text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
allah y yafe masa | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya batun corona ? 😒 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ameen thumma Ameen 🙏. Mu Kuma Allah y karemu. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mun shiga uku. Yanzu haka zamu tashi a tutar babu? Wannan ai shine hotiho😢 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Na zaya ga Annabi Muhammadu😊☺😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sai dai karuwar chinhanchi da a kasamu😥😥 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user This movie gon shake tables o. Ayya @user, an ci nama da yoghurt ba'a bakiba? Sorry. 😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kuche mai ai bai wuyar gani yana cikin Duniyan nan da ranshi 💯% sure. Ni ko milyan biyar ta isan. | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gashi kwa yana murmushi😁 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Win win 😂 Ai ga irinta nan dan uwanka ya mutu kayi murna ba mamaki kaima yanzu kashiga motar zuwa wajen shine | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Wannan kuma yarage naka🤷🏻♂ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Abun yana mana Dadi 🤣 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ai idan boko haram sukaji har yan Nigeria ma zasu kashe 🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 'Yar Aunty ina yinki 😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaji tsinan ne 😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh qarya akai muku?🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤣🤣🤣🤣 ana iskanci agarin Nigeria | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yan kaduna ji zasi kamar yau sallah | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Na shuke bishiyoyi milyan 26 a😬😬😬kai wannan tsoho ya cuve ni da shekarun sa sun fi na babana amma wallahi da sai na babbanka mishi🤐🤐🤐 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Wannan wani irin ɓata lokaci ne. . Mai ɗan inganci a mafi kyau. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
bansan meh yasa baamma duk lokacin da naga hoton mutumin nan seh zuciyata ta tsinke | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tunda yanada corona virus ya killace kansa ☹️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user fatan alkhairi duk da dai ba dan Africa ya qirqiri fasahar ba.😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🐵🐵🐵 miye matsala amfani dasu | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya kara basira da daukaka Ameen🙏🏾 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
tir da wannan gunki inji pmb | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
oni muhammad ana maganar masu ci kaji shi wannan ta kaji take ja is jaga jaga | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kuma dai, kai jama'a 🙄🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya Allah ka nuna min ranar da zan bar Nigeria har abada Amman ba ta hanyar mutuwa ba🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😁😁😁 a London Ko Nigeria | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
sai kika ci gaba da zama kuma to ko a addini aure ba duka | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤯sunan wani magani waishi zunbur😹😹 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
din nan dai ko kanwar uwarku ce kwa kyaleta haka da yanzu wani abun kirki ne da zai amfani alumma duk sai ka nemi en arewan ka rasa trolling is all we do best and any nudity controversy ahaaaa we northerners | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yakawo musu yadda zasuyi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😩Ya Allah 🤲🏽Allah kai mana Dauki da iyawarka✨✨🌠 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zaria massacre 😭 da kuma Lekki massacre akwai evidence Dan haka abin a fili yake komin karyar da Lai Mohammed zai sharara. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ey nayi amfani dashi da corona yake damuna kuma nasamu sauki | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ni abinda ke Darimin Kai idan an karbi bashin nan wai Ina ake kaiwa ?? Mu kenan a bashi zamu kare sai kace munfi kowa cin bashi 🥺🥺🥺🥺🥺 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
zai dawo yaci ubansu ai har alkalan | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Na wanke ma uwa😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah shisa kat in mance dan saina dauko selhi din tagguwata ta sallah😂😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Agaskiya Mu yan Nigeria Ana Matukar Raina mana Hankali... Ai koh kirge ake koya mana da wannan Kare-karen yawan masu CORONA a Nigeria, Ai yaci Ace kowa ya mallaki kwalin degree a lisaafin Na kirge...😣😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ni da jama'ar da sukayi comment akan wannan series din AMMASCO LUBRICANT ne suka dauki nauyin sa🤣🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya isace tsaka nin mu da ku wlh har jikokin mu baza mu bare suke yi muke allah ya isa ba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Abin kunya wanda shiri yake da irin wannan backstory mai ban sha'awa. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
to ai su suka rage musu karsashi da karfin ikon da suke dashi tun asali | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user ...sai kallo Gimbiya🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user A Koma baya acire Na 👉Bello Elrufai | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user wow rahama u luk vry beautiful🤩 allah y kara shiga lamarunki yarabaki da sharrin makiya⭐🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah Ya baki lafiya Aisha🙏😢 Allah Ya yaye miki wannan cutar 🙏 Allah koma Ya hadaki da AA nagari 💔💔 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Muna dai godiya Baba , kowa ya samu yanzu kam 😁😁😁😁 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaga yarinyar da kake bin bayanta a layi na 🏧 ko wajen screening ko registration kake manne mata don kawar da sha'awarka? OGA NA LAYI KAIMA MAI FYADE NE. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user ka da fa Laila ta fito da 5m da Honda, @user Yanzu Mahmud ya dau haske 😂😂😂 #LabarinaSeries https://t.co/LgmK6kQQlf | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
