text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
in sha allah ajalinsa ne yazo in sha allah bazai kara kwana daya a duniya ba da izinin manzon allah saw
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ooo kai jamaa yan najeriya suna ganin rayuwa wai su atiku ne yau da fadin a koma ga allaah kaaii jamaaaa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya salam 😢 ya kyauta 🙏🏻
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya karemu musulmai baki daya🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Amata kudi zan saya Afara cire kudin da nake bin Nigerian 🇳🇬 sai afadamun sauran nasan ba yawa 😎😎😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Miye kuma hahaha? 😕
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kasuwa akai maki tilas amma ba'a saki tilas kisaya 👌👌
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
bayada amfani jahilla kawai wan nan girman kaine kuma shine jahilcin as from nun u have change to jahila shidaniya kawai fitsarraliya allah ya isah da sport dinki danayi abaya kuma duk kikabar musulunci bamu yafeba domin akwai alamun hakan
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Larabawa ma sun fara scope kenan 😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wa in ta'udduu ni'imatullahi laa tuhsuuhaa.. Allah ya bata mafita, ameen 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user wish you Allah bless. nidai yanzu inayin ka saboda yanda naga wasu suna zaginka...😌😌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
duk abun da zakuyi wlh duniyar gaba daya sai kunbarta bama mulkin kadai ba marasa kishi kawai komai baku kirkiraras sai idan wani shaani na addininku yazo azzaluman ban da akayi edi dai sai munyi muga aban da zai hana mu️️️️ boss mustapha kake ko wa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
first lady kuma yau kan garba shehu ta dira kenan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Alhamdulillah! Ba shakka yanzu wata kila wannan zai Sa Su jajirce wurin farfado da tattalin arziqin qasa. Allah ya Kare mana bala'i. 🙏🏾
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user hmmmm ko ya sumayya zataji inhar tajiya 😂😂😂😂😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🕋 allah ya kawo mana qarshen wnn bala eh
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Atura shaggu maiduguri kawai😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah kara kare mu 🙏🏾😫
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A matsayinsu nawa a nigeria 🇳🇬?
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hakan yadace ayimasa👍good job governor of KANO
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tab lallai @user wnn shine kwani'ki 👉🕺
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Hegiya Sadau, su Momo su Gwanja su Daushe su Naburaska ai sune daidai dake, meya hadaki da @user kuma banda shegen kinibibi...😂😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Hegu suna washe baki😒 sun samu dollar
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nidai dumame yafi rikemin ciki a irin aikina 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Good,haka muke so yan man united ayi hakure sai next level😂😂😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
sai anyi mgn suce ay dan talakawa sukeyi amma abunda suke so suyi koda xaima talaka dd koma baxaiyi baa ba ruwansu amma ay shi talaka tini yasan allah ne kadai ne abun dogoransa sbd shi yasan baida governaty sauqin abun maa dai dole sai kowa ya mutu followed by hisabi
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hhhh abin dariya yaro ya tsinci hakori😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ameen babbar yaya💞😍😘🤩💯💯💯
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Stupid set of ppl just help trend #SecureNorth you guys couldn't na now wey una see A** we're at top 5 trends, wlhi Arewa twitter bbu kishi kwata kwata...😢😏 Ina ruwan mu da ita tsakanin ta da Allah ne wnn
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Baba @user kai da wa kuke tufkar kuma... Toh Allah ya kara wa Annabi (S.A.W) Daraja 🙏🏻
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Soyayya a yaki. . . . Ma'aurata biyu sun tsira daga makiya a Biafra. Shirin TV amma tare da tarihin rikitarwa. Yaƙin ba'a nuna cewa na zubar da jini bane.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
amin mutuniyar ashe haryanzu da dan sauraki baki tafi gaba dayaba
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ni, ku gayyaceni!😌😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hakan yayi kyau matuka, naso Naijeriya ma zata bi bayan Pakistan 🇵🇰 wajen aikata hakan
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya tsine masa da albarka 😌
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Kinsha gabansu Rahama babu yanda aka iya sai ta Allah tayi👍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user ta janye yajin aiki 💪
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shegiya wai mekikasha kika danyi haiba ne da nasanki kamar tsintsiya kike 😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tukunna ma, sai next season zaku gane shayi ruwa ne.😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
wai sunce sun kashe bbc kun iya bada labari kenan ma babu tabbas din koh sun kashe din
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user bellohafizu in UK fatan alheri a gareku 👍 @user Central Bank of Nigeria Katsina… https://t.co/yPVpZEwHYG
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ohhhhh...i knw it com out frm haters..bt tnk God u re safe nd fyn..the fisrt day i heard abt it i cry 😭😭😭duk da ma nasan baki san ina yinki ba, the thing pain me so much, , bt tnkx to Almighty..keep on prayin plss.daman sai ka shiga damuwa zaka gane masu sun ka...luv frm 😘
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Muna murna sosai d sosai ma kuwa😅😅😅9JA SAI BUHARI idan yayi 8 ya karamana alakoron 2 ya cikemana 10😅😅😅lol
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tabarakallah masha Allah. This my sister bata son yimun Magana I don't why, am sorry if I sound rough to you @user .☺🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah yana jiran su amadakata inda babu wanda ya isa yatsere masa. Allah ya kawo mana dauki. Bamuda karpi Allah baxa mu iyaba🙏 #EndNorthBanditry
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
sai yanzu suka farka daga barcin bayan wasa ya tashi lallai demokradiyyar nigeria tayi wayo sosai
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ahh to ba mayun kano ne ba, dole suyi ya mutuwa🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah Kai muke roko daka kare Mana rayukan mu da dukiyoyon mu, kuma ka kawo mana zaman lafiya a wannan kasa tamu ga baki daya🙏🙏,
