audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_347 | Idan ana tattaunawa, yana da kyau mutum ya bayyana ra’ayinsa ba tare da cin mutuncin kowa ba. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_347.flac | female | 46-60 | Primary | 6.434 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_234 | ‘Yancin ɗan ƙasa ya haɗa da damar samun ilimi da kiwon lafiya ingantattu. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_234.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.894 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_353 | Mutane suna buƙatar fahimta da haƙuri don guje wa rashin jituwa tsakanin addinai. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_353.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.574 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_270 | Wani malami ya yi kira ga 'yan kasuwa da su dinga sassautawa alokacin azumi. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_270.flac | male | 60+ | Tertiary | 11.374 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_211 | An ba ta magunguna ta sha da kuma allurai da za a yi mata | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_211.flac | female | 60+ | Primary | 5.234 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_442 | Ba su fahimci darajar basira ba sai da suka rasa abubuwan da suke buƙata a makaranta. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_442.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.554 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_463 | Sani kai ba girman kai ba ne, taka tsantsan wajen yin mu'amulla da mutane. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_463.flac | female | 46-60 | Primary | 6.034 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_425 | A wasu lokuta, abota tana karko idan an fahimci juna ba tare da matsin lamba ba. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_425.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.794 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_107 | hau_m_107_he_spontaneous_024 | shi kuma wannan bidiyon yana bayani ne game da yanda ake ɗarma bandeji ga mace nan tana riƙe da bandeji ko in ce ga likita nan ta riƙe da bandeji tana bayani game da yanda ake ɗarma bandeji [?] bayan haka nan kuma ga hoton mutum nan ga ƙafar shi nan ana ɗarma ma shi bandeji a ƙafa da yadda ake ɗarma shi duk ga shi nan ... | audio/hau_m_107_he_spontaneous_024.flac | male | 15-29 | Primary | 88.64 | hausa | 40 | HE | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_369 | Ina shirin shiga ƙungiyar da ke kula da tsaftar muhalli don bayar da gudunmawa. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_369.flac | male | 46-59 | Tertiary | 6.874 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_299 | Ina son yin wanka da ruwan ɗumi da safiya don samun jin daɗi. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_299.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.514 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_309 | Rarrabuwar kawuna yana hana ci gaban al’umma da kuma lalata zamantakewa. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_309.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.92 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_990 | hau_m_990_ag_spontaneous_010 | Tsarin girbe rake yana da tsari sosai wajen girbe rake a da muna amfani fa adda ko wani abu wajen girbe rake zaka je ka samu rake yana tsaye bayan ya fito ya tsaya kaman sanda kaman shuka haka kaman kalan su masara idan sun fito kaga a tsaye ne zaka je ka gansu zaka same su idan ka ɗauki addan ka ka gani zaka samu can ... | audio/hau_m_990_ag_spontaneous_010.flac | male | 46-60 | Tertiary | 152.1 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_127 | hau_m_127_ev_spontaneous_059 | rakiyan ban girma da mabiya da suke wa shuwagabanin su na gargajiya shuwagabanin gargajiya kaman yadda akai ta bayani su ne waɗanda su ke shuwagabanin muhalli na al'umma su ne masu faɗa a ji su ne shuwagabannin al’umma su al'umma suka sani tsawon shekaru kuma su ne wanda su ke gadin kujera daga iyayensu kakaninsu ya'ya... | audio/hau_m_127_ev_spontaneous_059.flac | male | 30-45 | Tertiary | 93.7 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_765 | hau_f_765_ag_spontaneous_013 | Barkan mu da warhaka. A yau kuma muna ɗauke muku ne da bayani akan abunda ya shafi dalan koko. Shidai mene ne dalan koko? Dalan koko shine dai tattara koko suyi yawa suyi Kaman tsauni lokacin girbi. Shidai koko yana zuwa ne a cikin maƙunshinta inda daga baya manoma suke amfani da hannu da sauran kayayyakin aiki wajen f... | audio/hau_f_765_ag_spontaneous_013.flac | female | 15-29 | Tertiary | 110.12 | hausa | 40 | AG | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_500 | Rashin wutar lantarki ya hana aiki, don haka aka yi amfani da janareta. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_500.flac | male | 46-60 | Tertiary | 9.454 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_399 | Shahararru a yau sun fi dogara da shafukan sada zumunta don samun ɗaukaka | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_399.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.634 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_148 | hau_f_148_he_spontaneous_003 | Shayarwa abu ne mai matukar amfani a wurin jariri. Sannan ita kuma uwa tana taka mahimmiyan rawa a wurin tabbatar da jariri ya samu shayarwa mai kyau a wurin mamansa. Saboda haka ake so uwa mai shayarwa ta samu abinci mai kyau, saboda jaririn na ta ya amfana. Wasu daga cikin abincin da uwa za ta ci wurin samun shayarwa... | audio/hau_f_148_he_spontaneous_003.flac | female | 15-29 | Tertiary | 117.72 | hausa | 40 | HE | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_458 | Inda ace shugabanni na ƙoƙari wajen magance matsalolin mutane, za a samu zaman lafiya. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_458.flac | male | 60+ | Tertiary | 10.974 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1051 | hau_f_1051_ev_spontaneous_006 | karkasuwan gidaje da kuma yankuna na gida an nuna mana gidan bukka da kuma gidan da aka gina shi a daji da gidan karoban da gidan gona da aka gina shi dan gona shuka da kuma gidan bukka haka nan kuma aka gina mana gida wanda ake tafiya dashi a mota gidan yake ake tafiya da shi da kuma gida na sarauta wanda aka ƙayatash... | audio/hau_f_1051_ev_spontaneous_006.flac | female | 30-45 | Tertiary | 175.32 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_275 | Za a fi jin daɗi idan an daidaita aiki da lokacin hutu yadda ya kamata. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_275.flac | male | 46-60 | Tertiary | 10.094 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_507 | Tawaga daban-daban suna aiki tare don ƙirƙirar sabbin hanyoyin inganta bincike a Intanet. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_507.flac | male | 46-60 | Secondary | 10.734 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_411 | Masu hannu da shuni da masu matsakaicin ƙarfi suna iya gina nagartacciyar al'umma ta hanyar gidauniya | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_411.flac | male | 46-60 | Tertiary | 9.594 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_228 | In ma kuma man ne ya yi tsada, sai ka nemi mafita. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_228.flac | male | 60+ | Tertiary | 4.074 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_438 | Yana da kyau mutum ya mayar da hankali kan kansa, ba wai ya kwaikwayi wasu ba. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_438.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.314 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_134 | Lokacin da mutum ba ya gida, maƙwabta na iya lura da gidansa. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_134.flac | male | 30-45 | Secondary | 5.774 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_571 | hau_m_571_he_spontaneous_016 | Ana kamuwa da cutar ibola ta hanya kamar haka, na ɗaya, shafar ruwan jiki na wanda ya kamu da cuta kamar jinni, gumi, ko kuma manniyi, na biyu, taurin taɓa gurɓatattun kayan aiki kamar wurin kwanciya, tufafi, ko kuma ai kayan aikin likita, filaye a cikin wuraren kiwon lafiya, na uku, idan an tuntuɓi dabbobi masu kamuwa... | audio/hau_m_571_he_spontaneous_016.flac | male | 30-45 | Tertiary | 103 | hausa | 40 | HE | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_440 | Lokacin da aboki ya nemi kuɗi a wurina, nakan yi nazari sosai kafin yanke shawara. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_440.flac | female | 30-45 | Secondary | 9.314 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_136 | Na fahimci cewa soyayya tana da ƙalubale kamar rashin fahimta da saɓani. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_136.flac | male | 30-45 | Tertiary | 9.3 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_075 | Iyaye su guji ƙin hukunta yara idan sun aikata ba dai-dai ba. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_075.flac | female | 30-45 | Secondary | 7.034 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_240 | Abdullahi zai koyi yadda ake jure matsaloli ta hanyar nazarin tarihin nasara. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_240.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.334 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_436 | Yara suna koyi daga manya, don haka yana da kyau iyaye su zama abin koyi. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_436.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.714 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_521 | Zan nuna godiya ta hanyar yin abin da zai faranta ran wani yau. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_521.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.114 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_237 | Ina yawan kaiwa malamina ziyara, hakan ya sa ya ke gaya min sirrikansa. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_237.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.174 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_450 | Yanzu, mutane nawa ne ke iya biyan ma harajin in ka yi tunani. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_450.flac | male | 46-60 | Tertiary | 5.554 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_227 | Usman ya sayawa mahaifinsa riga 'yar shara a lokacin zafi. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_227.flac | male | 46-59 | Tertiary | 6.234 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_662 | hau_f_662_ag_spontaneous_006 | Barkan mu da warhaka, za mi yi magana a kan fesa magunguna a gona, a Turance “spraying chemicals on the farm”, fesa magungunan a gona, yana da matikar mahimmanci domin kare amfanin gona daga ƙwari, ciyawa da cututtuka. Wannan hanya, tana temakawa wajen samun yawan girbi mai inganci. Na farko, nau’o’in magunguna da ake ... | audio/hau_f_662_ag_spontaneous_006.flac | female | 30-45 | Tertiary | 159.64 | hausa | 40 | AG | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_532 | Za a shawarci iyaye su koyar da yaransu darajar jin tausayin gajiyayyu da marasa ƙarfi. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_532.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.434 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_285 | Ranar zagayowar ranar haihuwar 'ya ta, a otal aka yi walima. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_285.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.034 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_312 | Daga yau, Safiya za ta rage yi wa mutane gori idan sun shiga wani hali. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_312.flac | male | 46-60 | Secondary | 8.294 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_339 | Ko a addini ma ana aiwatar da wasu bukukuwa don murna. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_339.flac | female | 15-29 | Primary | 4.754 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_105 | hau_f_105_ev_spontaneous_016 | wannan shine ake kira kaffa kaffa da lokaci to da turawa su ka zo suka koyawa baƙar fata yadda za [?] kaffa kaffa da lokaci saboda baƙar fata su da ba abin da ya da me su duk abin da ya zo musu rai shi haka su ke yi ba za su ce wannan lokaci na kazaa bane wannan lokaci naka za bane a’a su ba abin da ya sha musu kai duk... | audio/hau_f_105_ev_spontaneous_016.flac | female | 30-45 | Primary | 109.397333 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_096 | hau_m_096_he_spontaneous_008 | Cutar HIV cuta ce wanda aka fi sani a ƙasar Hausa da cuta mai karya garkuwar jiki, cuta ce wanda take samun ɗan Adam a lokacin da ya sadu ko kuma ya sama mu'alar aure ga wanda yake ɗauke da ita. Akwai wasu hanyoyi da ake iya kamuwa da ita a gaggauce kamar lokacin kwanciya tare da wanda yake ɗauke da cutar Ta hanyar sad... | audio/hau_m_096_he_spontaneous_008.flac | male | 15-29 | Tertiary | 91.42 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_605 | hau_m_605_he_spontaneous_026 | Ɗaukewan amai da gudawa, wannan cuta tana da alaƙa da dangantaka da abunda ɗan Adam kan ci kuma kan sha, domin ta hanyar ci da sha ne ɗan adam ke sauƙin kamuwa da cuta ta amai da gudawa. Yanayin ruwan da ɗan adam kan sha yanayin abincin da kan ci lokacin da aka ce an rasa tsafta ta ruwa an rasa tsafta ta abinci da a ka... | audio/hau_m_605_he_spontaneous_026.flac | male | 30-45 | Tertiary | 151.52 | hausa | 40 | HE | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_053 | A al'adar Fulani suna tarbar babban baƙo da ƙwarya nono domin nuna girmamawa a gare shi. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_053.flac | female | 60+ | Primary | 9.874 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_082 | Idan bankuna za su rage tsarin takardu, zai taimaka wajen hanzarta sabis. | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_082.flac | male | 30-45 | Primary | 8.234 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_547 | Idan muka saurari ra’ayin juna, za mu samu hanyar da ta fi dacewa don warware matsala. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_547.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.754 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_512 | Saboda tsadar man fetur, wasu mutane sun koma amfani da babura don zirga-zirga. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_512.flac | female | 15-29 | Primary | 8.294 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_265 | A matsayinka na ɗan'adam mai tausayi, ka yi ƙoƙarin ƙwato wa wasu haƙƙinsu in dai kana da iko. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_265.flac | male | 15-29 | Secondary | 7.934 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_557 | Kyakkyawar dangantaka na taimaka wa mutum wajen rage matsalolin da ke damunsa. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_557.flac | male | 60+ | Tertiary | 6.154 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_261 | Duk lokacin da na taso daga aiki nakan san hanyar da ba ta da cunkoso saboda ina sauraron rediyo | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_261.flac | female | 46-60 | Tertiary | 10.894 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_587 | Idan dabba ta saba da mai ita, tana gane shi daga nesa. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_587.flac | female | 60+ | Primary | 5.474 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_264 | Wasu mutane ba sa gane sun jarabtu da abu ba sai matsala ta yi ƙamari. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_264.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.574 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_400 | Lokaci ya yi da kowa zai fahimci muhimmancin sulhu tsakanin mutum biyu. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_400.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.194 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_199 | Sabo ya yi niyyar zuwa ofis yau, amma sai ya fasa | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_199.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.233 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_348 | hau_m_348_he_spontaneous_032 | hanyoyin da ake bi domin ba ma wanda ka samu a kwance wanda yake da bukatan taimakon gaggawa wanda ja fita hayyacinsa koh ya suma in ka same shi shinfide a hanya abinda zaka farayi na farko shine ka duba gefensa kaga babu abinda ya faru me cutarwa wanda zai ia cutan da ka kaima sannan anya na biyu da zaka bi mataki na ... | audio/hau_m_348_he_spontaneous_032.flac | male | 15-29 | Tertiary | 92.98 | hausa | 40 | HE | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_597 | Mun tattauna da Khalid kan yadda yake samun ci gaba sosai a fannin sabon aikinsa. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_597.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.834 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_051 | A zamanin yanzu, mata suna taka rawar gani wajen kula da iyali da kawo kudin shiga. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_051.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.334 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_160 | Marka ta koyi cewa ba kowane mutum ke fahimtar yadda take ji ba. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_160.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.334 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_031 | Taimakawa wajen rabon abinci ga mabukata yana ƙarfafa haɗin kai a cikin al’umma. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_031.flac | male | 46-60 | Secondary | 6.594 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_592 | Wannan yarinyar ba ta da kurum-kurum, ga ta da hankali. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_592.flac | male | 30-45 | Secondary | 6.134 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_376 | Hajara za ta yi amfani da datti na shuka don ƙarfafa furen lambunta. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_376.flac | female | 15-29 | Primary | 7.734 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_453 | Ki kulle magen nan kar ta fita 'yan daba suna ta zazzagawa kada su kama ta | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_453.flac | female | 60+ | Primary | 8.594 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_115 | hau_f_115_ev_spontaneous_076 | Wannan kuma yana nuna mana a kan ma’aikatan gwamnoni. Ma’aikatan gwamnoni su ne wanda su za su yi aiki a irin kamfanin gwamnoni, kamfanin gwamnati, kuma gwamnati ce mai… ma’ikatan gwamnati, yauwa! Gwamnati ce mai biyansu. Su kuma ma’aikatan gwamnati yawancinsu su, ai dukkansu ma sai ƙarshen wata, amma yawancinsu biyan ... | audio/hau_f_115_ev_spontaneous_076.flac | female | 15-29 | Primary | 91 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_185 | Kyakkyawar abota na samuwa ne idan ana samun fahimtar juna. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_185.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.414 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_399 | Lokacin da na ke bukatar kwanciyar hankali, ina kunna ƙamshi mai daɗi a ɗaki. | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_399.flac | male | 15-29 | Primary | 7.794 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_418 | Ina godiya ga mutanen Ado Ekiti, Yarabawan kirki da amana. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_418.