audio
audioduration (s)
3.29
363
speaker_id
stringclasses
386 values
audio_id
stringlengths
23
32
transcript
stringlengths
38
4.31k
audio_path
stringlengths
34
43
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
duration
float64
3.29
363
language
stringclasses
1 value
snr
int64
40
40
domain
stringclasses
3 values
hau_f_278
hau_f_278_he_spontaneous_009
Alamomin farko na ebola. Alamomin cutar ebola suna bayyana tsakanin kwana biyu zuwa kwana ishirin da ɗaya bayan kamuwa da cutar amma galibi suna bayyana a cikin mako guda. Alamomin farko sun haɗa da zazzaɓi mai tsanani, jijjiga, gajiya shine jin ƙarancin kuzari da kasala mai tsanani, sai akwai ciwon jiki, rashin jin da...
audio/hau_f_278_he_spontaneous_009.flac
female
15-29
Secondary
109.56
hausa
40
HE
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_213
Wasu mutane na fama da matsalar rashin lantarki saboda yawan iska ko hadari.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_213.flac
male
15-29
Tertiary
6.434
hausa
40
EV
hau_f_1121
hau_f_1121_he_spontaneous_004
hanyoyi da mutum zai bi domin ya samu ingantacciyar sadawar tsakanin shi da tsakannin mara lafiya da kuma likita ya kamata mutum idan ya na jin wani alamun wani cuta ko kuma wani dai daga cikin alamomin cututuka to sai ya shirya kafin zuwa asibiti idan mutum ya je asibiti zai yi bayani asarari da yadda ba zai boye ba l...
audio/hau_f_1121_he_spontaneous_004.flac
female
46-60
Tertiary
164.94
hausa
40
HE
hau_m_1107
hau_m_1107_ag_spontaneous_001
Toh kamar yanda kuke gani wannan noman wannan gona ne wannan kuma gonar gahinan kaman yadda kuke gani shukan da akayi kaman misali an samu fili ne se akayi shuka toh shukan nan da akayi se an kula dashi ze tsuro kuma bayan ya tsuro a ƙara bashi kula a mai ban ruwa da de sauran su harda taki da de sauran su har ya kai m...
audio/hau_m_1107_ag_spontaneous_001.flac
male
46-60
Tertiary
162.18
hausa
40
AG
hau_m_091
hau_m_091_ag_spontaneous_005
Wannan shi ne namijin goro. Wato ma'ana wannan namijin goron ana noma shi ne a gurin da yake ɗauke da lumshi da lema haka, ba can mai ruwa ba,sannan kuma ba wannan ba. Gurin dai da yake lumlumi yana riƙe lema ba can yana bushewa sosai ba. Za'a zo a tauna rami tsakanin rami zuwa rami ya kai inci goma, zuwa inci gom sha ...
audio/hau_m_091_ag_spontaneous_005.flac
male
15-29
Primary
94.24
hausa
40
AG
hau_m_230
hau_m_230_ev_spontaneous_005
Babbar birnin jahar Edo Benin wanda aka fi wa take da birnin Benin, birni ne mai tsohon tarihin gaske wanda yake da abubuwa da yawa na tunawa a tarihance daga cikin abubuwa manya-manya masu jan hankali akwai wannan katon gunkin da yake tsakiyan birnin garin kusa da sarkin garin a kan wani babban round na shataletalen m...
audio/hau_m_230_ev_spontaneous_005.flac
male
15-29
Primary
96.938667
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_443
Idan abokina ya nemi taimakon kuɗi wurina masu yawa, ina tattaunawa da shi cikin hikima.
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_443.flac
female
30-45
Secondary
7.834
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_109
A soyayya ba a raba tunani, tsundumawa cikin koginta ake yi.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_109.flac
male
30-45
Tertiary
10.06
hausa
40
EV
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_273
A wasu lokuta, mutane sukan hana kansu neman taimako saboda suna tunanin addu’a kawai ta isa.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_273.flac
female
60+
Primary
8.674
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_425
Wasu mutane sun zama ɓata gari saboda tsadar rayuwa da matsin tattalin arziƙi ya haifar.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_425.flac
female
15-29
Tertiary
8.28
hausa
40
EV
hau_f_440
hau_f_440_ag_spontaneous_010
gonan waken na olayin a sati biyu wato shi dai wake noman sa gaskiya noma ce mai albarka kuma bai da wahalan yi amman fa a lokacin da mutum ya san me yake yi a kan sa a sati biyun nan lokacin kasan cewa ka riga kayi shuki har shuka sun fara tsurowa sun fito suma ɗan tasa kaɗan to a lokacin zaka bi ka duba in akwai wani...
