audio
audioduration (s)
3.29
363
speaker_id
stringclasses
386 values
audio_id
stringlengths
23
32
transcript
stringlengths
38
4.31k
audio_path
stringlengths
34
43
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
duration
float64
3.29
363
language
stringclasses
1 value
snr
int64
40
40
domain
stringclasses
3 values
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_223
Kiyaye tsafta yana matuƙar tasiri wajen hana yaɗuwar cututtuka masu hatsari
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_223.flac
female
15-29
Tertiary
7.574
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_171
Rashin haƙuri na yi wa soyayya illa fiye da yadda ake tunani.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_171.flac
male
15-29
Secondary
5.694
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_404
Ta tafi neman ilimi a nesa, daga baya ta gane cewa gidan iyaye jin daɗi ne.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_404.flac
female
15-29
Tertiary
8.294
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_285
Tallafin rage raɗaɗin talauci da ake bayarwa, ba zai magance matsala ba.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_285.flac
female
15-29
Tertiary
6.974
hausa
40
EV
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_478
Ina godiya da damar da na samu domin yin abubuwa masu kyau a rayuwa.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_478.flac
female
15-29
Tertiary
6.033
hausa
40
EV
hau_f_1015
hau_f_1015_ev_spontaneous_004
Yanayin yanda mutum yake Yanayin da mutum yake ji idan ya cimma wani gurin da abun da babba ne ko ƙarami. Misali ayyukan kulawa da nasarorin kowanne irin girma a rayuwa, a rayuwarmu suna da mahimmanci suna da matuƙar Suna da matuƙar muhimmanci ko da kuwa sun kasance ƙananu ne ko manya. Wannan yana taimakawa wajen ƙarfa...
audio/hau_f_1015_ev_spontaneous_004.flac
female
15-29
Tertiary
156.06
hausa
40
EV
hau_m_1052
hau_m_1052_ag_spontaneous_025
Manoman Kaji a yankin Kudu masu Gabashin Najeriya nafuskantar ƙalubalai da dama, wajen adana bayanai kan jadawalin da akabi da kuma ci gaban kaji. Ga wasu daga cikin manyan matsalolin da suke fuskanta: Na Farko Rashin Isassun Fasahar kayan Aiki. Yawan manoma suna amfani da takadda wajen rubuta bayanai wanda ke iya lala...
audio/hau_m_1052_ag_spontaneous_025.flac
male
46-60
Tertiary
164.82
hausa
40
AG
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_183
A wasu lokutan mata sun fi maza ɗaukar abubuwa da muhimmanci.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_183.flac
male
46-60
Secondary
8.934
hausa
40
EV
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_004
A lokacin gaisuwa da abokai, ana iya cewa “Ya hanya?” ko “Ya iyali?”
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_004.flac
male
46-60
Tertiary
8.614
hausa
40
EV
hau_m_1526
hau_m_1526_ev_spontaneous_014
wannan hanya ce me sauki da mutun zeyi tsakanin shi da me gidanshi awurin kasuwancin shi ko wurin aikin sa hanya ita ce ta girmama juna idan anzo wurin aiki aiki aka zoyi duk alakan ku da mutum dole idan akacem yau gabayake dakai a wurin aiki ko wurin kasuwanci dole ka bashi wannan girmamawan a wurin aiki kabashi wanna...
audio/hau_m_1526_ev_spontaneous_014.flac
male
30-45
Tertiary
165.48
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_206
Girmama addinin wasu yana taimakawa wajen tabbatar da zaman lafiya a al’umma mai bambancin imani.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_206.flac
male
15-29
Tertiary
8.414
hausa
40
EV
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_205
Jummai ta fara ajiyar kudi masu yawa don yin gyaran gidan da ta gada.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_205.flac
male
15-29
Primary
7.214
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_336
Ka bayar da hidimarka ta musamman kamar gyaran kaya ko koyarwa kyauta.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_336.flac
male
46-60
Secondary
7.554
hausa
40
EV
hau_m_521
hau_m_521_ag_spontaneous_009
Tafiyar da kayayyakin gona yana da mahimmanci a cikin tsarin noma da kasuwanci. Wannan yana nufin hanyoyin da aka bi don kai kayayyakin gona daga inda aka noma zuwa inda za a siyar ko za ai amfani da su. Musaman a yankunan karkara, akwai hanyoyi da dama da ake bi wurin jigilan kayayyakin gona kuma wannan yana da tasiri...
