audio
audioduration (s)
3.29
363
speaker_id
stringclasses
386 values
audio_id
stringlengths
23
32
transcript
stringlengths
38
4.31k
audio_path
stringlengths
34
43
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
duration
float64
3.29
363
language
stringclasses
1 value
snr
int64
40
40
domain
stringclasses
3 values
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_291
Tun wuri mun kiwata kajin da za a yi shaglin bikin da su.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_291.flac
male
15-29
Secondary
6.694
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_138
Yana da kyau ma’aurata su san kuɗin da suke samu.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_138.flac
male
15-29
Tertiary
5.174
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_217
Tabawa ta fi son tafiya aiki a motarta, domin da safe babu gosulo
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_217.flac
male
15-29
Tertiary
5.793
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_411
Wasan ƙwallon ƙafa wasa ne mai matuƙar tarihin gaske fa
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_411.flac
male
46-60
Secondary
6.614
hausa
40
EV
hau_f_1003
hau_f_1003_ag_spontaneous_009
haɗin kan manoma a arewacin Najeriya yana temaka mu su wajen ajiye abubuwan da suke amfani da shi a rubuce babbar misali shine kamar a yanayin kasuwa idan ka ɗauki kasuwa yanayin kasuwanci yanda zasu kai shanun su suna da ƙungiya da suke haɗa kai se an zauna an yi taro an yi magana akan yadda za'a inganta kiwon shanu w...
audio/hau_f_1003_ag_spontaneous_009.flac
female
46-60
Tertiary
168.42
hausa
40
AG
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_096
A lokacin sanyi, nakan saka tufafi masu kauri domin kare kaina daga illar sanyi.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_096.flac
male
15-29
Tertiary
6.974
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_112
Rashin nasara baya nufin ƙarewar rayuwa, face wata sabuwar dama ce ta yin gyara.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_112.flac
female
30-45
Tertiary
8.334
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_138
Mutane suna koyon juriya ne ta hanyar fuskantar matsaloli da neman mafita.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_138.flac
female
30-45
Tertiary
7.214
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_029
A cikin watan azumi malamai suna taka muhimmiyar rawa, wajen wa'azi.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_029.flac
female
15-29
Tertiary
6.04
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_194
Ya kamata a ke amfani da kalmomi masu kyau a lokacin hira, domin kaucewa rikici ko ɓacin rai.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_194.flac
male
46-60
Primary
11.714
hausa
40
EV
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_355
Kar a dinga ɗaga murya da surutu barkatai don kar a dami mutane.
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_355.flac
male
30-45
Tertiary
6.514
hausa
40
EV
hau_f_190
hau_f_190_ag_spontaneous_023
mai siyar da tumatur yana nufin mutum ko kamfanin dake sai da tumatur wanda tumatur kuma mahimmin kayan lambu ne a cikin al adun hausa ko kuma a kasuwannin gona mai sayar da tumatur yanada alhakin sayar da tumatur ma mutane ko masu bukatan sa koda kuwa a kasuwanni ko a wuraren kasuwanci ayyukan mai saida tumatur na far...
audio/hau_f_190_ag_spontaneous_023.flac
female
15-29
Primary
96.256
hausa
40
AG
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_147
Wani ɗan Daudu ya tuba da harkar, bayan yayi wani mummunan mafarki.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_147.flac
male
15-29
Tertiary
8.994
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_577
Godiya ga waɗanda ke tallafa maka a rayuwa yana ƙarfafa zumunci.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_577.flac
male
15-29
Secondary
5.654
hausa
40
EV
hau_m_081
hau_m_081_ev_spontaneous_031
Wannan jadawali ze nuna mana a kan meye amfanin tafiye-tafiye. Me ake nufi da tafiye-tafiye? Tafiye-tafiye hanya ce wanda za ka samu ƙarin ilimi, ko kuma zuwa wani wuri domin neman wani abu na sabo daga cikin rayuwar ka. Mutane ko kuma masana kan ganin cewa ya fi kyau tuba ka ɓatar da kuɗin ka a hanyan tafiye-tafiye do...
