text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user Yayi kadan a kara musu 10 kawai 😂🤣😅
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh nima fa ina sonta saboda haka kazo muyi shadin duk Wanda yayi winning Shi keda🤣🤣🤣🤣🤣 @user
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya gafarta maka uban kasa Usmanu jikan mallam Sambo da Mujaddadi Shehu 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ina yinki hajiya👌👌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
easy at sumayya abun is too much
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user yayi dai dai sarki 👍👍👍👍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A wani Gari ne🤔🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
gaskiyan magana shine matannan abun nata ya fara yawa ya kamata gwamnati ta tsawata mata ko kuma ta taka mata birki su iyan gudun hijiran aljanu me su da ba xaa biyo su kasa a basu abincin ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hhhh not lyk maama irin Tsohuwa fact😜😜
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
giwa sarkin aiki
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
masha allah zanga didi️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🤔Haba ae baba buhari yayi kokari matuka.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yan Taban ne daman!🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣Ine ban tashi ba gobe toh dariya ne ya kashe ni
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ga mutane birjik na ta yi ba daedae ba amma an tsaya biyewa JAKUNA 🧐
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kasar da wannan balarabiyyar take😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ga gawuna nan a gefe sai gyada kai yake kaman karma
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
duba nan zakaga list din da gwamnatin kano ta fitar za a rabawa tallafin dan rage musu radadin corona baruna
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Anjima kadan insha Allah 😍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Fadan dayafi karfinka........ Da wani civiliane ya yi fada da soja guda yaci galaba akansa motoci xa ataso daga bariki su je su tashi hankalin al Umma amma yanxu jirgi sukutun da guda yan Boko Haram suka sanbado kuma sun bayyana cewa sune amma wai ance its rumored ⚠️😭⚠️😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yakawo mana karken fitin tinun dasuke damunmu a kasarmu Nigeria amin summa amin.🤲🤲🤲.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user hhh To yau mun nadaki kece 🤴 Queen din kannywood👆
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
inya kuwa sadau
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mun kalubalancesu da wannan kungir muma😁 https://t.co/K3ZDEzK8SE
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Zanxo muci naki tare 😑
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😭😭 Gaskiya wannan abin jajantawane, domin mutane da dama suna amfana da kamfanin @user. Allah ya maida masa da dubunsa. Ameen
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ameen takabbalAllahu Minna waminkum Allah ya karbi ibadunmu Ameen summa Ameen ❤️❤️❤️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Zan iya faɗa da ƙarfin gwiwa cewa Luna tana ɗaukan shirme ya ɗan fi labarin jiɓinta akan chief daddy 2.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Saura Buhari da Ganduje🕵😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user UBANGIJI ALLAH YATAIMAKA🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ohh yatam bayi jafar jafar shawara
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
a ina yaushe su waye su ina aka birnesu zaku maimaita da larabci wlh
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Congratulations! Dan sauraniya Allah ya baka lafiya 😏 baka da hurumin da zaka shiga tsakanin Allah da bawan sa, kayi masa addu'a kawai shine mafita.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ki roki Allah gafara baki roki mutane ba mutane Zero ne nemi afuwar Allah ki bar abun da zesa Allah yai fushi dake l🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Lol. Smh wallahi dai banga abun shaawa anan ba. Da na tsaya sauraran wanan abun gara kaimun bulala 30 zaifimun🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya kare yan uwa musulmai Allah ya kare kasar mu Nigeria Allah duk wanda keda hannu kan lamarin boko haram Allah ya kawar mn dashi Allah dan soyyy mu da annabi Muhammad da Alfarmar wnnn watan 😭🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya yafema allah yasa daga wannan baza ka sake ba
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
lol gaskiya ba karya sun casu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah Ubangiji ne kadai zai Kare mu daga Hare-hare, muna rokon Ya karemu yakara mana zaman Lafia da cigaba awannan Kasa tamu mai albarka Nigeria. Allah ya Kara yiwa Shuwagabanninmu jagoranci Zuwa Abinda Allah yakeso Kuma ya yarda. #Nigeria ❤🇳🇬❤
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Guuundira.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Allah ya ƙara mana soyayyar manzan S.A.W.... kaiii!!! wallahi har naji ina ƙaunar ki💖💖Allah ubangiji ya barmu da soyayyar ma'aiki
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user To Allah yayi mana magani🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
na daina zuwa daurin auren da sadaki bai kai nk baz
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yan boko haram sun yanka mutane 70 a #zabarmari😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bahaushiya kodai mejin hausa 🤔🤔🤔🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂. Bushe mu akayi
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
sai kuma me‍️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yana taba gadon ba tare da hand gloves ba. 😟
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
mudai a hannun hagunsa muka ganshi lol
