audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_298 | Na yi wa kaina tsari domin cika aikina cikin lokaci domin kada na ji damuwa kan wa’adin aiki. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_298.flac | female | 60+ | Primary | 8.854 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_120 | hau_m_120_ag_spontaneous_017 | Game da noma ta halitta. Barkanmu da zuwa, yau zan yi magana ne game da noma ta halitta, wato bioagriculture a Turance. Mece ce noma ta halitta, ita ce nomad da muke yi ba tare da anfani da takin zamani ko magungunan kashe ƙwari da sika shafi sinadarai ba. Me ya sa muke buƙatar noma ta halitta, na ɗaya dan kiyaye lafiy... | audio/hau_m_120_ag_spontaneous_017.flac | male | 15-29 | Secondary | 131.54 | hausa | 40 | AG | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_177 | Barazana daga ƙungiyoyin asiri da tsafe-tsafe na ɗaliai a makarantu. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_177.flac | female | 60+ | Primary | 6.434 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_029 | hau_m_029_ev_spontaneous_015 | Hanyoyin sarrafa damuwar aiki ga ma'aikatan gaba. Na farko akwai ayyukan numfashi mai zurfi, yi numfashi a hankali da zurfi, don sanyaya tsarin jijiyoyin jiki. Shaƙa na tsawon daƙiƙa huɗu, sai kuma ka riƙe na tsawon daƙiƙa huɗu, fitar da numfashi shi ma na tsawon daƙiƙa huɗu, sannan ka maimaita, wannan zai taimaka sosa... | audio/hau_m_029_ev_spontaneous_015.flac | male | 30-45 | Secondary | 107.76 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_182 | Sauyin yanayi yana ƙara yawan ambaliyar ruwa da zaizayar ƙasa a wasu yankunan. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_182.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.714 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_023 | Na yi ƙoƙarin ganin mun shirya da budurwata, bayan mun samu saɓani. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_023.flac | female | 60+ | Primary | 5.634 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_110 | Matata tana amfani da jadawali don ba wa iyali, abokai, da bukatun kanta lokaci. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_110.flac | male | 46-60 | Primary | 11.194 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_134 | hau_m_134_ag_spontaneous_016 | Bishiyar ƙoƙo, tana daga cikin tsirrai masu mahimmanci. Da ake nomawa, domin samar da ƙoƙo. Wanda ake amfani dashi wajen yin chocolati, koko powder. dama man ƙoƙo. Bishiyar ƙoƙo tana germane, a wurin wurare masu zafi. Kamar Africa ta yamma, kudancin Amurka, dakuma Esiya. Bishiyan ƙoƙo tana takanyi tsawo, da baya wuce m... | audio/hau_m_134_ag_spontaneous_016.flac | male | 15-29 | Tertiary | 104.280816 | hausa | 40 | AG | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_216 | Yau-da-gobe ta sanya na gane yiwa jama'a sallama na janyo ƙaunar mutane. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_216.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.874 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_104 | Ba kowa ke da damar samun taimakon gwamnati ba, idan matsala ta taso masa. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_104.flac | male | 15-29 | Secondary | 9.494 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_041 | Yana da kyau mutum ya riƙa jin ra’ayin wasu, kafin yanke hukunci akan dangantakarsa. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_041.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.274 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_239 | Aikin ofis yana buƙatar mutum ya jajirce ya kuma kula da lokaci. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_239.flac | male | 30-45 | Secondary | 7.654 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1500 | hau_m_1500_ev_spontaneous_010 | Tabbas ahhh, mu a nan ƙasa najeriya ana fama da matsala ta ƙabilanci na yare ko na addini ahh alal misali kwana-kwanan nan akwai ƙabilancin da ya taso wanda ya faru a tsakanin arewacin najeriya da kudancin najeriya ta yanda aka samu wasu ja'iran mutane azzalumai wanda basason ganin ci gaban kasa suka kama wasu mutane i... | audio/hau_m_1500_ev_spontaneous_010.flac | male | 30-45 | Tertiary | 199.08 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_558 | Anas yana shirin fara aikin sauya tunaninsa don rage damuwa. