audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_234 | Ibrahim zai sake rubuta jarabawar WAEC bayan bai samu sakamako mai kyau ba. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_234.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.894 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_033 | Na je koyon muhimman fasahohin zamani saboda bunƙasa neman kuɗina. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_033.flac | female | 30-45 | Tertiary | 8.594 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_214 | An ɗaure ciwon da bandeji don kada ya cigaba da zubar jini | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_214.flac | female | 60+ | Primary | 6.994 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_180 | Yana da kyau mutum ya koyi dabarun neman aiki domin samun aikin a cikin sauƙi. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_180.flac | female | 15-29 | Tertiary | 9.114 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_822 | hau_f_822_ev_spontaneous_005 | barkan mu dai a wannan hoto an gwado mana ne wato hoto na matsaya na kasuwa kamar yadda muka sani a kasuwanni wato akan samu matsaya akan sau jami'ai wanda wato suke da al'haki kula da bada wurare da kuma bada shagunguna da inda yakama a wato tsare tsare na kasuwa kamar yadda muka sani akan fidda tsare tsare na kasuwa ... | audio/hau_f_822_ev_spontaneous_005.flac | female | 46-60 | Tertiary | 177.72 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1142 | hau_f_1142_ag_spontaneous_010 | Shuka tare yanada matuƙar tasiri wajen inganta lafiyar ƙasa da kuma ƙara yawan amfanin gona wannan tsarin yana aiki ta hanyoyi da dama wanda ke haifarda ƙarin fa'ida da ƙasa da shuka yadda shuka tare ke in tare yake inganta lafiyar ƙasa a cikin shuka tare, shuke-shuke daban-daban na amfani da ƙasa a matakai daban-daban... | audio/hau_f_1142_ag_spontaneous_010.flac | female | 46-60 | Primary | 190.92 | hausa | 40 | AG | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_298 | Matasa sun fito da tsarin sanya fararen taguwoyi a ranar samun 'yancin kan Nijeriya. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_298.flac | male | 15-29 | Secondary | 10.534 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_234 | hau_m_234_ev_spontaneous_003 | Ɗa na kowa ne, kuma yaro ya kasance rayuwar shi abin tallafawa ce, domin yar abin tausayi ne a ko da yaushe yana buƙatar a tallafama rayuwar shi domin inganta shi tun daga haihuwatai har zuwa fara tafiyan shi, har zuwa ya kai munzali da zai shiga makaranta. Idan ka diba yaro, tun farkon haihuwan shi har zuwa lokacin da... | audio/hau_m_234_ev_spontaneous_003.flac | male | 30-45 | Tertiary | 98.34 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_478 | Ali yana tsara duk abubuwan da zai yi a farkon watan. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_478.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.394 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_465 | Amfanin yin huɗubar juma'a, shi ne al'umma su koyi darussan gyaran tarbiyya. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_465.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.314 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_469 | Mahaifiyata ta ce "idan kana yin tanadi, ba zaka damu da abin da zai faru gaba ba." | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_469.flac | male | 15-29 | Primary | 6.574 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_332 | hau_m_332_ag_spontaneous_014 | Jiran abinci har ya dafu, ko kuma ace tsayawa gindir murhu domin kula da wutan abincin dake cikin wutan, wannan wani mawdu’i ne mai amfanin gaske akan abinci to kuma yanzu zamu fara tattaunawa domin a cikin ɓangarorin kula da abinci wurin dafa shi, na farko akwai iza wuta wannan iza wutan it ace wanda ake barin mutum y... | audio/hau_m_332_ag_spontaneous_014.flac | male | 15-29 | Tertiary | 130.24 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_250 | hau_m_250_he_spontaneous_002 | Lokacin da lokacin ɗaukan ciki, jinin mace yana buƙatar jikin mace yana buƙatar abinci mai gina jiki dan tallafawa lafiyanta da cigaban jaririn dake cikin ta. AKwai abubuwan da yakamata mace ta kula dasu na farko. Ta kula dasu wajen abubuwan da zatana ci akwai wanda ke ɗauke da folik asid wannan yana taimakawa wajen ma... | audio/hau_m_250_he_spontaneous_002.flac | male | 15-29 | Primary | 144.14 | hausa | 40 | HE | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_344 | Shirya kwasa-kwasan inganta sana’o’in hannu na taimakawa wajen kafa kasuwanci. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_344.flac | female | 30-45 | Secondary | 7.914 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_399 | hau_m_399_ag_spontaneous_026 | Wake da ke fuskantar hari daga cututtuka, a yau zamu yi magana game da wake da ke fuskantar hari daga ƙwari cututtuka ko wasu matsaloli dake iya rage yawan amfanin gonan kuma ya kashe gonar baki ɗaya, a Nijeriya da sauran sassa na duniya wake yana fuskantar barazanar ƙwari da cututtuka da ke iya hana girbin albarkatu m... | audio/hau_m_399_ag_spontaneous_026.flac | male | 15-29 | Tertiary | 140.96 | hausa | 40 | AG | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_382 | Sauraro mai kyau yana taimakawa wajen kaucewa mummunar fahimta a sadarwa. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_382.flac | female | 46-60 | Primary | 7.674 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_192 | A da, Haruna bai san yadda zai magance kishi a soyayya ba. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_192.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.774 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_038 | Ba na ware sautin rediyo a gidana, saboda kar in dami maƙwabta da hayaniya. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_038.flac | male | 30-45 | Secondary | 8.734 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_477 | Yau, zan yi wa wani alheri don nuna godiya da abubuwan da nake da su. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_477.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.834 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_443 | Ana koyon ƙwarewar sana’a ta hanyoyi daban-daban ciki har da karatun kan layi. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_443.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.234 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_234 | Kallon ruwa yana kwantar da zuciya kuma yana taimakawa wajen rage damuwa. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_234.flac | male | 60+ | Tertiary | 8.174 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_533 | Na kan sayi awara na ci a hanyar makarantarmu idan na makara. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_533.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.634 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_245 | An tanadi dokokin da za su hana mutane kashe dabbobi babu gaira babu dalili. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_245.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.82 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_173 | Guje wa wuraren da ke haifar da damuwa na iya taimakawa wajen samun natsuwa. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_173.flac | male | 46-60 | Primary | 8.194 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_384 | Neman gurbin shiga Jami'o'i cike yake da san rai da ɓangaranci. | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_384.flac | male | 30-45 | Primary | 7.154 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_051 | Kuskure ya na koyar da hikima idan aka kalle shi ta fuskar gyara. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_051.flac | female | 30-45 | Primary | 8.994 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_477 | A nan gaba, mutane za su fi fahimtar cewa ba kowa ke dacewa ba. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_477.flac | female | 60+ | Primary | 5.874 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_188 | Ina kashe ruwa yayin da nake goge haƙorana domin na kauce wa ɓarnarsa. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_188.flac | female | 46-60 | Secondary | 11.674 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_310 | Yau Nasir zai dakata da ayyukansa har sai sun taru da yawa. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_310.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.714 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_272 | hau_f_272_he_spontaneous_013 | Barkanmu dai jama’a, lafiyar ƙwaƙwalwarmu tana da amfani idan muka samu hakan zamu kasance cikin nishaɗi da walwala bincike ya nuna cewa akwai hanyoyi biyar da zamu bi gurin tafiyar da lafiyar ƙwaƙwalwarmu da lafiyar jikinmu baki ɗaya Na farko haɗuwa ka haɗu da ƴan uwanka, abokanka da sauransu don samun nishaɗi ƙarfafa... | audio/hau_f_272_he_spontaneous_013.flac | female | 15-29 | Tertiary | 93.6 | hausa | 40 | HE | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_133 | Zama cikin shiri shi ya fi a kan fara yin shiri. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_133.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.174 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_182 | Idan mutum ya je ƙasar Masar, akwai Dalar masar inda aka binne Fir'auna. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_182.flac | female | 46-60 | Secondary | 8.274 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_111 | Za mu tattara waƙoƙin gargajiya mu riƙa rerawa a lokutan bukukuwa. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_111.flac | male | 15-29 | Primary | 6.014 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_360 | Akan yi hutu a wasu ranaku da nufin taya addinai daban-daban murna. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_360.