audio
audioduration (s)
3.29
363
speaker_id
stringclasses
386 values
audio_id
stringlengths
23
32
transcript
stringlengths
38
4.31k
audio_path
stringlengths
34
43
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
duration
float64
3.29
363
language
stringclasses
1 value
snr
int64
40
40
domain
stringclasses
3 values
hau_m_230
hau_m_230_ev_spontaneous_037
buƙata ko buƙatuwa zuwa ga abu tana nuna lallai cewa wannan abun idan babu shi akwai damuwa saɓanin so na abu kawai ba tare da buƙata ba ba shi da ba za ya nuna lallai lallai idan babu akwai matsala misalin wannan kamar mutum ne ya ce ina buƙatar na yi barci to a wannan lokacin barcin yana da muhimmancin da idan bai yi...
audio/hau_m_230_ev_spontaneous_037.flac
male
15-29
Primary
93.098667
hausa
40
EV
hau_m_184
hau_m_184_ev_spontaneous_023
Ayyukan taimakon al’umma meye ne? Ayyukan taimakon al’umma yana nufin hidimar da ake yi domin amfanin al’umma ba tare da neman abu a madadin haka ba. Wannan aiki yana taimakawa mutane na inganta rayuwan al’umma, kuma yana kawo zaman lafiya da haɗin kai. Me ya sa ake yin ayyukan al’umma? Ana yin aiyukan al’umma ne domin...
audio/hau_m_184_ev_spontaneous_023.flac
male
15-29
Tertiary
95.5
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_528
Akwai wasu ayyukan da za a iya jinkirta su har sai ƙarshen mako kamar goge tagogi.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_528.flac
male
46-60
Primary
11.074
hausa
40
EV
hau_f_753
hau_f_753_ev_spontaneous_011
Yauwa bisa ga hoton da ke gabanmu ne gonan rogo kuma gonan rogon nan ana samun rogo da ana su gari, rogo da ana su flour da shi, rogo da ana su magunguna magungunan nan kaman su faracitamol, rogo da ana rogon nan ana ba dabbobi abinci. Bayan rogon nan in an gama cire shi daga gona ana ba wasu dabbobi su ci bayan rogo ɗ...
audio/hau_f_753_ev_spontaneous_011.flac
female
15-29
Tertiary
102.86
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_523
Jiya aka shirya tsakanin wasu musulmai da kiristocin a garin legas.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_523.flac
female
15-29
Tertiary
8.254
hausa
40
EV
hau_f_448
hau_f_448_ag_spontaneous_003
Hoton nan ya nuna yadda ake kiwon kifi a cikin taɓo, da yanda ake gyara wajan taɓon. Ana kewayewa da ciyayi don kiwon kifi tarwaɗa, ana gudanar da irin wannan kiwon a karkara, inda ake amfani da ciyayi da taɓo wajan kiwon kifi. Wannan ya nuna cewa ana iya amfani da albarkatun da ake da su a yankunan karkara don noman k...
audio/hau_f_448_ag_spontaneous_003.flac
female
30-45
Secondary
108.24
hausa
40
AG
hau_f_170
hau_f_170_he_spontaneous_017
Jamaa barkanmu dai da wannan lokaci zan muku bayani kan yanda ake rage tsari na gurɓatan muhalli kan lafiya. Gurɓatan muhalli yana da tasiri mai yawa kan lafiyan ɗan’Adam yana haifar da cututtuka daban-daban har ma da na mutuwa daidai lokacin ga wasu hanyoyin rage tasirinsa na farko, rage gurɓatan iska canzawa daga mak...
audio/hau_f_170_he_spontaneous_017.flac
female
15-29
Primary
171.18
hausa
40
HE
hau_f_448
hau_f_448_ag_spontaneous_005
Wannan hoto, yana ɗauke da wasu mata guda biyu a cikin gona. Ɗayan macen tana sanye da shuɗin riga da shuɗin hula mai ratsin baƙi a kanta. Sannan.tana zaune a ƙasa riƙe da tsintsiya a hannunta. Ɗayan macen, mara kallabi a kanta, tana sanye da baƙar riga ta miƙe sangalalar ƙafarta ta; ita ma tana zaune a ƙasa. Matar me ...
audio/hau_f_448_ag_spontaneous_005.flac
female
30-45
Secondary
105.16
hausa
40
AG
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_222
Nakan yi karatun littafi ko rubuta labari, idan bani da abin yi.
