audio
audioduration (s)
3.29
363
speaker_id
stringclasses
386 values
audio_id
stringlengths
23
32
transcript
stringlengths
38
4.31k
audio_path
stringlengths
34
43
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
duration
float64
3.29
363
language
stringclasses
1 value
snr
int64
40
40
domain
stringclasses
3 values
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_589
Yakan yi kwanaki bai ga 'ya'yansa ba saboda tsaurin wurin aikinsa.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_589.flac
male
46-60
Tertiary
6.754
hausa
40
EV
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_144
Kyawawan ayyuka ƙanana sukan kawo manyan canje-canje a cikin al’umma.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_144.flac
male
15-29
Secondary
6.874
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_103
Masu hawa manyan tituna sun zaɓi bin hanyoyin cikin gari saboda yawan haɗɗurra.
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_103.flac
female
46-60
Tertiary
7.694
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_351
Kallon girgije yana tunatar da mutum yadda duniya ke canzawa lokaci zuwa lokaci.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_351.flac
male
60+
Tertiary
11.654
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_471
Ana iya koyon sana’o'i daga gida ta hanyar karatu ta yanar gizo.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_471.flac
female
30-45
Secondary
5.034
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_429
Al'amarin gyaran tarbiyar matasa abu ne mai cike da sarƙaƙiya.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_429.flac
male
15-29
Tertiary
6.634
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_523
Lokacin da na fara wasannin motsa jiki, na gano muhimmancin lafiyar jiki.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_523.flac
male
46-60
Secondary
7.014
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_160
Kaɗe-kaɗen da ake yi a gidan, ya sanya dole mu tashi daga ƙofar gidan.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_160.flac
male
60+
Tertiary
6.814
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_477
Mahaifinsu ya raba ayyuka, Aisha na dafa abinci, Yusuf kuma na share falo.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_477.flac
male
46-60
Primary
9.394
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_080
Ki yi ƙoƙarin raba waɗanda kika ga suna husuma, ba wai ki ƙara haɗawa ba.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_080.flac
male
46-60
Primary
10.874
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_231
Taliyar gida ta fi ta waje kyan dahuwa, amma ta waje kuma ta fi auki
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_231.flac
male
30-45
Primary
9.154
hausa
40
EV
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_111
In akwai abin ci mai daɗi, to a matso da shi kusa.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_111.flac
female
60+
Primary
5.014
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_380
Kowane dare, ina jin daɗin bacci idan babu hayaniya a kusa da ni.
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_380.flac
female
15-29
Secondary
5.814
hausa
40
EV
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_090
Rabi’u ya koya cewa samun sabani da abokai dolene, amma yana da kyau a gyara dangantaka.
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_090.flac
female
30-45
Tertiary
10.994
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_258
Zanga-zangar ta haifar da samun biyan buƙata ga waɗanda suka yi
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_258.flac
male
46-60
Tertiary
6.154
hausa
40
EV
hau_m_063
hau_m_063_ag_spontaneous_070
Bayan mun girbe dankali na Turawa ko na Hausa ya za mu yi da shi? Dole muna buƙatan mu ɗauke wannan dankalin daga gona zuwa ko kasuwa ko kuma ma'adana inda muka fi sani da inda ake ajiye dankali. To ya za a yi a tafiyar da wannan dankalin daga gonan zuwa gurin ajiya? A ƙauye mu kan yi amfanni da amalanke da babur da ke...
audio/hau_m_063_ag_spontaneous_070.flac
male
15-29
Primary
97.32
hausa
40
AG
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_113
Na saba da shafa man gashi kafin na kwanta domin ya yi laushi.
