text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user Tsofai-tsofai da shi 🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Haha. NLC din banza! 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ta ya xasu goyi bayan hauaka
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user ya murde zaben jihar Kano dai tare da hadin gwiwar DIG da manya manyan Munafukai 😷😷 legal action za mu dauka
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
maybe ma karatu yake biyamata
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
mu kuma za musa a aske gashin kanka
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya basu lafiya, Ya kai musu agajinsa da taimakon sa 😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
toh sukuma masu rubutun batsa fa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
firauna kenan kadunawa kun debo ruwan dafa kanku aradu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya lukman masoyin asaline wnda kowata yarinya zataso tasamu kamanshi💃 Koda yake muhmud ya karkata gurin laila dama ance inda baki ya karkata
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Grace Alheri Abdu 😊
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂🤣🤣🤣🤣 kuma dae @user sannunku da taya bera bari
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ke kura😂😂toh jama’a kowa ya fara daure kudadensa don yanzu kudi guduwa suke
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Subhanailla 😭 a kan me kenan Gaskiya dai ba a kyauta wa Amma sarki karka damu akwai Allah Kuma Yana tare da kai
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
alhamdulilahi mun sha rowa lfy harciki yacika ido ya bude baki ya bude
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kina Ruwa 😂😂 Masu gidan 8
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Zabin Allah shine zabi bana mutum bah💅💅💅💅💗💙💚💘💘💘
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Zaa iya shukar WiWi acikinta😉
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hmmmm muma dai Allah ya dora sojin Nigeria da suka damu kasar mu da kewaye Allah ya Kare mana su ameen 😭😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
wannan ba adalci bane meyasa buharin ya karya wa twitter dokan su ayyy shine ya karya doka ba yan najeriya bah akan me da a hanamu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user A kashe su ko? 😒 Dama ba karamin aikinsa ne ba.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Komi yayi xafi maganin sa Allah, Allah ka rabamu da Aikin dana sani 🙇🏼‍♂️🙇🏼‍♂️🙇🏼‍♂️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tabbas mu kanawa muna dana sanin zabar Buhari tun 2015 🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ta bangarena anan kano cikin nassarawa abun ba magana wallahi don sai da ruwan zafi nake alwala🧥🧥🧥🧥
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
mako guda a rayuwar 'yan Najeriya. Abu mai kyau.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Wlhy Amma majority man nyanmu azzalu mai ne kuma barayine, suda kansu kawai suka sani suda yaransu 😔😔😔😔😔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wlh sun gama Raina mu 🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Morning Sir/Boss Allah yakara girma ❤️ https://t.co/OdxkVX9yuF
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user plx ka tsaya min na #5🙏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hajiya @user aure kikayi ne ko abinne ya motsa??🤷‍♀️🙆‍♀️🙆‍♀️ https://t.co/Zv4F99gzzb
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan hukuncin yayi daidai, domin Kar wata tattabara ta Kara karya doka 😂😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
wanene daraktan wannan shirin mai taken tubabbun yan boko haram
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dole malan audu ke cewa wasu kudi ke karewa ashe yasan barna daya aikata yayi Faza Moza da kudinmu😭😭😭
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah y kyauta y Kuma Yi mana maganin wayanda suke daukar nauyin kungiyar Boko haram Amma mu ma fah y kamata mu dawo mu bi Allah sannan mu yawaita istigfari Se Allah y kawo mana dauki chikin halin d muka tsinchi kanmu a chiki a Najeriya 🇳🇬
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tabbb wannan ya taro fushin Ubangiji da kansa 🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
shiyasa cement yake ai
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
kaji makaryaci lol
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kina ruwa corona virus😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya raba ki da masu dogon hannu 😂😂😂😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
akwai fa alamun tambayoyi ga maganar nan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Bayyanannen shiri. . . . Wannan yayi kyau sosai kuma shiri daban. Wasu mutanen ba lallai su so shi ba ta yuwu saboda sun saba da shirye-shiryen soyayya ko na ƙayatarwa ko kuma ta yuwu saboda basu saba rayuwa tareda abin hawa ba. su shirin dagaske ya nuna yanda abubuwa suke a haƙiƙa a cikin rayuwar makaniki, masu koyo d...
