audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_519 | Ina wuni mama? Yaya yara? Allah ya yi musu albarka. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_519.flac | female | 15-29 | Tertiary | 4.574 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_570 | Samun isasshen hutu da bacci zai taimaka wa garkuwar jikinka. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_570.flac | male | 46-60 | Tertiary | 7.754 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_338 | Nakan tuhumi kaina duk lokacin da na ɓata wa wani. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_338.flac | female | 15-29 | Secondary | 4.674 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_089 | Dole ne mu magance tasirin sirika a gidan aure cikin nutsuwa da hankali. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_089.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.254 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_170 | hau_f_170_he_spontaneous_001 | Barkan mu dai da wannan lokaci zan yi bayani akan inshoran lafiya ta ƙasa. Inshoran lafiya ta ƙasa shi ne na gwamnati wanda ke ba da damar mutane su sami damammankin samun kulawar lafiya mai inganci da kuma arha, ina aiki da hanyan da mutane ke biyan kuɗi akai-akai zuwa asusu da za a yi amfani da shi wajen biyar kuɗin ... | audio/hau_f_170_he_spontaneous_001.flac | female | 15-29 | Primary | 110.1 | hausa | 40 | HE | |
hau_f_600 | hau_f_600_ev_spontaneous_034 | Dawar ko ƙararrawa abu ne da al’adu da yawa suna amfani da ita a Nijeriya su irin su emm i i i ƙabilun Ibo, Yorbawa, Hausawa ma suna da irin tasu sannan kuma su har ƙasashen waje ma su ƙasar Sin da sauran suna iya amfani da shi. Hausawa suna amfani da shi wurin waƙoƙi ne na ɗai, wurin waƙoƙi na gargajiya da sauran su. ... | audio/hau_f_600_ev_spontaneous_034.flac | female | 15-29 | Tertiary | 111.62 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_592 | Duk wanda ya taka rawar wani, to kuwa zai kasa taka tasa. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_592.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.194 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_215 | Wani mutum ya hana wata mace daukar kaya mai nauyi don taimakonta. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_215.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.454 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_106 | hau_m_106_ev_spontaneous_031 | A wannan hoto da muke gani a sama an rubuta wato ainihin da yaren hausa an rubuta cewa wato nau’in, za mu iya kiran shi kitso ko kuma gyaran gashi wanda ake yin shi a al’adan ce . Shi ba wai a kwantar da gashi ba yanda mutane aka sassaba aka saba a ɓangarori na duniya, ƙasashe daban daban wannan ana yin shi ne na al’ad... | audio/hau_m_106_ev_spontaneous_031.flac | male | 15-29 | Tertiary | 94.08 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_076 | Akwai bambanci tsakanin waɗannan kalmomi guda biyu, watsawa da yaɗawa. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_076.flac | female | 46-60 | Secondary | 9.434 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_262 | Yin bincike kan hanyoyin sauƙaƙa kula yana taimakawa wajen rage nauyi. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_262.flac | female | 60+ | Primary | 10.274 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_186 | Yawan haɗuwa da abokan kirki yana ƙarfafa alaƙa ga mutum. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_186.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.574 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_133 | Manoman rani da na damina suna iya amfani da kayan aikin zamani domin yin girbi sau biyu a shekara. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_133.flac | female | 15-29 | Primary | 10.654 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_191 | Bala ya kasa zuwa masallaci saboda bai samu abin ba wa liman ba tsahon sati biyu | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_191.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.094 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_909 | hau_f_909_ev_spontaneous_014 | barka da warhaka wannan hoto ya gwado mana wato hoto ne na gida na sarauta yayin da yake dauke da sarakuna da kuma wato mabiyansu aj'umma su da suke jagoran ta gidan sarki wato ana nufin gida na fada yayin da aka ce fada ana nufin wayo masarauta kamar yadda muka sani sarauta abu ne da yake da wato matukar mahimmanci su... | audio/hau_f_909_ev_spontaneous_014.flac | female | 30-45 | Tertiary | 186.18 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_605 | hau_m_605_he_spontaneous_015 | Hanyoyi ko matakan da mutum kan bi ya kare kansa daga cututtuka lokacin da ya je asibiti don wata buƙata tasa ta musamman, akwai abubuwan da kansa ɗan Adam ya je asibiti na farko mutum ya je asibiti domin kai kansa ko kuma domin a duba lafiyansa, na biyu mutum ya je asibiti domin duba mara lafiya ko kai ziyara a wani w... | audio/hau_m_605_he_spontaneous_015.flac | male | 30-45 | Tertiary | 149.66 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_275 | hau_m_275_ev_spontaneous_022 | Kyauta dai abu ne me mahinmanci a rayuwa, a wannan ƙaramin bidiyo abun da muka gani shi ne wani yaro ne ɗan ƙarami wanda bai shaƙu da mahaifin shi sosai ba sabida yana ganin mahaifin shi matalauci ne. su wasu an rayuwa cikin talauci kuma abokansa wanda iyayensu suke kai su aiki amma su suna da kuɗaɗe sosai amma kamar y... | audio/hau_m_275_ev_spontaneous_022.flac | male | 15-29 | Primary | 107.68 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_605 | hau_m_605_he_spontaneous_011 | Sinadari gina jiki da kuma shin me ma ya sa ɗan’Adam yake da buƙatan sinadari na gina jiki a tatter da shi. Akwai dalilai bila’adadin da ya sa ɗan’Adam ke buƙatan sinadai tattare da shi sinadaran nan dama ɗan’Adam yana rayuwa ne a kansu da suke taimaka masa wajen yin rayuwa cikin aminci da kuma inganci da kuma lafiya d... | audio/hau_m_605_he_spontaneous_011.flac | male | 30-45 | Tertiary | 170.88 | hausa | 40 | HE | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_052 | Kowacce yamma, suna tattaunawa kan yadda za su gudanar da safiya mai zuwa. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_052.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.574 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_523 | Ya kamata iyaye su koyar da yaransu darajar jin tausayin gajiyayyu da marasa ƙarfi. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_523.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.034 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_193 | Safiya ta fahimci cewa samun isasshen barci yana taimakawa lafiyar jiki da ta ƙwaƙwalwa. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_193.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.114 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_177 | Fitar da hayaƙi da ababen hawa suke yi yana daga cikin abubuwan da ke haddasa ɗumamar yanayi. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_177.flac | female | 15-29 | Primary | 8.894 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_181 | Bayan shekaru uku, Tasiu zai kammala sakandare kuma ya shiga jami’a. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_181.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.474 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_186 | Jin tausayin abokin da ke cikin damuwa tare da tattauna matsalarsa suna iya rage masa damuwa. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_186.flac | male | 46-60 | Secondary | 7.954 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_040 | Rashin isassun ma'aikata shi yake haifar da dogon layi a bankunan Nijeriya | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_040.flac | male | 30-45 | Primary | 7.834 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1575 | hau_m_1575_he_spontaneous_008 | bandeji ɗaure rauni bandeji na nufin amfani da da zani ko bandejin don rufe rauni tallafawa sassan jiki ko dakatar da zubar jini nau'o'on ɗaure rauni na ɗaya zagaye ana nannaɗe bandeji a zagaye a jikin rauni ana amfani dashi a wurare kamar wuya, wuyan hannu, yatsa, ko wuyar ƙafa zagaye da hawa zagaye na biyu zagaye da ... | audio/hau_m_1575_he_spontaneous_008.flac | male | 30-45 | Tertiary | 159.06 | hausa | 40 | HE | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_100 | Yin magana da abokai akai-akai yana sa mutum ƙarfin zuciya da nishaɗi. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_100.flac | female | 46-60 | Primary | 5.714 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_581 | Yara da aka tashe su da kyawawan halaye suna girma suna bin kyakkyawan tafarki. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_581.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.474 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_562 | hau_m_562_ag_spontaneous_028 | A wannan kamar yadda za mu gani wato, Kunkuru ne yake cikin muhallinsa. To dama shi yawanci kunkuru wannan abun bayan nasa, akwai wani kamar shi ba katako ba shi ba ƙarfe ba. Zai zama kamar gidansa ne To, shine mahallinsa, idan ya fito da kansa zi iya mai da shi wannan cikin sakamakon, idan yanacikin wannan gadan bayan... | audio/hau_m_562_ag_spontaneous_028.flac | male | 15-29 | Primary | 161.4 | hausa | 40 | AG | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_204 | Ana iya haɗa wasanni na nishaɗi don ƙarawa taro armashi. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_204.flac | male | 46-60 | Primary | 7.794 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_393 | Shiga cikin shirye-shiryen rage farashin kayayyaki yana taimakawa wajen rage kuɗin da ake kashewa. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_393.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.474 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_473 | A rayuwa, ba zai yiwu a ce ka sami kome da sauƙi ba. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_473.