audio
audioduration (s)
3.29
363
speaker_id
stringclasses
386 values
audio_id
stringlengths
23
32
transcript
stringlengths
38
4.31k
audio_path
stringlengths
34
43
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
duration
float64
3.29
363
language
stringclasses
1 value
snr
int64
40
40
domain
stringclasses
3 values
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_015
Ka daina gwada kanka da Habu fa, za ka sha wahala
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_015.flac
male
15-29
Tertiary
4.914
hausa
40
EV
hau_m_1558
hau_m_1558_ag_spontaneous_007
To da fari dai wannan rubutu yana so yaji ta yaya kake tafiyar da ayyukan ka na kullum don ka kare kanka daga wannan zazzafan rana da ake fama dashi, da fari idan dan Adam ya taso ko kutum ya tashi yana da ayyuka ko akwai ma'aikaci ne na ma'aikata ko kuma mutum kafinta ne ko tela koma in mutum wasu ayyukan yake yi daba...
audio/hau_m_1558_ag_spontaneous_007.flac
male
30-45
Tertiary
151.14
hausa
40
AG
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_446
Tun yana matashi, Malam Jibo bai damu da lafiya ba, amma yanzu yana taka tsantsan.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_446.flac
male
15-29
Secondary
6.674
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_565
Yau na kwana a cikin daji kuma hakan ya sa na samu sabon ilmi
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_565.flac
male
46-59
Tertiary
6.674
hausa
40
EV
hau_m_521
hau_m_521_ag_spontaneous_005
Aje amfanin gona bayan girɓi yana da matuƙar muhimmanci, musamman idan za a tara su zuwa kasuwanni masu nisa. Akwai matakai da za a bi da dama don tabbatar da cewa amfanin gona su na cikin ƙoshin lafiya har zuwa lokacin da za a siyar dasu. Da farko yana da kyau a tabbatar da cewa an aje amfanin gona a wuri mai kyau wan...
audio/hau_m_521_ag_spontaneous_005.flac
male
15-29
Primary
97.92
hausa
40
AG
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_187
Bayan na girma na fuskanci da waye ya kamata na dinga abota.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_187.flac
female
15-29
Primary
6.054
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_597
Idan mutum ya san inda ya fito da inda yake, zai san inda zai dosa.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_597.flac
female
46-60
Primary
6.154
hausa
40
EV
hau_m_426
hau_m_426_ev_spontaneous_021
Barka da warhaka wato hoto yana kwadomana ne wato guntayen bishiyan kwakwa kamar yadda muka sani kwakwa abu ne da yeke da matuƙar mahinmanci ƙama wato abu ne da muka amafina da shi a rayuwarmu na yau da kullum wato shi kwakwa yakan wato fito ne a jikin bishiya kama yadda muka gina bishiyarsa a yayin da ya fito idan ye ...
audio/hau_m_426_ev_spontaneous_021.flac
male
15-29
Tertiary
94.58
hausa
40
EV
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_125
Idan ana yawan aro abu ba tare da mayarwa ba, hakan na iya kawo matsala.
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_125.flac
male
30-45
Secondary
7.934
hausa
40
EV
hau_m_134
hau_m_134_ag_spontaneous_008
wannan shine shukan dakeyi sabon tsiro akan samu akan kalan wannan shuka ne daga ʤikin bishiya ko fulawa bama kaman bishiya in tayi albarka takan tsiro wannan sabon tsiron daga cikin su wannan tsiron yana faruwa lokacin da tsiro yafara samun girma ko sabon reshe ko tsiro mai zaman kansa wanda zai iyya cigaba da girma w...
audio/hau_m_134_ag_spontaneous_008.flac
male
15-29
Tertiary
94.92
hausa
40
AG
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_351
Na saba siyan tuwo da miya a gidajen cin abinci na talakawa.