audio/hau_m_521_ag_spontaneous_009.flac
male
15-29
Primary
90.773333
hausa
40
AG
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_250
Na fahimci cewa sauraron labarai yana bada damar koyon abubuwa masu amfani.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_250.flac
male
30-45
Tertiary
7.874
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_257
Jiya Ali ya cimma burinsa na buɗe shagon kansa bayan ya daɗe yana baranta a wajen Saminu
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_257.flac
male
15-29
Tertiary
8.494
hausa
40
EV
hau_f_1140
hau_f_1140_he_spontaneous_009
Antenatal care Kulawar lafiya yayin ɗaukar juna biyu na da matuƙar mahimmanci wajen kula da lafiya uwa da jariri ga masu ɗaga ga masu ɗaga cikin manyan manufofi kulawar lafiya yayin ɗaukan juna biyu da yadda suke shafar sakamakon ɗaukar ciki da lafiyan uwa bincike da gano matsaloli antenatal care yana taimakawa wajen g...
audio/hau_f_1140_he_spontaneous_009.flac
female
30-45
Tertiary
151.92
hausa
40
HE
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_371
Usman yana tsaftace wurin aikinsa a kullum don ya kasance cikin shiri da nutsuwa.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_371.flac
male
46-60
Tertiary
11.014
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_287
Na fahimci cewa tallafawa ‘yan gudun hijira yana taimaka musu wajen farfaɗowa.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_287.flac
male
15-29
Secondary
6.734
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_079
A lokacin damina, yawan ruwan sama na kawo cikas ga zirga-zirga da harkokin kasuwanci.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_079.flac
male
15-29
Tertiary
6.614
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_064
Kowacce yamma, ina tabbatar da cewa batirin wayata yana cike kafin na kwanta barci.
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_064.flac
female
15-29
Secondary
8.014
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_155
Mutane su lura da kuɗin da suke samu domin tabbatar da suna biyan buƙatunsu yadda ya dace.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_155.flac
female
15-29
Tertiary
8.954
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_507
Halartar wajen wa'azi yana taimakawa wajen ƙarfafa imani da fahimtar koyarwar addini.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_507.flac
male
30-45
Tertiary
8.594
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_102
Talatu da mijinta suna yawan yin murnar jariri idan ya fara furta kalmomi kamar "mama" da "baba."
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_102.flac
female
15-29
Primary
9.934
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_199
Ta tsara dukkan abin da za ta yi a yau
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_199.flac
male
15-29
Primary
3.294
hausa
40
EV
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_152
Yana da kyau a nemi ci gaba ta kowace fuska domin samun rayuwa mai armashi.
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_152.flac
female
30-45
Tertiary
14.034
hausa
40
EV
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_509
Za mu hau idi, inda za mu je masallacin idi.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_509.flac
female
46-60
Secondary
5.514
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_315
Fatima ta tambayi ƙawar ta inda za ta iya koyon sana’ar hannu cikin sauri.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_315.flac
male
46-60
Tertiary
6.834
hausa
40
EV
hau_m_048
hau_m_048_ag_spontaneous_057
Ta yaya ake kiwon akuya a inda nike?Ko ince a kusa dani? To wato yace ake kiwon akuyoyi a inda nake shima dai kala biyu ne akwai sakakken kiwo akwai kiwon gida, akwai wanda suna kange akuyoyinsu ne a gida ma suke saka su wani lokaci, za su sa akuyoyinsu a gida su yi musu turke, suna basu abinci da abinda ya sawaƙa, kan...
audio/hau_m_048_ag_spontaneous_057.flac
male
15-29
Tertiary
99
hausa
40
AG
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_427
Abokan aikina suna mutuntani saboda na riƙe mutuncina a wajen su.
