text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user Kanawa kunce kodama kazo anfika, to ga yar garinmu nan kd Rahama sadau tazo ta karbe muku tana nuna muku hoto ku kuma sai washe baki kuke. 😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Amma wnn yaji komi da komi ko 😂😂😂 ??
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
jinkirta. rashin amfani. kuma rashin hankali.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Hehehe kome mutun ya aikata yana d sakamakon sa ...fadan d badakai akeyiba dadin kallone dashiii😂😂😂muje xuwa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🤣🤣meye abin mamaki to
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ai zaman Annabi da Kafiri ma sukeyi. Abun yayi qamari 😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
😂😂😂😂“@user: Ana ta yin rade radin cire ni. Hakan bai dame ni ba. Aikina kawai nake yi — Jega #AskJega”
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya kawo mana wannan cigaban a kasar mu 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
rawar yan mata kenan anyi gaba sai a dawo baya
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Maganat uwarka Dan banza kawai 😅
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yakare Al,umma Baki daya😍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ki ci gaba da tafiya karki juya baya✊
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yar sadau ansha kyau❤️😍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya ne. 😀😀😊😊😊 ai Rahama en taji ka
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah yajikanshi allah yagafarta mashi allah yasa karshen wahalar kenan dasauran musulmi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
na jaruman da basu ƙware ba da kuma ba suda alƙibla daga Akinropo. Sautin baiyi daɗi ba, ta yuwu daga rashin na'urar ɗaukan sauti.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Baba dole sai ya hau Jirgi ko a cikin gida ne😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wayyo Allah this yarinya akwai beautiful over!!😍😍😍 https://t.co/MO7dSnJk4K
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh yanzu idan caji ya kare maka kana tsakiyar kan hanya, toh ya mutum zai yi kenan? Ta wani hannun wannan ci gaba ne. Na san aikin Jelani Aliyu ne wannan. 👏👏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kita gajiya mana inaruwan wani dake😡 Kuma kinajin haushi to wlh abinda nai tunanini ya kasance kuma kigwada jin haushi kigani
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
duk da cewa ba alama zaa turo bn din nan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Real Madrid an sha rangaza 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Haryanzu wasu basu San waye buhari ba 😂😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user BUHARI dai Allah wadai da wannan mulki naka .. 😭😭😭💔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🤣🤣🤣 Gaskiya ne ! a wanan shigan kuma akayi adu'a. Fata na dei Allah ya karba
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Muna taya murnar samun wannan award da akayi Allah yakara baseera da daukaka ameen 🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user BBC Dan Allah idan Kun rasa abin posting Kuna saka Mana hoton buhari mu zazzage sa Kawai....please 🤛
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Insha Allah nan da kwana daya👌🏽
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
dai dai ne malam nasiru muna yinka
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mudai bah abinda zamu tayaku sai addu'a Allah yaba kasar mu zaman lfy amin🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user This old man she said Nigeria guy's cima zaune. Dan mai danna jaa🔥 kaje kaduba N_powar sunfito inka isa kabasu aiki 😠😠
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
dan dambulan uwa kai dan uwarka anki a hada mayaudara kawai burauba wai a hada dubu dubu kaji sabon rainin hankali
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Nifa nayi shuru😂..
