audio
audioduration (s)
3.29
363
speaker_id
stringclasses
386 values
audio_id
stringlengths
23
32
transcript
stringlengths
38
4.31k
audio_path
stringlengths
34
43
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
duration
float64
3.29
363
language
stringclasses
1 value
snr
int64
40
40
domain
stringclasses
3 values
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_274
yayin da khairat tazo gidana,rungumar da tayi min,ya tabbatar min da tayi kewata.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_274.flac
male
15-29
Tertiary
6.874
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_242
Wasu na ganin nuna addini a fili ita ce hanyar tilasta wa wasu domin bin hanya madaidaiciya.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_242.flac
male
15-29
Tertiary
8.574
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_583
Bahaushe na cewa, 'ba ki da gashin wance za ki yi kitson wance?'
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_583.flac
male
30-45
Tertiary
3.994
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_315
Waɗanda suka san yadda ake sarrafa kuɗi sukan fi samun nasara a rayuwa.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_315.flac
male
60+
Tertiary
6.074
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_470
A taron suna, mutane suna yanka shanu don ciyar da baƙi da ‘yan uwa.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_470.flac
female
30-45
Tertiary
7.054
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_189
A wasu wuraren, ma’aikata suna fuskantar matsin lamba don yin ayyukan da ba su dace ba.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_189.flac
male
15-29
Tertiary
7.314
hausa
40
EV
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_166
A jiya, wani likita ya gargaɗi mutane kan hatsarin amfani da shafukan bogi.
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_166.flac
female
30-45
Tertiary
9.914
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_330
Kabiru yakan yi asuwaki bayan kowanne cin abinci a kullum
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_330.flac
female
46-60
Tertiary
6.194
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_386
Mun sayi tukunyar lantarki don rage wahalar girki ga tsohuwar gidanmu.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_386.flac
female
60+
Primary
8.434
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_124
Yin shirin abinda za a faɗa kafin magana yana taimaka wa Adamu wajen hana shi kakkarwa lokacin jawabi.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_124.flac
male
46-60
Primary
12.994
hausa
40
EV
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_117
Alhali ga shi ana cikin wata zazzafar gigita irin ta su Baba Tinubu!
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_117.flac
female
60+
Primary
6.694
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_046
Manhajar bankina ba ta da matsala, domin ina tura kuɗi suke tafiya
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_046.flac
male
30-45
Primary
6.914
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_456
Duk dare Baba kan zagaya ɗakunan gidansa yana cewa 'Allah ya tashe mu lafiya.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_456.flac
female
15-29
Tertiary
6.234
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_323
Idan mutane suka haɗa kai, za a iya magance matsaloli cikin sauƙi.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_323.flac
male
15-29
Secondary
5.374
hausa
40
EV
hau_m_571
hau_m_571_he_spontaneous_029
Magungunan antibiotics, magunguna ne da ake amfani da su domin kashe kwayoyin cuta yanda suke aiki na farko su kai katse landan ga yanda waɗannan kwayoyin cuta sukan samu bangon su wato magunguna kaman su amfisilin da kuma irin su fenesilin, na biyu suna hana gina jiki wa kwayoyin cuta, magunguna irin su wanda ake kira...
audio/hau_m_571_he_spontaneous_029.flac
male
30-45
Tertiary
108.94
hausa
40
HE
hau_f_570
hau_f_570_he_spontaneous_001
Kulawa. Kulawan yara shi ne ake nifi a nan wurin shi kulawa ne musanman wanda ake ba ma yaro ko in ce yara gabakiɗaya, likitocin sun karanta ne akan yara ne karatun sun san me ke damun yaro, me yaron ke buƙata, ya yaro ke yi a yanayin da yake cikin ciwo, sun karanta dikka akan yaro, su ne suka san abun da ke faru da ya...
audio/hau_f_570_he_spontaneous_001.flac
female
15-29
Tertiary
185.92
hausa
40
HE
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_183
Idris zai fi jin daɗi idan matarsa ta fahimci cewa hidima ce yaren soyayyarsa.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_183.flac
male
15-29
Secondary
5.894
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_419
Kai su waye a nan, ban san da zuwanku ba, me yake faruwa?
