audio
audioduration (s)
3.29
363
speaker_id
stringclasses
386 values
audio_id
stringlengths
23
32
transcript
stringlengths
38
4.31k
audio_path
stringlengths
34
43
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
duration
float64
3.29
363
language
stringclasses
1 value
snr
int64
40
40
domain
stringclasses
3 values
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_239
Baffa Hassan ga ƴaƴan Hawwa ƙarama sun zo su gaishe ku.
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_239.flac
female
30-45
Secondary
4.834
hausa
40
EV
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_184
Wasu wuraren kallon ma sun haɗa da gidan namun dawa da dazuzzuka.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_184.flac
female
46-60
Secondary
7.314
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_095
Yana da muhimmanci ka san haƙƙinka yayin hulɗa da jami’an tsaro don gujewa cin zarafi.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_095.flac
female
15-29
Tertiary
8.174
hausa
40
EV
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_351
Ana gane ƙabilar mutum da zarar ya yi magana da yarensa na al'ada.
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_351.flac
female
30-45
Tertiary
8.514
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_261
Kallo da lura da zubar ruwan sama yana ba da nutsuwa.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_261.flac
male
46-59
Tertiary
6.034
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_489
Idan agogo ya buga ban tashi ba, sai in tuna da abubuwan da nake da su yau.
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_489.flac
female
46-60
Tertiary
6.454
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_003
Yi addininka da fahimta ba kawai bin shugabanni ba tare da ilimi ba.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_003.flac
female
15-29
Tertiary
6.48
hausa
40
EV
hau_f_1003
hau_f_1003_ag_spontaneous_038
lokacin da yakamata ayi shukan kwa a kudu maso yammacin najeriya shine lokacin da ake ruwan sama sosai kaman daga watan afirilu zuwa watan oktoba wannan lokaci ne lokacin da ya ayi amfani da shi ayi shukan kwa saboda ita bishiyan kwa kwa tana buƙatan gun da yake da ruwa sosai da kuma taɓo sannan idan za'a dasa bishiyan...
audio/hau_f_1003_ag_spontaneous_038.flac
female
46-60
Tertiary
156.6
hausa
40
AG
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_510
Kamar na yi hauka, saboda tsananin ciwon cikin da nake fama da shi
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_510.flac
female
60+
Primary
6.154
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_588
Fahimtar dokokin haraji yana taimaka wa mutane su guji biyan fiye da yadda ya kamata.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_588.flac
female
15-29
Tertiary
7.234
hausa
40
EV
hau_f_278
hau_f_278_he_spontaneous_013
Ra’ayoyi ko fahimta marasa gaskiya game da rigakafi da yadda za a magance su. Na farko shi ne ra’ayoyin mutane ra’ayin mutane na farko shi ne rigakafi na jawo cututuka, gaskiya rigakafi baya jawo cuta yaba koyawa jiki ya kirkiri garkuwa don yaƙi kwayoyin cuta,kwayoyin dake cikin rigakafi suna raunana ko kashewa sosai d...
audio/hau_f_278_he_spontaneous_013.flac
female
15-29
Secondary
113.86
hausa
40
HE
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_114
Rage zubar da ruwa a waje yana taimakawa wajen kare muhalli da kuma rage ɓarnar ruwa.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_114.flac
male
15-29
Tertiary
7.714
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_128
Kar ka ji komai tunda ka san ba ka aikata komai ba, mu je caji ofis ɗin
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_128.flac
female
15-29
Tertiary
5.16
hausa
40
EV
hau_m_1052
hau_m_1052_ag_spontaneous_008
A arewacin Najeriya kungiyoyin manoma da makiyaya suna taka mahimmiyar rawa wajen ganin inganta hanyoyin rubuta bayanan shanu. Wa’yan nan kungiyoyi na taimakawa wajen tabbatar da cewa ana da ingantattun bayanai da kuma iya yuwuwa lafiya da yawan dabbobi wanda ke rage asarar dabbobi da ƙarfin su. Ƙadan daga cikin shi ne...