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_427.flac
male
30-45
Secondary
6.814
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_131
A nan gaba, Abdullahi zai fi mai da hankali kan tunaninsa da nutsuwarsa.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_131.flac
male
60+
Tertiary
6.794
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_549
Wani lokaci, shakatawa yana da mahimmanci fiye da ci gaba da aiki ba dare ba rana.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_549.flac
male
60+
Tertiary
6.154
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_022
Hamisu yakan je Fagge domin karyawa da koko da ƙosai
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_022.flac
male
30-45
Tertiary
4.994
hausa
40
EV
hau_f_170
hau_f_170_he_spontaneous_016
Jama’a barkanmu dai da wannan lokaci. Zan yi magana a kan yadda ake sanin alamun cututtukan taɓin hankali. Cututtukan taɓin hankali na iya shafar da yadda mutum yake tunani, ji da kuma ɗauka. Wasu daga cikin alamun da za a iya gani sun haɗa da: sauyin yanayi sosai, kamar ji, jin baƙin ciki, damuwa ko kuma farin ciki so...
audio/hau_f_170_he_spontaneous_016.flac
female
15-29
Primary
137.3
hausa
40
HE
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_038
Wasu ɗaliban a ƙasa suke takowa, saboda rashin kuɗin mota.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_038.flac
male
30-45
Tertiary
5.194
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_475
Yara a Habasha suna girmama bukukuwan suna ta hanyar yin liyafa da addu’o’i.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_475.flac
female
30-45
Tertiary
7.534
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_029
Yana da kyau mutum ya yi magana idan yana ganin wani yana cin zarafi.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_029.flac
female
30-45
Tertiary
5.774
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_527
Fatima tana jin daɗin cin tuwo da miyar kuka a matsayin karin kumallo.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_527.flac
female
46-60
Tertiary
5.994
hausa
40
EV
hau_f_196
hau_f_196_ev_spontaneous_002
Mata da yaranta guda biyu a kan babur. Ɗaya yana goye a bayanta ɗaya kuma an saka shi a gaba wajen matuƙi. Sa'annan kuma ga wasu ƙunshin kaya, a kan matuƙin abun, ta bayanta ma haka akwai, gefen shagon da take wucewa kuma, akwai kara na goge-goge na cikin gida. Wannan yrn da aka saka shi a kan abun, kan babur ɗin nan g...
audio/hau_f_196_ev_spontaneous_002.flac
female
30-45
Primary
94.34
hausa
40
EV
hau_f_1212
hau_f_1212_he_spontaneous_034
A wannan hoto, yana bayani, ko in ce yana bayyana alamomin gargaɗi, da alamomin cuta, da suka fi shafi matsalolin numfashi, wanda zai iya zama alamar cuta kamar: asma, ko wata matsala a huhu. Alamomin gargaɗi. Waɗannan alamomi su kan bayyana kafin a samu matsananciyar matsala numfashi. Akwai ciwon kai, mutum ze [?] iya...
audio/hau_f_1212_he_spontaneous_034.flac
female
46-60
Secondary
152.88
hausa
40
HE
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_276
A yanzu gidan abincin Shagalinku ne yake tashe a cikin gari.