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_419.flac
female
15-29
Secondary
4.934
hausa
40
EV
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_221
Wasu mutane suna amfani da ƙarshen mako domin yin abubuwan da ke basu jin daɗi.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_221.flac
male
46-60
Tertiary
10.254
hausa
40
EV
hau_f_719
hau_f_719_he_spontaneous_014
Idan mutum zai koma gida ko gini da ambaliya ta shafa, yana da kyau ya kiyaye matakai kamar haka: jiran izini daga hukuma, mutum ya jira har hukuma ta ba da izinin komawar nan muhalli, domin gudun afkawa daga matsala. Na biyu, duba ingancin gini, mutum ya tabbatar da ya kira ƙwararri an duba, an diba ingancin gini wuri...
audio/hau_f_719_he_spontaneous_014.flac
female
15-29
Tertiary
91.86
hausa
40
HE
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_510
Babu abin da ya fi ƙara zumunci kamar haɗin kai da kuma girmama juna.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_510.flac
female
15-29
Primary
6.454
hausa
40
EV
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_554
Kullum sai na raba wa 'ya'yan aikin gida, inda wadda ta yi shara jiya, yau wanke-wanke za ta yi
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_554.flac
male
30-45
Tertiary
8.314
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_091
Wasu idan suka sha barasa, haka za su shigo cikin unguwa suna ta tanɓele.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_091.flac
female
15-29
Tertiary
6.254
hausa
40
EV
hau_f_662
hau_f_662_ag_spontaneous_041
Bakan mu da warhaka, a yau za mu yi magan a kan shuka dankali, waton “planting potatos” a Turance. Shuka dankali, yana da matikar mahimmanci domin samun ingantaccen girbi. Ga mataki da ake bi, don shuka dankali da kyau, na farko, shi ne zaƃan irin dankali, a zaƃi dankali da ya dace da shukawa . Na biyu, shi ne yana da ...
audio/hau_f_662_ag_spontaneous_041.flac
female
30-45
Tertiary
148.7
hausa
40
AG
hau_m_421
hau_m_421_ev_spontaneous_050
Barka da warhaka. A wannan hoto an gwado mana ne yanda mota ta dauko wato sa. Kamar yanda muka sani, su wato shanikai (shanaye) a kanyi safarar su a lokuta daban-daban. Dabbobi ne da ake da bukatan su kusan a ko da yaushe yayin da a ke amfani da su wato a wurare daban-daban. Safarar sa wato ya samo asali ne tun a sheka...
audio/hau_m_421_ev_spontaneous_050.flac
male
15-29
Secondary
179.7
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_256
Kana ƙaunar mai ƙaunar ka a kowane irin yanayi yake.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_256.flac
male
15-29
Tertiary
5.114
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_522
Shugaban ma'aikata na da ikon sanya mutum wani aiki na musamman.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_522.flac
female
15-29
Tertiary
5.814
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_397
Bayan shafe shekaru biyar, Abubakar ya sami nasarar warkewa daga jarabar shan taba.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_397.flac
female
15-29
Tertiary
6.414
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_337
Duk sallah yawanci kawunta ne yake yi mata kayan sallah
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_337.flac
female
30-45
Secondary
5.514
hausa
40
EV
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_043
A kan shirya biki na musamman a matsayin hanyar tunawa da wani gwarzon tarihi na wata ƙabila.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_043.flac
female
60+
Primary
8.034
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_383
Yata tana da burin zama likita ko mai aikin jiya.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_383.flac
male
15-29
Secondary
3.454
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_458
Takan je wajen masu sayar da abincin unguwarsu ta siyo tuwo da daddare
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_458.flac
male
15-29
Tertiary
5.674
hausa
40
EV
hau_f_1279
hau_f_1279_ev_spontaneous_001
Barka da warhaka, gaskiya ni a ganina dangantaka mai ɗaurewa, dangantaka mai ƙarfi, yana nan yana cigaba da gudana a bayan ƙasa yayin da za a ga cewa ta ɓangarena gaskiya a wurina akwai wannan dangantaka wanda ana nan ana cigaba da yinsa. Dangantaka da yake da ƙarfi dangantaka mai ɗaurewa. Za mu gani sau dayawan lokuta...