audio/hau_m_081_ev_spontaneous_031.flac
male
15-29
Primary
121.74
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_294
Ka kula da abin da ya fi muhimmanci a yau domin ka rage yin abubuwa ba bisa tsari ba.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_294.flac
female
30-45
Primary
12.074
hausa
40
EV
hau_m_1199
hau_m_1199_he_spontaneous_021
muhimmancin samun shagon magani, samun shagon magani, yana da matukar mahimmaci, wajen inganta kiwon lafia, da tabbatar da cewa mutane suna samun magungunan da kulawan da suka dace wannan hoton yana baiyana mahimamcin dalilin da da ke sa samun magunguna [?] keda amfani ga al' umma inganta amincin amfani da magunguna sh...
audio/hau_m_1199_he_spontaneous_021.flac
male
15-29
Tertiary
165.54
hausa
40
HE
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_393
Aiki mai yawa yana iya hana mutum samun lokacin kansa da iyalinsa.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_393.flac
female
60+
Primary
5.814
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_151
Bayan ta ci abincin dare, takan fara shirin barci, inda take shirya ɗakinta
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_151.flac
female
15-29
Secondary
6.854
hausa
40
EV
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_354
Maryam ta ji daɗin yadda ake tunawa da ita lokacin da take cikin matsala.
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_354.flac
female
30-45
Tertiary
8.174
hausa
40
EV
hau_m_228
hau_m_228_ag_spontaneous_005
Wannan muna kiran shi da suna goyon masara. Goyon masara a lokacin da yake laƙe ga ainihin iccen shi a cikin gona. Irin wannan muna kiran shi da goyon masara wanda ba ai ainihin cire shi daga ainihin uwashshi ba, a ciki yana laƙe a cikin gonar shi. Irin wannan kamar yadda wannan hoto yake ɗauke, shi masara ce a laƙe ga...
audio/hau_m_228_ag_spontaneous_005.flac
male
30-45
Tertiary
103.12
hausa
40
AG
hau_f_448
hau_f_448_ag_spontaneous_019
Wannan hoto, yana ɗauke da mutane guda uku, zamu hango wani namiji, mai riga ruwan hoda, da wata mace mai sanye da riga ruwan ɗorawa ta sanya zani ta ɗaura akan rigar. Sannan zamu hango sangalalan wata mata, amma ita fuskar ta bata fito ba. Ita matar mai riga ruwan ɗorawa tana riƙe da wuƙa da rogo a hannun ta, tana amf...
audio/hau_f_448_ag_spontaneous_019.flac
female
30-45
Secondary
105.12
hausa
40
AG
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_005
Idan mutum ya zo wajen wani domin neman taimako, akan ce “Barka da zuwa, ya ake ciki?”
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_005.flac
male
46-60
Tertiary
13.214
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_573
Duk da Amina ita kaɗai ce Bahaushiya a makarantarsu, ta dage tana yin ta ɗaya.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_573.flac
male
30-45
Tertiary
10.74
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_488
Idan aka rarraba ayyuka, kowane mutum zai gama nasa da sauri kuma ba tare da gajiya ba.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_488.flac
male
46-60
Primary
9.554
hausa
40
EV
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_064
Zan yi ƙoƙari domin ganin na gina kyakkyawar mu'amala da maƙwabta na domin inganta dangantakarmu.
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_064.flac
male
30-45
Secondary
11.414
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_409
Mai unguwa ya ce kowanne magidanci ya shuka bishiya a ƙofar gidansa
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_409.flac
male
46-59
Tertiary
5.834
hausa
40
EV
hau_f_196
hau_f_196_ev_spontaneous_013
akwai nau’in gidaje kala kala a kasar hausa zan fada muku kadan daga cikn su, da kuma yanayin yanda suke akwai gidan kasa, ma’anar sa wannan gini wannan gida anyisa ne daga kasa anayin sane da kasa mai tauri tare da amfani da cukowa ko duddugowa dan karfafa tubali. salon sa yakan kasan ce ϳana daki guda biyu tareda ruf...
