audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_279 | Aliyu ya yi fice a wajen musabaƙar Alkur'ani, bayan da ya yi karatun hizifi biyu babu ɓata. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_279.flac | male | 30-45 | Secondary | 10.614 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_092 | Rayuwa tana da matakai daban-daban, don haka babu dalilin kwatance. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_092.flac | female | 30-45 | Tertiary | 8.354 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_220 | Nasiru ya fahimci cewa ƙarancin hutu yana hana shi samun kwanciyar hankali. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_220.flac | female | 60+ | Primary | 7.054 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_129 | hau_m_129_ag_spontaneous_008 | A wannan kamar yanda zamu gani a wannan majigi shine dankalin mune bayan du abaya munyi Magana da yanda ake shukashi da yanda ake girbe shi da yanda bayan an girbe ake tarashi. To wannan kuma mataki na huɗu ne shine yanda ake dorashi a mota gashinan dai dama shi dankalin idan ya nuna ta yanda za’a gane shine ƙasassa za... | audio/hau_m_129_ag_spontaneous_008.flac | male | 15-29 | Tertiary | 109.68 | hausa | 40 | AG | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_387 | Sai da cikakkiyar lafiyar ƙwaƙwalwa ake iya yin karatun addini da na boko | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_387.flac | male | 60+ | Tertiary | 5.274 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_085 | hau_m_085_ag_spontaneous_009 | Abubuwan da ake yi domin karya kumallo ko kuma tanadin abinda za a ci na karin kumallo. Abubuwan da ya kasance akan yi shi na yau da kullum ko kuma yau da gobe domin karin kumallo sun haɗa da, duk lokacin da gari ya waye za a samu wuta a hura domin tanadin karin abin da za a ci dun saboda dukkan gidaje akan yi karin ku... | audio/hau_m_085_ag_spontaneous_009.flac | male | 15-29 | Tertiary | 94.54 | hausa | 40 | AG | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_128 | Ba na jin daɗin ɓata lokacin da nake yi idan matsalar asusun banki ta taso min | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_128.flac | male | 30-45 | Primary | 8.794 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_481 | hau_m_481_ev_spontaneous_003 | Barkanmu dai, a wannan bidiyo an gwado mana ne wato a ƙasar Gana akwai taro na bukukuwan gargajiya da ake yin sa duk shekara. A wannan faife an ɗau guda goma ne, aka yi bayani akan su. Wato, fitattu daga cikinsu akwai biki da suke yi duk shekara mai suna Homo, lokaci ne da suke yaƙi da yunwa. Wannan babban taro ne da a... | audio/hau_m_481_ev_spontaneous_003.flac | male | 30-45 | Primary | 95.62 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_320 | Kullum muna tattauna dabarun da za mu yi amfani da su wajen bunƙasa sana’o’inmu. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_320.flac | male | 46-60 | Tertiary | 9.434 | hausa | 40 | EV | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_363 | An shirya gagarumin bikin taya Auwalu zama kansilan mazaɓarsu ranar asabar. | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_363.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.894 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1574 | hau_f_1574_he_spontaneous_019 | Wanne illa introducing ɗin complimentary foods yake kawowa wurin ci da wuri da too early ko too late lallai ku sani cewa yakamata mutum ya riƙa cin abinci a lokacin daya daace, a lokacin tsake-tsaki saboda hakan na jawowa mutum hakan shi yake taimakawa kaga mutum ya girma kusani lallai cewa abinci too late yana jawo ka... | audio/hau_f_1574_he_spontaneous_019.flac | female | 60+ | Secondary | 153.18 | hausa | 40 | HE | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_069 | Ka yi sallama ga wanda ka sani da ma wanda ba ka sani ba. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_069.flac | male | 46-60 | Primary | 8.194 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1521 | hau_f_1521_he_spontaneous_013 | Yakamata agwada duk manya akalla sau ɗaya don cutar hanta antaɓa gwada ka? ko shin antaɓa gwadaki? yana da kyau a dunga gwada mutane domin tabbatar da basu da cutar hanta domiun cutar hanta tana da illa matuƙa ga al ummanmu aƙasan africa yanzu cutar hanta ta yaɗu ako ina cutar hanta ko ina a afirka zaka samu mutane sun... | audio/hau_f_1521_he_spontaneous_013.flac | female | 30-45 | Tertiary | 160.44 | hausa | 40 | HE | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_326 | Wasu lokuta ina ganin ya fi kyau in tsaya kan kaina idan aka sami rashin haɗin kai. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_326.flac | male | 30-45 | Secondary | 7.694 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_267 | A zaɓen shugaban ɗalibai na makarantarmu, rashin iya magana ne ya kayar da Sani. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_267.flac | female | 46-60 | Primary | 7.394 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_338 | Safara'u takan tuna lokacin da suke 'yan mata, inda suke zuwa ɗibar ruwa | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_338.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.114 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_002 | Idan ma’aurata sun fito daga mabanbantan addinai, yana da kyau su fahimci junansu don gujewa samun matsaloli. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_002.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.294 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_212 | hau_m_212_he_spontaneous_028 | Abubuwan da ya kamata ka sani game da wannan cutar, wannan cuta me tsanani ne da take haifar da kwayan cutan wadda ke shafan mutane, masu dabbobi kamar biri da jemage wannan cutan tana yawan mutuwa maiyawa, idan ba a kula da ita yanda ya kamata ba ta yadda wannan cutan ke yaɗuwa wannan cutan tana yaɗuwa ne ta hanyan sa... | audio/hau_m_212_he_spontaneous_028.flac | male | 15-29 | Tertiary | 112.88 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_949 | hau_m_949_ag_spontaneous_005 | Wato bayani na gaba, ana son a tsakanin wato dashe wato ko kuma shuka a kan tudu da kuma tosha [?] shuka kenan a kan kasa wadda yake [?] wato ba'a [?} ba Wato a lokacin da a ka zo shuka, ko dasa doya, wato akwai hanyoye guda biyu mafi sanuwa, da aka fi wato sanin su kenan, wanda aka fi sane aka fi amfani da su wato shi... | audio/hau_m_949_ag_spontaneous_005.flac | male | 15-29 | Tertiary | 188.650667 | hausa | 40 | AG | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_077 | Mamakon ruwa ya sanya ɗakina yoyo, sai da na kwana ina kwarfe ruwa. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_077.flac | male | 46-59 | Tertiary | 6.314 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_234 | hau_m_234_ev_spontaneous_030 | Kome ke kawo ambaliyan ruwa? Tambaya ce nan wanda ya kamata kowanne ya amsa. Ambaliyan ruwa tana kasancewa ne ta auku saboda yanayi na mutane mu'amalan su, ko kuma yanayi na abun da halitta nature za a ce ko kuma Allah ya halitto, ko ya kawo. Ambaliyan ruwa mutane suna amfani da wurin magudanan ruwa su kasance nan ne w... | audio/hau_m_234_ev_spontaneous_030.flac | male | 30-45 | Tertiary | 125.08 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_315 | Goyon bayan matasa masu neman ilimi yana haɓaka cigaban al’umma. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_315.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.174 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_590 | Farida tana fushi da mijinta, amma ya ba ta haƙuri, saboda ya san bai kyauta ba | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_590.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.474 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1523 | hau_m_1523_he_spontaneous_012 | pause Ilimin.. illimin jima'i nai zurfi yana da matukar mahimmanci wajen baiwa mata ƴancin yanke shawara kan haihuwa da lafiyarsu ga yadda hakan ke shafar ƴancin haihuwa mata a ƙasan hausa samun ilimin jima'i zurfi me zurfi yana taimakawa mata wajen sanin jikinsu da yadda tsarin haihuwa ke aiki um wannan yana bayar dam... | audio/hau_m_1523_he_spontaneous_012.flac | male | 46-60 | Tertiary | 162.3 | hausa | 40 | HE | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_129 | Ayuba ya yafe wa abokinsa Inuwa, hakan ya yi kyau | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_129.flac | female | 30-45 | Tertiary | 5.494 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_136 | Yana taɓa barasa amma ba irin na wuce misali ba. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_136.flac | female | 15-29 | Tertiary | 4.914 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_275 | hau_m_275_ev_spontaneous_015 | Yawanci al’umma suna ganin tsara yini wani abu ne da yake ɗaukan lokaci sosai saboda wannan yini, ana ganin tsayin shi kuma yawan abubuwan da suke faruwa a cikin sa wata kila baka shirya su ba ko kuma wani abu zai zo ya faru wanda kai baka san da faruwan shi ba, to akwai yanayin yadda zaka tsara yinin ka gaba ɗaya, a c... | audio/hau_m_275_ev_spontaneous_015.flac | male | 15-29 | Primary | 130.56 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1141 | hau_f_1141_he_spontaneous_001 | Alamun ubangida mara kirki, wanda ma'aikatan shi basu kuɓuta daga wurinsa ba. Ubannin gida sun kasu kashi dabam-dabam, akwai ubannin gida adilai, wanda suka san ya kamata, akwai kuma ubannin gida waɗan da suke mugaye. To, alamun ubannin gida mugaye, ya haɗa da yawan yi wa ma'aikaci ihu, ko zagi, a kan wani kuskure da y... | audio/hau_f_1141_he_spontaneous_001.flac | female | 15-29 | Tertiary | 185.7 | hausa | 40 | HE | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_271 | Audu ya zayyana wa manyan gidansu duka abubuwan da yake so ya cimma a rayuwa. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_271.flac | female | 30-45 | Tertiary | 9.314 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_184 | hau_m_184_ev_spontaneous_008 | Mahimmancin motsa jiki. Sannunku, yaya kuke? Ina fatan kuna lafiya. Shin, akwai wanda ze iya yin motsa jiki na aƙalla mintina talatin a rana ko sau biyar a mako? To, bari mu fara da fa’idojin yin motsa jiki a kai a kai. Motsa jiki, ba wai kawai yana taimaka muku wajen samun jiki me kyau ba ne, amma kuma yana da fa’idod... | audio/hau_m_184_ev_spontaneous_008.flac | male | 15-29 | Tertiary | 123.5 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_242 | Rashin kula da sharar da ake jefawa a titi yana haddasa toshewar magudanan ruwa. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_242.flac | female | 15-29 | Primary | 7.094 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_011 | Duk wanda yaci amana, ya sani cewa sake gina ta ba abu ne mai sauƙi ba. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_011.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.554 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_305 | hau_m_305_he_spontaneous_019 | ta yaya sassan haiwuwa ke tallafawa mata masu juna biyu masu hatsari da matsalolin haiwuwa sassahan haihuwa wanda ake kira a turance da maternity word suna tallafawa mata masu ciki masu hatsari da matsalolin haihuwa ta hanyoyi daban daban cikin harda bayar da kula ta musamman amfani da fasahar zamani da haɗin gwiwar kw... | audio/hau_m_305_he_spontaneous_019.flac | male | 15-29 | Primary | 196.86 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_180 | hau_m_180_ag_spontaneous_061 | Gwanda ko kuma a ce ya'yan gwanda , wannan ɗan itaciya ne da yake fitowa a wurare daban-daban yayin da duk inda aka shuka shi akan je a same shi kamar yadda yake. Da Farko idan kana so ka shuka gwanda kakan busar da ya'yan dake cikinta ƙanana-ƙanana yayin da za ka samu wuri ko gida ko lambu inda za ka shuka. Baya ga ka... | audio/hau_m_180_ag_spontaneous_061.flac | male | 15-29 | Primary | 91.28 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_1049 | hau_f_1049_ag_spontaneous_004 | zanyi bayani akan kayan da ake kayan aikin da ake amfani dasu a fasahar kula da gina amfanin gona a harkar noma kulawa da amfanin gona yana da matuƙar mahimmanci domin yana taimakawa wajen tabbatar da ingancin amfani da kuma samun ribar da ta dace a zamanin yau cigabar fasaha yana kawo sabbin hanyoyin dabaru da masu no... | audio/hau_f_1049_ag_spontaneous_004.flac | female | 46-60 | Secondary | 184.08 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_1153 | hau_f_1153_ag_spontaneous_035 | Haƙiƙa wannan ƙasa ne ƙasa kuma irin na noman timatir. Manomi ne ya je gona ga timatiri nan yayi yaɗo ga su nan ga ƙasa ya nuna alaman ƙasa me taushi kuma alamu ya nuna da ruwa a jikin ƙasan. Alamun dai ƙasan ya na da danshi. To shi tumatir, dama ya na son irin ruwa haka timatir ya na da iri wato ƴaƴan shi kenan. Ana y... | audio/hau_f_1153_ag_spontaneous_035.flac | female | 46-60 | Tertiary | 158.16 | hausa | 40 | AG | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_141 | Wasu abokan sun zama tamkar 'yan uwa wajen tuntuɓar junansu. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_141.flac | female | 46-60 | Primary | 5.474 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_114 | Da zarar lokacin bawa kajin abinci yayi, sai su fara kuka. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_114.flac | female | 60+ | Primary | 5.714 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_267 | Sanda muka fara yin haɗin gwiwa, sai na fahimci cewa haɗin gwiwa yana sa a cimma nasara. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_267.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.174 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_451 | Yin tanadi tun da wuri yana hana damuwa idan tsufa ya riske mutum. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_451.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.774 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_599 | Har na fara barci sai na ji bugun ƙofa. Lafiya kuwa? | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_599.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.734 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_158 | Jiya, na kira Sani domin in tambaye shi ya jiki. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_158.flac | female | 46-60 | Primary | 4.674 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_247 | A wasu al’ummomi, ana amfani da haɗin gwiwa don taimakon juna lokacin wahala. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_247.flac | male | 60+ | Tertiary | 6.674 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_257 | Yan acaɓa sun yi zanga-zangar tsadar man fetur da gas | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_257.flac | male | 46-60 | Tertiary | 5.794 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_949 | hau_m_949_ag_spontaneous_006 | Wato bayani na gaba, za mu lisafa wato amfani da rashin amfani na, wato shi wannan a yanayi ko kuma wato nau'i na wato shuka akan [?] da kuma shuka a kasa wanda yake a kan lebar [?] amfanin su da kuma rashin amfanin su a yanayi na wato, yanayi, sauyin yanayi da kuma yadda shi kasan wuri yakke toh za muyi amfanin su a c... | audio/hau_m_949_ag_spontaneous_006.flac | male | 15-29 | Tertiary | 319.317333 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_141 | hau_m_141_ag_spontaneous_003 | Bugun shinkafa wata hanya ce da ake anfani da ita na gargajiya domin raba ‘ya’yan shinkafa daga jikin tsiro, wannan yana da matuƙar anfani wajen taimakawa wajen rabe shinkafa daga jikin tsiranta. Hanyoyin bugun shinkafa sun kasu kashi-kashi akwai na gargajiya da na zamani kamar na gargajiya ana anfani da sanda ne me ɗa... | audio/hau_m_141_ag_spontaneous_003.flac | male | 15-29 | Primary | 118.5 | hausa | 40 | AG | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_352 | Idan ana so magana ta haifar da sakamako mai kyau, dole a saurari juna sosai. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_352.flac | female | 46-60 | Primary | 6.234 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_688 | hau_f_688_he_spontaneous_019 | Barka da zuwa ga bidiʼo na kwashen gaggawa hanya mafi kyau don shiryawa domin kowani gaggawa na gaba shine hanyar ɗaukan lokaci don karantawa da fahimtar tsarin gaggawa da shirin ƙaura na yankinku Kuma ku tabbatar kunsan hanyoyi da duk wuraren taron gaggawa akeda su wuraren taron gaggawa yawanci yanada alama ana nuna h... | audio/hau_f_688_he_spontaneous_019.flac | female | 30-45 | Tertiary | 166.8 | hausa | 40 | HE | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_440 | Wasu malamai suna bayar da darussa da yamma ga masu son koyon sana’o’i. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_440.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.633 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_529 | Gabatar da wakoki na gargajiya a lokacin bukukuwa ya na raya tsofaffin al'adu. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_529.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.514 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_147 | Na shirya kaucewa abubuwa marasa muhimmanci domin gujewa matsalolin da kan iya bijirowa a yau. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_147.flac | female | 15-29 | Secondary | 9.714 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1168 | hau_f_1168_ev_spontaneous_014 | Barkanmu da wannan lokaci wannan dai ya kasance wani waje ne ko farfajiya,na wata makaranta,wacce take makarantan gaba da sakandire wadda take a Najeriya damu fahimci,wannan waje dai wani kwaleji ne ko jami'a dake dake ɗaya daga cikin manyan makaranti na ƙasar nan damu iya ganin mutane ko ince ɗalibai suna zazza,wasuns... | audio/hau_f_1168_ev_spontaneous_014.flac | female | 15-29 | Tertiary | 185.64 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_061 | Ban yarda da ɗaukar doka a hannu ba saboda hakan ya saɓa wa dokar ƙasa. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_061.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.154 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_214 | Cin abinci mai kyau da hutawa na daga cikin hanyoyin kula da kanka. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_214.