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_276.flac
male
15-29
Tertiary
4.753
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_387
A bikin sallah ƙarama mutane sukan taru don gudanar da salloli da bukukuwan murna.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_387.flac
female
15-29
Primary
5.374
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_453
Wasu suna koyon harsuna ta darussan yamma domin samun ƙarin damar aiki.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_453.flac
female
30-45
Secondary
6.714
hausa
40
EV
hau_f_167
hau_f_167_he_spontaneous_021
Yadda ake magance damuwan zuciya, damuwan zuciya tana shafan mutane daban-daban a rayuwa, amma akwai hanyoyi da za abi don shawo kanta ga wasu matakai masu anfani. Na farko ka fahimci matsalanka, ka gano abunda ke haddasa maka damuwa da lokacin da take faruwa, misali in damuwanka tana zuwa ya yi kwaji ko lokacin aiki m...
audio/hau_f_167_he_spontaneous_021.flac
female
15-29
Secondary
116.12
hausa
40
HE
hau_m_427
hau_m_427_ev_spontaneous_013
Barkan mu dai kamar yadda aka gwado mana ko kuma ince muke gani a wannan hoto tsohon gida ne wato na laka. Wannan gida gini ne da a keyinshi a zamanin da hadda kuma zamanin yanzu ananan ana irrin wannan ginin. Gida ne da’ake yinshi amma mafiya da anfiyin irrin wa’yan’nan gidaje, tsoffin gidajen da aka fiyi gida ne da a...
audio/hau_m_427_ev_spontaneous_013.flac
male
15-29
Primary
97.46
hausa
40
EV
hau_m_1138
hau_m_1138_ag_spontaneous_025
Magana na hanyoyi da dama yanda za ka ga mutane akan siya da rake a hanyoyi a ina ne a baro a me, a ɓarayin [uh] wannan kudanci ko arewacin dai Najeriya to za ka ga gaskiya yana tafiya sosai saboda yanayin da Najeriya take ciki a yanzu kusan ana daukan rake [cs] as a best [cs] wani [?] mahimmancin abinci wanda za ka ga...
audio/hau_m_1138_ag_spontaneous_025.flac
male
46-60
Tertiary
151.98
hausa
40
AG
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_309
Idan Bala yana tafiya da dare, yakan tabbatar da cewa yana cikin hanya mai haske.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_309.flac
male
15-29
Secondary
6.334
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_309
Daga yanzu, Ummi za ta rage kallon mutane kamar su ne matsalar rayuwarta.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_309.flac
male
46-60
Secondary
10.214
hausa
40
EV
hau_m_141
hau_m_141_ag_spontaneous_008
Yaɗa ilimi yanada matuƙar amfanin akowani fanni, musamman fanni na noma. Domin idan aka yaɗa ilimine na noma, manoma zasu samu dubaru sababbin dubaru da sababbun hanyoyi na haɓaka abinda suka noma. Abu na farko a bangaren yaɗa ilimi shine, akwai sababbin dubaru da ake amfani dasu, na yin noma. Kamar canza canza abinda ...
audio/hau_m_141_ag_spontaneous_008.flac
male
15-29
Primary
98.94
hausa
40
AG
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_374
Sabiu zai gina asibiti mai zaman kansa bayan ya tara isassun kuɗi.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_374.flac
male
15-29
Primary
6.494
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_110
Wani lokacin sojoji sun fi 'yan sanda daɗin mu'amala sosai.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_110.flac
female
15-29
Tertiary
5.9
hausa
40
EV
hau_m_457
hau_m_457_ag_spontaneous_008
kaman yanda kuke ganin anan ana horas da matasa masu tasowa game da harkan noma ana ilmantar dasu kuma ana horas da su kaman mabanbanci mabanbancin noma da kuma yanda zasu bi suyi wannan noman tayi inganci kaman yanda kuka sani ana da hanyoyi da kuma noma iri kala daban-daban so anan ana horas dasu kuma ana basu ilmi t...
audio/hau_m_457_ag_spontaneous_008.flac
male
15-29
Secondary
91.08
hausa
40
AG
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_338
A wasu gidaje, ana ganin dole ne mutum ya halarci taruka domin tabbatar da kusanci ga dangi.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_338.flac
female
60+
Primary
8.594
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_251
A rediyo an ba da shawara ga matafiya su bi ta gefen titi.