audio/hau_f_196_ev_spontaneous_013.flac
female
30-45
Primary
117.36
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_164
Rashin samun isashen bacci na iya shafar yadda ake gudanar da rayuwar yau da kullum.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_164.flac
male
46-60
Tertiary
9.954
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_212
Zaizayar ƙasa na cikin abubuwan da suke yi wa muahallinmu barazana, don dole mu shawo kanta.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_212.flac
male
15-29
Secondary
7.414
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_175
Matasan suna girmama iyaye amma suna neman hakkin yin zaɓi a rayuwarsu
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_175.flac
male
15-29
Tertiary
8.554
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_188
Na fahimci cewa cin bashin banki yana iya haifar da matsala ga rayuwar mutum.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_188.flac
female
15-29
Tertiary
8.794
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_345
Haka ita ma kyauta, in za a ba wa mutum, to a girmama shi.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_345.flac
male
46-60
Secondary
4.994
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_168
Ku dinga fitowa da wuri don samun abin hawa da wuri
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_168.flac
male
15-29
Tertiary
4.033
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_185
Haɗa zumunci yana buƙatar mutum ya kasance mai ɗabi’a mai kyau.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_185.flac
male
46-60
Primary
8.073
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_206
Zama tare da mutum mai damuwa yana iya rage masa raɗaɗi.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_206.flac
male
46-60
Secondary
5.114
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_346
Aiki tare wajen tsaftace unguwa na ƙarfafa haɗin kai tsakanin mutane.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_346.flac
male
46-60
Primary
9.874
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_238
Idan mutum yana iya sarrafa tunaninsa, zai samu nutsuwa a rayuwa.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_238.flac
female
15-29
Secondary
6.154
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_502
Hukumar [cs] NDLEA [cs] ta cafke wata ɗaliba da ƙushin hodar Iblis saba’in da shida.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_502.flac
female
15-29
Primary
11.034
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_268
Masu iya jawabi ne ke jagorantar tawagar alhazai don faɗakar da su.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_268.flac
female
46-60
Primary
8.274
hausa
40
EV
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_387
Yin tunani kan abinda ya gabata na rayuwa nasa a fahimci kai.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_387.flac
male
15-29
Secondary
5.234
hausa
40
EV
hau_m_230
hau_m_230_ev_spontaneous_030
Rashi ko rashin kuɗi babban matsala ce da ka iya mutum ya ji cewa kamar ma ba a yi dashi. Wani lokaci rashin kudi kan haifar da matsaloli dabam dabam a cikin gida da wajen gida, rashin kuɗi ka iya sawa a kasa, mutum ya kasa fahimtar me yake damunsa? Ko me yake haɗa shi da mutane? Rashin kuɗi matsala ce babba da muke ƙo...
audio/hau_m_230_ev_spontaneous_030.flac
male
15-29
Primary
94.464
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_440
Matasan garinsu sun karrama shi saboda yawan ganin sa da ake yi a harkokin mutanen garin.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_440.flac
male
46-60
Tertiary
7.994
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_194
Wasu mutanen kan kwana a tsakar gida don samun iska a lokacin bazara.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_194.flac
male
46-59
Tertiary
6.114
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_330
Idan ina tattaunawa, ina ƙoƙarin guje wa katse hanzarin wanda ke magana.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_330.flac
female
46-60
Primary
6.434
hausa
40
EV
hau_m_384
hau_m_384_he_spontaneous_014
Wane matakai za ka bi wajen kawad da ciwo da aka ji da kuma baa da taimakon gaggawa a wannan yanayi da mutum yake? abu na farko shi ne idan mutum ya ji wani ciwo akwai taimako na gaggawa da za a ba shi doomin karee shi daga wata cuuta? Alal misali mutum ya yankee da reza ko kuwa mutum ya yankee da wuƙa ko ya yanke da d...
audio/hau_m_384_he_spontaneous_014.flac
male
30-45
Secondary
120.44
hausa
40
HE
hau_f_1104
hau_f_1104_he_spontaneous_039
Assalamu alaikum kaman yadda kukace kuna inyi muku bayani a bayani akan a yawancin tsarin imani yaya mafitar kai maki da alaƙa da lafiya da cuta. To karma dai yana alaƙa da lafiya ne ta wajen cewa idan an kiyaye cewa ga yanayin abinda za a ci kuma yanayin abinda za a sha masu lafiya da yanda akai aka samesu da ta inda ...