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_222.flac
female
30-45
Tertiary
5.734
hausa
40
EV
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_151
Raba lokaci a takamaiman sa’o’i na taimakawa wajen samun sakamako mai kyau.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_151.flac
male
46-60
Tertiary
7.414
hausa
40
EV
hau_m_486
hau_m_486_ag_spontaneous_002
A idan mukayi la’akari da wannan hoton zamuga amfanin gona wabda aka ɗibo aka sa a cikin Kwando wana yake matas sun kewayeshi suna kwanɗewa a cikin wannan taswiran zamu fahinci cewa wannan abunda acciki gona ne wanda aka ɗebo wanda anfara kwanɗeshidomin a ɗebe abinda keda amfani nashi wannan kwayan abun. Sannan kwalfas...
audio/hau_m_486_ag_spontaneous_002.flac
male
15-29
Primary
92.88
hausa
40
AG
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_492
Ana wanke kayan kicin kowace rana, amma ana goge tagogi sau ɗaya a sati.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_492.flac
male
46-60
Primary
10.874
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_580
Na fahimci cewa yin tunani mai kyau da safe yana taimakawa rayuwata sosai.
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_580.flac
female
46-60
Tertiary
7.214
hausa
40
EV
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_491
Halima tana yawan tausaya wa saurayinta saboda kuɗin da yake kashe mata idan sun fita yawon shaƙatawa.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_491.flac
female
46-60
Secondary
9.994
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_057
Rayuwa ta fi kyau idan aka koyi darasi daga lokutan wahala da farin ciki.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_057.flac
female
30-45
Primary
9.274
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_384
Sauyin yanayi yana shafar lafiyar mutane, musamman lokacin zafi ko sanyi mai tsanani.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_384.flac
male
15-29
Tertiary
8.354
hausa
40
EV
hau_m_243
hau_m_243_ag_spontaneous_045
hanyar raba abinci mai daɗi wa iyalai wannan abinci ana raba shi ma iyalai ta hanyar basu abinci su ci yara ne manya ne ƙannai ne ko yayyu akan basu abinci a matsayin ka na wanda kuke cikin iyalai guda in kana da hali ya kamata ka raba musu abinci su ci don yana kawo danƙon zumunci a cikin al’umma da zamantakewa na yau...
audio/hau_m_243_ag_spontaneous_045.flac
male
30-45
Tertiary
91.02
hausa
40
AG
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_352
Zan yi magana cikin natsuwa domin gujewa hayaniya da rashin fahimta.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_352.flac
female
30-45
Primary
9.354
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_557
Sanda aka far sanya Sada a makaranta ya sha kuka ba kaɗan ba
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_557.flac
female
30-45
Secondary
7.194
hausa
40
EV
hau_f_1213
hau_f_1213_ev_spontaneous_013
Akwai tarun ayyukan wanda zai sa iyali su kasance tare a hutu na ƙarshen wannan mako kamar aikin haɗaka ma'ana aikin haɗaka ya zamana kuna yin ayyuka tare Idan kai kana wani ɓangare a gida, kamar ɓangaren dafa abinci ko ɓangaren wankw-wanke ka da ka ware ka ce ai ni ga ɓangarena. Ni kuma ga ɓangarena ba zan shiga aikin...
