audio
audioduration (s)
3.29
363
speaker_id
stringclasses
386 values
audio_id
stringlengths
23
32
transcript
stringlengths
38
4.31k
audio_path
stringlengths
34
43
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
duration
float64
3.29
363
language
stringclasses
1 value
snr
int64
40
40
domain
stringclasses
3 values
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_278
Yana da kyau a koya wa yara irin abubuwan da ya kamata su saka a gaba.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_278.flac
male
15-29
Tertiary
5.774
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_169
Son jiki da kasala sun cuce ni a baya a rayuwa.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_169.flac
female
30-45
Primary
5.794
hausa
40
EV
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_472
Zan tabbatar da cewa yau na nuna godiya da abin da Allah ya bani.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_472.flac
female
15-29
Tertiary
5.793
hausa
40
EV
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_276
Yau Amina za ta ƙoƙarta ta ƙarfafa imani da addu’a.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_276.flac
female
15-29
Tertiary
4.714
hausa
40
EV
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_277
Tare da malamin Turanci muka dinga wuni a makaranta domin bamu horo a kan muhawarar ƙasa da za a yi.
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_277.flac
male
30-45
Secondary
8.814
hausa
40
EV
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_191
Cin abinci mai lafiya yana rage yawan damuwa a jiki da kwakwalwa.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_191.flac
female
60+
Primary
6.134
hausa
40
EV
hau_m_267
hau_m_267_he_spontaneous_041
Biː biːyan lokuːtan ƙyanƙyaːsan ƙwaːiː biː biːyaː daː kumaː kiːyayeːwaː domin fahimtaː daː ganoː lokuːtan ƙyanƙyaːsan ƙwaːiː, yanaː daː kyaːuː duːk waːtaː maːceː yaː zaːmanaː tanaː biːbiːyaː koː kumaː tasaːn lokuːtan daː taːkeː ƙyanƙyaːsan ƙwaːiː. domin wannan lokuːtiː, shiː neː lokuːtan daː aːkeː saːmun daːmaː naː ɗaː...
audio/hau_m_267_he_spontaneous_041.flac
male
30-45
Primary
72.48
hausa
40
HE
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_155
Duk mutumin da ba ya fahimtar kimiyya, bai kamata ya karanci aikin likitanci ba.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_155.flac
female
15-29
Secondary
6.954
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_584
Ilimi da wayar da kai suna taimakawa wajen kawo canji a al’umma.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_584.flac
male
15-29
Tertiary
6.694
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_031
Na fahimci cewa yin shiru akan rashin adalci yana ƙarfafa masu aikata laifi.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_031.flac
female
30-45
Tertiary
7.934
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_398
Zan ƙara himma wajen taimakawa wasu, domin na fahimci zai amfane ni nima.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_398.flac
female
30-45
Primary
10.994
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_383
An sami "budurwa" tubarkalla kin san kuwa suna cewa wai da ni tai kama.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_383.flac
female
30-45
Tertiary
6.534
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_456
Sani zai fara lura da yanayin rana da mahimmancinta kamar yadda ya koya lokacin da ya je London.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_456.flac
female
30-45
Primary
13.034
hausa
40
EV
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_127
Muna da shirin kai ziyara gidan marayu domin miƙa musu tallafi.
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_127.flac
female
15-29
Secondary
6.194
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_359
Da safe, ina son yin wanka da ruwan ɗumi kafin in shafa mai, bayan na yi wanka.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_359.flac
female
46-60
Tertiary
7.234
hausa
40
EV
hau_f_398
hau_f_398_ag_spontaneous_006
Mene ne girbi? Girbi ana nufin fitar da amfaanin gona daga gona, bayan amfaanin gonan da aka shuka ya riga da yayi za a iya cin sa a wannan lokacin. Ana fitar da girbi ana yin wannan girbin ne idan an fitar da wannan amɸaanin gonan za a iya mai da shi masarufi za a iya amfaani da shi ko a kai shi kaasuwa ko a kai shi g...
