text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user Harda kasar masar 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user I like ur beauty and Extraordinary performance in #UZIRI gaskiya ina kaunarki dayawa kina burgeni aduk film dinki.. love u💋💋💋 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah Ubangiji Yaqara Tsare Gaba Dan Girman salati. 🙏🙏🙏🙏🙏🙏 U are my Best actress #Sadau Rahama 💪 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wa'iyazu billahi, ama dai wannan ba boko haram ne ba taadanci ne da rishin addini indai boko haram ne ya mutane suna cikin ibada kuma ana takura nusu, ya Allah ka kawoma bayunka dawki🤲 Amin | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yimana huduba da larabchi wllh 😭😭😭😭😭😭😭😭😭 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da kyau! Haka ake son shugaba, wannan zan cen gaskiya ne. Nan bada jimawa ba zasu gane kuskurensu inhar munada shugabanni irin ka.😏😏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Saboda ba'a basu ingantacciyar kulawa. Ana nuna musu wariyar launin fata🤷♂️🤷♂️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kuma ake cewa za,ayimana kut wlh bada Niba😅 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah sarki prince amma ka kula kada kayi wuff da tsohuwakasan yanzu yan matan duk sun tsufahhbarka da sallah | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hope wannan guy din bai min kapa ba abin naki dear harda yaudara kuma... Inada kishi pa on u anything can happen 😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Daman duk wani mutu bawanda baya kuskuree sai dai fatan allah iya mna 🙌🙌🙌 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yasa dai baku aikata tsiya ba 🤔 Dan naga @user tana wani tandar baki taga Harka 🙃 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😁Yan kama guri zauna kenan! To Amma turawan nan dan hauka sai su hana yan adam mafaka, da sunan bakin Hauresaboda kawai yan Africa ne sun bar birrai suna sakalci. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user ayi mana irin na second picture din Dan Allah 😂😂😂😂😂😂 https://t.co/tnDqPn6qrz | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user kaga wannan kuwa??😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Duk cikin duniya nan yarda yake da Fadi yarasa inda zai gudu ya buya sai Nijar 🤦🤦🤦 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wannan labri kenan ayi sata da zalunci kuma a jinginawa allah kuwa | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user @user Wai yaushe za a daina maganar gurasar nan ne?😣😣😣😣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ke yar duniya yane | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sudai kullun barakaji abun cigaba bah koh abunda zai amfani talaka bah sedai abunda zai amfani kansu idan babu tsaro a kasa yaushe hankalin mutum zai kwanta har yatuna da wani shayi balle yasha aikin banza kawai ☹️😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Ina fatan wani shiri mai daɗi wanda ke nuna ta, wannan shirin bai isar ba a wancan guri, flashback Bayan flashback, ya bar shirin a rarrabe, kuma bai ba da dalilin kula da kowani ɗan cikin wasa na musamman ba, | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
allah yasa da rabonmu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah y basu ikon tattauna abin da zai amfane mu🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Na so shi. . . ... shiri mai kyau ... Ina son 'yan Nageriya na. Shima layin labari mai kyau . Da kyau | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user 😂😂 Taji ruwan ba tsaye kenan | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hahahah kun hadu da sharrin Riyad Mahrez, the Algerian Messi 🤩🔥💥 https://t.co/SbXdfA44QM | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mtwss qaryar banza 🙄🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
masu wulakanta arewa | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Wannan aiki ne mai kyan gaske: sabo,sanya damuwa, da kuma nuna tausayi sosai. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
Anya ko shugabannin kasar mu Nigeria sun fahimci mai ake nufi da hisabi kuwa? Ko dai suna shakku ne akan hisabin?? Akwai wuta akwai aljanna fa 😭😭😭 yakamata duk shugaban da ya kasa sauke nauyin alqawarin da ya dauaka toh ya sauka. #ZabarmariMassacre #SecureNorth 💔😭 https://t.co/HGTRozCWbl | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ta kwantowa Gwamnatin Ruwa!😅 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dan madari dai taji tsoro | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Masha Allah rahama allah yakara daukaka da basira😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ohhhh ni yar gidan idrisamutane se a hnkl | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mamar mu mana😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wanan zuƙi ta maliyya ce dama ba a ginin shine ake zabga mana ta ƙoƙi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskia akwai lauje cikin nadi, Wannan duk Bazai wuce politics ba, Kuma bazai rasa alaqa da tallafin kudi da gwamnatin kano ta nema ba ga gwamnatin garayya!!, Nidai ban tabajin inda aka fara gwajin covid ba Kuma aka dakatar Sai a kano. 😭😭😭This is very bad wallahi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Abin burgewa & ban dariya yanda suka nuna duka al'adu biyun. An nishaɗantar dani har ƙarshe! Shiryawa mai kyau. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
daku ake ko kunyan kanku bakuji posting rihanna drake sunyi allah wadai sai yanxu suka san abinda ke faruwa a kasan kohshit | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Sunayen Gwamnoni shida 6 da Korona ta kama a Najeriya 👇👇👇👇👇👇👇 https://t.co/GcFhina9z6 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 2023 tazo sai me? 🤷♂️ kwaf daya namuku | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Congregations @user aikuna kokari shirye shiryen ku akwai ilimantarwa d nishadantarwa Allah y kara daukaka👏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yawale mayen jirgi 🚁🚁🚁kwana 2 baka hauba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
muna tare dasu allah ya kara yarda da damu da imanimu baba daya | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user I love this app acigaba da gashi😂😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Alamar bashi da gaskiya kenan mai yasa yake tsoran zuwa ne 😂😂🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nikan musulunci shine jam'iyar dayafi min kowani jam'iyar a duniya bama Langeria ba,ra'ayina nane🤔🤔🤔🤔 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yajikan musulmai, Sukuma Allah yatonamusu asiri😷 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
