audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
hau_m_1569 | hau_m_1569_he_spontaneous_012 | wasu hanyoyin nagani ko kayan jinya da za iya anfani dasu na musamman gurin ƙarin jini da fa'idodi da iya iyakokin waɗannan ma[um] madadin a wasu lokuta mara lafiya na iya karɓar jini saboda addini, al'ada da wasu dali dalilai acikin irin wanan yanayi akwai wasu hanyoyin magani da zasu iya anfani su don su dawo da jini... | audio/hau_m_1569_he_spontaneous_012.flac | male | 46-60 | Tertiary | 155.82 | hausa | 40 | HE | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_264 | Yin aikin sa-kai a makaranta yana taimakawa yara su sami ilimi mai kyau. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_264.flac | male | 46-60 | Secondary | 6.274 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_482 | Mutane da yawa suna jin ɗacin rayuwa saboda abubuwan da mutane ke tsammani daga gare su. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_482.flac | female | 60+ | Primary | 8.394 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_325 | Wasu dokokin gwamnati karo suke ci da juna, musamman a kan haraji. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_325.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.16 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_515 | Zan yi addu’a cewa Allah Ya taimaki wanda ke cikin ƙunci. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_515.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.554 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_028 | Wasu gyare-gyare kamar ɗinka labule ko gyaran kabad na iya zama sauƙi a yi da hannu. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_028.flac | female | 46-60 | Secondary | 9.314 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_352 | Mahaifiyata ta gaya min cewa a lokacin haihuwata dangi gaba ɗaya sun taru don murnar haihuwata. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_352.flac | female | 30-45 | Tertiary | 9.294 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_219 | Bikin Salma ya ƙayatar saboda ƙawayenta da suka je tun daga Abuja | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_219.flac | female | 46-60 | Primary | 7.034 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_158 | Na ziyarci Machu Picchu kuma na yaba da ƙwarewar masarautar Inca a shekarar da ta gabata. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_158.flac | female | 46-60 | Secondary | 9.674 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_314 | Na fahimci cewa tanadi yana ba mutum damar gudanar da rayuwa ba tare da wahala ba. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_314.flac | male | 15-29 | Primary | 7.454 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_563 | Mutane da yawa na wahala saboda sun kasa kafa iyaka da abokai. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_563.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.514 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_679 | hau_f_679_ag_spontaneous_025 | Bishiyar kwakwa da amfaninta, bishiyar kwakwa tana daga cikin muhimman itatuwan noma da ake dasawa a yankunan gabar teku da wuraran dake da zafi ana samun ‘ya’yan kwakwa daga gareta wanda ke bada amfani da yawa a cikin abinci, magunguna da masana’antu sifar bishiyan kwakwa itace ne mai tsawo sosai tana iya kaiwa tsawon... | audio/hau_f_679_ag_spontaneous_025.flac | female | 15-29 | Tertiary | 101 | hausa | 40 | AG | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_214 | Amfani da jakunkunan roba da yawa na cutarwa da gurɓata muhalli. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_214.flac | female | 15-29 | Primary | 7.534 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_424 | Gwamnati ta ƙaddamar da dokar hana sare dazuka ba tare da izini ba. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_424.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.014 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_558 | Ba ya zuwa kowane ofis sai da dalili domin kada ma wani ya yi masa hirar wani. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_558.flac | male | 46-60 | Tertiary | 8.954 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_577 | Saude takan gaya mani abin da yake faruwa tsakaninta da mijinta, amma nakan gaya ce mata su sasanta junansu | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_577.flac | female | 30-45 | Secondary | 9.834 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_077 | A wasu gidaje, iyaye na tunanin cewa ya zama wajibi 'ya'yansu su riƙa basu kuɗi akai-akai. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_077.flac | male | 15-29 | Tertiary | 9.194 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_188 | Yana da wahala ga wasu matasa su zaɓi abin da suke so saboda tsoron rashin gamsar da iyayensu. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_188.flac | male | 15-29 | Tertiary | 11.074 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_396 | Ina ƙoƙarin haɓaka kayana ta hanyar ƙara ingancinsu da sababbin dabaru domin jawo hankalin abokan cinikayya. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_396.flac | female | 60+ | Primary | 10.514 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_154 | hau_f_154_he_spontaneous_026 | Shaƙewa na iya faruwa da kowa kuma a kowane lokaci sanin yadda za a yi a cikin gaggawa na iya ceto rai, idan babba ya shaƙe suna iya kasanceewa su kasa yin magana ko sauti ko su kama maƙogwaransu ko ƙirji, yanayin suna iya juya wa zuwa shuɗi a bisa nisa suna iya suma idan kana zargin wani ya shaƙe ka bi wannan matakan ... | audio/hau_f_154_he_spontaneous_026.flac | female | 30-45 | Tertiary | 119.2 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_349 | hau_m_349_ag_spontaneous_013 | barkanmu dai wannan video yana gwado mana ne yanda ake wato ciran tumaturi shi tumatur ana yafa shi ne a gona ma’ana akan yafa shi ne a saman ƙasa ba tonon rami ake a zuba shi ba sannan kuma shi tumaturi ba a ƙarƙashin ƙasa yake fitowa ba yana yi ne ko kuma in ce yana fitowa ne a saman ƙasa kamar yadda muke gani a wann... | audio/hau_m_349_ag_spontaneous_013.flac | male | 15-29 | Primary | 71.679188 | hausa | 40 | AG | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_567 | Da safe, Mustapha ya gode wa Allah da ya ba shi ikon yin adalci. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_567.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.754 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_466 | hau_m_466_ev_spontaneous_033 | A dai wannan hoto dai muna ganin mata, mata ta duƙa tana gaishe da mijin ta shi namijin shine a tsaye ya saka koren kaya itta kuma ittace ta a duke zauna da farin kaya. Gashinan ta miƙa hannu hannu guda biyu kam shi kuma ya miko tana gaishe shi, [ha] wannan abu dai abu abun abun farin ciki ne kuma abun ban mamaki ne. D... | audio/hau_m_466_ev_spontaneous_033.flac | male | 30-45 | Secondary | 105.152 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_194 | Tabbas Rashin hulɗa da juna na iya raunata abota matuƙa. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_194.flac | female | 30-45 | Tertiary | 5.974 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_753 | hau_f_753_ev_spontaneous_018 | Bisa ga hoton nan da yake gabanmu hoto ne da ya kamata in mutun mai hikima, mai al’ama ya gani zai sa shi ya yi tausayi ya tashi ya yi tunani ga hoton nan a gabnamu, yara ne da suke aikin babban mutane aikin da ya kama babban mutane ko babunayen yarannan su yi shi ne ƙananan yaran nan suke yi. A riƙe a hannun yarannan ... | audio/hau_f_753_ev_spontaneous_018.flac | female | 15-29 | Tertiary | 128.52 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_106 | hau_m_106_ev_spontaneous_040 | A wannan bidiyo mun ga wato ainihin yanda banki ya samo asalin shi, ya samo asalin shi daga yaren Italiya. Abun da yake nufi banka yana nufin inda mutane ke zama ne ko kuma teburi, inda ’yan canji suke zama domin gudanar da canjin su na kuɗaɗe. Daga nan kuma sai aka samu wani mutum shi kuma abun da yake yi shi ne wato ... | audio/hau_m_106_ev_spontaneous_040.flac | male | 15-29 | Tertiary | 174.44 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_478 | Idan ana tattaunawa kan batun ilimi, iyaye na nuna damuwa kan halin da makarantu ke ciki. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_478.flac | male | 60+ | Tertiary | 12.494 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_347 | Wasu suna ganin manyan coci a matsayin wata hanya ta tattalin arziƙi mai ɗorewa. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_347.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.454 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_216 | Wani mutum ya ba wa wani ƙaramin yaro kuɗi domin ya sayi takalmi. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_216.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.554 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_240 | Ni na fi son waina da fanke, amma ba na son burabusko. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_240.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.393 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_685 | hau_f_685_ev_spontaneous_031 | Shan ruwa da hannu da ƙafafuwa. Shan ruwa da hannu daga famfo yana daga cikin hanyoyin shan, sha, shan ruwa na gargajiya da mutane da dama ke yi, musamman a wuraren da ake samun ruwa kai tsaye daga famfo. Ga yadda ake yinsa: yadda ake shan ruwa da hannu daga famfo. Buɗe famfo ne ruwa:- buɗe famfo ka tabbatar da cewa ru... | audio/hau_f_685_ev_spontaneous_031.flac | female | 15-29 | Tertiary | 99 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_327 | Ana zaton Alhaji ne zai yi kayan ɗakin amaryar don shi ne mai ƙarfin dangin. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_327.flac | female | 60+ | Primary | 7.534 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_526 | Iyaye sukan ɗauki hotunan yara a duk lokacin da suka yi wani muhimmin abu. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_526.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.774 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_153 | Wanke hannu kafin da kuma bayan kammala cin abinci ɗabi'a ce ta kula da lafiya. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_153.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.434 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1268 | hau_m_1268_ev_spontaneous_006 | Barkanmu da wannan lokaci me ya jawo fatanka a harkar kasuwanci haƙiƙanin gaskiya du wani mutumin da yake son harkar kasuwanci to lalle ya lalla akwai ababe da suka jawo hankalinsa domin farawa ko ke gudanar da kasuwanci wato sana'ar kasuwanci de wata aba ce ta ke rage zaman kashe-wando kuma take tallafawa al'uma hakan... | audio/hau_m_1268_ev_spontaneous_006.flac | male | 30-45 | Tertiary | 182.52 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_519 | Na lura cewa idan ana yin ayyuka kullum, gida ba ya yin datti da yawa. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_519.flac | male | 46-60 | Primary | 8.874 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_035 | Gudanar da taron unguwa yana bada damar tattauna matsalolin al'ummar wajen. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_035.flac | female | 15-29 | Primary | 7.314 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_468 | Yau na haɗu da Baba Lawan a hanya, muka gaisa da juna da farin ciki. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_468.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.154 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_032 | hau_m_032_ag_spontaneous_013 | Nuna hanyoyin girbin dankalin hausa. Assalamu alaikum, a yau za mu yi bayani kan hanyoyi girbin dankalin hausa da kuma nuna matakan da ake bi don tabbatar da ingantaccen girbi. Girbin dankalin hausa yana buƙatan hankali da tsari domin gujewa lalacewa ko asara. Da farko ya kamata a tabbatar da cewa lokacin girbin yayi. ... | audio/hau_m_032_ag_spontaneous_013.flac | male | 15-29 | Secondary | 151.82 | hausa | 40 | AG | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_105 | Yana da kyau mutum ya san dokokin ƙasa domin gujewa cutarwa daga jami’ai. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_105.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.574 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_106 | hau_m_106_ev_spontaneous_034 | Wannan hoton muna ganin kasuwa ce, kasuwa irin ta ƙauye. a dukkan irin masu shiga ƙauyuka, shigen kowane ƙauye suna da nasu irin kasuwan wacce take ci a kowace rana, za a zaɓa wata rana a mako kasuwan ta dimga ci, kawanan ranan ta sati in ta zagayo. A nan muna ganin rumfa ce, ga rumfa nan an kafa ta, ga mutane nan zazz... | audio/hau_m_106_ev_spontaneous_034.flac | male | 15-29 | Tertiary | 96.72 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_438 | Farin ciki yana samuwa ne ta hanyar biyan bukatun rayuwa da samun lafiya. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_438.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.214 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_077 | Yana da kyau a guji yawan amfani da intanet idan yana hana ci gaba. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_077.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.474 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_282 | An gayyato makaɗa da mawaƙan ƙasar Nijar, domin wasan sallah ƙarama. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_282.flac | male | 15-29 | Secondary | 8.534 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_458 | Balarabiya tana tausayin mijnta, saboda ba shi da aikin yi. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_458.flac | female | 15-29 | Primary | 5.494 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1049 | hau_f_1049_ag_spontaneous_011 | A gaskiya, idan dai har mun kula da gidan mu, abubuwa da dama suna tasowa, ka yi farin ciki, iyalan dake gidan kasa su farin ciki, idan mace ce, mijin ta ya kula da ita, ya kula da gidan ta, ya kula da cin ta, ya kula da shan ta, idan suna da yara ya kula su, ya kula da makarantan su, suturta su, abincin su, lafiyar su... | audio/hau_f_1049_ag_spontaneous_011.flac | female | 46-60 | Secondary | 164.04 | hausa | 40 | AG | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_133 | Na fahimci cewa rashin samun isasshen barci yana haifar da gajiya da raguwar aiki. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_133.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.454 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_413 | Ana kiran mutane daga nesa da kusa domin su halarci suna a gidan dangin yaron. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_413.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.934 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_697 | hau_m_697_ag_spontaneous_029 | Kududdufi wani ɗan ƙaramin wuri ne da ruwa kan taru a lokacin damina. Ruwan yakan taru ɗan kaɗa a wajen, ba ruwa mai yawa ba. Sannan zai kasance, wani wajen ruwa, wani wajen taɓo. ma’ana, kududdufi yana riƙe ruwa wasu lokutan har su kai lokacin rani. Bayan an yi ruwan damina, ya ɗan taru a wajen, to yana iya riƙe wanna... | audio/hau_m_697_ag_spontaneous_029.flac | male | 30-45 | Tertiary | 97.16 | hausa | 40 | AG | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_559 | Indan anyi daidaito wajen rabon arzikin ƙasa hakan zai kawar da talauci a ƙasa. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_559.flac | female | 15-29 | Primary | 8.694 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_203 | Yana da kyau mu tallafa wa masana’antun cikin gida domin rage dogaro da shigo da kaya. | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_203.flac | male | 30-45 | Primary | 8.474 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_121 | Yanzu ta hanyar kafafen sada zumunta ake samun bayanai iri-iri. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_121.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.854 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_013 | Wallahi, kin ji wanda zamansa bai ƙwari ba wai shi ne keson rarrafe. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_013.flac | female | 15-29 | Primary | 7.374 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_428 | Tashin hankalin ritaya ba tare da kariya ta tattalin arziki ba na daga cikin matsalolin da ma'aikatan gwamnati ke fuskanta. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_428.flac | female | 60+ | Primary | 11.474 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_365 | ’Yan kasa sun gaji da alkawurran da ba a aiwatar da su a zahiri ba. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_365.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.76 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_534 | Lokacin da na ji rauni, nakan kira amintaccen abokina domin samun taimakon gaugawa. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_534.flac | female | 60+ | Primary | 7.794 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1175 | hau_m_1175_ev_spontaneous_019 | Inna fahinci wannan tambaya ana tambayan taya muke sarrafa kukaden mu na yau da kullin shi kudi abune wanda dole dama indai kasan wahakar dakai ka samar to dole kasan wane irin amfani ya kamata kayi dashi dole kasan wane irin tattali ya kamata kayi sabida kudin nan su kaima kafin wasu su shigo kuma babu yanda zaai kana... | audio/hau_m_1175_ev_spontaneous_019.flac | male | 15-29 | Tertiary | 153.54 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_696 | hau_f_696_ev_spontaneous_024 | Mulki yana da matuƙatar muhimmanci a rayuwar al'umma domin shi ne ke tsara yadda za a tafiyar da ƙasa ko wata al'umma akwai nau'o'i na na mulki daban-daban a duniya kuma kowanne yana da yadda ake gudanar da shi na ɗaya mulkin damaƙwaraɗiyya (democracy) wannan ita ce hanya ta mulki inda jama'a ne suke zaɓar shuwagabanni... | audio/hau_f_696_ev_spontaneous_024.flac | female | 15-29 | Tertiary | 155.1 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1153 | hau_f_1153_ag_spontaneous_025 | Hakiki wanna gona ne gona na manomi gona kuma yayi albarka hakika duk wanda ya samu ni'ima yana gode ma Allah balantana ni'ima irin na gona haka yadda ya fito yayi me shi yadda yake so toh shi ne yake gode wa Allah yanzu ne idan nayi gona nayi shuka, a ce misali na shuka na shuka masara a kalla na ga yana yin goyo ze m... | audio/hau_f_1153_ag_spontaneous_025.flac | female | 46-60 | Tertiary | 154.8 | hausa | 40 | AG | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_254 | Shiga ruwan kogi don wanka yana ba da damar shaƙatawa da jin daɗi. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_254.flac | male | 46-59 | Tertiary | 6.474 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_346 | Na lura cewa shan iska da safe ko da dare yana taimakawa wajen rage damuwa. | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_346.flac | male | 15-29 | Primary | 7.974 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_229 | Sa harajin da ya wuce hankali ga kamfanoni yana sa yajin aiki | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_229.flac | male | 46-60 | Tertiary | 8.554 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_316 | Idan an lura da ƙaruwar lissafin ruwa, ana iya bincika ko akwai yayyewar bututu. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_316.flac | female | 46-60 | Secondary | 11.434 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_679 | hau_f_679_ag_spontaneous_019 | Maza na girbin dankali, a cikin gonan dake cike da korayen shuke-shuke wasu maza na aiki tukuru domin girɓe dankalinsu suna girbe dankalin su ne bayan ya kai girman da ya dace domin samun mafi kyawan sakamako suna amfani da lauje da fatanya wurin girba dankalin su suna fidda dankalin su a hankali don kada su kashe shi ... | audio/hau_f_679_ag_spontaneous_019.flac | female | 15-29 | Tertiary | 92 | hausa | 40 | AG | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_218 | Na fahimci cewa tattaunawa mai kyau tana kawo fahimtar juna da riƙon amana. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_218.flac | male | 46-60 | Primary | 8.834 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_376 | hau_m_376_ag_spontaneous_008 | “Knowledge sharing for better yields”, wato ƙaƙarin yin bayanin ilimi domin yin noma wanda ze haifar da ɗa me ido ko kuma a ce, wanda ze ba da amfanin gona me kyau. Did da de wannan bidiyan na sama, bayanin da ya fito; da ya yi be fito kaman yadda ya kamata ba, amma na fahimci cewa, yana ƙoƙarin ba su ilimi ne ko da a ... | audio/hau_m_376_ag_spontaneous_008.flac | male | 15-29 | Primary | 104.54 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_212 | hau_m_212_he_spontaneous_007 | Tsafta na zamani, da tsaftace muhalli, yana nufin ayyukan ɗabi'u da ake taimakawa wajen inganta tsafta, lafiya da kuma riga-kafin cututtuka a lokacin, a cikin al'umma. Wannan yana mayar da hankali kan kiyaye tsafta a muhalli, tsaftar jiki, da kuma inganta ɗabi'un tsafta domin tabbatar da lafiyar jama'a. Muhimmancin tsa... | audio/hau_m_212_he_spontaneous_007.flac | male | 15-29 | Tertiary | 146.1 | hausa | 40 | HE | |
hau_f_168 | hau_f_168_ag_spontaneous_013 | Komai dai yana da lokacin shi, wannan lokaci dai lokaci ne na girbi. Lokacin da mukai manoma suke kasancewa cikin farin ciki da annashuwa. Tsawon wata biyar kenan muna aiki a kan noman mu na dankali. Inda muka faro shi daga shuka zuwa kula da shuka zuwa ban ruwa zuwa sanya taki, zuwa kuma noma ciyayi har ya zuwa wannan... | audio/hau_f_168_ag_spontaneous_013.flac | female | 30-45 | Primary | 100.14 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_1067 | hau_m_1067_ag_spontaneous_024 | kamar yadda muka gani anan ah soya shi ko tafasawa ko gasawa abune wanda yake da amfani ga ah shi shi ko ince shi wannan dankali na turawa yanada tasiri wanda [?] duk daga ciki ɗaya daga cikin abun da aka mai to abune wanda mutum ze amfana dashi ajikin shi sannan shi kan shi samun abun me amfani ne yanda amfanini shi y... | audio/hau_m_1067_ag_spontaneous_024.flac | male | 46-60 | Tertiary | 155.94 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_1012 | hau_f_1012_he_spontaneous_013 | tasrin lafiya ta jiki nauyin jiki da tashin hankali masu fama da [?] sanan lalura na ciwo na iya fus kantar rauni ajiki irin su barna ko zafi a wuraren haihuwa wanda ze iya haifar da ciwo dindindin ko cututtuka na gurɗe damwa da cutan sunfi son damuwa da cu tan da za'a iya ɗauka ta hanyoyin mu'amala musamman tan ƙanjam... | audio/hau_f_1012_he_spontaneous_013.flac | female | 15-29 | Tertiary | 151.44 | hausa | 40 | HE | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_116 | Yana da kyau a guji tuƙi bayan shan giya domin hana hatsari. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_116.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.314 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_537 | hau_m_537_ag_spontaneous_005 | To zanen doyayi, mu a Hausa muna cewa doyoyi ga su nan kashi-kashi an kasa su a cikin rumfa bayan an gama ciro su a ƙasa an gama yanko su ga su nan, an kakkasa su , kowane kashi ga shi nan doya ne a ƙasa kowane kashi ga shi na doya ne dukka , har zuwa ƙarshen wannan rumfa. Ga shi nan an karkasa ta wannan dukka doyoyi n... | audio/hau_m_537_ag_spontaneous_005.flac | male | 15-29 | Primary | 95.2 | hausa | 40 | AG | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_192 | Mutane da yawa sun fi samun nasara ta hanyar samun ƙwarewa fiye da samun digiri. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_192.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.193 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_550 | Ya kamata mutum ya guji kashe kuɗi marar amfani don magance matsalolin gaggawa. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_550.flac | male | 15-29 | Primary | 7.974 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_021 | Idan ka san mene ne matarka take so, ka riƙa ƙoƙarin yi mata. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_021.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.18 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_033 | Yanzu Atika ta kama kanta ta daina yawon banza a gari | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_033.flac | female | 30-45 | Tertiary | 5.914 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_105 | hau_f_105_ev_spontaneous_021 | A ƙasashe da jihohi na ko’ina a duniya ana samun masu sharan titi wato a nan ƙasa tamu ta Najeriya muna kiran su masu sharan titi, yawancinsu suna tashi ne da asussuba su zo su share titi da kuma kwalbati na kusa da titi za su share shi tas su kwashe su je su zubar bayan titi ɗin idan suka gama sharan titi kuma sai sun... | audio/hau_f_105_ev_spontaneous_021.flac | female | 30-45 | Primary | 113.92 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_683 | hau_m_683_he_spontaneous_021 | A resfektin feshen cowis. Idan aka ce resfektin feshen cowis shi ne girmama zaɓin mara sa lafiya yana da matuƙar mahinmanci a asibiti kowane mara lafiya yana da haƙƙin yanke shawara kan jinyanrsa ciki har da zaɓin irin maganin da yake so ko finkar wani kalar jinya da bai yarda da ita ba. Likitoci da masu aikatan lafiya... | audio/hau_m_683_he_spontaneous_021.flac | male | 30-45 | Tertiary | 91.24 | hausa | 40 | HE | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_488 | Ba za ta iya bayyana yadda take son mijinta ba. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_488.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.994 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_399 | A yayin bikin Sharo na ƙabilar Fulani, matasa maza sukan nuna ƙarfin jikinsu. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_399.flac | female | 15-29 | Primary | 6.814 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1650 | hau_f_1650_ev_spontaneous_006 | [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] ... | audio/hau_f_1650_ev_spontaneous_006.flac | female | 30-45 | Tertiary | 157.02 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_177 | A shekarar da ta gabata, Sani ya lashe gasar fasaha ta makarantu. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_177.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.794 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_013 | Ai daga yau ba zan ƙara ba da bashi ba tare da na rubuta ba. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_013.flac | female | 30-45 | Primary | 7.314 | hausa | 40 | EV | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_086 | Dogaro da kai yana taimakawa sosai wajen cimma burin rayuwa. | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_086.