text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
shikenan komai ta fada sai ku tayi mata fassara kalakala hirace tsakaninsu su fa kunajin ana maganar delivery amman kunyi caa akan zancen ko kun manta mai sai abinci ne ita yanxu
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nima haka aji wai🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
bbc kun cika alkawari
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Durin Uwar kudun! 😡 ana kashe mutane, ana sacesu kullum. Ku kawo solutions din dazasu tackling issues din dasuke damunmu kunqi, kazo kanama mutane maganar siyasar 2023. Shegu matsiyata 😒
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah bbc bai kamata kusa wannan hoton ba to wai har yanzu bai farka ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kamshin kudi yaji 😂😃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah yakara mana son annabi saw
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Masha Allah Yayi dai dai👍 haka mukeso, Allah yakara mana irinsu diyawa, muma Allah Ubangiji yabamu dukiya Al'barka muyi fiyeda wan nan 🕋🕌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ya ankayi har yanzu youre not taken toh
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Innalillahi wa inna ilaihi raji un. Akace 43.😩📿🤗
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shege da baki 😄 kamar kare ya kurbi ruwan dumi
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya i love IZZAR SO 🤒
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ubangiji ALLAH (Subhanahu Wata'ala) ya ƙara yima jagora Gwamna mai kishin Jaha tai da ƙasa baki ɗaya H.E. Dr. @user.. 👍🏽
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah sarki, sumayya sai hakuri, kizo na taimaka Miki kiyi wuff Dani..🤔
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mash Allah wallahi hakan yayimin dadi sosai Allah yabasu sa a💪🏾🙏🏿🙏🏿
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kansa zata qare
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Masha Allah 🤲 Allah yakaimu darai da lafiya na so ♥️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan irin lamari na Corona virus kam sai addu'a kawai. Mu namu daban ne dana sauran kasashe. 👌👌
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah duk wanda yakawoma musulunci wannan allah kayimuna maganin su bakidaya
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂yayi kyau aii @user
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Ba uwarsa ba😞😒 @user @user
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ohh!...mu da kullun sai munji Harbin fa a arewa?..yayi dai dai, Suma suji Karan Harbin da talakawa ke fama.😳🤨😠
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ya kyauta aie tunda su ba yan najeriya bane
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Too wanna haukan fah? 😡 https://t.co/T3qs7lJt2R
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya cigaba yadda yake, saboda da ya zama na kwarae to shirin #labarina zae rage kyawo walla😂💔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Basusan balain yaki ba amma sunsan bala’in rashin tsaro da yunwa da rashin aikin yi ai 😒
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user I’m watching “Kanwar Dubarudu” kin iya girki 😂😂😂 https://t.co/nCyutlQMdi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nama kuma abincin zaki😁😂🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
iye ku taa fa musu
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user This kind love😊😊😊 Allah dai ya biya
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah Ya Jikansu Ya gafarta musu..Amiin thumma amiin Ya Allah🤲🤲🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Hakama yafada da bakinshi😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah yabada nasara ameen s ameen kannywood
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ahh sarkin sototo injiwa yace sarkin musulmi ina inadaja allah yace ayi sallar idin kace baxaayi ba qarya kk sarkin sokoto 🤣🤣🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
na koma habasha tun ina yaro
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
toh da sauran aiki ma yaron ka
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
har na ji kwadayin farfesu
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Dakudawa kukayi imani buhari bashida cin hanci da rashawa 😏🤨😡
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Insha Allahu an daina daka yau 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ko kinki ko kinso ni Dan uwanki ne sbd addini ya hada...dan haka Dole saina nuna miki bacin Raina. Fiyayyen hallita guda ace kece kika zama sanadiyar cin zarafinsa, innalillahi wa inna ilahirraji'un 😭😭😭 Allah ya shiryeki, idan kuwa bazaki shiryu ba to Allah ya tarwatsaki.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Daga fadar shugaban kasa.👂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
son yawo asama kamar dan shaho
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Haka ake kullum😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kawai ka ran taba akashe hege 🤐🤐 muga wanda zaiyi maga
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user You know nothing, Rahama sadau 👌
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To wannan yanki namu na Arewa sai a hankali!Allah Ka kawo mana sauƙi....Astagfirullah,Astagfirullah,Astagfirullah😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user a rinka kashesu kawai watakila su daina, so dumb of him kuma wai shine shugabansu 🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ina yakene bale a karasa to😎😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Abinda muke gani a Sudan da wasu kasashe shine yazomana 🤦‍♂️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Yayi kyau ma na farko.. . madaidaicin miƙaƙƙen fuloti da bai isar da komi sabo ba, na ajiya sabida shirin Najeriya na farko mai taken Kirsimeti.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Allah ya jikan shi da Muslimsi baki daya 👏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ba xaka masa kara ba😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ba karfe 4:30 da rabi bane 😏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Rahma Sadau ni fa ta fi mun kowa a Kannywood a swear. Kamar yar gidan mu nakeh sohn ta😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kitty😂😂😂 ana iya shege