innaa lillahi wa innaa ilaihi rajiun allah kana gani kayi mana maganin makiyan masoyin ka | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ku sakar musu da mara suyi pitsari hai ku da kuke da nukiliyan waya takura ku | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ai kuwa dole na tirke ragona na kauye, Allah Ya bani sa'a yajin aikin nan yakai karamar sallah!!! Shagali kenan🤣🤣🤣 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ba dqmuwar mu bane hakan kawai dqmuwar mu yan uwanmu su kubuta fatan Allah ya dawo dasu gida lafiya 🙏 alfarmar annabi Muhammad S A W 🙏💞🌙 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user kiyi godiya zuwa ga Allah da yassa irin su @user suna araye kuma Aikin su shine gyara barna 🤪😅 @user ✊ https://t.co/tTl15gVzBD | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A ina kuma sarki ya fara cachewa ne 🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan Shine Ake cewa Hadin Kauri😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
The Room na Tommy Wiseau, shirine da ya fi wannan dama dama. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
kai da matsala | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
shawarata ga baba shine dan allah a duba talakan nigeria musamman yan arewa wallahi ana cikin mawuyacin hali yanzu sai kaga magidanci ya koma almajiri sbd kawai bashi da abin yi km ga iyaliyara kanana suna bin gidaje suna barar abin da zasu saka a bakinsu | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah sa yahuta🙏🏿 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Sadau Wai me kika Sadar 👆 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂😂 Dan Masara Kenan Ai sai ma ka wayi Gari baka a wurin tukunna | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
tomeye abun fadi anan wannan ai shirmene | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yan IPOB zakuce ba yan bindiga ba mmtww😞😞😞😞😞 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
sadakin so inci kudina | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yayi mana maganin wannan cutar | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ina gwanar wani ga yawa️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user ..In wa'adin mulkin ka yakare ma karka sauka, haka ma in lokacin ka yayi karka mutu,🥴 egee yo mallan fir'auna ma yayi yagama yanzu sai tarihi ake ji. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah y kawo ciniki mai Albarka 🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
magajin gari kawun mana yanda elrufai yace lokacin da yake neman takarar gwamnan kaduna zai bar kawunshi ne yasa wani ne | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hahahahah tabaya ga wasake kenan ai kamakara 😂😂😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mutumin da ya kasa sasanta bala'in Boko Haram shine xe iya sasanta rigimar da tun yana yaro ake yi saboda shishshigi ina ruwan shi da Mali,🙄🙄🙄 wai uban waye ma ya nada shi😠 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kuna san yada masifa shegu 🙄😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Arewa24 tamu ce 👍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya gafarta wa musulmai Amin 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yabiya baba 🙏👏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Allah sa ba rokon ki yayi dai ba 🌚 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Anayi muna kallo.sannan kuma kada kumanta akai zuciya Nesa🙄🙄 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ayi masa gwajin kwakwalwa dai, ina tunanin dashi cikin masu son halatta shan tabar wiwi🙏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To fa dara taci gida 😱 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Godiya Muke Gombawa 🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Ɓata awa biyu gaba ɗaya. . Ba abinda na tsammani ba, kuma shirin yana cike da faɗan abin ban dariya na ban haushi kuma busashshe. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user 😂 wa zaije. Allah ya bada Sa'a zamuyi ta maku addu'a | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
an wanki gwamnan mu wlh karka barshi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
nothing but fact allah ya bamu zaman lafiya ah nigeria | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Daya buɗe mata wutar ba'a samu wani ya buɗe mata ruwa ba? 🤔🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yayiwa rabbu yadawo sokoto wurin SULTAN OF SOKOTO🙏😭❤🔐 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aikinku kenan🤷, baku da fata sai na tsiya. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya kawo mana saukin wanga lamari 😱 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Bai tafi gaba ɗaya ba daidai ba duka a lokaci ɗaya, amma kash idan masu shirya shirin basu rasa rukuni kuma suka yi tuntuɓe da zabura da faɗaɗa wannan abun har sai shirin Nollywood ɗinsu yayi tsayin na Bollywood, ba tare da hikima ba, ɗumi ko abun ciki don gaskata shi | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
mudai yan nigeria mushiga matsala tamakaranta wai dan allah a makaranta ne kawai za a kamu da korona amma koda ike ba asomiyi karatune amma ta allah batasuba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah Yasa Yadawo Shekanke in banda tsiya miyake tsinanawa Yan Nigeria🙄🙄🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amin Amin. I love you Rahama my baby💕🇳🇬❣️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah daya gari bamban kasar da nake mafarkin zuwa a kullum ita wani yake kokarin kashe kansa a cikinta | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya fika 🙌🏽 karshan kanw yaxo Insallah | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Koba Manyan Kasashen Duniya Ba🙄 Nabi Manyan Kasashen Da Gudu Babu Wando 👊 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Saura a Hana a katsina ma😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user gaskiya sumayya tana barar da mu😏😏😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dimokradiyya Nigeria 🇳🇬 tafi ta ko Ina burgene Naija 4 life | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yaja kwana yallaboi🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
duk sanda naga irin wannan labari ina murna da kokarin irin wanna mutane sannan ina tausayawa shugabanninmu domin yawancin su basa tsoron haduwa da ubangijinmu allah ya isar mana | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.