audio/hau_f_1104_he_spontaneous_039.flac
female
15-29
Tertiary
151.5
hausa
40
HE
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_371
A wasu bukukuwan, ana gabatar da gasar rawa da waƙoƙi don ƙara wa taro armashi.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_371.flac
female
15-29
Primary
8.094
hausa
40
EV
hau_m_949
hau_m_949_ag_spontaneous_038
Wato tambayarmu na yanzu shi ne wato wane noman al'ada ne ko kuma wato yanayin yadda ake aje abinci muke tunani yake barazanar ɓacewa. ta dalilin wato yawan mutane a wuri ko kuma a gari baki ɗaya. to akwai abubuwa da yawa da suke barazana gurin wato ɓacewar wato a a noman al'ada da kuma al'adance yadda ake ajiye abinci...
audio/hau_m_949_ag_spontaneous_038.flac
male
15-29
Tertiary
220.288
hausa
40
AG
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_581
Habibu da Ibrahim suna mutunta junansu, inda ba wanda yake shiga rayuwar wani
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_581.flac
female
30-45
Secondary
8.073
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_419
Na ga wasu sukan ci Tubani da safe, ko su haɗa da kunun tsamiya.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_419.flac
female
46-60
Tertiary
5.474
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_296
Yana da kyau a koyar da yara yadda za su sarrafa kuɗi tun suna ƙanana.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_296.flac
male
60+
Tertiary
5.474
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_369
Alhali kowa ya san halin da al'umma suke ciki a yau?
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_369.flac
female
30-45
Secondary
4.754
hausa
40
EV
hau_f_753
hau_f_753_ev_spontaneous_034
Wato bisa ga hotonnon da yake ga banmu, titinnan titi da ambaliya ta cika. Titi da yaka cike da ruwa kuma dashi ke muna samun damu wannan sosai a najeriya. To in munzo ta arewa ɗinnan gaskiya da sauƙi amma idan mun shiga ta kudun nan da yake suna samun damuwan nan sosai. Me yasa? Dan ginin su a cunkushe a guri ɗaya ne,...
audio/hau_f_753_ev_spontaneous_034.flac
female
15-29
Tertiary
106.74
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_563
Ƙarfafa abokai wajen kula da lafiyar ƙwaƙwalwa na taimakawa a rage damuwa.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_563.flac
male
60+
Tertiary
6.074
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_013
Ana yin bikin Sabuwar Shekara a China domin tabbatar da an gama shirin komai na wannan shekarar.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_013.flac
male
46-59
Tertiary
8.194
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_122
Gine-ginen zamani na buƙatar fasahar rage zafi don kare lafiyar mazauna birane.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_122.flac
male
15-29
Tertiary
6.994
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_335
Yau fa Juma'a ce, ya za ki sa waɗannan tsofaffin kayan?
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_335.flac
female
46-60
Tertiary
4.994
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_532
Shan ruwa da yawa akai akai yana ƙarawa jiki kuzari da harsashi
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_532.flac
male
15-29
Tertiary
5.354
hausa
40
EV
hau_m_180
hau_m_180_ag_spontaneous_107
yadda ake kiwon kifi a yankin mu kiwon kifi kiwo ne da ke bada riba da kuɗi da kuma nama sosai yayin da mai kiwon kifi ake son shi da tsafta a koda yaushe ya kamata mai kiwon kifi ya kasance mai tsafta sabida kifi abune da ya ke son canjin ruwa akai-akai koda yaushe kifi yana son ka canza masa ruwa idan ruwan sa sunyi ...
audio/hau_m_180_ag_spontaneous_107.flac
male
15-29
Primary
91.4
hausa
40
AG
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_036
Yayin da direba ya ɗauki hanya, sai ya kunna mana wani wa'azi mai ratsa jiki.