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.954 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_137 | Wasu lokutan nakan zauna da safe na yi ta tunane-tunanen duniya | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_137.flac | female | 46-60 | Tertiary | 4.794 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1560 | hau_f_1560_he_spontaneous_010 | Ai dazun na tsatstsallake kuwa. Jita jitar cewa rigakafi na had na haddasa autism da kuma yadda binciken kimiyya ya karye ya ƙaryata wannan zargi. Gabatarwa akwai wata jita jita da ta dade tana yawo cewa rigakafin yara musamman MMR measles moops [?] na haddasa autism wannan zargi ya janyo ruɗani da tsoro a tsakanin iya... | audio/hau_f_1560_he_spontaneous_010.flac | female | 46-60 | Secondary | 174.54 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_177 | hau_m_177_ev_spontaneous_017 | wannan kuma hoton za ku ga mutum kwance a bisa gado sannan kuma za ku ga ƙararrawa a gabansa shi wannan ƙararrawa ƙararrawa ce wanda ake saita ta sannan ta tada mutum daga bacci idan kuka duba da kyau za ku ga ainihin yana yunƙurin kasheta yayin da wata ƙila gari ya waye to suna aiki da wannan ƙararrawa ne don aje loka... | audio/hau_m_177_ev_spontaneous_017.flac | male | 30-45 | Tertiary | 91.92 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_566 | Wata mata ta buɗe gidan kallon bal a kangon gidanta | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_566.flac | female | 15-29 | Primary | 5.814 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_236 | An shirya babban biki a Zaria inda ake sa ran jama’a za su taru. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_236.flac | female | 15-29 | Primary | 11.214 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_166 | hau_m_166_ag_spontaneous_008 | Na safe da farko za a wanke hannaye domin tsaftacewa da mahinmancin sa, sanann za a shirya kayan abinci kamar su kwai, tumatur, albasa da kuma magi, za a yanka albasa da tumatur cikin ƙanan domin su sa ɗan-ɗano da armashi a wannan abun da za a dafa. A yanzu zan sa sa kwanon zan sa soya a wuta wanda za a soya ƙosan sann... | audio/hau_m_166_ag_spontaneous_008.flac | male | 15-29 | Primary | 92.74 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_325 | hau_m_325_he_spontaneous_018 | Mene ne mahimmancin ayyuka na ƙarin riga-kafi, kuma me ya sa ake amfani da shi ga lafiya gabaɗaya? Tsarin riga-kafi, tsarin garkuwar jiki, shi ne tsarin kariya na jiki me mahimmanci dan kariya daga cututtuka, kiyaye lafiya gabaɗaya da tabbatar da aiki me kyau da tsarin jiki daban-daban. Mahimman ayyukansa, mahimmancins... | audio/hau_m_325_he_spontaneous_018.flac | male | 30-45 | Tertiary | 125.5 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_114 | hau_m_114_ag_spontaneous_001 | Wannan shine wato yadda ake sarrafa ƙuli-ƙuli ake sanya shi a leda bayan an riga an soya shi. Kamar yadda nake kallo wannan hannayam jama'a ne da yawa waɗan da suke aikin shi wannan ƙuli-ƙuli domin zuba shi a leda, ko domin adana shi, ko kuma domin kai shi kasuwa. Yadda ake sarrafa ƙuli-ƙuli a cikin hausawa ya danganta... | audio/hau_m_114_ag_spontaneous_001.flac | male | 15-29 | Tertiary | 92.34 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_1153 | hau_f_1153_ag_spontaneous_022 | Wannan dai kaman yanda nake gani lambu ne lambu irin na shuka abu daban-daban haka tinda gayinan naga akalla naga abubuwa sunyi guda shida a cikin wannan lambu. Dama a gidaje daban-daban wurare daban-daban ana shuk ana samar da lambu saboda ampanin yau da gobe. A cikin wannan lambun, yadda na gani akan na'urana naga ak... | audio/hau_f_1153_ag_spontaneous_022.flac | female | 46-60 | Tertiary | 180.78 | hausa | 40 | AG | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_392 | Ba tattaunawa kuke yi ba, musu kuke yi da ihu. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_392.flac | male | 60+ | Tertiary | 6.934 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_244 | Ku dinga kai matanku masu ciki, asibiti don rage mace-macen mata masu haihuwa | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_244.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.614 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_589 | An ƙayar da makarantar gwamnatin garin a wata muhawara da aka yi jiya | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_589.flac | male | 60+ | Tertiary | 7.294 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1462 | hau_f_1462_he_spontaneous_006 | ga bayanin dabarun rage juriya ga maganin kashe kwayoyin cuta da inganta amfani da maganin rigakafi a asibitoci dabarun rike juriya da maganin rigakafi dainganta amfani da shi a asibiti juriya ga maganin rigakafi wata babban masala ce da ke barazana da lafiya ta duniya musamman asibitoci in da ake amfani da irin wadann... | audio/hau_f_1462_he_spontaneous_006.flac | female | 46-60 | Tertiary | 210.72 | hausa | 40 | HE | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_376 | Waɗanda suka karanci kwas ɗin koyar sana'a, sun fi tunanin kafa kamfanin kansu | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_376.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.794 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_578 | Lokacin da Zainab ta yi aure, sai da ta koyi sababbin al’adu. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_578.flac | female | 30-45 | Tertiary | 5.614 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_416 | Nakan gaisa da abokaina ta hanyar yin musabaha da hannu cikin girmama juna. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_416.flac | female | 46-60 | Secondary | 11.514 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1142 | hau_f_1142_ag_spontaneous_047 | A cikin ƙauyikan mu mutane suna da ilimi na gargajiya kan yanda za su magance matsalolin lafiya kamar su cizon maciji, ko yankan kayan aikin gona. Wannan na ilimi yana daga cikin abubuwan da aka saba koyarwa a cikin al'umma musamman ma ga matasa ko ƙanana [?] ko da yake ba ko wane mutum ne keda ilimin likita na zamani ... | audio/hau_f_1142_ag_spontaneous_047.flac | female | 46-60 | Primary | 157.56 | hausa | 40 | AG | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_231 | Zainab ta fahimci cewa cigaba yana buƙatar juriya da dagewa. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_231.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.134 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_381 | Ba komai za ka iya tattaunawa da abokan aikinka ba | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_381.flac | male | 30-45 | Secondary | 5.094 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_424 | hau_m_424_ev_spontaneous_002 | Barka da war haka, a wannan fai-fai an gwado mana ne wato yanayin ko kuma ince a ƙasar Ghana akawi taro na bukukuwan gargajiya da akeyi wato a kowace shekara wannan, wato ko kuma ince an ɗau wato wasu daga ciki anyi mana bayanin su wato a wannan fai-fai yanayin yadda ake gudanar da bikin wato biki ne da yake burga muta... | audio/hau_m_424_ev_spontaneous_002.flac | male | 15-29 | Secondary | 169.08 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_498 | Yana da kyau a raba ayyukan gida bisa daidaito domin kada wani ya fi wahala. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_498.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.914 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_127 | hau_m_127_ev_spontaneous_080 | dalibai a cikin aji aji shine wani muhalli da aka tanaza na samman domin harkan koyo da koyarwa an riga an samar da ajujuwa inda dalibai suke zuwa yayin kowo da koyarwa shiwannan ajin inda ake samo malamai acikin makaranta inda zasu shigo domin koyar da dalibai darussa ma ban ban ta daliban nan ana jerasu ne cikin aji ... | audio/hau_m_127_ev_spontaneous_080.flac | male | 30-45 | Tertiary | 95.7 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_598 | A shekarun baya, Hajara ta saka burin na zama likita, kuma ta ci nasara. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_598.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.934 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_822 | hau_f_822_ev_spontaneous_008 | Barkan mu da . A wannna hoto, an gwado mana hoto ne na kuɗi da kuma wato banbance-banbance da yake a tsakanin su. Kamar yadda muke gani, wannan kuɗi, kuɗi ne da ake amfani dashi wato a zamanin yanzu. Yayin da mu kaga cewa, akwai banbance-banbance wadda yake a tsakaninsu. Kamar yadda muka sani kuɗi ne wato da yanzu ake ... | audio/hau_f_822_ev_spontaneous_008.flac | female | 46-60 | Tertiary | 167.76 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_278 | Yin biki na ƙarfafa zumunci da haɗin kai tsakanin dangi. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_278.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.634 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_184 | hau_m_184_ev_spontaneous_017 | Mafi yawancin addinai da suke a duniya guda biyar addini yana da alaƙa da imani da abubuwan da ba a gani da kuma yanda muke rayuwa, hindu ɗaya daga cikin tsofaffin addini na duniya ya samo asali ne daga india hindu basu da wani addini na musamman da suka dogara a kai kuma suna da yawanci alloli da alola wasu daga cikin... | audio/hau_m_184_ev_spontaneous_017.flac | male | 15-29 | Tertiary | 103.26 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_379 | Talatu takan shafa mai kullum da safe, inda fatarta take yin kyau sosai | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_379.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.514 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_429 | Lokacin da aka kafa sabuwar dangantaka, girmama tsofaffi ya na kawo haɗin kai. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_429.flac | female | 30-45 | Tertiary | 8.354 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_051 | Mutane da yawa suna da abubuwa daban-daban da suke ba su sha'awa. | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_051.flac | male | 15-29 | Primary | 5.834 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_200 | hau_m_200_ag_spontaneous_017 | Feshi koko a ce shafa magungunan ƙwari a gona yana nufin amfani da sinadarai a kan shuka, itatuwa, ko ƙasa domin sarrafawa ko kawar da ƙwari. Za su iya cutar da shi shukan. Ana amfani da magungunan ƙwarin domin sarrafa ƙwari, cututtuka, ciyawa, ko kuma samar da kariya ga shuka don su girma lafiya da samun yawan amfanin... | audio/hau_m_200_ag_spontaneous_017.flac | male | 15-29 | Primary | 116.82 | hausa | 40 | AG | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_537 | Ba a barin kowa ya shiga ɗakin adana bayanai, sai da izini. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_537.flac | female | 15-29 | Primary | 6.654 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_900 | hau_m_900_ev_spontaneous_004 | cikin waɗannan ana so ne aji wane kaya kafiso da kuma kamfaninsu ko kuma yanayin tsarinsu kuma meyasa kafi sansu [?] inasan kananan kaya inasan kananan kaya musamman inasa dogon wando da irin rigan ƙwallan ƙafa to ta wannan tunda wannan rigan ƙwallan ƙafa ne kwatakwata bata da irin nauyi abunda ya sa kuma nake sansu wa... | audio/hau_m_900_ev_spontaneous_004.flac | male | 15-29 | Tertiary | 158.94 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_035 | Sanda na yi nasara a makaranta, sai na fahimci cewa haƙuri da aiki tuƙuru na da muhimmanci. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_035.flac | female | 30-45 | Tertiary | 10.594 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_757 | hau_m_757_ag_spontaneous_026 | Bakanku da wahaka zan yi magana ne akan yawan mutane ke barin suke zuwa birni kuma ya shafi noma. Bariyan jama’a a karkaran zuwa binni na iya tasirin sosai ga samun wadatar abinci, wannan hijiran ya hanaan ci yana hadasa raguwan yawan ma’aikata a hakan noma domin yawan mutane da ke barin karkaran dake da yake barin kar... | audio/hau_m_757_ag_spontaneous_026.flac | male | 30-45 | Tertiary | 105.14 | hausa | 40 | AG | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_225 | Ka san Allah na zaci yadda aka saba ne a da. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_225.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.334 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_395 | Shiga tsarin siyan abu da kaɗan-kaɗan don magance matsaloli. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_395.flac | male | 15-29 | Primary | 5.694 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_588 | Wasu shugabannin addinai sunatilastawa mutane bada kuɗi fiye da abinda yafi ƙarfinsu. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_588.flac | male | 15-29 | Tertiary | 9.354 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1707 | hau_f_1707_ev_spontaneous_012 | Gaskiya na yarda da wannan maganan da aka ce ba dangantaka cikakkiya domin idan aka ce akwai danganta cikakkiya ba wai ana nufin cewa ba saɓani ko ba matsala ba ne. Du wani dangantaka, zaman tare dole akwai saɓani dole akwai matsalolin da take tasowa. Amma cikakkiyar dangantaka tana tare da wannan abubuwan, tana tare d... | audio/hau_f_1707_ev_spontaneous_012.flac | female | 46-60 | Tertiary | 174.3025 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_260 | Mutane sukan yi fatan gwamnati ta cika alƙawuranta, amma sau da yawa bata cikawa. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_260.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.534 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_324 | Rarrabuwar kawuna yana hana ci gaban al’umma da kuma lalata zamantakewa. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_324.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.534 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_014 | Sarkin kasuwa ya ce, zai ci tarar duk wani ɗan kasuwar da aka ga shara a ƙofar shagonsa | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_014.flac | male | 60+ | Tertiary | 12.254 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_439 | Matsi daga iyaye kan zabi na rayuwa na iya haifar da damuwa ga matasa. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_439.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.694 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_992 | hau_f_992_ev_spontaneous_016 | Assalamu alaikum warahmatullahi wabara katuhu kaman yadda aka buƙata kayi magana akan tayaya ƙayadandun ilimi ilimin kiwon lafiya ko rashin ilimi gamida zaɓin tsarin iyali ke hana dedaitan samun [cs] service [cs] kuma waɗannan ɗabi une masu tasiri na ilimi da wayarda kai daga farko dai rashin ilimi na ɗaya daga cikin a... | audio/hau_f_992_ev_spontaneous_016.flac | female | 30-45 | Tertiary | 94.98 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_028 | A gidajen kasuwanci, masu siyarwa suna cewa "Barka da zuwa" suna kallon kwastoma da girmamawa. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_028.flac | male | 46-60 | Tertiary | 8.814 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_587 | Yau da safe, na yi tunani kan abubuwan da suka faru jiya kuma na yanke shawarar yadda zan inganta yau. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_587.flac | female | 46-60 | Tertiary | 8.054 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_338 | Ka iya azkar ko addu'o'i domin samun kariya daga abubuwan ƙi. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_338.flac | male | 46-60 | Tertiary | 5.874 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_588 | Mata masu juna biyu guda ɗari biyar ne suka ƙaru da wannan laccar | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_588.