audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_325 | Na saba da ware lokaci don jin daɗi bayan kula da iyali da aiki. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_325.flac | female | 60+ | Primary | 6.914 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_476 | Ina ganin akwai bukatar a yi nazari sosai kafin a yanke shawarar sauya aiki. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_476.flac | female | 60+ | Primary | 7.154 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_529 | Masu neman rikici, zai iya ƙarewa a kansu, in ba su tuba ba. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_529.flac | male | 46-59 | Tertiary | 5.714 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_067 | Gujewa damuwa yana taimakawa wajen samun ƙarin kuzari da farin ciki. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_067.flac | male | 60+ | Tertiary | 4.794 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_593 | Maryam ta yi shawarwari da yayunta game da yadda za su daidaita kashe kudinsu. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_593.flac | male | 46-60 | Tertiary | 7.014 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_493 | Tattara kwalaben roba don sake sarrafawa yana hana gurɓatar ƙasa. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_493.flac | male | 46-59 | Tertiary | 6.794 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_230 | Na lura cewa samun lokaci don abokai yana taimakawa wajen rage damuwa. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_230.flac | male | 46-60 | Tertiary | 8.094 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_107 | Na fahimci cewa yin magana da abokai yana rage ɗacin zuciya da damuwa. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_107.flac | female | 46-60 | Primary | 7.994 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_371 | Sauraron kiɗan dan Ƙwairo yana sa ni nishaɗi kuma yana sa ni yin tunani kan matsalolin rayuwa. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_371.flac | female | 46-60 | Secondary | 9.274 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_304 | A lokacin da Bala ya tashi daga gari, abokansa sun yi masa kyaututtuka. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_304.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.654 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_358 | Jiya, Sadiq ya yi mamakin yadda Zainab ta tuna ranar haihuwarsa. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_358.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.014 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_565 | Ina ƙoƙarin tallafa wa ‘yan uwana a lokacin da suke buƙatar taimako na musamman. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_565.flac | female | 30-45 | Primary | 9.194 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_264 | Mun tsara wasannin gargajiya don tabbatar da cewa kowa ya yi nishaɗi. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_264.flac | male | 15-29 | Secondary | 8.574 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_478 | Dacewa da tsarin aiki na ƙasashen waje na iya sa mutum ya samu dama a manyan kamfanoni. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_478.flac | female | 60+ | Primary | 10.354 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_159 | Samari da 'yan mata sukan kwatanta kansu da abin da suke gani a kafar sada zumunta ta zamani. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_159.flac | female | 30-45 | Tertiary | 10.274 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_208 | Fahimtar al'adun Hausawa ne ya sa Bashir yake riƙo da al'ada. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_208.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.034 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_012 | Ina sanya bel ɗin kujera idan zan tuƙa mota a kullum. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_012.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.354 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_959 | hau_f_959_ev_spontaneous_044 | 'Yawwa, Assalama alaikum Kulawa da gida yadda ya kamata yana da muhimmanci saboda tabbatar da tsabtar muhalli, da kuma da kuma lafiayar mazauna gidan. Misali ga wasu shawarwari, da za su taimaka wajen kula da gidanka. Ka tsabtace gida akai-akai, Yin tsabtace gida na yau da kululum yana rage taruwar datti da ƙura wanda ... | audio/hau_f_959_ev_spontaneous_044.flac | female | 46-60 | Tertiary | 164.52 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_197 | Idan mutum na cikin matsalar kuɗi, ya kamata ya koyi yadda zai rage wasu buƙatu. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_197.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.194 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_265 | Kullum Laila a ankare take da irin samarin da suke zuwa wajenta zance. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_265.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.834 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_019 | Ɗalibi mai ƙoƙari yana da damar samun nasara fiye da wanda baya yin ƙoƙari. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_019.flac | female | 30-45 | Secondary | 7.694 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_510 | Idan kuma aka yi haka, sai a tsarawa al'umma tasu turbar rayuwar. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_510.flac | female | 30-45 | Primary | 7.154 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_466 | hau_m_466_ev_spontaneous_032 | A dai wannan hoto dai ga wata matanan a cikin ɗakin dafa abinci tana dafa abinci. A wannan ɗaki dai na dafa abinci zamuga alama gashinan kafa tukunyan ta akan murhu wuta ga wutannan yanaci sosai kuma wuta ya kama sosai. Ga kuma itta ta riƙe wuka tana yanka kabewa da gani wannan kabewan ba karamin kabewa ne kuma da gani... | audio/hau_m_466_ev_spontaneous_032.flac | male | 30-45 | Secondary | 115.669333 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_323 | Wasu mutane na kai kawo wajen neman ingantacciyar lafiya saboda rashin isassun likitoci a wuraren su. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_323.flac | female | 60+ | Primary | 8.834 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_336 | hau_m_336_ag_spontaneous_001 | [cs] hot techniques work best to improve[?] from the soil types in our area [cs] jama'a barkan mu da wannan lokaci sunana Ahmad wanda zaiyi fassara izuwa hausa wato da fari gwada karfin irin waken [um] suya danyin noman zamani a yanki na yana da kyau manomi ya tabbatar kafin ya kai ga shuka irin waken suya ya tabbatar ... | audio/hau_m_336_ag_spontaneous_001.flac | male | 15-29 | Primary | 267.46 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_1141 | hau_f_1141_he_spontaneous_022 | Idan iyaye Idan iyaye suka ƙi yin riga-kafin yara saboda jita jita ko kuskuren fahimta hakan na da haɗari dayawa daga cikin wadannan haɗuɗɗura sun haɗa daga cikin wadannan haɗuɗɗura sun haɗa akwai kamuwar cututtuka masu tsanani yara na iya kamuwa da cututtuka kamarsu shan inna ciwon cizon sauro da tarin fuka wanda waɗa... | audio/hau_f_1141_he_spontaneous_022.flac | female | 15-29 | Tertiary | 152.52 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_114 | hau_m_114_ag_spontaneous_008 | wannan hoto da ku ke kallo mace ce take ƙoƙarin tafasa ruwan zafi wanda kuma ta sanya abun masarufi a cikinsa domin su tafasu tare yadda ake tafasa ruwan zafi ana buƙatar wato itacen da za a haɗa wuta ko kuma makamashi da za a haɗa shi wannan wutan sai kuma murhu wajen da za a aje tukunya a kansa domin tafasa ruwan zaf... | audio/hau_m_114_ag_spontaneous_008.flac | male | 15-29 | Tertiary | 94.2 | hausa | 40 | AG | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_206 | Garzali ya fi son hawa acaɓa a duk lokacin da zai je wani wuri | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_206.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.034 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_276 | Na fara tattara abubuwa masu tarihi da suka shafi iyalina da za mu yi amfani da su a lokacin bukukuwan ƙarshen shekara. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_276.flac | male | 15-29 | Secondary | 11.814 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_448 | Mutum mai hazaka a harkar kuɗi, ba ya cinyewa dukiyar sa babu dalili. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_448.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.534 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_374 | Masu ta'ammali da kafafen sada zumunta suna samun kuɗaɗe idan suna da mabiya da yawa. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_374.flac | male | 15-29 | Tertiary | 9.114 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_483 | Hargitsin zanga-zangar bai sami nasara ba , bayan da aka sami sasantawa da jagororin tafiyar. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_483.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.554 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_029 | hau_m_029_ev_spontaneous_033 | Dalilan da ya sa mutun ya kamata ya shiga ƙungiyoyin haɗin kai a Jami’a, shiga cikin ƙungiyoyi da kuma ƙungiyyoyin haɗin kai a lokacin da kake a Jami’a yana da matuƙar mahimmanci, wannan yana taimakawa wajen bunƙasa kwarewa, haɗin kai da kuma kyakyawan rayuwa. Ga wasu daga cikin mahimman dalilan, na farko akwai haɓɓaƙa... | audio/hau_m_029_ev_spontaneous_033.flac | male | 30-45 | Secondary | 113.36 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_201 | Yara uku aka ba ni na riƙe saboda iyayensu sun fita unguwa | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_201.flac | female | 60+ | Primary | 7.314 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_194 | hau_f_194_he_spontaneous_006 | Barkanmu da yammaci. Zan yi bayani ne a kan cuta mai karya garkuwan jiki, bi ma'ana HIV. Wannan dai ciwo ne da ya ɓullo a shekarun baya masu yawa, wanda yana matsayin ciwo ne da yake yaɗuwa daga jikin ɗan’adam zuwa ɗan’uwanshi. Cuta ne mai ƙarfi wanda yakan iya kisa, idan har ba a sha mishi magani, Akwai maganin da aka... | audio/hau_f_194_he_spontaneous_006.flac | female | 15-29 | Primary | 100.68 | hausa | 40 | HE | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_019 | Nadama nake da na biye wa nasarorin Ado, na kasa ƙulla wa kaina komai | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_019.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.094 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1118 | hau_f_1118_ag_spontaneous_015 | Bani da kwarewa ta kai tsaye amman mutane da yawa syuna jin tsoro gama da kogo, koguna da rafuka saboda dalilai daban-daban ga wasu abubuwan da suke tsoratar da mutane a bakin kogi da rafi na farko nitsarwa da hadarin ruwa yawan zurfin kogi ko rafi na haddasa nitewa ga wadanda ba su iya iyo ba ko kuma idan an kwararo d... | audio/hau_f_1118_ag_spontaneous_015.flac | female | 46-60 | Tertiary | 271.02 | hausa | 40 | AG | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_159 | Idan za ka rinƙa ziyartar abokanka, za ku ƙarfafa zumunci. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_159.flac | female | 46-60 | Primary | 5.234 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_479 | Ilimi kyauta yana taimakawa wajen rage jahilci da kuma haɓaka rayuwar al'umma. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_479.flac | female | 15-29 | Primary | 8.654 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_065 | Jiya na ga wani mara hannaye yana tubka tabarya yana sayarwa. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_065.flac | female | 30-45 | Primary | 10.274 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_084 | Ya kamata mutum ya tsara kasafin kuɗi mai ma'ana ba tare da wuce gona da iri ba. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_084.flac | female | 60+ | Primary | 8.034 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_134 | hau_m_134_ag_spontaneous_006 | Rumbu na masara yana nufin wuri ko ɗakuna da ake ajiye masara bayan an girbe ta. Wannan rumbun na iya zama gida na musamman da aka gina don ajiya, ko kuma wani wuri da ake tanada domin tabbatar da cewa masara zata kasance cikin ƙoshin lafiya, har zuwa lokacin da za a yi amfani da ita ko a saida. A cikin al’adar rumbu a... | audio/hau_m_134_ag_spontaneous_006.flac | male | 15-29 | Tertiary | 102.46966 | hausa | 40 | AG | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_568 | Mutanen da ke taimaka wa juna sukan fi jin daɗin rayuwa. | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_568.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.294 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_132 | Tsadar kayan masarufi ta sa mutane da dama a cikin talauci | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_132.flac | male | 46-60 | Tertiary | 7.234 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_165 | hau_m_165_he_spontaneous_019 | Tallafi na jiki da na zuciya ga matan da ke ɗauke da juna biyu Tallafi na jiki da na zuciya ga mata masu juna biyu yana da matuƙar muhimmanci don tabbatar da lafiyarsu da lafiyar jariransu. A waɗannan lokaci mata na fuskantar canje-canjen na jiki da na zuciya wanda ke buƙatar kulawa na iyali, abokanai da ma’aikatan laf... | audio/hau_m_165_he_spontaneous_019.flac | male | 15-29 | Primary | 111.36 | hausa | 40 | HE | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_550 | Don gaishe da manya a taron al’ada, ana iya amfani da "Ranka ya daɗe", don girmamawa. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_550.flac | female | 46-60 | Secondary | 11.714 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_071 | Na bayyanawa iyalina dukiyar da na ajiye a asusun bankina. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_071.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.374 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_557 | Na makara yau, saboda ban ji ƙararrwa ba saboda cajin wayata ya ƙare. | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_557.flac | male | 15-29 | Primary | 7.174 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_243 | Tattaunawa wajen ganin an magance matsaloli babbar hanya ce da ke hana shigar wasu sababbin matsaloli a rayuwa. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_243.flac | female | 46-60 | Primary | 10.394 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_096 | hau_m_096_he_spontaneous_022 | rashin wadataccen ruwa me gudana a jikin ɗan adam da kuma maye gurbin su da abinci wanda suke kyautata rayyuwar ɗan adam a lokuta mabambanta, ɗan adam yana amfani da kaso saba’in cikin ɗari na abun da yake jikin sa a matsayin ruwa wanda yake taimakwa wajen bada kuzari [cs]carbohydrate[cs] a turance wani abu wasu abunci... | audio/hau_m_096_he_spontaneous_022.flac | male | 15-29 | Tertiary | 90.56 | hausa | 40 | HE | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_447 | Yanzu da Tani ta dage sosai ta samu ta cimma nasarar kammala karatu | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_447.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.02 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_398 | hau_f_398_ag_spontaneous_016 | wasuma suna cinsa da dafadikan shinkafa wasu ma a faten wake. Suna cinta anan dai an nuna farantai ne guda biyu wanda yake ɗauke da faten wake, da wannan fiya ɗin akai, farantan farare ne masu ɗauke da faten wake da wani abu irrin bafaffiyar ayaba ne aka zubata a ciki, sai kuma ɗayan farantin baƙar farantin baƙan faran... | audio/hau_f_398_ag_spontaneous_016.flac | female | 15-29 | Tertiary | 99.72 | hausa | 40 | AG | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_071 | Rayuwa na iya zama mai sauƙi idan mutum ya koyi yadda zai rage damuwarsa. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_071.flac | male | 60+ | Tertiary | 5.754 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_278 | Tabbas Halartar tarukan al’umma yana ƙarfafa haɗin kai tsakanin jama’a. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_278.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.18 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_117 | A al’adun gargajiya, an fi son miji da mata su warware matsalolinsu ba tare da tsoma bakin wasu ba. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_117.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.334 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_076 | Ba zan manta lokacin da wutar lantarkin gidana ta lalace ba, tanadina ya taimaka wajen gyara ta. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_076.flac | male | 15-29 | Secondary | 9.174 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_181 | A baya, Aminu ya ƙaunaci ƙawarsa sosai, amma bai taɓa bayyana mata hakan ba. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_181.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.974 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_105 | hau_f_105_ev_spontaneous_032 | A kowace al'umma da ƙasa akwai wazirai. Wazirai su nee irin mutaanen da suke taimaka wa sarki. Akwai wazirin da yake cikin fadaa wanda yake kula da kotun sarki. Akwai kuuma wazirin da yake kula da komai harkoki na sarki. Akwai kuumaa waziran da su kumaa can waje suke ba cikin fadaa suke baa kamar irin masu anguwa hakan... | audio/hau_f_105_ev_spontaneous_032.flac | female | 30-45 | Primary | 92.59 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_275 | A lokacin da ake ruwan sama, ba a so a riƙa tuƙin mota. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_275.