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_113.flac
female
15-29
Secondary
6.214
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_225
Idan mutane suka haɗa kai, za a iya rage gurɓacewar muhalli.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_225.flac
male
15-29
Tertiary
7.154
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_158
Ko zai yi sammako, yakan zauna ya yi zikirin safe
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_158.flac
female
46-60
Tertiary
4.954
hausa
40
EV
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_552
Abinda yake zuciyar mutum, a kan gane shi a fuskarsa a wasu lokutan.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_552.flac
female
60+
Primary
6.234
hausa
40
EV
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_551
Rashida takan kai markaɗe kullum a gidansu, ita kuma Binta ta yi wanke-wanke
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_551.flac
male
30-45
Tertiary
6.914
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_248
Rikici ya kaure tsakanin mata ɗalibai da masu kawo abincin sayarwa.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_248.flac
female
30-45
Tertiary
7.254
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_268
Aikin sa-kai yana haifar da jin daɗi da wadatar zuci
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_268.flac
male
46-60
Secondary
4.154
hausa
40
EV
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_295
Yau zan taimaki abokin aikina da shawara, amma zan tabbatar da cewa aikina bai tsaya ba.
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_295.flac
male
30-45
Secondary
8.614
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_424
Yawancin matasa na kwaikwayon masu tasiri a shafukan sada zumunta.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_424.flac
male
15-29
Tertiary
7.994
hausa
40
EV
hau_m_445
hau_m_445_ag_spontaneous_036
Ba zan iya cewa na halaci wani horo na harkar aikin noma ba amma abinda na sani cewa halatar horo na samun ƙwarewa wajen harkar noma abu ne wanda ya ke taimaka ma manoma wajen harkar cigaba da ayukan noman su da kuma gudanarwa shi wanda ya halici horo na harkar gudanar da aikin noma ya kan samu nasara da hanyoyi kamar ...
audio/hau_m_445_ag_spontaneous_036.flac
male
30-45
Primary
188.1
hausa
40
AG
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_177
Duk wanda ke son cin nasara, dole ne ya koyi yadda ake karɓar faduwa.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_177.flac
female
30-45
Tertiary
7.014
hausa
40
EV
hau_f_1003
hau_f_1003_ag_spontaneous_005
Mai kiwo yana yin abubuwa da dama wajan ajiye yanayin yanda dabbobinshi suke rayuwa. Kuma idan muka ɗauki a gargajiyance ana ampani da yanda mutane suke paɗa a baki wannan yace make idan saniya tayi kaza abu kaza [?] idan saniya ta nuna abu kaza abu kaza zata [?], sannan ana ampani da rubutu pencir, biro da littafi na ...
audio/hau_f_1003_ag_spontaneous_005.flac
female
46-60
Tertiary
171.12
hausa
40
AG
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_154
Don Allah ku ɗan fita zuwa falo, zan kwanta bacci
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_154.flac
male
30-45
Secondary
5.934
hausa
40
EV
hau_f_1583
hau_f_1583_he_spontaneous_008
Yanda abincin mace me ciki ke shafar yiwuwa ta kamu da ciwon siga na lokacin ciki. [noise] Ciwon siga na lokacin ciki cuta ce da ke faruwa ne a lokacin ɗaukan ciki. Inda jikin mace ke kasa sarrafa sukarin jiki yadda ya kamata. Abincin da mace ke ci a lokacin ciki na taka muhir muhimmiyar rawa wajen ko ƙara yiwuwar kamu...
audio/hau_f_1583_he_spontaneous_008.flac
female
30-45
Tertiary
158.1
hausa
40
HE
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_354
Babanmu yana siyo mana tsire da balangu lokacin da muna yara
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_354.flac
male
15-29
Secondary
5.234
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_088
Bayan an gama yanka ragon, mahaucin ya share da tattare dagwalon wurin.
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_088.flac
male
30-45
Tertiary
5.514
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_256
Sun fita don su sha iska a waje, sannan su dawo gida
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_256.flac
male
60+
Tertiary
7.414
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_093
Duk da Shamsu ya manyanta yakan je kullum ya gai da iyayensa
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_093.flac
female
30-45
Secondary
6.034
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_257
Ka sa a ranka babu abin da zai cuce ka idan ka kwanta a nan.
