audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_564 | Ina kwana? Yau na ji hayaniya a unguwar, ko ana wani taro ne? | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_564.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.354 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_108 | Amma ba kowane fati ba ne ake samun kayan daɗi sosai. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_108.flac | female | 15-29 | Primary | 5.014 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_561 | Musa ba ya iya bacci da dare sai ya kunna kiɗan taushi. | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_561.flac | male | 15-29 | Primary | 5.054 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_111 | Ka koya wa yara fasahar hannu a wajen tarukan al’umma. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_111.flac | male | 46-60 | Secondary | 5.834 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_138 | Gyaran tebur yana buƙatar hakuri don kada a karya ƙafafunsa. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_138.flac | female | 46-60 | Secondary | 8.034 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_531 | Idan mutum yana son rayuwa mai kyau, dole ne ya yi aiki tuƙuru. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_531.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.814 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_531 | Yin bacci mai kyau yana da matukar muhimmanci ga lafiyar kwakwalwa. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_531.flac | male | 60+ | Tertiary | 4.994 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_133 | Lallai ba da ni za a yi ba, domin ni ba na zuwa irin waɗannan tarurrukan. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_133.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.074 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_453 | Bayan dogon lokaci suna gasa, sun fahimci cewa kowa yana da lokacinsa. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_453.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.514 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1526 | hau_m_1526_ev_spontaneous_001 | na yarda da cewa zanga zanga yana janyo hankalin ƙasa da kuma ƙasashen duniya kan wata wani abu dake faruwa tako wani hali ko a kowacce ƙasa dalilina shine a idan har mutane zasu fito zanga zanga alamu abu ya kaisu maƙura wanda haƙurin su kusan za'a iya cewa ya ƙare masu sai sun sai sun nunawa ƙasar su ko al'ummar su k... | audio/hau_m_1526_ev_spontaneous_001.flac | male | 30-45 | Tertiary | 164.4 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_492 | Idan mutum yana iya dafa abinci, yana iya yi wa wani girki a matsayin kyauta. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_492.flac | male | 46-60 | Secondary | 6.434 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_144 | Kabiru ya dawo gida daga ƙasar Rasha, saboda ya kasa jurewa sanyi. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_144.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.314 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_545 | Na saba da wanke farfajiyar gida sau ɗaya a mako domin hana ƙazanta taruwa. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_545.flac | male | 46-60 | Primary | 10.274 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_339 | Yawancin 'yan Nijeriya suna da baiwar iya jure sauyin yanayi. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_339.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.274 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_972 | hau_f_972_ag_spontaneous_032 | in Akwai ƙalubale da haɗari da ke tattare da adana abinci da albarakatun dabbobi. Ga wasu misali [?] Na farko lalacewar abinci idan aka adana abinci a cikin ingantaccen wuri da yanayi ya lalacewa ko yin ƙalubale saboda danshi ko zafi idan aka ajiye shi lokacin zafi ba a dubawa sanadiyyar haka gaskiyar magana yana lalac... | audio/hau_f_972_ag_spontaneous_032.flac | female | 46-60 | Tertiary | 206.76 | hausa | 40 | AG | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_173 | Keke na taimakawa wajen rage cunkoso a hanya, kuma yana da sauƙin lura. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_173.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.874 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1020 | hau_m_1020_ag_spontaneous_039 | Tabbas girbin farko ace ka ci ko kuma a raba ma mutane kowa da yanda suka kalle shi ko kuma da yanda suke tunani mu dai a nan ko kuma a yanda muka fahimta idan aka yi noma aka girbe akwai abunda ake fitarwa domin a raba ma mutane a matsayin abunda ubangiji mahalicci yace a fitar a bada amma hakan ba yana nuna cewa idan... | audio/hau_m_1020_ag_spontaneous_039.flac | male | 46-60 | Tertiary | 153.48 | hausa | 40 | AG | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_168 | Bayan cin abincin dare, nakan karanta littafi mai daɗi don samun kwanciyar hankali. | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_168.flac | male | 15-29 | Primary | 9.474 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_598 | Lokacin da mutum ya ji ƙaunar gaskiya, yana samun natsuwa a zuciyarsa. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_598.flac | female | 15-29 | Primary | 7.094 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_182 | Gyaran bututun ruwa da suka fashe yana adana ruwa da rage ƙarin farashin yawan ruwan da aka sha. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_182.flac | female | 46-60 | Secondary | 13.354 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_496 | Babu abinda zai gagara in dai don a sasanta ne. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_496.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.954 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_209 | Yana da kyau mutum ya girmama iyayensa, amma ba tilas ne ya bi duk shawararsu ba. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_209.flac | male | 15-29 | Tertiary | 10.194 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1555 | hau_m_1555_he_spontaneous_002 | To wannan bayani, shine umm malami nena Malamin addini na Wanda ba musulmi bah (?) Umm yan, uwanmu kirista To kaman yaddda muka gani haka a bidiyo shine yake nuna mana cewa, wanda yake fama da lalura na rashin gani ko rashin ji, ko kuma Ciwo na shahi jiki ko na barin jiki kenan Ko kuma lalura Toh idan shi wannan Malami... | audio/hau_m_1555_he_spontaneous_002.flac | male | 30-45 | Tertiary | 168.3 | hausa | 40 | HE | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_567 | Rabi’u zai ƙarfafa dangantakarsa da abokinsa ta hanyar samun lokaci a tare. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_567.flac | female | 15-29 | Primary | 9.014 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_031 | hau_f_031_ag_spontaneous_023 | The middle wato tsakiya, kaman yanda muke gani a cikin wannan hooton, ya nuna cewa wannan shukan ya fara girma kaman misali mu ce shukan tumatur, a yayin da tumatur ya fara girma ana buƙatar a kula da shuke-shuken shi. To ta wace hanya ce za a kula da shukar tumatur bayan ya fara girma? Ta hanyar yi masu feshin magungu... | audio/hau_f_031_ag_spontaneous_023.flac | female | 30-45 | Tertiary | 96.36 | hausa | 40 | AG | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_126 | Kyautatawa ga ma’aikacin da ke yi maka hidima na nuna mutunci da jinƙai. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_126.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.534 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1538 | hau_m_1538_he_spontaneous_017 | [?] Goyon bayan al'umma ga lafiyar hankali lafiyar hankali wani mahimman bangare ne na lafiyar dan adam gabadaya idan mutum ya na da lafiya ta jiki amma ba shi da kwanciyar hankali ko rayu, toh [?] ba za ta kasance ciki daidaito ba akwai matsaloli da dama da a ke shafar lafiyar hankali kamar damuwa bakin ciki tsaro da ... | audio/hau_m_1538_he_spontaneous_017.flac | male | 46-60 | Tertiary | 178.86 | hausa | 40 | HE | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_457 | Kyautar lokaci tana da amfani fiye da dukiya ga wasu mutane. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_457.flac | male | 46-60 | Secondary | 4.754 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_507 | Na fahimci cewa yawan ƙaruwar kuɗin makaranta yana hana wasu yaran yin karatu. | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_507.flac | male | 30-45 | Primary | 7.794 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_118 | Mutane sukan fuskanci matsalar rashin aiki saboda rashin ƙwarewa ko rashin damar da ta dace. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_118.flac | female | 15-29 | Tertiary | 9.754 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_195 | Yara suna koyon darussa daga manya ta hanyar shiga cikin shirye-shiryen biki. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_195.flac | female | 15-29 | Primary | 6.754 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_106 | hau_m_106_ev_spontaneous_042 | A wannan hoton bidiyon kun ga yadda ko kuma mun ga abubuwan da ake so mutum ya yi bayan ya gama aiki, ko kuma bayan ya tashi aiki. Akwai mun san bayan an tashi aiki akwai gajiya, akwai abubuwan da ba za a rasa ba na wanda ke sa mutun ya gaji. To abubuwa goma da ake so mutun ya yi su bayan ya tashi a aiki. Misali awa ta... | audio/hau_m_106_ev_spontaneous_042.flac | male | 15-29 | Tertiary | 207 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_271 | Ana buƙatar horar da jami’an tsaro kan yadda za su yi hulɗa da jama’a cikin aminci. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_271.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.84 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_566 | Kamar wasa, abokina ya fice daga ajin gwagware ya koma ajin magidanta. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_566.