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.974 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_973 | hau_f_973_ag_spontaneous_026 | kamar yanda muke gani matace da mijin ta (????) suka zauna suna tattaunawa har ma yana nuna mata wani abu cikin waya (??????) yacewa yatsa mai (????) gyara da kulawa danganeda yanayin yadda muke gani in yama (?????) shukan abinda ya kamata da gata nan tay kore ta shar gwanin sha'awa (????????????) da muke cewa wannan m... | audio/hau_f_973_ag_spontaneous_026.flac | female | 46-60 | Tertiary | 154.44 | hausa | 40 | AG | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_538 | Duk Juma'a sun yarda za su dinga kai ziyara kabarin iyaye da kakanni | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_538.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.914 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_529 | Samun tallafi daga iyalina da abokaina na taimaka min wajen fuskantar ƙalubale. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_529.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.894 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_103 | hau_f_103_ev_spontaneous_001 | Wannan fefan bidiyon yana nuna yadda za ka magance kowani nau’in kiɗa, lafiya abu na farko gane jininka, abu ne na al’ada ka ji zafi baƙin ciki ko kuma fushi, bayan ƙi ka ba kanka izinin jin wannan ba tare da hukunci ba anman ka da ka tsaya jinkiri, jin wannan tsawan lokaci. Abu na biyu, kiyaye yi ƙiyayya ga kanka kasa... | audio/hau_f_103_ev_spontaneous_001.flac | female | 15-29 | Secondary | 270.54 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_337 | hau_m_337_ag_spontaneous_002 | To, a wannan lokaci kuma, bayan doguwar bayani da muka yi dangane da ‘ya’yan itace da yanda ake shirin gona har ya zuwa yadda ake aikata su. A wannan karon kuma za mui magana ne dangane da shiri da kuma dogon lokacin da ake ɗauka na ƙoƙarin shisshirya abinci har ya zuwa lokacin ci kenan, daga kan a yadda ake gyara shi ... | audio/hau_m_337_ag_spontaneous_002.flac | male | 30-45 | Primary | 135.14 | hausa | 40 | AG | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_230 | Ai da ma ance kowa ya tuna bara bai ji daɗin bana ba. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_230.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.174 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1140 | hau_f_1140_he_spontaneous_013 | Bambanci tsakanin matar ciki da ciki mai matsala a wajen a wajen yin ciki matar ciki matar ciki wanda ake kira da yana faruwa a lokacin da jariri a cikin mahaifiyar mahaifa ya mutu kuma yana fara fita daga mahaifa kafin lokacin haihuwa watau kafin makwanni ashirin na ciki wannan na iya faruwa saboda dalili daban-daban ... | audio/hau_f_1140_he_spontaneous_013.flac | female | 30-45 | Tertiary | 153.54 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_267 | hau_m_267_he_spontaneous_033 | Tsarin iyali na ƙasa. Tsarin iyali na kasa wannan wani shiri ne da gwamnati take ƙirƙirowa domin sama wa mata da ma'aurata hanyoyin da za su dinga haihuwa, domin taimaka masu da kuma taimakawa taltalin arzikin su. Shi dai wannan tsarin mutane suna da zaɓi da za su iya zaɓa wa kansu irin tsarin da ya kamata su bi wajan ... | audio/hau_m_267_he_spontaneous_033.flac | male | 30-45 | Primary | 123.48 | hausa | 40 | HE | |
hau_f_622 | hau_f_622_ag_spontaneous_033 | Tsirai ko kuma muce shuki, nan gona ne shike yake da ciyayi koriya daga gefe kuwa muna iya ganin kasa wani gefe-gefen alamu sun dan bushe, wannan koriya ganyan da muke gani kamar dai a yadda muke ganin ta kamar ganyar wake ne shi wake ana shuka ta ne bayan an gyagyara gonar aka fesa mata taki aka sa mata taki sai abi g... | audio/hau_f_622_ag_spontaneous_033.flac | female | 15-29 | Tertiary | 104 | hausa | 40 | AG | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_520 | Abotar Haladu da Amadu tana ta ƙara danƙo duk surutun da jama'a suke saboda Ahmadu ya fi Haladu arziki | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_520.flac | female | 30-45 | Secondary | 11.794 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_325 | Ku rufe tagogin nan akwai sanyi sosaI, kada ku cutu | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_325.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.014 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_540 | Idan mutum yana canza mataki a rayuwa, yana da kyau ya kasance mai haƙuri da tsari. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_540.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.934 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_438 | Ana fama da yawan jinkiri a wasu ofisoshin gwamnati, wanda ke haifar da ƙorafi daga jama'a. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_438.flac | female | 60+ | Primary | 10.914 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1483 | hau_f_1483_he_spontaneous_015 | shayar da nonon uwa ta musamman bawai kawai tana amfani ga jariri ba har ila yau tana da matukar amfani ga lafiyar uwa bayan haihuwa daga cikin manyan fa'idojinta ga uwa akwai temakawa wajan hana zubar jini mai yawa bayan haihuwa da kuma sa mahaifa ta koma dai-dai cikin lokaci shayarwa ta musamman na hana zubar jini ba... | audio/hau_f_1483_he_spontaneous_015.flac | female | 30-45 | Tertiary | 170.52 | hausa | 40 | HE | |