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kaji qaryar banza kawae 😤
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya karemu daga sharrin masu sharri🙏.aniyr kowa ta bishi🤷
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya fito ku buga kodai ya fito kuyi film? Ko kuma kina nufin ya fito kuyi intervew din maganar Gemu dA gemu aure kenan?😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Overacting ya mamaye aikin, yin wannan yasa aiki tuƙuru wahala har ƙarshe.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user @user 😂😂😂@user ko kaine ka bada wannan get pass din na shiga wuta 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sunsha kashi jiya lalasa wa na karshe 😂😂😂😁💔🚶🚶🚶🚶
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
tab grapes zasu zo da kafafinsu cant wait to see
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allahu Akbar 😭 kayi hakuri Allah zesakama, akwai rannan kin dillanchi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Fatana Allah yasa ba ahalimu kija zageba gabadaya 😂😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Happy birthday 🎉🎂 my dear Allah ya karo shekaru masu albarka Allah ya kareki daga sherin makiya😘
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ba abinda muka amfana dashi imbatsadar rayuwaba.🤔🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah sarki zulum Ubangiji Allah yaymaka kykyawan ƙarshe dan aljanna Kenan 😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya kara musu basu da zuciya son kudi da rashin sanin darajar kai😭😭😭haba arewa wani irin rashin zuciyane gare mu haka
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yes kuma idan baibi a hankaliba zaman najeriya sai ta gagare shi 😡
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ta kusa fashe wa allah kasa kar ta fashe da balai
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sai munce yan kano kauyawa ne sai ah rinka ce mana ga zance ga magana tohh gashi nan dai kowa ya gani 🚶‍♂️🚶‍♂️🚶‍♂️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
sorry mu kawai hajiya rahama k mbappe da angel di maria sune suka cire mu a final din champions leauge
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
wanna abu fa tsakanin allah da bawansa ne
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ga Italy ga Spain sukedabukata ba mu ba dan buhun uwarsu bama so gida bai koshiba a Kai waje kuwa kutayani dubawa🤔🤔🤔😥
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tau fah😲 Yamaida kanshi or sukamaidashi?
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ina yinki rahama sadau🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yayi kyau Allah ya kawo mana karshen wadannan masifu da suka addabe mu🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mukuma muna so a rage albashinsu da kudaden dawainiya. 😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
is going places yadda likita ta koma mai daukar hoto a abuja
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan shi ake kira da rayuwa knn...! Yayi tashe kamar bazai kareba amma kuma yanxu ga yanda Allah Yayi da rayuwarsa😢 Ubangiji knn..... Ba wanda ya girmi kaddarar Allah
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Rahama Sadau ina yinka 100% 💋💋💋💋
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kuma ga enough data, idan ya kare ma, ayi wani immediately 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wato ba ma wanda ya sa bakin ba ne ze kamu da citar kenan🤣. Bakin ne ze sa mu su cutar??
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wato kowa ya nemi inda ya ke😁😂😀🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai shin baku da labarai neh? 🤔🤔😏😏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user 😂😂 But in secret Daki sayar
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
to ina ruwan buri da gada idan sun tashi yinta suyi a bakin gado
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai wannan lafiyarsa kua😲😲
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
habawa yau baa magana director nayi matukar farin cikin yanda rukayya ta sille mahmoud he was annoying
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ai suwagaban nin nigeria bance duka ba amman wlh allah baxan yi kaffara gwara yan amshin shata ina sarai zasu shiga aljannar allah amman wlh suwagaban nin nigeria wlh ko anzu xaa sasu sai mun tsaya kain danain bazasu shigaba allah
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Amma kaji kunya wlhy dn maula kwai ana kashe mutane koh ajikinka 😚
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nasiru salisu Zango how market 😭😭😭🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Rashin nasara a yunƙurin ya zama mai ban dariya sosai a zahiri.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user ..ra'ayi riga ..wa ke bi a yanzu just heard #Ranarhausa an ambata😊
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ku sa mata yaji pls
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yaimiki yadda kike so 😍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Sabo da matuƙar nishaɗantarwa, 'Who's the Boss' nau'in ne na hadayan Nollywood wadda yake kawo hasken rana da farin ciki zuwa zuciyanmu a CinemaPointer saboda yana nuna ba tare da iota na shakka ba; 'Yan Najeriya sun sami baiwan gaske na yin shiri kuma da yawanshi.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
allah ya saka musu shine kawai kuma abiya su diyan yaran su
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dama a lokacin da kake yi musu aiki ne kake da muhimmanci, amma da zarar ka samu matsala ko.....to babu ruwan su, ban za ye kawai 😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah sa mudace da daren ya Hayyu ya Qayyum 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤗
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kodanma gwara nayi shiru🤐
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Superstar' Yayi ƙyalli kamar hauka amma ba shi da carat
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Allah sa kifi ashwariya daukaka 🤫🤫🤫🤫🤫🤫
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Shiri mai kyau dake nuna lamuran tarihi a masarautar Benin. . . . Shirin ya kasance na ilimi da ban sha'awa don kallo. Har yanzu ina cikin kaɗuwa an yishi a 2014. Wasan kwaikwayon da bada umarnin sun yi matuƙar kyau. . Jinjina ga jerin 'yan wasa da ma'aikata.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Akowane irin yanayi buhari gum yakeyi da bakinsa 😢
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kuna nufin akwai qura a ministirin A〽️ar♈a kenan?
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Masha Allah godiya muke mama saura daukar mataki. 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train