audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_172 | Na ji cewa titin baya ya fi sauƙin cunkoso fiye da wannan. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_172.flac | female | 46-60 | Tertiary | 6.494 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_570 | An gayyaci manoma su taru a gidan Alhaji Isyaku don a koya musu noman rani | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_570.flac | male | 60+ | Tertiary | 7.614 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_517 | Yana da kyau a dinga saka mutane yin ayyukan da suka dace da su. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_517.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.234 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_177 | hau_m_177_ev_spontaneous_008 | Barkanmu da sake dawowa a wannan shiri wato shiri ta ainihin bayani dangane da hotuna yau wannan hoto da zan yi bayani a kai wato hoto ne da ke nuni zuga ainihin masarrafar rogo irin ta ainihin gargajiya ba ta zamani ba don haka mene ne ake nufi da ko me ake ce da masarrafa to ita masarrafa waje wanda wato aka ainihin ... | audio/hau_m_177_ev_spontaneous_008.flac | male | 30-45 | Tertiary | 160.62 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_522 | Idan gwamnati ta zare hannunta daga rayuwar mutane ta yau da kullum, hakan yana hana cigaba. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_522.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.38 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_328 | Wasu suna kamuwa da shaye-shaye, wanda hakan yakan janyo illoli da dama. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_328.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.094 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1565 | hau_f_1565_he_spontaneous_001 | Mecece hanya mafi mahimmanci a cikin tsarin ware ƙwayoyin halitta kuma me yasa ko wane mataki ke da mahimmanci tsarin ware ƙwayoyin halitta kamar [cs] da [cs] yana da matakai masu mahimmanci waɗanda ke taimakawa wajen samun ingantaccen samfurin bincike ga wasu daga cikin manyan matakai da muhimmancin su na ɗaya tattara... | audio/hau_f_1565_he_spontaneous_001.flac | female | 46-60 | Tertiary | 166.14 | hausa | 40 | HE | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_227 | Idan mutum ya fi maida hankali kan aiki kawai, zai iya rasa jin daɗin rayuwa. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_227.flac | male | 46-60 | Tertiary | 9.374 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_582 | hau_m_582_ag_spontaneous_031 | Barka dai A wannan hoton za ka ga an samu zanjin yanayi wanda ruwa yayi yawa har ya shigo gonar mutum ya shigo wata gona, ze huce da ƙasar wajen da ciyayin wurin, da komaI na wajen. Ana samun irin wa'yannan abubuwa a gonaki harda da ma gidaje, amma a wannan hoton ya nuna cewa dai a gona ne aka smi wannan iftila'in. Wan... | audio/hau_m_582_ag_spontaneous_031.flac | male | 15-29 | Tertiary | 212.1 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_916 | hau_f_916_ev_spontaneous_005 | Barka da warhaka a wannan faifayi an gwado mana ne watau yanda giwa watau take tafiya ko in ce giwa yake tafiya yake kiwo tare da ƴaƴansa a daji kamar yadda muka sani giwa watau naman daji ne watau da yake da matukar mahimmanci wanda al'umma kuma ya kamata ace su riƙa wauce ma idan yake sabida watau naman daji ne da za... | audio/hau_f_916_ev_spontaneous_005.flac | female | 30-45 | Tertiary | 162.42 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_536 | Ƙirƙirar taro na shekara don girmama tsoffin iyaye yana ƙara zumunci . | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_536.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.454 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_570 | Yin biyayya ga shugaba yana da muhimmanci, amma yana da kyau a san iyaka. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_570.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.654 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_596 | Siyan abubuwan masu sauƙi akai akai ya na rage kashe kuɗi mai yawa a gida. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_596.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.634 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_199 | Sani ya yi dace da samun budurwa mai tarbiyya ta gari. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_199.flac | female | 15-29 | Primary | 5.774 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_199 | Na fahimci cewa tattaunawa cikin natsuwa tana rage rashin fahimta tsakanin mazauna gida. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_199.flac | male | 30-45 | Tertiary | 9.354 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_493 | Barka da rana, duk mutan gida lafiya? Ina kuwa ɗan yaye? | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_493.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.134 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_340 | Taƙaita siyan abincin da ake amfani da robobi wajen adana su yana rage yawaitar sharar robobi a cikin gidaje. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_340.flac | male | 46-59 | Tertiary | 8.834 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_103 | Na fi jin daɗin yin ƙananan gyare-gyare a gida maimakon kirawo ƙwararre. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_103.flac | female | 46-60 | Secondary | 9.354 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_236 | Lokacin zaɓe, ana yawan jin alƙawarin canji, amma baya samuwa. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_236.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.374 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_170 | hau_f_170_he_spontaneous_023 | Jama’a barkanmu da dai da wannan lokaci, zan yi bayani akan izinin neman jima’i. Izini na jima’i yana nufin cewa mutum ya yarda da jima’i a fili ba tare da wani takura ko tilasta ci ba. Wannan yana nufin cewa mutum da za a yi jima’i dashi yana da ‘yancin yanke shawara, kuma yana da iya cewa eh ko a’a a kowane lokaci. M... | audio/hau_f_170_he_spontaneous_023.flac | female | 15-29 | Primary | 104.56 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_929 | hau_m_929_ag_spontaneous_032 | Salama alaikum ...... barkanmu da sake dawowa, wannan shiri namu. A yau tambayar namu tana tambaya ne akan yadda za ka bawa, biyan bashi muhimmanci da ajiyar kuɗi. A cikin tsari na tattalin arziki na yau da kullum, yan da muhimmanci, a san yadda za a dai daita biyan bashi da ajiyar kuɗi. Ga wasu muhimman ka'idodi da za... | audio/hau_m_929_ag_spontaneous_032.flac | male | 30-45 | Tertiary | 170.04 | hausa | 40 | AG | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_165 | Yana da kyau mutum ya mai da hankali kan ci gabansa ba tare da damuwa da wasu ba. | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_165.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.174 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_309 | A wasu al’adu, inna tana da haƙƙin kula da ‘ya’yan ƙanwarta idan ta rasu. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_309.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.954 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_443 | Abdullahi ya sayi sabbin tayu guda biyu daga Peugeaot Workshop don kada motarsa ta samu matsala. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_443.flac | male | 15-29 | Primary | 8.254 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_539 | Kowane mutum yana da buƙatu daban a lokacin shirin biki, don haka ana buƙatar fahimta. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_539.flac | female | 30-45 | Tertiary | 9.814 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_146 | Bala ya ce bai taɓa zuwa bankin ba, komai a intanet ake yi | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_146.flac | male | 30-45 | Primary | 5.994 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_600 | hau_f_600_ev_spontaneous_041 | Sarrafa garin rogo kala kala ne akwai hanyar sarrafa garin rogo na gargajiya wanda ake amfani da dutse ko katako a kama nuka busassan rogon har ta koma gari akwai kuma wanda ake amfani da na'urar nika garin [um] rogon ya koma gari kaman irin manyamanyan masanaantu haka za ka gaa suna amfani da[um] injina manya da suke ... | audio/hau_f_600_ev_spontaneous_041.flac | female | 15-29 | Tertiary | 105.52 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_526 | A masallaci, ana cewa "Assalamu alaikum" kuma ana amsawa da "Wa alaikumus salam." | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_526.flac | female | 46-60 | Secondary | 9.914 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_015 | Magance damuwa wani abu ne mai buƙatar lokaci da haƙuri. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_015.flac | male | 60+ | Tertiary | 4.514 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_053 | hau_m_053_ev_spontaneous_004 | Konannen gida ko gida da ya ƙone ko gidan da yayi gobara ko wanne daga ciki duka ana iya amfani da shi a ƙasar hausa wurin [um] bayyana wannan irin iftila'i na wuta ko na gobara lallai haƙiƙa gobara wani [um] babban iftila'i ne da yakan afka wa mutane a lokuta daban daban amma yawanci an fi samun irin wannan iftila'i n... | audio/hau_m_053_ev_spontaneous_004.flac | male | 30-45 | Secondary | 162.48 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_419 | Yana da kyau a san wanda za a yi wa hira mai tsayi da wanda ba za a yi wa ba. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_419.flac | male | 30-45 | Secondary | 8.334 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_091 | Idan ba a magance matsalolin aiki, zasu iya haifar da gajiya da raguwar ingancin aiki. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_091.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.754 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_350 | hau_m_350_ev_spontaneous_029 | Barkan mu dai wannan hoto an gwado mana ne iyali watau abun da ake nufi da iyali a nan shi ne gida da ya ƙunshi ma`aurata wato gida ne da yake ɗauke da ma`aurata , mata da miji da kuma `ya`yansu kamar yanda muke gani a wannan hoto an gwado mana mata ne da mijin ta da kuma `yar su mace, kamar yanda muke gani gashi nan a... | audio/hau_m_350_ev_spontaneous_029.flac | male | 30-45 | Primary | 98.48 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_527 | Na yi matuƙar jin tsoro lokacin da na gano ba zan iya sarrafa abin da ke faruwa ba. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_527.flac | female | 60+ | Primary | 8.234 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_530 | Ta zo a fusace wai don na sayi irin motarta, ni ko na ce yi haƙuri | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_530.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.994 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1152 | hau_f_1152_ag_spontaneous_009 | Wannan hoton da kuka gani mai yiwuwa yana nuna masara ne ko kuma wani abu ga ƙwaro nan yaz ga ƙwaro nan yazo yana cinta,kuma wannan koma bayan shuka ne sabida ƙwaro yana da launin baƙi gayinan kuma yana cinye shu,abubuwan shukan ne,ganyen ne ta yiwu masara ne ko kuma wani shukan daban amma gayinan ya cinye,kuma wannan ... | audio/hau_f_1152_ag_spontaneous_009.flac | female | 15-29 | Tertiary | 152.490667 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_042 | hau_f_042_ev_spontaneous_032 | Hanyoyin nuna girmama wa da bambancin mutane yana nufin yadda za mu kula da juna tare da mutunta bambance-bambancen dake tsakanin al’umma, wanan ya haɗa da bambancin addini, harshe, al’ada, tunani, fata da ra’ayoyi. Ga wasu hanyoyin da za a girmamawa ga bambancin mutane: koyan fahimtan bambancin mutane, ka fahinci cewa... | audio/hau_f_042_ev_spontaneous_032.flac | female | 15-29 | Tertiary | 120.38 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_174 | Shekaran jiya, Ali ya aika wa Mustapha saƙon gaisuwa bayan wata guda ba tare da hulɗa ba. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_174.flac | female | 46-60 | Primary | 7.114 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_267 | hau_m_267_he_spontaneous_057 | Wa zamu kira lokacin taimakon gaggawa? Wa zamu kira lokacin da muke naiman taimako na gaggawa? Mu sani ana iyya kiran jami’an kiwon lafiya a duk lokacin da ake buƙatar taimako na gaggawa domin su zo su kawo ɗauki a wani abu da yake faruwa da wani na rashin lafiya wanda ake buƙatan ɗauki na gaggawa. Ko wani lokaci idan ... | audio/hau_m_267_he_spontaneous_057.flac | male | 30-45 | Primary | 102.96 | hausa | 40 | HE | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_536 | Matar ta yi farin ciki da jin daɗi sakamakon shawarwarin da likitan gyaran ɗabi'a ya ba ta. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_536.flac | female | 60+ | Primary | 8.954 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_027 | Borkono yanzu yana arha, gara mu saya kafin lokacin tsadarsa | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_027.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.774 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_029 | Dole ne shugabanni su girmama lokutan ma’aikata ba tare da matsin lamba ba. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_029.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.354 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_493 | Kada ka sayi kaya masu tsada domin ka burge jama'a. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_493.flac | female | 15-29 | Tertiary | 4.914 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1141 | hau_f_1141_he_spontaneous_005 | ? ? ? muhimman abubawa da tsarin tallafi ya kamata a tanada kafin haihuwa don saukaka rayuwa ga jariri da iyaye a tabbatar da cewa jariri yana da waje mai tsafta da lafiya don bacci da hutawa a tanaji gadon jariri zanin gado bargon jariri da dai sauran maka mantansu tufafi masu kyau da ɗumi safar hannu da ƙafa huluna d... | audio/hau_f_1141_he_spontaneous_005.flac | female | 15-29 | Tertiary | 175.62 | hausa | 40 | HE | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_575 | Wasu shugabanni na son a bi umarninsu ba tare da wata tambaya ba. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_575.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.894 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_180 | hau_m_180_ag_spontaneous_102 | bayani a kan tsirrai ƙanana ƙanana wanda manomi zai iya shukawa a yankin mu a yankin mu akwai ƙananan tsirrai wanda manomi ya ke shuka wa domin ya samu kyakykyawar tsiri a wannan yankin misali kamar gyaɗa gero rogo da dai sauransu manomi yakan shuka su domin ya samu riba da kuma kuɗi da kuma ci a kowane lokaci yayin da... | audio/hau_m_180_ag_spontaneous_102.flac | male | 15-29 | Primary | 89.76 | hausa | 40 | AG | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_490 | Wasu dokokin suna taimakawa wajen inganta rayuwar al'umma wasu kuma suna sa mutane cikin wahala. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_490.flac | female | 15-29 | Tertiary | 10.02 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_220 | Yana da kyau mutane su dinga amfani da hanyoyin sufuri na zamani don rage gurɓacewar muhalli. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_220.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.874 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1101 | hau_f_1101_ag_spontaneous_037 | kaman yanda muke gani a nan nan kasuwa ne inda ake siye da siyarwa da kaya kala kala da kayan abinci da kayan gida da ma komi da komi nan kasuwa ne ake saida gashinan inda wata mata ne nan tazo gashinan da jakanta da kuma roba gashinan ita kuma wannan matan gashinan itama ta zo ta miƙa mata kuɗi zata siya ayaba wannan ... | audio/hau_f_1101_ag_spontaneous_037.flac | female | 60+ | Secondary | 156.42 | hausa | 40 | AG | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_518 | Mahaifiyar amarya ta ɗauki alhakin shirya kayan 'yarta kafin a kai ta gidan mijinta. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_518.flac | female | 30-45 | Tertiary | 8.194 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_539 | A wasu lokuta, yin shawarwari kan lokacin shaƙatawa yana taimakawa wajen samun kwanciyar hankali. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_539.flac | male | 30-45 | Secondary | 7.934 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_058 | A daina sayen abubuwan da ba dole ba domin a sami damar ajiya. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_058.flac | female | 60+ | Primary | 6.434 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_127 | hau_m_127_ev_spontaneous_053 | Cikakken kimiyyar faɗawa cikin soyayya uhmmm. Soyayya wata halitta ce da muke jin ta acikin zuciyoyinmu yayin da muka haɗu da abin da muke ƙauna. Yana farawa daga mataki zuwa mataki har zuwa matakin da zai zama wanda yake sananne har zuwa ma matakin da zai zama abin tsoro, ƙwarai da gaske, na ce abin tsoro saboda wani ... | audio/hau_m_127_ev_spontaneous_053.flac | male | 30-45 | Tertiary | 102.24 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_525 | Na fahimci cewa neman taimako ba alama ce ta rauni ba, sai dai hikima. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_525.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.574 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_548 | An yi bikin ƙaddamar da shirin ba wa manoma bashi a Kazaure. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_548.flac | female | 46-60 | Secondary | 7.194 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_082 | Cin hanci da rashawa a cikin jami'an tsaro Yana kawo rashin adalci a cikin al'umma. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_082.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.854 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_230 | Malam Ado ya yi mummunan sabo da shan giya ta yadda ya kasa dainawa. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_230.