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_251.flac
female
46-60
Tertiary
5.134
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_195
Ali ya ba su tatsuniyar nan ta gizo da budurwar danƙo
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_195.flac
male
30-45
Tertiary
4.794
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_055
Kada ka manta da mahimmancin nuna godiya ga waɗanda suka taimaka maka.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_055.flac
female
30-45
Primary
9.874
hausa
40
EV
hau_m_931
hau_m_931_ag_spontaneous_015
[um] wannan huton abarbane ahh ana kuma shan shi ne ah [?] ka sha shi kaman wanna yanda ga shi nan ya girma ya nuna idan zaka sha shi za'a ana sa wuka ne a bare bawon bayan in aka abre bawon bayan to ciki zaka ganshi [cs] yellow [cs] haka to shi ne wanda ake sha za''a yanyanka shi sai a sha sannan kuma za'a iya idan ak...
audio/hau_m_931_ag_spontaneous_015.flac
male
15-29
Tertiary
151.5
hausa
40
AG
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_285
Yana da kyau a koyi yadda ake tsara kasafin kuɗi kafin matsaloli su taso.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_285.flac
male
60+
Tertiary
5.794
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_398
Sukan ci salak da ƙwai da sauransu a kullum duk kuwa da matsalar kuɗin da suke fuskanta.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_398.flac
male
46-60
Tertiary
8.634
hausa
40
EV
hau_m_177
hau_m_177_ev_spontaneous_031
Wannan kuma hoto da kake gani hoto ne ai nihin tsauni, wasu kan kirashi da sunan tsauni wasu kam kirashi da sunan tsane, to mu anan munace dashi tsauni. Tsauni ai nihin zamu iya ce Kaman fada ce ta boka ko a ce gidan boka, ko a ce keɓaɓɓen gurin da boka ya ɗiba saboda ai nihin mutane su rinƙa zuwa dan samun biyan buƙat...
audio/hau_m_177_ev_spontaneous_031.flac
male
30-45
Tertiary
96.32
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_075
Wanda kuwa ya biyo a mota to fa sai lokacin da ya wuce.
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_075.flac
female
46-60
Tertiary
6.134
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_277
Ka shiga ayyukan neman mafita kan matsalolin jama’a a yankinku.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_277.flac
male
46-60
Primary
7.514
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_080
Naga yadda wani yaro ya wulaƙanta yayansa, saboda ya roƙe shi kuɗi.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_080.flac
female
30-45
Primary
9.434
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_014
Yakamata in nemi ƙarin ilimi ko shawara domin inganta kaina.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_014.flac
male
15-29
Secondary
4.454
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_383
Ƙwarewa ce ta sanya ƙanana har ma da manyan mawaƙan sauraron Rarara.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_383.flac
male
15-29
Tertiary
8.714
hausa
40
EV
hau_m_053
hau_m_053_ev_spontaneous_054
magana akan aikace aikacen gida a nan maihai uwa ce mama ce in ta shigo ɗakin ɗanta take faɗa masa cewa ya tashi don ya gyara ɗakinsa sannan in yaga gyaran ɗakin kar ya manta ya bama karensu abincin sannan kuma ya ɗauki shi don su jita su don su fita su ɗan zagaya tare da Karen inda yace to mama duk da dai yau ana hutu...
audio/hau_m_053_ev_spontaneous_054.flac
male
30-45
Secondary
96.84
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_417
Shirya tarukan tara kuɗi yana taimakawa wajen tallafa wa marasa galihu ko ƙungiyoyin agaji.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_417.flac
male
46-60
Secondary
7.394
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_360
Zan guji yin fushi da sauri domin kada in ɓata dangantakata da wasu.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_360.flac
female
30-45
Primary
10.234
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_125
Yin magana da abokai yana rage damuwa kuma yana ƙarfafa zuciya.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_125.flac
male
15-29
Secondary
4.414
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_499
Samun lambobin likitan dabbobi yana da muhimmanci idan wata matsala ta taso.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_499.flac
female
60+
Primary
8.834
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_493
Idan muka yi shuru yayin da ake zaluntar wasu muna goyon bayan rashin adalci ne.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_493.flac
female
15-29
Tertiary
7.78
hausa
40
EV
HP1F3
hau_f_HP1F3_ev_read_019
Amfani da CCTV a wuraren kasuwanci yana taimakawa wajen kama masu laifi.