audio/hau_f_1279_ev_spontaneous_001.flac
female
46-60
Tertiary
174.12
hausa
40
EV
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_218
Ya kamata na bincika jaridu domin ganin sabbin ma'aikatun da ake neman ma’aikata.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_218.flac
female
60+
Primary
7.234
hausa
40
EV
hau_m_145
hau_m_145_he_spontaneous_030
Tsara tsarawa shine aikin tantance wanda zai iyya ai watar da wasu matakai na shirin aikin da kuma lokacin da zasu iyya yin hakan. Suna ƙirƙiran gerin tushen lokaci ne dan kammala aikin, a lokacin tsara tsarin kamfanoni suna bincika al barkatun su kuma su tantance wa ‘yan’da suke da mahimmanci dan kammala burin aikin. ...
audio/hau_m_145_he_spontaneous_030.flac
male
30-45
Primary
101.72
hausa
40
HE
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_347
Na lura cewa yawan duba rayuwar wasu a kafar sada zumunta ta zamani na iya haifar da rashin gamsuwa da halin da mutum yake ciki.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_347.flac
female
60+
Primary
10.674
hausa
40
EV
hau_m_180
hau_m_180_ag_spontaneous_099
a yanki na mukan yi noma na abubuwan ababen more rayuwa daban daban misali masara gero dawa gyaɗa da sauran su yanki na muna da ƙasar noma mai kyau yayin da duk waɗannan abubuwan muka shuka su sukan fito da wuri kuma sannan su yi girma mai kyau kuma su fitar da tsirrai masu yawa ko wane lokaci mukan yi amfani da taki d...
audio/hau_m_180_ag_spontaneous_099.flac
male
15-29
Primary
91.44
hausa
40
AG
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_338
Bikin aure, haihuwa, ko samun nasara yana haifar da kyawawan tunani.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_338.flac
male
15-29
Tertiary
6.814
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_198
Akwai hanyoyin da mutum zai samu abinci mai gina jiki ba tare da ya kashe kuɗi da yawa ba.
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_198.flac
male
30-45
Primary
7.914
hausa
40
EV
hau_f_702
hau_f_702_he_spontaneous_026
Emergency room wani sashi ne a asibiti da aka tanada don kula da mara lafiya da ke cikin yanayi na gaggawa kamar haɗari, bugun zuciya, hawan jini ko wata rauni me muni sosai. Likitoci da nurse-nurse suna aiki a nan dare da rana domin ceto rayuka abubuwan da ake yi a wannan safe a cikin wanna sashi ana aiwatar da tunani...
audio/hau_f_702_he_spontaneous_026.flac
female
30-45
Tertiary
102.44
hausa
40
HE
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_293
Samun ilimi kan yadda ake tsara tanadi yana hana cin karo da matsalolin kuɗi masu yawa.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_293.flac
male
15-29
Primary
8.534
hausa
40
EV
hau_m_482
hau_m_482_ag_spontaneous_005
Wannan hoton, hoton manomi ne akan abun da aka girba da alama cewa wannan abun da manomin yake [?] dankali ne akayi girbi ko kuma ana cikin girbin sa daman hakan ake girban dankali, bayan an girbe sai a zo a tara shi wuri daya aka tara shi waje daya sanan a samu bobowa ana dura shi a cikin buhu bayan an gama dura shi c...
audio/hau_m_482_ag_spontaneous_005.flac
male
30-45
Primary
195.48
hausa
40
AG
hau_f_679
hau_f_679_ag_spontaneous_006
Girbin doya, girbin doya yana ɗaya daga cikin muhimman lokuta a gonakin noma musamman a yankunan da suke noma doya, wannan aikin yana bukatar hakuri, juriya da kulawa domin a cire tuban doya daga cikin kasa ba tare da ya karye ko ya samu matsala ba, a lokacin girbi ana fara cire laka ko kasar da ke rufe doya a hankali ...
audio/hau_f_679_ag_spontaneous_006.flac
female
15-29
Tertiary
112.3
hausa
40
AG
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_366
Yana da kyau a dinga murnar nasarori domin ƙarfafa zuciya don ƙarin ƙoƙari.