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_558.flac | male | 60+ | Tertiary | 5.714 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_399 | hau_m_399_ag_spontaneous_043 | Yadda ake kiwon kifi a yankunan mu, ana yin kiwon kifi ta hanyoyi daban-daban don cin abinci da kuma kasuwanci, hanyoyin kiwon kifi sun haɗa kiwo a tafkuna, dam da kuma a cikin contener na zamani, hanyoyin kiwon kifi, kiwo a tafkuna da kuma ruwa na hallita, wasu mutane suna kiwon kifi a koguna har da mu ko tafkuna na h... | audio/hau_m_399_ag_spontaneous_043.flac | male | 15-29 | Tertiary | 134.9 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_1049 | hau_f_1049_ag_spontaneous_007 | Zanyi bayani akan abubuwan da nake fatan koya a taron horar zuwa da aikin nema da akeyi zan bayane wasu daga cikin batutuwan da kwarewa danake fatan koyon su a yayin halartan taro wurin su kan harkokin gona sune kaman haka sabbabin dabaru noma daya daga cikin abubuwan da nake fata koya, shine sabbabin dabaru a wannan z... | audio/hau_f_1049_ag_spontaneous_007.flac | female | 46-60 | Secondary | 201.36 | hausa | 40 | AG | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_405 | Idan ba a yi sauraro da kyau ba, ana iya samun rashin fahimta. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_405.flac | female | 46-60 | Primary | 5.234 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_037 | Na saba tunani kan abubuwan da suka faru a yau domin samun darasi. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_037.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.214 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_373 | Kowane dare, ina samun nutsuwar bacci idan gadona babu wani abu mai takura. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_373.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.694 | hausa | 40 | EV | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_016 | Na sha wahala matuƙa ina gwada kaina da Jamilu amma na kasa kamo shi | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_016.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.854 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_081 | hau_m_081_ev_spontaneous_001 | a wannan jadawali zamu ga mai ake nufi da yaron da yake cikin walwala wanda kuma ya samu kulawa daga wajen maigida wannan jadawali yana bayani ne akan kulawa da muhimmancin da kowani iyali ya kamata ya bawa gidan sa ko kuma magidanci mai gida ya bawa iyalin sa a ko da wani lokaci iyali suna buƙatar maigida a kusa dasu ... | audio/hau_m_081_ev_spontaneous_001.flac | male | 15-29 | Primary | 161.14 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1014 | hau_m_1014_ag_spontaneous_036 | A wannan bidiyo da kuke gani bidiyo ne na manomi kuma manomi mai noman rani. [um] wannan ruwa da kuke ganin shi an ɗauko shi an ɗauko shi ne daga waje ƙila me nisan gaske. Wani kuma zaka ga bashi da nisa. [cs] so [cs] kuma in kun lura za ku ga wajen za ku ga ruwa a [cs] pipe [cs] yake. [?] shine ya huda [cs] pipe [cs] ... | audio/hau_m_1014_ag_spontaneous_036.flac | male | 46-60 | Tertiary | 152.1 | hausa | 40 | AG | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_200 | Bayan rasa abinci, Usaina ta nemi taimakon maƙwabtan da suka san halin da take ciki. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_200.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.094 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_205 | Allah ya jarabci Habibu da shan sigari a kowacce rana | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_205.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.334 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_552 | Amurka ta gargaɗi Taliban game da abinda ta kira 'take haƙƙin mata.' | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_552.flac | female | 15-29 | Primary | 7.714 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_127 | hau_m_127_ev_spontaneous_103 | wuraren ibadu wararen ibadu wasu tsarkakakken gurare ne da suke cikin ko wani addini sanin kanmu ne cewa rayuwa da dan adam ke ciki akwai addinai kala kala da kuma ilmumuka da suka shafi ko wani adini ko wani addini yana tattare da wasu ilmumuka da wasu halayya da wasu karantarwa wanda suka takai ta kawai ga wannan add... | audio/hau_m_127_ev_spontaneous_103.flac | male | 30-45 | Tertiary | 96.52 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_189 | hau_m_189_he_spontaneous_012 | Sabbin cigaba kan magungunan “covid 19”. Akwai magunguna da yawa masu inganci don “covid 19” a halin yanzu, waɗannan sun haɗa da magungunan “antiviral” kaman “ patilovid” da “lagivario” waɗanda za su iya rage haɗarin kamuwa da cutar me tsanani. Asibiti, idan an ɗauka cikin kwanaki biyar na farkon; na farko bayan fara c... | audio/hau_m_189_he_spontaneous_012.flac | male | 15-29 | Tertiary | 100.82 | hausa | 40 | HE | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_443 | Idan za ka yi magana, ka tabbata mutane sun fahimci saƙonka. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_443.flac | female | 46-60 | Primary | 5.874 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_392 | Jamila ta je wajen gyaran gashi yau da safe, inda gashinta ya yi kyau sosai | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_392.flac | female | 46-60 | Tertiary | 6.434 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_501 | Yau ne fa wa'adin aikin rubuta littafin da Aliyu ya ba mu kwangilarsa. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_501.flac | female | 60+ | Primary | 6.514 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_228 | Ismail ya fahimci cewa rashin nasara ba yana nufin kasawa ba ne. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_228.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.214 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_025 | Duk abin da ka ɗauke shi sirri, to ka bar shi a zuciyarka | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_025.flac | male | 30-45 | Secondary | 7.014 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_250 | Yawan zafi na iya haddasa gajiya, rashin jin daɗi, da matsalolin fata ga mutane. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_250.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.114 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_039 | Yana da kyau a sami iyakar da za a mutunta juna ba tare da shiga hurumin aure ba. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_039.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.694 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_261 | Kodayake jami'an tsaro suna aiki don a bi doka da oda, wasu suna kuma jawo tarzoma. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_261.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.76 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_138 | Yankin Kudu maso Gabas ba shi da ƙasar noma mai kyau, lamarin da ya sa ba sa iya yin noma sasai. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_138.flac | female | 15-29 | Primary | 9.294 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_181 | Mutane suna samun nasara a rayuwarsu, bayan sun riƙi ayyukansu da muhimmanci. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_181.flac | male | 46-60 | Secondary | 8.774 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_205 | hau_f_205_ag_spontaneous_002 | Zan yi bayani ne yadda za a haɗa puf puf. Abubuwan da za a buƙata sune kamar haka. Fulawa ƙaramin kofi huɗu, sukari kofi ɗaya, madara na gari ko na ruwa kofi ɗaya, gishiri ƙaramin cokali, baƙar hoda cokali ɗaya, yis cokali biyu, mangyaɗa dai dai yanda zai ishe mu suya. Yanda za a yi haɗin wannan puf puf namu shi ne. a ... | audio/hau_f_205_ag_spontaneous_002.flac | female | 15-29 | Primary | 144.54 | hausa | 40 | AG | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_176 | Bayan fuskantar ƙalubale a aure, Halima ta nemi shawara daga manyan mata. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_176.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.374 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_421 | hau_m_421_ev_spontaneous_031 | Barka da warhaka! A wannan faifai ammana bayanine akan hayoyi da ake bi ko kuma ince hanyoyi da matakai da raya ke bi kafin nan su iya wato tafiya. Kamar yadda muka sani bayan an haifi yaro, a kanyi wato rainonsa. Rainon yara wato abune da yake da matuƙar mahimmanci, kula da yanayinsu da kuma lafiyar su yayin da aka ha... | audio/hau_m_421_ev_spontaneous_031.flac | male | 15-29 | Secondary | 178.44 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_303 | Duk wata zan dinga zuba Naira hamsin, na kwashe su a shekara | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_303.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.234 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_176 | Maye gurbin fitilu da na LED yana rage farashin wutar lantarki a gidana sosai. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_176.flac | female | 46-60 | Secondary | 10.594 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_490 | Ai wannan ba shi ne karo na farko da yake yi min alƙawari ba. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_490.flac | male | 30-45 | Secondary | 5.514 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_413 | A bara, bayan shekaru uku na aiki, Sani ya sami matsayi mafi girma a ofis. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_413.flac | female | 30-45 | Tertiary | 9.274 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_041 | Babban tasirin morewa da cashewa shi ne don a huta. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_041.flac | female | 46-60 | Secondary | 8.434 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_511 | Kowace shekara ina biyan kuɗin haya a watan uku, don ina shiryawa kafin lokacin. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_511.flac | male | 46-60 | Tertiary | 8.114 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_541 | Yana da kyau a samu wani asusun banki na musamman don ajiyar gaggawa. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_541.flac | male | 15-29 | Primary | 5.694 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_256 | Rayuwa ta fi daɗi da inganci a da, duk da ba a rasa matsaloli. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_256.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.874 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_443 | Sabulin Funbact A yana da kyau wajen cire dattin kaya. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_443.flac | male | 46-60 | Primary | 9.434 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_254 | Ki dinga saka musu turare kullum idan za su makaranta. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_254.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.154 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_696 | hau_f_696_ev_spontaneous_027 | A yau zan gabatar da jawabi mai taken jin daɗi na cikin taimakon wasu ma'anar farin ciki farin ciki ba wai kawai samun dukiya ko muƙami ba ne a haƙiƙanin gaskiya wani lokaci farin ciki yana zuwa ne daga abubuwa masu sauƙi kamar taimakon wani wani da yake buƙata lokacin da ke tallafawa wani koda da abu kaɗan ne kana jin... | audio/hau_f_696_ev_spontaneous_027.flac | female | 15-29 | Tertiary | 151.92 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_268 | Tattaunawa da kamfanoni na iya kawo sauƙi kan farashin kayayyakinsu. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_268.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.274 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_393 | Zaituna ba ta son sanyi, domin yana hana ta barci | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_393.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.534 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1102 | hau_f_1102_he_spontaneous_014 | Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu kamar yadda aka buƙata mu yi bayani akan wace rawa ma’aikatan kiwon lafiya ke takawa wajen tallafa ma mata ko takurama mata ƴancin kai na haihuwa To da farko dai masana kiwon lafiya suna taka muhimmiyar rawa game da ƴancin lafiyar mata musamman ma ta ɓangaren haihuwa To da... | audio/hau_f_1102_he_spontaneous_014.flac | female | 15-29 | Tertiary | 175.74 | hausa | 40 | HE | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_109 | Sun tabbatar da cewa soyayya ba ta dorewa idan babu gaskiya. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_109.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.754 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_336 | hau_m_336_ag_spontaneous_014 | What modern animal husbandry practices are adopted in your area to raise ( Waɗanne hanyoyin zamani ake amfani da su a yankinku wajen kiwon kaj) fish and rabbit (kifi da zomo) Jama'a barkanmu da wannan lokaci. Mai magana Ahmad Isa inkiya Barde watau mai fassara ko jawabi ko magana i zuwa yaren hausa watau wani matakai k... | audio/hau_m_336_ag_spontaneous_014.flac | male | 15-29 | Primary | 182.52 | hausa | 40 | AG | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_517 | Na lura cewa haƙuri da nutsuwa suna taimakawa wajen gujewa rikici mai tsanani. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_517.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.674 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_115 | hau_f_115_ev_spontaneous_007 | Wurin, wurin packing ɗin motoci. Kamar yanda muka sani ne wurin packing ɗin motoci yanda mashin ya ke da wurin packing. to haka shi ma mota ana mai wurin packing, inda za'a ijiye. Amma kusan za'a ce anfi yi ma wurin packing ɗin mota. Wurin packing motoci anfi yin su, anfi yin wurin su akan wurin packing ɗin mashin sabo... | audio/hau_f_115_ev_spontaneous_007.flac | female | 15-29 | Primary | 151.02 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_047 | Idan wani dan siyasa ya fahimci cewa yana yin magana bisa son zuciya, zai gyara. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_047.flac | female | 30-45 | Tertiary | 8.494 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_502 | Aiwatar da shirin tsaftar unguwa na mako-mako yana tabbatar da tsabtar muhalli. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_502.flac | male | 46-59 | Tertiary | 8.153 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_268 | Ƙungiyar ƙwararrunmu ta shirya taron bita don bunƙasa mambobinta da sanin sababbin abubuwa. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_268.flac | female | 46-60 | Secondary | 8.474 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_220 | Sauya tunani daga mummuna zuwa kyakkyawa yana taimakawa wajen samun walwala. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_220.flac | female | 15-29 | Secondary | 8.594 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_284 | hau_m_284_ag_spontaneous_013 | Ana cigaba da wato tace kwakwan manja, kamar yacce muke gani anan gashinan mace ce inda take amfani da wato mararaki ta hanyan nitsadda ruwan manja da kuma ɓare dattin da yake ciki. Itta da kwakwa wato wata nau’ine na daga cikin ittatuwa wanda bayan ta nuna itta wannan ‘ya’ ‘yan’ ittacen sun canja kalansu zamanto ja da... | audio/hau_m_284_ag_spontaneous_013.flac | male | 15-29 | Tertiary | 126.944 | hausa | 40 | AG | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_442 | Aiwatar da wa’azi a cikin ƙungiyoyin addini ya na haɓaka fahimtar addini. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_442.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.954 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_252 | Ilimin sana'a yana da matuƙar muhimmanci ga kowa, a tsawon rayuwa. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_252.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.634 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_466 | hau_m_466_ev_spontaneous_025 | Adai wannan hoto, muna ganin ‘yan dambe. ‘Yan dambe na gargajiya irin wannan wasa ne da ake wasan dambe a zamanin da, wanda mutane za su zo a ƙaton fili, su sa kayan damben su, su zo su yi dambe. A samu mutanen da za su kalle su, a kaɗa musu ƙararawa in sun daidai ko ba daidai ba. Kuma a wannan hoto dai, muna ganin dai... | audio/hau_m_466_ev_spontaneous_025.flac | male | 30-45 | Secondary | 71.744 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1583 | hau_f_1583_he_spontaneous_005 | Muhimmancin ayukka garkuwar jiki da dalilin da yasa take da matuƙar mahimmanci ga lafiyar ɗa. Garkuwar jiki wata muhimmiyar hanya ce da jikin ɗan-adam ke amfani da ita wajen kare kansa daga kamuwa da ƙwayoyin cuta. [noise] Wannan tsarin ya na ƙunshe da ƙwayoyin halitta [pause] gaɓoɓi da sauran sinadarai da ke aiki tare... | audio/hau_f_1583_he_spontaneous_005.flac | female | 30-45 | Tertiary | 165.78 | hausa | 40 | HE | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_525 | Kamata ya yi kowace jiha ta ɓullo da dabarar tsimi da tanadi don ƙarfafa tattalin arzikinta. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_525.flac | female | 30-45 | Tertiary | 8.814 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_592 | Na ji sallama daga waje. Waye kuwa ya zo da safen nan? | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_592.flac | female | 15-29 | Secondary | 4.854 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_220 | Da zarar na tashi daga barci, na fi son lissafa ayyukan da suka fi dacewa. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_220.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.514 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_295 | Wasu mutane suna jin wahala domin ba sa sanin yadda za su sarrafa kuɗinsu. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_295.flac | male | 60+ | Tertiary | 5.834 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_398 | hau_f_398_ag_spontaneous_029 | Kayan karin kumallo, kamar yadda na ce kayan karin kumallo ko a baya. Kayan dai karin kumallo wani abu ne da muke yin amfani da shi a matsayin abincin yau da kullum, wanda za a ce abincin da ka ke fara ci da zarar, gari ya waye, bayan ka wanke bakin ka shi ake kira kayan karin kumallo. A nan dai an nuno kayan karin kum... | audio/hau_f_398_ag_spontaneous_029.flac | female | 15-29 | Tertiary | 96.82 | hausa | 40 | AG | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_361 | Zuciyata takan shiga damuwa idan na kalli yadda suke shan wahala | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_361.