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.474 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_352 | hau_f_352_ev_spontaneous_040 | Barda warhaka, a wannan faifai an mana bayani ne akan yanayin samunka, yanayin kuma samun lafiyan jikinka. Kamar yadda muke gani, yadda matan nan take mana bayani akan cewa mutane da dama suna yawo,suna yawon zirga-zirga na neman aiki ko kuma ince na neman abin yi. Wasu kuma suna zirga-zirga na neman ilimi, neman su sa... | audio/hau_f_352_ev_spontaneous_040.flac | female | 30-45 | Primary | 106.08 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_101 | Binta ta shammace shi jiya, inda ya gane cewa, mutum fa sai Allah. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_101.flac | female | 30-45 | Primary | 7.594 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_274 | Na fahimci cewa kasancewa tare da masoyi yana da muhimmanci kamar yi masa kyauta. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_274.flac | female | 30-45 | Tertiary | 9.314 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_354 | In dai mai mai kyau kike nema, samu man ƙuli na gargajiya | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_354.flac | male | 30-45 | Primary | 6.314 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_678 | hau_m_678_ag_spontaneous_002 | [cs] Puf puf [cs] sanannen abinci ne a [cs] Afrika [cs] ta yamma, wanda ake soyawa a mai. Ana yin shi ne da garin fulawa da siga da [cs] yeast [cs] da ruwa. Ana haɗa ƙullun a bar shi ya tashi, sannan a soya shi a mai har sai ya zama ruwan ɗaurawa. Yana da laushi a ciki, kuma yana da ɗan ƙyalli a waje. Siffofin [cs] puf... | audio/hau_m_678_ag_spontaneous_002.flac | male | 30-45 | Tertiary | 103 | hausa | 40 | AG | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_046 | Mu yi hankali da ziyartar limamai ba tare da kashe kuɗi fiye da ƙima ba | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_046.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.2 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1083 | hau_m_1083_ag_spontaneous_022 | Kaman dai yacce muke gani a hoton nan eh wannan shuka ne na dake gona da kuma yanayin yanda ake yin ban ruwa na zamani to a haka dai yadda muke ganin shukan nan duk da ba tayi fito tatar bane tayi kama da shukan dankali wala allah zamu iya cewa kuma tayi kama da shukan alayyaho ko kuma yakuwa dan waƴannan shukoki suna ... | audio/hau_m_1083_ag_spontaneous_022.flac | male | 15-29 | Tertiary | 156.18 | hausa | 40 | AG | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_539 | A lokacin Kirsimeti, ana cewa, "Barka da Kirsimeti, Allah ya kawo mana zaman lafiya." | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_539.flac | female | 46-60 | Secondary | 12.234 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_053 | Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da sabuwar doka domin inganta fannin tsaro. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_053.flac | female | 15-29 | Primary | 9.374 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_025 | Halartar tafsirin Alƙur’ani a masallacin Bayero yana ƙara min ilimi sosai. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_025.flac | male | 46-60 | Primary | 9.434 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_271 | Kowanne nau’in abinci yana da muhimmancinsa, amma yana da kyau a fahimci ko ƙarin kuɗi na da amfani. | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_271.flac | male | 30-45 | Primary | 10.794 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1153 | hau_f_1153_ag_spontaneous_003 | shide wannan shuka ne ana shinkafa[?] gona ƴazo yana mata abinda ya kamata toh shi dama shinkafa idan aka tashiyi ana samun wuri mai fadama idan aka samu fadama yana son ruwa kuma shinkafan da akeyi a tudu da wanda akeyi akasa zaʼaje ayi sharan gona ade yanda akasa zaʼa sata azo duk abinda takeda bukata asa mata ana ma... | audio/hau_f_1153_ag_spontaneous_003.flac | female | 46-60 | Tertiary | 158.64 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_141 | hau_m_141_ag_spontaneous_007 | Yanda ake girbin dankalin turawa. Abu na farko da ya kamata ka sani cewa, dankalin turawa ana girbe shi sau biyu ne, eh ana girbe shi sau biyu ne domin amfani, samun amfani mai kyau kuma da riba acikin noma. Ah, girbe shin a farko da ake fara yi shi ne, lokacin da ya zamo ya fito da wu, ya fito farko-farko, za ka cire ... | audio/hau_m_141_ag_spontaneous_007.flac | male | 15-29 | Primary | 96.96 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_229 | hau_m_229_he_spontaneous_028 | likitoci ko jami’an lafiya suna taka rawa wajen warware abubuwan da harkar lafiyan da wasu mutane suke gani ma kamar sun yi ʧikas, da al’adarsu ko addininsu. Musamman ma wajen ga i: iyaye, wanda suka yi aure ko suka zo musamman wajen zuwa awon ʤuna biyu, da kuma hawa kan tsarin iyali. Wasu mutane waɗanda, wasu mutane m... | audio/hau_m_229_he_spontaneous_028.flac | male | 15-29 | Tertiary | 96.88 | hausa | 40 | HE | |