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_366.flac
female
30-45
Tertiary
8.434
hausa
40
EV
hau_m_127
hau_m_127_ev_spontaneous_001
Mafi akasari a gidajenmu mukan ɗaura igiyoyi wanda za mu riƙa yin shanya. Wannan igiyoyi sukan kewaye gida gaba-ki-ɗaya, ka ga an zo an shanya kaya, kama daga kayan matan gidan, kayan yaran gidan, kayan mai gidan da duk kayan wanda yake nan aka wanke za ka ga a jikn igiyan nan ake shan igiyan shanya da ake anbatawa da ...
audio/hau_m_127_ev_spontaneous_001.flac
male
30-45
Tertiary
96.78
hausa
40
EV
hau_m_1127
hau_m_1127_ag_spontaneous_016
Wannan ma manomi ne ga shi nan a gonar ayaba wato gaskiya gonar ya tsaya shi kuma ya inganta ta yanda yakamata ga shi nan tayi kyau ko kuma ince yayi amfani da tun daga tushe na zaɓa irin da zai yi amfani da shi wato ya zaɓi wanda yake malaman gona suka yadda da shi wanda yake ƴaƴa lafiyayyan iri kuma ya bi ainihin ing...
audio/hau_m_1127_ag_spontaneous_016.flac
male
60+
Tertiary
151.26
hausa
40
AG
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_003
Isa ya ziyarci likita bayan ya lura yana fama da matsananciyar damuwa.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_003.flac
female
30-45
Tertiary
6.694
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_342
Yin abubuwa cikin tsari yana rage damuwa da wahala wajen kula da wasu.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_342.flac
female
60+
Primary
7.074
hausa
40
EV
hau_f_196
hau_f_196_ev_spontaneous_003
Maata a ɗakin dahuwa taa shigo doomin ta ɗaura sanwa, a ɗakin dahuwan naata. Ga shi nan tana tare da abubuwa da yawa abubuwan da take buƙata, a gabanta dai ga shi nan muna ganii taa ɗaukoo abubuwa ta neemoo wuƙanta ta zoo tana yanka su, a gefenta ta hannun dama kuma akwai kwano da ta ajiye shi. Sannan kuma an hura murh...
audio/hau_f_196_ev_spontaneous_003.flac
female
30-45
Primary
105.72
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_538
Da guguwar ta turnuƙe, sai da kowa ya tsayar da abin hawansa.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_538.flac
male
46-59
Tertiary
5.874
hausa
40
EV
hau_m_1129
hau_m_1129_ag_spontaneous_008
? um ƙwarai dagaske ? waya ko kuma na'ura tana taka muhimmiyar rawa sosai wurin adana bayanai a gidan gona wanda suke a ɓangaren Legos da Abuja ? ? um domin su wannan ɓangarori ɓangarori ne manya ? wanda dole sai anyi ampani da manyan abubuwa wurin adana bayanai ? ? ƙananun abubuwa ba zasu yi tasiri wajen adana bayanai...
audio/hau_m_1129_ag_spontaneous_008.flac
male
46-60
Tertiary
150.96
hausa
40
AG
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_463
Sun raina sana’ar mahaifinsu, daga baya suka gane cewa tana da albarka.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_463.flac
male
15-29
Secondary
5.794
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_157
Ta koyi girke-girke da kanta, don haka ta buɗe makarantar koyon girki.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_157.flac
female
30-45
Secondary
5.594
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_085
Ana kyautata zaton samun sauƙin cunkoson ababen hawa a cikin gari.
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_085.flac
female
46-60
Tertiary
7.014
hausa
40
EV
hau_m_484
hau_m_484_ev_spontaneous_001
Barka da war haka abun da ake kira [cs] a lady [cs] wato jinsin ta mace , mace da ta ɗan tasa ta girma . A hausance za a iya kiranta ko budurwa ko dai wanda ta kai [cs] atleast [cs] ta kai shekara sha takwas ya yi sama za a kiran da wannan suna [cs] a lady [cs]. Wanda dai jinsin mace ba da namiji mata ne ake kiran shi ...
audio/hau_m_484_ev_spontaneous_001.flac
male
15-29
Secondary
123.74
hausa
40
EV
hau_f_369
hau_f_369_he_spontaneous_031
Barka da war haka , yau zamu tattauna ne akan salolin barci,yana yin barci Salolin barci shi ne halayen da mutum ke bi a lokacin da yake barci, wannan na iya haɗawa da lokacin da mutum yake barci, tsawon lokacin da yake barci da kuma yadda yake barci. Wasu daga cikin salolin barci sun haɗa da: Na farko,barcin dare, wan...
audio/hau_f_369_he_spontaneous_031.flac
female
30-45
Primary
123.08
hausa
40
HE
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_189
Rarraba kasidu ko littattafai da ke nuna bukatun masu bore.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_189.flac
female
60+
Primary
5.634
hausa
40
EV
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_129
Raba lokutan aiki da hutu na ɗan gajeren lokaci yana ƙara ƙarfin tunani.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_129.flac
male
46-60
Tertiary
8.654
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_483
Nakan karanta muƙalolin masana hada-hadar kuɗi domin sanin makamar sarrafa kuɗaɗe.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_483.flac
female
15-29
Tertiary
7.554
hausa
40
EV
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_086
Yawan kwatanta kanka da wasu yana iya rage darajarka sosai.