audio/hau_f_440_ag_spontaneous_010.flac
female
30-45
Tertiary
119.3
hausa
40
AG
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_116
A zo a cika waje, amma kuma a ga ba bayani.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_116.flac
female
15-29
Primary
5.634
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_556
Ban cika son hayaniya ba da surutai barkatai a cikin mutane.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_556.flac
female
46-60
Primary
6.154
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_340
Garin kwaki na kudu shi ne sahihi fiye da kowanne
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_340.flac
male
30-45
Primary
5.554
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_457
Nazarin addini tare da malamai ya na tabbatar da ingantaccen fahimtar littattafan addini.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_457.flac
male
30-45
Tertiary
9.194
hausa
40
EV
hau_f_1058
hau_f_1058_ag_spontaneous_026
matsalolin da manoma suke fuskanta gurin yin noma da kayan noman zamani shine matsaloli farko shine na daya basu saba yin amfani da wa innan kayan aikin gonan ba wani basu iya tukawa ba wasu basu iya noma da suba basu iya shuka da suba matsalan da suke fuskanta shine idan mutum ya saba yayi da hannu ko da abunda ya sab...
audio/hau_f_1058_ag_spontaneous_026.flac
female
60+
Secondary
153.84
hausa
40
AG
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_368
Na lura cewa rage yawan yin wanka da ruwan ɗumi yana taimakawa wajen rage kuɗin wuta.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_368.flac
female
46-60
Secondary
11.154
hausa
40
EV
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_050
Guje wa ɗabi'un da ba su da kyau yana tabbatar da kyakkyawan ci gaba a cikin al’umma.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_050.flac
male
15-29
Primary
8.494
hausa
40
EV
hau_f_199
hau_f_199_ag_spontaneous_010
sarƙaƙiyar da ta ke faaruwa a cikin gonar, idan ƙwari suka cika, a cikin sarƙaƙiyar akwai kuma haɗari mai yawa a cikin gonar. Wasu lokutan a lokacin da ƙwari suka cika, a lokacin ne mutun zai iya tafka asaara. Ƙwari suna shigaa su cinye wa mutum kayan gonarsa, kuma sannan suna jawo masa babbar asaara. Zaa ka zo kana da...
audio/hau_f_199_ag_spontaneous_010.flac
female
15-29
Primary
79.47
hausa
40
AG
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_057
Dole ne iyaye su koyar da yara yadda za su girmama kowa a rayuwarsu..
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_057.flac
female
30-45
Secondary
6.354
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_011
Tallafin gwamnati yana kawo sauƙin matsalolin tattalin arziki da na iyali.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_011.flac
female
15-29
Tertiary
8.554
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_375
Garba ya cika dubu uku ya sayi shinkafar waje, don ta fi auki
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_375.flac
male
30-45
Primary
5.634
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_506
Wai ta ce a yi haƙuri, gani ta yi zai ba wa mage.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_506.flac
female
30-45
Primary
4.674
hausa
40
EV
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_491
To amma a baya bai cika ba ne ko yaya?
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_491.flac
male
30-45
Secondary
3.714
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_431
Yin abinci don raba wa maƙwabta hanya ce ta nuna kulawa.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_431.flac
male
46-60
Secondary
4.474
hausa
40
EV
hau_f_1015
hau_f_1015_ev_spontaneous_010
Muhimmi da kuma ko da kuma [?] ƙauna da [?] su daɗe yana da matuƙar dangantaka da amana da [?] Amana tana da mahimmanci wajan gini tsayayyan zuminci lokacin da abokai suka yarda da juna sun gina wani tushe mai ƙarfi wanda zai tabbatar da [um] Amana tana haifar da tabbaci tabbaci inda kowanne ɓangare zai iya sanar da ɗa...
audio/hau_f_1015_ev_spontaneous_010.flac
female
15-29
Tertiary
159.6
hausa
40
EV
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_135
Bayar da tallafin karatu, yana baiwa 'ya'yan talakawa samun ilimi nagartacce.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_135.flac
female
60+
Primary
7.474
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_457
Farin ciki ba yana zuwa ne daga yawan kuɗi ba, sai yadda ake amfani da shi.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_457.flac
female
30-45
Tertiary
6.814
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_510
Idan mutum yana da kwanciyar hankali da lafiya, yana iya zama cikin farin ciki fiye da attajiri.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_510.flac
female
30-45
Tertiary
7.454
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_003
Na saba da cin abinci tare da iyali domin jin daɗin dare bayan aiki.