audio/hau_f_398_ag_spontaneous_006.flac
female
15-29
Tertiary
84.74
hausa
40
AG
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_534
Zuwa darasin addini na taimakawa wajen fahimtar ƙa’idojin rayuwa bisa addini.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_534.flac
male
30-45
Tertiary
7.554
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_094
Fahimtar yaren soyayyar abokin zama yana kawo fahimta tsakanin ma'aurata
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_094.flac
male
15-29
Secondary
6.454
hausa
40
EV
hau_m_980
hau_m_980_ev_spontaneous_036
wannan hoto yana nuna mace ce tare da ƙaramin yaro ɗan shekara biyu zuwa uku ɗauke da tsintsiya tana shara tana tsaftace muhallinsu wanda shi wannan yaran yana tsaye kusa da ita wande yake nuna irin yanayin gidan da suke zaune ciki gida ne wanda aka rufeshi da itatu da yayi wato akai musu rufi na jibga wanda yake nuna ...
audio/hau_m_980_ev_spontaneous_036.flac
male
30-45
Tertiary
154.86
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_579
Babbar 'yata ta iya rarrafe tun kafin ta cika shekara guda.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_579.flac
female
30-45
Tertiary
5.854
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_228
Jaririyar kam tana da goshi, kin ga irin tarin kayan barkar da ta samu.
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_228.flac
female
30-45
Secondary
6.114
hausa
40
EV
hau_f_272
hau_f_272_he_spontaneous_030
Jama’a barkanmu da warhaka yau na zo mana da bayani ne akan BCG BCG de wata allura ne ko kuma in ce rigakafi wanda ake bawa yara daga shekara sifili zuwa shekara biyar wannan alluran ana bada shi ne don samu kariya daga cututtukan tarin fuka mai tsanani amma kuma rigakafin ba a yin shi wa manya Wanda ake yiwa manya shi...
audio/hau_f_272_he_spontaneous_030.flac
female
15-29
Tertiary
84.54
hausa
40
HE
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_533
A bara, Mahaifin Abdul ya koya masa cewa fahimtar mutane na taimakawa wajen samun zaman lafiya.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_533.flac
male
30-45
Tertiary
6.594
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_535
Na fahimci cewa rayuwa tana da daraja idan mutum yana bayar da gudunmawa ga al’umma.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_535.flac
male
15-29
Secondary
6.414
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_435
Ina ƙoƙarin kawar da duk wani abu da ka iya kawo min tarnaƙi a karatuna.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_435.flac
male
15-29
Secondary
5.774
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_453
Buƙatar kammala digiri na biyu tana da mahimmanci a rayuwata.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_453.flac
male
15-29
Secondary
4.614
hausa
40
EV
hau_f_1459
hau_f_1459_he_spontaneous_008
yadda ake daura bandeji wato elastic acikin kafa don rage kumburi lokacin da kafa ta kumbura amfanin da bandeji na elastic yana temakawa wajen rage kumburi da kuma bayar da tallafi ga gabobi da abun da ya shafa ga yadda ake amfani da irin wannan bandejin akai akai da farko dai a shumfuda kasan kafa da kyau sannan a dau...
audio/hau_f_1459_he_spontaneous_008.flac
female
46-60
Tertiary
170.04
hausa
40
HE
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_499
Malam Maude ya fi ƙaunar ya ci ɗimamen tuwo a maimakon koko da ƙosai.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_499.flac
female
46-60
Tertiary
6.114
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_050
Tana yin tanadin abubuwa tun kafin su zo, wanda idan sun zo ba ta damuwa
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_050.flac
female
46-60
Tertiary
7.734
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_524
Za mu yi magana kan yadda za a inganta hanyoyin sufuri a cikin wannan gari namu .
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_524.flac
male
60+
Tertiary
9.814
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_346
Wasu matasa sun yi rabon adduna da gariyo, don inganta tsaro.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_346.flac
male
15-29
Secondary
5.094
hausa
40
EV
hau_m_948
hau_m_948_ag_spontaneous_044
wannan hoto da yake kan wannan na'ura ya iya nuna muku wannan itace ake kira kasuwa kasuwa [?] kuma ita kasuwa wurin ne inda ake hada hada na kasuwanci da kowa zai zo ya kawo amfanin shi ya siyar a wurin ya saye wani abu ya zo ya koma da da ita gida toh galibi akan zo kasuwanni wasu su kan zo kasuwanni ba tare da kudi ...
audio/hau_m_948_ag_spontaneous_044.flac
male
46-60
Tertiary
168.48
hausa
40
AG
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_308
Garba yakan tuna mahaifinsu, a duk lokacin da ya ga abokansa
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_308.flac
female
15-29
Tertiary
4.614
hausa
40
EV
hau_m_297
hau_m_297_ag_spontaneous_031
Assalamu alaikum warahamatullahi barka da war haka ina so zan yi amfani da wannan dama in yi bayani a takaice game da wannan hoton . wannan hoto akwai abubuwa da dama a cikin shi, na farko za mu iya gani wata mata a zaune a saman kujera tana sarrafa doya , Wanda sarrafawan nan zai iya kasance:wa tana a maida ta ne gari...