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_351.flac
male
15-29
Tertiary
5.073
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_233
Yanayin da mutum ya ke ciki yana sauƙaƙa maka sanin yadda zaka fuskance shi da kowane irin saƙo.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_233.flac
female
46-60
Primary
8.114
hausa
40
EV
hau_f_1572
hau_f_1572_he_spontaneous_019
mata masu ciki na fuskantar ƙalubale da dama a lokacin juna biyu musamman wajen cin abinci wannan lokaci yana da matuƙar mahimmanci domin abinci yana taimakawa wajen gina lafiyar uwa da kuma ci gaban jariri ga wasu daga cikin matsalolin cin abinci da kuma hanyoyin magance su. Na farko matsanancin kwadayin abinci mata d...
audio/hau_f_1572_he_spontaneous_019.flac
female
60+
Tertiary
151.38
hausa
40
HE
hau_f_167
hau_f_167_he_spontaneous_023
Hanyoyin raba marasa lafiya. Suna nufin mataken da ake ɗauka wajen ware mara lafiya daga cikin waɗanda suke da lafiya yayin da cuta ta shigo gari. Wannan hanya tana da matuƙar mahimmanci wajen daƙile yaɗuwar cututtuka musamman waɗanda ke da saurin yaɗuwa kamar su “covid 19”, cututtukan numfashi. Na farko, dalilan da ak...
audio/hau_f_167_he_spontaneous_023.flac
female
15-29
Secondary
98.82
hausa
40
HE
hau_m_106
hau_m_106_ev_spontaneous_030
A wannan hoton muna ganin an rubuta, ga shi nan da yaren Turanci wato time management. Ga hannu ga agogon da ke nuna muhimmnacin lokaci, wato yadda za ka tsara ayyukanka ka yi su cikin lokaci; ba tare da ka fita ko ka ja lokaci ko an samu tsaiko ko dai an samu tangarɗa ba. Abin da ake so ka gudanar da lokaci, yadda ind...
audio/hau_m_106_ev_spontaneous_030.flac
male
15-29
Tertiary
105.36
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_152
Na koyi cewa lokacin da mutum ke buƙatar taimako, to ya nemi shi ba tare da kawaici ba.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_152.flac
female
30-45
Primary
11.074
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_150
Malam Nura ya taimaka wa yaran maƙwabciyarsa da kayan abinci.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_150.flac
female
15-29
Primary
6.454
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_447
Wasu fitattun ‘yan Najeriya sun sami nasara, amma ba kowa ya gamsu da hanyarsu ba.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_447.flac
male
15-29
Tertiary
8.914
hausa
40
EV
hau_m_929
hau_m_929_ag_spontaneous_003
Assalamu alaikum, Barkan mu da sake dawowa A yau tambayar mu yana nuni ne akan shin akwai wa'yansu kayan noma wa'yanda suke na musamman ko na daban ko kuma wa'yanda suna na musamman a cikin al'ummam mu eh ansa shine 'eh' a cikin al'umma ta wato Hausa kenan akwai wasu kayan gona da ake dasu na musamman eh, ko ban sha'aw...
audio/hau_m_929_ag_spontaneous_003.flac
male
30-45
Tertiary
154.02
hausa
40
AG
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_188
Al'umma suna da rawar da za su taka wajen ɗaukar matakai na kare muhalli.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_188.flac
male
15-29
Tertiary
9.154
hausa
40
EV
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_493
Yanayi ya canza, don haka manoma sun yi gaggawar girbin amfanin gona.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_493.flac
male
46-60
Tertiary
8.854
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_539
Ina kwana, Malam Sani. Yaya shirin tafiya gida don hutun ƙarshen mako?
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_539.flac
female
15-29
Tertiary
5.894
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_371
Na fi son na zama maigidan kaina, maimako na yiwa wani aiki yana biyana.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_371.flac
male
15-29
Tertiary
8.714
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_202
Na ji a rediyo an ce yau kada kowa ya fita saboda ana gyaran hanya
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_202.flac
female
46-60
Tertiary
7.494
hausa
40
EV
hau_m_051
hau_m_051_ev_spontaneous_036
Yadda ake magance damuwan zuciya, damuwar zuciya tana shafar tana shafan mutane daban-daban a rayuwa, amma akwai hanyoyi da za a bi don shawo kanta. Ga wasu matakai masu amfani: na farko ka fahimci matsalarka, ka gano abun da ke haddasa maka damuwa da lokacin da take faruwa misali in damuwar ka tana zuwa yayin gwaji ko...