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Wannan yayi kyau kuma da tsawo amman ya cancanta. Na yi tunanin wannan abin ya kasance an haɗa tare sosai. Hanya don zuwa Netflix, wannan ya cancanci yabo mai yawa.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
alhamdullih allah ya taya riko ya bashi ikon yin ailing da yakamata
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user ba tir muke so ba a ci uwarsu muke so kawai se a zauna lafia😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
makaryachiyar banza mu duk shekara sai munchike amma wlh bamu taba jin wanda yasamu ba ko ganin wanda yasamu ba wlh kudai ji tsoran allah ️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 𝕂𝕦𝕗𝕒 𝕓𝕒 𝕜𝕦 𝕘𝕒𝕟𝕖𝕓𝕒 𝕟𝕖 𝕤𝕦𝕗𝕒 𝕜𝕒𝕟𝕒𝕨𝕒 𝕜𝕒𝕞𝕒𝕟 𝕥𝕦𝕣𝕒𝕨𝕒 𝕤𝕦𝕜𝕖 𝕕𝕒𝕘𝕒 𝕤𝕦𝕟𝕔𝕚 𝕤𝕦𝕟 𝕜𝕠𝕤𝕙𝕚 𝕥𝕠𝕙 𝕤𝕖 𝕙𝕒𝕦𝕜𝕒 𝕪𝕒 𝕥𝕒𝕤𝕙𝕚 𝕪𝕒 𝕥𝕤𝕒𝕪𝕒 𝕒𝕗𝕒𝕣𝕒 𝕟𝕖𝕞𝕒𝕟 𝕒𝕓𝕦𝕟𝕪𝕚 . 𝕄𝕦𝕟𝕒 𝕥𝕒𝕦𝕤𝕒𝕪𝕒 𝕞𝕦𝕜𝕦 𝕕𝕒 𝕛𝕒𝕣𝕒𝕓𝕒𝕨𝕒. 😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To tasa ko dumima baxatai bah yasin🙉
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah sarki ali twitter ba gajoji no likes no reply
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai kuwa baki san Annabin ba (SAW), domin cewa yayi a tsinewa mata masu shiga irin wacce kike yi domin su ɗin tsinannanu ne.😠
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bawani kalu bale a ae kawae sae dae ya daura daga inda ya tsaya👌
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Shiri mai kyau amman na 18+. . . . Shiri mai kyau na 18+. Naji daɗin ko ina a shirin.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Muna Godia Allah bada lada. Mu gwauraye irin wannan wankanne yake dan keeping namu busy🚶😀😀 https://t.co/eHBpCXDw06
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Saboda ME, kuma ina kudin 💴💴💴 da aka ware saboda aikin titin???
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Idan da ni ne Trump Kwamanda zan tura musu ya tada rigima sai a ce zaben Inconclusive. A zabe na gaba sai na fito da yan daba. 🤣🤣🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Lahaula walakota Allah ya kyauta🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mai gaskiya sai Allah bless you baban su buhari 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Innalillahi wa inna ilaihi rajiun! Sarkin Rano, Autan Bawo sa'i yayi 😢😭😭 Allahu ya ƙarbi baƙuncin ka Ya gafarta maka da rahma HRH Dr Tafida Abubakar Ila Ameen ya Rahmaan. https://t.co/iBFDNKhRvh
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 👉Wani Sabon #MugunLabari Ga PDP, maqiya Buhari da Nigeria 👉@user & @user zasu ce Buhari ya kaisu yawon bude Ido gurin yan Taadda 👉So kuwa @user & @user zasu Yi koqarin alakanta abin da yan #BokoHaram 👉Mu masoya @user Muna Murna ba a Rasa Rai ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kudaina samasa baki a interview😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dumama kujera mana 😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Alhdllh inacikin masu neman shiga Mallam Aminu sairah 🙋
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ashe har yanzu kinada koki 😁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Abin haushi abinda akai acan kuke gayamana a nan😡😡😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ramadan de Yazo, Atuba abi Allah, ba aita bin Office din 'yan siyasa makiya Allah ba tam.🙄🙄
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Gaskiya wannan shirin samarwa ne mai kyau hikima kuma mabiyi. Daɗi daga wasan kwaikwayo ingantacce.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user @user Muma muna godia sosai Malam Allah yakaimu Lokacin Malam muma we love you all ❤️🙏💯💥 Up Saira Movies
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ta yaya zamu gene❓❓ Amma kunsan dai bazamu iya kallon kashi ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Daji gurin Garkuwa da mutane🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gayyan yan iska kawai.. 😀😀
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
biden dinnan da ya zare allah amurkawa ku dawo da baban ivanka
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yashiga tsakanin nagari da mugu, Allah yasa mufi karfin zuciyarmu Ameen 🙏🏻🙏🏻
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Miye Nisan wanan black hole din da duniya mu ta earth 🌍 ?
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hhhhhh 😂 😂 abin dariya wai yaro ya tsinci haƙori, ai BBC da kun inganta Hausar ku da cews Buhari na halartar taron majalissar shan shayi daga gidansa wanda aka ƙawata da kuɗaɗen ƴan Najeriya a Daura, kuma ma ai naga kamar na hangi wanda keda alhakin fada masa mai zaice a zaune.