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.194 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_245 | Yau na farka da tsakiyar dare amma na sake kwanciya cikin nutsuwa. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_245.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.694 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_360 | Na saba sauraron sautin ruwan sama yana sauƙa yayin da nake kwance. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_360.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.374 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_223 | Da safe, Isma’il zai nemi taimakon lauyan unguwa kan wata matsala da ke damunsa. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_223.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.494 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_104 | Don ku yi a hankali da wannan wilbaron, saboda ta maƙota ce. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_104.flac | male | 30-45 | Secondary | 6.494 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_435 | Dole ne a fara zargin ku, don mutanen yau ba abin amincewa ba ne. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_435.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.374 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_453 | Wanda baya saka jarinsa a abu mai kyau, zai iya yin nadama daga baya. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_453.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.054 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_495 | Wallahi yanzu nake shirin aika yara tasha su taho da kai. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_495.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.374 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_453 | Na gode wa Allah da ya bani lafiyar jikina yau ga shi ina aiki sosai. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_453.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.514 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_273 | Na fahimci cewa kowa zai iya bayar da taimako, koda da ƙaramin abu ne. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_273.flac | male | 46-60 | Secondary | 5.354 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1126 | hau_m_1126_ag_spontaneous_003 | Ah... kamar yadda nake gani, wannan hudar da shike faruwa musamman a amfanin gona wanda shi 'ya'ya [?] duk lokacin da amfani [?] 'ya'yan sa a sama zaka gan yana [?] da huda kamar haka ko hudar [?] kaga kamar wasu su, [?] suyi huda amma ba zai [?] irin haka ba sai da kaga kawai [?] [?] Yanzu wannan [?] albasa ne, gudan ... | audio/hau_m_1126_ag_spontaneous_003.flac | male | 60+ | Tertiary | 150.66 | hausa | 40 | AG | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_335 | Na fi son siyan abinci a wuraren da farashinsu babu tsada. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_335.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.513 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_189 | Wasu iyaye suna tunatar da ‘ya’yansu wahalar da suka sha don tarbiyyarsu don su ji nauyi. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_189.flac | male | 15-29 | Tertiary | 10.034 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_120 | hau_m_120_ag_spontaneous_011 | Yau za mu yi magana ne akan yanda rashin tsaro ke shafan abinci a Arewacin Najeriya. Da farko dai, rashin tsaro yana shan noma sosai. Yan bindiga da sauran masu aikata lefi suna kai farmaki gonaki, suna satar amfanin gona, kuma suna kashe manoma. Wannan yasa manoma ba su iya yin noma lafiya. Kuma hakan hakan ya shafi y... | audio/hau_m_120_ag_spontaneous_011.flac | male | 15-29 | Secondary | 95.26 | hausa | 40 | AG | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_057 | Ina son wainar masa da miyar taushe da man shanu da kuma nama. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_057.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.634 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_514 | Yana da kyau a koyi yadda za a girmama mutane duk da bambancin su. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_514.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.114 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_298 | Misali, a Najeriya akwai masu son ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa na Turai. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_298.flac | female | 46-60 | Secondary | 7.714 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_466 | Iyaye da malamai suna da rawar da za su taka wajen rage wa yara matsin lamba. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_466.flac | female | 60+ | Primary | 6.694 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_527 | A taron biki, ana cewa "Barka da biki" ko "Allah ya sanya alheri." | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_527.flac | female | 46-60 | Secondary | 9.514 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_396 | Yau da ina da ina aka yi wasan, kuma su wa aka cinye? | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_396.flac | male | 60+ | Tertiary | 7.454 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.