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user 😂😂😂😂never agree wllh Laila vaxa ta taba auren Mahmud ba bayan dan shege ne ma 😂😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user @user @user @user Ga hannu na a samma baba na,na Sara maka,you are a genius,a leader, ALLAH ya bar mana Kai....🙌💪❤️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user 1947 lkcn muna samari😅
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai wlh ni da zan gansu duka nima sai na sace 😡😡😡😡😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user in baku sani ba ku bari🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai!! Idan hukumar kasar nan zasu tashi da gaske su tashi ba maganar siyasa a wanga al'amari face zallar ta'addancin masu fafutukar biyafara. Da haka Boko haram ta fara😣😣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah dai Yayi mana Sakayya 😒
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shi Ganduje fah...dole sai an bayar da kudin nan 🤣🤣🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai wai uban wa yace maku zaa dena cin hanci a najeria ballan tana wai kuna maganar mulkin buhari bakuma maganar allah ya kyara najeriya sai wani wai buhari to koh allah zai barku da buhari 😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂 Wannan bata ji
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yasa talakawa su anfana, ameen🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ALLAH ka yaye mana wadannan masifu a Nigeria. 🇳🇬
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
babu sai talauci da yasa yan kasa acikinsa kawai yaje yana gyara kansa ai yaci amanar kasa wlh kuma wlh allah ya is a
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user In da ranka, ka sha kallo. @user, zo ki yi kallo. 🤭😀
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kisha kuruminki munatare dake Babbar yarinya✊
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Waya gayamasa Borno gabas take 🤣🤣🤣 Mudai a kano already education is continuing
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
bbc da exclusive labarai
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
An faɗe shi da ɗanyen motsin rai da bayyanannen tashin hankali, yana canza abubuwa na labarin rayuwarsa cikin damuwa, zuwan shekarun buɗe ido na wasan kwaikwayo.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Nipa nazachi namu na Nigeria ne zeyi tattakin 😑😑😑
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
mai yasa bakya duba yan facebook anti rahama
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kun yi kidanku, kun yi rawarku!🤔🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yaa Allah, yanzu duk bala'n damuke ciki sae an kara jefamu cikin wani bala'in 😓😥
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Du kirkiri maganin coronavirus tukunna . Na washi iskanci aradu😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yabi gaskiya da tsarin addinin musulinci Allah ya daukakashi ❤️💖💥👌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah shi kara tsarewa🙏📿
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
waikuwa mutun suka kama‍️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
a daina yin biredi a nigeria mana toh
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Tsohon masoyin buhahahahahahahahahrihhihihihi😂😂😂😀😀😁 yaji wuta
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ae kuwa saidai bakin ciki ya kasheku wlh
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ko shi fah😊
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ina gaiyatarsu ranan daurin aurena 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai mata rukiyya da burushi ko takobi..😊
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya kawo mana karshin wannan annoba data anbabi duniya ya allah
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya sauwake Allah ya zaunar da mu lafiya 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
aljanu ne suka kwashe abincin nan fa su yakamata a sawa curfew
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
𝓐𝓵𝓵𝓪𝓱 𝓴𝓪 𝓼𝓪𝓴𝓪 𝓶𝓪 𝔀𝓪𝓭𝓪𝓷𝓭𝓪 𝓪𝓴𝓪 𝔃𝓪𝓵𝓾𝓷𝓽𝓪
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user 😄😂🤣 matar nan bata da matsala.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ubangiji Allah ya bada nassara, yaushe za’a nuna a jigawa 🤣🤣🤣
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
indai shishigi ne
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ubangiji ya haskaka kabarinsa 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bama Goyon Bayan Soke LEFE Muna Son A Cigaba Dayi Kamar Yadda Iyaye Da Kakanni Sukayi A Baya🙏 Kawai Some Stingy Guys Ne Suke Son A Soke Amma Menene Idan Kayi Mata Tamalalo Turmi 20 It Only 20k Fa 😅
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yakara lpy da Nisan kwana @user ✊✊
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Irin halin wahala da ya jefa kasar mu har yau mu ke a ciki.. Ya ishe mu tuna shi dole ma kuwa ko da kuwa bama so😭😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user France 🇫🇷 ce zataci kunji...... Mu mun riga mungani Da ikon Allah
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yes Boss @user Kanawah Sun GaisheKa GwasKa. ✋👈
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ashsha🙄 wani ya kai me maganan?
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
da kasani da baka karasa da turanci ba
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tir da wannan lamarin gsky jamaa aji tsoran Allah wllh duniya alamun kashen ta sun fara bayya na ra ayil ai Allah kasa mu dace amen 😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Faransa gidan tanbadaddu 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Indai har companyn (Amasco lubricants) 🤣🤣zasu ci gaba da ɗaukan nauyin shirin labarina. 😜😜Ai shima Lukman zai iya ɗaukan nauyin komai na bikin Sumayya da Mahmud 😏😏😏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
abun haushi saboda pizza da shawarma sai a wuni ana yawo dake a mota kamar ragon layya da sunan chilling️ ba dai aji
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train