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.814 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_155 | Bayan ya dawo daga masallaci, yakan zauna a tsakar gida ya yi shiru, yana tunani | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_155.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.714 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_318 | Duk da ba a gayyaci Audu walimar ba, amma ya kafe sai ya je | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_318.flac | female | 60+ | Primary | 5.534 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_019 | Ya kamata a ladabtar da masu yin fitsari a bayan katangar masallaci | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_019.flac | male | 60+ | Tertiary | 8.694 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_215 | Sai ta kafa cikakkun dokokin yadda za a dinga karɓar kuɗi duk wata. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_215.flac | female | 46-60 | Secondary | 10.434 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_226 | Ya kamata ku wayar wa da mutane kai a kan yadda ake cin zarafin marayu | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_226.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.92 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_076 | Hadi ya gane cewa fuskantar matsala da ƙarfin zuciya yana rage wahalar rayuwa. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_076.flac | male | 60+ | Tertiary | 6.874 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_225 | Bala kan sha kwalbar lemo shida a rana, amma yanzu ya haƙura saboda tsada. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_225.flac | female | 15-29 | Tertiary | 9.354 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_267 | Ku daina sauke kowacce manhaja da kuka gani a yanar gizo | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_267.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.534 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_384 | hau_m_384_he_spontaneous_013 | Wani alfanu allura ke dashi ga ɗaiɗaikun mutane da kuma al’umma baki ɗaya? Allura na matuƙar alfanu musamman ga ɗaiɗaikun mutane da kuma al’umma baki ɗaya. Na farko tana kare mutum daga duk wani nau’i na annoba,misali ga ƙananan yara akan yi musu ne domin kariya da wata annoba wacce ake tunani kam bazu zuwa ga al’umma,... | audio/hau_m_384_he_spontaneous_013.flac | male | 30-45 | Secondary | 96.68 | hausa | 40 | HE | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_053 | Idan mutum yana son ya ci moriyar dangantaka, ya yita da kyakkyawar zuciya. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_053.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.714 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_298 | Wasu kawai suna rayuwa ne kamar wasu dabbobi, wani lokacin ma gara dabbobi da wasu. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_298.flac | male | 46-59 | Tertiary | 6.674 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_268 | Mutane sun rungumi dankalin Hausa safe da rana da dare a matsayin abinci. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_268.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.274 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_449 | Idan na yi haƙuri yau, zan iya cimma nasara kamar yadda na fahimta. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_449.flac | female | 30-45 | Primary | 8.354 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_582 | Yara goma sha bakwai ne a layinmu ba sa zuwa makaranta saboda tsadar makarantun kuɗi | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_582.flac | male | 30-45 | Primary | 8.514 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_593 | Tasi’u yakan zo wurina kullum, inda muke tattauna mas’alolin rayuwa, amma ba ma taɓo batun da ya shafi rayuwarmu kai-tsaye | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_593.flac | female | 30-45 | Secondary | 9.994 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_421 | hau_m_421_ev_spontaneous_039 | barka da war haka a wannan ƙwaikwai an mana bayani ne akan amfani yanda zamu sarkake wato zukatanmu yanda zamu sarkake wato zuciyar mu yayin da wasu zaka ga cewa zuciyar su ba'a sarkake take ba yayin da suke tunanin aikata wasu abubuwa wa'in da daidai ba abubuwa wanda zai jawo musu wato nakasu a ciki rayuwansu misali i... | audio/hau_m_421_ev_spontaneous_039.flac | male | 15-29 | Secondary | 165.18 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.