audio
audioduration (s)
3.29
363
speaker_id
stringclasses
386 values
audio_id
stringlengths
23
32
transcript
stringlengths
38
4.31k
audio_path
stringlengths
34
43
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
duration
float64
3.29
363
language
stringclasses
1 value
snr
int64
40
40
domain
stringclasses
3 values
HP1F3
hau_f_HP1F3_ev_read_362
Mansura ta shawarci mutane su daina sare bishiyoyi ba tare da shuka wasu ba.
audio/hau_f_HP1F3_ev_read_362.flac
female
15-29
Primary
8.814
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_248
Kowanne ɗan ƙasa yana da alhakin bayar da gudunmawa ga zaman lafiya da tsaro.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_248.flac
female
15-29
Tertiary
6.66
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_591
Shehu zai goge murfin firij ɗinsu sau ɗaya a mako.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_591.flac
male
46-60
Primary
7.474
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_142
Duk mun shiga kunci da damuwa sakamakon ɗauke wutar lantarki a yau.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_142.flac
male
60+
Tertiary
8.054
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_459
Na yar da cewa abokin kuka ake gaya wa mutuwa (damuwa).
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_459.flac
female
46-60
Primary
5.154
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_306
Gyara kayayyakin da suka lalace maimakon zubar da su yana rage sharar gida.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_306.flac
male
15-29
Secondary
6.414
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_001
Cika da daidai sai Allah, kai dai yi iya ƙarfinka.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_001.flac
male
15-29
Secondary
3.854
hausa
40
EV
hau_f_1084
hau_f_1084_ag_spontaneous_002
Toh ni dai abun da zan ce game da wannan shi ne, shine yan daa mu nan manoman mu su keyi anan, suke suke kiyaye wannan noman su shi ne yana da kyau manoni ace yana [?] yana rubuta yanayin wannan din shi noman shi haka kuma sa'anan zai [?] da wanan yanayin dai kasuwancin shi da kuma shige ci shige da ficcen shi da kuma ...
audio/hau_f_1084_ag_spontaneous_002.flac
female
15-29
Tertiary
168.06
hausa
40
AG
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_491
Yawwa, yawwa, barka dai Hajiya Yaya. Yara suna nan lafiya.
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_491.flac
female
15-29
Secondary
6.414
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_416
Na manta ban saita alam jiya ba, yanzu na makara zuwa aiki.
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_416.flac
female
46-60
Tertiary
5.374
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_391
Na lura cewa wasu al’adu suna koyar da kyawawan ɗabi’u kamar girmama manya da taimakon juna.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_391.flac
male
15-29
Tertiary
8.054
hausa
40
EV
hau_m_066
hau_m_066_ev_spontaneous_008
Yara suna bacci a kan tabarma, yara suna bacci a kan tabarma a tsakar gida a waje. A jikinsu akwai wanda ta sa farin riga ɗayan ma ta sanya farin riga da dogon wando duk kansu sun kwanta akan tabarma guda ɗaya akan wani dakali, sannan bangon dake wajen yana da kalar shuɗi, sun kwanta a kan tsohuwar tabarma suna baccins...
audio/hau_m_066_ev_spontaneous_008.flac
male
15-29
Primary
89.94
hausa
40
EV
hau_f_737
hau_f_737_he_spontaneous_033
[?] da muke gani a wannan bidiyo [aaarhg] muna iya ganin hannu mai riƙe da kifi wannan daga gani masunci ne yayin da ya kamo kifi a cikin laka [arrgh] wannan wani salo ne na kamun kiifi wa'inda ake samun irin wa'innan nau'i na kifi dake iya rayuwa a cikin laka wannan nau'i na kifi suna da suna da wuraren da suke rayuwa...
audio/hau_f_737_he_spontaneous_033.flac
female
30-45
Tertiary
192.24
hausa
40
HE
hau_m_106
hau_m_106_ev_spontaneous_005
idan mukayi duba da wannan hoton da yake allon wayar mu yana nuna wato yanda ake sarrafa wato ainihin rogo na gargajiya wato ma’ana wanda bai kai babban ma’aikata ba ko kamfani ba da za a sarrafa shi a babban ma’auni idan mukayi duba na tsanaki shi wato ainihin rogo ana abubuwa da yawa da shi na abinci ana yin tuwo ana...
