audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_514 | Ana fara rayuwa ne tun daga matakin ƙuruciya zuwa tsufa. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_514.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.214 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1091 | hau_m_1091_ag_spontaneous_006 | Yanayin dabi'unsu da yanayin halittunsu a cikin yan uwansu da dama suna rayuwa ne, suna rayuwa ne isu isu yan uwansu, kuma suna haifan yaya lokaci lokaci, karo karo. Dole sai mun rinka sai mun san yadda zamuyi mu rinka kula dasu. Don su basa samu ana samusu ruwa a inda suke zama kuma basa samusu a gine ginensu. Shi zan... | audio/hau_m_1091_ag_spontaneous_006.flac | male | 46-60 | Tertiary | 151.38 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_068 | hau_m_068_ag_spontaneous_018 | bu:ga: ʃinka:fa jana nufin ʧire hatsi daga kan no:non ʃinka:fa ta hanjan bu:ga: su ko girgi:za: su wan:an mata:ki jana da ma:tuuƙar muhimmanʧi a aikin girbin ʃinka:fa mahimmanʧi bu:ga ʃinka:fa na ɗa:ja ʧire hatsi wato ana ʧire hatsi daga kan no:non ʧikin sauƙi na biju inganta aikin girbi wa:to jana rage asa:rar hatsi i... | audio/hau_m_068_ag_spontaneous_018.flac | male | 15-29 | Tertiary | 103.8 | hausa | 40 | AG | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_391 | Wasu mutane sun daina amincewa da tsare-tsaren gwamnati saboda yawan cin hanci a ma'aikatu. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_391.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.06 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_289 | Mutane sun ɓarke da ihu,lokacin da ƙarfe sha biyun safiyar sabuwar shekara ta yi. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_289.flac | male | 60+ | Tertiary | 12.414 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_402 | Ka ware lokaci na musamman domin yin wasa tare da dabba a kowace rana. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_402.flac | female | 60+ | Primary | 9.074 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_127 | hau_m_127_ev_spontaneous_065 | me ake nufi da iyali na haɗaka iyali na haɗaka shi ne irin tsarin iyalin da ya wuce asalin tsarin iyalin da muka sani na mahaifi da na mahaifiya ko mata miji da matan shi da kuma 'ya' ya shi a irin wannan tsari na iyali na haɗaka shine akwai mahaifi uba kenan akwai matarsa akwai mahaifinsa shine kakan yara akwai kuma m... | audio/hau_m_127_ev_spontaneous_065.flac | male | 30-45 | Tertiary | 94.54 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_810 | hau_m_810_ag_spontaneous_027 | Farko dai inda za a yi saboda a kiyaye inda ƙasa zai rushe, ƙasa zai yi rami rami. Na farko akan iya in ka san ko in kin san inda ruwa yake yawan wucewa, to akwai kalan ciyawan da ake shukawa. wancan ciyawan ɗin yana yaɗo yana guduwa ne a ƙasa. To duk inda akwai ciyawa da dama yana wuya a samu rami rami daga ƙasan ko k... | audio/hau_m_810_ag_spontaneous_027.flac | male | 30-45 | Tertiary | 99 | hausa | 40 | AG | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_129 | Zan yi ƙoƙari wajen gujewa duk wani abu da zai kawo min damuwa a yau. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_129.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.753 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_443 | Dole ne mutane su sami sahihiyar hanyar bayyana ra’ayinsu ba tare da fuskantar matsala ba. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_443.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.78 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1003 | hau_f_1003_ag_spontaneous_021 | taya zaayi wurin kiwo me kyau da ruwa me kyau ya sa shanu chigaba a nijeriya su samu girma mekyau a nijeriya gaskiya wurin kiwo me kyau yana saka shanu su samu girma sosai a jikinsu da kosasshen lafiya da wadatar kitse saboda shanuwa tana so ta samu wurin kiwo wanda yake da ciyawowi masu kyau wuri wanda yake da ruwa ru... | audio/hau_f_1003_ag_spontaneous_021.flac | female | 46-60 | Tertiary | 165.24 | hausa | 40 | AG | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_439 | Ana fama da matsalar tashin farashin kaya a kasuwanninmu, kuma hakan yana cutar da talakawa. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_439.flac | male | 60+ | Tertiary | 12.214 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_367 | Yanayin zafi mai tsanani yana ƙara yawan ciwon kai da kuma rashin barci. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_367.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.674 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_127 | Me ke faruwa ne a nan wajejenku, don mun ji an ce gwamnatin jihar Barno na rusau? | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_127.flac | male | 15-29 | Primary | 7.074 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_224 | A wasu gurare, yin ibada tare tana ƙarfafa haɗin kai da zumunci tsakanin mabiya addini. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_224.