text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user Shifa ba kauye koyaje birni sai ya shekara 40 kafin ya waye, gidadawa KD sai a kara jiran lokaci 😂🤣😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ko sauran haka zayyisu abanza ba abinda zaiyi😏😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kude full news zakuga illar dakeci bawai katsaya a headline bah👈🏻
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
kut k wallahi ni ko kyauta bazan zauna na kalleta ba kuma mgn charity to help poor muma muna dasu a unguwan mu ba sai na bayar ta hannun ta ba shashanci kawai
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allahu akbar allah yakara daukaka addinin musulinci da musulmai
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🎶 Ku chasu Arna ku chasu. Ku chasu ba me rabaku 🎶 🤸‍♀️🤸‍♀️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bros ka canza sunan ka daga ordinary abdull zuwa Abdull Rahma sadau 😅
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user AllahuAkbar ‼️, Allah Ubangiji ya Kaara mishi nasara da kariya, mu Kuma ya sa mu gyara halayenmu na banxa🤲🙄
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Himm yanajin tsoron kayin daza ayi masa ne yagudun kai nai ya fashe 😋😋😋😋😋
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mtsewww 😗, Wai ni don Allah me yake damun Buhari ne🙄🤔‼️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
kuzo ku kara mana munafukan banza da wofi ️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
yayi jaruma kinabirgeni
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ubangiji Ka dauki shugancin dukan shuganbannai 🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
minister barka da warhaka
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 𝐰𝐚𝐧𝐧𝐚𝐧 𝐟𝐢𝐥𝐦 𝐝𝐢𝐧 𝐳𝐚𝐢𝐲𝐢 𝐤𝐲𝐚𝐮 𝐟𝐚 😑😑😑
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ahh! Lagos mana wajen abokinsa Koredo Bello😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yana da kyau duk yan kishin ƙasa, irinmu, su mallaki wannan waya ƙirar Najeriya. Idan da hali ma ayi doka akan kowanne mai waya biyu dole ya mallaki irin wannan waya. Allah ya taimaki ƙasata 🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Lallai kam director😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Babu zakara, sai kaza kenan ko 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Glamour😍😔 Dan Allah Ku bata shawara ta dai painting fuskarta, https://t.co/I4VFClWhSY
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nice initiative... Yayi kyau😍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Oh chan aka nufa tsohone bacewa zaiyi Yana sonki ba check Google for Another One this no be ur type😃😃😃lol
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Duniya juyi juyi wae Tsoho Sarkin kano😂🤣🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Masha Allah. Allah Subhanahu Wata'ala Yakarawa Rayuwa Albarka 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kadan kenan ya fara gani, sai an gama tattara sakamakon gaba daya Sannan zai ida gane bayanin😀
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user 😂😂😂😂😂aiki ya biyo ta kansu
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
aikin baza kawai kunzo kowa sai iya yinsa yake kuwa dama ai dakalar nashi wlh idan baka wannan ai kana wannan
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
kash bawa da ya gani a nigeria
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ni banma tabajin wannan ba😅
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh ba sai ya aje aikin ya ware ba kawai.... Yan rainin hankali😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Bada labari na tursasawa da wasan kwaikwayo marar kyau na jin kunya sune nau'in wannan yamutsatstsen mai wayencewa - Zai iya zama wani iri amma; wannan bugun yayi kamar jabun 'Isoken'.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Haka dai kullum😏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
gaskiya ne dogo sai da doguwa gajere sai da
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya sanya wa auren su albarka da zurriya masu albarka
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
“@user: 'Yan siyasa na tururuwar komawa APC http://t.co/HihCQlrbZp” Mun KuLLe QoFar ai 🔒
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
tu zaben amurica kamar zaben africa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user muna godia ba sai mun karantah bah😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ayye Messi antafi kenan Messi ye iye Da losing yana raka losing Messi ye iye Da na bika mun tafi tare Messi ye iye 😂😂😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Kada Ka sa Masoyan Ka, Su qaurache ma, kalaman Ka sun zo da (Munafuchi) Nasan da ina videos dinka Inda kake kuka a chan baya, Duba da Baka da Damar Isar da Sakon Alummah. Yau, kana Chikin Govt. Sannan nayi Imani kana da Masaniyar abunda Ke faruwa, har shi @user😭
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Babu abin faɗa;. . . . Wannan shirin ya saka tsikar jikina ta tashi Na haɗa a hanyar da a zahiri ya bani tausayi. Lallai siffanta Ubangiji ta hanya da yanda ya kamata Allah ya ma marubuci, masu samarwa da duka wanda da hannunsu a ciki albarka. Suma jaruman sunyi da kyau kowa yayi aiki mai kyau.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Aikin gama ya gama🙅‍♂️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shiyasa kike birgeni saboda duk abinda kika ce zakiyi to da yardar ubangiji kina yinsu abinda kika ce bazakiyi ba to ba kyayinsu kuma kina da dalilin ki na yin hakan. #muchlove 6ter❤ May God be with you 🙏@user
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya saka da alkhairi baba buhari, Daman halinsane kyauta ✊ 😂😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wallahi indei mata ne wataran sai ya shekara yana gudu🏃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Ina son na so wannan shirin. . Amman kawai bazan iya ba. yana tafiya a hankali amman dukda hakan ana iya hasashenshi. Matuƙar rashin kyau.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Gaskia ne Malam ✌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wayyo allah zanyi kuka😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Yawancin alaƙa da canzawa ba su tafi daidai ba ko na gaske ..