audio/hau_m_051_ev_spontaneous_036.flac
male
15-29
Tertiary
112.82
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_154
Soyayyar da muke yi wa junanmu mutu ka raba, takalmin kaza in ji masu azancin magana.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_154.flac
male
30-45
Tertiary
9.2
hausa
40
EV
hau_m_605
hau_m_605_he_spontaneous_003
Zazzaɓin cizon sauro zazzaɓi ne da sauro ke haifar da shi da kuma yaɗa shi ga mutane da sauran dabbobi . Wannan zazzaɓi yanada alamomin da ake gane zazzaɓi ya kama mutum ko kuma Mutum na dauke da wannan zazzaɓin , daga cikin alamomin da wannan zazzaɓin yake da shi akwai zafin jiki, jikin mutum yakan yi zafi kwarai daga...
audio/hau_m_605_he_spontaneous_003.flac
male
30-45
Tertiary
152.7
hausa
40
HE
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_084
Sannu Mal. Muhammad ya aka ji da haƙurin wannan rashi?
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_084.flac
male
46-60
Tertiary
7.554
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_043
Lokacin da aiki ya gagara, ina mayar da hankali kan abin da zan iya gyarawa.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_043.flac
female
30-45
Tertiary
6.874
hausa
40
EV
hau_m_486
hau_m_486_ag_spontaneous_013
yanda ake turkude hakukuwa ko kuma bawa domin samun abun noma mai kyawu shine mutn zai zo da kwasassa ko kuma auya idan yazo da auya sai ya yayi noma ma’ana saya dunga debo kasa yana zubawa saman hakin da ya fado a kasa zaiyi amfani da kwasa saiya rufeshi idan ya rufeshi wannan hakin in akai ruwan sama zai rube zaiyi k...
audio/hau_m_486_ag_spontaneous_013.flac
male
15-29
Primary
96.1
hausa
40
AG
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_217
Idan baka da fanka a gidanka sai ka nemi mafici a lokacin zafi.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_217.flac
male
46-59
Tertiary
6.474
hausa
40
EV
hau_f_804
hau_f_804_ag_spontaneous_022
Tabbas mata suna taka rawar gani sosai wajen haɓaka kasuwanci noma a cikin al'umma da kuma ƙasa baki ɗaya. Domin su ne abubuwan da aka noma amfanin da aka samo a gona su suke zuwa su mayar da shi na yadda zai zama cewar ya zama na yadda za a iya cinsa ya zama abinci yadda zai yi amfani a jikin ɗan Adam kuma ba tare da ...
audio/hau_f_804_ag_spontaneous_022.flac
female
15-29
Secondary
96.86
hausa
40
AG
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_390
Ba na son zuwa sulhu gidan yarinyar nan da sunan sulhu a tsakaninsu.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_390.flac
male
30-45
Tertiary
5.034
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_584
Yana jin daɗin zama da maƙocinsa, domin kullum sai sun yi ‘yar hira kafin su shiga gida
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_584.flac
male
15-29
Tertiary
5.674
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_226
Idan tsanani ya yi tsanani, na wahalar man fetur, sai ka ajiye motar.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_226.flac
male
60+
Tertiary
5.354
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_104
Wasu suna ƙulla soyayya, kuma sun san ba aure za su yi ba.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_104.flac
male
30-45
Tertiary
7.08
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_126
Idan ka dage da yin aiki da littattafanka, za ka samu sakamako mai kyau.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_126.flac
male
30-45
Tertiary
5.354
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_063
Idan ana son juna da gaskiya, soyayya tana zama mai ɗorewa.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_063.flac
male
15-29
Secondary
5.454
hausa
40
EV
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_021
Kallon fim da dare kafin na kwanta yana sa ni nishadi sosai da gaske.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_021.flac
female
46-60
Secondary
8.794
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_572
Duk da nakasa da Audu yake da ita ta rashin ƙafafu, yana yin sana'arsa.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_572.flac
male
30-45
Tertiary
8.88
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_349
Na lura cewa shiryawa da tsara lokacin cin abinci yana rage yawan damuwa.