audio/hau_f_1213_ev_spontaneous_013.flac
female
46-60
Tertiary
158.52
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_320
Qaramar Hukumar Daɗinkowa ta samar da rijiyoyin burtsatse kamar yadda ta yi alƙawari.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_320.flac
female
15-29
Tertiary
8
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_290
Sannu a hankali, Musa ya gane cewa fahimtar mutane yana taimakawa wajen rage rikici.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_290.flac
male
46-60
Secondary
9.974
hausa
40
EV
hau_m_481
hau_m_481_ev_spontaneous_012
Barkan mu dai a wannan bideyon an gwada mana wato aikace aikace ne dai da zaka yisu bayan ka taso daga wurin aiki, ko ince bayan tasowa daga wurin aiki. kamar yadda wannan mata take mana bayani yanda take wato wasu ayyuka na hutawa ko ince wasu ayyuka bayan taso wanta daga wurin aiki. Ya yinda ɗaya daga cikin wa’yan’na...
audio/hau_m_481_ev_spontaneous_012.flac
male
30-45
Primary
100.3
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_528
Idan kana da kuɗi, tabbas za ka huce takaicin duniya.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_528.flac
female
30-45
Tertiary
4.854
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_542
Ina jan 'ya'yan talakawan unguwarmu har gidana don mu ci abinci tare.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_542.flac
male
15-29
Tertiary
6.594
hausa
40
EV
hau_m_1065
hau_m_1065_ag_spontaneous_006
Barkan mu da wannan lokaci sannun mu da saduwa zamuyi magana ne akan gudun mawar da isu ƴaƴan manja ke takawa domin samun lafiyan ƙasa da kuma kiyayeta daga ze zayan ƙasa na yan kunan Najariya kaman jahar [cs] delta [cs] da [cs] akwai ibom [cs] to ita dai bishiyar ƴaƴar manja sunaba gudun mawa na musamman a wajan gyara...
audio/hau_m_1065_ag_spontaneous_006.flac
male
46-60
Tertiary
157.44
hausa
40
AG
hau_f_634
hau_f_634_ag_spontaneous_039
Shin kuna san tuwo, kaman tuwon samabita to taudai za mu yi Magana ne akan tuwon semobita, tuwon semobita yana da matuƙar daɗi ga tarun anfani a jikin ɗan’Adam tuwun dai ana tuƙa shi a cikin tafasashshen ruwa ne mai zafi. Abubuwan da ake buƙata wajen yin yuwan semobita ruwa garin semobita. Yadda ake yi a zuba ruwan a c...
audio/hau_f_634_ag_spontaneous_039.flac
female
15-29
Tertiary
112.22
hausa
40
AG
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_513
Na fahimci cewa karatun addini yana sa mutum ya samu nutsuwa da kwanciyar hankali.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_513.flac
male
30-45
Tertiary
7.714
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_214
Idan mutum ya daina jin tsoron gazawa, zai fi samun ƙwarin gwiwar gwadawa.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_214.flac
female
30-45
Tertiary
6.894
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_360
Za mu shawo kan kakanmu ya yarda a kai shi asibiti domin likita ya duba shi.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_360.flac
female
60+
Primary
8.034
hausa
40
EV
hau_f_1007
hau_f_1007_he_spontaneous_039
Wato na kasance mai son Google a da, duk abubuwanda su ka shafi internet ma'ana yanar-gizo da na ji wani canji a jikina ko na ga wani abu da ban yarda da shi ba nan da nan zan zan je browsing in gani miye musabbabin abun, nakan... nakan ce kullum Google abokina ne, so..... akwai wata rana ina yin zufa a ƙafana da tafuk...
audio/hau_f_1007_he_spontaneous_039.flac
female
46-60
Tertiary
152.853333
hausa
40
HE
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_090
Idan ta dawo daga aiki tana samun lokacin kallon fim
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_090.flac
male
46-60
Tertiary
5.614
hausa
40
EV
hau_m_486
hau_m_486_ag_spontaneous_003
Yanda ake tace man da aka ɗebo daga kwakwa. Idan muka luu la’akari da wannan hoton za mu ga yanda ake tace kindirmo na abin da za a fitar da manja da shiya.Wannan tasawirar za mu duba mu ga yadda ita wannan mata take motsa shi wannan kindirmo sannan tana anhwani da abin da aka tacewa domin a hitad da wanda an na ƙwarai...