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Yauwah, su Muke so🕺🕺
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya musu rahma ya yafe musu kura kuransu yasa aljannace makoma 🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ranka yadade Sir. @user wannan shawarar taka bazata shiga kunnen Manjo ba yasin🤣🤣🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
YA RASA INGANCI
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
wai ko nijar mukai
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Abunda aken nufi da mayarda ruwa jiya shine kamar baiwa wani attajiri kyautan kudi ,kokuma a aurama Dan Yaya da yar kane agida daya👍
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Abubuwa da dama suna birgeni a jihar Kano, musamman matar da zan aura kasanchewarta 'yar Kano🤩😄
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yatsinewa duk Wanda yace yana bayansa shegu matsiyata yayan banza👎🏿👎🏿🙅🏿‍♂️😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yaki DA talauchi take yii👥
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Inkasha kabawata matanka tasha da yaranka ahana talaawaa😋😋
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah sarki Duniya, Wallahi babu Abinda zancee, kawai saidee Allah yasakawa gumnatin Bauchi 😭😭😭😭😭😭😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Haɗarin jirgin ƙasa na shiri. mintuna 90s na sauti gyara da wasan kwaikwayo na ban kunya.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Anfara Saura Ogan😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya danganta da abinda yafaru da ita Idan ita takai kanta saboda wata bukata bazan iyaba Inkuma fyade akayi mata zan,iya da gudu.👌🏻
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😢😢😢😥munaji munagani an rabamu da kannenmu acikin wanyanda yan bindiga suka sace akwai yan garina amma shiru kakeyi allah ka isarmana mana 😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
namiji irin gyada ne sai ka bare baka sami daya mai kyau ba lol
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Baba ka hakura ka zauna gida Ko a gida hakuri kawai akeyi to mi za ayi a makawta 😪
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah cigaba da tsareshi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user #MatiAZazzau yana wuta 🔥🔥🔥🔥🔥🔥jam'a.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Lokaci ne mun riga mun shigoshi sai dai abinda muke roko Allah ya numa muna mungita lafiya ameen,🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Subhanallah 😭😭😭, Allah ya kawo mana karshen yan ta adda
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Inaa... ba zai yiwu ba😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ana ta yanda za a koshi kai kana tunanin sakin waka 🙄🙄tabb gaskiya kana ruwa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
amma sautin da kiɗa sunyi rashin daɗi da yake lalata duk abu mai kyau
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user @user Hhhh Kai with.babu gwamnAn da yake burgeni Kuma yake bani dariya kamar elrufa’i 🤣🤣🤣killace kansa Yana da kyau
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allahumma agafirli zunubana 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya saka muku daga duniya sai lahira
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dan ubanku bazaku iya ba Trump babanki ne 🤣🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user An samu ragon 1.5 a yanki gwarinpa 😎
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
hmmmmm kamar gaske nidai haryau banga me corona nan ba amma kullum sai ance mutum kaza sun kamu to mudai allah yakaremu kaimana tsari da ita inkuma babu cutar nan janyota ake to allahya dorawa masa ja mana ita
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user So nan baayin Covid19 kenan? Cz banga kowa da face mask ba😷
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah yakara Daukaka ur majesty👑
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
threesome yayi daku kenan shegu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan hakan take. Up👆, Nigeria. https://t.co/XAxevYLBJj
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To ai dama mu zaman lafiya muke so🙅
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user anyi ma mai zani daya sata😢
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kinyi kyau shegiya😂😂😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Shirin Arie da Chuko Esiri an yimai rashin fahimta a cikin tsarinshi zuwa ga ƙalubalen na ƙoƙarin tseratar da rayuwa mai tsauri
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
Zuciyan zaki. . . . Genevieve Nnaji jaruma ce ta lokaci kuma ta tabbatar da cancancin ta a masana'antar bayan shekaru 20 da har yanzu tafi kowa tare da bada umarnin fitowar farko. Saidai kawai muce dakyau ma
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user BBC Kinan! Meye koma """""""""""""""" YAN SANDAN NIGERIA SUNCE """""""""""""""" KO Gayawa MUTANE 👇 YAN SANDAN NIGERIA SUN KAMA MASU SATAR MUTANE Shi za KO Gaya ma MUTANE KO Kona kwokwanto ne? Da #MugunLabari ne ai ba Kwa cewa Wani yace
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ka kyauta,Allah ya shiryemu gaba daya Amin🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
mrs idan ta gasu sai à sammana ko
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kannywood din dai ita ce ke rufa miki asiri...ase mati a zazzau.😂😂😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh pa itama ta kashe kanta ta gudu kenan 😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Hanya mai kyau wanda gaba ɗaya zai lalata maka rana
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train