text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user 😂😂😂 Buhari na yara inji tsohuwa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Au dama a duniya ake gudun famfalakin😒😒🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user @user @user @user @user @user @user 💃🤸💃 Masha Allah, Muna godiya da aikin megida @user ..
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Gsky nima dae a nawa ra'ayin lukman ya dace ta aura domin sai yafi kula da ita da kuma nunamata soyayyah.👌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hehehe......nima zanyi using priyanka don asanni😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bata kawo farin Kai😺
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Abin haushi, wannan retirement din babu pension. 😂😂😂sun ji da kansu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
King of boys. . . . Wannan shiri mai dogon zango yayi matuƙar kyau haƙiƙa, daga layin labarin zuwa jerin 'yan wasa, kayayyaki da kuma motsin zuciyan da jaruman suka nuna. Ina tabbas alfahari da zama ɗan Najeriya a wannan lokacin. Da kyau Kemi Adetiba, da kyau Sola Solowale!
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Kai kuma addinin ne ya tsone ma ido🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
House of Talents' gida ne na ban tsoro. Mummunan wasan kwaikwayo.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Toh lahia lau, Mucigaba da Zama agida Muna wanke hannu 😁😁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ku bar shegun yan kasuwan nan marasa imani suma Allah yana sane dasu yadda yayi mana maganin yan siyasar tsallake kasa a bar talaka a wahala ya aiko Corona haka suma zae aiko musu tasu masipar daedae dasu.... Yan bankara babban hancin bura uba kawae 😠
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya taimaka kuma yasa dikkan manufa ta alhairi ga reku allah yayi ruko da hannunku wajan yin daidai da aikata daidai
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sarkin Cikin Gari Daiko🥴
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ina bayan ka ka dibo mata yan daba kawai
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Har sun wuce shatan MA Wayan nan😀😀😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
daga baya kenan ai mr president kayi abinda zai sa talaka ya samu sawaba kawai domin mutanen nijeria sun fara dawo daga rakiyar gwamnatin ka saboda kunci yayi yawa kullun talakkaa ne ke shan wahala bayan kaine wanda jamaa sukayi amanna dashi gaskiya ka canza salo ‍️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Subhanallah allah kakawumana wanan balai in dai wai su suki africa ta kari ne ni indo 😭 😭 😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Koni nashirya film saiyafi wannan kyau menene nasawo naziru Kuma ashirin film abin ma kotsari baiba film yazama marakyau kabata rawarka da tsalle 😏😏😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
lokacin farko da namu ya taba fadin abun da zaa iya rubutu akai
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ALLAH ya kara miki kaunan shi da ikon kulawa dashi har ALLAH ya rabaku lfya mukuma ALLAH ya jikan namu baban 😭😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
nigeria na iya cin kohinga hwa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
mahauta biyu sun tafi yawo
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Wannan shirin mummuna ne.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Biya ake ko customer care ne🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
daman dole sugani ai tunda sunrigamu daukan azumi
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A chak ɗin zai tsaya har karshen rayuwarsa insha Allah go go go @user 💪💪💪
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Har abada abunda baza adenaba a LANJERIYA 😀😀 tazo mujita
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
kai zamu daina alfahari dakai pha prince haryanxu bamuga hashtag naka ba pha
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
tuwon sallah kam akwai yawa ga kuma dadi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Heartbreaking 😓 Allah ya bayyana shi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Babban director na ALLAH HUMMA AMEEN🤝
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Daya tak wanda nake cikinta banda wanda aka haifeni achiki Nigeria 🇳🇬 kasata ta gado
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ibro Atiku! 🤓 Film ɗaya tak dana san na taɓa siya da kuɗina!
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂😂😂 a cikin su barawan yake
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user wallahi wannan gaskiya ni mlm said Allah ya bashi ikon.....👂👂👂👂👂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Neman arziki fa Ana yinshi a arewa addini musulunci ma be ce ka zauna a kasheka saboda neman kudi ba. Idan bazasu dawo arewa ba ya rage nasu. Wannan bakin cikin har Ina😠
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah yakawo mana karshen wannan musibah
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kazo Nan bbc hausa na gulmar ka @user 🤸🏃🏃🤸
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah maji rokon bayinsa ne ya Allah gamu gareka kai kadai ne gatanmu ya Allah ka kawo mana dauki da gaggawa 🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
jama a kuyi maza maza ku siyi dip domin yayi warwas a kasuwar kiripto daga qarshe abokina yace nazo nasa kudi na nace masa ni tsoron dana ke shine kar naje na rupta
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user An fara saka dankwali😀 Masha Allahu
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
An fara da kyau sannan ya ruguje kuma ya ƙone
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user @user @user @user Ma zo neman aure 😊
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
tab allah ya kyau ta
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah bashi lfy amon
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sha hudu kenan ku ka kasa rubutawa a hausa😂🤦🏻‍♂️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allahu akbar allah yasa muna da rabo muma albarkan annabi saw
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tohm Allah yajikanka Da rahman boss.😭😭😭😭😭... But sha we will keep praying for u sir insha Allah ur final home is Aljannatul firdausi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Allah yakaimu gobe sir 👑
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wanna kora da Belgium tayi yayi dai dai domin zama lafiya yafi zama dan sarki ✋✋
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Me ya faru halan❔❔❔❔❔❔❔❔❔❔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user my Queen azumin ne dai😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
masha allah ko dan temaka mai akai ai ya rageita kuma ubangiji allah ya sadata da manzon tsira itama duba da bata qyamaci wnnan bawan allan ba ita tace tana san ganinsa masha allah yyi kyau anti
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
malam wallahi ka aureta kun dace sosai
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
suce office din yah kara konewa koh ah ce muchiji yah hadiye kudin
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kataba ganin inda aka mutu sannan kuma aka dawo.😳
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂 kanki dawo daga Egypt nasamu Kudi, zan ajiye miki.
