text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user Ba labari me dadi a Nigeria, yan ta'adda na yaqarmu, shuwagabanni na mana izgili😢 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kuna neman fara wuce gona da iri fa | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nifa anawa tunanin yawan barnannan da akeyi wlh da sakacin wasu iyayenma 😞😞 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user Allah ytaimakimai taimako.King👑 of kannywood | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kudi ABUN nemane Director 🎬 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Uba me dadi 😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Malam ba se ance ma an kar kudi ba 😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Allah Ya saka wa Mallam da alkhairi 😂🤣😂. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wnn duk zancen banza ne, me jiya tayi balantana yau😏😏 kullum babu agender yadda za ayi a daina kashe mutane sai agendar banza da wofi kuma wlh indai ba'ai maganin rashin aikin yi ba kullum hk abubuwa za suyi ta karuwa | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh fah!!! 🤔🤔🤔 wannan wane irin hauka ne kuma? Gaskiya yakamata a tabbatar an dauki mataki a kansa | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
inkuma suka ragupa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hmm cire larabci bashi zai sa musulunci ya kare a Nıgerıa ba dan Allah yayi alkawarin tsare addinin sa, and inshaa Allah Islam will dominate the world not only Nigeria👌jahilai kawai jinin fir'auna Wanda basason zaman lfy😞 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Karan kada miya kawai @user duk kune kuke zigata kuke Kara mata jiji da Kai to hell with beauty, I rather rotten decease 🙈🙈 than this beauty | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allahumma innaka afuwun tuhibbun afuwa'afu'anni🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
daga nan allah musuluntar da ita | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yajikan shi, yagafarta mishi. 😥🙏🏻 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Wannan hoton dai😃 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah raya mata su kiwo ya kama ta | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zakuci naman baba lale ko 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hmm ai bamu da wata hanyar da muke kai kukan mu wajan su sai ta nan to in suka rufe ai kaga sai ai ta kashe mu | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hahhh ni kaina naga alama saboda ya yabeta kuma hakan alamu ne na zai nema admission na shiga wajanta.😂😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskya kana latsa mahmud da sumaiyya🤣💔😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Iskancin banza.. sai yau 😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂😂kadai fito fili ba sai ka fake da kungiyo yi ba, na Gwaggo | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya amsa addu'ar mu Alhamdulillah🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Inama da ahada Barcelona da Man city. Kai 🔥 wuta sallau! | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Aiki yna kyau @user Amma gsky yakamata afara haska Shirin labarina sbda mun kagara 😍😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Baba Buhaari dodar🎶🎵🤸🏼🤸🏼 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yawwa 'Dana Allah maka albarka 👌👌🙌🎤❤ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ina ruwanku,wannan kuskure ne ba abinda ya shafe ku bane🤫 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Azimin bana kuwa Alhmdllh. Zamuyi kewar ibadah 😥 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kaji mugaye duk wanda mukayi abaya wuyar bata isa hkan ba to say kuxo ku kara mana wuyar mu gani | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Anya baku ji masu ciwo ba cikin cewa maza marowata? Da dai cewa kuka yi maza masu damke hannun su. Amma fa ba cikin su nake ba. 😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah gafarta masa isa aljannah ce makomarsa | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Karsu mayar da komai saboda ai an rubuta a jiki NOT FOR SALE,kai idan akwai wani warehouse enma yakamata aje a bude domin mutane su karasa debo hakkunansu🤣😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user An sake sace maka indomie ne kuma🦈🙄 https://t.co/CKoq003IJ0 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yamai jajen rashin hawa jirgi da yayi da watan ni ne😩😩🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kamun Allah ne..🥰 👌👌 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
baba banji dadin magananan ba yasinzaka bata rawarka da tsallemutane sun fara cewa laifin ashe ba naka bane kumakana kokarin kwafsawa | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ok Allah ya kaimu Ai naga za'a sha dariya 😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Take care nan fah ba Instagram bane da zaka fara yi mana talla da yawa tax xaka fara biya 😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂Wato dgsk zasuyi kenan! Yayi👍🏻 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
please kayi zamanka acan sakon allah wadaran maci gaba da yima | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ga can sunna | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ehhhhh 😂😂😂ana yi muna kallo, muna ciki muna Shan limca😄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Kaci banza malam ai ka fadi haka 🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Allah ya bada Lada YAWALE 🤟🏻 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤔 Allah ya gafarta Mana bakidaya! Toooo subhanallah | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hmmmm 🤔 to sugano 'yan uwan su da corona ta kashe koko su gano was? | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Baza mu hada bah sai munga abun da a cirewa buzu nadi😂😂💔💔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Ƙawataccen da aka raina. . . . Ta yuwu ɗaya daga cikin mafi kyawun shirye-shirye da na gani kuma hakika hanshaƙi ne kamar The Godfather imo | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Sama da mutane 50 don daga kusa dayankin nake.😭😭😭😭 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Aje awanke hannu asaka takunkumi 🎭 😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