audio/hau_m_297_ag_spontaneous_031.flac
male
30-45
Primary
95.8
hausa
40
AG
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_506
Shehu yakan je majalisarsu da yamma bayan ya dawo daga aiki
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_506.flac
male
15-29
Primary
5.394
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_074
Sani yana tafiya linƙaya tare da abokansa idan gari ya yi zafi.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_074.flac
male
46-59
Tertiary
6.034
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_487
Kyakkyawar abota tana bukatar fahimta, ba wai yarda da komai ba.
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_487.flac
female
30-45
Secondary
6.234
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_287
In dai za ka yi aiki, to lallai za ka ga wani sabo ya zo.
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_287.flac
male
30-45
Tertiary
5.414
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_234
Lokacin damina, wasu suna shuka bishiyoyi don rage illar ambaliya.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_234.flac
male
15-29
Tertiary
7.394
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_139
Mun gano wata ƙaramar hanya wadda ta fi saurin kai mu kasuwa.
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_139.flac
male
15-29
Tertiary
4.353
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_248
Na lura cewa gujewa shan abubuwan da ke ɗauke da caffeine yana hana tashi a cikin dare.
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_248.flac
female
15-29
Secondary
6.734
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_009
Siyan kayan aiki na dindidin na rage yawan kashe kuɗi na lokaci mai tsawo.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_009.flac
female
15-29
Tertiary
8.514
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_128
To amma fa shi Ibrahim bai gama fahimtar inda yayyen nasa mahaifin suka dosa ba.
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_128.flac
female
30-45
Secondary
5.754
hausa
40
EV
hau_f_600
hau_f_600_ev_spontaneous_022
Wasanni tsakanin ango da amarya a ko wasanni tsakanin ma'aurata. Wasu al’adan ma lokacin da ake biki ne lokacin bikin auren lokacin ake sa wasanni nan a ciki, sai ka ga an sa gasa tsakanin ango da abokan shi, ko amarya da abokanta. A wannan lokacin za ka ga an sa irin gasan ƙwallo, wasan langa langa, wasan jani in jaka...
audio/hau_f_600_ev_spontaneous_022.flac
female
15-29
Tertiary
104.26
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_063
Hausawa sun ce, hannu ɗaya ba ya ɗaukar jinka, sai an kankama.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_063.flac
male
15-29
Secondary
6.014
hausa
40
EV
hau_f_1519
hau_f_1519_he_spontaneous_006
gudanar da asma me tsanani da gaggawa gabatarwa asm acuta ce da dake shafar hanyoyi shakar iska inda hanyoyin inda hanyoyin iska ke matsewa su kumbura su fitar da da mar majina sosai wanda ke hiafar da wahalan numfashi idan asma tayi tsaka tsanani da gaggawa tana bukatar kulawa da gaggawa domin ceto ceton rai alamomin ...
audio/hau_f_1519_he_spontaneous_006.flac
female
30-45
Tertiary
215.88
hausa
40
HE
hau_f_1510
hau_f_1510_he_spontaneous_001
Yadda sashen hahihuwa ke taimakawa, da inganta shayar da nono. A sashen haihuwa, ana yin abubuwa da dama, domin taimakawa uwa ta fara da kuma cigaba da shayar da jariri. Ga hanyoyin da ake bi: Na ɗaya, fara shayarwa da wuri bayan haihuwa, ma'aikatan jinya na taimakawa uwa ta fara shayar da jariri cikin awa ɗaya. Wannan...
audio/hau_f_1510_he_spontaneous_001.flac
female
46-60
Tertiary
150.42
hausa
40
HE
HP1F3
hau_f_HP1F3_ev_read_459
Rashin isassun hanyoyin sufuri yana hana mutane zuwa wuraren ayyukansu a kan lokaci.
audio/hau_f_HP1F3_ev_read_459.flac
female
15-29
Primary
8.734
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_114
Bayan ta yi gobara, maƙwabtanta ne suka ba ta kayan sawa.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_114.flac
male
46-60
Secondary
7.414
hausa
40
EV
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_037
Saminu ya jajanta wa Kabiru a kan shagonsa da ya yi gobara jiya
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_037.flac
male
15-29
Secondary
6.234
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_389
Nuna zunzurutun rashin tausayi yakan raba aure tsakanin mata da miji.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_389.flac
female
15-29
Secondary
6.354
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_166
Ƙasa ce ta jari-hujja shi ya sanya kowa ya matsa lamba sai ya zama mai kuɗi.
