk inda kake🙏 We missed you a lot #Legend
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan haka yake mallam 👍
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
abun yazama wasan kwaikwayo ma
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train