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.434 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_562 | hau_m_562_ag_spontaneous_002 | A wannan kamar yadda zamu gani a wannan majigi shine yanda ake sarrafa kwakwar manja. To kwakwanja dai ana sarrafa ne ta hanyoyi da yawa. amma ga ta farko, farko idan akai girbin wannan kwakwan manjan ana barinsa dole yai kwana goma zuwa sha biyar in yai wannan kwanaki a tsakankanin wannan kwanaki indai ya nuna dole a ... | audio/hau_m_562_ag_spontaneous_002.flac | male | 15-29 | Primary | 106.54 | hausa | 40 | AG | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_183 | Umar ya tsara burikansa tun farkon shekara domin ya san abin da yake son cimma. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_183.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.994 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_388 | Matan unguwarmu sun buɗe dandalin tattaunawa na Whatsapp, domin duba matsalolin al'umma. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_388.flac | male | 60+ | Tertiary | 10.814 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_305 | Samar da ayyukan ilimi da lafiya suna da matuƙar muhimmanci wajen cigaban al'umma. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_305.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.014 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_238 | In dai akwai wadata, to wasu sukan baje-kolin abinci, gwanin ban sha'awa. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_238.flac | female | 46-60 | Secondary | 7.634 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_162 | Shiga tsarin biyan kuɗi da kaɗan-kaɗan ya na sa a cika manyan bukatu. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_162.flac | male | 15-29 | Primary | 6.254 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1129 | hau_m_1129_ag_spontaneous_015 | ? Abin da yake faruwa wajen shi girbin abarba ko kuma cirar ta ita abarba idan ta girma to kafin a tashi wannan girbi a akan nemi wasu abubuwa waƴanda suke tallafawa wajen ita abarbar ta ƙara samun ƴaƴan su ƙara samun lafiya da kuma kulawa a wajen shi girbin abarbar akan cire ta ne daidai lokacin da ta bura kafin ta nu... | audio/hau_m_1129_ag_spontaneous_015.flac | male | 46-60 | Tertiary | 151.86 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_052 | hau_f_052_ev_spontaneous_008 | Ƙa'idojin inganta kai masu sauƙi. Ka’idoji ne wanda mutane za su iya bi don jin daɗinsu da inganta rayuwarsu. Wa’yannan Ka’idojin suna da sauƙin fahimta, tunawa da amfani. Na ɗaya shan ruwa aƙalla kofi takwas a rana na taimakawa wajen rage damuwa. Biyu yin godiya ta hanyar rubuta, rubuta abubuwa uku da kuke godiya a ko... | audio/hau_f_052_ev_spontaneous_008.flac | female | 15-29 | Secondary | 108.858667 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_105 | hau_f_105_ev_spontaneous_002 | wani mutum ne a filin gona yana riƙe da kayan aikin shi kaman matuƙa haziiƙii da shuƙi wato yana ko shuka ko kuma girbewa kuma bayan haka idan ya ɗan hahhaƙa rai yasa kayanshi sai ya shuka idan kuma gonan tana buƙatar ruwa lokacin da ƙasa tai ƙarfi zai zo ya faffesa mata ruwa kuma bayan haka zai na zuwa idan ciyayi suk... | audio/hau_f_105_ev_spontaneous_002.flac | female | 30-45 | Primary | 91.733333 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_391 | Me ye rashin aikin yin, Tattaunawa a kan bal ɗin? | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_391.flac | male | 60+ | Tertiary | 5.494 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_487 | Ina godiya da abinci da ruwa da nake samu a kullum ba tare da biyan kuɗi ba. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_487.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.153 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_051 | hau_m_051_ev_spontaneous_003 | Yauwa wannan na magana ne akan mace a dakin girki tana girki. So ɗakin girki ɗaki ne a gida ko a waʤen gida ko wani ɗan gu da aka ɗan gina dai wanda anan ake zuwa ana girki. Yawanci dai al’adan arewa ko a ƙasarmu ta nijeriya mata aka fi sani da girki su iyaye yara mata iyaye ke koyama yana yin girki sobada al’adan arew... | audio/hau_m_051_ev_spontaneous_003.flac | male | 15-29 | Tertiary | 93.92 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_056 | Matar gwamna wadda 'yar ƙauyenmu ce, ta sa an gina sabuwar makaranta a ƙauyen. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_056.flac | male | 60+ | Tertiary | 11.614 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_554 | Ina wuni Baba Lawan, ya kasuwa yau? Yau ka yi ciniki sosai ne? | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_554.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.334 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_059 | Sun zauna domin gyara rashin fahimtar da ke tsakaninsu. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_059.flac | female | 15-29 | Tertiary | 4.353 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_562 | Lokacin da muke raba aikin tsabta, muna tsara jadawali domin tabbatar da kowa ya yi nasa. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_562.flac | male | 30-45 | Secondary | 8.414 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_148 | hau_f_148_he_spontaneous_016 | Samun tsaftataccen ruwa yana da matukar amfani a rayuwarmu. Domin yana hana kamuwa daga cututtuka, cututtuka kamar su kwalara, su typhoid da dai sauransu. Sannan samun tsaftataccen ruwa yana kara lafiya, saboda in aka samu ruwa mai kyau sai a samu lafiya , sannan kuma a samu ingantaccen ƙarfin jiki, samun tsaftataccen ... | audio/hau_f_148_he_spontaneous_016.flac | female | 15-29 | Tertiary | 96.96 | hausa | 40 | HE | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_203 | Mutane da yawa na fuskantar matsin lamba daga iyaye kan zaɓin sana’a da aure. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_203.flac | male | 15-29 | Tertiary | 11.674 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_301 | Idan mutum yana da dabarun ciniki, zai iya magance matsalolin rayuwa. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_301.flac | male | 60+ | Tertiary | 5.154 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_383 | Yi wa mutane alheri yana saka musu farin ciki a zuciyoyinsu | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_383.flac | male | 46-60 | Secondary | 5.874 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_586 | Sun sa a koya wa ƙaninsu kanikanci domin samun abin yi. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_586.flac | female | 60+ | Primary | 5.554 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_187 | Kaɗa ganguna ko yin amfani da kayan kida don jan hankalin jama’a. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_187.flac | female | 60+ | Primary | 5.794 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_027 | Wani lokacin sabis ɗin bankuna yana ɗaukewa yayin tura kuɗi. | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_027.flac | male | 30-45 | Primary | 6.794 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_221 | Rayuwa da tsari mai kyau na iya taimakawa wajen hana cunkoson ayyuka da gajiya. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_221.flac | female | 60+ | Primary | 6.974 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_059 | Na fahimci cewa samun malamai masu ƙwarewa yana taimakawa wajen koyon ilimi cikin sauƙi. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_059.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.114 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_135 | A baya, Babaji ya ji tsoron canji, amma yanzu yana fuskantar rayuwa da ƙarfin zuciya. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_135.flac | male | 60+ | Tertiary | 8.474 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_473 | hau_m_473_ev_spontaneous_001 | Barka da warhaka. Watau ayyuka da nake da shi a cikin watau iyali na musamman da sanyin safiya ayyuka ne da ya shafi ? karin kumallo watau wa'innan ayyukaya shafi kari kumallo zan iya kira da farko watau abinda za a karya kenan, girki ma kawai zan iya cewa mai zaman kansa na safiya watau akwai kuma abinda ya shafi shar... | audio/hau_m_473_ev_spontaneous_001.flac | male | 15-29 | Primary | 172.62 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_323 | Addini na koyar da gujewa duk wani abu da zai cutar da rayuwa. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_323.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.114 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_469 | hau_m_469_ev_spontaneous_017 | barka da warhaka a wannan hoto an gwado mana hoto ne na yara yayin da suke zaune da maman su wato mahaifiyar su kenan kamar yadda muka sani su yara wato abun ayi wasa ne da su abun a kula ne da su kama daga kan kula da tarbiyar su kula da wato ilimin su da dai sauran su ita uwa ta kan taka rawar gani wato wajen kula da... | audio/hau_m_469_ev_spontaneous_017.flac | male | 15-29 | Secondary | 175.68 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_196 | A jiya, wani mutum ya gyara famfon ruwa don amfanin jama’ar unguwa. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_196.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.454 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_147 | Ita dai tafiya tana buɗewa mutum ido kuma mutum zai ƙara basira. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_147.flac | female | 46-60 | Secondary | 7.954 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_018 | Shatawa kowa iyakarsa a rayuwa na rage samun masu shishshigi a cikin rayuwarsa. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_018.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.754 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_417 | Yana da kyau a tanadi kuɗi tun kafin bukukuwa don kauce wa kashewa fiye da kima. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_417.flac | male | 15-29 | Secondary | 9.214 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_486 | hau_m_486_ag_spontaneous_030 | A wannan taswira idan muka duba za mu ga akwai ainihin icce ne wanda yake batun fidda fure . To gs shi nan wannan abun da yake ya yi ja kuma iccen yana nan kore , fure ne wanda yake fesuwa . Idan muka duba da ƙyau za mu ga shi wannan huren ga shi nan kalar ɗaurawa ne , ma'ana ya isa lokacin da zai fidda shi wannan hure... | audio/hau_m_486_ag_spontaneous_030.flac | male | 15-29 | Primary | 103.48 | hausa | 40 | AG | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_540 | Kowa ya san Aminu ba zai iya rabuwa da Amina ba, saboda yadda yake sonta. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_540.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.714 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_196 | Mun samar da wani tsarin tara kuɗi domin taimakon al'ummar unguwa. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_196.flac | male | 60+ | Tertiary | 5.034 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_069 | hau_m_069_he_spontaneous_017 | aˊssalamu alaikum ayau zamu tattauna kan kula da mara lafiya a gida wannan wata hanyace maimahimman ciˋ da ake baiwa mara lafiya dama samun kulawa cikin natsuwa a gida tare da taimakon iyya da masu kula da lafiya. Kula da mara lafiya a gida yana da fa’idoji da yawa yana bama mara lafiya damar samun jin dadin gida wanda... | audio/hau_m_069_he_spontaneous_017.flac | male | 30-45 | Primary | 117.82 | hausa | 40 | HE | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_562 | Hasiya da sauran maƙwabta sun kafa gidauniyar tallafa wa maƙwabciyarsu Mariya | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_562.flac | male | 60+ | Tertiary | 9.014 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_039 | Idan mutum yana son a ƙarfafa amãna tsakanin abokai, dole ne ya zama mai gaskiya. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_039.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.673 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_222 | Na saba amfani da sabulu mai kyau domin tsaftace fuskata daga datti da gumi. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_222.flac | female | 46-60 | Tertiary | 7.234 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_042 | Lokacin da nake shirin kwanciya, ina ajiye wayata a gefe. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_042.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.094 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_106 | hau_m_106_ev_spontaneous_027 | wannan hoton muna ganin mata ce wanda take aiki ta shemin aikin sharan titi gashi nan tana share titi ga mutane nan suna wucewa yadda dai masu sharan titi suke yi a kowani gari za su fito da safe domin gudanar da wannan shara da tsaftar muhalli sannan su tashi da sassafe kafin kowama ya fito sai dai alamu sun nuna a na... | audio/hau_m_106_ev_spontaneous_027.flac | male | 15-29 | Tertiary | 94.2 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_697 | hau_m_697_ag_spontaneous_010 | Mutum na girbe amfanin gona. Girbe amfanin gona shi ne ne cire amfanin gona lokacin da ya nuna, ya isa a cire a kawo gida a yi amfani da shi. Ya danganta da irin amfanin. Girbi da ake wa gero ya bambanta da girbin da ake wa masara, ya bambanta da girbin da ake wa doya, ya bambanta da girbin da ake ma wasu abubuwa daban... | audio/hau_m_697_ag_spontaneous_010.flac | male | 30-45 | Tertiary | 96.59 | hausa | 40 | AG |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.