audio/hau_f_HP1F3_ev_read_019.flac
female
15-29
Primary
8.054
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_481
Duba kayan abincin dabbobi don tabbatar da cewa ba su da sinadarai masu cutarwa.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_481.flac
female
60+
Primary
8.834
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_561
Dole ne a nuna gaskiya idan ana son ƙarfafa amana a dangantaka.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_561.flac
female
15-29
Primary
6.654
hausa
40
EV
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_555
Ganin yadda malamin ya saki fuska, sai ɗaliban suka saki jiki da shi.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_555.flac
female
60+
Primary
6.514
hausa
40
EV
hau_m_350
hau_m_350_ev_spontaneous_014
Barka da warhaka! Sunana Hassan Lawal Abubakar. Abun da ake nufi da [cs] burnt house [cs] shi ne, gida ƙonanniya. Gida ƙonanniya a Hausance misali, gidan da [cs] already [cs] aka riga da aka gina shi tun daga [cs] foundation [cs] aka zo aka rufa shi, wa'ansu wa'anda za a samu mutum ya tare a ciki, ko wanda ba mutane a...
audio/hau_m_350_ev_spontaneous_014.flac
male
30-45
Primary
106.88
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_034
Rashin motsa jiki yana haifar da ƙiba ya kuma lalata lafiyar zuciya.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_034.flac
female
15-29
Tertiary
6.014
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_152
Ali ba ya son hawa motar haya, ya fi sabawa da zirga-zirga a sabon kekensa
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_152.flac
male
15-29
Tertiary
5.633
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_176
Ina ƙoƙarin fahimtar yadda wasu ke ji domin in san yadda zan yi mu’amala da su.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_176.flac
male
46-60
Secondary
10.334
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_075
Yin amfani da sadarwa mai kyau yana taimakawa wajen gujewa damuwa.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_075.flac
male
15-29
Tertiary
5.814
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_438
Ya'yan talakawa da dama ba za su samu ilimi mai nagarta ba saboda tsadar kuɗin makaranta
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_438.flac
male
30-45
Primary
8.754
hausa
40
EV
hau_m_482
hau_m_482_ag_spontaneous_014
Barka dai, wannan hoton da kuke gani hoton wake ne wanda ya isa girbi amma har yanzu launin waken kore ne bai bushe ba. Daman yawanci wake ba a bari ya bushe, ba sai ya bushe ƙarau ba sosai a gona. An fiso ana girbe sa yana da ɗan launi launin kore a cikinsa, sannan a girbe shi muddin ‘ya’yan cikin suka nuna, indai suk...
audio/hau_m_482_ag_spontaneous_014.flac
male
30-45
Primary
104.84
hausa
40
AG
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_090
Sabi'u ya biya wa babarsa Umara, inda Habibu yake shirin biya mata Hajji
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_090.flac
male
30-45
Tertiary
9.074
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_033
Halliru yakan ɗan kwanta zuwa wani lokaci bayan ya dawo daga aiki
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_033.flac
male
15-29
Primary
6.894
hausa
40
EV
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_202
Yusuf yana ajiyar kuɗi don sayen kayan aikin sana’ar da yake son farawa.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_202.flac
male
15-29
Primary
8.294
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_163
Ki daure ki sa yaranki a makaranta don ilimi shi ne gishirin rayuwa
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_163.flac
male
46-60
Secondary
6.474
hausa
40
EV
hau_m_226
hau_m_226_ev_spontaneous_002
Wato kaman yanda muke gani wannan abun nan ne da yake da yake za mu iya cewa tumatir ne a cikin mota haɗe da dankali da kuma dai sauran kayan gona dai kaman haka dai a cikin sa. Wannan daga na zamu iya cewa duka amfanin yayi kyau kuma irin wannan ba wai an sa moto za'a tafi da su wuraren da za'a yi kasuwanci da su don ...