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_349.flac
male
30-45
Tertiary
6.134
hausa
40
EV
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_293
Na fara tattaunawa da abokan aiki domin samun taimako wurin cika aikin da ya rage kafin wa’adin ya cika.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_293.flac
female
60+
Primary
9.374
hausa
40
EV
hau_f_1140
hau_f_1140_he_spontaneous_015
? Tasirin taimakon jiki na zuciya da lafiyar tunani da jiki na mata a cikin ciki taimakon jiki na da na zuciya yana da matuƙar tasiri wajen lafiyar mata da ke ɗauke da ciki. wannan taimakon na fitowa daga dangin abokan zama da kuma al'umma yana taimakawa wajen rage damuwa, ƙarin jin daɗi da tabbatar da cewa uwa tana ci...
audio/hau_f_1140_he_spontaneous_015.flac
female
30-45
Tertiary
150.48
hausa
40
HE
hau_m_424
hau_m_424_ev_spontaneous_006
labarin amai da gudawa amai da gudawa wani cuta ne dake kamuwa da ɗan Adam gurin cin abinci marar kyau ko marar lafiya wanda ze sa mutum ya kasance yana bashi wahala kasancewar samun abinci cikakke wanda ze ƙara ma mutum ƙarfi gwiwa a jiki da samun sau[?] amai da gudawa de wani cuta ne da ke gigita mutum yayin kamuwa d...
audio/hau_m_424_ev_spontaneous_006.flac
male
15-29
Secondary
169.62
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_579
Lokacin da nake da buƙatar wani abu, ina tambayar ra’ayin iyalina domin jin ra'ayinsu.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_579.flac
female
30-45
Primary
11.514
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_460
Ga shi gwamnatoci na iƙirarin magance matsalar cin hanci, amma ba a gani a ƙasa.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_460.flac
female
15-29
Tertiary
8.9
hausa
40
EV
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_026
Bala da Hafsa suna so da ƙaunar juna fiye da kima.
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_026.flac
female
30-45
Tertiary
4.814
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_509
A wasu lokuta, mutane sun fi jin tsoron jami’an tsaro fiye da masu laifi.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_509.flac
female
15-29
Tertiary
7.04
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_150
Kawu Auwal ne ya dinga ɗauko 'yata daga makaranta yayin da ba ni da lafiya.
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_150.flac
female
30-45
Secondary
6.074
hausa
40
EV
hau_m_180
hau_m_180_ag_spontaneous_091
yadda manoma tumatir ke rarraba shi a duk lokacin da suka gama girbe shi tumatir wani abu ne wanda ake shukawa yakan fito yayi girma a dai-dai wadaida yayin da manoman sa suke samun riba wurin noma shi ko wacce nafiya a afrika a duk nafiyar duniya gaba ɗaya ma muna amfani da tumatir yayin da manomi ya gama noman shi za...
audio/hau_m_180_ag_spontaneous_091.flac
male
15-29
Primary
91.14
hausa
40
AG
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_270
Na fahimci cewa neman ilimi ba shi da iyaka, domin kowace rana tana kawo sababbin abubuwa.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_270.flac
female
15-29
Secondary
8.994
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_198
Yana da kyau a guji kashe albashi gaba ɗaya ba tare da adana wani kaso ba.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_198.flac
female
15-29
Tertiary
8.994
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_296
Daga shekarar da ta wuce, Yakubu ya ke koyon yadda ake shirya bidiyon talla.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_296.flac
female
15-29
Secondary
6.834
hausa
40
EV
hau_m_1687
hau_m_1687_he_spontaneous_003
yadda marasa lafiya zasu iya bambance tsakanin sahihin shawarar lafiya da kuma ta ƙarya a yanar gizo a yau mutane da dama na neman shawarar lafiya daga yanar gizo amman ba duk bayanan da ake samu a can ne sahihai ba ga hanyoyin da marasa lafiya zasuyi amfani dasu domin tantance sahihin bayani daga wanda bai dace ba na ...
