audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
hau_m_1127 | hau_m_1127_ag_spontaneous_037 | [?] nan gona ce gashi nan ko kuma kewayi amma acikin kewayi gashi nan furanyi ne aka shuka kokuma ince gandu ne wanda yake na ainihin shinge wanda ake noma kayan marmari acikinsa wanda gashi chan gefe akwai ayaba akwai lemun tsami nan kuma gashi nan auduga ce audugace gashinan akayita ta fara zuba fure wato zasu saka k... | audio/hau_m_1127_ag_spontaneous_037.flac | male | 60+ | Tertiary | 150.84 | hausa | 40 | AG | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_129 | A yanzu mutane da dama sun fi dogara da sana'ar hannu. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_129.flac | female | 30-45 | Secondary | 4.474 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_032 | hau_m_032_ag_spontaneous_021 | yadda ake kiwon shanu a yankunan mu assalamu alaikum a yau za mu tattauna a kan yadda a ke kiwon shanu a yawanci yankunan musamman a arewacin najeriya inda kiwo yake da matuƙar muhimmanci ga rayuwan al’umma hanyoyin kiwon shanu a yankunan mu kiwon ruga wannan hanya ce na barin shanu su fita na zuwa filaye na buɗe domin... | audio/hau_m_032_ag_spontaneous_021.flac | male | 15-29 | Secondary | 120.32 | hausa | 40 | AG | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_218 | Yau na yi zaman shiru domin in samu nutsuwa bayan wahalar rana. | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_218.flac | male | 15-29 | Primary | 5.794 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_155 | Garba ya gane cewa kadaici na iya taimakawa wajen fahimtar abubuwa sosai. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_155.flac | female | 30-45 | Tertiary | 8.194 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_110 | hau_m_110_ag_spontaneous_006 | A yau zamu tataunane a kan doya. Zan maku ɗan taƙaitaccen bayani tunda ga fara noman ta har izuwa ga yin shuka, girbi, da kuma siyar da ita a kasuwa. Kamar yanda muka sani ita doya tana ɗaya daga cikin tubani. Domin shuka ta ana yin dashan wannan doya, yanda akan ɗan yanki ɗan samanta a dasa shi a cikin ƙasa, inda ƙasa... | audio/hau_m_110_ag_spontaneous_006.flac | male | 15-29 | Tertiary | 90.68 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_685 | hau_f_685_ev_spontaneous_028 | Gudanar da aiki cikin lokaci. Ina nufin yadda mutum zai tsara lokacinsa domin samun nasara da kuma rage ɓata lokaci. Shi lokaci yana ɗaya daga cikin abubuwan da ba za a iya mayarwa baya ba, don haka, yana da kyau mu yi ƙoƙari, mu tsara shi cikin nasara. Yana da matuƙar muhimmanci a cikin rayuwar yau da kullum domin yan... | audio/hau_f_685_ev_spontaneous_028.flac | female | 15-29 | Tertiary | 92 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_442 | Malam Bello ya koyar da yara waƙoƙin gargajiya a yayin bukukkuwan bazara. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_442.flac | female | 15-29 | Primary | 8.334 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_466 | Rage amfani da robobi yana taimakawa wajen kare muhalli daga gurɓacewa. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_466.flac | male | 46-59 | Tertiary | 7.874 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_225 | hau_f_225_he_spontaneous_032 | Abubuwan da ke cikin kasuwar masana, masana gandun dadzi suna nuni ne ga kayayyaki iri-iri da dillaalai ko masu sayar da ganye ke sayarwaa a kaasuwa ta yau da kullum ko ta gargajiya, yawanci a kan titina ko wuraren jama’a. Abubuwan da ke ciki na iya haɗa wa da maganin ganyee, wato busassun ganjee, ko saiwowi da tsiire-t... | audio/hau_f_225_he_spontaneous_032.flac | female | 30-45 | Tertiary | 100.08 | hausa | 40 | HE | |
hau_f_272 | hau_f_272_he_spontaneous_028 | Barkan mu dai jama’a, a yau zany i Magana ne akan cututtukan da ke yaɗuwa ta dalilin victim, victim zasu iya zama matsala a gida ko kuma yayin tafiya idan aka ce victims sune kananun hallita da suke dauke da manyan cututtuka waɗannan kananun hallita za a iya bada misali da sauro, sauro idan ta cije ka sau ɗaya zasu iya... | audio/hau_f_272_he_spontaneous_028.flac | female | 15-29 | Tertiary | 109 | hausa | 40 | HE | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_441 | To in kun ji mana labarin kwa gaya mana, ni dai zan wuce. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_441.flac | female | 15-29 | Tertiary | 4.814 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_331 | A zauna da su a lallashe su yana rage musu raɗaɗin damuwa. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_331.flac | male | 46-60 | Tertiary | 5.434 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_107 | hau_m_107_he_spontaneous_014 | salamu alaikum shi kuma wannan hoton da aka saka a nan yana bayani ne game da in an yi wa mutum allura ga shi nan hannun mutum nan ga shi nan riƙe da biro ya riƙe biro an rubuta vaccination cikin gidan akwati guda biyu gidan hwarko na akwati an sa yes na biyu an sa no wanda duk dai alamomi ne na in an yi wa mutum allur... | audio/hau_m_107_he_spontaneous_014.flac | male | 15-29 | Primary | 70.66 | hausa | 40 | HE | |
hau_f_822 | hau_f_822_ev_spontaneous_032 | Barkan mu dai! A wannan hoto, an gwado mana mace ce wato da ƴaƴanta yanda take wato akan abun hawa. Kamar yadda muka sani, abun hawa na mace abu ne da ya ke da matuƙar mahimmanci da tasiri ace mace ta mallaki wato abun hawa. Sau da yawan lokuta za ku ga mata sukan sha wahala waje neman abun hawa Yayin da za ku ga cewa ... | audio/hau_f_822_ev_spontaneous_032.flac | female | 46-60 | Tertiary | 165.96 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_547 | Bala yakan kira matarsa ya gaya mata yana son ta | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_547.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.474 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_101 | A wasu al’adu, ana yin biki idan yaro ya fara tafiya da kansa. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_101.flac | female | 15-29 | Primary | 6.974 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_151 | hau_f_151_ag_spontaneous_019 | ciron dankali yana bukatan tsari da fasaha mai kyau dan kaucewa lalacewan su ga wasu matakai nan na farko duba girma tabbatar da cewa dan kali sun girma sosai kafin a cire na biyu yanke ganye yanke ganye ko sanduna zuwa kusan inci daya zuwa biyu daga kasa dan taimakawa gurin sassauta kasa girbi hakowa da hankali yi amf... | audio/hau_f_151_ag_spontaneous_019.flac | female | 30-45 | Secondary | 90.12 | hausa | 40 | AG | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_500 | Tunanin kaina yana taimaka min wajen fahimtar yadda mutane ke kallona. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_500.flac | female | 46-60 | Primary | 5.714 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_533 | Yawo da kare a gari yana taimakawa wajen samun sabbin abokai masu son dabbobi. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_533.flac | female | 60+ | Primary | 8.434 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_322 | Na lura cewa mai kulawa da sha'anin wasu yana iya rasa lokacin kula da kansa. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_322.flac | female | 60+ | Primary | 7.954 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_476 | hau_m_476_ev_spontaneous_021 | Cikin halittu na Allah ubangiji mai girma yakan zaɓi wani daga cikin halittu ya ba shi wani girmamawa da daraja, musamman akan sama hakan wanda Allah ubangiji ya ba shi ilimi wanda zai dinga wayar wa mutane kai in ma ɓangaren addininsa ne, inma na ɓangaren abin da ya shafi ilimi na rayuwan duniya. Allah shi yake da iko... | audio/hau_m_476_ev_spontaneous_021.flac | male | 30-45 | Secondary | 109.76 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_070 | Idan ana so a raya al’adu, dole ne a ɗauki matakin koyarwa ga matasa. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_070.flac | male | 15-29 | Primary | 6.254 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_189 | hau_m_189_he_spontaneous_030 | Fa’idojin riga kafin cututtuka. Kariya daga cututtuka masu yawa. Rigakafin cututtuka na taimakawa cikinmu cikin mutane wajen gina kariya daga cututtuka masu yawa kaman su ciwon [um] ciwon sankarau, ciwon kwalara, da sauran su. Wannan kariya na taimakawa mutun ya guji kamuwa da cututtuka masu yawa ko kuma ya rage tsanan... | audio/hau_m_189_he_spontaneous_030.flac | male | 15-29 | Tertiary | 95.9 | hausa | 40 | HE | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_526 | Idan ka samu naira ɗari, cire naira hamsin ka ajiye saboda gobe. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_526.