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_036.flac
male
15-29
Tertiary
6.273
hausa
40
EV
hau_f_1279
hau_f_1279_ev_spontaneous_021
Barka da war haka. Wato abinda ze taimaka wajen wato rage gajiya bayan dawowa daga wurin aiki wato da yammaci wato suna da dama, yaayinda zamuga cewa bayan an dawo daga wurin aiki wato akwai abubuwa da za'ayi wanda ze kasance wato yaa ragewa mutum gajiya a jikinsa ya sashi cikin farin-ciki ya kuma sashi a cikin nishadi...
audio/hau_f_1279_ev_spontaneous_021.flac
female
46-60
Tertiary
165.42
hausa
40
EV
hau_f_281
hau_f_281_ev_spontaneous_008
Jama’a barkanmu da warhaka, a yau na zo muku da bayani ne a kan addini A dai yanzu [?] muna da addini kala-kala fiye da yanda kake tsammani masu adadi wa’inda wasu an san su sosai wasu kuma ba a riga da an san su ba akwai addini [?] iri-iri wanda wasu su kan bauta ma abubuwan da ma muke gani, wasu kuma su kan bauta ma ...
audio/hau_f_281_ev_spontaneous_008.flac
female
15-29
Secondary
98.965333
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_443
Muna shirin zuwa bikin Sharo da makiyaya ke yi a ƙarshen damina.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_443.flac
female
15-29
Primary
8.073
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_512
Mafi yawan makarantu masu inganci suna da tsadar da talakawa ba sa iya biya.
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_512.flac
male
30-45
Primary
7.714
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_547
A wasu lokuta, iyali na fatan cewa babban yaro ya ɗauki nauyin wasu bukatu.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_547.flac
female
30-45
Primary
8.274
hausa
40
EV
hau_m_424
hau_m_424_ev_spontaneous_001
Barka da war haka abun da ake nufi a wannan bidiyon shi ne ma’aikacin banki ko mai ajiyar kuɗi shi ake kiran shi da accounter ko mai ajiyar kuɗi ko mace ko namiji ana kiransu da accouter . Yana bayani tana bayani lokacin da aka biya ka ko an biya ka albashi ne ko wani aiki da kayi. Ka yi amfani da lokacin ka da damanka...
audio/hau_m_424_ev_spontaneous_001.flac
male
15-29
Secondary
126.8
hausa
40
EV
hau_m_482
hau_m_482_ag_spontaneous_021
Barka da warhaka a wannan hoton na uku a kan abincin gargajiya, mace ce za ka gan ta a zaune a gaban gida ta shimfiɗa tabarma da butoci guda biyu da kofuna guda biyu da tire a gabanta, a cikin tiren akwai wani abu kaman kubza, ko kuma a ce biredi, ko gurasa ta ɗauki wuka ta ɗaura za ta yanka, da alaman cewa wannan abin...
audio/hau_m_482_ag_spontaneous_021.flac
male
30-45
Primary
103.26
hausa
40
AG
hau_f_765
hau_f_765_ag_spontaneous_004
Barkanku da warhaka. A yau muna ɗauke muku ne da bayani akan wanna ‘ya’yan itace wada aka fi sani a Hausa wato fiya-fiya da Turanci kuma ana ce mi shi Afirikan tiye a Hausa kuma ana ce mi shi fiya-fya, to shi dai wannan ‘ya’yan itace wani ‘ya’yan itace ne me ɗauke da sinadarin da ya ƙunshi maiƙo wato fats ko kuma abunc...
audio/hau_f_765_ag_spontaneous_004.flac
female
15-29
Tertiary
100.3
hausa
40
AG
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_364
Idan kana son cin abinci mai kyau, amma ba mai tsada ba, ka je gidan Mama Aisha.