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.874 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_531 | Abota na buƙatar amintaka, amma dole ne mutum ya san iyakar matsayinsa. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_531.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.034 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_571 | Ma'aurata kan shiga wani hali idan ba su samu haihuwa ba bayan shekaru masu yawa da aurensu. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_571.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.454 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_445 | hau_m_445_ag_spontaneous_013 | Yawanci a Arewacin Nijeriya muna amafani da hanyar noma ne guda biyu . Na gargajiya dana zamani ta kowanne daga ciki yana ba da abun da ake buƙata ya danganta da yanayin ƙasar da samun ruwa a wurin da yanayi amafanin gonar da za a noma a wannan wuri . Kaɗan daga cikin hanyoyin da ake bi ana gyara ƙasa domin shiri kafin... | audio/hau_m_445_ag_spontaneous_013.flac | male | 30-45 | Primary | 148.2 | hausa | 40 | AG | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_345 | Amfani da software mai hana virus yana kare kwamfuta daga hare-haren yanar gizo. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_345.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.614 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_449 | Wanda ke son ka ba zai taɓa barin ka cikin damuwa ba. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_449.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.314 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_141 | Yau tun safe muka tsaftace banɗakunan gidanmu da magudanan ruwa | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_141.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.954 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_140 | Idan matsala ta taso, ana iya tattaunawa da shugabannin unguwa don samun mafita. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_140.flac | male | 30-45 | Secondary | 7.654 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_312 | Matashi na iya jin tsoro idan yana fuskantar matsalolin rayuwa. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_312.flac | female | 15-29 | Primary | 6.014 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_469 | hau_m_469_ev_spontaneous_036 | Barka da warhaka! A wannan hoto an gwado ma na ne yanda wato abokai su ka haɗu su ke wato murna wato da ciye-ciye da shaye-shaye da ruwan lemu kamar yadda mu ka sani a lokuta da dama akan wato gayyaci abokai ko kuma in ce akan gayyaci ƙawaye domin nuna wato farin ciki yanda za'ai shagali ai... hidima wato a gwada farin... | audio/hau_m_469_ev_spontaneous_036.flac | male | 15-29 | Secondary | 179.64 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_328 | Na fahimci cewa mutane suna fi jin daɗin rayuwa idan sun samu daidaito tsakanin aiki da iyali. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_328.flac | female | 60+ | Primary | 9.954 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_509 | Na lura cewa jin tausayin wasu yana ƙarfafa haɗin kai a cikin al’umma. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_509.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.274 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_150 | Zai yi kyau idan ka kauce wa shiga ta bakin kasuwar Kurmi. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_150.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.694 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_473 | Jama'a suna kai rayuwarsu ta yau-da-kullum da gumi da siɗin goshi. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_473.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.72 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_218 | Za mu wanke masallacin unguwa don a samu tsaftar muhalli yayin ibada. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_218.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.294 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_053 | hau_m_053_ev_spontaneous_051 | matakan fara tafiya Daga kimanin wata bakwai ne yaaro yakan fara yin rarrafe, ya danganta daga yaro zuwa yaro. zai fara yin rarrafe bayan kaman kimanin wata takwas kuma sai ya fara dafa abu ya tsaya, daga dafa abu ya tsaya, bayan kuma kaman kimanin wata tara, sai ya fara tsayiwa da kansa. Daga kuma kimanin wata tara da... | audio/hau_m_053_ev_spontaneous_051.flac | male | 30-45 | Secondary | 91.62 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_393 | Har yanzu akwai mutanen ƙauyen da ba su yarda da zuwa asibiti ba. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_393.flac | male | 46-60 | Tertiary | 5.074 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_260 | Sake amfani da kayan da za a iya sarrafa su yana rage sharar da ke cutar da muhalli. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_260.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.874 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_325 | Yin amfani da tankin adana ruwa yana rage asarar ruwa mai yawa. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_325.flac | female | 46-60 | Secondary | 8.594 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_488 | Umar yakan fara siyan kayan abinci kafin sauran kayayyakin amfanin yau da kullum | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_488.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.194 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_314 | Ba na tunanin samun wani abu, idan ana maganar taimakon al'ummar kewayenmu. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_314.flac | male | 46-59 | Tertiary | 6.074 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_507 | Jin wa'azi daga malamai na iya karfafa imanin mutum da kyautata halayensa. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_507.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.914 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1091 | hau_m_1091_ag_spontaneous_004 | su kuma da dama su matan su suna suna da ƴaƴa sosai lokaci hama sukan zo isu isu ƴan'uwa da abokan su sanan kuma hadda tsaraban su yadda sukeyin rayuwan su yanda suke son yaya suke rayuwan su aƙasa suna ɗan haɗa haɗa gininsu suna haifan ƴaƴa kuma abu ne wanda suke da matukan riski kuma taka su koma basu so asama gidan ... | audio/hau_m_1091_ag_spontaneous_004.flac | male | 46-60 | Tertiary | 154.08 | hausa | 40 | AG | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_498 | Idan ba ta saka alam ba, ba ta iya tashi da wuri | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_498.flac | female | 46-60 | Tertiary | 4.854 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_437 | Nazarin Bible ko Injila ya na gina kyakkyawar alaƙa da Ubangiji. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_437.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.834 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_226 | A lokacin bikin malaminsu a Japan, Zainab ta lura cewa lokaci yana tafiya da sauri. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_226.flac | female | 30-45 | Primary | 11.154 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_331 | Wasu suna kamuwa ne da yawan amfani da wayar hannu. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_331.flac | female | 15-29 | Tertiary | 4.874 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_241 | Sana’ar hannu tana samar da damar kasuwanci da samun kuɗi cikin sauƙi. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_241.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.234 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_039 | A wurin aiki, ana gaisawa da "Barka da safiya" tare da miƙa hannu. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_039.flac | male | 46-60 | Tertiary | 7.614 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_486 | Fahimtar daidaito tsakanin biyayya da 'yancin yin aiki yana da matuƙar muhimmanci wajen gudanar da al'amura. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_486.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.974 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1168 | hau_f_1168_ev_spontaneous_025 | barkanmu da wanna lokaci wannan wasu matasa ne wanda suke zaune a wani rumfa wannan dai ta kasance wata babban rumfa rumfa ne na zamani wanda aka yi domin ya samar da inuwa a dan wannan farfajiya wannan wajan an jera kujeru masu kyau wanda aka yi domin zaman baki kamar yadda akeyi a ofisoshi da manya manyan gine-ginan ... | audio/hau_f_1168_ev_spontaneous_025.flac | female | 15-29 | Tertiary | 155.34 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_948 | hau_m_948_ag_spontaneous_026 | Wannan hoto da kuka gani a kan wannan na'ura yana ɗauke ne da hoton wani bawan Allah wanda ya saɓa rake yana kan yawon ko dai ya zama yana yawon siyarwa ko kuma ya sassaƙo daga gona fadama zai je gida kuma a ɗan yi gyare-gyare a samu a sha. wanna rake da ke hannun bawan Allan nan wanda ake yake ɗauke da ita a baya ita ... | audio/hau_m_948_ag_spontaneous_026.flac | male | 46-60 | Tertiary | 182.1 | hausa | 40 | AG | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_430 | Yana da kyau mutum ya ci gaba da koyon sababbin fasahohi domin dacewa da zamani. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_430.flac | female | 30-45 | Secondary | 7.754 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_327 | hau_m_327_he_spontaneous_016 | Wato idan aka ce sitiret manajimen na nufin yadda mutum zai a shi shonyo kan yanda ya shiga cikin tsananin wahalhalu bisa ga aikace aikace ko kuma kasuwanci da mutum yike yi wannan shi ne ake nufi da sitiret manajimen. Kasancewa dan adam na da aikace aikace da yawa wanda yake gudanarwa harkokin kasuwanci da zirga zirga... | audio/hau_m_327_he_spontaneous_016.flac | male | 15-29 | Tertiary | 92.64 | hausa | 40 | HE | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_139 | Wani kuma a lallashe shi, a gaya masa maganganu masu daɗi. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_139.flac | male | 46-60 | Secondary | 5.234 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_551 | Aisha ta gode wa 'yar uwarta da ta riƙe mata jaririnta a jiya. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_551.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.994 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_047 | hau_m_047_ev_spontaneous_021 | A cikin wannan hoto nakan iya hango ma’aikaciyar yanki sanye da tufafin aiki. Riƙe a hannunta tsintsiya ce yayin da take shara a kan titi. Daga ɓangaren hagu titi ne, wanda yake ɗauke da motoci da kuma mashina suna gudanar da al’amuransu .Daga gefen hagu motoci da mashina, muatane ne suke tafiya a kan titi domin gudana... | audio/hau_m_047_ev_spontaneous_021.flac | male | 15-29 | Tertiary | 106.26 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_528 | Duk hassadarsu don Allah ki share su, don na gaba ya yi gaba! | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_528.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.274 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_178 | Bayan dogon ƙoƙari, Halima ta iya rabuwa da halayen da ke hana ci gabanta. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_178.flac | female | 30-45 | Tertiary | 10.794 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_249 | Amina takan ɗan zaga unguwa kullum da yamma kafin magariba | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_249.flac | male | 15-29 | Primary | 6.374 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_570 | Wasu shugabanni suna amfani da “Allah ya ce” wajen yaudarar mabiyansu. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_570.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.594 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_085 | Yau dai da ƙarfinka ka tashi, da alama kana cikin kuzari | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_085.flac | female | 46-60 | Tertiary | 4.194 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_249 | hau_f_249_he_spontaneous_012 | Aikin makatan tsaftace ɗaki a otel, idan gobara ta tashi. Gobara hatsari ne daka tashi a kowane lokaci, mutum bai sani ba bai tsammani ba. To me yakamata ma’aikatan tsaftace ɗaki a otel su yi? Idan gobara ta tashi a otel ma’aikatan tsaftace ɗaki, suna da muhimmiyar gudun mawa da yamakamata su taka. Yakamata da zarar ma... | audio/hau_f_249_he_spontaneous_012.flac | female | 30-45 | Primary | 153.54 | hausa | 40 | HE | |
hau_f_634 | hau_f_634_ag_spontaneous_035 | Adana amfanin gona, kamar tumatur, cinkoson tumatur yana da wahalar adana saboda kasancewar shi yana saurin lalacewa. Toh yau dai za mu yi magana akan yadda za mu adana tumatur ɗin mu. Adana amfanin gona yana da wahalar gaske don gudun lalacewar shi musamman tumatur wanda ke saurin lalacewa. Adanar tumatur yana haɗawa ... | audio/hau_f_634_ag_spontaneous_035.flac | female | 15-29 | Tertiary | 110.74 | hausa | 40 | AG | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_309 | Kabiru ya yi amfani da kuɗin adashinsa don jan jarin sana'ar sayar da manja | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_309.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.994 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_077 | Iyaye su guji wulaƙanta yara don suna da wata naƙasa ta musamman. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_077.flac | female | 30-45 | Secondary | 7.874 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_504 | Koyawa mutum abin da bai sani ba yana daga cikin hanyoyin taimako. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_504.flac | male | 46-60 | Secondary | 5.314 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.