text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
haba dai mallamtun ba a gama ba da sakamakon ba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sai wata rana⭐⭐⭐⭐⭐ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
suna hannun mai dakin ka | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A Hada dasu aci ubansu ayi masu hukunci su aljannu 😳😳, you can see our country people ko, me ake nufi da hakan? She’s free ko mene anya kuwa kasan nan 🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Babban yadda zakayi yaki da shutan Maleria shine.. Ka tabbata cewa ka kwanta cikin gidan tsoro. .🚶🚶🚶 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A'a PASTOCI ne kawai ya dace surika shiga harkokin siyasa 😠😏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user gaskia film dinnan zai kyau amman naso ace dani aciki da anga over acting 🙈🙈🙈🤩 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Lalle Sadiq ya cika dan darama 😂😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bamu gama farfadowa bafa 🙄🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai wannan wace irin kasane """"""""""""""""kai🙄 Allah kyauta | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user AI ya Riga ya bamu mamankin,wani mamaki kuma....Dan Allah mun Yafe mamankin buhari..... 😕😕😕😕 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user BBC Hausa : ai anawa ganin babu wani kwakkwaran dadili na daban da zai hana shugaba Buhari zuwa garin Ƙanƙara da yawuce dalilin daya hanashi zuwa Maiduguri domin jajantawa al'ummomin da iftila'in #Zabarmari ya afkawa, daya wuce rashin kyakkyawar shugabanci da yake fama dashi.💔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dama cen ba dan Arewa bane. Yakoma inda yafito dama yafi sonsu akanmu🤷♂️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Wani shirin Najeriya mai ƙaurin suna sosai amman matuƙar fanko.. . Bazan bada shawarar shi ma kowa ba. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Mr. President allurar sa ta sojoji ta motsa 💉🔥 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nabi WHO da gudu ba wando 😡😡😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user @user Kudin da basa ciyuwa bah anata badaqala kawai wannan tsohon akwai wayo sannan hanunsa a dunqule✊ suke 😂🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mutuminda bashida ikon kanshi sai yadda akaso da shi, mijin Hajiya bawa a karkashin wani attajiri😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
shi wanna lockdown din dabaki ake jawosa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai dama ramatu kece 🤔? Ni Banda dai naji anacewa kece d bazan gane ki b | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mtsww......BBChausa Abin Alfaharin yadawa kuke...? 😩 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai ko kunya baku ji, kun sace masu kaya sun sace kayan su shike nan 1-1 kenan 😂😂, amma ban da abun fintiri meye taliya 😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kuyi hakuri kwana banzo ba amman gani yau bahaushe cikkakke bahaushe me ban | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zuwa ganin masoyiyata... 😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hmmmm lanjeriyaaah kasar mu | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To ni ko labari daya ban sani aiki ja😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user 🤔 hhhhh kana tsula tsiya | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kowa idan yanaso Yaxamo media celebrity sae ya kwaso shirmensa da hawka yazo Yana fada akan mutum😠 to wallahi Duk akwae randa zamu mai_maita abinda muka fada akan Kowa Haba is it by force?? Just pray for her period☝🙅 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bana anyi abin kirki 😁👍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Innalillahy wa inna ilaihir rajiun 😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Mai ban sha'awa yanda 'yan cikin wasan suke a buɗe don magana akan alaƙan su kuma da kame kai daga fushi lokacin yin yanayin motsin zuciya. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
allah ya tsari gatari da saran shuwa ha ha | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
toh ku haska da kyau | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Wannan wasan yarane ace yan'nigeria zasuyi rigister a sati biyu,kasar da take da mutum samada 200m 🤔🤔😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
galabaitar wa ne tausayi kodai hausa tace bata isa ba dun allah aman karin haske hausar sokoto ce dani | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ko babban ta Albarka😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Morganah... Su sallamar ma an denah🤦🏾🤦🏾 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
if tboss lost tonight zamu tare hanyar abuja ba zakije koinaba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤣🤣wawiya kawai marar akinyi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dama kuduka government na biyankune | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bbc dai sunce ba sa son ayi masu ta maguzawa🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya isa. Our feelings for this great man is always touched by these ppl. 😭😭😭. Where is the tolerance here?. Allah ka saka mana. Su kuma masu yi Allah ka shirye su kamar yadda ka shirya dan Holland wanda yayi Abaya, in kuma ba masu shiryuwa bane to Allah ka tsine musu. 😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yan Ina Da Kare Za Suyi Kasuwa🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Idan iskanci ba meye nayin wannan tunanin, Kibari muji da Wanda suke damun muna ahakan🙄🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ke kin fiya shisshigi, in ma xakiyiwa wasu at least not Croatia 😂 Haba!!!!! | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wlh Ganduje baya kaunar talaka yazo yarage albashi ya tafi wata gada wai mutannen kano Gada zasu ci🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user tafaru ta kare anyiwa mai zane daya sata😂🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Shin wai ko buhari yana son talakawa su Ji dadin da ya yi musu alkawalin xasu ji???