audio/hau_m_1052_ag_spontaneous_008.flac
male
46-60
Tertiary
186.06
hausa
40
AG
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_031
Bala ya gama kwaleji da sakamako mafi daraja, don haka an ba shi gurbin karatu a jami'a.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_031.flac
male
30-45
Tertiary
6.994
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_532
Rage raɗaɗin wahalar tattalin arziƙi na buƙatar ingantattun manufofin gwamnati.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_532.flac
female
15-29
Tertiary
7.3
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_451
Wani lokaci, ana yin biki na kwanaki da dama ba tare da hutawa ba.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_451.flac
female
15-29
Primary
7.114
hausa
40
EV
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_448
A farkon rayuwa, ba su gane muhimmancin sanin mutanen kirki ba.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_448.flac
male
15-29
Secondary
5.594
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_572
Su Bello sun dage da neman tallafin karatu a intanet, saboda tsananin tsadar karatu a ƙasar nan
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_572.flac
male
30-45
Primary
9.714
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_144
Garbati yakan zauna a masallaci bayan sallar asuba domin zikirin safe
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_144.flac
female
46-60
Tertiary
5.634
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_184
Ganin yadda rana ke fitowa musamman a gaɓar teku yana ƙayatar da ni da sanya ni ganin girman Allah.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_184.flac
male
60+
Tertiary
11.654
hausa
40
EV
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_086
Na fahimci cewa gabatar da bukukuwan gargajiya yana ƙarfafa sanin tarihi.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_086.flac
male
15-29
Primary
5.894
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_048
Ita ce ɗalibar da ta fi kowa iya lissafi a lokacin da take kwaleji.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_048.flac
male
30-45
Tertiary
5.114
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_497
Idan na fuskanci ƙalubale, ina ƙarfafa kaina da tunanin abubuwan da na riga na shawo kansu.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_497.flac
male
30-45
Tertiary
10.06
hausa
40
EV
hau_f_969
hau_f_969_ag_spontaneous_018
Assalamu alaikum barkanmu da sake saduwa a wannan lokacin zanyi magana ne akan inganta akan inaganta ƙasa akan takin gida to gaskiya bayanin da zan kawo inganta ƙasa da takin gida kaman bola ƙwalbati gawayi kashin kaji duka yana inganta ƙasa sannan sharan gona ma idan akayi tuaka shima yana inganta ƙasa bayan haka kuma...
audio/hau_f_969_ag_spontaneous_018.flac
female
46-60
Tertiary
155.04
hausa
40
AG
hau_f_876
hau_f_876_he_spontaneous_023
bayani kan tsaftace al'ada a wajen 'yan mata tsaftace al'ada yana da matuƙar mahimmanci ga lafiyar 'yan mata domin ya na hana kamuwa da cututtuka ya na taimakawa wajen jin daɗi kuma yana taimakawa uhmm uhm uhmm su sami cikakken kwanciyar hankali a lokacin al'ada ga cikakken bayani kan wannan batu na farko mene ne al'ad...
audio/hau_f_876_he_spontaneous_023.flac
female
30-45
Tertiary
186
hausa
40
HE
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_068
Barin yara barkatai a kan titi babbar illa ce ga makomar al'umma.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_068.flac
female
15-29
Secondary
6.154
hausa
40
EV
hau_m_297
hau_m_297_ag_spontaneous_036
assalamu alaikum warahmatullah barka da war haka ina so zan yi bayani a kan wannan hoton da yake sama a taƙaice a wannan abin nufi a cikin wannan hoton yana nufin ‘ya’yan itace wa’inda ba su da tsaba ko kuma wa’inda ba su nuna ba ire iren wa’innan ‘ya’yan itace ana samun su a wurare daban daban kuma wasu na amfani da s...