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Dama basu d aiki wadan nan inyamuran sai danfara da safarar kwayoyi don haka suka lalata sunan Nigeria a kasashen duniya, sbd haka VISA ta china 🇨🇳 da sauran minyan kasashen Duniya takeyi mana (yan Nigeria) wahala matuka sbd wannan mummunar hali nasu 😡, dama raba kasar akayi wlh
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
aikin banxa ashe kina sane ya allah kayi ikonka akan wannan abar data bayyana tsaraincita tana sane mungaji da abunda kike aikatawa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ko ba Neymar sai an lallasa Fifalona😀
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Zuwan shekarun dramedy daya rasa hanyarshi a kan mugayen titinan Afirka ta zamani.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
Mai kyau
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user @user """"""""""""""""Taska""""""""""""""""uwar labari kenan 😀😀
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Kina iskanci san ranki @user plx indai zaki burgeni ki curo NONON ki daya 1 plx i wan see somtin ☝
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Zan sha mamaki mana😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
daga nan kuma sai kotun qoli ko
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ahhhh wannan a kalli labarai koh dan ita 😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Chief Daddy 1 yana da fuloti rauni, amma da ɗan dariya dagaske wanda ya gyara labarin marar kyau. Wannan zuwa na biyun yana da fuloti sifili kuma babu dariya kwata-kwata.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user @user Allah yasa allheri cikin auren nasu ameen ❤️❤️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
wow rahama is a cule️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user JAGORAN TALAKAWA SARAKI ✊✊✊
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh Mutanan Gama kuna jin zancen nan fah 😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Innalilahi wainnailaihirraji un😢😢allah ya kare shi ya bashi lafiya ya kiyayi gaba
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Bayan a Zazzau din ya kamata ku fara nunawa, seda kuka gama yadawa a duniya sannan zaku dawo ku nuna mana a zaria😠
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kudi dai sun Riga sun sha Kashi 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah yayimasa rahama amin ya Allah 🙏 🙏 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Duk shekarun da xatayi bata tsufa,saidai kawai tayi girgiza ta canza gashi🤣😂😅 @user
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya da an taimakawa yayan talakawa 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user dan allah ku gaya wa mutumin nan nace kutumar ubansa shege jaki 😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan lamari ya Allah 🤲 kai mana magani
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
lol guy ya raina ki yadau kedin irin masu zagin ki a video
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kalli kayatattun bidiyo da hutana mafiya Jan hankali daga cikin film din manyan mata 👉 https://t.co/RgkMuOU3bg https://t.co/hwpQetSdNs
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
sani see ya handwork
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ameen kuma ya bani ikon haduwa dake idan kinzo kinkinau gidan washa last time i missed which was during eid festival more greatness sadau
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂 sosai ma ai kima dena cewa ashe akwai kudi, kice kawai akwai kudi.
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wayyo cikina 😂😂😂😂😂 ynzu Duk dakuwan nn Da nake Yi ya Tashi a banza Kenn 😂😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user good ✅ yayi kyau muna bayanka
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ahab shiyasa dakasa saisu yage😀😀
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
wlh wanda ake aro kudin nan wurinshi wawa ne baisan nigeria ba biyan bashi take ba allah buda kawae takeci
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
mahaukata ne ga inda yadace su bunkasa ga inda sukeyiallah yashiryamunasu idan bamasu rabon shirya bane allah yamaidomuna dasu gida suji yanda mukeji bako sisi
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskia duk wanda ke monitoring din handle dinnan na BBC ba karamin mashayi bane, billion Dollar pa😂😂 yo nigeria ma ina taga wadannan kudin, https://t.co/NDg8xlMkkk
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
to da mai zaiyi bayan wannan tinda an riga da ankarsuku kuma dan hauka sai damun mu kuke da posting na kisa nonsense
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A maidasu inda suka fito😄😄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
hahhh malama aesha kuma pha hakanedan allah ki rokanmin hajiya sadau tamin respond mana plz shine nace bari na biyo ta wjnki sbd yn uba masu adawa sundameni sbd taki tankamin ngd malama aesha
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Yarfi kenan.... Ke Abida biki wanke-wanke ba kika fito 😂😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sai ka che Wata Kuna ma wai harbi 😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dama ga wadatar su😂😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ko wanga lokaci insha Allah zamu sake lallasa Real Madrid🤣🤣🤣
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mganan banza, a kasannan mun dauki tsananin yarda mun bawa gomnati Amma karshe dame suka saka Mana? An wawushe Mana dukiyan kasa, ba ruwa ba titi ba kiwon lapiya mai inganci Kai abin takai takawo ranmuma bamu tsira dashi ba, mun yanke kauna akan kasarnan wlhy☹️😡😠😤
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kin dawo kainan 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da sunyi maguɗi zamu hana masu VISA😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To allah ya kyauta amma Nigeria ni har na kasa gane kan wannan lamari allah ya kaga halin da yanuwan mu ke ciki 😭😭😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Wai Diddi, Daman Idan Za'a kai Amarya Dakinta Sa An Wanketa Tas ne 🙄🤔?
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user BBC wai kuna nufin har yanzu Oga yana ciki ne, nipa ce nake da gaske ya pasa..? Gaskiya muna son qarin bayani 📻
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hajiya Rahamatu wllh bantaba rashin bacci akan siyaba sai jiya abin yayi matukar matamin rai over, A mulkin mai gaskiya anyi wannan inaga na marassa gaskiya?🕺
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Za’a futa operation Harda yin makeup 😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
hhhhhhhhh mama tache soyayya tayi karfi allah yabarku tare
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
bbc kuna renamana ajawali dayawa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Can dai ba nan ba...yan rainin hankali😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train