audio/hau_m_106_ev_spontaneous_005.flac
male
15-29
Tertiary
92.94
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_378
Ana buƙatar tsara jadawalin ayyuka domin kowa ya san abin da zai yi a lokacin biki.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_378.flac
male
15-29
Secondary
7.494
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_079
Idan malamai sun koyar da ɗalibai game da amfanin bambance-bambance, za su zama masu fahimta.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_079.flac
female
30-45
Tertiary
9.414
hausa
40
EV
hau_m_253
hau_m_253_he_spontaneous_035
a lokacin juna-biyu mace tana buƙatar ƙarin kuzari domin tallafawa cigaban jariri da kuma biyan buƙatun jikinta duk da haka ƙarin calories ya danganta da zangon ciki da yanayin jikin mace a trimester na farko ma’ana watanni ɗaya zuwa uku buƙatar calorie a jikin mace mai juna biyu bata ƙaru ba sosai sabida jariri bai gi...
audio/hau_m_253_he_spontaneous_035.flac
male
15-29
Secondary
113.2
hausa
40
HE
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_213
Sukan yi shara kullum domin tsaftace muhallinsu da kuma ingata lafiyarsu.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_213.flac
male
15-29
Tertiary
6.354
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_088
Iyaye da yawa suna sa ran cewa ‘ya‘yansu zasu zaɓi sana’a mai tsayayyen albashi.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_088.flac
male
15-29
Tertiary
9.234
hausa
40
EV
hau_f_199
hau_f_199_ag_spontaneous_012
An haɗu ana ta girbin dankalin turawa, haƙiƙa shi dankali lokacin girbin sa, lokaci ne mai daɗi. Maza suna tafiya gona su haɗu sannan su girbe shi. Kana amfani da abu ne wajen haƙo shi domin shi yana yaɗo ne a ƙarƙashin ƙasa. Amman aikin sa yana da ‘yar wahala kaɗan, za ka yi shi ka fito da dankalin ka, idan ka fito da...
audio/hau_f_199_ag_spontaneous_012.flac
female
15-29
Primary
92.16
hausa
40
AG
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_146
Da a ce maƙwabta sun san halin da Garba yake ciki, da tuni sun taimake shi
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_146.flac
male
30-45
Secondary
7.774
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_148
Idan mutum yana da mutanen da ke ƙarfafa shi, zai fi samun kwanciyar hankali.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_148.flac
male
15-29
Secondary
5.614
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_453
Idan mutane suna tausasa wa juna, duniya za ta fi zama cikin zaman lafiya.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_453.flac
male
30-45
Tertiary
4.114
hausa
40
EV
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_299
Daidaita tsari da sassauci yana taimaka min wajen kasancewa mai aiki ba tare da jin nauyi ba.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_299.flac
male
46-60
Tertiary
9.454
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_152
Wani sabon malami ya rikice a gaban ɗalibai a ranar farko.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_152.flac
male
60+
Tertiary
7.374
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_009
Akwai damuwa kan yadda bayanan sirri na banki ke cikin hatsari.
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_009.flac
male
30-45
Primary
5.434
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_344
Na fahimci cewa cika wa’adin aiki yana da matuƙar muhimmanci don ci gaba.
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_344.flac
male
30-45
Tertiary
5.474
hausa
40
EV
hau_m_1024
hau_m_1024_ag_spontaneous_041
A kamar yadda muke kallo a jikin wannan hoto, za mu ga cewa wani ɗan itace ne ga shi nan da aka shuka shi amma daga dukan alamu in ka kalla zaka ga cewa wannan ɗan itace ya lalace domin isdan muka iya kalla za mu ga cewa akwai tsutsotsi a ciki, hakan yana nufi da cewar wannan ɗan itace ya lalace. [um] baya ga haka, ida...