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_257.flac
female
15-29
Secondary
6.454
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_301
Ba a damu da karɓar haraji daga manyan coci-coci ba, saboda guraren bauta ne.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_301.flac
male
15-29
Tertiary
8.014
hausa
40
EV
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_527
Ranar salla yara da matasa kan je gidan wasanni da na namun daji da na adana kayan tarihi don su nishaɗantu.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_527.flac
female
46-60
Secondary
11.674
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_413
Rashin biyan albashi da haƙƙin malamai na haifar da yawan yajin aiki a makarantu.
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_413.flac
male
30-45
Primary
7.234
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_028
Iyalan Fahad sun daɗe suna shirin bikin al'adar Yahudawa a Isra’ila.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_028.flac
male
46-59
Tertiary
6.114
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_404
Halima takan wangame ƙofar ɗakinta da daddare saboda zafi yana hana ta barci
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_404.flac
female
15-29
Secondary
6.694
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_057
Idan mutum ya kasa samun mafita, yana da kyau a nemi shawara daga ƙwararru.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_057.flac
male
60+
Tertiary
5.754
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_533
Lokacin da muka fara rayuwar aure, mun fahimci cewa hadin kai yana da matuƙar muhimmanci.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_533.flac
female
15-29
Primary
8.334
hausa
40
EV
hau_f_304
hau_f_304_he_spontaneous_004
wannan dai hoto tana nuna cewa waje wanda ake kira emergency emergency dai wani abu ne wani mataki ne na gaggawa wanda ake wa ɗan ada kokuma aiki ake kai ɗan adam a yayin da wani hatsari ya faru ko kuma yake neman wani agajin gaggawa daga zarar hutun ya haɗu da wani hatsari ko kuma yake neman baƙatan agaji na gaggawa a...
audio/hau_f_304_he_spontaneous_004.flac
female
15-29
Secondary
168.9
hausa
40
HE
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_236
Daga yau zan kula da lafiyata ta hanyar cin abinci mai kyau.
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_236.flac
female
15-29
Secondary
5.474
hausa
40
EV
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_495
Jan yara a jiki yana koya musu zama masu tausayi da ƙarfin hali.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_495.flac
female
60+
Primary
6.274
hausa
40
EV
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_266
Zan yi ƙoƙari in guji yin fushi musamman a kan abubuwan da ba su da muhimmanci.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_266.flac
female
15-29
Tertiary
5.553
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_350
Fati ta gane cewa wasu lokuta ana bukatar barin abubuwa su wuce ba tare da tayar da jijiyar wuya ba.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_350.flac
female
15-29
Primary
10.574
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_518
A 'yan shekarun baya sam ba a san wata shawarma ba.
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_518.flac
male
15-29
Tertiary
3.953
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_125
Yana da kyau a kauce wa kashe duk abin da aka samu, domin tanadi yana da amfani.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_125.flac
male
15-29
Secondary
7.894
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_291
Yana da kyau a ba kai lokaci domin yin tunani kan abubuwan da suka fi muhimmanci a rayuwa.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_291.flac
female
15-29
Secondary
7.794
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_581
Saratu ce ta ɗauki nauyin biyan kuɗin aikin cire ƙaba da za a yi wa maƙwabcinsu
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_581.flac
male
15-29
Tertiary
9.074
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_529
Bayan na tashi da safe, nakan saka alam idan ina so na fita da wuri
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_529.flac
female
46-60
Tertiary
6.814
hausa
40
EV
hau_m_631
hau_m_631_ev_spontaneous_027
Tattaunawa, tattaunawa ɗabi'a ce muhimmiya domin ɗan Adam za ka samu a kowane lokaci za ka samu yana cikin tattaunawa in ma da iyalansa a gida in ma da wato abokanan ibada wanda aka haɗa a wajen ibada , kai a ko'ina di za ka samu ɗan Adam yana cikin tattaunawa. Domin tattaunawa ita ce hanyar isar da saƙo da kuma bayyan...