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.22 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_546 | Yana da kyau mutum ya tsara burinsa a rayuwa domin samun nasara. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_546.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.694 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_106 | hau_m_106_ev_spontaneous_017 | a wannan hoto muna ganin tsohon gida ne tsohon gida tsohon gida wanda aka yi shi a zamanin baya wato shi dai wannan gida gidane da ake yin shi da ƙasa da turɓaya da laka da sauran abubuwan da ba za a rasa ba wanda ake amfani da shi domin yin gini a da na gargajiya domin wannan gidan mu kai duba na tsanaki za mu ga muta... | audio/hau_m_106_ev_spontaneous_017.flac | male | 15-29 | Tertiary | 94.38 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_482 | Na fahimci cewa jure wa fushi na wani ba yana nufin cewa ya kamata a ci zarafina ba. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_482.flac | female | 15-29 | Tertiary | 9.974 | hausa | 40 | EV | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_403 | Idan mutum yana yawan tunawa da nasarorinsa, yana samun ƙarin himma domin ƙoƙarin gaba. | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_403.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.894 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_350 | Masu gidaje a rukunin masana'antu suna cikin haɗarin fuskantar cututtuka. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_350.flac | female | 15-29 | Primary | 8.014 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_500 | Talakawa sukan dogara da masu kuɗi domin samun abinci da sutura musamman idan sun yi musu aiki. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_500.flac | male | 15-29 | Secondary | 8.094 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_258 | Akwai yawan hayaniyar matasa ta wannan taga da suke musun kwallo cikin dare. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_258.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.574 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_926 | hau_m_926_he_spontaneous_003 | to kaman yadda muka sani ne shi in ka kalli imani da yadda da wani abu wani abu ne wanda kanshi a ilimi na sanin halayyan ɗan adam a suke nuna mahimmanci da tasirin da yake dashi wajan gudanar da abinda ya shafi shi a tsari ko kuma tafiyar da jinya marasa lafiya wanda ko wanne ɗaya baza ka iy rabaa mutum da wannan yana... | audio/hau_m_926_he_spontaneous_003.flac | male | 30-45 | Tertiary | 227.76 | hausa | 40 | HE | |
hau_f_688 | hau_f_688_he_spontaneous_009 | Riga-kafin haihuwa, wanda kuma aka sani da maganin hana haihuwa, an tsara shi ne don hana ɗaukar ciki. Hanyar hana haihuwa na iya aiki ta hanyoyi daban daban kamar su: na ɗaya, hana hana maniyyi kaiwa zuwa ƙwai, irin su roba, hular mahaifa da soson hana haihuwa. Na biyu, kiyaye ovaries daga sakin ƙwai wanda zai iya ƙya... | audio/hau_f_688_he_spontaneous_009.flac | female | 30-45 | Tertiary | 96 | hausa | 40 | HE | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_475 | Yau na tambayi maƙwabciya ko an sami ruwa a famfo domin mun fuskanci ƙarancin ruwa kwanakin nan. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_475.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.934 | hausa | 40 | EV | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_284 | Bukukuwa na kawo farin ciki da haɗin kai tsakanin mutane. | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_284.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.934 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_332 | Idan ka yi aiki tuƙuru, albarka za ta zo daga baya. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_332.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.094 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_696 | hau_f_696_ev_spontaneous_015 | Nau'o'in gidaje daban-daban. Gida mai zaman kanta; detached house, gida ne da yake tsayi shikaɗai ba ya haɗe da wani gida. Yawanci ya na filin ajiye mota ko lambu kuma ya na bada zaman lafiya da sirri. Gida mai haɗin bango; Semi-detached house, wannan gida ne dake haɗe da wani gida a gefe guda. Kowane gida ya na da nas... | audio/hau_f_696_ev_spontaneous_015.flac | female | 15-29 | Tertiary | 157.62 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_948 | hau_m_948_ag_spontaneous_005 | Wannan hoton na'ura da kuke gani na bidiyo na shanu da kuma mutum ya na watsa garin hoda da kuma ainihin shuwan ruwa da suke shiga. To wannan wani salo ne na magance ƙwayoyukan cututtuka da za su iya shafan su wanda zas zai iya musu illoli masu dama a jukkunan su da cikin jikin sa da ahm naman su. Yawanci akan iya yin ... | audio/hau_m_948_ag_spontaneous_005.flac | male | 46-60 | Tertiary | 163.86 | hausa | 40 | AG | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_025 | Dole ne ɗalibai su koyi yadda ake sarrafa lokaci daidai domin karatu ya tafi daidai. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_025.flac | female | 30-45 | Secondary | 7.874 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_336 | An ce magani a asibitin kyauta ne, amma sai da muka biya | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_336.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.48 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_443 | Amfani da taswirar tunani yana sauƙaƙa tunani da shirin aiki. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_443.flac | male | 46-60 | Tertiary | 7.414 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_417 | hau_m_417_he_spontaneous_006 | Ana hakane ana tambaya gameda hanyoyi da ake bada allurori zaka da dama mutun zai zo yace maka to banda lafiya innaso ayimun allura. Kuma allura maganan gaskiya allura ba kowa bane ya kamata yarinƙa bada allura. Akwai wa ‘yan’ da suka koyi bada allura akwai likitoci akwai masu aiki a ɓangaren lafiya daya kamatasu suked... | audio/hau_m_417_he_spontaneous_006.flac | male | 30-45 | Tertiary | 125.96 | hausa | 40 | HE | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_328 | Ana jin daɗin tunawa da lokutan da aka yi wasannin gargajiya a lokacin ƙuruciya. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_328.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.234 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_567 | Sun haɗu sun gyara magudanan ruwan unguwarsu dom.. saboda ƙaratowar damina | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_567.flac | male | 60+ | Tertiary | 9.054 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_449 | Magance matsala a cikin dangi yana hana rarrabuwar kawunan yan'uwa. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_449.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.234 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_283 | Yin aikin hannu yana ƙarfafa ƙwarewar mutum da basirarsa ya yin ƙirƙira. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_283.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.993 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_501 | Idan na yi kuskure, ina ƙoƙarin neman gafara ba tare da watsi da laifina ba. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_501.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.154 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_561 | Ka guji tsayawa a wuri mai duhu kuma maras jama'a da dare musamman a sababbin unguwanni. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_561.flac | female | 15-29 | Primary | 10.474 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_381 | Kuma suna nan za su zo domin su yi maka jaje da kansu. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_381.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.034 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_237 | Idan mutum ya san abin da zai yi da safe, yana samun damar aiwatar da shi cikin sauƙi. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_237.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.454 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_980 | hau_m_980_ev_spontaneous_039 | Wannan hoto, [um] Yana nuna yara ne da suke [?] Cikin [?] tsanani na talauci Duba da yanda Yaran kowa da, Kwano na abinci! A gabanshi wanda yake nuna cewa yaran [?] Suna cin abincin ne sakamakon [?] Basu saba ci ƴanda ya kamata ba Suna hannu baka, hannu kwarya Yayin da hoton ke nuna cewa waƴannan yaran ƴaƴan talakawa n... | audio/hau_m_980_ev_spontaneous_039.flac | male | 30-45 | Tertiary | 163.38 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_114 | Mutanen garinmu sukan yi taron bita domin koyar da dabarun sana’o’i. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_114.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.793 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_948 | hau_m_948_ag_spontaneous_015 | Kaman yanda kowa yake iya gani akan wannan na'ura, wannan hoto ne na dankali, kuma dankalin nan dankalin hausa ne, kuma wannan shine ake kira da jan dankali, wanda ya fi wancan farin, wannan shine asalin dankalinmmu na hausa, kafin wancan shi wannan farin yawanci anyi gamayya ne na iri har aka fitadda shi, amma wannan ... | audio/hau_m_948_ag_spontaneous_015.flac | male | 46-60 | Tertiary | 243.96 | hausa | 40 | AG | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_421 | Tattausan murmushi yayin gaisuwa yana nuna jin daɗi da haɗuwa da mutum. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_421.flac | female | 46-60 | Secondary | 10.794 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_261 | hau_m_261_ev_spontaneous_001 | A busy market. To mene ne wannan yake nufi a Kalmar Hausa? Waton yana nufin kasuwa da ake hada-hada, kasuwan da ba ta rabuwa da mutane, kasuwar da ake harka na yau da gobe a ko da yaushe, kasuwa ne wanda akwai cikowan mutane ko da yaushe in ka je za ka samu mutane da yawa a wannan kasuwan. Kasuwa ne wanda ake harka da ... | audio/hau_m_261_ev_spontaneous_001.flac | male | 15-29 | Secondary | 93.92 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_134 | hau_m_134_ag_spontaneous_024 | Wannan kalma yana ma’anan, a riƙe cikin tafin hannu, wato a riƙe abu kenan a cikin tafin hannu. Za ka iya riƙe abubuwa da yawa a cikin tafin hannu. Misali kaman ƙwallaye ko kuma iri, hatta kaya ko ƙwallo na bugawa, ko kuma abubuwa da yawa, akan riƙe su a cikin tafin hannu. Tafin hannu wani a abu ne da yakan temaka waje... | audio/hau_m_134_ag_spontaneous_024.flac | male | 15-29 | Tertiary | 93.715737 | hausa | 40 | AG | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_226 | Yau na yanke shawarar amfani da man shafawa mai ɗan ƙamshi kaɗan domin jin daɗi. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_226.flac | female | 46-60 | Tertiary | 8.034 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_592 | Hamisu yana da saurin fushi, amma ba shi da riƙo, inda yake yin afuwa nan da nan | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_592.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.834 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_298 | Aikin gayya ya kamata a tsara don a nome ciyawar da ta fito mana a ƙofar gidaje | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_298.flac | male | 46-60 | Primary | 9.314 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_484 | Zan gode wa mutum guda da ya taimaka min da wani abu mai muhimmanci a rayuwata. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_484.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.394 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_022 | Sai dai na ga wasu baƙin mata, ko masu aikin ne? | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_022.flac | male | 30-45 | Secondary | 5.734 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_277 | Akwai irin kayayyakin gargajiya da ake amfani da su don yin wasu bukukuwa na al’ada. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_277.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.434 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_224 | Rashin kyautata wa ma'aikata yana kawo matsalar yajin aiki a ƙasar | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_224.flac | male | 46-60 | Tertiary | 6.434 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_242 | Fahimtar bambance-bambancen da ke cikin halayyar mutane yana taimakawa wajen rage rikici a abubuwa da dama na rayuwa. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_242.flac | female | 46-60 | Primary | 9.714 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_460 | Akwai wasannin motsa jiki kamar guje-guje da tsalle-tsalle da ke inganta lafiyar jiki. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_460.flac | male | 46-60 | Secondary | 9.334 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_428 | Ki fara yin sallah, sai ki karya kumallo, sannan ki fita aikin | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_428.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.774 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_081 | Baiwa yara ilimi ingantacce na taimakawa wajen gina hankali da tunaninsu. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_081.flac | female | 30-45 | Secondary | 7.954 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_415 | Idan aiki ya yi yawa, yana raba lokacinsa tsakanin muhimmanci da gaggawa. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_415.flac | male | 46-60 | Tertiary | 9.534 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_103 | Yin aiki da ƙwararru a fanni na taimaka wa mutum wajen koyo cikin sauri. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_103.flac | female | 30-45 | Secondary | 7.114 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_587 | Sai na kai shi kotu idan bai daina cin mutunci da zagin iyayena ba | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_587.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.994 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_355 | Iyaye suna ƙara ƙauna tsakaninsu da 'ya'yansu ta hanyar tattaunawa da su kullum. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_355.flac | female | 30-45 | Tertiary | 8.554 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_298 | Na fahimci cewa ba na buƙatar komawa baya, sai dai gyara don gaba. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_298.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.514 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_003 | Mukan yi wa mutane sannu duk lokacin da muka ga suna aiki. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_003.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.574 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_525 | Matasa masu shaye-shaye ba su da wani ƙudiri a rayuwarsu. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_525.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.654 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_403 | Mahaifiyar Maryam ta shirya walima don yin godiya bayan ta samu haihuwa lafiya. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_403.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.254 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_352 | hau_f_352_ev_spontaneous_017 | Barka da warhaka a wannan faifai an gwado mana ne yanda ake yin kwalliya wato ado da kwalliya, kamar yadda muke gani da kuma haɗe-haɗen abubbuwa na kayayyaki da su sarka da ɗun kunnaye da kuma su jakunkuna. Ado da kwalliya abu ne da yake ƙawatar da mutane sosai, kamar yadda muke gani yanda suke haɗa riga za ka ga riga ... | audio/hau_f_352_ev_spontaneous_017.flac | female | 30-45 | Primary | 118.52 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_422 | Yayin da muka ƙarasa wajen bikin, an shirya gasar tsalle-tsalle na matasa | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_422.flac | female | 15-29 | Primary | 8.434 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_020 | Gara ki haƙura da auren Aliyu tunda iyayensa ba sa so, zai zama matsala a gaba | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_020.flac | male | 15-29 | Tertiary | 9.234 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_517 | Yakan zaga gonarsa da yamma bayan ya dawo daga aiki | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_517.flac | male | 15-29 | Primary | 4.954 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_597 | Bututun ruwan ne ya fashe kuma yake yoyo, a kira mai gyara | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_597.flac | male | 46-60 | Secondary | 5.074 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_535 | Yau, Abdulmalik zai gode wa direban da ya kai shi kasuwa kyauta. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_535.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.114 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_440 | Kafin ki fara yi wa yara wanka ki ɗora karin kumallon mana. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_440.flac | female | 46-60 | Secondary | 6.354 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_332 | Mun rungumi ɗabi'ar kwanciya da motsa jiki a kan darduma maimakon gado. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_332.flac | female | 46-60 | Tertiary | 7.174 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_336 | Amma fa a gargajiyar Malam Bahaushe, ana yin wasanni ne a dandali. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_336.flac | female | 46-60 | Secondary | 7.954 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_561 | Kada ka yi biyayya har ta sa ka cutar da kanka. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_561.flac | female | 30-45 | Secondary | 4.674 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_434 | Akwai bambanci tsakanin sauraron mutum da fahimtar abin da yake faɗi. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_434.flac | female | 46-60 | Primary | 5.434 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_019 | A soyayya, ba a son mutumin da ya faye naci. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_019.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.48 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_148 | hau_f_148_he_spontaneous_021 | Kula da mara lafiya daga gida, a wani lokacin kuma kula da tsofaffi wanda ba zasu iya ɗawainiyar kan su ba.Ya kasu kashi guda uku, na farko shi ne wanda ake kiran ma’aikatan lafiya su zo su kula da mara lafiya daga gida, su ba shi kulawa kamar ƙarin ruwa, duba ciwo in mutum ya ji, duba sugar in yayi sama ko yayi ƙasa, ... | audio/hau_f_148_he_spontaneous_021.flac | female | 15-29 | Tertiary | 104.2 | hausa | 40 | HE | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_458 | A ranakun hutu, ina jin daɗin yin karin kumallo cikin natsuwa. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_458.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.994 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_582 | hau_m_582_ag_spontaneous_016 | A wann hoto za a ga hoton mace ce tsohuwar mace ta zo ta yi sanyar 'ya'yan cocoa da ake cirowa a cikin dama shi ya'ya ake cirowa ake amfani da dhi bayan an yi girbinsa an kawo shi kasa an tara shi sosai cikin gona sai a zoa cirw 'ya'yan da suke cikin gona kallon . Idan aka fidda ya'ya su ne za a wanke bayan an wanke sa... | audio/hau_m_582_ag_spontaneous_016.flac | male | 15-29 | Tertiary | 95 | hausa | 40 | AG | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_462 | Dattawa suna ba da shawarwari kan sunan da ya dace da sabon jariri. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_462.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.494 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_549 | Na lura cewa mutane da ke da tsarin adana kuɗi sukan fi tsira daga matsalolin gaggawa. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_549.flac | male | 15-29 | Primary | 7.374 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.