audio/hau_m_297_ag_spontaneous_036.flac
male
30-45
Primary
120.08
hausa
40
AG
hau_f_679
hau_f_679_ag_spontaneous_005
Girbi, a lokacin girbi ana aiki tukuru domin tara amfanin gona daga gonaki, girbi yana da matukar muhimmanci domin shi ne ke tabbatar da cewa an anfana da abin da aka shuka ko aka noma, a cikin ganaki ana amfani da hanyoyi daban-daban don giba amfanin gona, a wasu lokutan ana yin girbi da hannu musamman idan amfanin go...
audio/hau_f_679_ag_spontaneous_005.flac
female
15-29
Tertiary
100.38
hausa
40
AG
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_154
Cin zarafi da ‘yan sanda ke yi na sa mutane su daina aminta da su.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_154.flac
female
15-29
Tertiary
5.78
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_197
Tattaunawa kan al’adun girmama manya ya na koya wa yara ladabi.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_197.flac
male
30-45
Tertiary
4.874
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_343
Abincin gargajiya ya fi min na waje, don ya fi lafiya
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_343.flac
male
30-45
Primary
5.434
hausa
40
EV
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_231
Sadik yakan gaya wa maƙocinsa sirrinsa, domin yakan ba shi shawarwari
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_231.flac
male
30-45
Secondary
7.354
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_213
Yawancin bukukwan shekara-shekara suna ƙara ƙarfafa mana gwiwa mu ci gaba.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_213.flac
male
15-29
Tertiary
6.614
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_059
Duk wannan yakan sa ka ji haushin wai ina mahukunta ne?
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_059.flac
male
15-29
Primary
6.314
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_097
Idan bankuna sun ƙara buɗe rassansu, za a rage cunkoson abokan ciniki.
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_097.flac
male
30-45
Primary
6.874
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_471
Yawancin iyaye na ganin cewa wajibi ne 'ya'yansu su yi aure a lokacin da ya dace.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_471.flac
male
15-29
Tertiary
8.794
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_346
Wasu suna jin daɗin rayuwar masu arziki, amma ba su fahimci hanyar da suka bi ba.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_346.flac
male
15-29
Tertiary
9.314
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_052
Dole ne ma’aurata su fahimci cewa nasarar aure na bukatar haɗin kai ba tare da nuna fin ƙarfi ba.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_052.flac
male
15-29
Tertiary
7.974
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_163
Shiga kungiyoyi masu fa'ida yana ba matasa damar fahimtar mahimmancin haɗin kai.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_163.flac
female
15-29
Primary
8.614
hausa
40
EV
hau_f_314
hau_f_314_ev_spontaneous_036
Malan musa yana koyarwa a makarantan gwagware yana da haƙuri da jajircewa wanda yake yin ƙoƙari domin ganin ɗalibansa sun sami ilimi mai kyau kowace sapiya yana tashi da wuri domin ya shirya darasin da zai koyar ya kuma yi binciken littattafai don inganta fahimtarsa kan abinda zai koyar wa ɗalibai yau rana ce ta litini...
audio/hau_f_314_ev_spontaneous_036.flac
female
15-29
Primary
176.04
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_586
Matata tana tuna yadda muke fita shaƙatawa kafin mu fara haihuwa.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_586.flac
female
30-45
Tertiary
6.134
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_060
Bayan na karanta wani littafi, na fahimci cewa dole na gyara halayena.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_060.flac
male
46-60
Secondary
7.334
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_012
Dole a kawar da al'adar “hannu ƙasa” a mu’amala da ‘yan sanda.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_012.flac
female
15-29
Tertiary
6.494
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_430
Ai yanzu ba a raba mutane da ƴan tsegungumi, kawai ka mantar da su.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_430.flac
male
46-60
Tertiary
5.754
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_185
Ku kyautatata wa mabiya sauran addinai, sai su yi sha'awar naku addinin
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_185.flac
male
15-29
Tertiary
6.134
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_500
Akwai buƙatar a sami jakar gaggawa ta dabbobi da ke dauke da kayan taimakon farko.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_500.flac
female
60+
Primary
9.794
hausa
40
EV
hau_m_1067
hau_m_1067_ag_spontaneous_014
[um] shi kuma gaskiya anan kamar yadda muka gani akwai dabarori dayawa. Yanzu in muka dauka noman rani, noman rani abu ne wata dabara wanda ake amfani da ita wurin in mutum ya gama cinye aikin damina toh da ya tashi kawai kafin ma ya gama abinnan kafin ya cire wannan amfanin dabara ce mai [?] ze shuka wata, abunda ze y...
