audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_471 | Nakan ware lokaci wajen ƙwato haƙƙin yaran da aka ci zarafinsu. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_471.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.714 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_392 | Mutane za su iya gyara gefen koguna don hana barna ga namun daji. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_392.flac | male | 46-59 | Tertiary | 7.434 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_215 | Kafin Sani ya sami aiki, sai da ya biya wasu maƙudan kuɗaɗe. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_215.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.594 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_685 | hau_f_685_ev_spontaneous_014 | Kamar yadda muka gani wannan gida ne na laka, wannan gida na laka ya kafa tarihi a yankunan Najeriya. Ba a Najeriya kaɗai ba har a wasu yankuna a Afirika. Wa’yannan gidaje sun shafi yayuwar al’umma da kuma yadda ake gina su. Gidajen nana na laka ana amfani suna da matuƙar amfani lokacin zafi, don suna sakin danshi a ci... | audio/hau_f_685_ev_spontaneous_014.flac | female | 15-29 | Tertiary | 75 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_551 | A wasu lokuta, ana samun rashin jituwa a gida, amma yin magana cikin natsuwa yana kawo mafita. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_551.flac | female | 30-45 | Primary | 10.154 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_352 | Ina matuƙar godiya da kai min saƙon da ka yi. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_352.flac | female | 15-29 | Secondary | 4.594 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_446 | Ƙwararru na samun matsala idan ba su iya daidaita tsakanin biyayya da nuna ra’ayi ba. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_446.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.734 | hausa | 40 | EV | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_307 | Nakan ba wa kaina kyauta duk lokacin da na yi wata nasara babba. | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_307.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.414 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_540 | Ikon shugabannin addini kan mabiyansu na iya shafar yadda suke rayuwa da gudanar da kasuwanci. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_540.flac | male | 15-29 | Tertiary | 9.954 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_013 | A lokacin biki, wasu sukan gabatar da waƙe domin tunawa da iyaye da kakannin da suka rasu. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_013.flac | male | 15-29 | Primary | 7.654 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_421 | Amma ana tafiya ana ciye-ciye ai bai dace ba sam. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_421.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.714 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_679 | hau_f_679_ag_spontaneous_001 | Shiryawa da jin daɗi don dafa abinci. Lokacin da ake shirya abinci cikin farin ciki, yana da muhimmanci a fara tabbatar da cewa duk kayan haɗin suna nan da kyau da kuma tsafta. Kafin ka fara, yana da kyau ka tabbatar da cewa kana daduk abubuwan da za ka buƙata, kamar kayan lambu, nama da sauran abubuwan da za a dafa. W... | audio/hau_f_679_ag_spontaneous_001.flac | female | 15-29 | Tertiary | 108 | hausa | 40 | AG | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_198 | Saratu ta rubuta abubuwan da ta ƙudiri aniyar yi a yau | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_198.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.554 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_061 | hau_m_061_ag_spontaneous_033 | manoma sukan yi amfani da dabbaru daban daban tunda kama daga lokacin da aka dora niyyan yin shuki ko kuma yin noma a gona har zuwa lokacin da aka cire amfanin gona daidai lokacin da zaa je a adana shi suna amfai da wasu dabbaru wurin kula da tsuntsaye da kuma kwari da ma dabbobi wadanda suke lalata amfanin gona kama d... | audio/hau_m_061_ag_spontaneous_033.flac | male | 15-29 | Tertiary | 153 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_1132 | hau_f_1132_ag_spontaneous_004 | a yankin kudu masogaban shi Nigeria lokacin da ya fi dacewa dan shuka itatuwan ? shi ne a farkon lokacin damina wan da yawanci ya ke farawa da ga watan maris zuwa watan Aprilu wannanlokacin ya fi dcewa ne soboda ruwan sama a lokacin damina ana samun isashan ruwan sama wanda yake taimakawa wajan samar da yanayi maikyau ... | audio/hau_f_1132_ag_spontaneous_004.flac | female | 15-29 | Tertiary | 153.557333 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_145 | hau_m_145_he_spontaneous_009 | [cs] Out break preparateness [cs] ma’ana shirin da akeyi ma anno ba akwai ire iren annoban da ake samu kuma munsha jin sunaye irrina kwalewa kobik nintin waton wanda akafi sani da korona birus sha’anin kula da lafiyan al umma watom ministiri of healt sukan tana darda shiri da tsari da za’abi dan arage barnan da annoban... | audio/hau_m_145_he_spontaneous_009.flac | male | 30-45 | Primary | 88.02 | hausa | 40 | HE | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_488 | Al'umma suna da rawar da za su taka wajen kawo sauyi a gwamnati | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_488.