audio/hau_m_1687_he_spontaneous_003.flac
male
46-60
Tertiary
210.18
hausa
40
HE
hau_m_1537
hau_m_1537_he_spontaneous_003
Ta yaya addinai suke duban dangantaka tsakanin imani da magani addinai daban-daban suna da ra'ayoyi masu banbanta game da danganta tsakanin imani da magani wannan banbanci na tasiri sosai wajen yanke shawara marasa lafiya da kuma yadda za'a gudanar da jinya ga yadda wasu manyan addinai ke kalon wannan dangantaka na ɗay...
audio/hau_m_1537_he_spontaneous_003.flac
male
46-60
Tertiary
173.04
hausa
40
HE
hau_f_1121
hau_f_1121_he_spontaneous_016
Sinadaran gina jiki ko kuma sinadaran kariya ga jiki na C da na D. Su na tai taka muhimmiyar rawa wajen ƙarfafa garkuwar jiki ga yadda ake ku ga ko yadda kowannen su ke taimakawa; Na ɗaya; Sinadaran gina jiki na C. Ana samun kayan marmari ana samun sa ne a cikin kayan marmari kamar su abarba, lemu, ayaba da kuma sauran...
audio/hau_f_1121_he_spontaneous_016.flac
female
46-60
Tertiary
164.04
hausa
40
HE
hau_f_162
hau_f_162_ev_spontaneous_012
Marƙushin farko. Masoya guda biyu rungume da juna yayin da saurayin da saurayin sai sunbatar budurwan yake yi, yana faɗin ina sonki, ina sonki. Bayan wani ɗan lokaci aka nuno dattijuwan mata ta nufe hanyar kicin domin sarrafa abun karin kumallo. Da farko dai gasa biredi tayi daga nan ta soya kwai ta haɗa da haɗaɗɗan sh...
audio/hau_f_162_ev_spontaneous_012.flac
female
30-45
Tertiary
118.98
hausa
40
EV
hau_f_963
hau_f_963_he_spontaneous_009
Dabarun sarrafa damuwa ga maʼaikata, ana son maʼaikaci a ko da yaushe ya rinƙa samun natsuwa dan ƙwaƙwalwa da jiki ta samu daman sarrafa jiki yadda ya kamata. sai da hutu Sai da hutu maʼaikaci ya ke samun daman hutawa kuma jiki ma ya sami daman sarrafawa yadda ya kamata. In babu hutu babu yadda za a yi jiki ya sami hut...
audio/hau_f_963_he_spontaneous_009.flac
female
30-45
Tertiary
215.58
hausa
40
HE
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_276
Ingantaccen tsarin sadarwa mai ma'ana , ya fi tasirin kaifin takobi.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_276.flac
female
46-60
Primary
7.994
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_170
Matasan da suka kammala digiri suna yi wa ɗalibai bita a kan illar satar jarrabawa.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_170.flac
female
30-45
Secondary
6.154
hausa
40
EV
hau_m_716
hau_m_716_ag_spontaneous_004
Wannan noman… girbin doya suke, doya kuma an san ta tana daga cikin abincin da sukan yi watanni a ƙasa, sukan yi watanni, sukan shafe watanni daga takwas abin da ya yi sha biyu a ƙasa kafin a girbe su, da su da irin su rogo, sukan shafe watanni a ƙasa kafin a girbe su, wanda in an zo girbinsu abu ne mai sauƙi, ba mai w...