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.354 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_421 | hau_m_421_ev_spontaneous_010 | Barka da warhaka! A wanna fai-fai an mana bayani ne akan yadda wata mata take ta harƙalla, wato na shaye-shayen giya. Wanda ya ke da yawa wanda zai iya wato bugar da ita, ko kuma in ce zai iya gusar mata da hankali. Yayin da aka gwado ta, da wato yaran ta guda biyu. Yayin da ta rasa waƴannan yara, sai ya zamana cewa wa... | audio/hau_m_421_ev_spontaneous_010.flac | male | 15-29 | Secondary | 184.86 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_106 | hau_m_106_ev_spontaneous_001 | Wannan gidanessan ahayaku me gidan za mu ga an yi shanya an shanya kaya akwai kayan yara, akwai kayan manya a harabar gidan sannan an ɗaura igiya kafin ai wannan shanyan sannan an sa abun kaman shanya an kakkamame shanyan domin ƙar su faɗi domin in sun faɗi za su yi datti. Sannan za a yin za a ƙara wanke su kafun a ƙar... | audio/hau_m_106_ev_spontaneous_001.flac | male | 15-29 | Tertiary | 92.34 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_375 | Kafafen sada zumunta suna baiwa al'umma dama sosai, sai dai in mutum bai sani ba. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_375.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.354 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_124 | Wasu sun fi son mota don tafiya mai nisa saboda jin daɗi da sauri. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_124.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.233 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_207 | Na fahimci cewa manufofin gwamnati suna da tasiri na kai-tsaye kan rayuwar al’umma. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_207.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.974 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_313 | Anas ya sanya a ransa cewa ba zai ƙetare iyaka a magana ba. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_313.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.114 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_324 | Bayan shan shayi, Umar ya ƙudiri aniyar gujewa faɗa a wurin aiki. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_324.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.834 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1707 | hau_f_1707_ev_spontaneous_007 | A'a ba kowane lokaci ba ne mutum zai iya biyan kuɗin wajibi, wato kaman kuɗin wuta kuɗin haya, kuɗin ruwa, kuɗin makaranta, kuɗin waya, ba kowane lokaci bane domin mutum akwai mantuwa, mutum yana da mantuwa; zai iya yi manta da cewa ya kamata ya biya kuɗin wata, ko ya biya kuɗin ruwa ko ya biya kuɗin wuta, ko ya biya k... | audio/hau_f_1707_ev_spontaneous_007.flac | female | 46-60 | Tertiary | 158.2325 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_291 | Rashin kula da muhalli yadda ya kamata yana haifar da ɓarkewar annoba. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_291.flac | female | 15-29 | Primary | 8.014 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_553 | Wasan dambe na gargajiya yana ɗaya daga cikin wasannin da aka fi sani a ƙasashen Afrika. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_553.flac | male | 46-60 | Secondary | 10.934 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_428 | Karatun maraice yana da matukar amfani ga wadanda suke son samun takardar shaidar ƙwarewa. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_428.flac | female | 30-45 | Secondary | 7.434 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_500 | Yanzu da an gyara hanyar da babu yadda ɓarayi za su sami damar kai mana farmaki. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_500.flac | female | 15-29 | Primary | 9.614 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_456 | Ƙaunar ganin mutane sun fita daga cikin damuwa musamman yara ɗalibai. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_456.flac | female | 46-60 | Primary | 5.794 | hausa | 40 | EV | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_453 | Na fahimci maganganunsa cike suke da son zuciya da hassada da ƙyashi. | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_453.