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Alaƙar cikin allon kallo tsakanin Ramsey da Rita Alkawari ne ga kwarewar su da matsayin hanshaƙancin su a cikin Nollywood. Hakanan yayi kyau na ganin Chidi Mokeme, wanda muke tunanin ya tafi na lokaci mai tsayi.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Allahu Akbar.... Allah ya jikanta da Rahama, za ki wanzu a cikin zuciyoyin mu tare da yi miki addu'a a ko da yaushe... Allah kyautata makwanci Allah sa da ki da shugaban Halitta Annabi Muhammad SAW... 😭😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hahaha😂 ko jahilan lokacin jahiliyya basu kai shuwaga bannin mu rainin hankali ba😏😏😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
mu gani a kasa an che da kare ana biki a gidanku
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gsky ne mai gd 🙏🤩
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
wannan cin amana ne mai kula dake inma baki raga mai ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user In sun so su kashe kansu😒
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Anya vh tattakin nn xamu koma yiba 😂🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
abeggi ooo so so annoying haba dai allah sarki cersei
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dan uwarsu a gayamusu Abuja muke so su qona ba ofishin yan doka ba 😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Congrats muna masa fatan Alheri 🤗
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ku tambayi shugaban kasar Mana,Kuma dayake Yan kutumar uba ne😡😠😡😠
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user BBC Akwai su da neman magana, Wai ya qara gaba 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kokarin tusa dai.. Ana ba su kudi za su sake su.. So nawa kuma🤣😂😁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah Yakarawa Annabi Daraja 👏👏👏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Idan Har Kana Daga Cikin Wayanda Iftila'in Gobara Ta Shafa Yau A Sokoto Toh Kashiga Ka Karanta Yanda Zaka Samu Tallafin Kudi Daga Gwamnan Kebbi Alh Atiku Bagudu 👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼 https://t.co/b35CgQyED5
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Baba ya hango mutuwa 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Midai namu shine kawai musa ido muyi kallo, Saboda yace shi kadaine wanda yasan matsalar kasar talakawa sukayi tsaye sai shi to yanzu ga irintanan, Allah ya sauwake manya sumfara inaga talaka idan ya tashi yin nashi boren?😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gwani abdullahi Umar ganduje 😂🙌🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Karar kwana ce kawai👌🏻
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
wai tunda can me ake ta jira ne bamason wargi fa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😢😢😢 ni babbar damuwa ta shine 2 weeks ban ganta ba 😢😢
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai abun zanyi shine kawai in fece🏇
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 100% Inayinka @user Allah yaja kwananka matawallen Dular Muradun👍👌✊✊
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
yakamata ku dunga yiwa mutane aldalci a guk yadda kuka dauke shi dan ba wanda yasan yadda karshensa zai kasance sai dai fatan allah yasa kayimu dan rahma ba dan azababa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
miji na kiyon mage mata kuma na kiyon era
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
na farkon dai
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Masha allah agaskiya aiki yana kyau saboda hakan yatabbatarmuna dacewa bakaramin kwararrebane yake shirya wannan film din. Allah yayijagora 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
wai shugaba buhari na ganawa da daliban kankara girma dai yafadi wallahi ace yakasa zuwa domin yima iyayensu jaje sai dai yaje domin ladan ganin ido
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To 😙 Allah yakiyaye hanya
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
saboda buhari baya sawa ehee
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ta faru ta kare Anyima mai dame yad sata gashi yazo ya rungome hannowa 🙇‍♂️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allahu Akbar Rayuwa tayi kyau Masha Allahu🥰🥰🥰🥰🥰
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannah ce Iyakar Najeriya din kennah 🤔 toh su mah kara kulle ta in su gadama
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dan bura uban yaji atah. 😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh basai sitayi ba ko kuma suje su dawo d shi ba!!! Mttssswwww😜😜😜
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ku bar shegun yan kasuwan nan marasa imani suma Allah yana sane dasu yadda yayi mana maganin yan siyasar tsallake kasa a bar talaka a wahala ya aiko Corona haka suma zae aiko musu tasu masipar daedae dasu.... Yan bankara babban hancin bura uba kawae 😠
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kaman yadda gabon taci zalin amal haka barca xataima man u😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah shiryamu baki daya but this is wrong rahama
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ku kauce gani nan Bahaushe ina kusa. Aikin wani sai ya biya kudi zaayi masa 😎🤭
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
kuma mene ruwan ganduje a ciki
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Watoh a cigaba da gashi kawai suya sai ranar Salla.🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train