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Kai wlh munda aikinyi ,,🙉
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Fatan Alkhairi 🙏💞 da shiga sabuwar shekara
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
qurunqus toh mutum kuma ko shedan ne shi yanzu ai dole ya hakura koh
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai wannan wani wasa kuke bayanine akai? 🤔 nasan de Manchester united 5-2 ta cisu
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Za ta kwashi kashin ta a hannu kuwa😆
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kwankwasiya amana amana Sai da amana allah ya taimaki kwankwaso ❤️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Abinda dariya wai yaro ya tsinchi hakori. Abin tambaya anan shine ya akai suka Ganoshi? Wanda ya ajiye abu ai shi yasan inda yake. Allah ya kyauta Allah ya kare jahar mu da najeriya baki daya. Ya Rabb 👏👏👏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai Ɗan najeriya yana ganin rayuwa.. very soon zasuce mu fara biyan haraji akan shan iskar da muke.😂💔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Masaniyar shiri mai ban mamaki! Layin labari mai matuƙar muhimmanci.. . Zargin zai ajiyeka akan yatsun ƙafafun ka, kuma sassaucin nishaɗantuwa zai saka ka ƙyalƙyale dariya. Tabbas yana da muhimmanci.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Karyar banza. Ya gama taka musu burkin suje gurin Mamman Daura ya sakar musu burkin 😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user the way u guys are advertising dis movie i must surely go and watch it ...amma fa in baiyi kyau ba aradu zaki biyani kudina🙂🙂🤪😜😜
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wato iya kudinka iya shagalinka kenan 😂😂😂😂😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🤣🤣🤣 wannan kasa tamu Allah ya kyauta wai lailai sai an maida talaka baisan me yake ba Allah ya kyauta.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah kasa ya zama best film of yayi beating dika nigerian film american indian e t c a duk duniya kowa yaji sunanshi yaro da babba birni da kauye black and white har da jarirai ma
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user: BBC Hausa - Dabarar bera ta adana maniyyi don gasa http://t.co/RVqzRBfaCE"""""""" 🎷🎷🎷🎷🎷🎷 wannan ae iskanci ne
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user anfara yiwa rahama yawaaa fa.. jaybe yasamu 5k innsa, ga wannan ma... Nima I'm a secret admirer please 😂. Send me 3million
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nabi Buhari da gudu 😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya Allah ka tausaya manah🙏😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Yeyyy 💃💃munsaurara kuma munji dadin hirar👌@user
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user BBC hausa kunce adaina zagi Kuma nuayin abinda Zan zageku😑
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Innalillahi wa'ina ilaihim raji'u 😭😭😭 subhanailla 😭 Ya Allah karka kawo Mana wannan bala'i da wannan mutum yake kawo mn shi Ya Allah ba zamu iya ba wllh Allah ka iya Mana
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Karya yi kuma ahaka yakeso kujera shugaban kasa😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah Kara Lafia Jagora💪
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ubangiji ya kawar mana da wannan cuta baki daya 🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Duk wani musulmin kwarae yayi gaggawar unfollow din wannan mummunar halittar...wdda bataje islamiya bah....Allah k tsinema Wanda yaja akayima fiyayyen halitta wannan abu..😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🤣🤣🤣🤣 sai kace a Badar?
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Kuma wannan ba na ban dariya bane; dukda haka akwai ɗaruruwan misalai waɗanda suka fi wannan muni.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user ALLAH ya sa ka da alkharin sa 🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya jikan wadanda suka rasa rayukansu acikin wannan mummunan alamari ya kamata hukumomin da aka dourawa nauyin lura da ginegine su dinga shiga unguwan ni don duban lafiyan gidaje ba sai gini ya rufta su tashi su kai agaji ba
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Naija ana harka😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user yafi kunnen Wasu mutanen ji 🙄🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dan haka muma muke sonki Muke kishinki Muke kaunarki💞
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Suma turawan da suke tallafa mana ai ba dn Allah suke tallafa mana bah, sunayi neh domin wata manufa tasu ta daban...👌
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Thanks Rahama 💕 Amen 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Real Madrid basu iya komai ba duk zasu buga Final sai sun hada da hassada 😏 Up @user
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Barka da shan ruwa Boss Ina maka fatan alkairi.🤲🏾🙏🏾
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mu se an fara turawa a computer tukun😂😂😂😁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da kwado ya fada ruwan zafi ♨️🐸
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
uhmm wata sabuwa kuma
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah yakarbi ibadunmu ya biya mana bukatunmu amin
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Hukunci: Ban bada shawarar shi ba. ' Charmed' ba mai burgewa ba.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
bama dole mutum ya dawo ba ko kuma anty corona ta turashi graveyard
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Labaran karya ba da kuma fake life😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
yace a kakkabe katsina gabadaya
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂🤣 lokaci yayi da zai gasgata ana akashe, ana kwace, ana garkuwa, ana fyade da bayin allahn nigeria 🇳🇬 🤣🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user kataimaki Sumayya da wannan tunda """"""""""""""""wancan"""""""""""""""" ya bi $👇. Ai suna kama#smiles. https://t.co/3cKsuyJilQ
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Masha Allah.. Alhamdulillah ya rabbi alamin!! Zan so ace ta hadu da mutane da suka saata cikin wannan halin😔😔
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
yan jigawa akwai jagaliyanci kenan duba idon guy din nan
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
kina yar musulma meye hadaki da diwali may allah guide and protect our faith
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
gaskiyar zance kenan taya za a fara cewa ayi sulhu ne wannan ai kara bude ma wasu hanya akayi da ake basu kudin fansa ma ba karuwa sukyi bah
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 💯,000 k Congrats Allah yay ruko da hannu
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kai wlh na jima banga abun daya bata min a twitter ba irin wanna shirmen to mu zauna a gd muyi me
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Alo soyayya Alo Alo soyayya 😎😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Up baba 2019 insha Allah, muna tare dakai baba jamu muje, yan fanchale suyi biyu babu😃😃😃
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kalubale gareku masu zina kui hankali🤣🤣🤣🤪
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
wai dole sai munyi democracy anan nigeria ne
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah yabada saa babban yy
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Masha Allah 🥰. Kiyi following na mana Jaruma na
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Sarki Hapi Iftar from Funtua 😍🥰🤩😍🥰😍
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train