audio/hau_m_486_ag_spontaneous_003.flac
male
15-29
Primary
97.22
hausa
40
AG
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_065
Mutum ya kamata ya san iyakarsa wajen shan giya domin gujewa matsala.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_065.flac
female
15-29
Tertiary
5.814
hausa
40
EV
hau_m_354
hau_m_354_ag_spontaneous_011
E, wannan abin ga, nom aba tare da amhwani da wani kimiyya ko harkan zamani ba, zan iya cewa na san wasu abubuwa dangane da su, shi ne amfani da taki na gida, da shuka hat ta girma, tun daga farkonta haƙ ƙarshe ba tare da an sat akin zamani ba. Ga kuma yanayin yadda mutun ze yi ƙoƙari ya cire wata tu; ƙwari da cututtuk...
audio/hau_m_354_ag_spontaneous_011.flac
male
15-29
Primary
100.19
hausa
40
AG
hau_f_1050
hau_f_1050_ag_spontaneous_020
A cikin wannan hoto yana nuna wasu kayan aikin noma na gargajiya waɗanda aka ƙera daga itace da ƙarfe, ana amfani da irin waɗannan kayan aiki a gona dan aikin noma musamman wajen haƙo ƙasa shuka iri da noma amfanin gona. A cikin hoton ana iya ganin huɗu ko fiye daga cikin waɗannan kayan aiki. Sannan ana amfani da su wa...
audio/hau_f_1050_ag_spontaneous_020.flac
female
46-60
Tertiary
133.397333
hausa
40
AG
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_441
Na fahimci cewa guje wa magana kan matsaloli ƙanana na iya jawo babbar matsala a gaba.
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_441.flac
male
30-45
Tertiary
7.954
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_374
Budurwata tana yawan gode mini duk lokacin da na ba ta shawara a kan karatunta
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_374.flac
male
15-29
Tertiary
9.354
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_112
Nakan taimaka wa ƙungiyoyin sa-kai wajen tsara ayyuka masu muhimmanci.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_112.flac
male
46-60
Secondary
6.554
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_194
Tallafin karatu yana ƙarfafa matasa su nemi ilimi ba tare da tsoron bashi ba.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_194.flac
male
46-60
Tertiary
10.354
hausa
40
EV
HP1F3
hau_f_HP1F3_ev_read_169
Ɗumamar yanayi ta ɗaga wa shugabannin kasashe a duniya hankali matuƙa.
audio/hau_f_HP1F3_ev_read_169.flac
female
15-29
Primary
6.774
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_506
Wata budurwa ta raba kyautar hijabai ga ‘yan mata masu zuwa makaranta.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_506.flac
male
46-60
Secondary
7.234
hausa
40
EV
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_150
Lokacin da yara suka ga wani tsoho da ƙaramar riga kuma babu hula, sai suka yi ta kallon sa.
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_150.flac
male
30-45
Tertiary
10.754
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_529
Kallon yaro yana taka waƙa na nuna yadda ya fara fahimtar al'ada.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_529.flac
female
30-45
Tertiary
6.774
hausa
40
EV
hau_f_915
hau_f_915_ev_spontaneous_043
Barka da war haka a wannan hoto an gwado mana hoto ne na yara yanda suke mika wato hannayensu wajen haɗin-kai kamar yadda muka sani ne a duk inda yara suke ana da buƙata ya kasance su na haɗa kansu wannan haɗin-kai ya kan wato janyo soyayya da shakuwa na juna a tsakaninsu shi yasa sau dayawan lokuta za ku ga cewa yara ...
audio/hau_f_915_ev_spontaneous_043.flac
female
30-45
Tertiary
163.2
hausa
40
EV
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_078
Na lura cewa rubuta waƙoƙi ko littattafai na al’adu yana taimakawa wajen kiyaye su.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_078.flac
male
15-29
Primary
7.094
hausa
40
EV
hau_f_765
hau_f_765_ag_spontaneous_003
Kwanon tamu. Kwanon da aka tattara abubuwan da aka samo aka zuba a ciki to wa ɗin ni abubuwa ne a wannan kwano, wannan kwano dai ko mazubi yana ɗauke da kifaye da aka kamo su a ka zuba ciki a kifayen nan kuma kifayen da aka fi sani suka fi shahara a da suna wato tarwatsa wato an samu an yi girbinsu a kwaso su daga tafk...
audio/hau_f_765_ag_spontaneous_003.flac
female
15-29
Tertiary
98.96
hausa
40
AG
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_040
Da dare, ba na bacci sai na tabbatar da cewa wayata tana caji.