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.014 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_585 | Gara ka bar su a makarantar kuɗin ka dinga biya duk da tsadarta, ta fi makarantar gwamnati inganci | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_585.flac | male | 30-45 | Primary | 10.354 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_504 | Oh kana nufin waɗanda za su kawo mana ziyara domin ƙaddamar da aikin lambatu? | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_504.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.694 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_070 | Da na fara yin sadaka, sai ƙofar gidana ya zama matattarar almajirai. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_070.flac | female | 30-45 | Primary | 11.074 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_048 | Kamar yadda Aliyu yake cewa shi kam yana so a dinga gama abinci da wuri. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_048.flac | female | 46-60 | Secondary | 8.674 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_016 | Tsaftace harabar gida kullum yana hana taruwar shara da cututtuka. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_016.flac | female | 46-60 | Secondary | 7.714 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_026 | Wani mutum ya yi rashin kuliyarsa a sakamakon guba da aka zuba a titi. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_026.flac | female | 60+ | Primary | 7.434 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_527 | Idan mutane suna aiki tare duk da bambancin su, suna iya cimma manyan nasarori. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_527.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.994 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_173 | Shukar da yake yi, ba don ya samu kuɗi ba ne | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_173.flac | male | 46-59 | Tertiary | 4.314 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_003 | Ka fi mu sani Yallaɓai , kawai ka zartar da hukuncin da ya dace | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_003.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.434 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_354 | hau_m_354_ag_spontaneous_004 | Barka da warhaka e tabbas lallai yawan al’umma dole zai kawo canji ga Manama ta hanyoyi Kaman, kama daga hanyar wa ‘yan’ da ke noma zasu ƙaru mabuƙatan abunda ake noma suma zasu ƙaru wa ‘yan’dasukuma suke da buƙata a taimaka musu suma zasu ƙaru. Manoma da kansu zai yuwu noma su ƙƙƙaru sosai amma babu hilin da za’aje ay... | audio/hau_m_354_ag_spontaneous_004.flac | male | 15-29 | Primary | 137.86 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_634 | hau_f_634_ag_spontaneous_005 | Shin, bayan girbewa se me? Ku biyo ni domin jin me ze faru bayan girbewa. Bayan girbewa de, akan matsar da amfanin gona ne zuwa ga kasuwa. Girbewa da matsar da amfanin gona, na da mahimmanci sosai wurin dedetar inganci, rage asara da tabbatad da lokacin da za a kai kayan gona zuwa kasuwa. Hanyoyin da ya kamata a bi dom... | audio/hau_f_634_ag_spontaneous_005.flac | female | 15-29 | Tertiary | 92.52 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_1304 | hau_m_1304_ag_spontaneous_035 | [um] shi dankalin turawa shi dankalin turawa abune wanda yake yana ƙara lafiya a jiki to amma kuma abune wanda ba kowa ke ba kowa ke amfani da shiba saka makon abune wanda yake ba kowa ne yakan iya siyan shi yariƙa amfani dashi ba wala alla ƙila sabida yanayin tsadan shine yanda tsada gaskiya sosai abinci ne abune shi ... | audio/hau_m_1304_ag_spontaneous_035.flac | male | 60+ | Tertiary | 160.02 | hausa | 40 | AG | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_416 | Bukukuwa suna bada dama ga matasa su nuna basirarsu ta waka da rawa. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_416.flac | female | 15-29 | Primary | 6.594 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_344 | Fahad ya gano cewa samun amintaccen aboki yana da matukar amfani ga rayuwar matasa. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_344.flac | female | 15-29 | Primary | 9.694 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_585 | Na samu horo mai wahala, amma sakamakon da na samu ya nuna cewa ƙoƙari yana da amfani. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_585.flac | male | 46-60 | Secondary | 11.174 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_287 | Gurɓacewar muhalli na da tasiri kan tattalin arzikin kowace al'umma. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_287.flac | female | 15-29 | Primary | 7.254 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_332 | Miƙo min leman gora da ruwa guda ɗai-ɗai, nawa kenan? | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_332.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.194 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_284 | Sannan a gida ina sanar da su cewa lallai su kula da ruwa. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_284.flac | male | 46-59 | Tertiary | 4.954 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_543 | Lokacin da mutum ke cikin damuwa, yana da kyau ya tattauna da wani da ya aminta da shi. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_543.flac | male | 60+ | Tertiary | 6.314 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_532 | Mutum zai iya fara tanadi koda da kuɗi kaɗan domin hakan zai taimake sa a gaba. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_532.flac | male | 15-29 | Primary | 7.774 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_379 | Idan mutum ba shi da wani abin a zo a gani, sam babu mai kwaikwayonsa.. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_379.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.314 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_576 | An gano wasu ma'adanai masu daraja a Kano birnin Dabo . | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_576.flac | female | 15-29 | Primary | 7.054 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_098 | Yana da kyau a duk lokacin da za ka wuce mutane a zaune ka yi musu sallama. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_098.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.954 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_765 | hau_f_765_ag_spontaneous_009 | Barkan mu da war haka. A yau dai muna ɗauke muku da bayani akan abun da aka fi sani da [cs] cash crop [cs]. Shi dai wannan [cs] cash crop [cs] shi ne dai wani amfanin gona wanda ake jigilan sa zuwa ƙasashe na maƙwabta da na ƙetare domin samun kuɗin shiga a ƙasa. To wannan da kuke gani shi ne abun da ake cema [cs] Cocoa... | audio/hau_f_765_ag_spontaneous_009.flac | female | 15-29 | Tertiary | 100.96 | hausa | 40 | AG | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_159 | Gyaran fanka da tsinke yana iya hana ɓata kuɗi wajen nemo ƙwararre. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_159.flac | female | 46-60 | Secondary | 10.714 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_492 | Ƙin karɓar shawarwarin ma'aikata na iya sa shugaba yayi rashin nasara. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_492.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.894 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_551 | Lallai wannan yana nuna rashin tsarin rayuwa. To Allah ya kyauta. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_551.flac | male | 46-60 | Tertiary | 6.854 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1484 | hau_m_1484_he_spontaneous_015 | ga bayanin dalilin daka iya haddasa matsala wajan shan nono da hanyoyin magance su ta hanunu uwa da jariri dalilan matsalar shan nono da hanyoyin magancewa daga ɓangaran uwa da jariri matsalar wato jariri be kama nono yadda ya kamata bana iya haifar da rashin samun ishasshan madara ciwan nono ga uwa da kuma rashin gams... | audio/hau_m_1484_he_spontaneous_015.flac | male | 30-45 | Tertiary | 190.32 | hausa | 40 | HE | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_557 | Kamalu yana ƙaunar mahaifiyarsa sosai, soboda kullum sai ya yi mata abin da take so | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_557.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.514 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_205 | hau_f_205_ag_spontaneous_042 | Hanyoyin kula da zaizayar ƙasa zaizayar ƙasa ya na yawan faruwa ne sakamakon iska ruwa ko aiki mara kyau a gona, ga hanyoyin da za'a bi don magance shi: Na farko a shuka ciyayi da itatuwa, ana shuka ciyayi kaman kamar alfalfa da culoba domin hana ruwa daga wajen ƙasa, ana shuka itatuwa akan tudu da kewayen gona domin h... | audio/hau_f_205_ag_spontaneous_042.flac | female | 15-29 | Primary | 150.36 | hausa | 40 | AG | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_355 | Idan na ji gajiya, nakan ɗauki hutu kafin na ci gaba da aiki. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_355.flac | female | 30-45 | Primary | 9.634 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_024 | Binta ta fi son karya kumallo da shayin na’ana’a da citta | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_024.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.274 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_190 | hau_f_190_ag_spontaneous_009 | Noma da kiwon dodon koɗi wata sana’a ce da ake gudanarwa domin samar da dodon koɗin zamani a cikin gidaje ko gonaki. Dodon koɗi yana cikin dabbobi da suke da matuƙar amfani saboda kayan abinci da kuma darajarsa a kasuwa. Wannan san’a ta zama mai amfani sosai kamar noma ga masu sha’awar noma da kiwo na dabbobi. Yadda ak... | audio/hau_f_190_ag_spontaneous_009.flac | female | 15-29 | Primary | 124.586667 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_645 | hau_m_645_ag_spontaneous_002 | To a cikin wurin sa yana feshi feshin magananin ƙwari ko kuma feshin maganin gona. Maganin gona dai ya kasu kashi daban-daban, akwai wadda ake fesawa a gona domin kwari, kwari sukan matsawa tsirran da aka shuka, su hana ta sakewa wani lokaci har su kasha ta, lalatata suke yi ta yadda ba za tai amfani ba. [cs] So [cs], ... | audio/hau_m_645_ag_spontaneous_002.flac | male | 30-45 | Tertiary | 165.64 | hausa | 40 | AG | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_130 | Ko kun yi shirin halartar ɗaurin auren Kandala a Kundila kuwa. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_130.flac | female | 30-45 | Secondary | 4.834 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_185 | Zan kaiwa abokina ziyara a bakin kasuwar kurmi, da daddare. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_185.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.914 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_105 | hau_f_105_ev_spontaneous_012 | Mace, tana sai da kayan sana’arta tana kasuwanci a cikin kwale-kwale. Akwai garuruwan da suke a kan ruwa, gidajensu a kan ruwa suke wanda komai nasu, rayuwansu zai kasance a cikin kwale-kwale. Duk inda za su je zirga-zirgansu zai kasance a kan kwale-kwale za su yi shi. Sannan kuma, kasuwancinsu ma zai yi kaman za su ri... | audio/hau_f_105_ev_spontaneous_012.flac | female | 30-45 | Primary | 95.88 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_146 | Mutane suna jin daɗin magana idan ana ba su damar bayyana kansu. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_146.flac | male | 46-60 | Primary | 8.594 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_106 | Amma ba dukkansu ba ne suke cikin matsala, wasunsu, ɗaiɗaiku suna zaune lafiya. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_106.flac | female | 15-29 | Primary | 6.614 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_543 | Na fahimci cewa taimakawa juna a lokacin wahala yana ƙarfafa soyayya a tsakanin ‘yan uwa. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_543.flac | female | 30-45 | Primary | 10.714 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_589 | Kuɗin makarantar da nake biya wa yara huɗu a da, yanzu shi nake biya wa yara biyu kacal! | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_589.flac | male | 30-45 | Primary | 8.474 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_029 | hau_m_029_ev_spontaneous_023 | Assalamu alaikum, barkanmu da saduwa a cikin shirin. A yau za mu tattauna ne yanda ake gyara kayan amfanin gona. Domin kaiwa kasuwa mai nisa – wato in za a yi tafiya mai nisa da kayan gona, to yakamata a gyara su yanda ba za su lalace ba. Yayin ɗaguwan dake tsakanin inda aka ɗauko shi da inda za a kai kayan amfanin gon... | audio/hau_m_029_ev_spontaneous_023.flac | male | 30-45 | Secondary | 108.18 | hausa | 40 | EV | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_018 | Duk mai kai kansa inda Allah bai kai shi ba, yana tare da nadama | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_018.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.654 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_562 | hau_m_562_ag_spontaneous_014 | A wannan kamar yadda zamu gani shi ne yanayin kasuwa ne kasuwa yadda ta kamata bayan kazo ka yi girbin ka ka samu amfanin gonar ka ya danganta da me ka shuka akwai abubuwa iri-iri wanda zaka shuka ka samu kuɗi akwai irin su riɗi, riɗi ana samun riba a jikin sa sosai wanda idan ka kawo shi kasuwa yana daraja to akwai ku... | audio/hau_m_562_ag_spontaneous_014.flac | male | 15-29 | Primary | 188.16 | hausa | 40 | AG | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_461 | Na yarda cewa ta hanyar muhawar fahimtar juna ake samun ƙarin ilimi. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_461.flac | female | 46-60 | Primary | 6.274 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_398 | Na tsinci kaina ina sha’awar koyo game da al’adun gargajiya tun ƙuruciyata. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_398.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.114 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_511 | Sabi'u ya fi ba wa maƙotansa na kusa muhimmanci fiye da na nesa | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_511.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.294 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_072 | Bari na saita ƙararrawa don na tashi ƙarfe biyar na asuba | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_072.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.254 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_133 | Fatima ta gano cewa yin tafiya da kanta yana taimaka mata wajen nutsuwa. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_133.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.554 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_268 | Na lura cewa wasu matsaloli da suka faru sun taimaka min wajen samun ƙwarin gwiwa. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_268.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.614 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_407 | Na duba wayata don ganin ko ruwan sama zai sauƙa yau. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_407.flac | female | 46-60 | Tertiary | 4.814 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_117 | Sau da yawa, matasa suna buƙatar abokai da za su fahimce su. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_117.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.474 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_557 | Bashir da kansa yake raba wa 'ya'yansa aikin gidan da kowa zai yi a kullum | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_557.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.034 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_185 | Kamfanin Bibi Star yana neman ma'aikata masu kwashe shara guda ɗari. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_185.flac | female | 15-29 | Primary | 7.654 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_170 | hau_f_170_he_spontaneous_005 | Jama’a barkanmu da warhaka yau za mu tattauna ne akan ciwon daji na kwai, wato mahaifa. Ciwon daji na kwai shi ne ciwon daji da ke faruwa a cikin mahaifa, kwai shi ne wani ɓangare na jikin mace wanda ke sakin kwai domin a samu haihuwa, ciwon daji na kwai na iya faruwa akowane lokaci amma yawanci yana faruwa ne a tsakin... | audio/hau_f_170_he_spontaneous_005.flac | female | 15-29 | Primary | 113.86 | hausa | 40 | HE | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_526 | Mutane da yawa ba su fahimci yadda lafiyar kwakwalwa ke shafar dangantaka ba. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_526.flac | male | 60+ | Tertiary | 5.834 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1050 | hau_f_1050_ag_spontaneous_010 | Wannan hoto yana nuna wata kungiya ta mata masu sanye da hijabi daban-daban kamar ja, rawaya, fari, baki da sauransu tsaye a cikin gonan da ake noma. A gaba akwai wani mutum sanye da riga mai zane da hula mai launin ruwan ƙasa yana bayani ko jagoranci. A tsakiyar hoton akwai wani alaman signboard dauke da rubutu da ke ... | audio/hau_f_1050_ag_spontaneous_010.flac | female | 46-60 | Tertiary | 126.826667 | hausa | 40 | AG | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_152 | Kawun Bala ya ce shi ne zai bayar da sadakin auren Naira dubu goma. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_152.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.874 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_318 | Mai ɗakin gwamna ta kai ziyara da bayar da gudummawa ga waɗada ambaliyar ruwa ta rutsa da su. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_318.flac | male | 46-59 | Tertiary | 7.674 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_077 | Samartaka lokaci ne mai cike da ƙalubale, amma yana koya wa mutum darussa da yawa. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_077.flac | female | 30-45 | Tertiary | 11.314 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1050 | hau_f_1050_ag_spontaneous_024 | Wannan hoto yana nuna wani mutum da wata mace tare da wata yarinya suna zaune a fili mai cike da kaji, sun yi alaman suna kula da kajin ne da ke zagaye da su. Wannan yana nuna kiwon kaji a cikin yanayin fili da kuma rayuwar na masu kiwon dabbobi a gonaki. Mutumin da macen tare da yarinyan sun yi alaman suna jin daɗin l... | audio/hau_f_1050_ag_spontaneous_024.flac | female | 46-60 | Tertiary | 121.365333 | hausa | 40 | AG | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_513 | Inna lillahi wa'inna ilaihir raji'un! ai aibun ba daɗin ji. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_513.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.394 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_494 | Wani mutum a Yelwa ya rasa motarsa, amma ya tanadi kuɗin sayen wata. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_494.flac | male | 15-29 | Primary | 6.654 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_555 | Ke Faiza, zuwanki ya zo min da mamaki! Yaya dai? | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_555.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.334 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_322 | Malam Jibrin ya shawarci matasa da su daina rayuwa babu buri mai ma'ana. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_322.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.834 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1531 | hau_m_1531_he_spontaneous_018 | A mi nene warkarwa ta ɓangaren addini kuma ta yaya ake banbance banbanta da maganin gargajiya da na asibi. warkarwa tana warkarwa ta ɓangaren addini wato religion and trasansive wata hanya ce wata hanya ce ta neman waraka daga cuta ta hanyar addu'a kan ta hanyar addu'a ban gaskiya ban gaskiya da bin gaskiya da Allah ko... | audio/hau_m_1531_he_spontaneous_018.flac | male | 46-60 | Tertiary | 156.48 | hausa | 40 | HE | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_362 | Bisa gaskiya wannan ba ƙaramin taimako ya yi maka ba. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_362.flac | female | 15-29 | Secondary | 4.754 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_471 | Horar da dabba ta hanyar bata abinci yana sawa ta girma sosai. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_471.flac | female | 60+ | Primary | 6.834 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_064 | Yusuf ya yi karatun lauya a Jami'ar Ahmadu Bello da ke Zaria kuma yana shirin yin bautar ƙasa. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_064.flac | female | 30-45 | Secondary | 7.674 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_545 | A wannan zamanin, matasa kamata ya yi su zama masu samar da aiki ba neman aiki ba. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_545.flac | female | 60+ | Primary | 7.394 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_587 | Da na isa masallaci, na tarar ana karatun hadisan Manzon Allah (SAW). | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_587.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.354 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_239 | Yau ne jajiberin ƙaramar sallah, kowa yana ta kujiba-kujiba a gari | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_239.flac | male | 15-29 | Secondary | 7.014 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_018 | Duk macen da take yawan ƙin kula ka, to ba ta son ka ne. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_018.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.8 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_138 | Ina tsara abubuwan da zan mayar da hankali a kansu yau domin kada in ɓata lokaci. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_138.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.434 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_909 | hau_f_909_ev_spontaneous_009 | Barka da warhaka Wannan hoto ya gwado mana wato wanda ake sarrafa wato kwakwa na manja yanda za afidda manja daga jikinsa. wato shi kwakwa yakan fito ne a jikin bishiya, wato shi kwakwa bishiya ne da yake da shi na musamman yayin da ake noman wannan bishiyan, mafiya yawan lokuta an fi samun bishiyoyin kwakwa ne a yanki... | audio/hau_f_909_ev_spontaneous_009.flac | female | 30-45 | Tertiary | 181.14 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.