audio/hau_m_716_ag_spontaneous_004.flac
male
15-29
Tertiary
98.32
hausa
40
AG
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_489
Wasu iyaye na ganin cewa aikin likita ko lauya ko injiniya ne kawai ke da daraja.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_489.flac
male
15-29
Tertiary
9.034
hausa
40
EV
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_124
A kowace Shekara, mutanen Adamawa suna shirya bikin girbi kamar yadda iyayensu suka yi.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_124.flac
male
15-29
Primary
6.814
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_265
Wasu al’ummomi na ɗaukar mataki kan gurbatar muhalli, yayin da wasu ke nuna halin ko in kula.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_265.flac
male
15-29
Tertiary
8.634
hausa
40
EV
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_596
Maimuna ta ajiye kuɗi tun da farko don biyan kuɗin makarantar yara.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_596.flac
male
15-29
Primary
6.974
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_405
A duk shekara, ana gudanar da bukukuwan gargajiya domin tunawa da tarihinsu.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_405.flac
male
30-45
Tertiary
7.554
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_496
Ya kuwa aka ji da wannan lamari na rashin lafiyar yaranka?
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_496.flac
female
15-29
Tertiary
4.754
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_586
A yi la’akari da shawarar ruhaniya amma kada ya hana yanke shawara mai zaman kanta.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_586.flac
male
15-29
Tertiary
10.154
hausa
40
EV
hau_m_243
hau_m_243_ag_spontaneous_061
watsa ko ϳafa maganin kasha kwari a gona lallai manoma ne suke amfani da wannan maganin danya kashe kwaro ko kuma kwaro a gona ko cikin amfanin gona dan kwarin suna illa ma amfanin gona wurin yand suke cinshi susa mishi cututtuka da sauran yanda mutun in bai nemi wani magani yasa ma wayannan kwari sun mutu ba akwai mat...
audio/hau_m_243_ag_spontaneous_061.flac
male
30-45
Tertiary
94.86
hausa
40
AG
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_217
Yau zan fara rana da kyakkyawan tunani domin in sami ci gaba
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_217.flac
female
15-29
Tertiary
6.753
hausa
40
EV
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_028
Ina son motsa jiki da safe saboda ina samun kuzari a yinin gaba ɗaya.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_028.flac
female
46-60
Secondary
10.834
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_064
Runguma da taɓawa suna da matuƙar muhimmanci a cikin gudanar da soyayyar wasu.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_064.flac
male
30-45
Tertiary
8.44
hausa
40
EV
hau_f_1213
hau_f_1213_ev_spontaneous_042
to hauka dai kala kala ne ko kuma ina tunanin haukan zahiri ko haukan yana da yawa wani ma zaka ga ba hauka ne tibiran ba yanzu mahaukaci bama se ka ganshi a mummunar shiga ko ka ganshi a bola ba sannan zaka gane mahaukaci ne sannan aƙwai abubuwan da suke haukata mutane ma mutum koda bama mahaukaci bane like shan ƙwaya...
audio/hau_f_1213_ev_spontaneous_042.flac
female
46-60
Tertiary
155.64
hausa
40
EV
hau_m_1601
hau_m_1601_he_spontaneous_021
na'urar IUD nau'race wanda ake ammafani da ita domin hana mace ɗaukan ciki ita na'urar tananan da siffar harafi na T sannan tana hana mace ɗaukan ciki kuma lallai likita ne kaɗai yake sata kuma tana da inganci da kuam amfani na tsawan lokaci domin a ƙalla takan iya kai shekara uku zuwa huda ba tare da ancanza ko kuma a...
audio/hau_m_1601_he_spontaneous_021.flac
male
60+
Tertiary
152.22
hausa
40
HE
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_482
Kowa ai yanzu bai son a barshi a baya, yanzu rayuwar ta gasa ce.
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_482.flac
female
30-45
Secondary
7.194
hausa
40
EV
hau_m_051
hau_m_051_ev_spontaneous_039
yanda ake wasan ware ajo ware. Ware wari ajo wari wasa ne, da akeyi don nishaɗi. Kuma naya buƙatar hankali sosai. Anayinsa tsakanin mutum biyu kuma ana amfani da kwano da kwallo, guda arbaƙin da takwas. Ko guda arba’in da takwas. Ga yadda ake wasa dashi. Na farko abubuwa da ake buƙata. Ana buƙatar kwano, ana amfani da ...