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_003.flac
male
15-29
Primary
6.854
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_427
A dalilin haka, cututtuka da yawa za su iya kama mutum.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_427.flac
female
46-60
Tertiary
5.234
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_350
Da safe, ina shafa ruwan fure domin jin daɗin fatar fuskata da kare lafiyarta.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_350.flac
female
46-60
Tertiary
7.914
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_436
Idan ba a hukunta masu cin hanci ba, ba za a iya kawo sauyi mai ma’ana ba.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_436.flac
female
15-29
Tertiary
7.3
hausa
40
EV
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_236
Wata dattijuwa ta raba madara da gurasa ga yaran da ke makaranta.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_236.flac
male
15-29
Secondary
5.554
hausa
40
EV
hau_f_1146
hau_f_1146_ag_spontaneous_018
? e a cikin alu'mata akwai lokuta na musamman da ake gudanar da taruka na gargajiya dake ƙunshe da musaya da cinikayya ba tare da anfani da kuɗi kai tsaye ba was daga cikin waɗannan lokuta sun haɗa da bukukuwan girbi bukukuwan aure da kuma bukukuwan gargajiya kamar bikin sallah ko bukukuwan ƙabilanci a wasu bukukuwan g...
audio/hau_f_1146_ag_spontaneous_018.flac
female
60+
Tertiary
157.98
hausa
40
AG
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_226
Yau na gama cin abinci da wuri domin in samu lokacin hutawa.
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_226.flac
male
15-29
Primary
5.874
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_507
Idan mutum yana son farin ciki, dole ne ya san yadda zai yi ya sarrafa kuɗinsa.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_507.flac
female
30-45
Tertiary
5.974
hausa
40
EV
hau_m_402
hau_m_402_ev_spontaneous_010
Asssalamu ala’ikun jama’a barkanmu dai da warhaka ni ne naku Dauda Muhammad kaman yau da kullon, yau ma na sake zuwa muku da sabon maudu’i da ya ƙunsa ɗalibi a cikin aji. In aka ce ɗalibi a aji wane ne ɗalibi a aji? Dalibi shi wani mutum ne me neman ƙaruwa da kuma fahimta da kuma wato neman ilimi ta harkan yau da kullo...
audio/hau_m_402_ev_spontaneous_010.flac
male
15-29
Secondary
108.76
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_374
Magana kan matsalolin al’umma na iya kawo ci gaba, amma yana bukatar hikima da kariya.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_374.flac
female
15-29
Tertiary
8.94
hausa
40
EV
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_244
Ina tuna lokacin da aka sallamo ni daga asibiti bayan na yi haihuwar fari
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_244.flac
female
30-45
Tertiary
7.474
hausa
40
EV
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_081
Yanzu kuwa da kafafen sadarwa suka yi yawa, ai sai mutum ya nutsu.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_081.flac
male
46-60
Tertiary
5.734
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_160
Shekaran jiya, Aisha ta aiko wa Zainab saƙo don jin halin da take ciki.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_160.flac
female
46-60
Primary
5.754
hausa
40
EV
hau_m_1129
hau_m_1129_ag_spontaneous_014
? um ƙalubalen da ake samu na daga ƴaƴan ayaba abarba um shine ba wani de babba bane ba amma dai tsutsa itace take taɓa ƴaƴan ? ko tsutsar da take sauka akan piren na ayaban na abarbar idan ta sauka ta kan shanye wannan pire idan ta shanye shi to kuma kaga baza'a samu abinda ake so ba na daga wannan abarbar um kuma akw...