audio/hau_m_1024_ag_spontaneous_041.flac
male
46-60
Tertiary
150.48
hausa
40
AG
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_508
Mutane da yawa suna nazarin littattafan addini domin fahimtar hanyoyin da suka dace da rayuwa.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_508.flac
male
30-45
Tertiary
8.594
hausa
40
EV
hau_m_1138
hau_m_1138_ag_spontaneous_033
To magana na yanda zaka ga hanyoyi da dama wanda zaka ga ayaba ana sarrafa shi ta hanya daban daban wanda ya kunshi, wanda ake kira kai babban ayaba wanda zaka ga ana sarrafa shi ta hanaya daba-daban a maida su wani abu na daban kamar irin su wannan abin wani a yayyanka a feraye shi, a hausa ban same ake kiranshi- a so...
audio/hau_m_1138_ag_spontaneous_033.flac
male
46-60
Tertiary
153.6
hausa
40
AG
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_062
Ki kwashe duk kayan nan da ke kan hanya don kar yara su fasa.
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_062.flac
male
30-45
Tertiary
5.454
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_553
Na lura cewa karnuka suna son yin wasa da ƙwallo, musamman tare da mutum.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_553.flac
female
60+
Primary
7.874
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_594
Nakan ɗauki mintuna kaɗan don yin tunani kan abubuwan da zan yi a wunin ranar
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_594.flac
female
46-60
Tertiary
6.614
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_459
Yawan amfani da ruwa fiye da ƙima na ƙara yawan kuɗin ruwa na wata-wata.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_459.flac
female
15-29
Tertiary
6.714
hausa
40
EV
hau_m_295
hau_m_295_ag_spontaneous_003
barkanmu da wannan lokaci a yau ma kuna tare da naku sanusi muhammad bello inda za mu yi duba a kan maudu’inmu mai taken suyar ire iren abincin garin alkama watakan suyar fulawa ita dai wannan garin alkama ana sarrafa abinci mabambanta da ita kama daga duniya har i zuwa nan afirka ta kudu xxx garin fulawa abinci ne wan...
audio/hau_m_295_ag_spontaneous_003.flac
male
15-29
Secondary
78.1
hausa
40
AG
hau_f_570
hau_f_570_he_spontaneous_036
Wato ko kun san akwai waɗanda ba za su taɓa yarda ba da wani magana in dai zuciyarsu bai raya musu ba , kamar maganar riga kafi . Duk yadda masa akan riga kafi suke ta sanarwa ta kowanne hanya suka sama damar sanarwa sai ka ga suna ta amfani da shi wasu ma har gidaje-gadaje suke amfani da shi suna magana ta baki suna g...
audio/hau_f_570_he_spontaneous_036.flac
female
15-29
Tertiary
94.04
hausa
40
HE
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_360
Mai bayarwa bai taɓa rasawa ba, ko ya rasa, Allah zai ba shi wadatar zuci.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_360.flac
male
46-60
Secondary
7.114
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_068
Idan kowa ya ɗauki nauyin kare muhalli, za a samu yanayi mai tsafta da lafiya.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_068.flac
male
15-29
Tertiary
5.954
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_283
Duk da ya ajiye motarsa ya ɗauko mashin, yakan saurari rediyon wayarsa domin jin wuraren da suke da gosulo
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_283.flac
female
46-60
Tertiary
8.774
hausa
40
EV
hau_m_297
hau_m_297_ag_spontaneous_023
Assala mu alaikum warahamatulla barka da warhaaka. Ina so zan yi amfani da wanna dama a taƙaice in yi bayani game da wannan hoton da yake sama, wannan hoton yana nuna ‘ya’yan itace waɗanda ba su nuna ba wannan yana nufin ‘ya’yan itace da ba su kai da laushi ɗuna ko ɗaukan ta daga kalan kamanninsu na ɗanɗano ba. Wato su...