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.614 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_226 | hau_m_226_ev_spontaneous_013 | Daure kuɗi ne na can zamanin da an yi amfani da shi a matsayin kuɗi ,a can lokacin baya. Ana samu ne a cikin teku mafiyawaci. Dauri an yi amfani da shi a lokacin da babu kuɗin takarda, babu kuwa kuɗin a ƙwandala, daur shi ne kuɗin da ake amfani da shi domin sayan tufafi, abinci, yin bukukuwa na aure da dai sauran mu'am... | audio/hau_m_226_ev_spontaneous_013.flac | male | 15-29 | Tertiary | 112.46 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1083 | hau_m_1083_ag_spontaneous_030 | Kamar yacce muke gani a wannan video namu da ke kan screen za mu iya cewa wannan manomi ne yayin da yake sassare shukoki. Wasu sa iya cewa barna ya ke yi amma ba barna ba ne wannan nau'i na shuka ya yi kama da nau'in shukan [um] masara, ko kuma mu ce dawa ko ko gero. Saboda nau'in shukoki ne da suke kaman cece niya da ... | audio/hau_m_1083_ag_spontaneous_030.flac | male | 15-29 | Tertiary | 162.6 | hausa | 40 | AG | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_492 | Ina godiya da irin abokai da nake da su, waɗanda suke ƙarfafa min gwiwa. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_492.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.394 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_166 | hau_m_166_ag_spontaneous_027 | zamu magana akan dabbobi masu ban sha'awa da kuma muhimmanci acikin muhalli shine tsuntsumi ko wanda aka fi sani da gandun rijiya tsuntsumi yana daya daga cikin dabbobi masu saurin gane wa amma suna matukar amfani acikin tsarin hallitu um na duniya tsuntsumi yana rayuwa acikin wurare masu damshi kamar gandun rijiya wur... | audio/hau_m_166_ag_spontaneous_027.flac | male | 15-29 | Primary | 190.314667 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_243 | hau_m_243_ag_spontaneous_060 | Watsa ko yafa sinadari akan gona Lallai watsa sanadirin a gona akan shi ne ta wurin sanya shi a cikin gora a sa ruwa kuma a watsa shi ko a fesa a gona don kashe ciyarwa ko kuma kashe ƙwari. Lallai akwai abubuwa da yawa dalilin da yasa ake watsa wannan sinadarin ko kuma wanda ake cewa asidi kenan a Hausa a kan gona .wan... | audio/hau_m_243_ag_spontaneous_060.flac | male | 30-45 | Tertiary | 63.86 | hausa | 40 | AG | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_546 | Ayyukan yau da kullum suna sa gida ya kasance cikin tsafta da kwanciyar hankali. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_546.flac | male | 46-60 | Primary | 8.674 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_592 | Yau zan kashe sautin waya domin kada ta tashe ni da dare. | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_592.flac | male | 15-29 | Primary | 5.474 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_588 | Idan mutum ya je duba mara lafiya, yana iya cewa “Allah ya ba da lafiya.” | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_588.flac | female | 46-60 | Secondary | 7.954 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_089 | Ba ta san mutane suna da muhimmanci ba, sai jiya da ta rasa yadda za ta yi. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_089.flac | female | 30-45 | Primary | 7.394 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_430 | Karen Saminu akwai wayo, kalli yadda yake wasa da ƙashi | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_430.flac | female | 60+ | Primary | 6.274 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_973 | hau_f_973_ag_spontaneous_028 | kamar yanda muke gani wannan malamine malamin na gaargajiya na yare kwarai me bada magani a wuri wuri wuri hakannan [?] ea don ganin ciwon ya ya warke [?] saide wannan malamin irin malaman wayanda be bada magani ba sai an kawo musu irin ayi amfani suyi amfanida ruwa ko kasa kode makamancin de irin wanan de [um] suke am... | audio/hau_f_973_ag_spontaneous_028.flac | female | 46-60 | Tertiary | 151.5 | hausa | 40 | AG | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_334 | A yau, Zainabu za ta yi ƙoƙari ta rage ɓata lokaci akan wayarta. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_334.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.314 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_522 | Ana ƙoƙarin kafa hukumar kula da iyali, don gyara Aure. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_522.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.654 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_418 | Zan riƙa yin tunani mai kyau kafin na furta magana don gudun matsala. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_418.flac | female | 30-45 | Primary | 8.914 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_433 | Zan yi ƙoƙarin taya abokai na farin ciki akan nasarar su ba tare da nuna ƙyashi ba. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_433.flac | female | 30-45 | Secondary | 7.834 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1052 | hau_m_1052_ag_spontaneous_041 | [?] yanda manoman najeriya zasu iya sarrafa buƙatun ruwa buƙatun ruwa ga ƴa mai kamba la'akari da yanayin ruwan sama na ƙasa da kuma dabarun ban ruwa. fahimtar ruwa [?] kamba na buƙatar ruwa a hankali kuma akai-akai musamman a lokutan da shukar ke girma da shekarun lokacin dasata lokacin rage lokacin girbin ƴaƴa. ko da... | audio/hau_m_1052_ag_spontaneous_041.flac | male | 46-60 | Tertiary | 186.36 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_255 | hau_m_255_ag_spontaneous_004 | Naɗawa da murza gurasa. Murza kullu, tsari ne me mahimmanci a girki musamman a yi wa abinci, kamar gurasa, mitfayib ko fiza, wannan mataki yana sa kullu ya zama me laushi da santsi tare da tabbatar da cewa, an haɗa kayan cikin kullun yadda ya kamata. A wannan yanayi, ana amfani da abin murza kullu ko hannaye wajen tsaw... | audio/hau_m_255_ag_spontaneous_004.flac | male | 15-29 | Primary | 101.82 | hausa | 40 | AG | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_265 | Baba Lalo bai son kwanciya da wuri, amma fa shi ke riga kowa farkawa. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_265.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.694 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_277 | Hanjin suna akwai daɗi. Ya fi naman sallah daɗi sosai | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_277.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.374 | hausa | 40 | EV | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_525 | Fahimtar bambancin mutane yana hana nuna son kai ko wariya. | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_525.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.214 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_081 | hau_m_081_ev_spontaneous_009 | a wannan jadawalin za mu gane me ake nufi da mai ƙuntataccen uban gida ƙuntataccen uban gida dai na nufin cewa uban gida mai takura a wajen aiki ko a wajen wasu harkoki na sana’a ko kasuwanci na yau da kullum akwai waɗanda su aikinsu kenan su dinga takura wa mutane wanda har alla alla suke yi su nemo wani laifi da su w... | audio/hau_m_081_ev_spontaneous_009.flac | male | 15-29 | Primary | 117.96 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_438 | Zainab ta zaɓi wurin da za a gudanar da shakatawar hutun makaranta. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_438.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.894 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_572 | Bashir ya tsani cin mutunci, musamman ma a kan abin da bai taka kara, ya karya ba. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_572.flac | female | 46-60 | Primary | 6.794 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1014 | hau_m_1014_ag_spontaneous_037 | A wannan bidiyo da kuke gani bidiyo ne na manoma in kun lura ma za ku ga ma suna nishaɗi [uhh] za ku ga amfanin gona duk sun bushe sun [ahh] abin nan to wannan shi ake ƙira da girbi girbi na amfanin gona haka ake yin ma dawa ake yin ma [ahh] wasu sauran abubuwan gona masu tsawo. To wannan girbi haka ake yin shi [?] [ah... | audio/hau_m_1014_ag_spontaneous_037.flac | male | 46-60 | Tertiary | 154.68 | hausa | 40 | AG | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_048 | Abubuwan da wasu suke wallafawa a dandalin sada zumunta na zamani akwai ban takaici. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_048.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.434 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1663 | hau_f_1663_he_spontaneous_003 | pause Labari ce daga tashar TBC TBC news wayarwa akan cutar cancer ta prostrate na shekara-shekara a ta wannan shekarar da na dubu biyu da na ashirin da uku nuwanba shine watar wayar da kan jama'a game da cutar kansar prostate a duniya waɗannan samarin sunbi sahun wasu mashahararrun maza da sukafi so kamar Freid amata ... | audio/hau_f_1663_he_spontaneous_003.flac | female | 30-45 | Tertiary | 214.8 | hausa | 40 | HE | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_319 | Yin biki bisa al’ada yana ƙarfafa zumunci da haɗin kai. | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_319.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.694 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_450 | Zan ƙoƙarta na saurari mutane sosai don guje wa kuskuren fahimta. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_450.flac | female | 30-45 | Primary | 7.354 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_049 | Aiki tare da haɗin kai ya fi ƙarfafawa fiye da yin abu kai kaɗai. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_049.flac | female | 30-45 | Primary | 8.794 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_174 | Saidu zai shiga makarantar kwana don samun ingantaccen ilimin zamani. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_174.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.754 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_158 | Kowacce gagarumar nasara tana zuwa ne ta hanyar ƙoƙari da juriya. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_158.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.574 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_146 | Zan tabbatar da cewa yau na yi tunani ingantacce a duk wasu al'amuran da za su bijiro min. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_146.flac | female | 15-29 | Secondary | 9.794 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_248 | A baya, Musa bai damu da lafiyarsa ba, amma yanzu yana kulawa sosai. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_248.flac | female | 60+ | Primary | 6.174 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_250 | Wasu mutane suna shan matsin lamba idan ba su je bukukkuwan 'yan uwa ba. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_250.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.874 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_476 | Sanya fifiko yana sa mutum ya fi sanin inda zai fara aikin sa. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_476.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.274 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_266 | Na rasa me ya sa, yaro nan ya tsani a ce masa tafi makaranta | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_266.flac | female | 15-29 | Primary | 6.654 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_107 | Karatu yana taimakawa mutum wurin zama mai dogaro da kai. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_107.flac | male | 30-45 | Tertiary | 3.594 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_373 | Zuwa darasi da yamma ya zama wani sabon salo ga samari da 'yanmata | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_373.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.074 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_487 | Na saita agogo domin in tashi kafin rana ta fito, amma na kasa saboda yawan gajiya. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_487.flac | female | 46-60 | Tertiary | 8.294 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_260 | Idan ana kashe dabbobi babu gaira babu dalili, akwai yiwuwar su ƙare nan ba da jimawa ba. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_260.flac | male | 15-29 | Secondary | 7.094 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_423 | Za mu kafa ƙungiyar matasa don kare muhalli da tsaftace kasuwannin gari. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_423.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.454 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_523 | Wasu mutane suna jin nauyi a zuciyarsu amma ba sa iya bayyana matsalolinsu. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_523.flac | male | 60+ | Tertiary | 5.354 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_286 | Wasu al’adu suna ɗorewa ne idan ana koyar da su ga yara. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_286.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.594 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_375 | Akwai bukatar daidaitawa tsakanin fadin gaskiya da kuma kare kai daga barazana. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_375.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.82 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_900 | hau_m_900_ev_spontaneous_003 | yawwa a nan ana so ne ace [?] ta wani hanya ne kafi zaban abubuwan da suka shafi rayuwan ka irin ta hanyan kayyaykin sawa ne kuma ta yaya wa'ennan abubuwan suka jaw ma hankali ka fi son su toh ni toh ɓangare in muka dauka kayan sawa kayan sawa na fi son irin doguwan riga kaftan da hula da [?] in ba'a samu wanna nba kum... | audio/hau_m_900_ev_spontaneous_003.flac | male | 15-29 | Tertiary | 168.84 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_417 | hau_m_417_he_spontaneous_011 | Na gaba ana tambaya ne ya [?] ake [cs] planning [cs] ko ake sanin lokutan da y kamata mutun ya kwanta ya yi bacci , da kuma lokutan da ya kamata mutum ya tashi daga bacci. Yana da ƙyau a rayuwar mutane su gane cewa ita bacci tana da ita ma kanta tana ƙara lafiya a jikin ɗan Adam. Ya kamata kasan lokuta da ya kamata ka ... | audio/hau_m_417_he_spontaneous_011.flac | male | 30-45 | Tertiary | 128.06 | hausa | 40 | HE | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_285 | Idan an tsayar da kai, ba lallai ne ka bada duk wata takarda ba tare da dalili ba. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_285.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.88 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_300 | Samun kayan kariya kamar laima da rigar ruwa na taimakawa yayin fita a lokacin ruwan sama. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_300.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.794 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_461 | Ku ba mu goyon baya mu malaman makaranta don mu tarbiyyantar muku da 'ya'yanku | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_461.flac | male | 30-45 | Tertiary | 9.64 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_226 | Lokacin da naje belin abokina na ƙi yarda da in bayar da ko kobo. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_226.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.14 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_286 | Idan mutum yana fuskantar damuwa, yana da kyau ya nemi wurin shaƙatawa domin samun natsuwa. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_286.flac | female | 15-29 | Secondary | 8.554 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_226 | hau_m_226_ev_spontaneous_012 | Gaisuwan aure gaisuwa ce wanda itama kaman gaisuwa ce ta al’ada wanda ko wani yare suna da nau'in da suke gudanar da tasu gaisuwan. Akwai yarurrukan da bayan an gama bukukuwa za a shirya wata kamar walima zamu kirata idan uwayen ango da kuma iyayen amarya duka su za su hallara wannan walima, wanda daga nan ne bayan an ... | audio/hau_m_226_ev_spontaneous_012.flac | male | 15-29 | Tertiary | 94.16 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_055 | Na fahimci cewa daidaita tunani yana taimakawa wajen jurewa matsin lamba. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_055.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.574 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_309 | Idan yana zuba zance, sai ka ji har wani lumshe ido jama'a suke yi. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_309.flac | female | 46-60 | Primary | 7.074 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_737 | hau_f_737_he_spontaneous_034 | tarin fuka wanda alamomin cutar suka hada da tari mai tsanani ciwo aciki da kuma wahalar numfashi tarin fuka wani cuta ce mai karfi da take shafar huhu da kuma wasu sassan jiki ana yawan yadata ta hanyar iska wadanda ke nufin mutum na iya kamuwa da ita idan yasha iska na dauke da kwayar cutar daga mutum mai fama daga t... | audio/hau_f_737_he_spontaneous_034.flac | female | 30-45 | Tertiary | 151.14 | hausa | 40 | HE | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_326 | Ni da iyalaina mukan tafi yin sallah a Kano duk shekara. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_326.flac | female | 15-29 | Primary | 4.534 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_582 | Mutane da yawa za su fahimci ma’anar rayuwa ne kawai bayan sun faɗa jarabawa. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_582.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.734 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_352 | Yana da kyau a fahimci cewa jaraba tana shafar kwakwalwa da yadda mutum ke tunani. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_352.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.974 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_786 | hau_m_786_ag_spontaneous_031 | Shuka ko kuma tsiro. shuka ko kuma tsiro abu ne wanda yake da muhimmanci sosai a rayuwan ‘yan Adam da kuma dabbobi, saboda akwai ganye, akwai kuma saiwa, akwai kuma itacen sa. Wani abu shi ne ya kasance abun da yake samar da abinci iri iri da kuma magani a mutane da kuma dabbobi. Kaman yanda ma yake a zahiri mu mutane ... | audio/hau_m_786_ag_spontaneous_031.flac | male | 30-45 | Tertiary | 92 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_304 | hau_f_304_he_spontaneous_017 | shin menene alamomin da mutum zai gane cewa ya ɗau.. yana ƙunshe da ko ya dauki cuta ta ibola kuma ta yaya zaka gane cutar tayi karfi ne ko kuma kaɗan take a cikin jikin ɗan adam ita cutar ibola wata cuta ce wanda take shiga ko ake samunta ta hanyar ruwan jiki ana iya alamominta sun haɗa da yawan amai ko kuma yawan ama... | audio/hau_f_304_he_spontaneous_017.flac | female | 15-29 | Secondary | 163.74 | hausa | 40 | HE | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_519 | Yawancin mutanen da suka koyi sana’a suna samun riba mai kyau. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_519.flac | female | 30-45 | Secondary | 4.673 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_155 | Yana da kyau a dinga wayar da kan iyaye, musamman kan muhimmacin ilimin mata. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_155.flac | female | 60+ | Primary | 6.194 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_523 | Mutanen da ke taimaka wa juna sukan fi jin daɗin rayuwa. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_523.flac | female | 30-45 | Tertiary | 5.674 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_481 | hau_m_481_ev_spontaneous_017 | Barkanmu dai, wannan bidiyo yana gwada mana ire-iren maƙwafta da muke da su yayin da ake dukan mutum, ko in ce ake dukan yaro. Yayin da iyaye suka fusata ɗa ya yi lefi, ko in ce yaro ya yi lefi ake dukansa. Akwai maƙwaftan da idan suka zo, za su zo ne, su dunga ba da haƙuri, suna ba da baki ma iyayen yaron, domin mahai... | audio/hau_m_481_ev_spontaneous_017.flac | male | 30-45 | Primary | 95.56 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_337 | A yau, Balarabe zai yi ƙoƙari ya cire duk wata damuwa daga ransa. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_337.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.594 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_349 | An samar da wata makarantar koyar da dabarun sarrafa shara. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_349.flac | female | 15-29 | Primary | 6.294 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.