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
zaria gidan zararru ga rowa ga zare ido inkaji ana ihu azariya kwarto aka biyo bugu da kari kuma gadu bayin kanawa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
bamuga alamar hakan ba
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un,Allah subhanahu wataàla yakaremu yatsare Imaninmu ya Rabbal-Alameen.👌😳 🙏 🙏 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Munshiga next level 😅😅
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Wannan labarin tun shekaran jiya yake, amma shi ne sai yau zaku sanarwa duniya. Kuma wannan rahoton tun jiya na turo maku shi, amma sai da kuka ga dama sannan kuka sanar ko? Toh, kun kusa ku kure ni, duk sanda na fusata sai ranku ya bace matuka. 😠
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Innalillahi wa'ina ilaihim raji'u 😭😭😭😭 Ya Allah kana ganin halin da muke ciki Ya Allah kawo mana dauki Amma wllh Allah shugaban nin kasar mu hakkine a kanku wllh Kuma karku manta Allah yabaku shugaban cine badan kuyi abuda kuke soba aaa Allah y Baku ne dn al'uma
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
dallah duk kin damemu da wani mati a zazzau
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Goron sallan mu dai kar ki manta. Taqabbalallahu Minna wa minkum🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Said maganar Zuwa Paris kenan! 😂😃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kina Ruwa kam😀
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sai yau na ida tabbatar da cewa munyi zaben tumun dare, Allah ya isa wlhi😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mu dama muna gida kowa yabar gida gida ya barshi 🤪🤪🤪
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Matsalar Yan Nigeria Rashin hakuri yanzu in ba goyon 'yan Nigeria suka ka Soma yi baba Maye bakayi Musu ba, wannan abubuwan munsa duk cikin gyara ne😎😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shegiya kin shuka tsiya😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
gaskiya da matsala fah
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dama chan a rabe yake, saboda Ixala kasuwar bukata ce. 👌🏼
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Barcelona sunyi tunanin madari ne cuz sunsa me ratsin fari🤪🤪
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
we miss you a lot️ yaushe zaki dawo
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user 🤣🤣🤣 ai babu script dama da ta kai real life story
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yakare alummar Annabi. 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya Allah ka kawo mana sauki wannan Al'amari. Kai kadai Ka isa da haka, Ya Allah ka bamu basira da fahimta ta yadda za'a magance wannan annoba da ta bullo a duniya. Amin Allah muntuba 👐🏽👐🏽🙏🏽🙏🏽. Astagfirillah wa'atubu 'illaika.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Karyar banza kawai idan da gaskene ina kudin suke kullun burinku kutafi rantowa kasar kudin bashi kuna raba dai'dai da dukiyar kasa 🇳🇬😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allahu Akbar.... Allah ya jikanta da Rahama, za ki wanzu a cikin zuciyoyin mu tare da yi miki addu'a a ko da yaushe... Allah kyautata makwanci Allah sa da ki da shugaban Halitta Annabi Muhammad SAW... 😭😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Innllh winnillhirjun ya Allah kabamu mafita akan wadannan musifu dasuke faruwa atsakanin junanmu da yan uwammu ya Allah ka,kawoman karshen wannan ta'addancin a arewacin nigeria bakidaya ya Allah🙏🏻🙏🏻
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hahaha 😂😀😂😀 saikace wasa Allah yasine min
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Haka dai Aunty Aisha Allah Yaji kanta tace ‘Kudai kuga aure’ the same thing with ur words. Allah Yasa mu dace 🙏🏻
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Baba ikon Allah, ai ko da haka aka tsaya baba yayi nasara wlh...jam'iyyu arba'in! 😂 ko sunki ko sun so Baba sai yayi takwas, kuma ya bama yara matasa suyi taking over 😂😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ameeeeen ya allah malam aminnu saira
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Anyi mintuna hamsin ana tallata gurin shaƙatawa na hutu a Legas, Shiri ya rufe. Kuɗi ya ƙare. Ban bada shawarar shi ba
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user An ya wanan besamu matsala ba 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wlh kuwa.. ina bayanki nima⚽🏃 #footballfamily
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user You're not a true madridsta..... Since kina guduwa sbd lossing 😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user She's even wondering yanda kallabin yaje ah kanta 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da kotun Da lauya Da lauyan da yatsawa jaɓɓeri Da wanda yaji daɗin hakan Da wanda yayi murna da hakan Your father beat your mummy Norse 👃👃
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
wannan ai ko kaji arbain aka kashe sai hankalin mutun ya tashi balle ace mutane har arbain da uku wayyo mun shiga uku a qasar nan ya allah ka kawo mana mafita daga cikin wannan masifu dasuka addabe mu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train