audio/hau_m_297_ag_spontaneous_023.flac
male
30-45
Primary
120.08
hausa
40
AG
hau_m_605
hau_m_605_he_spontaneous_001
Haɓo wani yanayi ne [?] na wucin gadi da kam faru da dan’adam, inda jini kan fito daga hancin sa na dan wani lokaci kaɗan. Galibi haɓo baya wuce daga miti daya [?] zuwa minti biyar, ya yi yawa zuwa minti ashirin, idan haɓo ya kai minti ashirin sama da haka akan so a garzaya ga wanda abun ya auku da shi zuwa asibiti dom...
audio/hau_m_605_he_spontaneous_001.flac
male
30-45
Tertiary
148.24
hausa
40
HE
HP1F3
hau_f_HP1F3_ev_read_472
Yana da kyau a inganta kayayyakin more rayuwa domin rage wahalar da jama’a ke fuskanta.
audio/hau_f_HP1F3_ev_read_472.flac
female
15-29
Primary
9.574
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_450
Abokin kuka shi ake faɗawa mutuwa, don ba za kware maka baya ba.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_450.flac
male
15-29
Tertiary
7.634
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_441
Rashin daidaito a tsarin bin dokoki yana sa mutane su daina bin su da gaske.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_441.flac
female
15-29
Tertiary
7.4
hausa
40
EV
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_107
Yana da matukar wahala ga matashi idan ba ya samun goyon baya daga iyali.
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_107.flac
female
30-45
Tertiary
6.834
hausa
40
EV
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_166
Ya fara da ayyukan da suka fi muhimmanci kafin ya shiga wasu ƙanana.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_166.flac
male
46-60
Tertiary
6.294
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_522
Mun je gidan abokinmu Basiru don taya shi murnar aurensa
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_522.flac
female
30-45
Secondary
5.514
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_216
A gaskiya abinci kamar shinkafar waje dole tafi ta gida tsada saboda kyawunta.
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_216.flac
male
30-45
Primary
8.754
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_263
Sanya ƙafafu a cikin yashi mai sanyi yana bada wani ɗanɗano na musamman.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_263.flac
male
46-59
Tertiary
6.914
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_212
Kasancewa cikin natsuwa yana rage damuwa da matsalolin yau da kullum.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_212.flac
male
30-45
Tertiary
4.634
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_104
A wasu lokutan ana samun tsananin zafi da rana, amma da dare gari yana yin sanyi.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_104.flac
male
15-29
Tertiary
8.514
hausa
40
EV
hau_m_107
hau_m_107_he_spontaneous_011
shi kuma wannan hoton yana nuni ne game da rashin lafiya: na leukemia leukemia rashin lafiya ne na zucciya kuma wanda alamominshi ga su nan sun bayyana kaman yadda anka nuna da hoto irin za ka ji gwiwarka na ciwo gaɓoɓin jikinka suna ma ciwo duk dai wani bayani da ya kamata a yi game da wannan ciwon ga shi nan ga hoto ...
audio/hau_m_107_he_spontaneous_011.flac
male
15-29
Primary
73.32
hausa
40
HE
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_105
Idan mutum ya tsara yadda zai kashe kuɗinsa, yin abubuwan nishaɗi baza su bashi matsala ba.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_105.flac
female
60+
Primary
9.554
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_010
Bada fifiko wajen biyan bukatun ilimi ya na rage kashe kuɗi.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_010.flac
female
15-29
Tertiary
8.314
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_315
Wani abincin wajen na ɗaukar lokaci kafin ya iso, hakan na rage ingancinsa
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_315.flac
male
30-45
Primary
7.634
hausa
40
EV
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_218
Za a ɗauki wani mai fama da ciwon kafa a kai shi asibiti.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_218.flac
male
15-29
Secondary
5.434
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_044
Ya kamata mutum ya tsara yadda zai kashe kuɗi cikin natsuwa da sanin ya-kamata.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_044.flac
female
60+
Primary
6.994
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_172
Amma dai ban san sunayensu ba, sai dai a je kasuwa.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_172.flac
female
46-60
Tertiary
4.354
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_282
Na saba amfani da zanin gado mai kyau domin jin daɗin kwanciya da samun bacci mai kyau.