audio/hau_m_631_ev_spontaneous_027.flac
male
30-45
Tertiary
94.58
hausa
40
EV
hau_m_335
hau_m_335_he_spontaneous_015
Alamomin ciwo mai ɗorewa, ko in ce, alamomin ciwon da ya ɗauki lokaci, wanda ya ɗauki kaman watanni uku zuwa shida yana damun ɗan’adam. Suna da wani alamomi, kama daga shiga wani damuwa, ko ko haka kawai, sai ka yawaita jin ɓacin rai. Haka kawai, sai ka yawaita shiga wani tunani can, sai daga baya, ka dawo cikin yadda ...
audio/hau_m_335_he_spontaneous_015.flac
male
15-29
Secondary
98.13
hausa
40
HE
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_275
Wasu mutanen suna gujewa faɗa da ƴan sanda ne saboda tsoron matsalolin da ka iya tasowa.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_275.flac
female
15-29
Tertiary
9.32
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_218
Siyasa ce take sakawa a yi yajin aiki ba komai ba
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_218.flac
male
46-60
Tertiary
7.034
hausa
40
EV
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_289
Na lura cewa yin addu’a yana rage damuwa da ƙara fata mai kyau a rayuwa.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_289.flac
female
60+
Primary
6.834
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_212
Kowace safiya, ina rubuta abubuwan da nake son cimmawa kafin rana ta ƙare.
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_212.flac
male
30-45
Tertiary
6.214
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_379
An tashi baram-baran, a wajen fidda sabon mai unguwa, bayan rasuwar tsohon.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_379.flac
male
60+
Tertiary
10.094
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_003
Yin amfani da kalmomin sirri masu ƙarfi yana hana ‘yan damfara samun damar kutse.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_003.flac
male
30-45
Tertiary
7.714
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_127
Garba ya tuna yadda ɗansa ya fara yin tafiya yana dariya.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_127.flac
female
15-29
Primary
5.894
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_595
Wasu iyaye suna son ‘ya’yansu su dogara da su har bayan sun girma.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_595.flac
male
15-29
Tertiary
5.954
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_443
Idan Aisha ta kammala karatunta, za ta buɗe makaranta don taimaka wa yara marasa galihu.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_443.flac
male
15-29
Tertiary
7.534
hausa
40
EV
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_025
Za a shawo kan matsalar ƙwari a gidanmu don kare lafiyar muzurunmu.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_025.flac
female
60+
Primary
5.854
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_548
Shamsiyya tana cikin masu kare hakkin matan da aka ci zarafinsu
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_548.flac
male
15-29
Tertiary
6.194
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_551
Na fahimci burin mutum yana iya canzawa da lokaci, amma dole ne a ci gaba da ƙoƙari.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_551.flac
male
15-29
Secondary
6.374
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_564
Zama a wajen da ke ƙunshe da shukoki da ruwa mai gudana yana sanya wa mutum sababbin tunani
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_564.flac
male
46-59
Tertiary
8.634
hausa
40
EV
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_119
Za mu shirya liyafar gargajiya don gabatar da sabon biki ga matasa.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_119.flac
male
15-29
Primary
6.334
hausa
40
EV
HP1F3
hau_f_HP1F3_ev_read_581
Rashin takin zamani ya sanya manoma yin ƙasa a gwiwa.
audio/hau_f_HP1F3_ev_read_581.flac
female
15-29
Primary
6.574
hausa
40
EV
hau_m_835
hau_m_835_ag_spontaneous_019
Allah bani ƙwabarin wannan wasu kaji ne da ake kiwonsu, adadinsu kuma ya zarce guda shida. Ba mun ga biyu nan sun zuba baki ciki, an yi musu kwami saman, aka zuba musu tsutsa. Tsutsa ce ko kuma tsutsotsi ne. Aka gaya musu tsuntsu ne wannan zai maza. Mutanenmu na Afirka ba sa iya wannan saboda kyankyami da saboda hananm...
