text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
sai dai kuma ka shigo jamiyyar dake bada kwangilar ga yan uwansu yan majalissu kodai wannan ne dalilin da yasa ka dawo apc din | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yau naga munafukin mutum🤔🤔🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ashe dai tsohuwa ce matar nan, amma kalar yara gareta, Allah yakaro shekaru masu albarka, Happy birthday Mamar su ZAHRA🤝 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
muko baxamu yafe bah ai | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Binta kutigi is madly💕..Allah ya kai mu ranan bikini🔥🔥😃😃 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A hava pretty girl 😂 🤣 ai kinpi yanxu ma kyau nasani | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ɗan wake! 💪 Masana sun ce naushi mai zafi na ga alamun masu cin ɗan wake da safe | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🙄🤔toh babban magana | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Garinya kikeson Barcelona😨😨😨 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh mai lampard yakeyi a wajan?💁🏼♀️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gawata sabuwa🎵.....shuwagabannin bana sunsake tsarin....🎶💃🏻💃🏻 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
innalillahi wainna ilaihi rajiun kaii sai kace shirin fim kullum satar mutane kamar satar kiyashi allah kayi mana maganin wannan masifa | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bakuda Hankali Yasin 😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤣🤣🤣 Tafara yimasa zafi ne | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
amma ze yiwu a dawo damu boko ayykoda qafa zamu tafi allah bada lapia | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yes Boss @user Kaine Baban Mawaqah 👑🏆👈👆 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ba'a gani ba Hajjaju,30 muka dibo😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ba dole ba yasha ruwan zam zam alaji allah qara lfya ya kuma kiyaye daukakin musulmi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kasan ita dabi'a daga gida ake daukar ta Yaga manyan kasa sunayi 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Labarina series# ya tabbata excellency na goyon vayan muhamud wajan yaudara da kuma son abin duniya kenan😎😎 mixai paru idan laila tasan cewa excellency yasan gsky kuma yaki pada mata😴😒😏 https://t.co/Xlcafp1qpZ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user The sweetest part is inda yace babban abokin sa is dan sa na farko. Followed by the second and the upcoming 🙂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Masarar da talaka yake siya N500 kwano 1 shine za'a samar da abincin kaji da ita😥😥 Allah ya isa! | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan shi a zance 😁😁😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Akama Dr. Nasara Dan Allah 🙏🙏🙏🙏🙏🙏 Ya ishemu | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ai matane masu Nono na maza shafi mulera Ne😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kuma ankarya sandar baa🤣🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user hmmm wallahi ki kiyayeni ko in ta sonki kamar zan mutu🙈do u know what, just b'coz ure amazing by nature | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user I said this, Sakarkaru sunyi yawa this days🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kutambayi yan maiduguri zaku samu | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Wasan kwaikwayo mai kyau! Labari mai ƙayatarwa. . Na kalli wannan shirin sau 3 yanzu kuma bai yi gundura ba ko sau ɗaya. Bada labarin ba zai iya zama mafi dacewa ba. Anyi wasan kwaikwayon da ƙwarewa. Labarin siyasan da ka faɗa cikin wata hanya mai ban sha'awa. Ka yarda dani a kan wannan, zaka so shi. Na dole a kalli ta... | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
mulki da ilimi babu jahilci aciki allah yajikansa darahama amin | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
alhamdullilahi wanan yayi daiadi maybe yazama darasi ga yan baya | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Subhanallah Allah ya kubutar da su🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user rabu da """"""""""""""""yan banza 😙😙😙 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Happiest birthday Queen Rahama Sadau, Halwa, Binta Kutigi, Kanwar Dubarudu, Yagana. May Allah in His infinite mercy continue to bless your life with health, wealth and all your heart desires. H'bday 🎂🎂🎂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Masha Allah hisba aikin Allah Yayi daida🤗🤗 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yastaremu daga cikin wa En nan mutane da soke fadi Dan darajar annabi 🤲🤲🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dan allah a saya mana makamai da kuɗinnan abawa maaikatanmu na staru bama sturon kurona kidnapping muke sturo da kuma bandits | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Barka Da arziki our one and only binta Kutigi 😎👌 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Ina Labarin DEEJA, da HABU, ko a wace Duniyar Suke?🤔 And then kuma haryanzu ba afidda mijinta ba acikin LABARINA, Nidai Nasan tsakanin LUKMAN da MAHMUD Babu Wanda SURAYYA zata Aura a cikinsu. | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Muna Jin dadin aikin ku bbc 👍🏻👍🏻 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Alhmdullh i now have peace of mind wlh daga jiya zuwa yau naji haushin da na jima banji ba. Ace a kasan hoton musulma ana yiwa Annabin mu suka😭 kin riga kinyi maganar da ta dace Amman dan Allah a cire comments nasu 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Amma sai anga ja gajeruwar sura wurin tsayuwa dandaudu da sallah dare 🤣🤣🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sai kin ida tsufa zakiyi aure🤣🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ronald zai dawo Man United kenan tunda ka tafi. Zidane kuma zai maye gurbinka Bye bye 👋 👋 👋 👋 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ganduje ya kaiwa jigawa corona dea gaskiya bai kamata a mika wanda ya kamu da corona din nan jahar jigawa ba tunda dea jigawa bata da ita 🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dan Ta'adda_Yafi Mai degree Gata Kai🤔🤭🤭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Duk da ta saka takunkumin🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tuwon girma, sai ankashe rayukkan kaji😂👍 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yajikan tsohon shugaban kasa ta janhuriyar niger tandja mamadou allah yajikan musulmi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mu ina munkasani allah yawatsesu gabadai duk uwayensu👌 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai amma de kazami ne Yyi amai kuma ya lashe 😒 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bad girl sadau ✌🏻✌🏻 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ke bafa dan kannywood bane maulan yawuce industry dinku har anfara tsallakawa kasashen qetare kenan wajen jajayen fata i hope hes in yer followers list | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hmmmmmm kasadai na hannun yan sari allah yakawo mana daukinsa amin | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user na wucin gadi ne kafin Real Madrid taci wasanta😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Najeriya zaku tambaya ba kano kadai ba kano ne kadai najeriya 😪😪 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ganduje maganin su kuli kuli 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yasa mu dace 🤲🤲🤲... Everything will be ok inshallah. Allah ya kiyaye gabah | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mutane suna Fama da Yunwa tana kashe su, Wannan mutum kuma kaji ke Gabanshi ba Jama,a ba!😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Ya fara da kyau amma ba'a haɗashi dakyau sosai ba da kuma rubutu mai muni shirin ya kasance ɓata ƙoƙari | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user yayi kyau baba❤️🤎💜 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Su fara ta kansu mana yaushe Coronan tayi yawanda za'a fara takammu indai ba wani munafurcin ake kokarin shirya mana ba🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
haba don allah zaa hana mu samun lada kenangaya tayi mana nisa gsky | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Masha Allah muna tare da kai director dorayi muna jin dadin shirin ka sosai ❤️💪💪 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan gaskiya ne 👍 Gwamna Malam Nasir Ahmad @user. Ubangiji Allah Ya gafartawa Balaraben Sarki. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gaskiya zamuyi kewar wannan kayataccen shiri amma hakan bazai hana mu yabawa kokarin ku ba gaskiya kunyi matukar kokari don kun wayar d mutane dayawa akan soyayya ciki kuwa harda mai karanta wannan reply | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya isa domin ba za mu yafe irin taaddancin da boko haram ke yi ba a fadin Nigeria da ma Africa baki daya...Ya Allah muna tuwassali da kyawawan ayyukan mu da karka bar mu da dubarar mu ko wayon mu😭🤲 ya Rabbiey ka kawo mana dauki🤲😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bbr mgna kd kuna ruwa😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
amma su can kowa bamuga an kama ba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Rahama is my Ex💔..na fada duk abun da zai faru ya faru..🙌😏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user INAGA MUNGAJI DA BURUS DINDA AKA YI DAMU NE🤣😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hasbunallahu wa niimal wakíl allah ya qara tsare muna imanin mu da kuma mutum cinmu allah yayi muna maganin wadan nan alamurrah aâmeen | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Godiya nake nima 🙏🤗 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂😂 shirme da wasan yara kun taba gani ank ashe wani a Nigeria | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user ....Manjo zai mika mulki 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
bazaku kashe mu a street nan ba wallai | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
god bless you rahama arewa twitter are frowning | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Naga watsa ruwa 😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Saikace wata Butar Lahira😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kwana daya barawo ke kwasheta🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai shi wannan yaushe zai daina wannan mummunan halin😏 https://t.co/0RPGo3DGqF | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya kamata kafafen yada labarai su dunga fadar gaskiya. @user @user which one of you telling lies/truth.🤔🤣 https://t.co/0Ptqw9gnt6 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user inba tsoroba ali nuhu yayi film din chinese , inba tsiroba adam a xango yayi wakan larabci , inba tsoro ba RAHAMA SADAU ki koma kaduna kiyi aure 😀 , inba tsoroba naga anyimin reply 😀 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kan bala'i 🙆♀🙆♀🙆♀ Allah ya gaggauta kawo musu ɗauki mu kuma Allah ya kare mu 🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ya kamata tun farko a rinka bin dokoki na bude makarantaamma saboda sakaci na gwamnatida wayanda abun ya shafa se a kyale mutum ya bude ya yada abunda ze zama masifa ga al imma | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Mustafa naburiska allah ya bada zaman lpy... Wanan kai lockdown tayiwa rana, 🚶🚶🚶🚶🚶 https://t.co/UI87tbJLmf | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user assalamu alaikum Ina so nayi amfani da wannan dama domin na Mika sakonta'aziya gareka #Alinuhu bisa reshin mahaifin ka da kayi ubangijin Allah ya baku hakurin juriyan rashin da kukayi na mahaifi da fatan sakona ta isa gareka daga Yola a jihar Adamawa 😭😭😭😢😥😪 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
aibazaiji ba buhari na tareda kai ka amince masu suna yaudarar ka du wani kashe kashe da ake akwai sa hanun jamian tsaro a kasar basa san kawo karshen matsalar tsaro ne saboda suna amfana da matsalar suna tarawa yayansu dukiyar da zasu mutu su barta a duniya | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To a Gidan nasu ma anyi masu duka😳😞😨😭😭😭 ace sunje gidan wani kuma me zai hana da baza ayi masu duka Kuma ba💪👊👊⚽⚽🏃 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
to wata sabuwa kuma shame kace mukam da takashemu ma tamu takai | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wasu kasashen naduniya sun mamakin irin abubuwandake faraway awannan kasar tamu ammamu al amuranmu muke ba abundaya damemu Allah ya suttura🤲🤲🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To wa zaija sallar? 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aikin banza dama sun barmata don ba amfanin karbowan 😡😠😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kamar yanda ya sameshi akan kujerar shi ta sarauta inshaa allahu anan zai gama mulkinshi na tenure ya barshi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah y Tsaremu da mugunji da mugun gani....I pass in fis🚶🚶🚶 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Abu yayi kyau daman mun kosa acigaba da shirin gidan badamasin nan 😄🤓👌 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mata sun fi halacci saidai kuma akwai gori😞 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mutanena yau kuma wannan shafin aka bude saboda kulalata muna yara a Twitter 🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
saura bangaren tsaro nan yafi yi mana ciwo baba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.