zaayi zafi knan | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂 ashe da gan gan yayi kenan | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Masanan BBC Hausa suna son miyan kuka tayi tsada ko? 🤣😂 Kar Jaruma ta gan wannan dai. | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya karemu mu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
tsakaninka da wanda suka zabe ka ne | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yajikansu ya gafarta musu yasa aljannah ce makoma | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya gafarta ma su 🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gyada mai raka yaro gona😋😋 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Any movie i found you in i just skip it....... wasu harda cewa ke role model ce tab arashin role models kennan🤣🤣😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ai tuni nima nadaina zuwa chaina nida china saidai muganta a labaranku | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user kina da matsala wallahi 😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
me ƙwaryar sama taci | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Sun duba ta kuwa?😇 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tabbas kayi furuci mai kyau, Amma hakan ba ya nuni da cewa zamu gafarta maku har sai kun gyara barnar da ku tafka ma talakawan Nigeria, daga sannan sai mu duba yiyuwar yafe maku 😢😢 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya kara basu nasara a koda yaushe 😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Asai ba a Nigeria kawai ake irin wannan shegantaka ba. 😀 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user am happy for u @user. Congratulations 🎉 sai munzo biki. sannan kuma ka maida sunan @user akan @user profile info dinka. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ahhhhhh Ehmana Tunda Allah yahadamu da Axxaliman Shuwagabanni makiya Allah wadanda Basa tsoron haduwarsu da Allah tir.... 👌🚶🚶🚶 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user har ya bani tausayi!😱😱😱 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
afuwan meye kutse | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allahu akbar, ALLAH ka saka maka, Allah ka isarma, wannan cin mutun ci yayi yawa, wallahi wallahi sai kun ga abin ku, tunda ku kayi ma wannan bawan ALLAH wannan cin zarafi, Allah shi kara isarma sa Dun Daraja Manzon Allah SAW Amin.. 😭😭😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To munji Ke Yar jigawa Che Amma wanne gari Baki fada mana bah 🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Rayuwa Kenan... Shinkafa 'yar gida Naira dubu 2 ta waje naira dubu 27,Masara da gero sun doshi naira 500. Ana shirin kara kudin lantarki kwanakin baya an Kara farashin fetur ma' aikaci bashi da tabbacin albashin sa domin kullum Ana yi masa funce Dan kasuwa ya fita an Kore shi💔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
jahilce mana da mugun talauci | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
soja burgeman hankaka | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah I'm just doing as if wani Ganewa nake😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yasa a kauda ita ma gaba daya amen😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user ka fada musu cewa da wasa kuke mana 😂😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Dan Allah malam Aminu saira kacewa lukman inayinshi 1000% kuma dan Allah wnn wakar da summayya tayiwa lukman a ina zan samu complete nashi ☹️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ubangiji ya jaddada rahama gareshi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kune mahaukata maganan banza kawai, lafiyanshi kalau mahassada. Wallahi baba till 2023 daram DA ram😎😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sai kam """"Ka tsinci kanka"""" 😅😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Mai ban dariya, shirin soyayya !. . . . Na shiga cikin wannan tunanin ba zai zama mai kyau haka ba amma na kasance cikin maida hankali sosai, dukkan shirin ya kasance kamar ƙwallon hasken rana, yana sa ku dariya da murmushi tare da 'yan wasan! | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user YDG Daura Photo Ko Rubutu, a internet Zai Iya Shafar Rayuwar Masu Shawar Siyasa, She Dace Ta Gane Mutum Nagari Ko Lalace ce 😆😀😫😪😝😜 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mtswwwwwww 😠😠 haka aka yi qaryan Ebola wannan ma qaryan banxa ce, dama ta shigo din da gaske se a mutu har liman🤷♂️🤷♂️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To aiki yana kyau ai daman su suka zabi apc din dai ayi musu aiki yanzu ko sun fara ganin aiki😂🏃 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan zancen da ban dariya Allah 😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ka gama wahal da kanka wajen zaben sarki wani Govna na zuwa ya cire shi. 👌🏽 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah kayimana maganin muta nen nan amin🤲😭🤲😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya sa Adena cin zarafin kwata kwata ma Balle har aje akai korafi 🤔 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wannan yayi daidai da fatan dokar za ta tabbata yadda ya kamata ba sani ba sabo ️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ko ba demokaradiya ba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Namu sunfi yawa acikin wadanda aka jero🕺🕺🕺 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
akace baka ji | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤔...Wannan harka dai tazama abinda tazama | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Sae Mae Dan wahala🙄 ko ba komae kunena zae huta da jin sunan BUHARI🥰 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amma dai yar najeriya taji kunya wlh😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.