audio/hau_m_1129_ag_spontaneous_014.flac
male
46-60
Tertiary
150.96
hausa
40
AG
hau_m_402
hau_m_402_ev_spontaneous_031
Assalamu alaikum jama'a barkan mu dai da war haka, ni ne dai naku Dauda Muhammed yau ma na sake samo muku da sabon maudu'i da za mu ɗan tattauna a kai. Wato yau maudu'in mu da za mu yi magana a kai, za mu yi magana a kan wata [?] makarantu da suke wato jahar [cs] Pinland [cs]. Mene ne ya sa makarantu na jihar [cs] Pinl...
audio/hau_m_402_ev_spontaneous_031.flac
male
15-29
Secondary
121.1
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_439
Yanzu in aka ce mata ya kujiba-kujiba? Na san ba za ta gane ba.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_439.flac
female
46-60
Secondary
9.234
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_233
A da abokina yakan ce yana tafiya a ƙafa daga cikin gari zuwa Ɗorayi da daddare.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_233.flac
female
15-29
Tertiary
10.414
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_555
Yin ninƙaya wasa ne da ke buƙatar numfashi mai kyau da ƙarfin hannu.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_555.flac
male
46-60
Secondary
8.614
hausa
40
EV
hau_f_1050
hau_f_1050_ag_spontaneous_028
A cikin wannan hoto ana iya hango ƙafar wani mutum sanye da wando mai launin kore da takalmin aiki yana danna shebur da kafa Ana iya ganin ƙasa mai laushi da aka fara tonowa, tona alaman cewa mutumin yana aikin tono ƙasa. mutumin yana amfani da hebur din don haƙo ko juya ƙasa wanda na iya zama wani bangare na shirye sh...
audio/hau_f_1050_ag_spontaneous_028.flac
female
46-60
Tertiary
128.362667
hausa
40
AG
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_429
Takan bayyana godiyarta a gare ni a lokacin da na kai mata abinci
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_429.flac
female
15-29
Tertiary
5.114
hausa
40
EV
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_423
Sau da yawa ana jin cewa dole ne mutum ya bi ka’idojin da al’umma suka gindaya.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_423.flac
female
60+
Primary
7.214
hausa
40
EV
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_303
Guje wa yin ayyuka da yawa lokaci guda yana sa ni zama cikin tsarin kammala abu ɗaya a lokaci guda.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_303.flac
male
46-60
Tertiary
12.454
hausa
40
EV
hau_f_1217
hau_f_1217_ag_spontaneous_012
Tsaren ban ruwa na dirip ya na da ga cikin hanyoyin ban ruwa mafi inganci wanda ke taimakawa wajen tsarewan ruwa da kuma kiyaye danshin kasa ya na rage bacar da ruwa ga yadda wannan tsari ke aiki da kuma yadda ya ke taimakawa wajen samun ingantacen ban ruwa na farko ruwan ya na zuwa kai tsaye ga tushen shuka tsarin ban...
audio/hau_f_1217_ag_spontaneous_012.flac
female
46-60
Tertiary
151.68
hausa
40
AG
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_498
Tsadar ilimi yana hana ‘yan ƙasa da dama samun ilimi mai inganci.
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_498.flac
male
30-45
Primary
6.514
hausa
40
EV
hau_f_205
hau_f_205_ag_spontaneous_029
Su wa’annan dai mutanen masu ƙaramin ƙaramin ƙarfi ne, gashi nan uwace da ‘yarta daga ganinsu basu da ƙarfin, anyi girkin itace gashi nan tukunya a gurin ga gurin su ma kujeran roba ne a gurin, gashi nan sunyi girkin su mara nauyi ba tare da sun wani kashe kuɗi ba a abincin da suka yi ba. Kaman yanda gasu ya nuna, suna...
audio/hau_f_205_ag_spontaneous_029.flac
female
15-29
Primary
93
hausa
40
AG
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_297
Ina damuwa saboda yawan gumin da nake, idan lokacin zafi ta zo.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_297.flac
male
60+
Tertiary
9.854
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_109
Idan matsalar ta fi ƙarfin mutum, yana da kyau a nemi ƙwararre don gujewa lalacewa.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_109.flac
female
46-60
Secondary
11.194
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_581
Yau zan saurari sautin ruwan sama domin samun bacci mai kyau.