audio/hau_m_835_ag_spontaneous_019.flac
male
15-29
Tertiary
151.68
hausa
40
AG
hau_m_348
hau_m_348_he_spontaneous_021
Tsananin ciyowan kai tsananin ya fara ne da kamun ƙwaƙwalwa wanda idan ya kama ƙwaƙwalwa yake haifarmata da matsaloli da yawa wanda ƙwaƙwalwa take fitar da wani sinadari da yake sawa a da yake tura wa dukkan jiki saƙo wace akwai sananin ciyowan kai wanda idan ta turawa wa dukkan jiki wannan saƙon ko ɓangare na jiki yan...
audio/hau_m_348_he_spontaneous_021.flac
male
15-29
Tertiary
90.82
hausa
40
HE
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_103
Mutum na iya girma da ci gaba idan yana koyo daga kura-kuransa.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_103.flac
male
15-29
Tertiary
6.734
hausa
40
EV
HP1F3
hau_f_HP1F3_ev_read_405
Kowanne matashi yana da damar da zai ƙaro karatu a ƙasar waje
audio/hau_f_HP1F3_ev_read_405.flac
female
15-29
Primary
8.614
hausa
40
EV
hau_m_1129
hau_m_1129_ag_spontaneous_005
Ah hanyoyin da makiyaya na gargajiya suke bi wajen ajiye kundin bayanai na zahiri da kuma wanda yake a zamanance yanzu kamar yanda nake gani sukan ajiye bayanai a cikin kundi suma a gargajiyancen sukan ajiye bayanan su a cikin kundi koda an kawo musu wani abu wanda zai kasance a zahirance sukan ajiye bayanan su harkan ...
audio/hau_m_1129_ag_spontaneous_005.flac
male
46-60
Tertiary
151.2
hausa
40
AG
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_291
Lura da wa’adin aiki a kan kalanda yana taimaka min wajen sanin lokacin da abubuwa masu mahimmanci za su faru.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_291.flac
male
46-60
Tertiary
13.014
hausa
40
EV
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_304
Lokacin da iyaye suka zura ido a kan nasarata, na gano muhimmancin tattaunawa da su cikin natsuwa.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_304.flac
female
60+
Primary
9.334
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_589
Maryam ba ta yin katsalandan a rayuwar ƙawayenta, saboda tana da iyaka
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_589.flac
female
30-45
Secondary
6.514
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_284
Yin biyayya da ƙa’idojin hanya na iya taimakawa wajen gujewa rikici da ‘yan sanda.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_284.flac
female
15-29
Tertiary
7.56
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_511
Ai ba su ba ne jami'an kula da gidaje ne na jiha.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_511.flac
female
15-29
Tertiary
4.734
hausa
40
EV
HP1F3
hau_f_HP1F3_ev_read_383
Ya kamata ƙananan hukumomi su riƙa ba da tallafin magani da kuɗi ga waɗanda ba su da ƙarfi.
audio/hau_f_HP1F3_ev_read_383.flac
female
15-29
Primary
9.374
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_205
Lokacin da aka tambaye ni taimako daga dangi, nakan bayar da abin da ya samu.
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_205.flac
female
30-45
Secondary
6.074
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_153
Bintu ta shuka tumatir a lambunta domin samun amfani a ƙarshen shekara.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_153.flac
male
46-59
Tertiary
7.314
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_031
Hausawa fa suna cewa son maso wani ƙoshin wahala ne.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_031.flac
male
15-29
Secondary
5.294
hausa
40
EV
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_293
Wasu mutane suna ganin neman shawara daga likita ba zai iya magance damuwa ba.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_293.flac
female
60+
Primary
7.314
hausa
40
EV
hau_m_230
hau_m_230_ev_spontaneous_001
Kasuwa waje ne da aka sanshi da cinkoso, kuma har ana lissafa duk kasuwan da bata da irin wannan cinkoso to bata cika kasuwa ba musamman a yankin mu na nahiyar Afrika, a wasu sassa na duniya sukan yi kokarin magance irin wannan cinkoson ta hanyar tsare-tsare masu kyau, tsara layuka da killace ita kasuwan a waje guda ba...
audio/hau_m_230_ev_spontaneous_001.flac
male
15-29
Primary
99.328
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_386
Hasali ma, ba mu sakaci da bin doka da oda kamar yadda hukuma ta gindaya.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_386.flac
male
30-45
Tertiary
8.44
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_503
Shin za a samar da wutar lantarki mai ɗorewa a wannan yanki?