audio/hau_m_226_ev_spontaneous_002.flac
male
15-29
Tertiary
163.44
hausa
40
EV
hau_m_145
hau_m_145_he_spontaneous_031
Dole ne ko wani abokin tarayya ya yarda da yin jima’i, wannan yana nufin dole ne duka mutanen biyun sun yarda cewa aikin ya faru ko ya shafi taɓawa sunbata koko wani nau’in jima’i. Kowani naui’n jima’i yarjejeniyan dole ne a bayyane sanarwa kuma bada shi kuma ba da shi kyauta in ba haka ba ana ɗaukan aikin farin jima’i...
audio/hau_m_145_he_spontaneous_031.flac
male
30-45
Primary
92.72
hausa
40
HE
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_325
Malamai sun sanya dokar hana zuwa da MP3 aji da kuma kunna ta.
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_325.flac
male
15-29
Primary
7.474
hausa
40
EV
hau_m_197
hau_m_197_ag_spontaneous_002
Sufurin kayan amfanin gona. Yana nufin hanyar da da akebi wajen ɗaukan amfanin gona daga gona zuwa kasuwa ko wuraren ko wuraren da ake siyar dasu. Wannan yana da matuƙar mahimmanci dan tabbatar da cewa kaya suna zuwa cikin ƙoshin lafiya da kuma cikin lokaci. Yadda ake gudanar da sifuri na amfanin gona. Na farko ana tat...
audio/hau_m_197_ag_spontaneous_002.flac
male
30-45
Tertiary
121.78
hausa
40
AG
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_570
Sai da safe Lami ta ga wayarta sam ba ta yi caji ba.
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_570.flac
male
15-29
Primary
5.254
hausa
40
EV
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_151
Na fahimci cewa mutane da ke da buri sukan fi samun natsuwa da gamsuwa a rayuwa.
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_151.flac
female
30-45
Tertiary
10.314
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_118
Idan mutum ya tsara yadda zai kashe kuɗinsa, zai iya samun nishaɗi ba tare da matsala ba.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_118.flac
female
60+
Primary
8.754
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_396
Auren dole yana daga cikin dalilian da suke sanya mata a cikin damuwa
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_396.flac
male
60+
Tertiary
5.634
hausa
40
EV
HP1F3
hau_f_HP1F3_ev_read_183
Duk wanda yake son inganta lafiyarsa, dole sai ya lura da muhallinsa.
audio/hau_f_HP1F3_ev_read_183.flac
female
15-29
Primary
6.414
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_471
Na fi son saita ƙarar agogo mai laushi domin kada ta tada ni a cikin firgici.
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_471.flac
female
46-60
Tertiary
7.294
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_392
Bashir bai yarda da maganin gargajiya ba, sai dai na zamani.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_392.flac
male
46-60
Tertiary
6.314
hausa
40
EV
hau_m_189
hau_m_189_he_spontaneous_033
Wasu magungunan gida don magance jinya, yana da kyau a lira cewa, duk da cewa waɗannan magungunan gida na iya zama masu amfani. Ba su maye gurbin kulawn likita ba idan jinya ta yi zurfi, ta yi tsanani ko kuma ta yi kumburi, to yakamata a nemi taimakon likita. Magungunan gida sun haɗa da, muna da man zaitun, man zaitun ...
audio/hau_m_189_he_spontaneous_033.flac
male
15-29
Tertiary
97.2
hausa
40
HE
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_517
Wani saurayi ya ɗauki kaya ya kai wa wata tsohuwa gidanta ba tare da biyan kuɗi ba.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_517.flac
male
46-60
Secondary
7.714
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_541
A shekarun baya, Harira ta yi kuskuren karɓar rance ba tare da tsari ba.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_541.flac
female
30-45
Tertiary
6.494
hausa
40
EV