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_166.flac
male
30-45
Primary
7.874
hausa
40
EV
hau_m_255
hau_m_255_ag_spontaneous_031
Jiran abinci lokacin da ake dafawa , jiran abinci yayin da ake dafawa yayin da ake dafawa lokaci ne ke tattare da sha'awa da tsammani mai ƙyau, lokaci ne da ake kasancewa cike da kamshi dake tashi daga girki, yana tkara jin yunwa da ƙarfafa shaawa cin abincin duk da lokacin jira. Akwai farin ciki sanin cewa abincin da ...
audio/hau_m_255_ag_spontaneous_031.flac
male
15-29
Primary
123.94
hausa
40
AG
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_416
Na fi son amfani da garin sabulu wajen yin wanke-wanke a kan sabulu na ruwa
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_416.flac
male
46-60
Primary
9.154
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_449
Idan mutum yana da tsari wajen biyan kuɗi a wata, yana rage yawan damuwa.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_449.flac
female
15-29
Tertiary
7.154
hausa
40
EV
hau_f_1120
hau_f_1120_ag_spontaneous_028
Wannan hoto yana nuna mana wani mutumi ɗauke da gora na ruwa na maganin feshi ana iya kiran abun injin feshi toh shi wannan feshii nau'i ne na fashe duk wani ƙananun ƙwarii da zai iya kawo tsaiko a girman girman shuwa shukan ko kuma amfanin gonan akan yi wannan feshi ne kamar misali [?] aahh idan aka fahimci akwai ƙwar...
audio/hau_f_1120_ag_spontaneous_028.flac
female
30-45
Tertiary
169.68
hausa
40
AG
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_404
Shan taba a wuraren da jama'a suke yana kawo cutarwa a gare su
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_404.flac
male
46-59
Tertiary
6.634
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_538
Tsalle-tsalle na wasanni kamar guje-guje da tsalle mai nisa yana buƙatar kuzari da juriya.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_538.flac
male
46-60
Secondary
10.494
hausa
40
EV
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_043
Yana da kyau a haɗa matasa da tsofaffi domin koyon al’adu daga tsofaffin da zasu amfani al'umma.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_043.flac
male
15-29
Primary
7.374
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_260
Ya tsara zuwa ofishin NEPA gobe domin biyan kuɗin wuta
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_260.flac
male
30-45
Tertiary
5.414
hausa
40
EV
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_162
Rashin tattaunawa kafin yanke shawara mai muhimmanci kan ma’aikata na kawo rikici.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_162.flac
female
60+
Primary
7.794
hausa
40
EV
hau_f_1279
hau_f_1279_ev_spontaneous_033
Barka da war haka Wato abubuwa na ke so in cinma su a wuni sai shafa aikace aikace da ya kama na cikin gidana da kuma wato fita ziyara ko kuma ince gaishe gaishe da nake yin sa a wuni, wanda wato ina abubuwa su ne abubuwa da nake so, ko kuma in ce da na ke kokari na ke cinma su wato a wuni, yayin da wato yadda nake bi,...
audio/hau_f_1279_ev_spontaneous_033.flac
female
46-60
Tertiary
170.52
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_357
Ina amfani da kasafin kuɗi mai kyau don rage yawan kashe kuɗi.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_357.flac
female
30-45
Primary
10.394
hausa
40
EV
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_170
Zabin bankunan da ke bayar da riba mai yawa domin yin ajiya.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_170.flac
male
15-29
Primary
6.334
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_330
Kada ku dinga kyamatar masu larurar ƙwaƙwalwa a koda yaushe.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_330.flac
male
46-60
Tertiary
6.434
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_096
Idan na ga wani babban mutum ɗauke da kaya masu nauyi, ina taimaka masa
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_096.flac
female
15-29
Tertiary
7.374
hausa
40
EV
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_454
Ya’u ya ce in yi maka godiya, saboda ka tura masa da kayan sawa.