audio/hau_m_051_ev_spontaneous_039.flac
male
15-29
Tertiary
92.34
hausa
40
EV
hau_m_165
hau_m_165_he_spontaneous_001
wannan itace motan ɗaukan gaggawa ma’ana motan da ake ɗaukan marasa lafiya domin ai sauri wajen kai su ga asibiti mafi kusa ko kuma wata cibiyan lafiya domin ba su agajin gaggawa wannan mota dai ana amfani da ita wurare kala kala misali asibiti na amfani da ita Ɂyan kwana kwana na amfani da ita wata ƙungiya ta ba da ag...
audio/hau_m_165_he_spontaneous_001.flac
male
15-29
Primary
95.637333
hausa
40
HE
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_055
Kallon fim ya zame mana jiki fa sosai a ƙasar Hausa
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_055.flac
female
46-60
Secondary
6.994
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_507
Mutane da yawa suna fama da damuwa, amma ba su son magana akan hakan.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_507.flac
male
60+
Tertiary
5.154
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_103
Idan aka buƙaci ka bada cin hanci, yana da kyau ka nemi lambar jami’in.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_103.flac
female
15-29
Tertiary
6.974
hausa
40
EV
hau_m_466
hau_m_466_ev_spontaneous_029
Wannan hoton agogo ne mai ƙararrawa wato agogon da mutane suke amfani da shi ya taimake su idan suna so su tashi daga bacci ko kuma a tuna musu cewa lokacin yin abu kaza ya yi. So a wannan hoto dai mun ga cewa ga wani mutum ya yi agogo mai ƙararrawa ya nuna ƙarfe biyar da minti arba’in da biyar. Agogon ya yi ƙararrawa ...
audio/hau_m_466_ev_spontaneous_029.flac
male
30-45
Secondary
104.618667
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_257
Kin ga kuwa ɗan'uwanta ya fi sa ni bari bari.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_257.flac
female
15-29
Primary
4.974
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_238
Yusuf ya koyi darasi daga gazawarsa a jarrabawar shiga jami’a.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_238.flac
female
30-45
Tertiary
6.014
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_063
Ba wa yara ƙanana kyauta yana sa su farin ciki.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_063.flac
female
15-29
Tertiary
5.134
hausa
40
EV
hau_m_055
hau_m_055_ag_spontaneous_022
Wani mataki za ka iya cewa noma na zamani ya yi fintinkau wa na gargajiya a yankinka ko kuma ake gwada shi a yankinka? To, abun da zance a nan shi ne noman zamani ai ba ma haɗi da na gargajiya dan idan ka duba na gargajiyan nan kawai za a ce kusan wahala ce ba wai ana yin ta dan jindaɗi ba. Amma idan ba za ma ka kwatan...
audio/hau_m_055_ag_spontaneous_022.flac
male
15-29
Tertiary
120.08
hausa
40
AG
hau_f_1066
hau_f_1066_ag_spontaneous_014
wato shawara mafi shawaran da zan ba [um] wato karan manomi ya kamata ya mai da hankalin shi akan amfani da sharan dabbobi wato taki na gargajiya kenan muke kiran shi wato yana da matukar amfani sosai da sosai ta inda mutum baya tunani shi wannan takin zamanin da da ake amfani da shi yana da sa kaga shukan ka yai kyau ...
audio/hau_f_1066_ag_spontaneous_014.flac
female
60+
Tertiary
153.54
hausa
40
AG
hau_f_1213
hau_f_1213_ev_spontaneous_045
a gaskiya lafiya abu ne mai matuƙar muhimmanci, lafiya shine ginshiƙin rayuwarmu dan se da lafiya ake yin komai. Bahaushe yace lafiya jari kamar yanda wata mawaƙiya take cewa lafiya jari rigar arziki ga maza da mata. Lafiya uwar giki ai se da ke komai ke gudana. To gaskiya lafiya ita ce ginshiƙin rayuwa, in baka da la...