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_503.flac
male
60+
Tertiary
6.854
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_460
Idan mutane suna tausasa wa juna, duniya za ta fi zama cikin zaman lafiya.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_460.flac
female
15-29
Secondary
6.914
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_153
Ina fahimtar cewa kowa na buƙatar gafara da fahimta a wani lokaci cikin rayuwarsa.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_153.flac
male
46-60
Secondary
10.374
hausa
40
EV
Hau_M_5127
hau_m_5127_ev_spontaneous_003
shawara ta ga shugaba domin ƙara ƙaimi da ƙoƙari a aiki ina matuƙar godiya da dama da shugabancin da aka bani domin gudanar da aiki na a wannan ofis a matsayi na ma'aikaci mai kishin aiki da ci gaban kampani ina ganin akwai wasu ababuwa da idan aka aiwatar da su zasu ƙarfafa ni in ƙara himma da sadaukarwa a wajen aiki ...
audio/hau_m_5127_ev_spontaneous_003.flac
male
60+
Tertiary
182
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_081
Matsalar rashin sabis na kyauta da kuma katsewar tsarin banki yana jawo wahala.
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_081.flac
male
30-45
Primary
8.874
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_410
Kowacce yamma, nakan zauna ni kaɗai don yin tunanin rayuwata.
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_410.flac
male
15-29
Primary
8.054
hausa
40
EV
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_312
Tun da asuba, Lami ta yi niyyar ciyar da talakawa kafin ta fita.
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_312.flac
female
15-29
Secondary
6.914
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_249
Bankuna sun ɗauki gaɓaran hana sata da kutse ta intanet.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_249.flac
male
15-29
Secondary
4.013
hausa
40
EV
hau_m_697
hau_m_697_ag_spontaneous_009
Yin kunya-kunya don samun amfani mai matuƙar kyau, yana da kyau kafin dashe ko shuka, a tsaya a yi kunya-kunya manya masu kyau, wanda suke da bisa. In doya ce ko dankali ake son a dasa, gabanin a dasa su, yana da kyau a yi kunya-kunya manya masu bisa sosai, ta yadda wannan doyar ko dankalin za su samu damar da za su sa...
audio/hau_m_697_ag_spontaneous_009.flac
male
30-45
Tertiary
101.42
hausa
40
AG
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_575
Idan an zo batun bayar da aure waliyan za su ce suna neman wa ɗan auren wance.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_575.flac
female
46-60
Secondary
9.194
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_253
Ta fi son siyan kaya a manyan kantuna a kan kasuwa, saboda inganci
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_253.flac
male
30-45
Primary
6.954
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_132
Duk yaron da kaga yana girmama mutane, to iyayensa sun bashi tarbiyya.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_132.flac
male
15-29
Tertiary
7.794
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_387
A da, ana koyar da yara sana’o’i ta hanyar kallon iyayensu suna yi.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_387.flac
male
30-45
Tertiary
7.834
hausa
40
EV
hau_f_916
hau_f_916_ev_spontaneous_041
Barka da warhaka a wannan hoto an gwado mana ne watau wa'inda suke saida kayayyakin su a bakin hanya kama daga kan watau kayayyaki na litattafai da suke sa wa i zuwa ga kayayyaki na sallaya watau darduma kenanda ake sallah a kansa duk akan samu ire-iren wa'innan kaya a gefen hanya yayin da mutane sukan rataye su suke s...
audio/hau_f_916_ev_spontaneous_041.flac
female
30-45
Tertiary
165.78
hausa
40
EV