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_454.flac
female
15-29
Secondary
6.754
hausa
40
EV
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_398
A zo araba katin gayyatar bikin Jamila ga sauran dangi.
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_398.flac
female
30-45
Tertiary
5.174
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_038
Yawan zuwa gidan su Ali, ya sa mahaifiyarsu ta ke ajiye min abinci kullum.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_038.flac
female
46-60
Primary
5.874
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_556
Farida tana fushi da mijinta, amma ya ba ta haƙuri, saboda ya san bai kyauta ba
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_556.flac
female
15-29
Tertiary
7.094
hausa
40
EV
hau_f_167
hau_f_167_he_spontaneous_002
Fever, wato zazzabi kenan zazzabi yana nufin yanayin da jikin mutun yai zafi fiye da yadda aka saba, wannan yana faruwa ne lokacin da jikin yana ƙoƙarin yaƙi da kwayoyin cuta ko wata matsala a cikin jiki a cikin wannan yanayi mutun yana iya jin zafi ko kuma dumin jiki, yana iya zama da gajiya, ciwon kai ko kuma zazzabi...
audio/hau_f_167_he_spontaneous_002.flac
female
15-29
Secondary
111.44
hausa
40
HE
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_407
Idan mutum ya ji raɗaɗin wani abu, yana ƙara jin-ƙai da taimakon wasu.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_407.flac
male
30-45
Tertiary
4.674
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_057
Yau a hanya, na saurari wa’azi wanda ya sa ni cikin natsuwa.
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_057.flac
male
15-29
Tertiary
5.034
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_559
Wasan koyon kare kai yana buƙatar ƙarfin jiki da natsuwa.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_559.flac
male
46-60
Secondary
8.614
hausa
40
EV
hau_f_970
hau_f_970_he_spontaneous_029
A cikin ƙunshin kayan gaggawa na agajin gaggawa yana da mahimmanci sosai da sosai ga wasu kaɗan daga ciki abubuwa kamar su kayan tsafta kayan tsaftace kai kamar su sabulu da man shafawa suna da matuƙar mahimmanci da a tanade su domin agaji na gaggawa abin goge baki yana da kyau a sami abun goge baki audigar da ake sama...
audio/hau_f_970_he_spontaneous_029.flac
female
60+
Tertiary
164.28
hausa
40
HE
hau_m_053
hau_m_053_ev_spontaneous_008
Wannan gonan rogo ne. Rogo, wani abu ne da, abinci ne da akee shukaa shi a nan ƙasar Hausa. Ga shi nan an yi masa kunya-kunya, an shuka shi ya fitoo, ya yi girma, ga ganyen shi nan ya fitoo ya yi kore shar. Ga dukkan alamu dai a wannan gonaa na rogo taa yi kyau sosai kumaa yaa yi albarka.
audio/hau_m_053_ev_spontaneous_008.flac
male
30-45
Secondary
46.44
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_598
Nazarin darussan yau da kullum na tabbatar da cewa ɗalibai sun san abin da ake koya musu.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_598.flac
female
30-45
Secondary
7.233
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_228
Tsawwala haraji yana sa kamfanoni su yi yajin aiki a ƙasa
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_228.flac
male
46-60
Tertiary
8.234
hausa
40
EV
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_099
Matashi yana neman fahimtar kansa yayin da yake girma cikin rayuwa.
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_099.flac
female
30-45
Tertiary
6.934
hausa
40
EV
hau_f_154
hau_f_154_he_spontaneous_018
jama’a barkanmu da warhaka yau zamu tattauna hanyoyin inganta barci, a tare dani yau ina da nasihohi guda biyar kan yadda za a iya inganta barci na farko kada ku ci abinci mai nauyi kafin barci cin abinci mai nauyi yana iya sa barci ya yi wuya na biyu ku guji shan coffee ko shayi kafin barci caffeine yana iya sa yin ba...
audio/hau_f_154_he_spontaneous_018.flac
female
30-45
Tertiary
81.82
hausa
40
HE
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_549
Biyayya da haƙuri sinadarai ne gina kyakkyawar dangantaka da abokai.
