text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user Allah ka kawo masu agaji🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ydg illar cin abincin jabu ko wanda aka sauyawa kwayoyin halittu akoi matsalar gaske yana iya kai ga rasa rai ko kuma reshin lfy
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yasa hakan alheri ga mutanen nigeria 🇳🇬
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tsalle daya kan sakan mutum acikin kogiiiii kuma inyatashiii putowa saiyai dubuuu bai futoba 😛😛😛
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Subhanallah Akwai allah ae😥 Xai kula dasu
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan gaskia ne musamman wadanda suka caccaki gwamnatin Jonathan a baya😒
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Na wahalar kallo da gaske, amma ya cancanci kallo.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
allah ya taimaka yau kam kunyi abun kirki allah y bada sa a
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
todama wane ubane zaitonawa yayansa asiri me bakar riga ai shiyasan dadin annakiya
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sai kuma akayi mai dashi??🤷‍♀️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yaba kasar mu Nigeria nasar,yasa kuma ahmad musa ne zai fara saka kwallon a raga Ameem👏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Danda nafara shirin yin protest 😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
masha allah abu yayi kyau fatan alkairi allah ya kara daukaka da basira and
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai me ya samu mazaunan mutumin nan ne da baya son zaman tahiyyah ne🤔 https://t.co/6jqLM05gZz
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya kuke yarfa kanku ne😅🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ayyukane yyi musu yawa😅
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan shine shugabanda yafi kowane shigoba a tarihin Nigeria da Allah yayimasa tsawancinkwana dabamucikin wannan halin #rip😫
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Innalillahi Ya Allah kakayo mana zanman lfy a kasarmu 🇳🇬😔🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🤣🤣🤣 Sis pls ina labarin Son of the Caliphate Neh
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Masha allah Allah ya kawo mana karshen wannan annoba yasa wannan shine cikakken maganin covid 1️⃣ 9️⃣ din ameen👈
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya za'ayi mukalleshi a nan 🇮🇳
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user No word can express how beautiful you look milady....Allah yakara daukaka😍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kai bbc wai ya sace
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai wani makkah Baza ai eid ba, makkah dama Allah yace kayi koyi daita ?? 🙄🙄🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
daqiqai ke maimaita tweet
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user BBC Hausa bafasunan kungiyar nan Samari marowataba. 😏😏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yasa tallafin yaje in da ya dace👏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Katsina FUNTUA LG Har kyauta ake bayarwa🤣🤣
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
wai ku ba musulmai bane wai baqin halittu mtswwwwwwwww
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 1. Rashin Kulawa mai inganci 2. wata kila injinan jiragen ba sabbi bane 3. Ketare kaidojin yin anfani da injinan jiragen Da sauransu..... 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hhh😂😂 toh was yace masa tazo najeriya
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai babu wata matsala a Nigeria next level 😂😂😂😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Zuwa ina? 😂😂😂😂😂😆😆😂 “@user: Mataimakin shugaban Burundi ya arce http://t.co/wzEEzZgIQT”
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kenan duk taron yuyuyu ne a gidan da basu kula ba 😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user @user Allah ya bada sa'a ya sa albarka muna wuya domin ci gaba da kashe kwarkwatar idanuwan mu 🙄
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
dan uwa don allah ka biyoni na gode ️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mashallah Allah ya kaya taimakawa✊🏿✊🏿✊🏿
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yasa wadanda akayi domin su sunji🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah yaba yan shi'a mutanan alzakzaky hakuri su kenan ba yan nigeria 🇳🇬bane da aka ringa dannawa uwarsu👳🏿‍♀️da ubansu 👳🏾‍♂️bulet🔫🧨da ruwan 🚂zapi suka mutu 😔suka ringa guduwa IRAQ 🇮🇶 🤦🏽‍♂️😶😶
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Su waye matattun Kuma, ya Salam 😳 a fadi alkhairai ko a yi shiru.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dan ma dai kina sallah ne da sai abin yafi haka 😂, inaga sai kin wayi gari kinga hannuwan sun qare tsabar wanki 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kajimin masana ilimin taurari da shisshigi 🤔🤨Aimu masana ilimin yunwa da qishirwa mun tabbatar 29 za'ayi🙄😥
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
yazaai mace tayi ma fyade
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan yaren ba manya a gidan su 😆
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
dun allah ku hwara da sakoto wllh muna so
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
hhh corona ta shrya bayin allah fah
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
so wawane ba za kuma mar hankali soko gara shasha
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ALLAH YAKAWOMANA KARSHEN WANNAN TA'ADDANCIN YATONA ASIRIN WADANNAN MAKIYA ALLAHN, AMMAN HAKIKA BABU TSARO AKASARNAN SAM SAI KARYAR ANAKARE RAYUKAN AL'UMMA WANNAN GWAMNATI BABU ALKHAIRI ACIKINTA SAM.🙁🚶🚶🚶
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah y taimaki yan hisbah
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
tazo mu jita
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Game din hotunan kannywood actors Taba link ayi downloading 👇 https://t.co/FlgTY31JjG
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user 😂😂😂😂to ai kune bakwa son masu sonku. Kuna high test ne
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Lusarai Kenan sojojin Nigeria😁
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
lwkmd meyasa mijinki bai karo mataaure ba and the film ended there i really enjoy and laugh aswear
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Na so wannan shirin. . . . Naji mamaki sosai da na karanta magana marar kyau ma wannan shirin. Shin dagaske mun san ya shiri mai kyau yake? Wannan shiri yayi kyau sosai, na jin daɗi sosai. 'Yan cikin wasan an bunƙasa su da kyau, layin labari na iya yarda ne da na iya kamantawa. Da ingancin, mai kyau. Sannunku gayu. Na...