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_040.flac
female
15-29
Secondary
5.414
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_478
Na fahimci cewa idan mutum ya ƙi yin sadaukarwa, to soyayya na iya ƙarewa.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_478.flac
female
15-29
Primary
7.454
hausa
40
EV
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_478
Yin tsari da tanadi yana hana yawan dogaro da rance ko bashin banki domin biyan buƙatun kuɗi.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_478.flac
male
15-29
Primary
8.174
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_358
Idan ana magana da wanda ke cikin fushi, yana da kyau a yi magana a nutse.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_358.flac
female
46-60
Primary
5.474
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_211
Gobe da safe za mu je gidan ta'aziyyar nan fa
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_211.flac
male
15-29
Primary
5.614
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_331
Na fi son sayen atamfar Ingila, saboda ƙamshin da take da shi
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_331.flac
male
30-45
Primary
6.274
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_058
Yanzu ta yaya za a fara gyaran Najeriya, ta sama ko ta ƙasa?
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_058.flac
male
30-45
Tertiary
5.434
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_033
Lokacin da mutum ke fama da damuwa, yana iya jin kamar babu mafita.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_033.flac
male
60+
Tertiary
6.074
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_060
Wasu mutane sun fi jin daɗin soyayya idan ana faɗa musu kalmomin ƙauna.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_060.flac
male
30-45
Tertiary
7.92
hausa
40
EV
hau_m_261
hau_m_261_ev_spontaneous_011
Kasaba fam kasaba yana nufin rogo se kuma fam yana nufin gona to in damu haɗa jumlan abun za mu ce gonan rogo to mene ne wannan gonan rogo to shi wannan rogo ko gonan rogo ana amfani da shi a sarrafa shi a yi abubbuwa da dama abubbuwan ci. To da farko dai ana iya yin amfani da wannan rogo a dafa shi a ci shi haka na bi...
audio/hau_m_261_ev_spontaneous_011.flac
male
15-29
Secondary
95.2
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_166
Tattaunawa da masu jinya na gida na iya kawo ƙaruwar ilimi da ƙwarewa.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_166.flac
female
60+
Primary
9.954
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_064
Suna kiyaye duk wani sharaɗin tsaro da aka gindaya musu.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_064.flac
female
15-29
Secondary
5.354
hausa
40
EV
hau_f_199
hau_f_199_ag_spontaneous_019
Noman kwakwan manja, noma ne me dadin gaske wanda yake ba wa manomi damammaki da yawa inda yake maida manomi mai sarrafawa, sannan kuma yake mai da manomi ɗan kasuwa domin za ka iya ɗaukan kwakwanka ka kai ta kasuwa sannan bayan da ka cire manja a ciki shi kanshi kwallon, za ka iya sarrafa shi yara suna iya fasawa su c...
audio/hau_f_199_ag_spontaneous_019.flac
female
15-29
Primary
115.04
hausa
40
AG
hau_m_233
hau_m_233_ev_spontaneous_015
ƙalubalen yin aiki da kai yin aiki da kai ko kasuwanci da kai abu ne me matuƙar muhimmanci wandaa akwai rufin asiri da kariyam mutuncin kanka da dai sauransu ko mi zaka yi yana da kyau ace ka zage damtse ka ɗauke shi da muhimmanci ka maida hankali a kan wannan abu da kake son cimma a rayuwarka se kaga Allah ya sanya ma...