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.094 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_346 | Don ka iya yadda ake tsara labarai kana iya zuwa ofishina na koya maka. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_346.flac | male | 30-45 | Secondary | 6.654 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_438 | Makiyaya za su sharɓi romon dimokuraɗiya, domin gwamnati tana shirin gina musu makarantu. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_438.flac | female | 30-45 | Tertiary | 8.994 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_213 | Za a raba takalma ga yaran da ba su da su a makaranta. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_213.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.534 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_122 | Ka nuna tausayi da jin ƙai ga mutanen da ke fama da cutar sikila. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_122.flac | male | 46-60 | Secondary | 5.514 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1058 | hau_f_1058_ag_spontaneous_018 | [um] shi dankali, wannan dankali ne namu na Hausa ana samun irin shi ne a jikin ganyen dankalin ake saran irin in aka [um] yanki irin se aje a dasa ayi kuyya se a dasa shi bayan an dasa su shi an fi sukar shi da damuna ne in aka shuka shi da damuna yana buƙatar ruwan damuna se se se ya zo daga baya [um] ze kama ƙasa da... | audio/hau_f_1058_ag_spontaneous_018.flac | female | 60+ | Secondary | 150.78 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_1570 | hau_m_1570_he_spontaneous_002 | A yau tattaunawanmu ze gudana ne me yasa hanyoyin inganta fahimtar da da al'adun da addini a asibitoci a na ɗaya ? na ɗaya shi ne gabatar da shi ta hanyar horar da ma'aikatan asibiti a shirya kwasakwasai dake koyar da ma'aikata game da al'adu daban-daban da addinai misali horon fahimtar da al'adu da addini a fannin laf... | audio/hau_m_1570_he_spontaneous_002.flac | male | 46-60 | Tertiary | 157.26 | hausa | 40 | HE | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_413 | Ya kamata ka zauna da maƙotanka lami lafiya da kwanciyar hankali. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_413.flac | female | 46-60 | Secondary | 7.114 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_570 | hau_f_570_he_spontaneous_025 | Akwai wani al’adan wanda basu yadda da bama yaro nonon farko ba, amma me ke uwa bazaso ki haifo yaro ba kigani kullum kina gudun asibiti domin rayo bashida lafiya ko kuma wata cuta tayi saurin kamashi. Shiyasa a kace ko likitoci suke faɗa daka haifi yaro nonon farkonon yanada sinadari da yawa a cikin ta wanda zai gina ... | audio/hau_f_570_he_spontaneous_025.flac | female | 15-29 | Tertiary | 100.68 | hausa | 40 | HE | |
hau_f_398 | hau_f_398_ag_spontaneous_023 | Kwallon kwakwan manja ita dai kwallon manja ita ne kwallon da bayan an shuka wannan kwakwan manjan an ɓaro ta, an zo an ciccire wannan tsukan jikin nata ko in ce bayan an kai wannan kwakwan manjan gurin niƙa. Idan aka je aka niƙa ta aka niƙo ta to za a zuba shi. A wannan wurin da ake faɗa bayan an fitar da wannan manja... | audio/hau_f_398_ag_spontaneous_023.flac | female | 15-29 | Tertiary | 92.78 | hausa | 40 | AG | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_481 | Mutane da yawa ba sa iya samun rancen kuɗi saboda rashin takardun da ake buƙata. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_481.flac | female | 15-29 | Primary | 8.654 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_490 | Je ki ki tambayi babarki ko Halima, ai ita ta sani. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_490.flac | female | 30-45 | Primary | 10.234 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1268 | hau_m_1268_ev_spontaneous_009 | Barkan mu da wannan lokaci ya ya kake ji idan ka tuna inda kake rayuwa haƙiƙa wajen zama ya kasance wani babban abu ne dake ɗamfare da rayuwan ɗan Adam shi dai masauƙi ko wajen zama ya kasance ɗaya daga cikin ababe da su ka fi mahimmanci a rayuwar ɗan Adam kamar yanda manyan masana su ka sa su ka ayyana shi wato abin d... | audio/hau_m_1268_ev_spontaneous_009.flac | male | 30-45 | Tertiary | 187.92 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_444 | Kokawa ita ce wasan da na fi so tun ina yaro. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_444.flac | male | 46-60 | Secondary | 5.414 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.