hau_f_570 | hau_f_570_he_spontaneous_017 | akwai hanyar sadarwa ta zamani wataƙila sanarwa ne kake so ka raba sanarwan nan zai iya zama na farin ciki ko na baƙin ciki a misali a ce na baƙin ciki ne to ko dai bala’i ne ya taso a wani ƙasashe ko kuma a cikin unguwa ko kuma wani cuta ne wanda aka gano ko kuma barazana ne ake a cikin unguwa ko wani unguwa wanda dai... | audio/hau_f_570_he_spontaneous_017.flac | female | 15-29 | Tertiary | 86.16 | hausa | 40 | HE | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_231 | Na yi sabo da wayata ta yadda ba zan iya rabuwa da ita ba. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_231.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.254 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1086 | hau_m_1086_ag_spontaneous_002 | A manoma suna gudanar da kiwonsu a Najeriya a cikin mabambantan jinsi da dama da kuma na samun fahinta a tsakani sosai sabidda tsakanin manomi da makiyayi akwai alaƙa mai mai ƙarfin gaske wanda yake shi manomi idan ya noma a gona in an noma amfanin gona to masu kiwon shanu dabbobi sukan za su je wannan gona, za su tamb... | audio/hau_m_1086_ag_spontaneous_002.flac | male | 15-29 | Tertiary | 150.84 | hausa | 40 | AG | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_569 | Da ba a san a yi rajistar makaranta a intanet ba fa | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_569.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.514 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_564 | Kowace faduwa wata dama ce ta sake tashi da ƙarfi. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_564.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.014 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_503 | Idan mutum ya kasance mai ƙarfi a lokacin wahala, zai fi samun nasara a gaba. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_503.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.92 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_507 | Zan raba kayan koyon karatu ga ɗaliban da iyayensu ba su da halin saye. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_507.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.434 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_372 | hau_f_372_ev_spontaneous_011 | Yadda zaka magance ko sarrafa damuwa. Damuwa ita ce tsananin baƙin ciki, ko tsoro a rayuwarmu ta yau da kullum. Damuwa tana sa mutum ya kasance cikin tsoro da baƙin ciki da rashin walwala. Damuwa tana sa, kuma tana kawo saurin bugun zuciya, zufar tafin hannu, saurin gajiya da kasala, rashin kwanciyar hankali. Abu na fa... | audio/hau_f_372_ev_spontaneous_011.flac | female | 15-29 | Tertiary | 103.978667 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_158 | Ina so na ba wa Hasana maƙwabciyata jari don ta kama sana'a | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_158.flac | male | 60+ | Tertiary | 5.194 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_679 | hau_f_679_ag_spontaneous_013 | Farmaki ga cutar amfanin gona da shuke-shuke, farmaki na nufin yawaitar kwari ko cututtuka dake lalata shuke-shuke da fire wanda ke haifar da matsaloli ga noma da albarkantun noma. Wannan matsalar na iya zuwa ne daga farmaki kwari . Kwari masu cin ganyan kamar ƙwaro tsutsotsi suna cinye ganye shuke-shuke suna hana su g... | audio/hau_f_679_ag_spontaneous_013.flac | female | 15-29 | Tertiary | 96.07 | hausa | 40 | AG | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_178 | Yin atisayen jiki yana taimakawa wajen samun nutsuwa da lafiyar jiki. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_178.flac | female | 60+ | Primary | 6.874 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_127 | hau_m_127_ev_spontaneous_036 | Magana a kan aiki tsakanin ɓangare na Al’umma da kuma ɓangaren aiki na masu zaman kansu. A yau za mu yi magana a kan waɗannan guda biyu, bambamcin da yake tsakanin su da kuma yanda kowannensu yake. Haƙiƙa akwai bambanci tsakanin ɓangaren da aka ce aka ce wannan ɓangare ne na aikin al’umma da mutum zai iya aiki a wajen ... | audio/hau_m_127_ev_spontaneous_036.flac | male | 30-45 | Tertiary | 92.88 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_078 | Yawan yin tafiya a ƙasa, ya sanya teɓar Musa raguwa. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_078.flac | female | 60+ | Primary | 4.174 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_084 | Jami'an tsaro suna amfani da al'adar rashawa don kauce wa gudanar da doka. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_084.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.134 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_364 | Ina ƙarawa Musa ƙarfin guiwa akan ya ci gaba da zuwa makaranta. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_364.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.814 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_063 | hau_m_063_ag_spontaneous_058 | To, ire-iren noman da aka yi, aka fi yi galibi a ɓangarena shi ne noman gona ɗaya da amfani kala ɗaya a gonar. Mutum zai samu gona ƙatuwa ya shuka masara rankatakaf gonar. Ko kuma wani lokaci yakan yi abun da muke ce ma ‘gicci’. Sai ya shuka masara kunya uku, sai ya shuka gyaɗa kunya biyar, ko kuma ya shuka gyaɗa kunya... | audio/hau_m_063_ag_spontaneous_058.flac | male | 15-29 | Primary | 103.8 | hausa | 40 | AG | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_391 | Raba sirri tsakanin abokai yana nuna amana da ƙarfin haɗin kai. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_391.flac | female | 15-29 | Primary | 5.694 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_196 | Mai ilimin aikin hannu zai iya riƙe kanshi ba tare da dogaro da wasu ba. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_196.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.993 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_239 | Shi da matarsa sukan yi girki tare, musamman a ƙarshen mako. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_239.flac | female | 30-45 | Tertiary | 5.994 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_318 | Ban taɓa kwana a gidajen maƙwabta ba tun da na taso. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_318.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.914 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_455 | Ba wa wani littafi mai ma’ana yana taimakawa wajen ilmantarwa da nishaɗi. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_455.flac | male | 46-60 | Secondary | 5.914 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1601 | hau_m_1601_he_spontaneous_022 | na'urar kare mace daga ɗaukan ciki wata ƴar ƙarama wanda take da motsi da yawa kuma tana nan siffa kamar tsinkiyar ashana likitoci susn amfani da ita a sata a ƙarƙashin fatan mace dake samman hanunta ko kuma ince hannunta ta sama wannan na'urar yana da matuƙar amfani yana fitar da sinadari wanda ake kira hormone a jiki... | audio/hau_m_1601_he_spontaneous_022.flac | male | 60+ | Tertiary | 166.32 | hausa | 40 | HE | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_515 | Alam ɗin Farida ya saba tashin ta duk ƙarfe ukun dare | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_515.flac | female | 46-60 | Tertiary | 4.934 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_025 | Amma na ji an ce gwamna ya kafa kwamiti domin samar da ingantattun hanyoyin sufuri. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_025.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.033 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_276 | Jamilu bai je raɗin sunan ɗan Musa ba, saboda ya shirya zuwa gona a lokacin | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_276.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.494 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_115 | Duk wanda yake kwatanta kansa da wasu yana rasa darajar abin da ya mallaka. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_115.flac | female | 30-45 | Tertiary | 9.794 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_493 | Ka dinga ɗaure karenka da daddare don yana damunmu da haushi, 'ya'yana kuma suna jin tsoro | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_493.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.634 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.