why na abin harda subscription naji yanzu sunce duk shows dinsu zai koma nan dole sai ka biyalalle da rabon zamu koma kallon free channels dinmu na da | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yaci gudu 🐰🤣 Duk talakan da Allah ya yiwa tsawon rai, har yaga ƙarshen mulkin #Manjo_Yawale bai rame ba, to ɗan baiwa ne !😭🤸 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user @user @user Wow nice picture hajiya rahama👌👌 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amma jiya cewa kukayi yace ayi sallah Eid a gida?? 🤔 yanzu kun samu sahihin labari koh? | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Alhamdulillah mugode wa Allah 👍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Masha Allah, Allah ya kaimu lokacin, @user Tamu ce 👍💟 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kasuwan ci mana, Kai wallahi @user kun cika sa idk👀👀👀 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah wadaran naka ya palace wlh,wai ana zaluntar su sunyi yajin aiki memakon a kirasy a zauna dass,a nemu masalaha shine ake wannan maganar😭😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ai ba inda zaa iya yin wannan abun ba ina ba africa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Chaii wannan beran bakwa beran NAJA bane yai ƙaura yakuma can da zama😆😂😅 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yasa muga alkaire game da tattaunawar Nan 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Muna rokon Allah yatona asirin dukkanin Mutanen dasuke haddasa wannan abubuwa a arewacin Nigeria. Allah kada yabasu zaman lafiya Allah yarusasu da dukkanin masu taimaka musua Allah ya isa.😥😭😢😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kidan ma zai dadi😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
to fah allah yayi dare gari ya waye daga mali kuma sai london | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nifa ina tunani baawa malam adalci ba 😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Babu wani kalubale. Kawai ya yi aikin shi babu sata. Shikenan😂🤣😁 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
alhamdullah allah yakara karemu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A wajen Qabilu?? Mu AI kullum dama ranar Hausa Ce tunda ita ake yi a Dambatta. 😋 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A wace makabarta? ⛏🔨⚒ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ya baba ai gwamnatin nan fuskar ma baa bari ballantana hanci ina magu yake | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user wannan shine mesa mutane a duhu ko lallai yana shan zagi wajan mutane 🤣🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
to ai mu mun dade da sani️️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai ba zaka saya ka ci ba don iyali na KD😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan tsohon nikam wai meh neh damuwar sa yin karya neh! Fisabillahi 🤔🤨😐 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mai girma Gwamna @user Don Allah idan kaso kace an daina karatu gaba ɗaya a jihar Kaduna...👌 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂 😂 Aifa Lallai kam indeed ganin baya | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yayi maka albarka Episode din yau ya bada chitta 🥳🔥🔥🔥 #LabarinaSeries | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Anzo wajan🤔, Ina Gabatar miki da sabon Banki🏦 Dan yayi wato Jaiz Bank, Taken mu shine (Dan kyakkyawar Rayuwa Me Albarka) Ki huta lpia. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user @user @user @user @user @user 😂😂😂 gsky kuna a laka mukam network dimmu safe ne bawani matsala a tattare dashi 😆😆 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hantsi leqa gidan kowa😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
i congratulate him amma fa dan nazo late ne shiyasa | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤣🤣🤣🤣hmmm. 'yan sandan sunsan inda suke | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ku duba matar nan da ɗanta abin tausayi zamu ji da matsalar rashin ingantaccen ilimi ne ko rashin abinci ko rashin ingantaccen kiwon lafiya ko rashin zaman lfya | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Masha Allah hukuncin yayi dai-dai mu akan monzon tsira wallahi mun riga mun bada jinin mu, Saura kuma muji wasu turawa na korafi a Kai👍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
anyway badai dama antara kayan bane dan talakawa to sungaji da jira sun dibi abinsu dama ai nasune babu wani zancen kace nace | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
akanku zata kare insha allahu | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A dade anayi sai gsky😀😀😀 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gamji mazan kwarai namiji uban yan boko, ALLAH ya qara haskaka makwanci🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A kwai wainar fulawa😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
barka da rana hausa | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ruwa kusa da Kada🐊 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
waya ce ma ta dauki hotunan ma da farko | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aje a adawo sai Gafiya 🐀 ai Up United 💪 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
da yake ya raina mutane ba kuma bai san aikinshi ba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user The best tweet I across today😂😂😂 rahama Allah ya shiryeki | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kuyi subscribing na YouTube channel namu Mai suna ASH MULTIMEDIA Domin sauraron littatafan Hausa novels namu kala kala. Mun gode😍😀👍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂😂KAI WONAN TSOHON KAIDAI HAR YANZU BAKA GAJIYA DA BAMU DARIYA TO MUMA GATA 1 MINUTE CLAP FOR HIM 👏 👏 👏 👏 👏 👏 👏 👏 👏 👏 👏 👏 👏 👏 👏 👏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.