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_549.flac
female
30-45
Secondary
8.434
hausa
40
EV
hau_m_305
hau_m_305_he_spontaneous_018
tayaya asibitocin haihuwa ke bada fifiko ga kare lafiyar uwa da jariri tare da inganta ingancin kulawa asibitocin haihuwa suna tabbatar da ingantatciyar kulawa da lafiyar uwa da jariri ta hanyar bin ƙa'idojin kiwan lafiya horar da ma'aikata da kuma amfani da dabarun kulawa da marasa lafiya ga yanda ake kiyaye lafiyar u...
audio/hau_m_305_he_spontaneous_018.flac
male
15-29
Primary
223.68
hausa
40
HE
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_239
Likita ya hana ta cin goro kuma ta daina kwata-kwata.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_239.flac
female
15-29
Tertiary
4.974
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_225
Dagaci ya ce yau yana son ganin dukkan mutanen garin nan a fadarsa bayan sallar Juma'a
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_225.flac
male
15-29
Secondary
7.654
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_400
Na fahimci cewa koyon al’ada yana buƙatar haƙuri da sauraro sosai.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_400.flac
male
30-45
Tertiary
8.314
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_548
A wurin aiki, ka fara gaishe da manya sannan sai abokan aiki cikin girmamawa.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_548.flac
female
46-60
Secondary
11.394
hausa
40
EV
hau_f_959
hau_f_959_ev_spontaneous_026
Eh to ga wasu dabaru da mutane ke amfani da su dan sarrafa kuɗaɗen su da tabbatar da tsayayyen zaman kuɗi na dogon lokaci ƙirƙirar kasafin ƙudi yin kasafin kuɗi yana taimakawa wajen bin diddigin kuɗaɗen shiga ta hanyar sanya iyaka da kace kuɗi da ware kuɗi don ajiyan kuɗi ko biyan basussuka yana sauƙaƙa sarrafa kudaden...
audio/hau_f_959_ev_spontaneous_026.flac
female
46-60
Tertiary
156.9
hausa
40
EV
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_411
Idan na yi nasarar haddace litattafan da nake karantawa, zan fara koyarwa.
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_411.flac
female
30-45
Tertiary
8.114
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_449
Duk da ya faɗi kawasa-kwasai uku, bai saduda ya karaya ba.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_449.flac
male
15-29
Secondary
5.374
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_569
Rabi takan shiga maƙotanta domin su gaisa kafin ta tafi wurin aiki
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_569.flac
male
15-29
Tertiary
4.673
hausa
40
EV
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_253
Me ya sa ba a fiye samun lallacewar tarbiyya ba kamar a yanzu.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_253.flac
male
15-29
Secondary
5.514
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_213
Fahimtar juna tsakanin iyaye da ‘ya’ya yana rage tashin hankali a gida.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_213.flac
male
15-29
Tertiary
10.074
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_225
Na lura cewa tsara abubuwan da za a yi kafin taro yana taimakawa wajen rage matsaloli.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_225.flac
male
46-60
Primary
9.514
hausa
40
EV
hau_m_134
hau_m_134_ag_spontaneous_001
Cincin wani abu ce da ake yinta da fulawa, da fulawan alkama. Kuma akan sarrrafa shi ne da wasu abubuwa kamar haka: Ana sarrafa shi da madara, da mai ko man-shanu, da sikari da gishiri, wasu har ƙwai ma sukan sa, saboda musamman yanayin launin da suke so su samu a cincin nasu. Shi cincin abu ne da yake da tarihi sosai ...
audio/hau_m_134_ag_spontaneous_001.flac
male
15-29
Tertiary
103.560998
hausa
40
AG
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_112
Ado da Nazifi tare suke cin abinci koyaushe tunda na san su fa
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_112.flac
female
30-45
Tertiary
6.414
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_018
Ba kowane mutum ba ne zai iya jure wulaƙanci a soyayya.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_018.flac
male
15-29
Secondary
5.154
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_205
Matsin tattalin arziki yana tilasta wa mutane sauya halaye don dacewa da sabon yanayi.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_205.flac
female
15-29
Tertiary
8.854
hausa
40
EV
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_301
A wasu lokuta, ya fi kyau a nuna iyawarka da kanka fiye da jingina da wasu.
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_301.flac
male
30-45
Secondary
7.854
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_519
A kamfanina idan ma'aikaci ya yi kuskure, ana yi masa gyara da ƙarfafa masa guiwa.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_519.flac
female
15-29
Tertiary
6.974
hausa
40
EV
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_295
Nakan bar sarari cikin tsarina na yau da kullum domin daidaita ayyuka ko canje-canje da ba a yi tsammani ba.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_295.flac
male
46-60
Tertiary
12.374
hausa
40
EV