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_364.flac
male
15-29
Tertiary
6.154
hausa
40
EV
hau_m_106
hau_m_106_ev_spontaneous_006
Wannan hoto kuma za mu ga wato ainihin babbar mota, ma’ana ƙatuwar mota mai girma da faɗi. Tana ɗauke da gagga-gaggan manya-manyan itatuwa, ga dukkan alamu wannan itatuwan sun yi amfani da shi ainihin mashin, an sare shi ko kuma an yanko shi a jikin wata babbar bishiya, sannan an yi amfani da abubuwa masu ƙarfi suka ɗa...
audio/hau_m_106_ev_spontaneous_006.flac
male
15-29
Tertiary
99.54
hausa
40
EV
hau_m_421
hau_m_421_ev_spontaneous_075
Barka da warhaka wannan hoto an gwado mana ne yanda abokai da ko kuma in ce abokai da ƙawaye suke ɗauke da abubuwa na sha a hannayensu yayinda suke gwado farin cikinsu da murna da shagali na taruwansu kamar yanda muka sani ne akanyi taro a lokaci daban-daban na abokai wanda za a haɗu a gwada farin ciki da murna a tsaka...
audio/hau_m_421_ev_spontaneous_075.flac
male
15-29
Secondary
173.4
hausa
40
EV
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_258
To a yau in na ba ku bashi ta ina za ku iya biya?
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_258.flac
male
30-45
Secondary
5.134
hausa
40
EV
hau_f_170
hau_f_170_he_spontaneous_025
Jama’a barkan mu de da wannan lokaci, zan yi bayani a kan sarrafa damuwa. Damuwa na iya zama wani abu da ke shafar kowa da kowa a rayuwa, yana iya bayyana a matsayin damuwa, ƃacin rai, rashin bacci ko kuma matsalolin jiki kamar ciwon kai ko ciwon ciki. Ga wasu hanyoyin da za a iya sarrafa damuwa, na farko motsa jiki, m...
audio/hau_f_170_he_spontaneous_025.flac
female
15-29
Primary
120.4
hausa
40
HE
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_244
Mansur ya tsara ɗauko matarsa daga unguwa yau, bayan ya taso daga aiki
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_244.flac
male
30-45
Tertiary
6.294
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_214
Idan dare ya yi, na saba da yin wanka domin na samu kwanciyar hankali.
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_214.flac
male
15-29
Primary
6.814
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_116
Shugabansu ya ba ta Naira miliyan ɗaya, bayan ya samu labarin satar da aka yi mata.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_116.flac
male
46-60
Secondary
7.354
hausa
40
EV
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_456
Mai gari ya ce, kowanne gida su kawo mutum guda wanda zai amfana da shirin noman zamani
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_456.flac
female
30-45
Tertiary
11.354
hausa
40
EV
hau_m_226
hau_m_226_ev_spontaneous_014
Kuɗi da kuma nau'in kuɗaɗe da muke da su. Kuɗi wasu abubuwa ne da muke amfani da su ta rayuwarmu ta yau da kullun, muna amfani da kuɗaɗe domin biyan buƙatun mu, muna amfani da kuɗaɗe domin siyan abinci, ko abun sha, ko tufafi, ko gurin zama dama wasu abubuwan na more rayuwa wa'inda muke amfani da su yau da kullun. Nau'...
audio/hau_m_226_ev_spontaneous_014.flac
male
15-29
Tertiary
92.56
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_066
Don me mutum zai ƙi barci da wuri, kuma ya so tashi da wuri?
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_066.flac
male
15-29
Primary
5.634
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_037
Yawan faɗin kalmomin ƙauna ga juna na samar da dangantaka mai ƙarfi.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_037.flac
male
30-45
Tertiary
8.26
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_065
Fahimtar yaren soyayyar abokin zama yana ƙarfafa dangantaka matuƙa a wannan zamani.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_065.flac
male
30-45
Tertiary
8.44
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_101
Matsalolin kuɗi na iya shafar rayuwar aure idan ba a fahimci juna ba.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_101.flac
male
15-29
Secondary
6.454
hausa
40
EV
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_261
Wani ɗan kasuwa a Kasuwar Kurmi ya ɗauki hutu don ya huta daga aiki.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_261.flac
male
46-60
Tertiary
8.334
hausa
40
EV
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_317
Na lura cewa mutanen da ke da tsari wajen tanadi sukan fi samun sauƙi.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_317.flac
male
15-29
Primary
8.654
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_574
Yin aiki da hikima yana taimakawa wajen gujewa matsala da shugabanni.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_574.flac
female
15-29
Tertiary
6.134
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_277
Idan mutum yana son cimma burinsa, dole ne ya rubuta su domin ya samu kwarin gwiwa.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_277.flac
male
30-45
Tertiary
5.954
hausa
40
EV
hau_m_048
hau_m_048_ag_spontaneous_006
Ban wanda aka aje masara a ciki, wato shi wannan abu ban harma wuri ne da ake aje amfanin noma kayan abincin noma irrin su masara da kuma wasu dabbobi Kaman shanu da da sauransu rago da sauransu. Wanda ana ajewa musamman mahimmin masara yana zamana Kaman suto ɗakin ajiya wanda ake gina su musamman domin adanawa kiyaye ...