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.174 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_352 | hau_f_352_ev_spontaneous_039 | Barka da warhaka! Idan na wayi gari na ga ce wa ba na da buƙata wato na gida da ni ne a cikia yanzu ina da buƙatar wato canjin gida ko kuma in ce canjin wurin zama wato abu na farko ko kuma in ce mataki na farko da zan fara ɗauka shine wannan gida inde gida ne na haya wato abinda zan fara shi ne zan yi ƙoƙari na ganin ... | audio/hau_f_352_ev_spontaneous_039.flac | female | 30-45 | Primary | 174.66 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_689 | hau_m_689_he_spontaneous_039 | a shekara ta dubu daya da dari tara da ashirin da takwas masanin kimiyya alexandra plemin ya gano wani magani me suna penecilin wanda ya zaman to babban sauyi a fannin lafiya da likitanci wannan maganin ya kasance maganine dake kashe kwayar cutar bacteria wanda ake kiransu da suna antybiotic su magungunan antybiotic su... | audio/hau_m_689_he_spontaneous_039.flac | male | 15-29 | Tertiary | 161.52 | hausa | 40 | HE | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_287 | Shi taron al'umma, rahama ne, in dai ba wata matsala a ciki. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_287.flac | male | 46-60 | Primary | 6.714 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_436 | Yin aikin gwamnati yana buƙatar haƙuri da biyayya ga dokokin da aka tanada. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_436.flac | female | 60+ | Primary | 7.314 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_434 | Ai na girma da zama a gabanku, Baba. Zan koma Jibiya neman kuɗi | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_434.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.774 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_372 | Wanke fuska da safe yana taimakawa wajen farfaɗo da fata daga gajiyar dare. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_372.flac | female | 46-60 | Tertiary | 6.554 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_452 | Na fi son cin ƙosai da koko da safe domin yana ba ni ƙarfi. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_452.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.834 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_056 | Wasu na ganin miji ne shugaba, amma a zahiri aure mafi nasara shi ne wanda kowa ke ba da ,gudummawa. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_056.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.934 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_437 | Halilu yakan zo gidana domin godiya a duk lokacin da na aika masa da wani abu | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_437.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.433 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_493 | A lokacin Sallah, ana cewa "Barka da Sallah, Allah ya karɓa ibadunmu." | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_493.flac | female | 46-60 | Secondary | 8.114 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_445 | hau_m_445_ag_spontaneous_010 | Shi feshi yakan kawo matuƙar matsala a amfani gona idan an yi amfani da shi ba ta hanyar da ta dace ba , kamar fesa shi a kan ganyen amfani gona ko kuma iccen dake jikin ganyen ko kuma amfani da shi a jijiyar inda amfani gona ya fito yakan kawo matsala da kuma lalata wannan amfanin gona . Amma akan sa shi a inda ya dac... | audio/hau_m_445_ag_spontaneous_010.flac | male | 30-45 | Primary | 183.12 | hausa | 40 | AG | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_454 | Mu a nan caji ofis sai dai mu yi ƙoƙarin daidaita ku. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_454.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.334 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_810 | hau_m_810_ag_spontaneous_038 | A to akwai dai hidima na faninin noma wanda aka yi a ta jahan mu Taraba a nan. Nake ga kamar umurnin daga gwamna ne, cewa a ɗauki hotuna a san yanayin na mutane, a san halin da manomai suke ciki, a san yawan manomai a jahar, a san kuma wani irin noma ne manomai suke yi, a san ta wani ɓangare suke buƙatan taimako. So a ... | audio/hau_m_810_ag_spontaneous_038.flac | male | 30-45 | Tertiary | 98 | hausa | 40 | AG | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_593 | Idan buƙatun shugaba sun wuce gona da iri, yana da kyau a faɗa mai gaskiya cikin ladabi. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_593.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.174 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_442 | Wanda ya san yadda zai sarrafa kuɗinsa, ba zai taɓa shiga tsananin rayuwa ba. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_442.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.414 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_261 | Jiya na sa babbar riga da ƴar ciki da wando. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_261.flac | female | 46-60 | Tertiary | 3.434 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_345 | Yau ƙaraurawa ta tashe ni, saina sake latsa ta domin in ƙara bacci na minti biyar. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_345.flac | female | 46-60 | Tertiary | 8.574 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_438 | Na fahimci cewa tsayuwa a kan iyakoki yana taimaka wa abota ta ɗore a tsakanin abokai. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_438.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.794 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_364 | Zafi yana iya haifar da matsaloli ga lafiyar fata kamar tsagewa. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_364.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.754 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_225 | An ba shi sarautar Fagacin Kano a bara kafin ƙaramar Sallah. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_225.flac | female | 30-45 | Tertiary | 8.914 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_347 | An yi taron ƙaddamar da asusun sayen injin taransifoma, a layinmu. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_347.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.054 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_423 | Bayan jinya mai tsawo, Hadiza ta gane cewa lafiya ce mafi daraja. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_423.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.034 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_031 | hau_f_031_ag_spontaneous_021 | Saisa gona yana da matuƙar muhimmanci wajen kula da amfaanin gona da kuma kare su daga ƙwari da kuma cututtuka, a cikin wannan tsarin ne ake iya amfaani da sinadarai na musamman kaman magunguna na kashe ƙwaari, magungunan kashe ciyawa ko takin ruwa doomin tabbatar da amfaanin gona suna girma cikin ƙooshin lafiya, to ta... | audio/hau_f_031_ag_spontaneous_021.flac | female | 30-45 | Tertiary | 102.54 | hausa | 40 | AG | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_085 | Na fahimci cewa sulhu yana kawo fahimta da kawar da matsaloli domin kauce wa hayaniya. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_085.flac | male | 30-45 | Secondary | 9.614 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_088 | Farida takan kawo wa babanta kayan abinci, shi kuma yayanta takan biya masa kuɗin magani | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_088.flac | male | 30-45 | Tertiary | 10.314 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_333 | Yawancin mutane sun fahimci illar dumamar yanayi, amma ba kowa ke daukar mataki ba. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_333.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.194 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_297 | Tun da asuba, Mansur ya ƙudiri aniyar gujewa duk wata magana mara amfani. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_297.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.994 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_378 | Ka fahimci saƙo da manufar magana kafin yanke masa hukunci. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_378.flac | female | 46-60 | Primary | 4.834 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_310 | Yau ne ranar murnar zagayowar ranar haihuwar Hassan da Usaini. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_310.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.494 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_246 | Hauwa ta fahimci cewa gazawa wani ɓangare ne na nasara. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_246.flac | female | 30-45 | Tertiary | 5.854 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_063 | Yana da kyau a koyi hanyoyin rage tunanin matsala domin samun kwanciyar hankali. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_063.flac | male | 60+ | Tertiary | 6.194 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_542 | Yawancin mata suna da hangen abinda ake yiwa wata, sai su raina wanda ake musu. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_542.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.014 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_143 | Na lura cewa yawan amfani da kafafen sada zumunta na iya rage hulɗa ta fuska da fuska. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_143.flac | female | 30-45 | Tertiary | 10.914 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_405 | Saura kuma su ma 'yan baya Allah ya sa su samu sa'a haka. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_405.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.434 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_130 | Ilimin kwamfuta ba ya ƙarewa don kullum ana yin sabuwar ƙirƙira | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_130.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.114 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_093 | Mutum na iya yanke shawara kan yadda zai gudanar da ibadarsa ba tare da tsangwama ba. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_093.flac | female | 15-29 | Tertiary | 9.08 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1067 | hau_m_1067_ag_spontaneous_018 | Kaman yadda muka gani muka sani, janta mutumin da zai iya kiran ruwan sama kaman yadda ake yi in an nemi ruwan sama [?] daman mun sani, jagoranci ne wanda malami malamin nan ko masanin addini sannan bicin ya san addini mai tsoran Allah, sannan bicin mai tsoran Allah ne ya na da takatsantsan ko mutum mai mutunci wanda s... | audio/hau_m_1067_ag_spontaneous_018.flac | male | 46-60 | Tertiary | 152.28 | hausa | 40 | AG | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_048 | Kafofin sada zumunta na iya haifar da matsin lamba wajen kwatanta kai da wasu. | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_048.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.694 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_208 | Na tausaya wa Kabiru, saboda yana matuƙar son yarinyar amma ta kore shi | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_208.flac | female | 60+ | Primary | 7.234 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_345 | Gudanar da darussa na wasu lokuta na ba wa mutane damar koyon abubuwa yayin da suke gudanar da ayyukan su. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_345.flac | female | 30-45 | Secondary | 8.954 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_404 | Za mu koya wa matasanmu sana'oi'i daban-daban domin maganin zaman banza. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_404.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.854 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_537 | Lokacin da wani ya saɓa mani, nakan yafe masa in ya nemi yafiyata.. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_537.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.994 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_430 | Idan na rika karɓar shawara yau, zan fi samun ingantacciyar fahimta. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_430.flac | female | 30-45 | Primary | 8.714 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_475 | Idan wani ya nemi gafarata da gaske, ina ƙoƙarin fahimtar dalilin aikinsa kafin in yanke hukunci. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_475.flac | female | 15-29 | Tertiary | 9.894 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_421 | hau_m_421_ev_spontaneous_011 | Barka da warhaka! A wannan fai-fai an mana bayani ne wato akan yadda ake haɗe kai wajen gudanar wasu ayukka na daban. Ko kuma in ce wajen gudanar da sana'a, ko gudanar da wani hain kai da za'a haɗa kuɗi wato a guri guda, ayi amfani da shi, ko ayi wasu harkoki da shi, wanda zai jawo wato cigaba, a rayuwa. Wanda ko kuma ... | audio/hau_m_421_ev_spontaneous_011.flac | male | 15-29 | Secondary | 185.1 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_303 | Akwai buƙatar a nemo ƙwararan hanyoyin magance zaizayar ƙasa da illolinta. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_303.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.434 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_253 | Sauyin lokaci tsakanin ruwan sama da zafi na iya shafar lafiyar mutane. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_253.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.434 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_322 | Iyaye suna bukatar fahimtar sauye-sauyen da matasa ke fuskanta yayin girma. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_322.flac | female | 15-29 | Primary | 7.654 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_426 | hau_m_426_ev_spontaneous_001 | Barkanmu dai wato wannan bid wannan hoto ya gwado mana ne yanda kasuwa yake wato kasuwa da yake cike da hayaniya da kuma zirgazirga na kai wa da kawowan mutane. Wato, kasuwa wuri ne da yake da cinkoso na mutane saboda masu siye suna nan masu siyarwa, suma suna nan kasuwa wuri ne da ya ƙunshi zirga-zirga wato kaiwa da k... | audio/hau_m_426_ev_spontaneous_001.flac | male | 15-29 | Tertiary | 92.62 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_585 | Za a haɗu gobe a gidan Malam Rabe domin a tattauna matsalolin unguwa | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_585.flac | male | 60+ | Tertiary | 9.054 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_083 | Yana da kyau a ci gaba da koyar da harshen iyali domin kada ya ɓace. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_083.flac | male | 15-29 | Primary | 5.214 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_123 | Gwamnatin Jihar Alfawa ta ɗauki gaɓaran shawo kan matsalar zaizayar ƙasa. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_123.flac | female | 15-29 | Primary | 6.254 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_191 | Akwai wurare masu ban sha'awa kamar ruwa da duwatsu da gidajen namun daji. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_191.flac | female | 46-60 | Secondary | 7.554 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_533 | Wata ƙungiyar ɗabbaka aminci a zukatan al'umma ta kira taro. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_533.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.854 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_140 | Taimakawa juna cikin rashi da yalwa yana gina abota mai ɗorewa da ƙima. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_140.flac | female | 30-45 | Tertiary | 8.094 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_360 | Darussan inganta ƙwarewa suna ba wa mutane damar shiga sabbin fannonin aikin yi. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_360.flac | female | 30-45 | Secondary | 7.114 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_152 | Ba na iya wuce mahaifina da takalma idan yana zaune a zaure. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_152.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.794 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_089 | An fara kamen 'yan achaɓa a saƙo da loko na jihar a makon da ya gabata. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_089.flac | female | 46-60 | Tertiary | 6.134 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_343 | Idan kawunsa ya sa shi abu, ba ya cewa a’a, saboda yana taimaka masa sosai | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_343.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.634 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_970 | hau_f_970_he_spontaneous_026 | Tambayar majinyaci yana da kyau a ringa tambayar majinyaci. Kana jin zafi a wannan wurin? Idan ana kula da majinyaci, ana so a dinga yawan tambayar shi Kana ji zafi a wannan wurin? Kana iya motsa wannan sashen na jikin? Idan ba ya iya motsa shi ko kuma yana jin zafi to yaan buƙatar a ci gaba da ba shi kulawa sosai. An ... | audio/hau_f_970_he_spontaneous_026.flac | female | 60+ | Tertiary | 154.38 | hausa | 40 | HE | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_494 | Idan mutum yana so ya sami ci gaba, yana da kyau ya koya dabarun sarrafa kuɗi. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_494.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.614 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_346 | Na saba shirya abubuwan da zan faɗa kafin taro domin kada in kasa isar da mahimman bayanai. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_346.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.334 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_024 | Dole mtum ya kiyaye bayanansa na sirri sosai na yanar-gizo. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_024.flac | female | 15-29 | Secondary | 4.954 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_676 | hau_f_676_ev_spontaneous_027 | sana'a jigon rayuwa sana'a dan kare kai mata ma ba'a bar su a baya ba mata su na nuna kwazon su su na na bagintan su wajen sana'a sana'a ta na rufa asiri musamman ga ya mace yayin da zata zamamaitaimako da iyalinta da kuma yan uwan ta hadda kuma mai gidan ta yayin da baza ta tambaye shi wasu kudaden da ita kanta za ta ... | audio/hau_f_676_ev_spontaneous_027.flac | female | 15-29 | Tertiary | 153.6 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_421 | Ranar Alhamis da Juma'a babu makarantar Islamiyya da ta Allo | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_421.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.634 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_451 | Na ware yara goma haziƙai a ƙauyenmu domin in koya musu sarrafa na'ura mai ƙwaƙwalwa. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_451.flac | male | 46-59 | Tertiary | 8.114 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_587 | Yaye ɗaya ne daga cikin al'adun Hausawa na gargajiya, inda ake daina shayar da yaro nono. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_587.flac | female | 46-60 | Secondary | 9.314 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_337 | Yin bacci a wajen iska mai tsafta yana sa jiki da zuciya su huta. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_337.flac | male | 60+ | Tertiary | 8.694 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_121 | Duk da uzurori na yau da kullum, muna buƙatar mu ɗauki lokaci don mu duba lafiyar juna. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_121.flac | female | 46-60 | Primary | 7.594 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_423 | Lokacin da muke raba nauyin aiki, muna tabbatar da cewa kowa ya gamsu da rabonsa. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_423.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.114 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_369 | hau_f_369_he_spontaneous_028 | Jama’a barkanmu dawar haka yau zamu tattauna ne kan rawarda kafofin yaɗa labarai suke takawa kan lokacin rigimar lafiya. Kafofin yaɗa labarai suna taka rawa sosai cikn yadda jama’a zasu fahimta da kuma yadda za’a maida martini a lokacin rigimar rashin lafiya ga wasu daga cikin rawar da suke takawa. Rawar alheri na fark... | audio/hau_f_369_he_spontaneous_028.flac | female | 30-45 | Primary | 140.44 | hausa | 40 | HE | |
hau_f_702 | hau_f_702_he_spontaneous_020 | Distance to held facilities wannan yana nufin tazaran dake tsakanin mutane da cibiyoyin lafiya. Ni ina nufin wurin da mutane ke buƙatan tafiya don samun kulawa daga cibiyoyin lafiya kaman asibitoci na farko psc ko wuraren bayar da magani wannan nisa na iya zama kusa ko nesa kuma yanada matuƙar tasiri a rayuwan jama’a m... | audio/hau_f_702_he_spontaneous_020.flac | female | 30-45 | Tertiary | 111.22 | hausa | 40 | HE | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_073 | Saita min ƙararrawar nan, don ina son tashi da wuri | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_073.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.334 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_249 | hau_f_249_he_spontaneous_016 | Yadda ake tari, tari wata hanya ce wacce jikinmu ke amfani da ita, ta numfashi wajen fitar da iska. Tari na da matuɗar muhimmanci, saboda idan jikin mu ta ji wani abun da ba ta so, za ta fitad da shi ne ta hanyar tari. Tari ana yin ta ne idan mutum ko ƙura ta shiga, ko ƙauri ko wani abu ko gari ya ya barbaɗi mana a jik... | audio/hau_f_249_he_spontaneous_016.flac | female | 30-45 | Primary | 128.46 | hausa | 40 | HE | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_444 | Matsin abokai yana sa wasu su kashe kuɗi fiye da ƙarfinsu. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_444.flac | female | 60+ | Primary | 4.374 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_990 | hau_m_990_ag_spontaneous_013 | Rake yana da amfani ne sosai a jikin mutum shi Rake shi rake wani abu ne shuka ne da idan aka shukata ya foto yana da amfani sosai bai da illa cikin jikin mutum shi ya sa ba a cika samun rake ba sosai sai a arewacin Nigaria yayin da aka samu rake a arewacin Nigaria yana da amfani sosai game da ciwon layu kama da lafiya... | audio/hau_m_990_ag_spontaneous_013.flac | male | 46-60 | Tertiary | 178.68 | hausa | 40 | AG | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_349 | A finafinan Indiyawa, ana zabga rawa ba ƙaƙƙautawa, kuma duk sun iya. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_349.flac | male | 46-60 | Secondary | 11.134 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_593 | Bashir da Bala sun fahimci juna, sannan sun yi wa kansu iyaka, domin gudun samun saɓani | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_593.flac | male | 15-29 | Secondary | 7.114 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_431 | A wasu makarantun an sangarta yara da basu amsa, musamman a rubuta jarrabawar kammalawa. | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_431.flac | male | 30-45 | Primary | 8.634 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_322 | Nakan yi amfani da darussan da na koya waje inganta mu'amala da mutane. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_322.flac | female | 30-45 | Primary | 11.914 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_537 | Wasan ƙwallon kwando yana buƙatar tsawo da saurin motsi, shi yasa ba kowa ke buga shi ba. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_537.flac | male | 46-60 | Secondary | 12.374 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_379 | Yin amfani da kayan aikin kasafi yana taimakawa wajen bin tsari mai kyau na biyan kuɗi. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_379.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.594 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_030 | Yana da muhimmanci a bambanta aikace-aikacen ofis da bukatun sirri na “oga.” | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_030.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.354 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.