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_086.flac
female
30-45
Tertiary
6.914
hausa
40
EV
hau_m_127
hau_m_127_ev_spontaneous_003
Kamar jadda muka gani a kan wannan hoto, za mu ga cewa mutane daga cikin ƙarancin ruwa da ake fama da shi a garuruwa, babu ruwa har ya sa mutane ke iya wannan layi dogon layi ga shi nan, jarkoki ne aka jera su da duk wani mazubi na ruwa, ake jiran wani mai kuɗi da yake buɗewa mutane suke ɗiban ruwa. wannan duka layin r...
audio/hau_m_127_ev_spontaneous_003.flac
male
30-45
Tertiary
90.84
hausa
40
EV
hau_f_374
hau_f_374_ag_spontaneous_006
Akwai hanyoyi daban daban da ake amfani da su wajan kasa amfanin gona bayan girbi don tabbatar da inganci da samun riba. Ga wasu daga cikin hanyoyin da ake bi. Kasawa bisa girman amfanin gona. Ana rarraba kayan amfanin gona bisa girma babba, matsakaici, da kuma ƙanana, domin sayarwa ga kasuwanni daban daban. Misali a c...
audio/hau_f_374_ag_spontaneous_006.flac
female
30-45
Secondary
121.82
hausa
40
AG
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_430
ina godiya matuƙa ga maƙwabtana, waɗanda muke zaune lafiya tare.
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_430.flac
female
15-29
Secondary
6.434
hausa
40
EV
hau_f_679
hau_f_679_ag_spontaneous_015
Yin hawan gona domin samun girbi mai ƙyau. A noma yin hawan gona wata muhammiyar dabara ce mai dake taimakawa waje samar da ingantacciyar girbi. Wannan tsari yana da matukar amfani musamman ga amfanin gkna kamar masara rogo dankali, wake da gyaɗa . Wannan tsarin yana taimakawa shuke-shuke su sama ruwa don su sama ƙyaƙƙ...
audio/hau_f_679_ag_spontaneous_015.flac
female
15-29
Tertiary
120.8
hausa
40
AG
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_222
Ba ta son gaya wa kowa sirrinta saboda an ci amanarta a baya
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_222.flac
male
30-45
Secondary
6.634
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_453
Mutum mai tsarin kashe kuɗi mai kyau, ba ya buƙatar sai ya ciwo basussuka.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_453.flac
female
15-29
Tertiary
7.154
hausa
40
EV
hau_f_1213
hau_f_1213_ev_spontaneous_022
Tabbas ina jin cewa aikina yana bada gudummuwa wajen cimma manufofin gwamnati saboda ni aikina ina yi ne akan samar da al'umma ta gari. ma'ana gina foundation ɗin rayuwar yara har sukai ga matakin girma su zama ababen koyo ababen kwatance ababen koyi ababen so. dan nasan yunƙurin da gwamnati duk za ta yi dai a kan haka...
audio/hau_f_1213_ev_spontaneous_022.flac
female
46-60
Tertiary
151.2
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_331
Ingantacciyar sadarwa na buƙatar mutum ya kasance mai gaskiya da kamewa.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_331.flac
female
46-60
Primary
6.194
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_074
Gobe, malamai za su yi wa dalibai bayani kan hatsarin amfani da shafukan sada zumunta ba tare da taka tsantsan ba.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_074.flac
female
15-29
Secondary
10.794
hausa
40
EV
hau_m_683
hau_m_683_he_spontaneous_011
Idan aka ce fublik riakshin aut birek shine idan aka tabbatar da wata cuta wadda take saurin yaɗuwa a cikin alumma a wani wuri ko kuma a wani gari za’a ɗaukan saurin ɗaukan matakin gagawa wannan matakin gaggawan da aka ɗauka shi ake cema riakshon wannan riakshon ɗin za a ɗauki saurin ɗaukan matakin gaggawa domin a tsay...