audio/hau_m_1067_ag_spontaneous_014.flac
male
46-60
Tertiary
153
hausa
40
AG
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_035
Yana da kyau a rage amfani da sinadarai masu illa ga muhalli yayin tsaftacewa.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_035.flac
female
46-60
Secondary
9.634
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_214
Yana da kyau a guji yin maganganu marasa amfani idan ana son tattaunawa mai fa’ida.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_214.flac
male
46-60
Primary
8.674
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_344
Jama'a na amfani da karin magana wajen ilimantar da yara.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_344.flac
male
30-45
Tertiary
6.074
hausa
40
EV
hau_m_234
hau_m_234_ev_spontaneous_058
A wannan bidiyon za ku ji yadda yara za su kula da pet ɗinsu, pet ɗin nan ana nufin shi ne ko dai ya kasance ‘yan ƙana nan karnuka ko kuma mage ko kifi ko kuma ƙadangare ko kuma ya danganci tsuntsu ne ko kuma hamster duk ana kiransu da suna pet. Yadda yara za su kula da su, ya kasance su ba su abinci safe da rana, kana...
audio/hau_m_234_ev_spontaneous_058.flac
male
30-45
Tertiary
112.94
hausa
40
EV
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_065
Na rasa me ya sa, yaro nan ya tsani a ce masa tafi makaranta
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_065.flac
female
30-45
Tertiary
6.854
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_201
Ana sanin al'adu ta cikin tatsuniyoyi da kuma ƙananan labarai.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_201.flac
male
30-45
Tertiary
5.114
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_482
Tana ware lokaci domin tunatar da mata muhimmancin yin sana'a.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_482.flac
male
15-29
Tertiary
7.154
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_507
Wasu kayan kawai suna ne wai ka ji ana cewa na waje ne.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_507.flac
male
46-60
Tertiary
6.154
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_519
A rage yawan kuɗin jarabawa domin taimaka wa ɗalibai masu ƙaramin ƙarfi.
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_519.flac
male
30-45
Primary
7.114
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_350
Tsara jerin abubuwan da za a yi a lokacin hutu yana taimakawa wajen rage ɓata lokaci
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_350.flac
male
15-29
Secondary
8.854
hausa
40
EV
hau_m_481
hau_m_481_ev_spontaneous_030
Barkanmu dai. A wannan video an gwado mana ne, wato yanda abokai ko kuma in ce ƙawaye wato suke ɓata wato ƙwaƙwalwan abokansu kokuma in ce ƙwaƙwawar ƙawayensu. Kamar yadda muka ga wannan bayani, da aka gwado mana a wannan video, mafiya yawanci yara, wato waɗanda ba su taso suka girma sosai ba, wato yara ne madaidaita, ...
audio/hau_m_481_ev_spontaneous_030.flac
male
30-45
Primary
101.11
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_331
Na sayi hannun jari a kamfanin fulawa da na sukari.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_331.flac
female
30-45
Tertiary
4.934
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_164
Tattaunawa kan ƙauna da alaƙa na farko yana taimakawa wajen shawo kan rikice-rikice.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_164.flac
female
15-29
Primary
8.374
hausa
40
EV
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_339
Gaskiya wannan yunƙuri na Gwamna babban abin a yaba ne.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_339.flac
female
15-29
Tertiary
3.953
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_362
Zan yi tunani kafin in yi martani ga wata matsala domin gujewa yin nadama.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_362.flac
female
30-45
Primary
12.194
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_447
Ina son ganin na aiwatar da abubuwa masu muhimmanci kan marasa muhimmanci.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_447.flac
female
46-60
Primary
8.114
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_043
Talatu tana yawan zuwa gidanjen ƙawayenta da suka yi makaranta tare.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_043.flac
female
46-60
Primary
5.034
hausa
40
EV
hau_m_212
hau_m_212_he_spontaneous_023
Mene ne lafiyar jama’a? lafiyar jama’a ilimi da aikace-aikace ne da ake amfani da su, don kare inganta lafiyar al’uma da ƙungiyoyi. Wannan yana mayar da hankali kan hana yaɗuwar cututtka, ingata rsyuewar lafiya da kuma tabbatar da samun damar kula da lafiya da kowa da kowa. Hanyoyin lafiya jama lafuyar jama’a suna ƙoƙa...