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_282.flac
female
15-29
Secondary
7.094
hausa
40
EV
hau_f_1053
hau_f_1053_ev_spontaneous_030
Abinda duniya ke ci don karin kumallo. Abincin karin kumallo abincin farko ne a rana wanda mutum ke fara ci kwarewar dan Adam ce ta duniya wacce ke haɗa mutane tare acikin al'adu da nahiyoyi duk da haka abincin da muke ci don karin kumallo ya bambamta sosai daga wannan yankin zuwa wani yana nuna kayan abinci na gida al...
audio/hau_f_1053_ev_spontaneous_030.flac
female
30-45
Tertiary
165.36
hausa
40
EV
hau_m_445
hau_m_445_ag_spontaneous_029
Wasu yankuna a arewacin Najeriya ana barin mata su yi mallaki filin gona. Dalili da ya sa ake barin su ana barin su ne domin su ma duk inda maza suke noma su ma su na ƙoƙarin yi shi ya sa ake barinsu su mallaki gona. Duk da a wasu yankuna kuma ko ƙauyukan arewacin Najeriya za ka ga ba'a barin saboda bam-banci na al'ada...
audio/hau_m_445_ag_spontaneous_029.flac
male
30-45
Primary
186
hausa
40
AG
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_212
Na fahimci cewa yanke shawara cikin sauri yana iya jawo wa mutum hasara mai girma.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_212.flac
female
30-45
Primary
10.514
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_441
Dogaro da kai yana sa mutum ya fi jin daɗin rayuwa fiye da dogaro da wasu.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_441.flac
female
30-45
Tertiary
6.774
hausa
40
EV
hau_m_562
hau_m_562_ag_spontaneous_010
a wannan kamar yanda zamu gani a wannan ɗauɗaukar shine yanda ake dudduba ƙasa yanda ake tantancewa gona kenan kafin gabanin shuka akwai buƙatar idan za kana so kai noma toh kazo ka gonar ka idan kazo ka gona akwai abubuwan da yakamata kayi a gonar ka zaka yi sassabe zakayi kirbi ka tattare wa'innan su haraw ai su karg...
audio/hau_m_562_ag_spontaneous_010.flac
male
15-29
Primary
198.84
hausa
40
AG
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_527
zan tabbatar da cewa kowa yana da haƙƙi wajen biyan kuɗin haya da gyara abubuwan gida
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_527.flac
male
30-45
Secondary
7.894
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_155
Duk wanda yake da juriya yana iya shawo kan kowace matsala da ta zo masa.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_155.flac
male
15-29
Secondary
5.214
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_303
Za mu gayyato ‘yan ƙoroso a lokacin bikinmu na shekara-shekara.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_303.flac
male
15-29
Secondary
5.534
hausa
40
EV
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_577
Bayan bikin ƙaddamar wa, Mahmud ya gode wa duka waɗanda suka halarci taron.
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_577.flac
female
15-29
Secondary
8.114
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_159
Amina ta fita zuwa filin shakatawa don samun iska mai daɗi.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_159.flac
male
46-59
Tertiary
6.754
hausa
40
EV
hau_f_148
hau_f_148_he_spontaneous_017
Shayar da nonon uwa zalla. Shi ne a ba jariri nonon uwa zalla na wata shida ba tare da an bas hi ruwa ba ko kuma wani abu, nonon uwa kaɗai shi za ai ta bas hi har na tsawon wata shida. Wannan shayar da nonon uwa zalla na da amfani domin yana rage kamuwa da cututtuka ga jariri saboda a cikin nonon uwa, akwai ruwa da duk...
audio/hau_f_148_he_spontaneous_017.flac
female
15-29
Tertiary
122.16
hausa
40
HE
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_207
Sauraro mai kyau yana taimakawa wajen rage matsin lamba da damuwa.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_207.flac
male
46-60
Secondary
6.074
hausa
40
EV
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_020
A cikin mota, wani fasinja ya ce wa direba, "Ina wuni" yana ɗaga gira da murmushi.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_020.flac
male
46-60
Tertiary
7.094
hausa
40
EV
hau_f_719
hau_f_719_he_spontaneous_013
Idan an bayar da gargaɗin ambaliyar ruwa a yankunanku yana da muhimmanci, mutum ya yi ƙoƙarin kare kainai da taƙaita hasarar dukiyoyi. Na farko, mutum ya zama cikin shiri, ana son mutum ya kasance cikin shiri na ya kasance yana da abin da zai dinga kawo mashi labaran daga tafiya a cikin yankin. Na biyu, barin yankin da...