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_581.flac
male
15-29
Primary
5.794
hausa
40
EV
hau_f_042
hau_f_042_ev_spontaneous_043
Dalilan dayasa ya kamata ka shiga ƙungiyoyi da al’umma a jami’a, suna da matuƙar tasiri wajen haɓaka ci gaban mutum a cikin jami’a, da kuma taimakawa wajen gina kyakkyawan ƙwarewa da haɗin kai tsakanin ɗalibai. Haɓaka ƙwarewar jagoranci: shiga ƙungiya ko al’umma a jami’a, yana baka damar samun ƙwarewar jagoranci, a yay...
audio/hau_f_042_ev_spontaneous_043.flac
female
15-29
Tertiary
143
hausa
40
EV
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_412
Wasu mutane suna fama da matsin lamba daga abokai su yi abin da ba su shirya ba.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_412.flac
female
60+
Primary
6.374
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_123
Hamza yakan saurari duk maganar da ‘yarsa ta zo da ita sannan ya ba ta shawara
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_123.flac
female
30-45
Secondary
6.754
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_222
Shamsiyya tana ɗinka wa ‘ya’yan marasa galihu kayan makaranta da siya musu litattafai
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_222.flac
male
46-60
Secondary
9.694
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_236
Musa ya karanci tarihin al’ummarsa da girmamawa saboda ya gano darussa da dama.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_236.flac
female
30-45
Primary
10.914
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_178
Na fahimci cewa samun hanyar yin ƙananan sana’o’i yana taimakawa wajen rage wahala.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_178.flac
female
15-29
Tertiary
9.314
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_083
Idan akwai kyakkyawar fahimta tsakanin ma’aikata da shugabanni, aiki yana tafiya daidai.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_083.flac
male
15-29
Tertiary
10.194
hausa
40
EV
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_290
Ina kallon baya don gano yadda na girma da kuma abubuwan da ya kamata na gyara.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_290.flac
male
15-29
Secondary
7.114
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_356
Umma ai kin ce tana daina karanta irin waɗannan littattafai amma ta ƙi ji.
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_356.flac
male
15-29
Primary
6.994
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_113
Idan ka ga wani a cikin yunwa, ka yi ƙoƙarin taimaka masa da abin da ya samu.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_113.flac
female
15-29
Tertiary
8.134
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_524
Samun ‘yancin kuɗi yana ba da damar yanke shawara a abin da mutum zai aikata
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_524.flac
male
15-29
Tertiary
8.374
hausa
40
EV
HP1F3
hau_f_HP1F3_ev_read_372
Idris ya dakatar da amfani da robobi masu yawa don rage gurbatar muhalli.
audio/hau_f_HP1F3_ev_read_372.flac
female
15-29
Primary
7.334
hausa
40
EV
hau_m_427
hau_m_427_ev_spontaneous_003
Barka dai, wannan hoto da aka kwado mana ne, kokuma in ce hoto da aka nuna mana otone na matsaya na kasuwa, ma’ana dai, da wurin da ake kasuwanci. Dai-dai wurin da ake saye da sayrwa, wannan wurin da aka gwado mana, wannan na nufin wurin da aka kafa kasuwa da shi, ko kuma in ce wurin da aka kafa kasuwa, kamar yadda muk...
audio/hau_m_427_ev_spontaneous_003.flac
male
15-29
Primary
95.23
hausa
40
EV
hau_m_1020
hau_m_1020_ag_spontaneous_011
Ita tafarnuwa da makamantansu, idan aka tashi shuka ta ko kuma ana so ta haifar da abinda za ta bada na magani, akwai abubuwanda dayawa idan aka ma ta za'a samu amfani sosai, zata haifar da abinda ake so waɗannan abubuwan sune kamar haka: Na farko idan zaka shuka ta zaka tabbatar da ce wa ka samu wajenka ingantaccen wa...
audio/hau_m_1020_ag_spontaneous_011.flac
male
46-60
Tertiary
152.88
hausa
40
AG
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_526
Musa ne ya ci gaba da kaiwa mahaifiyar abokinsa abinci, yayin da abokin baya nan.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_526.flac
male
15-29
Tertiary
8.274
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_256
Yana da kyau a taimaka, amma dole ne mutum ya san iyakarsa.
