text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
Duk wanda ya rubuta rubutun shirin nan ya cancanci faduwa a zane shi | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
mudai burinmu shi ne allah y kawar d cutarnnan y kuma bamu xaman lfy yanxu ba cece kuce ne a gaban mu ba | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Rahamu layin markade ya iso kenan, toh Allah sa alheri🙏🏾 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya yafi mana laifin mu gaba dayan mu rahma ban taba jin kina burgeni ba sai ganin wanna video hakan ya nuna alaman cewa kinsan me ki keyi mutun yayi laifi koma ya nima gafaran allah sai ki cigaba da addu a allah ya yafi mana ameen | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
africa tayi babban rashi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Shiri mai kyau!. . . . Wannan matsanancin, wasan kwaikwayon iyali mai saka ɓacin rai tare da rubutu mai matuƙar kyau da aikin wasan kwaikwayo na tauraro. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Salati goma goma ga annabi 👏🏻😘 retweet and like 🥰✍🏿 🕋👌🏼 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kuma govnati ta gagara yin komai, sai alkawuran karya da yaudara. 😢 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai😊 wannan abu bemin daɗi ba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kanawa ba su san cewa material ne ba 😂 Mu zage-zagi mun...... | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ba hatsi na ba, shinkafa ce.. 😊 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hasbunallahu wani'imal wakil, Allah ubangiji ya basu lpy ya tsare saran musulmai 😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
atiku ya hau ba lallai kam dattawa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yakaimu maigida | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
sai kaje abanka buhari ya baka yayan wahala | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nigeria KO,saiday ALLAH YAKYAUTA.HMM🤗 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Saboda ana zargin cewa shawararsa ake amfani da ita wajen mulkar kasar kuma yana da karfin fada aji a gwamnatin Buhari wanda anawa tunanin babu wani chief of staff daya taba samun wannan power din kamarshi 🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
you get tuwon towo | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bb munfakai NE bayan zabe 🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan wace irin musiba muke fama da ita 🥺 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Nima ina bukatar hakan!😒 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Qaryar banza kenan idan gaskiya ne a bawa talaka kudin mana 😎😎😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user GimbiYa beautiful halitah.. 😊😊 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user My two bros @user and @user har fada suke yi a kanki, tho bamu da 500k na sadaki dai😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ban damu ba😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dama ai basu da kafar ballanta na su karye. Haryau banga film din dasu kayi 100 bisa 100 akayi abin arziki ba. Duk kame kame ne. Ga shegen surutun tsiya ba action. Tswmm akwai sauran tafiya fa 🙄🙄🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ku kira masa EFCC wlhy za’a gano inda suka shiga😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mtsewww 😗🙄 mun jima Muna jin wannan tatsuniyar, kawai mu gani a kasa🙅 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
inyeee atayamu murna saura kadan kasar mu tazama kmr dubai tunda ga sunan ma kamr na yan biyu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kana ruwa tsundum wlhi ️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yayi kyau haka tinda ba Islam ☪️ medicine yace ba ❤️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user YDG fatan alheri ga iyalan shugaba Buhari mungode Allah da ya dawo mana dashi lfy, da Ana cewa bazai dawo ba sai dai gawan sa 😭😭😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Su Rayya za'a koma kauye kenan!😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wallahi Allah yasan inasonki rahama seriously Allah ya biya Miki bukatunki na alkhairi Ameen summa Ameen❤️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ke kuma ki rika hkr in an takalekii kinji 🤷 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Best of luck 💕 .... Allah yasa agama lafiya, | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mugu dan masara 😀 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya qara taimakon gwamnatin Baba Buhari🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Shiri ne mai kyau kuma kowa yana buƙatar sanin abin da ke faruwa da gaske, abin da gwamnatinmu ke bari ya cigaba a kewayen duniya. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Shege ne shi halan buhari na mulki xae xabi nigeria 🇳🇬 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hotunan baba Buhari😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ba'a cewa """""""""""""""" ya mutu""""""""""""""""😒 kamarh dabba, Sai dey ace"""""""""""""""" yarasu"""""""""""""""" Allah ya mugane amen. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user @user Yar shegiya you see what your stupidity cause Yar tsinan Niya akwai Wanda sunfiki iskanci a duniya Amma basuxo social media sunyi ba wlh yadda natsaneki yanxu ban tsani Buhari ba wlh... Shegiya Mai katon Baki 🏃😠 https://t.co/mDwkL0srAi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dan Allah suzo su dauke mana buhari🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kema ba'a kawo maku wuta bane😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zama ku fadi mai kamshi.....🙄🙄🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dan matsa naga motar bayanka da kyau | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A gaskiya ina taya daliban Nigeria suma samun 'yan cin kai na komawa makaranta a gaskiya an zaunu a gida fa sosai😅😅😅 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ai ba a magana🙄🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
waike haryanxu baki sayarba idan yayi kwantai pls go market | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user kaga jamhuriya Ko. 🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