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.134 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1012 | hau_f_1012_he_spontaneous_007 | wannan tambayan yana lura ne yana nuni da yanda asibitoci zasu iya magance yanayi na al'ada na addinai da al'adu da kuma yanda zasu samu raguwa imma mu yanda ake yanayin samun magunguna kamar samun matsalolin gurin samun magunguna kamar yadda ake karin jini koko yin rigakafi. Toh wannan magana [?] yana wannan tambaya y... | audio/hau_f_1012_he_spontaneous_007.flac | female | 15-29 | Tertiary | 150.66 | hausa | 40 | HE | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_223 | Amma in ka ƙi ririta kaɗan, sai ka zama fanko ba ka shirya ba. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_223.flac | male | 60+ | Tertiary | 5.754 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_178 | Lokacin da na rasa aiki, na fara yin sana’ar hannu domin samun kuɗi. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_178.flac | male | 60+ | Tertiary | 5.234 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_292 | Na lura cewa tsauraran manufofin da na ɗauka kan kaina sun ƙara min damuwa. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_292.flac | female | 60+ | Primary | 7.374 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_176 | Mataimakan lafiya sun gaggauta kai Bintu asibiti bayan ta fadi ba zato ba tsammani. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_176.flac | male | 46-60 | Secondary | 7.794 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_151 | hau_f_151_ag_spontaneous_021 | Buɗewar ƙasa da tsirrai yana nufin yana nufin shigar da kwari ko ciyayi, wa’yan’da zasu iyya shafar noma da tsarin halittu na halitta wannan na iyya haɗawa da kwari, ɓeraye ko tsirrai masu shigowa waɗan da ke gasa da tsirrai na asali da albarkatu. Da sarrafa shigan yana da mahimmanci a tantance katamammen kwari ko ciya... | audio/hau_f_151_ag_spontaneous_021.flac | female | 30-45 | Secondary | 98.74 | hausa | 40 | AG | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_357 | Ina godewa Allah da ya bani lafiya da damar rayuwa a yau. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_357.flac | female | 15-29 | Tertiary | 4.593 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_444 | Mutane sukan halarci darussa na musamman domin samun karin albashi a wurin aiki. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_444.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.753 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_313 | Na koyi cewa ƙwazo da juriya suna taimakawa wajen cin nasara a rayuwa. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_313.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.154 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_394 | Wasilu yana iya barci ko da fitila a kunne take, saɓanin Yunusa | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_394.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.414 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_415 | Kowacce yamma, nakan yi yawo a unguwa don jin daɗin iska mai daɗi. | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_415.flac | male | 15-29 | Primary | 6.994 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_064 | Yau cunkoso ya sa na makara, amma na yi amfani da lokacin wajen karanta wani labari. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_064.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.474 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_180 | Ana yin biyayya ga ɗan sanda ne kawai a abinda bai saɓa da dokar ƙasa ba. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_180.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.04 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_148 | Mahaifina ya zauna da iyali don tsara yadda za a kashe albashi. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_148.flac | female | 60+ | Primary | 7.074 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_349 | Bayan na gama wanke fuskata, sai in shafa mai mai kumfa domin kada ta bushe. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_349.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.954 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_383 | Bukukuwa kamar su; Sabuwar Shekara suna buƙatar shirye-shiryen kwanaki da dama. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_383.flac | male | 15-29 | Secondary | 9.694 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_326 | Yara sun ji daɗin yin gasar tsere domin sada zumunci a filin makaranta da ke bayan ajinsu. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_326.flac | female | 46-60 | Secondary | 8.474 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_167 | hau_f_167_he_spontaneous_011 | Idan mutum ya kamu da rashin numfashi akwai hanyoyi da dama da za a bi a kuɓutar dashi. Hanya na farko shi ne dannan kai, idan mutum yana da abinci ko wani abu a maƙogaro kuma yana neman taimako saboda rashin numfashi ya kamata ayi amfani da danna kai wannan yana da amfani sosai idan mutum yana tashi ko tsaye, ko zaune... | audio/hau_f_167_he_spontaneous_011.flac | female | 15-29 | Secondary | 100.44 | hausa | 40 | HE | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_080 | Idan na ga wani yana cikin damuwa, ina ƙoƙarin nuna kulawa a gareshi domin rage masa damuwa. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_080.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.414 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_014 | Adana kuɗi ko da ba abin da mutum zai yi da su yana kare mutum daga shiga matsalar rashin kuɗi | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_014.flac | male | 15-29 | Secondary | 9.254 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_277 | Wani saurayi yana koyar da mutane yadda ake gyaran na’ura mai ƙwaƙwalwa. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_277.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.393 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_541 | Haƙuri yana da mahimmanci yayin horar da kare kan wasu halaye. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_541.flac | female | 60+ | Primary | 7.554 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_380 | hau_f_380_ag_spontaneous_004 | “-Africa” kuma za ka iya kiran sa gwandan daji. Ana iya samarwa Yamman Afrika ko a tsakiyar afrika. Akwai abubuwan bansha’awa a kan gwandan jeji; na farko, kwatance ya’yar itacen gwandan jeji yana da laushi kuma nun; nunan kore ko ja. Na biyu, gwandan jeji yana da daɗi yana da ɗanɗano kuma kamar maɗaya. Na uku, gwandan... | audio/hau_f_380_ag_spontaneous_004.flac | female | 15-29 | Tertiary | 103.58 | hausa | 40 | AG | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_438 | Gudanar da taron karatun littattafan hadisi na koyar da muhimmancin adalci. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_438.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.714 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_931 | hau_m_931_ag_spontaneous_011 | Wannan Masara ne gata nan a roba a hannu an riƙe shi Masara abune wanda ake amfani dashi wajan yin wajan samun abincin ci ana kamar ana niƙa shi ayi gari dashi ayi Tuwo sannan kuma ana ɓarza shi ayi Fate ana ɓarza shi ai Dambu sannan ana sirfe Masara in an sirfe shi, za'a cire dussan shi ana bama dabbobi dussan shi kam... | audio/hau_m_931_ag_spontaneous_011.flac | male | 15-29 | Tertiary | 184.2 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_1138 | hau_m_1138_ag_spontaneous_026 | To a ɓangaran yara wuri yadda akwai abubuwa da dama na labarai wanda za ka ga tun ana ƙanana an yi su ɓaryar rake shi ya sa ake cewa ba wani yaro da zai taso a Arewacin Najeriya ko a kudanci ko a wani dai wannan ɗan Najeriya ya ce bai san rake ba saboda tun ana ƙanana a kan aiki mutane ake aikan mu a aiki yara su je su... | audio/hau_m_1138_ag_spontaneous_026.flac | male | 46-60 | Tertiary | 151.74 | hausa | 40 | AG | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_186 | Yin hira da sabbin mutane yana sa mutam ya iya magana a cikin mutane da kuma ƙarfafa zumunci. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_186.flac | male | 46-60 | Primary | 7.914 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_446 | Abba ya yi alƙawarin zai gyara kura-kurensa na baya don gyara gabansa | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_446.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.18 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_115 | Idan mutum yana fuskantar matsalar kuɗi, yana da kyau ya nemi wata hanyar samun kuɗin shiga. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_115.flac | female | 15-29 | Tertiary | 9.114 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_002 | To ni dai na fi son na hau adaidaitasahu don ya fi arha. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_002.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.753 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1199 | hau_m_1199_he_spontaneous_035 | Fa'idojin rage ƙiba: Rage ƙiba yana da matuƙar muhimmanci ga lafiyar jiki da ƙwaƙwalwa. Yana taimakawa wajen rage cututtuka, inganta rayuwa, [?] ƙwaƙwalwa. Ga wasu daga cikin fa'idojin guda takwas. Wato fa'idoji guda takwas na rage ƙiba. Zama mai farin ciki. Mutanen da suka rage ƙiba, suna jin daɗi da gamsuwa da jikins... | audio/hau_m_1199_he_spontaneous_035.flac | male | 15-29 | Tertiary | 181.26 | hausa | 40 | HE | |