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_256.flac
female
30-45
Secondary
4.994
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_005
Mukan ba wa baƙi da ba mu sani ba wurin kwana.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_005.flac
female
15-29
Tertiary
4.334
hausa
40
EV
hau_m_421
hau_m_421_ev_spontaneous_019
Barka da warhak, a wannan faifai an mana bayani ne ko kuma ince an gwado yadda mace take bayani a kan yadda take ayyuka na cikin gidanta da yamma wato wanda takeyinsu wanda suke sanyata wato nishaɗi da kuma farin ciki kaafin baccin ta. kamar yadda muka sani wato a ko wani gida ko ince a kowani iyali akwai ayyuka da ake...
audio/hau_m_421_ev_spontaneous_019.flac
male
15-29
Secondary
174
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_282
Dole ne mutum ya duba gaskiyar rayuwar abin koyi kafin ya bi sawunsa
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_282.flac
male
15-29
Tertiary
8.714
hausa
40
EV
hau_f_1101
hau_f_1101_ag_spontaneous_014
? Kaman yadda muke gani a nan wannan gona ne da aka yi shukan wa'innan kayan fulawan a gonan sannan wannan gona alamu ma an ciccire kayan suka an ciccire abunda iri ne gashi nan ta yi an ciccire ya rage tana ƙara toho lokaci bayab lokaci sannan irin wannan gonan ana amfani da shi ba lokaci ɗaya ake cire kayan gonan ba ...
audio/hau_f_1101_ag_spontaneous_014.flac
female
60+
Secondary
152.28
hausa
40
AG
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_111
Amma in mutum ya zauna barci da shiririta, lallai za a yi ba shi.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_111.flac
female
30-45
Tertiary
7.094
hausa
40
EV
hau_m_127
hau_m_127_ev_spontaneous_070
Meyasa tafiye-tafiye yake da matuƙar amfani? Haƙiƙa tafiye-tafiye yana da matuƙar amfani domin yana ba wa mutum tare da ƙwaƙwalwarsa da jikinsa sababbin abubuwa da zai haɗu da su a inda ya je ɗin. Yau ka je wannan yanki, gobe ka je wannan gari, jibi ka je gari, hakan yana sa ka koyi wasu sabbin abubuwa wanda da baka sa...
audio/hau_m_127_ev_spontaneous_070.flac
male
30-45
Tertiary
99.66
hausa
40
EV
HP1F3
hau_f_HP1F3_ev_read_249
Wasu kamfanoni suna amfani da ganye da katako wajen samar da marufi maimakon roba.
audio/hau_f_HP1F3_ev_read_249.flac
female
15-29
Primary
8.374
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_220
Kuma idan mutum ya biya, to fa dole a ba shi rasitin gaske.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_220.flac
female
46-60
Secondary
8.153
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_250
Yau ne bikin kalankuwar ƙauyen su Rabi, za mu je
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_250.flac
female
15-29
Primary
4.994
hausa
40
EV
hau_m_1014
hau_m_1014_ag_spontaneous_033
a wannan [cs] vedio [cs] da muke gani [cs] vedio [cs] ne na ganyayyaki da yawa akwai ganyin da bana iri bane wanda suke futowa ne haka kawai ba tare da an shuka su ba ko kuma wanda na gani [um] iri ne sai an shuka shi yake futowa so irin wannan abu da yake futowa a lungu ko saƙo [um] na tsakanin ko gini da wani abu ko ...
audio/hau_m_1014_ag_spontaneous_033.flac
male
46-60
Tertiary
157.98
hausa
40
AG
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_492
Bayan Sani ya saɓa alƙawari, ya yi ƙoƙarin dawo da amintar da iyalinsa suka masa.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_492.flac
female
15-29
Tertiary
10.974
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_401
Suna yawan zuwa tarukan ilimi domin ƙara ƙwarewa a kan wadda suke da ita.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_401.flac
female
30-45
Secondary
6.794
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_167
Kowane mutum da ka gan shi, ba zai so jikinsa ya sha wahala sosai ba.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_167.flac
female
15-29
Secondary
6.154
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_045
Idan aka ga ƙarin kuɗin wutar lantarki ba tare da dalili ba, a bincika matsalar.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_045.flac
female
46-60
Secondary
10.514
hausa
40
EV
hau_m_486
hau_m_486_ag_spontaneous_006
A wannan tasawira idan mun duba za mu ga yanda ake kamun kihi a cikin tabki wato na laka, toh idan mun duba wannan shi ake ce ma lalabe da Hausan mu. Lalabe ne wanda mutum zai yi kamun kihi ba tare da koma ba ko gura ko kuma kalli ko wani abu makamanci na kamun kifi. Wannan ana kiran shi lalabe mutum zai taho ya shiga ...