audio/hau_f_719_he_spontaneous_013.flac
female
15-29
Tertiary
90.84
hausa
40
HE
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_535
Yaya gida? Mun ga canji a unguwa. Akwai labari ne?
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_535.flac
female
15-29
Tertiary
4.754
hausa
40
EV
hau_f_369
hau_f_369_he_spontaneous_024
Jama’a barkanmu dawar haka yau zamu tattauna ne akan abubuwan da kamata a duba don samun ingattaccen bayani gameda lafiya. Yana da matuƙar mahimmanci a samu ingantaccen bayani gameda lafiya. Dan hakan yana taimaka mana wajen fahimtan jikin mu mukiyaye jikin mu daga kamuwa da cututtuka kuma musan yanda zamu magance jiki...
audio/hau_f_369_he_spontaneous_024.flac
female
30-45
Primary
153.7
hausa
40
HE
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_417
Za a yi gangamin taron wa'azi a ƙauyen gobe da safe
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_417.flac
male
30-45
Tertiary
4.874
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_187
Shirya matakai a hankali yana hana yawan gaggawa da gajiya kafin nasara.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_187.flac
male
30-45
Tertiary
5.394
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_461
Wasannin ƙwallo kamar ƙwallon ƙafa, ƙwallon kwando, da ƙwallon hannu suna da mabiya da yawa a duniya.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_461.flac
male
46-60
Secondary
12.854
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_343
Amma in a al'adu ne, kusan komai ma ana iya yi masa biki.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_343.flac
female
15-29
Primary
5.354
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_172
Bala Burkila ya ce zai yi aikin ginin islamiyyar nan kyauta
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_172.flac
male
46-60
Secondary
5.514
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_406
Bayan bikin cikar shekara biyar da kafa makaranta, malaman sun sami ƙarin tallafi.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_406.flac
male
15-29
Tertiary
7.134
hausa
40
EV
hau_m_261
hau_m_261_ev_spontaneous_029
Enterprenuership. A kalmar Hausa, wannan ana nufin sana’a. shi sana’a yana da nau’i daban daban ne. shi sana’a shi ne abin da za ka je ka koyo shi da hannu, ka zo kana koya ma mutane, ko ka zo kana yin amfani da shi wurin cin abincinka. Shi sana’an hannu abu ne mai matuƙar amfani, abu ne wanda yake taimaka ma al’umma d...
audio/hau_m_261_ev_spontaneous_029.flac
male
15-29
Secondary
98.6
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_565
Ya gidan ku? Allah ya ci gaba da kiyaye lafiyar ku.
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_565.flac
male
15-29
Tertiary
3.674
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_413
Idan mutane sun yi rigakafin mura a lokacin sanyi, ba za su sha wahala ba.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_413.flac
female
15-29
Tertiary
5.594
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_555
Abota na buƙatar biyayya, amma hakan bai nufin ka sadaukar da kanka.
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_555.flac
female
30-45
Secondary
6.434
hausa
40
EV
hau_f_225
hau_f_225_he_spontaneous_001
zazzaɓi shine hauhawar zafin jiki na ɗan lokacin wani ɓangare ne na amsa gaba ɗaya daga tsarin garkuwan jiki zazzaɓi yawanci cuta ne da ke haifar da ita da yawancin yara da manya zazzaɓi na iya zama mara daɗi amma yawanci ba shine dalilin damuwa ba ga jarirai duk da haka ko da ƙananan zazzaɓi na iya nufin akwai kamuwa ...
