text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user Bashi da banbanci damu kenan🤷🏽 tunda muma duk munyi Allaah wade ay
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂 ay sai yayi tayi
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hmm lalle idan da ace duk Nigeria nan kowa ace masa duk wanda ya wawashi kayan gwamnati yadawo dashi tofah da antara kayyaki dayawa domin haka ni ina basu shawarama kawai suci abinsu babu abinda zai samesu 😂😂🙏🙏👍👍
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nima Ina muku barka da sallah BBC Hausa, ina kuma jiran tuwon sallah na samfarin Turai😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah yagafar Ramada🥺
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😭Gaskia Rahma You really Touched my heart With this your comment. Hakane but kisani wata daukaka ce me girman gaske na alhairi ze sameki kiyi hakuri da duk Irin abinda kikaji ko kika gani. Ita dama duniya haka take musanman ga shahararru irinki. Muna tare more uplifting. #Bm.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user in Dan wanna ne bashida matsala mudai Abarmu mushiga Yawon bude idu 👀👀👀
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shugaban """"""""""""""""Yan Gwagwarmaya Ayuba Wabba Na Inda ƙafa Bata Shiga 😅dajin birnin Gwari 🤦🤦🤦
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kano ta dabo ci gari kodame kazo anfika, wannan ma wata nasararce🤣
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Amin Babu abinda ya gagari Allah ai 😊
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
gaskiya abunda yake faruwa a zamfara yayi yawa baba kome aka ce maka akan kisan gillar da ake wa zamfarawa how ever ya kamata ace tuni an dauki mataki wallahi
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user fear God fa 😭 Kada kiyarda kigamu da Allah a hakan☠️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Indai ba tsoro toh adawo mana da PRESIDOR mana naga yanda shi wannan sarkin wakar zai wuf da sumayya 🤷🤷 a zauna lami lapiya.
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
kusan ko a unguwarmu sai nanuma fin mutum
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Cewa zakuyi """"""""""""""""An kama wasu daga cikin kidnappers kuma an masu yankan rago"""""""""""""""". Sai kuma wace tsiya dan an kashe yan iska marasa amfani irin su 😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ban yarda ba, idan kana yi, da baka Kara kudin man fetur ba, tunda Kaine ministan fetur.😒
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
kaji aiki irin na masu hankali wai gomnoni basa zuwa sabbatical ne jamaa kano on my mind
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Oh wai daman sunan mutum ne Twitter? 🤣😂🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user take it easy. .amma dai Dan iskane😬@user Desi girl
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Baza ayi Christmas da ita ba👍
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yanzu 2 and 10 suke yi 🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kaji wani zancen banxq 🤕
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
kai amma su buhari baajin kunyaryin karya
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Umaru musa Yar’adua, Allah ya gafarta masa 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Kuje chan kui rayuwar ku😐
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Zaman lapia tafi zama Dan sarki...Allah ya kara kare mana kai...amma Katsina anata kashe bayin Allah 😭😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gara su dawo mu hadu tare mu sha Jarmiyya 😂😂😂😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mudai afada mana hakane?🙄🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
hmm cire larabci bashi zai sa musulunci ya kare a nıgerıa ba dan allah yayi alkawarin tsare addinin sa and inshaa allah islam will dominate the world not only nigeriajahilai kawai jinin firauna wanda basason zaman lfy
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya ne wannan,A gaskiya Malam Aminu saira shawara itace, Dan Allah a dai na sakin short din film din labarina kafin yafito yafito pls 🙏🙏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yawan sheke alummar arewacin Nigeria 🇳🇬 😎😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user #SecureNorth sadau yadda kikai hoto kwanaki kikasa akai batanci gaman zan Allah na kasa barci kikai kuka yanzuma kinkara to in Allah yarda Sai kinyi kukan gaske 😭 Kuma in Allah yayarda akwai ranar da zatazo Miki saikin kasa barci kamar yaddana kasa barci mecin amanar musulmi
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ashe akoi corona😂tohh Akan wanda yakirata shida danginsu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Wannan shirin da gaske yana buƙatan yabo dayawa kamar kyakkyawan tsarin takardu na yin shiri. Ban taɓa ganin shirin annoba irin wannan ba, sabon ra'ayi.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user To wanna cuta sai da muce Allah yakaremu da kariyarsa Dan alfarman annabi Muhammad s.a.w ameen 🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Ba shiri mai kyau ba kwata-kwata.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Indai ALLAH yayi ka dan Nigeria za kaga abun mamaki!!! 🤔🤔🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Abba na kowa 💯
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Duk duniya Najeriya tafi ko ina iskan da raina hankalin mutane🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Karya kakeyi baba. 🤒
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user NIG akwai matsala babba 🤦
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ohh🤔 kwana biyu kuma yan india ne sukaxo kan wannan baiwar Allan toh dan temaka ki fassara mun wannan waqar don Allah https://t.co/S4guKAfWp6
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya ganar damu mugane gaskiya amin🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Cigaba mai kyau har zuwa ƙarshen shirin... Marubucin da mai bada umarni yanada basira da iya ƙirƙira. Na gode sosai don wannan shirin mai ban mamaki
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
ubangiji allah kara daga nigeria
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
iya iskanci ka a duniya iya yanda xaa ci ubanka a lahira ki yi tayi ke ki dan fi haka ma ydda xaki xaku dede gwargwado ni burgeni ma kike
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user So suka na fadi gasu yan adawa🤗♬♪♫
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
lallai zua mutu kenanmusu in ya hada ka wani sai harbi
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hmm... She's an actress, allah yasa har zuci take nadama😔
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai kaji wata hauka shi buhari Allah ne Allah bai yafe hakkin wani ba da kansa shine shikuma bil'adama tsabar ya tabbata bai da hankali sai ya yafe ma bawa dan uwansa hakkin da ya kasance na ubangiji sa ne? 🤔 🤔 Sai kace ba a kasar musulunci muke ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mtsee😏😏banza ta kori hofi😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Masha Allah Congratulations Allah yataya riko Sabon Sarki AMBASSADOR AHMED NUHU BAMALLI 🎊🎉🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Duk wanda yama Annabi Karya da Ganban Dan wuta 🔥 ne......