audio/hau_m_486_ag_spontaneous_006.flac
male
15-29
Primary
118.28
hausa
40
AG
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_273
Ba zai yiwu a yi bikin ƙanwata ba a ce na yi fashin ko kwana ɗaya ne
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_273.flac
female
30-45
Secondary
6.914
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_578
Gasar da muka yi a makaranta ta sa na fahimci mahimmancin haɗin kai a wasanni.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_578.flac
male
46-60
Secondary
10.574
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_553
Hadisi ya ce duk inda ka ga abin da ba shi da kyau to ka gyara.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_553.flac
female
15-29
Tertiary
5.954
hausa
40
EV
hau_m_457
hau_m_457_ag_spontaneous_010
Tsirrai da suka fi girma a ta ɓangarenmu shi ne [um] masara, dawa, gero, shinkafa, maiwa, da kuma wake. Wake shi ma yana tsira sosai da kuma gyaɗa, muna amfani da gyada sosai kuma gyada yanayi sosai ata ɓangarenmu, sannan kuma akwai [um] gurjiya muna anɸani da gurjiya sosai ata ɓangarenmu dadai sauransu amma dai masara...
audio/hau_m_457_ag_spontaneous_010.flac
male
15-29
Secondary
90.84
hausa
40
AG
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_170
A asibitin Kano, wani bawan Allah ya raba madara ga marasa lafiya.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_170.flac
female
15-29
Tertiary
6.774
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_444
Yau sai ƙarfe biyu zan fito hutun gajeren lokaci, kafin na dawo na ɗora
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_444.flac
male
30-45
Tertiary
5.554
hausa
40
EV
hau_m_165
hau_m_165_he_spontaneous_014
Likitoci, likitoci, likitoci, likitoci. Likitoci, Likitoci su ne ƙwararrun ma'aikata kiwon lafiya da ke kula da lafiyar mutane ta hanyar tantance cututtuka, bayar da magunguna, da kuma bayar da shawarar riga-kafi da warkarwa. Su ne ginshiƙin tsarin kiwon lafiya a duniya, domin suna ba da kulawa kai-tsaye ga mara lafiya...
audio/hau_m_165_he_spontaneous_014.flac
male
15-29
Primary
121.130667
hausa
40
HE
hau_m_420
hau_m_420_ev_spontaneous_040
Barka da warhaka a wannan faifai an mana bayani ne akan yadda wato zamu mance ko kuma in ce zamu kawar da jarabawa na rayuwa kamar yadda muka sani rayuwa yana ɗauke da jarabawa kala daban-daban yayin da zaka ga abubuwa suna taso maka waƴanda wato baka da buƙata ko kuma waƴanda baka so ko waƴanda baka jin daɗin su wato ...
audio/hau_m_420_ev_spontaneous_040.flac
male
15-29
Secondary
178.56
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_127
Mutane suna fuskantar matsaloli daban-daban, amma neman taimako yana sauƙaƙa abubuwa da dama.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_127.flac
male
15-29
Secondary
6.534
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_536
Lokacin da rayuwa ta yi tsauri, ina komawa addu’a da neman shawarwari nagari.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_536.flac
male
15-29
Secondary
7.014
hausa
40
EV
hau_f_1141
hau_f_1141_he_spontaneous_014
Don inganta samun damar kiwon lafiya ga al'umma da al[?] da ga al'umomin dake nesa da asibitoci ko cibiyoyin lafiya ana iya amfani da wasu dubaru kamar haka kiwon lafiya ta hanyar sadarwa amfani da wayoyin ku amfani da wayoyi ko internet don yin shawarwa[?] dan yin shawarwari da likitoci ba tare da tafiya mai nisa ba y...
audio/hau_f_1141_he_spontaneous_014.flac
female
15-29
Tertiary
158.22
hausa
40
HE
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_526
Ranar bikin zagayowar ranar haihuwa ana yi gangamin taro ayi murna.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_526.flac
female
46-60
Secondary
7.834
hausa
40
EV