audio/hau_f_1213_ev_spontaneous_045.flac
female
46-60
Tertiary
156.78
hausa
40
EV
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_229
A lokacin hutun ƙarshen shekara, iyalai sun taru a gefen titi domin kallon fareti da wasan kwaikwayo.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_229.flac
female
46-60
Secondary
10.474
hausa
40
EV
hau_f_1142
hau_f_1142_ag_spontaneous_038
A cikin al'adun Nigeria musamman ma a yankunan karkara, akwai wasu al'adu da ɗabi'u na musamman da ake bi waje raba amfanin gona na farko, wannan ya na daga cikin al'adu na godiya da kuma tabbatar da cigaban al'umma. Al'adar raba amfanin gona na farko ya na nuni ga godiya ga Allah ubangiji don alheri da ya kawo, da kum...
audio/hau_f_1142_ag_spontaneous_038.flac
female
46-60
Primary
150.42
hausa
40
AG
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_391
Kiɗan sarki shi ne na fi so saboda sautunansa masu ƙarfi da kayan aikinsa masu inganci.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_391.flac
female
46-60
Secondary
8.274
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_074
Idan na faɗi a kasuwanci, na kan sake jarraba wani daban
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_074.flac
female
30-45
Tertiary
5.814
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_184
Wasu shugabanni na tunanin cewa ra’ayinsu shi ne daidai fiye da na ma'aikatansu a ko da yaushe.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_184.flac
male
15-29
Tertiary
8.114
hausa
40
EV
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_400
Ana samun fetsararrun gayu da maza da mata su yi ta nuna fitsara.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_400.flac
female
46-60
Secondary
8.073
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_125
Yawan ɗaukar zantuttukan jama'a marasa tushe, a soyayya yana da illa.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_125.flac
male
15-29
Secondary
6.854
hausa
40
EV
hau_f_369
hau_f_369_he_spontaneous_040
Faɗakarwa game da cutuuka na iya zamowa al’amari na al’ada musamman idan cututtukan sun yi yawan ko kuma ba a san su sosai ba, wasu daga cikin dalilan dake haifar da faɗakarwa game da cutuuka sun haɗa da: na farko rashin fahimta, idan mutane ba su fahimci yanda cututtuwa ke yaɗuwa ba, ko kuma ba su san yanda za su kare...
audio/hau_f_369_he_spontaneous_040.flac
female
30-45
Primary
110.05
hausa
40
HE
hau_f_1015
hau_f_1015_ev_spontaneous_005
[?] A matsayin na'ura mai ƙwaƙwalwa [?]ba na da ƙwarewa kai tsaye, ko ganin abubuwa. Duk da haka ina iya bayyana yanda yanda bambancin ƙabila ke shafar al'umma, musamman a cikin al'ummar hausa. [?] Bambancin ƙabila na haifar da nuna bambanci, wanda ke iya shafar zamantakewar mutane, samun aikin yi, da kuma ilimi. Misal...
audio/hau_f_1015_ev_spontaneous_005.flac
female
15-29
Tertiary
152.16
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_449
Yabawa yara yayin da suka yi abin kirki, yana ƙara musu ƙarfin guiwa.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_449.flac
male
60+
Tertiary
5.834
hausa
40
EV
hau_f_1051
hau_f_1051_ev_spontaneous_033
Wannan hoto mai magana [?] yana yin mana bayani ne game da yanda zamu kula da lafiya da farko shi bayanin lafiya ga baki ɗaya jiki inganta lafiyar ƙwaƙwalwa da ingantacciyar jin daɗi na gaba ɗaya dana tunani ƙarin.. ƙwarin gwiwa da darajar kai inganta jerin sakamako tunani da hankali wanda ya haɗa da jin daɗin zuciya b...
audio/hau_f_1051_ev_spontaneous_033.flac
female
30-45
Tertiary
167.7
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_439
A lokacin da Abdullahi ya sami takardar shaidar zama lauya, iyayensa sun yi alfahari da shi.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_439.flac
male
15-29
Tertiary
6.614
hausa
40
EV
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_539
Tsara jadawalin rabon ayyukan gida na taimakawa wajen kauce wa tarzoma a cikin iyali.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_539.flac
female
60+
Primary
7.954
hausa
40
EV