audio/hau_m_233_ev_spontaneous_015.flac
male
46-60
Tertiary
152.82
hausa
40
EV
hau_f_1140
hau_f_1140_he_spontaneous_021
HIV wannan ƙwayar cutar ce da ke shafar tsarin garkuwan jiki immune system na mutum. HIV yana hallaka ƙwayoyin garkuwan jiki na CD4 wanda ke taimakawa wajen yaƙi da cututtuka. Idan ba ai magani HIV yana cigaba da lalata garkuwan jiki har zuwa lokacin da mutum zai zai zama mai saurin kamuwa da cututtuka daban daban. HIV...
audio/hau_f_1140_he_spontaneous_021.flac
female
30-45
Tertiary
153.84
hausa
40
HE
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_162
Zama tare da abokai a sha hira yana ƙara ƙarfin zumunci.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_162.flac
female
30-45
Tertiary
6.374
hausa
40
EV
hau_m_127
hau_m_127_ev_spontaneous_093
Abun da duniya take ci ko mutanen duniya suke ci domin karyawan safe. Haƙiƙa abunci yana daga cikin abu mai matukar mahimmanci da dole mu rayu dashi kuma dole shi ne wanda yake bamu abunda muke buƙata a rayuwa, ba wanda ya isa ya rayu ya gabatar da ayyukansa na yau da kullum ba tare da ya dauki abinci da mahimmanci yan...
audio/hau_m_127_ev_spontaneous_093.flac
male
30-45
Tertiary
94
hausa
40
EV
hau_m_234
hau_m_234_ev_spontaneous_033
Wannan dai abu da ake kira da gwan kayan kiɗi ne na ƙabila Yarbawa ma da Hausawa ma suna amfaani da su wani yanki naa su na Hausawa za ka ga wannan abu ana yawo da shi acikin kaasuwa ko acikin gari center center ana bii ana kira ga jama’a, ana amfaani da shi ne doomin sanarwa acikin gari, idan aka kaɗa aka kaɗa sai a y...
audio/hau_m_234_ev_spontaneous_033.flac
male
30-45
Tertiary
75.28
hausa
40
EV
HP1F3
hau_f_HP1F3_ev_read_156
An yi zafi mai yawa, shi ya sa cututtuka suka yaɗu sosai a tsakanin mutane
audio/hau_f_HP1F3_ev_read_156.flac
female
15-29
Primary
6.854
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_048
Idan ka samu kunu ko lamurje mai sanyi, ka sami waje ka zauna.
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_048.flac
male
15-29
Primary
6.814
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_429
Ai sayen littattafai fa ya zama dole, domin sai da su za a yi karatu.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_429.flac
female
15-29
Tertiary
5.254
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_503
Ƙaribu yakan zauna a ƙofar gidansa yana karatun jarida da yamma
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_503.flac
male
15-29
Primary
6.054
hausa
40
EV
hau_m_1127
hau_m_1127_ag_spontaneous_009
wannan gashi nan ina ganin hotone na ainihin solar ko kuma ince fitila ko kuma wani inji dai da yake amfani da hasken rana ga tangaraho nan na ɗaukar caji daga hasken rana wanda yake wannanita harka ta solar ko kuma ince fitila ko kuma inji wanda yake amfani da hasken rana zamani yazo da manomi zai iya yin amfani dashi...
audio/hau_m_1127_ag_spontaneous_009.flac
male
60+
Tertiary
172.38
hausa
40
AG
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_393
Ka ware lokaci na musamman na tafiya da dabba domin motsa jiki.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_393.flac
female
60+
Primary
7.074
hausa
40
EV
hau_m_243
hau_m_243_ag_spontaneous_069
Tsarin rarrabe amfanin gona bayan fitar da shi daga gonan. Ana tantancewa ne ko kuma warwarewa ko kuma rarrabewa daga cikin ‘yan uwansu ta fannin inganci ko wanda ya fi ja ko wanda ya fi nuna ko wanda bai nuna ba ko kuma wanda ya fi girma ko kuma wanda ya fi ƙanƙanta. Ana yin haka ne don a ware wanda ya fi ƙyau wanda y...