audio/hau_m_212_he_spontaneous_023.flac
male
15-29
Tertiary
105.12
hausa
40
HE
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_259
Kowa ya dinga wanke baki sau biyu a kowace rana.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_259.flac
female
46-60
Tertiary
3.634
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_005
Ado bai zo ofis ba, ya tafi yi wa matar Manaja cefane a kasuwa
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_005.flac
male
15-29
Tertiary
5.554
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_208
Jiya ma'aikata sun yi yajin aiki na gargaɗi saboda ƙarancin albashi
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_208.flac
male
46-60
Tertiary
8.274
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_482
John ya shirya rubuta abubuwan da yake godiya a kansu tun bayan rashin lafiyarsa.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_482.flac
female
30-45
Primary
12.434
hausa
40
EV
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_527
Yin tanadi domin gaugawa yana hana yawan damuwa da rashin kwanciyar hankali.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_527.flac
male
15-29
Primary
6.694
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_285
Na fahimci cewa shaƙatawa da yin dogon numfashi yana taimakawa wajen rage damuwa.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_285.flac
female
15-29
Secondary
8.314
hausa
40
EV
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_462
Na gode wa Allah da nake da wasu mutane da ke sona da gaskiya.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_462.flac
female
15-29
Tertiary
5.034
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_118
Garin masoyi ba ya nisa, duk inda yake to za' a je.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_118.flac
male
15-29
Secondary
4.654
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_304
Mahaifiyata ta koya wa kanta ɗinki bayan ta daina aikin ofis a baya.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_304.flac
female
15-29
Secondary
7.554
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_152
Lami takan saka kayan barci, ta shirya kaya tun kafin ma barcin ya zo
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_152.flac
female
15-29
Secondary
6.334
hausa
40
EV
hau_f_662
hau_f_662_ag_spontaneous_003
“Sorting maize harvest”, wato rarraba masarar da aka girbe. Bayan an girbe masara, yana da mahimmanci a rarraba ta domin cire masarar da ta lalace da kuam waran da masaran da ta fi inganci. Wannan, yana temakawa wajen samun lafiyayyen hatsi da rage asara. Dalilan rarraba masara, shi ne don cire masarar da ƙwari sika la...
audio/hau_f_662_ag_spontaneous_003.flac
female
30-45
Tertiary
161.43
hausa
40
AG
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_511
Amma in mutum ya tsaya yana ta tunanin shirme, wannan kuwa akwai matsala.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_511.flac
male
46-59
Tertiary
7.914
hausa
40
EV
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_318
Lokacin da wani yake yaɗa jita-jita, nakan yi magana da shi cikin hikima domin guje wa rikici.
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_318.flac
male
30-45
Secondary
8.654
hausa
40
EV
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_083
Sun fahimci cewa kishi na iya lalata aminci idan ba a tsara iyaka a tsakanin abokai ba.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_083.flac
female
15-29
Tertiary
7.633
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_586
Gobe ne ranar da za a tattauna tsakanin shugabannin ƙaramar hukuma da mutanen gari
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_586.flac
male
60+
Tertiary
10.694
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_589
Lale marhaban! Ai ba mu yi tsammani da zuwanka ba ko kaɗan.