audio/hau_m_683_he_spontaneous_011.flac
male
30-45
Tertiary
92.22
hausa
40
HE
hau_m_1175
hau_m_1175_ev_spontaneous_016
Idan na fahimci wannan tambaya ah akan tambayane taya yajin aiki yake yake shafar ma'aikata da kuma tattalin arzikin mu na dake amfani dashi to yajin aiki abune da yake kamawa ake yinshi ba dan rai naso ba, ba kuma dan ankai ayi wannan yajin aikin aba shi dai yajin aiki anayi ne sakamakon kodai ma'aikaci ma'aikata baa ...
audio/hau_m_1175_ev_spontaneous_016.flac
male
15-29
Tertiary
153.06
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_038
Ta fi son shakatawa a gida tare da abokai maimakon kashe kuɗi a waje.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_038.flac
female
60+
Primary
7.074
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_441
Ba duk waɗanda ake ɗauka a matsayin abin koyi suke da nagarta ba.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_441.flac
male
15-29
Tertiary
7.154
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_367
Idan an lura da yadda wutar ke tafiya a wata-wata, ana iya yin tanadi mai kyau.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_367.flac
female
46-60
Secondary
10.674
hausa
40
EV
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_181
Bayan shekaru uku, Maryam ta fahimci cewa haƙuri yana taimakawa wajen samun ci gaba.
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_181.flac
female
30-45
Tertiary
10.594
hausa
40
EV
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_581
Yau, Faruq zai gode wa direban da ya taimaka masa lokacin da motarsa ta lalace.
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_581.flac
female
15-29
Secondary
7.394
hausa
40
EV
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_478
Ya dace mutum ya dinga tunawa da abubuwan da suka fi sa shi farin ciki domin godiya.
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_478.flac
female
15-29
Secondary
8.594
hausa
40
EV
hau_f_1140
hau_f_1140_he_spontaneous_028
menorrhagia na nufin yana nufin hawan jinin al'ada ko kuma jinin al'ada me tsanani wanda na iya zama matsala me wahala ga mata dake fama da ita wasu abubuwa na rayuwa kamar abinci da damuwa suna iya shafar yanda wannan yanayi yake bayyana bayyana da kuma tsan-tsar tsan-tsar sa ga yadda waɗannan abubuwa ke shafar da kum...
audio/hau_f_1140_he_spontaneous_028.flac
female
30-45
Tertiary
164.52
hausa
40
HE
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_164
Duk sanda ka yi siyayya a kasuwa sai ka tadda sabon farashin kayayyaki.
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_164.flac
male
30-45
Primary
7.394
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_359
Ya kamata mu bincike su mu ji me suke so.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_359.flac
male
60+
Tertiary
5.014
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_336
Idan babu tsaro, jama’a ba za su iya gudanar da harkokinsu cikin lumana ba.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_336.flac
female
15-29
Tertiary
6.454
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_176
Mutane da yawa sun samu nasara ta hanyar koyan sana’o’i daban-daban.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_176.flac
female
30-45
Secondary
6.353
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_422
Yau zan nemi hanyar da za a magance matsalar yawan faɗace-faɗace da ke damun unguwarmu.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_422.flac
male
60+
Tertiary
13.334
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_430
Wasu mutanen kuma sai sun sha baƙar wahalar da ba su taɓa tsammani ba.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_430.flac
male
15-29
Secondary
4.894
hausa
40
EV
hau_f_959
hau_f_959_ev_spontaneous_012
? ? ? ko da bani da ƙwarewar kai tsaye amma zan iya bayar da misalin da abubuwan da suka faru a zahiri inda ƙalubalantar son zuciya na ƙabila ya haifar da canji mai kyau ko ƙarin fahimta a cikin makarantu ko wuraren aiki lokacin da wani ya faɗi ra'ayinsa game da wani son zuciya na ƙabila yana iya haifar da tattaunawa m...
audio/hau_f_959_ev_spontaneous_012.flac
female
46-60
Tertiary
151.56
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_033
Shawarwarin shugabannin addinai suna taimaka wa mutane wajen samun zaman lafiya
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_033.flac
female
15-29
Tertiary
6.92
hausa
40
EV
hau_f_440
hau_f_440_ag_spontaneous_005
Feshin sinadari a gona, yana da kyau ka sani cewa shi feshi a gona abu ne mai mahimmanci a duk wani aikin gona. Amma yana da mahimmanci ne a lokacin da aka bi tsarin da aka walllafa shi da kuma yadda ake yin shi saboda haka, a duk lokacin da za ka yi feshi ya kamata ka lura da abubuwan da aka rubuta ajikin sinadari ruw...