audio/hau_m_243_ag_spontaneous_069.flac
male
30-45
Tertiary
65.82
hausa
40
AG
hau_m_1129
hau_m_1129_ag_spontaneous_013
Aaa shi harkar noman abarba aaah! a Najeriya yanda a ƙasar nan yanda manomanmu na ƙasar nan suke magance banruwan abarba aaa in aka yi la'akari da sauran ƙasashe na duniya aaa shi harkar banruwan abarba zan fara yin magana a kan shi ruwan sama shi ruwan sama kowa ya sani daga Allah yake kuma akan yi banruwan shi ruwan ...
audio/hau_m_1129_ag_spontaneous_013.flac
male
46-60
Tertiary
150.78
hausa
40
AG
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_464
Lokacin da na sami matsalar lafiya, sai na fahimci cewa tanadi yana da matuƙar muhimmanci.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_464.flac
male
15-29
Primary
7.374
hausa
40
EV
hau_m_063
hau_m_063_ag_spontaneous_009
Ana lokacin, in aka kula a cikin wannan bidiyon, wannan yana magana a kan lokacin girbin daŋkalin Hausa. In muka kalli wannan daŋkalin, daŋkalin Hausa ne. Dama a baya, mun yi bayani a kan yanda ake girbin daŋkalin Hausa. Za a bi shi tushe ba tushe, ko kuma gindi ba gindi. Ana yanke ganyen itacen; daganan kuma, za a yi ...
audio/hau_m_063_ag_spontaneous_009.flac
male
15-29
Primary
94.38
hausa
40
AG
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_366
Ai gwara da Bala da Lado suka shirya, don yawan rikicin ba shi da amfani
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_366.flac
male
30-45
Tertiary
5.834
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_517
Kafin a kai mai cutar amai da gudawa asibiti, a ba shi ruwan gishiri da sukari
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_517.flac
female
15-29
Primary
6.454
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_178
Yin nazari a kan abubuwan da suka gabata yana taimakawa wajen inganta rayuwa.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_178.flac
female
30-45
Tertiary
7.054
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_489
Ya kamata al'ummar gari su tattauna a game da rashin tarbiyyar matasan garin nan
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_489.flac
male
15-29
Tertiary
6.614
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_388
Halartar bukukuwan al’adu yana bai wa mutum damar sanin tarihinsa.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_388.flac
female
15-29
Primary
5.494
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_553
Kuɗin makaranta ya ƙaru, in dai kana son samun ilimi mai kyau
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_553.flac
male
30-45
Primary
6.354
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_471
Mahaifiyarsa ta koya masa cewa tsaftace kicin yau da kullum yana rage girman aikin mako.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_471.flac
male
46-60
Primary
10.994
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_035
A arhar tumatirin nan ya kamata ku saya ku sarrafa, ku adana saboda zai yi tsada a gaba
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_035.flac
male
15-29
Secondary
8.734
hausa
40
EV
hau_m_127
hau_m_127_ev_spontaneous_100
Meyasa mutum ya shiga sauran club a makaranta yake da matuƙar amfani? Tabbas yana da amfani kamar yadda muka sani cewa makaranta ba iya wuri ne da kawai za ka je ka koyi karatu da malami zai maka ka rubuta ka dawo ba. Guri ne da za ka koyi ɗabi’u, ka koyi sana’o’i, ka koyi ilimin, ka koyi kuma yanda zaka zauna ka yi mu...
audio/hau_m_127_ev_spontaneous_100.flac
male
30-45
Tertiary
97.44
hausa
40
EV
hau_f_737
hau_f_737_he_spontaneous_040
allurar riga kafi allurai wanda a hausa ake kira allurar riga kafi suna da matukar mahimmanci wajen kare mutane daga cututtuka masu yaduwa sune hanyoyin da aka tsara don taimakawa jikin mutum da gina kariya daga kwayoyin cuta ko kuma gabobi yadda allurai ke aiki allurai suna aiki ta hanyoyi dake koyar da tsarin garkuwa...