malam aminu ba haka ya kamata kace masa ba tunda har yana kallon series firm naka ai is one of ur fans just kace masa to tunda ai to bata karya wuya malam aminu shawarace | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ameen ya rabbi, wlh washa yau har 6:00pm Ina cinema ina jiranki amma shiru kuma na tambayi #Mati yace zaki shigo😰😭😭 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tho Allah yai mana tsari dasu 🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
exactly auntie rahama️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sarkin ina kuma 🤔 ? | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Banda karya dai 🤦🏽♂️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kauye garin su kare, kare yace a'a garinsu yaya jaki ne, yaya jaki yace kaya na kawo ina saukewa zan koma 😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gwamnan borno karike gaskiya allah zai tsareka daga sharin dan adam albarka annabi da alqurani | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah Sarki! Allah ka jaddada rahma a kabarinsa🤲🤲 Wadanda sukai Mana hk; Allah ya'isa! Allah ya'isa!! Allah ya'isa!!! | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Allah yakai rahama kabarinsa Amin 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Akwai labari mai ban sha'awa a nan - Wannan ba shi bane | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user ❤️❤️ jarumata tafita kowa a kannywood Rahama Sadau ❤️❤️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
daga ya zarce kawaii | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 👍 lallaikam ya kamata su Dan saurara dom samun nasarar godanar da zaben acikin nasara | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Subhaaanallah 🥺😭💔 Allah ka karbi bakuncin bawanka ka tona wa wadanda suka aikata hakan asiri | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ina sam bai dace ba dalili kuwa shine,a bya yan boko haram ba rigimammu ba kafin kashe shugabansu muhammad yusuf, yanzu idan zakzaky ya mutu a hannu gwamnati ya zasu cewa mutanen zakzaky, kaga suma ida shugabansu ya mutu mataki suma zasu dauka..... a sake shi kawai❗️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wlh am really like your style rahama rahaman ne | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Malamin d yake fadakarwa dae dae d hankalin ne hankali, Allah ya gafarta masa🙏🏾 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Innalillahi wa inna ilaihi rajiun.. Rahama kiji tsoron Allah s.w.t ki dena sanya irin wadannan pictures a kafafen sadarwa a matsayinki na musulma, ki tuna da mutuwa, Kuma sam ba alkhairi akan tsinuwarda al'umma ke maki😭😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mai masara pls bni gasashiya ta 💲1,000 domin wannan masarar tafi karfin naira sai dai Dollar | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Masha Allah,Allah ya baki miji na gari Amen 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ya allah ga bayinka a gareka ya allah bamu da gata sai kai️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
eyyyah ku masu manyan account an cire qarami dani ta nayi wai shi stamp duty din meye shi ma tukunna ️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tofah 🤔🤔 Andage dai sai anyi mana abar nanko 🏃🏃🏃🏃🏃 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Indeed Sir. Allah Kahada mu da masoyanmu a duk inda suke. Ur #Highness. ✊🎉🎋 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bamu san Anayi ba 🙄🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
babu wadda nake jin haushi a labarina irin sumayya inda nice uwarta lokacin data gudu da tafiya ta zanyi na barta | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya kara miki kaunan shi da ikon kulawa dashi har allah ya rabaku lfya mukuma allah ya jikan namu baban | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Adam A. Zango Ya cancanti Yabo. 2fingers 👍 @user | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Masha Allah, babban mawaƙi fasihi na Arewa baki ɗaya🤣 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
uhmmm allah allah ne lokaci baqone rana da lokaci sunanan zuwa koubajima kou badade koumuna raye koubama raye zamubada rayuwarmu muuuuu domin addininmu zamukare martavan addininmu dayardan aubangijin adalci | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
tabbas mun gani baba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Bama zaka gane hakan b, saika wayi gari kajika acikin wannan ramin 🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hahhahaha, ai gara ma ya dawo sabon ko crono ta rasa gurin zama😂😂😂😂🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hum mu mexa muce awana abu | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Daman mune gatansu Don uwarsu Toh muma yanxu bara mukai musu abincin bah 😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaji maganar banza. Mutum yazo da bindiga, sannan bashida addini ko kadan, ba tausayi ba imani, a ko yaushe ze'iya harbinka sannan kace wae kar'aji tsoronshi 🤔 toh idan ba'aji tsoronshiba ubanwa za'aji tsoro? Kaji hauka. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
tayani mu gyara yafi tayani mu bata | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaji wani ikon Allah Todan Allah ayi canji kasa mana Su sudawo kasarmu mukuma mukoma kasarsu👌 shikennan✋ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
amma kina da kyau fa | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yasa hakane yafi masa alkairi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user wai ina Sani Musa Danja !!! Ka fito mana dashi..... Sai Buhari!!!👏👏👏👏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shege tsalle kawai yake yi🤣🤣 https://t.co/SQLdFZMBZj | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user 😭bayansa ka goya 💔im hurt already 😭😭😭mama | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Wannan mutune sun san halin da👉 talaka yake ciki kowa🤔🤔🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nabi London da Dubai da gudu🙄🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Taya ni figa, uwar kishiya ta zama kaza🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
alhmdullh i now have peace of mind wlh daga jiya zuwa yau naji haushin da na jima banji ba ace a kasan hoton musulma ana yiwa annabin mu suka kin riga kinyi maganar da ta dace amman dan allah a cire comments nasu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah shi saukeka lfy daddy ❤️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.