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_589.flac
female
15-29
Secondary
5.374
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_471
Yawancin Hausawa suna amfani da shari'ar Muslunci, wajen yanke hukunci.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_471.flac
male
30-45
Tertiary
5.994
hausa
40
EV
hau_m_081
hau_m_081_ev_spontaneous_025
wannan jadawali zai mana nuni ne akan sarakunan gargajiya da irin yanayin al’adu da kuma yanayin fitar sallah da su keyi ko kuma yanayin hawa da ake kira a hausance kowanni irin sarki da yanayin yadda yake shirya al’ummar sa wajen gudanar da bikin al’ada da aka saba yi duk shekara wannan sarkin yana nuni ne da yake fit...
audio/hau_m_081_ev_spontaneous_025.flac
male
15-29
Primary
95.08
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_316
Jiya Malam Usman ya gyara rijiyar gari kyauta domin amfanin jama’a.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_316.flac
male
46-60
Secondary
5.874
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_352
Babawo ya fahimci cewa sana’a tana taimakawa wajen samun cikakken kwanciyar hankali.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_352.flac
male
60+
Tertiary
7.394
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_371
Sana'ar noma sana'a ce mai matuƙar buƙatar juriya da haƙuri.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_371.flac
female
15-29
Primary
6.814
hausa
40
EV
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_495
A nan gaba, Abdullahi zai ƙara ƙoƙari don cika buƙatun iyayensa.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_495.flac
female
60+
Primary
6.354
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_017
Yin magana da dangi ko abokai kan matsalolin kasafi yana taimakawa wajen samun mafita.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_017.flac
female
60+
Primary
8.434
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_210
Rashin daidaitaccen tsarin aiki na iya mayar da ‘yan sanda da sojoji barazana ga jama’a.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_210.flac
female
15-29
Tertiary
8.3
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_105
Rayuwa tana buƙatar juriya domin cin nasara a kan ƙalubalen da ake fuskanta.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_105.flac
male
15-29
Secondary
6.014
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_442
Ana wa jariri wanka da turare domin ba shi ƙamshi mai daɗi.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_442.flac
female
30-45
Tertiary
6.334
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_559
Iyaye suna da babban tasiri a kan zaɓin sana'a da kuma rayuwar 'ya'yansu
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_559.flac
male
15-29
Tertiary
7.174
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_120
Wani malami ya fara tanadi tun farko don biyan kuɗin makarantar 'ya'yansa.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_120.flac
female
60+
Primary
7.554
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_203
Ka ji me aka ce a rediyo kuwa? Kada kowa ya sake bin titin Panshekara don gyara ake yi
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_203.flac
female
46-60
Tertiary
9.734
hausa
40
EV
hau_m_197
hau_m_197_ag_spontaneous_023
Ayyukan zamani suna da fa'idoji sosai idan aka kwatanta da na gargajiya musamman al'adun Hausawaa. A wasu fannoni kamar noma, fasahohin zamani kamar na'ura mai sarrafa ruwa, ingantattun iri da kayan aikin zamani suna kawo ƙarin anfanin gona fiye da hanyoyin gargajiya. Suna suka fi dogaro da aikin hannu da kayan aikin g...
audio/hau_m_197_ag_spontaneous_023.flac
male
30-45
Tertiary
105.66
hausa
40
AG
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_596
Gudanar da bincike ya na tabbatar da cewa ɗalibai sun koyi sabbin dabaru.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_596.flac
female
30-45
Secondary
6.794
hausa
40
EV
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_578
Idan mutum yana da shirin tanadi mai kyau, zai iya samun sauƙin shawo kan matsalolin kuɗi.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_578.flac
male
15-29
Primary
8.494
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_493
Lokacin da na aikata kuskure, ina tambayar kaina abin da zan iya yi daban a gaba.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_493.flac
female
46-60
Primary
6.474
hausa
40
EV
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_044
Ko mace ko namiji, in suka yi lukuti da yawa, to rawa fa sai a hankali.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_044.flac
female
46-60
Secondary
9.554
hausa
40
EV