audio/hau_f_737_he_spontaneous_040.flac
female
30-45
Tertiary
163.92
hausa
40
HE
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_464
Mutane da dama suna amfani da fasahar zamani don yin karatun nesa.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_464.flac
female
30-45
Secondary
5.313
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_311
Tun daga ƙuruciyarsa, Aliyu yana da burin zama lauya, yanzu haka yana gab da kammala karatu.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_311.flac
male
30-45
Tertiary
6.474
hausa
40
EV
hau_f_5121
hau_f_5121_ev_spontaneous_007
Yadda nake ji game da kowane mataki da nake ɗauka a tafiyata ta cigaban , [um] tafiya cigaban kai wata hanya ce me mahimmanci wanda kowa ze ci gajiyarta idan aka bita da niya da gaskiya, kowane mataki da mutin ke ɗauaka a irin wannan tafiya yana da tasiri na musamman a zuciya da rayuwassa gaba ɗaya, ga yadda nake ji da...
audio/hau_f_5121_ev_spontaneous_007.flac
female
46-60
Tertiary
251
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_111
Iyaye suna rubuta lokutan farko da ‘ya’yansu ke fara magana don tunawa da su daga baya.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_111.flac
female
15-29
Primary
9.614
hausa
40
EV
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_549
Ana tsara yadda amarya za ta shiga gidanta a karo na farko.
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_549.flac
female
30-45
Tertiary
7.254
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_505
Yayin da nake gaggawa, na fi son cin abinci mara nauyi.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_505.flac
female
46-60
Tertiary
4.554
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_588
A wasu wuraren ana ganin sababbin shawarwari a matsayin ƙalubale ga shugabanci.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_588.flac
female
15-29
Tertiary
6.854
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_404
Bayan ya gama makarantar da yake yi, ya sake shiga wata makarantar.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_404.flac
female
30-45
Secondary
5.233
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_161
Idan mutum ya daina kula da abokansa, zumunci zai iya sanyi.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_161.flac
female
46-60
Primary
4.834
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_003
Yin tunani kafin yanke hukunci yana taimakawa wajen gujewa nadama.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_003.flac
male
46-60
Secondary
8.334
hausa
40
EV
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_529
An yi bikin naɗin sarautar masu unguwanni da dagatai da hakimai a fadar Maimartaba Sarki.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_529.flac
female
46-60
Secondary
9.834
hausa
40
EV
hau_f_876
hau_f_876_he_spontaneous_033
Hidimar jini tana da matuƙar mahimmanci wajen ceto rayuka ta hanyar bayar da jini ga me lafiya da marasa lafiya dake buƙata wannan hidima tana ƙunshe da tattarawa gwaji sarrafa jini ajiyewa da kuma rarrabawa ga asibitoci da cibiyoyin lafiya mahimmancin sassai hidimar jini na farko tattara da bayar da jini bayar da jini...
audio/hau_f_876_he_spontaneous_033.flac
female
30-45
Tertiary
159.66
hausa
40
HE
hau_m_180
hau_m_180_ag_spontaneous_051
feshi a yin gona manomi yakan je yai feshi a gonan sa domin maganin ciyayi ko wani ƙwaro duk lokacin da manomi yai shuka ana buƙatar ya je gonasa domin kula yai feshi feshin nan wasu sinadarai ne da ke kashe ƙwari babba ko manya koda yaushe manomi yakan sa kula a lokacin da yai shuka a gonarsa yakan fidda lokaci ya je ...
audio/hau_m_180_ag_spontaneous_051.flac
male
15-29
Primary
88.8
hausa
40
AG
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_578
Kamar wani rami a cikin unguwa, to lallai ya kamata a toshe shi.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_578.flac
male
46-60
Secondary
5.554
hausa
40
EV
hau_f_448
hau_f_448_ag_spontaneous_009
Wannan hoto yana ɗauke da mata guda biyu a cikin kasuwan karkara, mace ta farkon ita ta kasa dankalin Hausa a ƙasa, mace ta biyun me riƙe da waya da ƙaraman jaka a hannunta ta zo siyan wannan dankalin Hausa daga wajen wannan matan. A cikin hoton za mu ga duk sun yi durƙuso ana cinikin dankalin Hausa ga wani buhu nan me...
audio/hau_f_448_ag_spontaneous_009.flac
female
30-45
Secondary
108.06
hausa
40
AG