hau_f_1080 | hau_f_1080_he_spontaneous_027 | [?] [?] yana da matukar mahimmanci a rayuwan mu mu dinga kula da lafiyan mu a duk abin da zamu yi mu tabatar an duba mu mun sa mun tabatar muna da kotsashen lafiya a ko da yaushe shi yasa [?] zuwa asibiti yake da amfani domin muje, a dinga mana gwaji ana mana tambayoyi game da lafiyan mu ana mana tesis ana mana wanan a... | audio/hau_f_1080_he_spontaneous_027.flac | female | 46-60 | Tertiary | 155.4 | hausa | 40 | HE | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_331 | Idan muka ci gaba da girmama juna, alaƙarmu za ta yi ƙarfi fiye da da. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_331.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.894 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_521 | Idan mutum ya kasance mai ƙarfi a lokacin wahala, zai fi samun nasara a gaba. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_521.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.374 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_335 | Yanzu Naira ta zama yayi, inda darajarta ta yi rugugu. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_335.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.08 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1102 | hau_f_1102_he_spontaneous_024 | Assalamu alikum warahmatullahi wa barakatuhu. Kamar dai kullun zamuyi magana akan menene tsarin da fa'idoji dake tattare da taimakon fasahar haihuwa. To game da fa'idoji ya haɗa da [?] shi taimako kan wannan wannan fasahar haihuwa yana da matuƙar amfani saboda idan baka taimakawa mutum ba wanima baimasan menene haihuwa... | audio/hau_f_1102_he_spontaneous_024.flac | female | 15-29 | Tertiary | 157.74 | hausa | 40 | HE | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_267 | Bala ya gayyace ni ɗaurin auren ƙaninsa, amma na gaya masa akwai abin da na tsara yi a wannan lokacin | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_267.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.274 | hausa | 40 | EV | |
Hau_M_5088 | hau_f_5088_ev_spontaneous_006 | Labarin watarana dana fuskanta rashi na abubuwan masu mahimmanci a watarana na tashi da safe da ƙarfe shida zan tafi aiki ina shirin zuwa aiki amma sai na gano cewa babu ruwa an katse ruwan gidan kwana ɗaya ban iya yin wanka ba babu wutan lantarki an katse wutan ban iya ɗumama ruwan shayi ko cajin waya ta ba, babu abin... | audio/hau_f_5088_ev_spontaneous_006.flac | female | 46-60 | Tertiary | 216 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_385 | Biyan bashin da ake bi ahankali-ahankali yana hana wahala da yawaitar matsalar kuɗi. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_385.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.554 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_538 | Ana koyar da addini tun daga yarinta domin a gina rayuwa mai kyau. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_538.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.594 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_496 | Na samu damar kallon dan wasa Messi, kuma fasaharsa ta burge ni sosai. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_496.flac | male | 46-60 | Secondary | 11.254 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_352 | hau_f_352_ev_spontaneous_012 | Barka da warhaka. A wannan faifai an gwado ne yanda a ke gudnar da biki na suna, ma’ana taro na suna. Biki ne da ake yin sa yayin da aka samu ƙaruwa na haihuwa. Kamar yadda a ka kwado, an haihu, an haibi babi boy, yaro ne aka haife shi, ɗa na miji, wanda ake gudnar da taron sunan sa. Sannan an gudo ga mahaifiyansa, ga ... | audio/hau_f_352_ev_spontaneous_012.flac | female | 30-45 | Primary | 130.98 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_297 | Wace irin mafita kuma alhalin lokacin ba a tashi ba. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_297.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.914 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_396 | Da fatan za ku goya min baya a kan kujerar da nake nema ta shugabar sashen ciniki | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_396.flac | male | 30-45 | Secondary | 7.294 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_015 | Yawan karɓar na goro da jami'an tsaro ke yi ya zubar musu da ƙima da mutunci. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_015.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.734 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_295 | Balaga tana kawo sauyin halayya, wanda ke sa matasa jin kamar ba kowa ke fahimtar su ba. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_295.flac | female | 15-29 | Primary | 8.494 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_413 | Abokan ciniki sukan fi son kasuwancin da ke da nagarta da inganci saɓanin akasinsa. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_413.flac | female | 60+ | Primary | 8.514 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_476 | Sanda muka fara kasancewa tare don fahimtar juna, sai na fahimci cewa kasancewa tare yana ƙarfafa alaƙa. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_476.flac | female | 15-29 | Primary | 10.214 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1080 | hau_f_1080_he_spontaneous_015 | Mene zam fara cewa ma yana da ƙyau mu iyaye mukoya ma yaran mu yanda zasu dinga tsallaka tituna idan sun fita [?] yana da kyau su kara kansu daga lafiyan su domin gujewa faɗawa wani haɗari wanda yawanci gudin hakan yakan jawo su rasa wasu sassa daga gangan jikinsu. Toh shi yanada matuƙar mahimmanci mu koyarda yaranmu y... | audio/hau_f_1080_he_spontaneous_015.flac | female | 46-60 | Tertiary | 157.14 | hausa | 40 | HE | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_427 | An buƙaci al'umma su tsaya kai da fata wajen samar da tsaro a yankunansu | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_427.