audio/hau_f_225_he_spontaneous_001.flac
female
30-45
Tertiary
102.42
hausa
40
HE
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_058
Abubakar ya fahimci cewa abota ta fi kyau idan an san iyaka.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_058.flac
female
15-29
Tertiary
5.834
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_292
Amfani da fitilu masu caji da rana, yana taimakawa wajen rage kudin wuta.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_292.flac
female
46-60
Secondary
9.354
hausa
40
EV
hau_f_737
hau_f_737_he_spontaneous_041
Kulawa da bectoci, wato rage yawan bectoci da yaɗuwar ƙwayoyin cuta. Kulawa da bectoci yana da matuƙar mahimmanci, wajen rage yaɗuwar cututtuka da ke yaɗuwa ta hanyar bectoci kamar ƙwari, tsutsotsi, da sauran dabbobi, wannan yana da tasiri na musamman a cikin cututtukan da ke yaɗuwa kamar zaɓɓin cizon sauro, zazzaɓin d...
audio/hau_f_737_he_spontaneous_041.flac
female
30-45
Tertiary
150.78
hausa
40
HE
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_203
Zafi yakan saka kasala, inda mutum zai ji ya fi son kwanciya.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_203.flac
male
15-29
Tertiary
5.434
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_296
Amfani da safar hannu da abin rufe fuska yana hana yaɗuwar cututtuka.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_296.flac
female
15-29
Tertiary
5.994
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_466
Muhsin yakan siyo mana abincin rana a Fana saboda abincinsu yana da sauƙi
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_466.flac
male
15-29
Tertiary
6.474
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_191
Ai na ga wallafarka a shafin Fesbuk ɗinka, ashe sabuwar mota ka yi
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_191.flac
male
30-45
Tertiary
5.234
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_582
Za a gudanar da taron addini a babban filin gari don ilmantar da mutane.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_582.flac
male
30-45
Tertiary
6.514
hausa
40
EV
hau_m_127
hau_m_127_ev_spontaneous_095
Me ake nufi da ayyukan zamantakewa na haɗaka yayin da kowanne muhalli yake da tarin al'umomi da tarin al'umma mabambanta ra'ayoyi daban-daban hakan ya sa wajen ci gaban waɗannan al'umma masu ra'ayoyi daban-daban yana da mahimmanci Yayin da aka sama haɗin kai a tsakaninsu domin samun wannan ci gaban da ake bukata a wann...
audio/hau_m_127_ev_spontaneous_095.flac
male
30-45
Tertiary
91.2
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_591
Dandalin sada zumunta ba ƙaramar hanya ce ta isar da saƙo ba
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_591.flac
male
30-45
Tertiary
3.634
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_148
Ana iya amfani da ƙarfen zamani don gyaran murfin kwalba.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_148.flac
female
46-60
Secondary
8.354
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_150
Duk wanda ba ya alfahari da al'adunsu, ya zama mara kishin ƙabilarsu.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_150.flac
female
15-29
Tertiary
5.754
hausa
40
EV
hau_m_444
hau_m_444_he_spontaneous_022
Ta yadda asibitocin karbar haihuwa suke bada suke mahimmantar da kula da kula da kyakyawan kulawa zuwa ga iyaye sabo, iyayen da su kai sabon haihuwa da kuma ‘ya’ya yensu. Na farko shi ne ka tabbatar da cewa a lokacin da akai wannan haihuwa wanda te haihuwan farko suna tabbatar da cewa sun bata kulawa ta musamman ta han...
audio/hau_m_444_he_spontaneous_022.flac
male
30-45
Secondary
94.7
hausa
40
HE
hau_m_1020
hau_m_1020_ag_spontaneous_007
wannan shine ake cewa ka shuka abu biyu a lokaci ɗaya ko abu fiye da biyu a lokaci ɗaya a gona ɗaya kuma duka suyi su anfanar misali kamar yanzu ka shuka masara da wake ko masara da dawa duka kuma suyi su anfanar a samu amfani dan shine ake nufi da hakan wata ƙwan aƙwai abubuwan da za'a duba kafin ayi wannan abubuwan k...
audio/hau_m_1020_ag_spontaneous_007.flac
male
46-60
Tertiary
155.1
hausa
40
AG