audio/hau_f_440_ag_spontaneous_005.flac
female
30-45
Tertiary
117.2
hausa
40
AG
hau_f_1168
hau_f_1168_ev_spontaneous_020
[?] Barkanmu da wannan lokaci kamar de yadda muke gani wannan nan wasu mata ne guda biyu wanda suke ciki farn ciki da far'a a ɗauke da fuska rufe sanye suke da ɗan wani yalolon riga [?] da ƴar siket wato riga ne wanda suke sawa irin na shan iska su biyun de, ɗayar tana wa ɗayar kitso kuma suna zaune a wani wajene [?] k...
audio/hau_f_1168_ev_spontaneous_020.flac
female
15-29
Tertiary
198.48
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_048
Ababen hawa kan ɓatawa ma'aikata lokaci idan sun ɗauke su.
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_048.flac
male
15-29
Tertiary
4.673
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_299
Mutum na iya koyi da halaye masu kyau daga mutane daban-daban, ba dole sai mutum ɗaya ba.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_299.flac
male
15-29
Tertiary
10.114
hausa
40
EV
hau_f_1153
hau_f_1153_ag_spontaneous_009
Haƙiƙa wannan hoto da na ke gani hoton ne na tumatur tumatur da waken suya a copi tumatur dai noma shi a ke yi kamar yanda a ka sanni a na mishi nomar rani, a na mishi nomar damuna sakamaƙon shi yapa shi a ke yi ba sai an haka kasa ba a na yapa shi ne sai ya fito, ya na, ya na yin dan sanda haka, dan dan bishiyar shi k...
audio/hau_f_1153_ag_spontaneous_009.flac
female
46-60
Tertiary
164.82
hausa
40
AG
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_384
Lalurar damuwa ce ta saka Jamila ba ta son ganin mijinta gabaɗaya
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_384.flac
male
60+
Tertiary
5.274
hausa
40
EV
hau_m_297
hau_m_297_ag_spontaneous_013
Assalamu alaikum wa rahmatullah. Barka da war haka. Ina so zan yi amfani da wannan dama saboda bayani a taƙaice game da wannan hoton da ke sama. Wannan hoton dai idan muka duba za mu ga masara, wadda aka ciro daga gona kuma an ajiye, a… ga alama za a ajiye ta ne na tsawon lokaci. So akwai hanyoyi da ake bi da yawa mafi...
audio/hau_m_297_ag_spontaneous_013.flac
male
30-45
Primary
123.36
hausa
40
AG
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_575
Ba na son yi harka da mutumin da zai iya taimaka mini ba.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_575.flac
female
46-60
Primary
6.114
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_573
Na sha wahala a filin motsa jiki, amma sakamakon da na samu ya dace da ƙoƙarina.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_573.flac
male
46-60
Secondary
11.294
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_258
Abokin kuka shi ake faɗawa mutuwa, don ba za kware maka baya ba.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_258.flac
male
15-29
Tertiary
6.194
hausa
40
EV
hau_m_926
hau_m_926_he_spontaneous_009
A gaskiya shi wannan a tsari na wanda kaman yanda 'yan uwa abokan arziƙi da abokan zama sukan taimaka ko kuma suke ƙarfafar ita wato ainahin macen da take ɗauke da juna a gaskiya yana taimakawa wajen samun rage masu yawan damuwa wanda suke ciki da fargaba saboda ita damuwa da fargaba waɗansu abubuwa wanda suna da illol...
audio/hau_m_926_he_spontaneous_009.flac
male
30-45
Tertiary
161.7
hausa
40
HE
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_425
Lokacin da nake zaune tare da wasu, ina tabbatar da cewa na ba kowa damar adana sirrinsa.
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_425.flac
male
30-45
Tertiary
8.034
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_100
Akwai lokuta da dama da yafi ka gyara abu da kanka maimakon neman kwararren mai aiki
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_100.flac
female
46-60
Secondary
10.834
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_362
Hawayen murna sun zubo min da na ga ɗana ya zo na ɗaya a jarrabawa.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_362.flac
male
15-29
Tertiary
6.054
hausa
40
EV