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Bada labari a talauce... kuma ƙaton sake rubutun tarihi don labarin shirin.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
muna godiya allah ya kara sanin makamar aiki
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Cin zalin yan babu ruwana, Wallahi duk sanda Anti-Daba zasuyi hatsaniyar da yan iska toh, basa iya komai sai dai zalincinsu ya kare a kan yan babu ruwana.😠
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kaga Ya'yan yara 😭 😭😭😭Li'ilafi malala gashin Tinkiyan Sudan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya kawo zaman lafiya a kasarmu mai dorewa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Innalillahi wainna ilaihirajiun,Ya Allah kajikansu,kasa mu cika da imani,su kuma Allah kayi mana maganinsu.Amin Ya Hayyu Ya Qayyum 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allahu Akbar! Allahu Akbar!! Allahu Akbar!!! Ina mai mika sakon ta'aziyya ga ma mallakin wannan dattijon kunkuru. A hannu daya kuma ina mai mika sakon yabo da jin-jina ga likitan da yayi masa aiki (surgery) tare da wanda suka tayashi yin aikin.. Allah ya basu lada 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
like the kardashians youll be of ur siss will be the other will be idan kuna sa qani dan daudu sai ya zama
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
wacce kotun tab ko kuma su masa duka a prison din wai dama ana bin doka ne a nigeria ban sani b ko a kotun bbc aka yanke wanan hukuncin
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai Dama Har Yanzu Kina Washe Bakin Nan Kin Cika Sunan ki Washable😳😜🙈🤣🤣🏃
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Aniyar su ta para bayyana, mu mun san dole dama akwai lauje cikin nadi. Dole yan arewa mu chanja salo kuma mu tashi tsaye don wlhy an bar mu baya.😖🙏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dama munsan sai an sayar da filin nan... Saura maqabartar dake gefe😏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ta Ina Kuma a Ina Kuma suwa suka samu tallafin ... 🙅
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To da ta ke wannn maganar waye waliyinta anan kenn ..anyi aure a sirri amma kina fada mana 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Banza dan kuka ☹️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya Allah Ka Azurtamu Da Tuba Kafin Mutuwa, Shahada Lokacin Mutuwa, Aljannah Bayan Mutuwa🙏 https://t.co/Agmgw2lTI0
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
bagaskiya kika fadaba akanki
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shikenan ai sai dai Allah ya kiyaye 🙀🤐😵
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan ra'ayin su kenan. Mu dai Allah ya bamu shugabanni na gari 🙏.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya mahmud bai kamata ya mayar da halaccin da sumayya tayi mashi da haka ba, Amma ita ‘yal banzar ta samu wanda ke sonta tsakani da Allah da yadda shi shys naji dadin abinda mahmud yayi mata, Allah ya basu zaman lafiya shida Laila. Ita kuma Allah ya bata lafiya next episode😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
of course wannan haka ne
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gasu nah dai ba abin dasuka iya sai iyayi 🤣🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tsakani da Allah in ba a yi hankali ba sai 🇸🇩 SUDAN ta koma 🇱🇷 LIBIYA
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Mai ban dariya bai yi armashi ba, kuma layin naushin sun kasance masu rauni da kuma sauƙi don samar da dariya daga 'yan kallo
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Aunty Barcelona don beat us again fah 😭😭😢 ban yafe bah
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user allah yamasu albarka🧏🏻‍♀️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya karbi ibadunmu dukkanin musulmi baki dai
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
jumaat mubarak ️ queen of kannywood
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yaki kan Mai babban daki ameen yasa aljanna ce makoma ameen 🤲👍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Na Islamiyya kuma fa?🙆🙆🙆
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya raka taki gona,, chan gasu gada 🙌 Allah ya kiyaye hanya
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Gsky kan sumayyah Atoshe yake mahamud bayasanta Kuma tagagara ganewa😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
karin maganar hausawa baki shi ke yanka wuya
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah Ya Zaba Mana Abinda Ya Fi Alkhairi 😊.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah sarki ☹️ wata miyar sai a makwabta. Kasa ta ko sai yaushe oho!
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Matsalar BBC itace kawai sudai suyi posting subarka da comment ko replying na iska, Da ace zaku bada sakona da sai in fada amma kullum kodai muyi muku replyn haba😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Imagine none Muslim is doing Muslims job!! Where our masu kudi? Ina su aminu dogo suke? Sede kwarewa wajen toshe wa talakawa hanyar cin abinci 😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Muna mata fatan alhairi Kuma Nigeria 🇳🇬 tana alfahari da ita
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Wannan shiri an yishi ba da kyau ba da yasa kawai na samu gama farkon rabin awa (ko haka); bayan ƙoƙari sau biyu.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
allah ya isa kudina ashe sun jima suna cutarmu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Daman iua abunda @user Kuka iya kinan. Ana Kashi Yan Arewa Amman ko sau daya wabu wani posting din da Kuka tabayi akai 😠😠😠
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya da ansha bulalai a Kano😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Uwar me zasu musu, bayan sun fada anqaryata suuu😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
yanzu idan nayi dariya zakuce bani da imani koh allah ya kiyaye gaba
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kace @user kasuwa ta bude 😂 😂.
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Alhamdulillah za'a bude madinar mu, watau Kano. Gobe sai KANO😄
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yanaga ma'aikatan BBC 🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train