😭😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kina da hakuri sosai allah ya kara daukaka haka rayuwa take sai kafuskanci kalubale da jama | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yaro da Alawa 🎤🎼🎼 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Idan baka san gari ba, ka nemi Dan Taxi, Napep ko Dan acaba😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hmmmmm dankarii!!! Sai a dinga kulawa sosai ta yuwwu ma kenn akwai wadanda ba mutuwa sukai ba an kai su mutuware allah yakyauta gaba😅😆😭😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Idan bakada asali da kauye to kashiga ukku domin kuwa kai dan tasha ne☝️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kun rasa labaran da zaku kawo ne kuka koma film🤔🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gaskia be kyau ma mutanen kano ba a maimakon ya kara masu kuma sai ya debe masu | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya yafemana zunuban mu, ya kuma sakamu cikin bayin da za'a gafarta ma a cikin wnn watan 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user gigin tsufa ne kawai ...tsoho ya kwace wllhi 😂😂😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Daman ya bada abu uku na mugunta badole yaci gaba da gallazawa talakawan arewa ba. Gashi tsohonsoja. Bafulutani. 🙈🙈🙈 Bakatsine. 😭😭😭 Maanar next level fah shine, talakawa yanzu kuka fara shan wahala ta. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Anyi ampani dasu wajen siyo makamae domn kare rayukan Al'umma muna godiya da hakan 😞😞😞😞 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh dan ya zauna anan sai me? Yafi qsrfin zaman nan gurin ne ? 😏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dama ba Jami’an kare jama’a bana jami’an kashe jama’ane da cin zarafi waye be Sani ba akwai allah 🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aifa Allah yaimana Bama nema agunsa. 🙏🏻 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
shuwagabanninmu mudai fatanmu allah ubangiji ya shirya mana ku domin wlh allah baku da imani totally kuma sai allah swa ya tambayeku akan abinda kuka shuka na mulkalmu da kukai ku dubi bayin allah yanda suke tserewa daga garinsu kamar wadanda basu da gaskiya | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Labari yazo mana cewa Atiku dai Maraya ne, Sannan Nnamdi Kanu yace Asalin shi daga Jamhoriyar Kamaru ne.. Wanne Zamu yarda dashi?? 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Wato a Dausayin Yusufari ba'a yin hutun karshen shekara kenan 😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya kawo saukin abin ya rabb 🤲🏼 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To madallah kawai abasu 🔥🔥🔥 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Munyarda d hakan. Amma dan Allah a daina yimana maganar LABARINA😠😠 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Na tarihi, mai ƙayatarwa, ilimantarwa kuma mai kyau | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
see dis rashin kunya | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yayi muna maganin wannan tashin hankali alfarmar wannan wata mai albarka😭🙌🏼 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dan Allah kar kuyi mana haka💔 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
is left for u mutanen banza | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user This is not proper at all🙄🙄🙄 Instead ku che ayi mai addua'a shine kuke tambayan wani film dinshi aka fi so😡😬 Tchewwwww too bad!!! | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
anya kuwa hakan ze yiwu | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai maganace kawai! Naje Kano da soyayyar wannan👇yarinyar, amma babu wanda ya kaini sonta ballantana ya fini. https://t.co/YA91luQN6X | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya SubhanAllah. Allah Ya Qara Ganar Damu.👏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da na iya waka da na rera miki😭 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ina kusa da @user gobe fah aimin guri 🤗🤗😍cant wait🏃🏃🏃 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
sarkin ganduje in action | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
An tsananta matsaloli | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
anwa uwar hadi zama da madaukin kanwa ta kanda ba qashi ba kanw | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kawai kuce zaku figures na karya. Dama cen mu bamusan wasu masu corona ba. 🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tarihin Wanda yafara hausa a duniya 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wasan gaba a watsa mai kaya kawai | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Wasan kwaikwayo mai sanya sanyin zuciya fiye da shirin ban dariya mai sa dariya da ƙarfi , Lionheart ya ba Najeriya alamar isa ga masu kallo na duniya cikin babbar hanya. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Chemistry da Hausa (Kyamistare😂) wannan a Juya Kalmomi kawai akai. Chemistry 'Kimya'u' Physics Kuma 'Faiziya' ko 'Hakika' | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Anki a latsa din wazai turawa yan uwan sa da abokan arziki bakin labari..🙄🙄😏😏 Allah ya sauwaka mana | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
jiki magayi anayi muna jin dadi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nabi kulle da gudu🏃♂️🏃♂️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh Allah ya kyauta, dama Rayuwar kenan, Allah ya Kawo masa Sauki🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ga waenda suka fi yan ɗariƙa hauka fa😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Abawa baraka haquri now😂😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user U Adam zango na today I notice dat bakada hankali ga abnd yadamemu a arewa kudu d arewa SARS na kisa bandit nakashemu Amman sbd kai banzane campaign kake Allah yashry yasakgn😠😠😠 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
amma fa kedin yar arsenal ce ko shakka babu | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Abun haushi nama na jan kare 💔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Anuna muna mugani 😎 #northernerproject | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mufa bamu shirya komawa ba malamai😥😭😭😭🏃🏃🏃 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user be like """"""""""""""""Soutomtom ta TURMUSHE Arsenal a gasar taka leda ta pirimiya, yayin da suke DAB da darewa teburin gasar😂😢😩 @user | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wasu daga chiki😄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.