audio/hau_m_048_ag_spontaneous_006.flac
male
15-29
Tertiary
104.064
hausa
40
AG
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_444
Muna yin guzurin dabino da gyaɗa domin ci a mota, idan za mu je Legas.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_444.flac
female
46-60
Tertiary
7.474
hausa
40
EV
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_405
Gudanar da tarurruka kan dabarun ajiya ya na inganta tsare-tsaren ajiya.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_405.flac
male
15-29
Primary
7.294
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_363
Goge hakora da safe yana hana warin baki da yaɗuwar ƙwayoyin cuta a cikin haƙora.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_363.flac
female
46-60
Tertiary
9.714
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_408
Gwamnati ta ƙaddamar da dokar hana sare dazuka ba tare da izini ba.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_408.flac
male
30-45
Tertiary
8.26
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_584
A wasu lokuta, ana yin amfani da matsayi don tilasta wa ma’aikata yin aiki mai nauyi.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_584.flac
female
15-29
Tertiary
6.894
hausa
40
EV
hau_m_1024
hau_m_1024_ag_spontaneous_039
Ahh wannan kamar yadda muke iya hangowa a cikin wannan hoto shine, zamu ga cewar ga wata gona nan kuma tana sanye da shuka, ko in ce anyi shuka a cikin wannan gona ah kamar yadda muke iya fahimta a wannan hoto shine za mu iya ganewa wannan waje da akayi wannan shuka, waje ne da yake da taɓo, kuma ga dukan alamu wannan ...
audio/hau_m_1024_ag_spontaneous_039.flac
male
46-60
Tertiary
150.48
hausa
40
AG
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_084
Lokacin da wani ya yi mini alheri, ina gode masa domin nuna jin daɗina.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_084.flac
female
15-29
Tertiary
6.774
hausa
40
EV
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_237
Abincin ma akan yi iri-iri, akwai tuwon shinkafa da waina da sauransu.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_237.flac
female
46-60
Secondary
6.954
hausa
40
EV
hau_m_234
hau_m_234_ev_spontaneous_023
Tattaunawa ta kasance abune mai mahimmanci ga jama’a, domin anaso mutane su dinga tattaunawa a cikin lamura na rayuwa dole ne sai an haɗu an ɗanyi maganganu kowa ya haɗi ra’ayi nayi ake samun hanyoyi na magance wasu lamura na rayuwa, domin itta tautaunawa, tanada matuƙar mahimmanci ga mutane, ko babba ne ko ƙarami, ko ...
audio/hau_m_234_ev_spontaneous_023.flac
male
30-45
Tertiary
128.94
hausa
40
EV
hau_m_427
hau_m_427_ev_spontaneous_001
Barka da war haka a wannan hoto, an gudo mana hoto ne na kasuwa kuma kasuwa, wuri ne da ake wato siye da siyar wa na abubuwa da ake amfani dashi na yau da kullum walau a gidaje, walau a ma'aikatu da dai sauransu kamar yadda muka sani kasuwa wuri ne da yake cike wato da cinƙoso da cikowa na mutane, na jama'a baki daya y...
audio/hau_m_427_ev_spontaneous_001.flac
male
15-29
Primary
182.52
hausa
40
EV
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_201
To amma mu ina ruwanmu da wasu gumaka? Ai mu da su sai dai sara.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_201.flac
female
46-60
Secondary
7.634
hausa
40
EV
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_266
Ma’aikata da ke Kwalejin Kimiyya sun sami hutun sati guda bayan taron shekara.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_266.flac
male
46-60
Tertiary
11.054
hausa
40
EV