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Wai ya makeup da kikeyi ba'a rage maki bakin vampires din ki ne? Baki har kunne😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Me precious queen don't get angry 😊turo account number dinki inyi saka ki farinciki😁 @user
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yayi duk abinda yaga dama Allah ya tsinema coronar😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
tsohon yarima kenan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user Zamusha kallo Allah yanuna mn lokacin Rahma gsky kundace sai kace ma'auratan gaske🙊
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
shegantaka da rainin wayo a fili
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh fa kinsa kowa koyon indiyanci😁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user BUHARI YA BADA UMARNI A BUDE BODA 😭 Bamu iya ciyar da kan namu ba mun sha wahalar banza. Allah ya isa wlh.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Slm ina fatan kanalafiya 🌹👍🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kalli bidiyo muhimman abubuwan daya kamata kasani agameda korea ta arewa duba nan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
hmm toh ai haka yafi bakuga anzauna lafiya ba saboda lalle buba yadace da yagwai a irin wagga yanayin
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kuma dai kai jamaa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hakuri neh koh Toh munyi amma Dan Allah 🤲 shima yayi hakuri yayi resign daga shugabancin nan Dan shima ya Gaza dashi da Governor katsina
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To ai shikenan, sai a cigaba da masu bulala. Anyi dai dai tazo lokacin Buhari 😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ko ba ragargaji ba😏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yaushe mutanan qasata zasu Fara zanga zanga akan irin hakane😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Karde a manta da takunkumi da kuma bada tazara wajan taro 🙏🏻
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sun rubuta dai😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Abun duniya ya dami fafaroma 😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wlh bamu amince ba 😥😥babu yadda zamuyi NE, banda talauci bbu abinda zai kara karuwa!!!
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yakawowa musumai zaman lafiya a duk inda suke 😭😭😭🤲🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Akwai Hauka dai😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Y Subhanallah Allah kaji qansu d rahma, wannan musiba da suke ta samun mu Allah ka dube mu k yaye mn badan halin mu b 😢 😢
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
abubuwanda zakayiwa mace ta kara sonka taji batasan kowa saikai karanta su a nan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh ko Nigeria ko kun gani sae kun cika sbd😋😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
au wai agent kuke nufi ejanejan kai hausawa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah Ya ji ƙan direban Ya bashi Aljannatul Firdaus 🤲🏻🤲🏻🤲🏻 Ya kamata gwamna @user ya siya masa mota bullet proof koda daga Aljihunsa ne. Allah Ya kiyaye gaba 🤲🏻
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
muna marhabun da lale da wannan gagarumin yinƙuri da hukumar zaɓe ta inec ke ƙoƙarin ɗauka dominkuwa hakan yinƙurine mai kyau nima kuma da wannan nake miƙa ƙoƙon baran alummar najeriya ga shugaba daya dubi allah yaƙara yawan ƙananan hukumomin da muke dasu a najeriya
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😢😢 ameen malan. kaga muma anan zanfara wlh matsalar tanadamunmu sosai kullun cikin daukar mutane akeyi domin yin garkuwa dasu, wasu kuma akashe. Uhm allah dai yakawomana agaji amma wlh akwai matsala 😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user @user Yar shegiya you see what your stupidity cause Yar tsinan Niya akwai Wanda sunfiki iskanci a duniya Amma basuxo social media sunyi ba wlh yadda natsaneki yanxu ban tsani Buhari ba wlh... Shegiya Mai katon Baki 🏃😠 https://t.co/mDwkL0srAi
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ina namijin duniya ☺💪 ka sakon gaisuwata frm a brother from diffrnt mother... 😃
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
mukam munanan a high court maitama muna jiran kallon sabon film din
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Misplaced Priorities 😏 Ana nan ana kashe yan uwan ki, masoyan ki a Arewa baki ce komai ba. Kin je kina saka baki a kan harkar da bata shafi yankin ki na Arewa ba. Use this same energy and try to make a change on the problems facing the North.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Abun kunya ace sarki ya Kasa huddubar juma'a yau 😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
wasu abin gani masu saka tsima amma gaba ɗaya cinematography da aka haɗa ba da kyau ba
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
allah ya kawo mana karshen koh ameen ya rabbil kuwati wal jabarud
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Anan ana nufin idan baa soka da Da ba, Sai aganka da jikan kana tawai.. ✍✍✍✍
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
fatan alkairi a duk inda kake mai gida allah ya kare mana kai ya yayemaka damuwa ya kara maka masoya i stand with you saira
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Ɗayan Israel mai tsarki!. . Me Genevieve take tunanin ta yi yanzu? Shiri? Wannan rashawa ne a mafi girma. Marubutan ba ƙwararru bane.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Yanzu duk jan wuyanchin nasiru seda aka samu masu zuwa iya shege garinshi🙄🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah Sarki. Bawan Allah ya shiga abatuwa🤣😂🤣🤣🏃🏃
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Fuloti marar inganci, sagaggen wasan kwaikwayo, shiri marar kyau sosai
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user @user @user Yama kanshi ko dashi ko bashi xamuyi nasara inshaaa Allah dama munsan masu kishin arewa dade tallan sabon film ne shine gaba 😏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Timakai ake kashewa a Arewa kenan😏🙄😏😏 https://t.co/1lrAlZUu7n
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Hm😄🤩abin dariya hakori Daya abakin sirika
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train