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.754 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_520 | Kowa yana da muhimmanci a cikin al’umma, babu wanda ya fi wani. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_520.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.274 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_148 | hau_f_148_he_spontaneous_026 | Kawar da zazzaɓin cizon sauro na ɗaya daga cikin manufofin hukumar kula da lafiya ta duniya gaba ɗaya. Maleriya tana da matuƙar haɗari ga rayuwar al'umma gaba ɗaya. Wanda hakan ya sa hukumar ma'aikatan lafiya ta duniya ta sa ta a cikin manufofin ta. Wasu daga cikin manufofin da ta saka domin kawar da wannan cutar shi n... | audio/hau_f_148_he_spontaneous_026.flac | female | 15-29 | Tertiary | 112.99 | hausa | 40 | HE | |
hau_f_1108 | hau_f_1108_ag_spontaneous_007 | da fari dai wannan hoton yana nuna wata gona da akayi wa shuka sabbin tsirre tsirrai akan lodin lodin kasa da aka shirya domin noma akwai ruwan da ke gudana a tsakanin lodin kasan wanda ke nuna cewa an tanadi tsarin ban ruwa ko kuma wurin wurin yana da danshi me yawa lodin kasan ana iya iya ganin jerin lodin kasa da ak... | audio/hau_f_1108_ag_spontaneous_007.flac | female | 46-60 | Tertiary | 173.4 | hausa | 40 | AG | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_337 | Dandali yakan kasance kamar tsakiyar gari ko unguwa, inda kowa zai fito. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_337.flac | female | 46-60 | Secondary | 8.594 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_556 | Ai yanzu rayuwar malam sai da buga-buga ko a yi ba kai. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_556.flac | female | 60+ | Primary | 4.594 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_090 | Na lura cewa wanda bai tsara kasafin kuɗinsa ba yana kashe kuɗi fiye da kima. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_090.flac | female | 60+ | Primary | 9.074 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_284 | Yin bukukuwa da raye-raye na al’ada na ƙara ɗorewar al’ummar ƙasa. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_284.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.834 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_123 | To amma kuɗin motar sun fi yawa, me ya sa za a yi haka? | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_123.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.194 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_550 | Ka sami shago shi ya fi, a kan kasa kaya a kan titi gudun wulaƙacin ƴansanda. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_550.flac | female | 60+ | Primary | 6.834 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_258 | Ta kusa fara yin min wanke-wanke tun da gashi ta iya shara. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_258.flac | female | 15-29 | Primary | 6.694 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_411 | Yin darasin maraice yana bai wa mutane damar ci gaba da karatu ba tare da barin aiki ba. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_411.flac | female | 30-45 | Secondary | 7.834 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_373 | Shaye-shayen miyagun ƙwayoyi ya aure shi, ba ya iya zama ba tare da ya sha ƙwaya ba. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_373.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.514 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_075 | Na lura cewa tafiya da abokan aikina tana sa abubuwa su yi min yawa, don haka zan kauce wa hakan. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_075.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.793 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_420 | Idan Umar ya mallaki mota ta kansa, zai fara aikin haya domin samun ƙarin kuɗi. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_420.flac | female | 30-45 | Tertiary | 8.594 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_327 | Kasancewa kusa da ruwa yana taimakawa wajen samun tunani mai kyau da nutsuwa. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_327.flac | male | 60+ | Tertiary | 7.054 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_949 | hau_m_949_ag_spontaneous_009 | Wato tattaunawan mu na gaba, shi ne ana son [?] a kan mafi kyau mafi kyawun wato nau'in yanka da kuma adana gaba gaba na doya kenan to yanka kuma da adana adana gabar wato mafi kyau yanada muhimmanci sosai saboda tabbatr da yuyuwar da kuma nasarar samun wato ingantancen noma ko kuma lafiyyan shukan doya wato shi kanshi... | audio/hau_m_949_ag_spontaneous_009.flac | male | 15-29 | Tertiary | 206.464 | hausa | 40 | AG | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_344 | Muna bada maganin aljanu da na sihiri ta hanyar magungunan gargajiya. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_344.flac | male | 46-60 | Tertiary | 6.074 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_275 | Sannu a hankali, Abdul zai koyi yadda zai fahimci halin da wasu ke ciki. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_275.flac | male | 46-60 | Secondary | 10.614 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_538 | Yau Nazira za ta gode wa mijinta da ya ɗauki nauyin ɗawainiyarta. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_538.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.154 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_426 | Girki zan fara yi kafin na yi sauran aikace-aikacen gida a yau | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_426.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.594 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_810 | hau_m_810_ag_spontaneous_004 | So wannan alaman da aka nuna daga hoton nan alama ce ta tumatur. Wato tumatur in an shuka shi za a sa shi a inda ba yi da zafin rana sosai domin ba ya buƙatan zafin rana, so ana sa shi a inda ba zafin rana za a bi da shi inda ya kamata, a lokacin da ya zo nuna kaman daga hoton da muke kallo, an riga an girba shi, kuma ... | audio/hau_m_810_ag_spontaneous_004.flac | male | 30-45 | Tertiary | 119 | hausa | 40 | AG | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_480 | Ba zai cuce ka ba, domin malami ne mai tsantseni. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_480.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.714 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_557 | Ba ka ganin abun kunya ne a ga babban yaro kamar ka yana buga-buga? | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_557.flac | female | 60+ | Primary | 5.394 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_352 | hau_f_352_ev_spontaneous_037 | Barka da warhaka wato aiki da na fi yawan yin sa a aikace-aikacen wato gida da nake yi shi ne girki ina da wato san yin girki kuma na kan yi girki ne wato a lokuta daban-daban na kan yi girki da safe na kan yi girki da rana na kan yi girki da dare wani lokacin ma na kan yi girki wato a lokacin da ba waƴannan lokuta da ... | audio/hau_f_352_ev_spontaneous_037.flac | female | 30-45 | Primary | 173.7 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_530 | Ina kwana, yaya ‘yan makaranta? Allah ya ƙara musu fahimta. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_530.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.434 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_205 | Da yamma, Ahmad zai gana da abokansa domin samun mafita ga matsalarsa. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_205.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.494 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_516 | Idan mutane suna mutunta bambance-bambance, ana samun zaman lafiya da haɗin kai. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_516.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.874 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_557 | Mutane suna halartar tarukan addini domin samun ilimi da fahimtar rayuwa. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_557.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.874 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_564 | Doka ce kowa ya biya haraji, in dai yana da sana'a | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_564.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.834 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_434 | Kula da mutanen da ke cikin damuwa yana sa su ji daɗin rayuwa. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_434.flac | male | 30-45 | Tertiary | 3.954 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_737 | hau_f_737_he_spontaneous_012 | Hankali na dan adam ya na da matukar mahimanci wajen gudanar da rayuwa ta yau da kullum duk da haka akwai lokuta da wasu mutane ke fuskantar matsaloli na hankali wanda ake kira cututukan hankali ko matsalolin hankali wannan na iya shafar yadda mutum ke tunani ji da kuma yadda ke ma'amala da duniya a kusa da shi menene ... | audio/hau_f_737_he_spontaneous_012.flac | female | 30-45 | Tertiary | 166.56 | hausa | 40 | HE | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_331 | Taimaka wa makwabta yana ƙarfafa haɗin kai da tsaro a unguwa. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_331.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.414 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_587 | A yau, mutane da dama sun ajiye motocinsu saboda tsadar fetur. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_587.flac | female | 15-29 | Primary | 7.454 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_501 | Idan ilimi ya kasance mai araha, Najeriya za ta fi samun ci gaba. | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_501.flac | male | 30-45 | Primary | 6.754 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_515 | Wasu iyaye na amfani da abin da suka yi wa ‘ya’yansu don sanya su cikin nadama. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_515.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.674 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.