hau_f_1007 | hau_f_1007_he_spontaneous_012 | Hanyoyi ingatattu dan magance damuwa da takaici hanya na farko neman wata hanya da za ta tsanyaya zuciya da sa natsuwa yin askar ko addua ga masu addini yin aikin nunfashi mai zurfi da shakatawa, maana deep breathing. Yin tunani cikin natsuwa meditation a turance ko yin tafiya mai sa nishadi hanya ta biyu, kulla da laf... | audio/hau_f_1007_he_spontaneous_012.flac | female | 46-60 | Tertiary | 154.133333 | hausa | 40 | HE | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_446 | Kabiru yakan je cin abinci Zawiya domin kuwa abincinsu yana da sauƙi | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_446.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.873 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_426 | Lallai ya kamata a ce an sai musu littattafai, saboda a fara. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_426.flac | female | 15-29 | Tertiary | 4.894 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_320 | Sabulan ƙasar waje sun fi na gida kyau, sai dai na wajen sun fi tsada | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_320.flac | male | 30-45 | Primary | 7.594 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_193 | Babur yana da amfani idan mutum yana son isa wurin aikinsa da sauri. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_193.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.193 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_168 | A cikin watan nan, za a gudanar da bikin yaye ɗalibai a sakandaren Zaria. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_168.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.594 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_496 | Kafin Buhari ya zama shugaban ƙasa, sai da ya yi takara sau uku. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_496.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.974 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_350 | Rayuwa ta fi daɗi lokacin da muna yara, domin akwai kawanciyar hankali | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_350.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.994 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_463 | Akwai bukatar sanin lokacin da ya dace mutum ya nemi sulhu maimakon jayayya. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_463.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.594 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_099 | Tun bayan da ya rasa abokinsa, ya daina raina gaskiya. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_099.flac | female | 15-29 | Tertiary | 4.513 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_325 | Na fi son turare mai ƙarfi da safe ko da rana | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_325.flac | female | 46-60 | Tertiary | 4.434 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_596 | Idan mutum ya yiwa wani laifi, yana da kyau ya nemi gafarar wanda ya cuta. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_596.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.714 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_574 | A kowace shekara, dangin Suleiman suna yin wasan kwaikwayo na gargajiya don tunawa da al’adarsu. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_574.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.974 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_489 | Lokacin da mutum yake cikin damuwa, yana da kyau ya keɓe daga cikin mutane. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_489.flac | male | 60+ | Tertiary | 5.874 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_347 | Ku ne za ku siyo kayan ruwa, mu kuma mu dafa abinci. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_347.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.974 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_128 | Tafiye-tafiye ya na sa mutum ya samu alaƙa da kusanci da mutane daban-daban. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_128.flac | female | 46-60 | Secondary | 6.954 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_398 | hau_f_398_ag_spontaneous_032 | Filanten yanda ake kiransa a turance shi ma haka muke kiransa a Hausance da filanten. Ita dai filanten wani nau’in abinci ne da take da kamanceceniya da kamar ayaba, amma banbancinta da ayaba ita ayaba ana cin ta ɗanye, ita kuma filanten ba a iya cin ta ɗanye; kuma ayaba tafi filanten zaƙi. Ayaba ba a dafa ta a ci ta, ... | audio/hau_f_398_ag_spontaneous_032.flac | female | 15-29 | Tertiary | 106.94 | hausa | 40 | AG | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_573 | Gida uku ne fa tsakanin gidana da gidanki, amma ba kya zuwa wajena | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_573.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.994 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_481 | Idan agogo ya buga, ina jin kamar na rufe kunnuwana in ci gaba da barcina kawai. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_481.flac | female | 46-60 | Tertiary | 7.254 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.